9
by @nanabmb
🧑🍼RABO!!❣️
*NA*
NANA BMB
Episode nine
Handbag dinta ta bude ta lalubi wayan ta ta kunna koda kunnawar watar tata sakwannin sweetheart din nata ne yasoma shigowa na jajen jin wayoyin su dayay a kashe murmushi kawai tayi tace." Allah sarki yaron kirki bari na kiraka" koda ta kira batare da bata time bah ya daga wayan tun kafin tayi magana ya tara numfashin ta.
" Haba Ammi meyasa zaki kashe wayan ki kinsan dole hankali na ze tashi ko abinci na kasa ci duka nutsuwa bata tare dani, ko guards din ma na gaza samun su a waya ina kuka jene haka?"
" Eyyah sorry! dan kirki, ka kwantar da hankalin ka babu abinda ya same mu muna lpy, inda mukene babu network shiyasa ka gaza samun mu a waya yanzu ma na fito ne yasa na same ka, banason ka zauna da yunwa kaci abinci tukunna semu cigaba da magana"
" No Ammi please karki haka ni banajin yunwa kawai ki fadamin inda kike nazo na sameki ko hankali nah ya kwanta"
Kwalalo idanu tayi tana cewa." Banason jayay yafa kaci abinci nace yanzu semu karasa maganar!"
" Tom Ammi kada ki kashe wayan please ki bari inaci muna magana" ya karashe maganar cikin yanayin tausayi, ita kuwa gumi ne yasoma rufe ta badon tasoba ta amsa masa cikin hanzari ya tafi dining room din sam badon yasoba yake tura abincin burin sa kawai shine ta sanar dashi inda suke yaje ya sameta duka abinda take fada masa zuciyan sa yaki aminta duba da irin mafarkin kin dayay da ita a dazu, yana magana tana amsashi har seda ta tabbatar da yaci abincin sosai ta kashe wayan nata gaba daya tana me jin babu dadi abinda tayiwa dan nata,
Shikuwa Omar Abuja zuciyan sa kal da farin ciki suka kama hanyar gida yanata zubawa Allah godiya daya dawo masa da abar kaunar sa cikin life din tashi, cikin dubara yawa Zainab din tashi wayau akan kada ta fada wa kowa abinda ke faruwa, mutumin dake bibiyar su a mota har hotel din yabisu yaga inda suka sauka, yana barin gurin kuwa ya dauki wayan sa yayi kira, Maya da sadiya suna zaune a bedroom dinta wayan ta tasoma ruri cikin fara ah da sakin fuska ta daga wayan tana cewa.
" Goga ya an samu labari kenan?"
" Hajjaj!! Ina gaya miki keme sa a ce, aikin mu ina gaya miki ze tafi yadda mukeso, don matar ma harta shigo gari, mutumin naku nema ya kama mata hotel, sedai matsala daya tana tare da bodyguards"
Wata shegiyan dariya sadiya tai da shewa tana cewa." Bodyguards din banza ay dama zuwan ta garin shine abu me wahala a yau din nan sena aiwatar da kuduri na akan matar nan, yau din nan ranar bakin cikin ta ze fara, kawai dai kasa musu ido har zuwa dare zan iso nima" shima dariyar yay gamida cewa" an gama hajiya"
Baki bude Maya ke kallon sadiya harta gama wayan tukunna tace." Sadiya kinfa sani a duhu, yimin bayani mana!"
" Ay ke naki wasa ne Maya bada gaske kike ba, tun randa ya turawa Zainab invitation nasaka yarona Goga yana bibiyar mijin ki batare da yasani ba kuma gashi bibiyar tayi amfani yau tashigo gari yaje harda kama mata hotel, aini hakan yamin dadi sosai zanyi komai cikin kwanciyan hankali"
Dafe kirji Maya tayi idanun ta ciki da hawaye tace." Na shiga uku nah!! Yanzu abinda Dad din su nawal zemin kenan, hotel fa kikace ya kama mata, kinga kenan ba tan tama anjima ze koma"
" Ay dama dole ze koma, Maya kobe niyya bah seya koma" sadiya tayi maganar tana kara sakin murmushi jin dadi,
" Sadiya me kike nufi?"
