Bayan Murmushi

49

by @zahrabmrs02

49⌨️💬


Suna fitowa daga cikin gidan nasu, a daidai lobby din ginin, suka ci karo da wasu tsofaffi guda biyu, miji da mata, fuskar su cike da annuri. Suna ganin AK, suka tsaya cikin murna.

"Oh, look who's back! Abdul!" Inji dattijon.

AK ya karasa cikin girmamawa ya kamo hannun Farhana. "Good morning, Mr. and Mrs. Henderson! It’s good to see you again."

Ya juyo ga Farhana, "Farhana, wadannan su ne makwabtanmu na kusa, Mr. Arthur da Mrs. Martha Henderson. Sun dade a wannan ginin, kuma mutanen kirki ne sosae."

Mrs. Martha, wacce take sanye da riga mai hula da gilashin ido, ta kalli Farhana tare da mika mata hannu. "Oh my, she is absolutely beautiful! Welcome to Massachusetts, dear. Are you from Nigeria too?"

Farhana ta amsa cikin kunya da murmushi, "Yes, ma'am. Thank you sosae."

"Don't worry, dear," Mr. Arthur ya kara da cewa. "Idan kina bukatar komai, kofa ta gaba ce kawai. Abdul babban abokinmu ne, kuma muna farin cikin ganin ya dawo da kyakkyawar mata kamar ki."

Farhana ta ji dadin yadda suka karbe ta cikin mutunci. Bayan sun rabu da su, suka shiga mota suka nufi babban shagon sayayya na Whole Foods da kuma Tropical Market (inda ake samun kayan abinci na Afirka).

Farhana tana shiga cikin shagon kayan Afirka, ta ga doya, attaruhu, da kifi busasshe, sai ta ji kamar tana Najeriya. "Honey, kalli! Akwai kifi ma anan!" Ta fada tana tsalle kamar yarinya.

AK yana tura amalanke (shopping cart), yana kallonta yana dariya. "Na fada miki komai akwai anan, sai dai kawai farashin ne da banbanci."

Haka suka rinka zaba; daga man ja, shinkafa, har zuwa kayan lambu. Farhana ta cika amalanke makil, tana jin cewa yanzu ne asalin zaman Amurka ya fara mata dadi


Bayan sun huta, AK ya dauki Farhana suka nufi shagon AT&T da yake cikin birnin Boston. A wancan lokacin na 2016, iPhone 7+tana daya daga cikin yayin da ake yi. Wanda AK ya siyo mata sabuwar waya,yace ta hada da iPhone 7 dinta na Nigeria sannan ya yi mata rajistar SIM card na musamman.

"Honey, me yasa sai an yi takardu da yawa haka?" Farhana ta tambaya tana kallon yadda ma'aikacin shagon yake ta binciken Social Security Number (SSN) na AK.

AK ya yi murmushi, "A nan Amurka, tsarinmu ba kamar Najeriya ba ne na siyan card a titi. Anan kusan duka layukan waya suna karkashin yarjejeniya ne ta wata-wata. Amma yanzu kinyi bankwana da matsalar network."

Suna dawowa gida, AK ya nuna mata yadda zata yi amfani da Skype a kwamfutar sa don kiran Diddi da Abbi. Farhana ta cika da mamaki ganin fuskarsu radau a jikin babban allo, tana nuna musu tsarin gidanta na Massachusetts. Daga nan ta kira Sabrina, suka sha hira, Sabrina tana ta tambayarta yadda sanyin Amurka yake.


AK ya fito da wasu manyan fayiloli, ya nuna mata wasu takardu masu tambarin Harvard University.

"Wifey , tun muna Najeriya na riga na aika musu da Transcript dinki. Na samu miki gurbi a matsayin 'Transfer Student'. Domin kar ki sha wahalar zirga-zirga a wannan sanyin, za ki fara ne da wasu darussan a karkashin tsarin Distance Learning. Za su rinka turo miki karatu ta email, sannan kina tura musu ayyukanki ta kafar jami'ar na yanar gizo."

