KUNCIN ZUCI

Kuncin zuci

by @bintuuu

Ahmad bai tashi loosing control dinsa ba sai da ta juya masa baya, nan kuma duk guntun nutsuwarsa suka watse da daddaya dan bazaice ga sanda ya fara taka kafarsa zuwa gareta ba sai tsintar kansa yayi a cikin cubicle din shima, ahankali yakai hannu ya juyo da ita batareda damuwan ruwan yana jiqa masa kayan jikinsa ba, sai Na'ima ta damqe idanunta tace "Dan Allah ka fita" bai saurareta ba ya jinginata da jikin tile din ginin sannan ya hade bakinsu guri daya, wani irin abu yakeji na fusgarsa akanta a wannan lokacin sai ya saketa ya fara kokarin cire rigarsa yana kallonta, har ya cire rigan Na'ima ta kasa bude idanunta sai ya sake duqowa gareta har tana jin sauqar numfashinsa a fuskarta, cikin wani irin murya kamar ba tasa ba yace "Look at me Na'eemah" nan ma ta kasa dago kanta ta kasa cewa komai jin yanda proximity dinsu ke kashe mata dukkan gaban jikinta, ganin taqi cewa koma yasa Ahmad sake sake bakinsu da jikinsu guri daya, nan ya fara tafiyar da ita da wani irin salon da batasanshi ba, Na'ima ji tayi numfashinta na rarrabuwa dalilin jin yanda hannayensa suke yawo a dukkannin kowane sashe na jikinta wanda batasan lokacin da ta sarqe hannuwanta a wuyansa ba, jin haka yasa Ahmad raba bakinsu ya danyi baya da kansa yana kallonta amma taqi kallonsa, sai ya kai bakinsa setin kunnenta cikin rada yace "I want you Na'eemah" "I want all of you please" batasan lokacin da takai hannunta har zuwa tsakar kansa ba, sai ta sake kwanto da kansa gareta ta hade bakinta da nasa, ai nan ya sake susuce mata ganin irin martanin da ta basa sai ya cigaba da yanda yaso da ita while ruwan yana dukansu, ganin tsayuwar na neman gagararsu yasa shi daukarta cak ajikinsa ya fice zuwa dakin da ita, nan kan gadonta ya musu masauki suka cigaba daga inda suka tsaya, duk yanda Na'ima takai ga fargaban gamuwansu na biyu sai taji babu wannan shakkun aranta dan wasu irin abubuwa Ahmad yake mata da bata sansu ba, yana tafiyar da ita da wannan salon yake kiran sunanta da kalaman da duk sukazo bakinsa dan clearly a gigice yake yau din akanta, ganin haka sai ta dage gurin maida masa martanin da ya qara masa qaimun maganganunsa, lokacin da yace "Na'eemah dan Allah karki barni, Dan Allah" cikin dimauta sai da ya bata tausayi, sai ta qara hade bakinsu gudun ya sake fadan maganan da zai iya breaking dinta, amma ga mamakinta sai taga ya fara bin ta a hankali da ya dauki hanyarsa, cikin salon da ya sa taji pain din ya tafi cikin sakannin da basu wuce goma ba, and that's the end of it..dan wannan karon saida Ahmad ya tabbatar ta gane ma'anar kalman da ake cewa "Love making" din, dan sai da ya tabbatar sunyi enjoying every bit of that moment together sannan ya kai gaci, bayan qurar ta lafa ya janyota jikinsa tareda manna mata kiss a goshinta yace "Allah ya miki albarka Babe" sai ta sake shigewa qirjinsa tana murmushin kunya, nan ya fara kokarin dagota zai kalleta amma taqi barinsa, sai yayi murmushi yace "Babe kunya kuma, I thought na cireta duka" bata dago ba ta cigaba da murmushin, ya sake cewa "Da sauran aiki kenan" jin tayi shiru yasashi kwantar da murya yace "Ko mu sake" ai da sauri ta fara kokarin barin jikinsa sai ya fara dariya kadan kadan, jin dariya na zuwa mata itama sai ta jawo duvet ta rufe har kanta tana murmushi, sai yakai hannu zai janye duvet din ta damqe da qarfinta tace "Please ka bari" yana dariyan yace "Idonki kawai zan kalla i promise you" tace "Uhm Uhm" sai kawai ya daga duvet din ya shige shima aikuwa nan ta fasa qara kadan dariya ta kubuce mata jin inda yakai hannunsa..Ranan sai kusan karfe sha daya suka tuna da abincinsu dake ajiye a kitchen, shima dalilin yunwar da ta addabesu ne yasa Ahmad ya dauko musu suka ci anan dakinta. Washegari da safe Ahmad ya sake maidasu ruwa ta sake biyeshi kamar yanda sukayi a daren jiyan amma this time... I'd say a wild experience, dan wanda sukayi daren jiya ba komai bane compare to yanda yake tafiyar da ita a wannan lokacin.