" Haba kawalli kidena tambaya yanzu duka zakiga Komai gobe, abu daya zakiyi kisa Baby dinki a gaba tunda tare suka fita ta gaya miki duk wani abu da suka tattauna" haka kuwa akayi suna dawowa cikin sirri Maya ta kira ta, sedai juyin duniya Zainab tace batasan komai bah, ran maya kuwa yay matukar baci ganin kiri kiri Zainab na mata karya, murmushi kawai sadiya tayi tace." Ki barta ta tafi mana kome zasu boye fa abu ya rigada yazo karshe"
Da dare Omar rawar jiki kawai yake zashi tadi gurin abar kaunar sa, haka itama sadiya tashiga motan haya ta nufi hotel din da Goga ya gaya mata, seda ta shiga cikin motar Gogan tukunna ta manna nikab a fuskan ta, haka zalika shima ya canza kayan sa zuwa manyan kaya suka shiga ciki, bodyguards din da suka gani tsaye bakin dakin nata yasa su tabbatar da nan take, tana ciki itama cikin farin ciki tayo wanka tana shirya wa domin tarbar masoyin nata, koda su sadiya suka isa gurin su Goga ne yay magana cikin kwantan bauna daya lakan ta, ya shaida musu Omar ne ya turo su gurin Zainab din domin matar sa ta taya ta kwana, haka zalika tasan ma da zuwan nasu, koda bodyguards din suka kira Zainab suka shaida mata mamaki ne ya kamata sedai koda ta tuna Omar bashida number dinta se zuciyan ta ya yardar mata, memakon ita ta kirashi taji ta bakin sa tunda ya bata card number din sa da address duka amma batayi wan nan hausar ba, zuciyan ta daya ta shaida musu ay tasan da zuwan nasu bari ta bude musu kofa, seda ta gama kimtsawa tukunna taje ta bude kofan, sosai heart dinta ya wani harba yin ido biyu datayi dasu Goga, haka ta musu iso suka shiga ciki, cikin sakin fuska da ladabi ya mata bayanin yallabai Omar ne ya turoshi shida matar sa zata tayata kwana kuma duka wani abu datake bukata zatayi mata, ledojin hannun sa ya aje mata yana kara cewa.
" Wan nan abinci ne yace a kawo miki kici kada ki zauna da yunwa kafin ya shigo anjiman" cikin fadada fara ar tane tace." To sweetheart harda siyomin abinci" ta fada tana kai hannun ta ga ledojin Goga yashe hakora yayi ganin ashema hajiyan tibis tibis ce bazatai wahalan shiga ba yace." Ay hajiya cewa yay a gaya miki kici ki koshi domin da hannun sa ya girka miki abinda kike so" cikin waro Idanu tace." WOW!! Masoyi nane yamin girki ai kuwa yanzu nan zanci, to matan taka ta bude idanun ta mana tunda kun shigo ciki ta tayani fira" tana maganar tana bude ledojin don so kawai take taga me masoyin nata ya girka mata, mikewa yay Goga ya mata sallama ya tafi, bayan ya gama ankarar da sadiya abinda zata aiwatar a dakin, koda fitar sa itama sadiya ta mike cikin makale murya take shaida mata zata bathroom, idan ta fito se suyi hira, sama sama Zainab ta amsata don hankalin ta naga jollof din spaghetti dake ta fama tashin kamshi, taji kayan lambu da kaza cokali kawai ta tsira mata tasoma kaiwa ciki tana zuba santi da murmushi tana cewa.
