AKASIN TSAMMANI (Beyond All Odds)Free

ArewaPen original

General fictionFreeCompleted

AKASIN TSAMMANI (Beyond All Odds)

  • 1views
  • 110chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

Sample · Introduction

AKASIN TSAMMANI(Beyond All Odds)ByShamseeya Rabi’u Garba(Jikar Garba)A 2025 novel .Bismillahir Rahmanir RaheemDukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah (Subhanahu wa Ta’ala), da Ya bani ikon rubuta wannan littafi mai taken AKASIN TSAMMANI.Ya Allah, Ka tsare alkalami na daga rubuta duk wani abu da zai janyo masifa ko bala’i ga wannan al’umma. Ka bani ikon rubuta abin da zai amfanar, ya nishaɗantar, ya kuma zama darasi mai amfani ga al'umma.Ya Allah, Ka bani ikon kammala wannan rubutu lafiya kamar yadda Na fara lafiya, alfarman Manzon ka Annabi Muhammad (SAW).Sadaukarwa:Zuwa ga Maimuna Abdallah (Maimoon) — Thanks for the support. I really appreciate it.---Young Talented Writers Asso...YOTAYOTA ID/023

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters110
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play