Farhana ta gyada kai, "To Honey, amma karatun 200 Level din zai kasance irin na Najeriya?"

"Kusan haka ne, amma anan tsarin ya fi zurfi. Amma ke hazika ce, na sani za ki iya," AK ya fada yana kara mata kwarin gwiwa.


Farhana ta dan yi shiru, sannan ta kalli AK da wasu idanuwa masu cike da roko. "Honey, na gode sosae da Harvard din nan. Amma tun muna cikin jirgin nan na ji wani abu ya motsa a raina. Gaskiya burina na zama Pilot ne, ba karatun littafi kawai a daki ba. Ina son na koyi tuki jirgi anan Massachusetts, tunda na yi bincike a goggle tun nuna Nigeria akwai makarantun koyon tuki (Flight Schools) da yawa."

AK ya hade rai, ya ajiye takardun hannunsa. "Farhana, mu bar maganar nan. A shekarar nan ta 2016, har yanzu tuki jirgi aikin maza ne sosae, kuma yana da hadari. Ba zan iya barinki kina shawagi a sama ba yayin da nake gida ina fargaba. Kiyi karatun Harvard, ki zama babbar mace mai ilimi, amma batun Pilot... kiyi hakuri ki bar shi."

Farhana ta ji wani daci a ranta. Ta san AK yana sonta, amma kuma ta ji kamar yana son ya tauye mata babban burinta. Ta kawar da kanta tana kallon kankara (Snow) da ta fara taruwa a jikin taga, tana tunanin yadda zata shawo kansa.


Don ya kwantar mata da hankali, washegari AK ya yanke shawarar koya mata tuki a titunan Massachusetts. "Tunda na ki baki izinin zama Pilot, to bari na koya miki tuki a nan Amurka yadda za ki zama kwararriya. Nan ma ai tashi kike yi kamar tsuntsuwa."

Suka fita zuwa wani fili mai fadi. Farhana ta zauna a mazaunin tuki, ta kalli yadda titunan suke da tsafta da tsari. AK yana koya mata yadda ake kula da Traffic Lights da kuma Pedestrian Crossing (wajen tsallakar mutane).

"Honey, tuki anan ya fi na Abuja dadi!" Ta fada tana murmushi yayin da take sarrafa sitiyarin.

AK ya kalle ta, ya ji dadi ganin murmushinta ya dawo. "Haka nake son ganki koda yaushe. Karatun Harvard dinki ma za mu dage da shi, kwanan nan zan kai ki har cikin makarantar ki ga inda manyan duniya suka yi karatu."


A mako na farko da isar su, AK ya sadaukar da dukkan lokacinsa ga Farhana kafin kowannensu ya fara fuskantar harkokin gabansa. "Wifey , next week zan koma bakin aiki, ke kuma lokacin ne za ki fara darussanki na Harvard. Don haka, wannan makon namu ne mu kadai," AK ya fada yana shafa kanta cikin kauna.

Sun fita yawon bude ido a sassa daban-daban na Massachusetts. Sun ziyarci Boston Common Park, inda Farhana ta sha mamakin ganin yadda mutane suke holewa a cikin sanyi. Daga nan ya kaita har gidan abokinsa, Dr. Kevin, wanda babban likita ne. Matar Kevin, Elena, ta karbi Farhana cikin fara'a, suka zauna suna hira yayin da Farhana take jin dadin yadda suka karbe ta ba tare da wani kyamar launi ko addini ba.

Suna dawowa daga yawo a Revere Beach, inda Farhana ta tsaya tana kallon fadin tekun Atlantic tare da jin iskar sanyi tana kadawa, ta ji wani irin nutsuwa. "Honey, na gode da wannan damar. Gaskiya USA  tana da kyau," ta rada masa a kunne.