Bayan blast din yana maida numfashi ya hade goshinsa da nata suna murmushi atare, yana kallon idon ta ya mata rada "My heart belongs to you Na'eemah" sai ta shafa gefen beard dinsa ta amsa da "So also mine Ahmad" batareda ta daina kallonsa ba....

Misalin qarfe sha daya na safe Ahmad ya faka motarsa a kofar gidan Abba, sai ya juya yana tareda kamo hannunta daya, Yace "Babe banda kwana kinji" sai tayi murmushi tace "Tayaya kasan abunda ke mind dina?" dan dariya yayi sannan yace "I knew it, please kar inzo daukanki anjima kice A'a dan zan ciccibeki" batasan lokacin da dariya ta kubuce mata ba tana kallonsa, sai ya sake cewa "Kina daukan wasa nake ba" tace "Uhm Uhm bance haka ba" murmushi yayi da haka suka fice tare suka shige cikin gidan, A falon qasa suka iske Mami, Faruk sai Nafisa suna zaune, Mami na ganin Na'ima tashigo tace "Sannu da zuwa Habibti naa" sai Nafisa ta miqe ta nufesu da murnanta ta kamo Na'iman tana fadin "Bobo naaaa" taja hannunta suka qarasa cikin falon Ahmad na biye dasu, sai da aka gama gaggaisawa Ahmad yace da Mami "Abba fa? yananan kuwa" tace "Yaje gurin daurin auren dan Abokinsa shi da Abu, amma nasan ba da jimawa ba zasu dawo" sai ya miqe tareda cewa "Anjima zan dawo" tace "Toh son, sai anjiman" da haka ya miqawa Faruk hannu sukayi sallama sannan ya fice daga falon, sai Nafisa ta kalli Na'ima dake kallon Tv tace "Bobo baza kiyi rakiya ba" Mami ta harareta tace "Baby zan buge miki baki" Faruk na murmushi yace "Reza uwar kaifi" Na'ima daman sunkuyar da kanta tayi batace komai ba sai Nafisan tace da Yayan nasu "Yaya haka naga akeyi fa" Mami tace "Baza kiyi shirun ba dai" sai ta fara dariya kawai, nan suka fara hira Mami tace da Na'iman ko akawo mata abinci sai tace ta qoshi, da haka Lantana ta kawo mata drinks suka gaisa sannan ta miqawa Mami ledan fruits dinda suka siyo mata a hanya, tana cikin godiyan Na'ima ta sake miqa mata takardun da ta ciro daga jakan ta, sai Mami tace "Na menene Habibiti?" Nafisa na murmushi tace "Mami ki karanta ki gani" sai da ta gama dubawa ta bude baki cike da farin ciki ta miqawa Faruk shima, nan ma Nafisa tace "Cewa tayi kar in fada muku zata kawo muku da kanta ku gani" sai Na'ima tayi murmushi tana kallonsu, Mami tace "Ma sha Allah Habibiti, Allah ya sanya alkhairi, aikuwa zamu tayaki godiya in ya dawo" Faruk yace "Allah yasa albarka Na'ima" ahankali ta amsa musu da Amin sannan tace "Wancan kudin ma ya taru, me kuke ganin zanyi dashi?" sai Mami tace "Wane kudi?" tace "Kudin App dincan Mami" Faruk yace "Dama baki kashe abunki ba" Nafisa tace "Yakai nawa yanzu Bobo?" ta amsa da "650" Mami tace "Millions?" sai ta gyada kai, Nafisa tace "Mu sake chanja mota, akwai wadda nakeson siya, Landcruiser jeep ce this year model, 200m" sai ji sukayi Mami ta dira mata dundu a baya tace "Baby bansan yaushe zakiyi hankali cikakke ba Wallahi" Faruk yace "Da sauranki Baby" tace "Ayya Mami ita ake yayi a Abuja yanzu, jiya ma na gamu da Fadwa a wani eatry naga itama ta siya babbar wanda nakeson ma" Mami tace "Wace Fadwa kuma?" tace "Yar sarki Abdulaziz Kargi" Faruk yace "Wannan farar yarinyar?" sai Mami tace "Kwanaki naje biki naji