Yayin da Farhana take cikin wannan daular, a Abuja kuwa Hanadi rayuwa ta yi mata zafi. Zafin garin Abuja bai kai mata zafin kishin da yake cin zuciyarta ba. Ta kalli fankon gidan, ta tuna lokacin da take USA tana mulkinta ita daya.

"Me ya kaini cewa Abuja nake son dawowa?" ta fada a fili, tana cizon yatsa. Ta sani sarai ko mutuwa za ta yi, AK ba zai bar ta ta koma Amurka yanzu ba, tunda da kanta ta nuna gundura da kasar.

Kullum idan AK ya kira yara ta Skype, Hanadi tana gefe tana zuga su. "Daddy, we miss you so much! Please come back," inji Intisaar cikin muryar kuka wanda Hanadi ta koya mata.

AK zai ji daci a ransa, amma yana kashe wayar, Farhana za ta lallashe shi. Wannan yana kara wa Hanadi haushi, domin tana ganin  yadda AK yake yawo da Farhana yana nuna mata duniya a shafukan sada zumunta.


Da daddare, sanyin Massachusetts ya tsananta har ya kai karkashin sifili (-5°C). 


Sanyin daren ya sanya ko'ina yin shiru, sai karar iska da take kadawa a jikin tagar dakin su. Farhana tana tsaye a gaban madubi, tana shafa wani lallausan turare mai kamshin wardi (roses). AK ya shigo dakin, ya tsaya a kofar yana kallonta da wani irin kallo mai cike da kauna da sha'awa.

Ya takowa a hankali har ya iso bayanta, ya dora hannayensa a kan kafadarta. Farhana ta kalli fuskarsa ta cikin madubi, ta ga yadda idanunsa suka canza launi saboda shauki.

"Kin yi kyau sosae, Farhana," ya rada mata a kunne, muryarsa tana dan rawa.

Ya juyo da ita gare shi, ya kamo fuskarta da hannayensa biyu. A hankali ya fara kissing dinta A wannan lokacin, Farhana ta ji numfashinta yana neman daukewa. AK ya fara gudanar da wasu kalaman soyayya wadanda suka sanya ta jin kamar tana yawo a cikin gajimare.

Cikin natsuwa da kwarewa, ya fara cire mata Nigties  idonsa Akan favorites dinsa ,a Haukace ya fara sucking dinsu Kamar yaron da aka jima ana starving Ya sumbaci goshinta, sannan ya sauko wuyanta, kowane tabawa daya yana sanya wa Farhana wani irin yalan-balan a jikinta. Ta kankame rigarsa, tana jin yadda bugun zuciyarsa yake harbawa da sauri, alamar shi ma yana bukatar ta fiye da yadda take tunani.

Suka koma kan gado, inda dumin bargo ya kara hadiye su. AK bai yi gaggawa ba; ya bi ta a hankali, yana nuna mata cewa ita fa mallakinsa ce ta har abada. Farhana ta mance da su Hanadi, ta mance  ma da sanyin Massachusetts. A wannan daren, babu abin da take ji sai dumi da kamshin turaren AK, da kuma kalaman sa masu dadi da suke ratsa kunnenta.

Ya zama dare ne na musamman, inda suka sake gano sabon dadi a cikin aurensu. AK ya nuna mata cewa koda a ce duniya zata taru, babu wacce zata taba mayar da gurbin Farhana a zuciyarsa.

Bayan komai ya lafa, Farhana tana kwance a kan kirjinsa, tana jin kansa yana shafa gashin kanta. 

Wifey Ina da important magana da ke ki bani attention dinki ,Ak ya fada with all his seriousness,maganar gaskiya bana Jin dadin sex dake yadda ya kamata ,nafi samun gamsuwa da hanadi  💯 gaban farhana ya yanke ya fadi,Innallahi wa Innallahi rajiuun ,mai Ak yake nufi toh? Duk da  wani sonsa take ba,amma maganar nan ta dake ta 

Cikin rawar muryar farhana ta fara magana ,mai kake nufi ,explain more ?

Kin tuna irin sex din da mukayi ranar da muka dawo daga Zaria ?

Gyada kanta farhana tayi

Good ,to ni shine fantasy dina ,I enjoyed pleasure in pain,

Zare ido farhana tayi da mamaki take kara kallon Ak 

Kana nufin abinda Ka mun ranar ba punishment bane haka kake?

Yes baby and I believed zaki Soni da Wanann side din nawa ?

Hanadi fa ta sani?

of course Tasani kuma she enjoys every bit of that ,kar ki damu wifey Kina sabawa shikenan ba wani big deal bane kuma I won’t hurt you 

Kallon psycho farhana take Ak  dan haka for tonight zata lallaba shi ,Kafin tayi tunanin mai zatayi ,Kala bata ce masa ba har bacci ya kwashe su duka 


Sanyin safiya ya tsananta, gari bai fara haske ba sai wajen karfe takwas na safe. Farhana ta tashi ta yi salla, sannan ta koma ta fara tada AK domin ya yi tashi salla.

"Honey, tashi kayi salla mana. Gari ya kusa wayewa sosai," ta fada tana girgiza shi.

AK ya ja bargo ya rufe kansa, muryarsa cike da bacci. "Farhana, kiyi hakuri ki kyale ni. Kin san anan Amurka yanayin ya sha bambanta. Ko sallar na yi bayan rana ta fito, ai na yi sallar tunda ko da ba Akan lokaci ba . Akalla ma dai ni ina sallar,  abokina Jamal, shi ma Musulmi ne amma ko sallar ma ba ya yi tun da ya zo kasar nan."

Farhana ta tsaya tana kallonsa da mamaki. "Honey, yanzu muna gogayya da wanda ba ya salla ne? Gaskiya daga yau na daina tada ka. Zan rinka sa Alarm dina na yi tawa sallar, kai kuma sai yadda Allah ya yi da kai."

Ta fice daga dakin rai a bace. .

Bayan ta idar ta dan gyara gidan tayi masu breakfast Ak yace mai aiki zata fara zuwa gobe ,amma ba living in bace ,tana gama aiki taza tafi 


Har yanzu  tana jujjuya kalaman AK a ranta. Shirun da ta yi, shi kuma AK ya fassara shi a matsayin amincewa da sabon salon nasa., maimakon ya fita aiki, sai ya kaita wani dan karamin daki a gefen swimming pool din gidan wata drower ya bude inda aka  tanadar da wasu abubuwa na ban mamaki.

Farhana ta saki baki tana kallon wasu igiyoyi (whips) da wasu tarkace na (sex toys) wadanda ba ta taba tunanin mace da miji na amfani da su ba. Jikinta ya fara rawa.

"Ak ... duk wadannan abubuwan na meye ne?" ta tambaya muryarta na rawa.

AK ya rungumeta ta baya, yana murmushi mai nuna gamsuwa. "Wifey, na gaya miki zan sanya ki kiji dadi fiye da yadda kika saba. Wadannan su ne hanyoyin da zan rinka nuna miki tsantsar soyayata a kanki. Kar ki damu, komai a hankali za mu fara."

Farhana ta kalli kayayyakin, ta ji zuciyarta tana mata suya. Dabba ce ni da za a rinka amfani da igiya a kaina? ta tambayi kanta a fili. Amma saboda tsoron  fito na , sai ta dake, ta ki cewa uffan, tana kallon ikon Allah.ita dai tasan bazata taba yarda da wanan dabbancin ba .call ya fara amsawa yana fita daga cikin dakin inda ya bar daya wayarsa Akan desk ,alamun sako ne ya shigo ta notification ta hango sunan mummy

Abdulkadir Ina kara jaddada maka kar Ka bari matar Ka tasan past life Dinka ,wallahi idan Ka fada mata ban yafe maka ba 

Gaban farhana ne ya fadi wani past life kuma ?me Ak yayi a past life din?