suna fadin ba 'yarsa bace ko?" Nafisa tace "Yarsa ce fa Mami, kawai fadar mutane ce" sai Mami tace "Duk ba wannan bama, a wane dalili zaki chanja mota bayan taki, sannan kudin motan taki daman takai haka, a garin mahauka muke da zan barki ki sayi wannan motar?" sai Na'ima ta fara dariya, Mami tace "Rabu da ita akwai abubuwan alkhairi dayawa da zakiyi da kudinki Habibti, ko acan garinku ma akwai masu buqata dayawa, bari Abbanku ya dawo muji me zaice shima" "Sannan ya kamata kuje Kano da Adamawa ku gaishesu in kun samu lokaci" Na'ima ta amsa da "Toh Mami, in sha Allah" da haka Mami ta kalli Nafisa tace "Share din ki na wannan month din bazai shiga account dinki ba, kinji na fada miki" atake Nafisa ta hau bada hakuri kamar zatayi kuka Na'ima na dariyanta, sai da ta jira Mami ta tafi dakinta sannan ta bita ta fada mata batun barin aikinta da suka zanta da Ahmad, nan ma ta bata shawarwari.
Su Abba basu dawo gidan ba sai bayan azahar, lokacin da ya dawon Na'ima na dakin Nafisa suna hira sai Abu ya shigo dakin yana sanar musu, yace da Na'ima "Anty Gobe zan tafi school nima" jiki a sanyaye tace "Gobe ne tafiyar, kai dawa zaku tafi?" yace "Da Yaya Faruk amma Al'ameen zai samemu acan shima". sai Nafisa tace "Nidai iyakacina Airport gobe da safe" a sanyaye Na'ima tace "Allah ya kaimu Abu, ya kuma bada sa'a, in sha Allah I'll be there to see you off tomorrow" yana murmushi yace "Amin Anty, Allah ya kaimu".
Da taje gaishe da Abba shima ya tayata farin cikin kyautar da ta samu, sai Mami ta fada masa batun aikin nata, Yace "Daughter kibi shawarar mijinki hakan ma daidai ne, daman kince kinaso ne amma aikin banki yawanci bana matan aure bane, it's a full time job, in sha Allah nasa shawaran zata fi miki amfani, Allah yayi albarka" ta amsa da Amin sannan ya sake cewa "Batun kudin ki da ya taru kuma, duk yanda kika yi shawara akai ba damuwa amma zai fi kyau ki tallafi 'yan'uwan ki na qauye dashi, har makaranta da gidan marayu in kika gina duk baki fadi ba, they are vulnerable people, tunda Allah ya buda miki sai ki musu iya gwargwadon yinki Allah zai baki lada mai tarin yawa, da haka kuma rayuwar zatayi albarka bi'iznillah" ta amsa da "Toh Abba nagode, Allah ya saka da alkhairy" ya gyada kai sannan yace "Kina waya dasu dai ko" tace "Eh Abba munayi" yace "Da kyau, in kun samu lokaci sai kije tare da Ahmad din ku gaishesu" ta amsa da Toh sannan suka hau wata hiran daban tareda su Abu da Nafisan dake zaune a falon suma.
Sai bayan Isha Ahmad yazo daukanta zasu tafi, da Mami ta masa tayin abinci sai yace amasa takeout dinsa zasu tafi dashi, bayan sun gama maganansu da Abba wanda mostly regarding aikinsu ne sannan ya miqe tareda musu sallama ya fice, ahanyarsu ta komawa ya sake tsayawa ya siya musu gasassun kaji guda biyu da yoghurt, Na'ima na kallonsa ganin ya ajiye ledojin a back seat tace "Boo, a qoshe nake fa" sai ya kalleta anutse yace "Ci-muyi ne wannan din, u gerrit?" batasan lokacin da tadan bugi kafadarsa ba, sai ta juya kanta ga window dariya na zuwa mata, yana dariya qasa qasa ya tada motan sannan yace "So you gerrit then" har suka isa bata juyo ba tana mamakin halin Ahmad..