" Masoyi abincin dakafi so kawai ka girka irin wan nan, ina kana zuwa ay seka gaya min yadda akai ka iya girki haka, gaskiya tayi dadi ba karya" tanaci tana korawa da five alive dinta harda kada kai seda tayi nak tukunna ta mike tashiga cikin bathroom din taje gurin mirror domin tsara wa masoyin nata, makeup, zuwa Time din mamaki ne yasoma kamata jin sadiya datai shiru taki fitowa a bayi, tun tanajin sauyi a jikin ta sama sama tana basar wa har tasoma jin wani irin yama yama kamar ana bi mata jiki, dan daka tawa tayi tana kallon kanta ta mirror, yadda gaban ta yasoma mata ne yasata sakin wata irin doguwan ajiyan zuciya babu shiri ta mike a kidime tunda uwar ta ta haife ta bata tabajin azabab ben feeling irin wan nan ba hannu biyu haka tasa ta matse gaban ta tasoma cije lips daure wa kawai tayi ta nemi kan bed ta kwanta tana kara matse jikin ta sosai don ji take kamar ta kurma ihu slowly take sallallami jin abin yasoma kere tunanin ta tun tana nishi sama sama har yasoma fitowa fili tana kara kan kame jikin ta da al ajabin wan nan abun daya same ta, sadiya seda ta tabbatar da zainab ta gama gala baita tukunna ta fito still da nikaf a face din tata ta shige ciki,
" Cikin makale muryan nata tasoma cewa." Subhanallah hajiya bakida lpy haka? Ya Salam! Bari na kira Doctor yazo ya dubaki, sannu kinji hajiya!" Ita kuwa Zainab sosai take kankame jikin ta don yanzu abinda takeji yafi karfin ta kam ta juya nan ta juya nan idanun ta sunyi jajur na azaban datake ji ga hawayen da takeyi, dam batasan me sadiya take cewa bama, ita kuwa gurin mirror din ta isa jikin ta na bari ta dauki wayar Zainab din taga akwai security a wayan kuma dama tasan za ayi hakan, wayan data tanada ta ciro cikin jakar ta da wata karamar allura tayi amfani da ita gurin cire sim din Zainab, a dan kan kanin lokaci sadiya ta turawa Omar sakon data tanada cikin wayar tata, ta layin Zainab din, kuma ta cire abinta ta mayar mata wayan cikin hanzari take sassaka kananun cameras inda taga ya kamata ta saka ta inda tunanin mutum baze kai gurin ba san nan ta karasa kunna ragowan light din dakin ya dauki haske baki daya duka wani abu da suka kawo ma Zainab din ta tattare ta maida cikin jakar ta duka wan nan abun da takeyi hannun ta yana dauke da safar hannu,komawa tayi ciki ta tsaya bakin bed din tana cewa." SANNU hajiya bari naje naga doctor din ya iso"
Zuwa tayi sadiya ta cire jam lock din kofan a hankali ta makale shi yadda baze koma ba tabar kofar a haka san nan ta sunkuya kasa cikin sanda da rarrafa wa sadiya ta shige cikin maka makan labulayen da suka zagaye bedroom din,
Oga Omar kuwa koda ya gama shirin sa Maya ya kira ya shaida mata ta turo masa Zainab zasu fita, sosai Maya ta harbo jirgin nasa cike da bakin ciki ta shaida masa ai bata da lafiya don seda ta bata magani ma ta kwanta, sam Omar beji dadi ba ya mata Allah sawaka ya tafi abinsa, Maya na kara mamakin mijin nata, tana kuma Addu'ah Allah yasa sadiya tayi abinda ya kamata kafin ya karasa, yana kan hanyar sa ta zuwa ne sakon sadiya ya shigo wayan nasa sedai be duba ba harya isa hotel din, san nan ya dauko wayan nashi se a time din ma ya tuna da yaji shigowan sako ledojin daya yo mata shopping dasu ne ya kwaso ya taho yana me Karan ta sakon yana ta zuba uban murmushi ba karamin kyau yay ba Omar se zuba uban kamshi yake, a zuciyan sa yana cewa Allah sarki abar kauna ai gani nama iso taya zan iya bacci ba tare da na dawo gare kiba, sama sama suka gaisa da guards din don hankalin sa nakan waya yaje yin knocking ne yana taba kofan yaji ta tafi, sam be kawo komai ba ya kunna kai cikin dakin,
Numfar fashin ta daya daki kunnuwan sane yasa shi hanzarin aje ledojin hannun sa anan parlour ya shiga ciki zuciyan sa na bugawa da karfi don tabbas kaji wan nan abu kasan ba lafiya ba, ganin ta dayay a kwance tanata mata gugu ne yasa shi sakin salati ya karasa gareta hankalin sa a matukar tashe yake tambayar ta meke faruwa, ina sam bazata iya magana ba, hannun sa har yana rawa yakai ya taba goshin ta yaji babu wani zafi ganin tasoma gala baita nema yasaka hannun sa duka ya dagota daga duken datai akan bed din, kara Zainab ta saki domin marar ta ta gama kulle wa, ba karamin rudewa Omar yay ba jin hatta jikin ta yana vibration, koda ya maida ita ya zaunar sunkuyowa yay yana cigaba da tambayar ta, dakyar ta iya bude idanun ta dasuka dafe sunyi sharkaf da hawaye tasoma kallon sa tana cije baki kurawa lips din sa idanu tayi zuciyan ta na kara ingiza ta ko kadan bazata iya dakatar da kanta ba yanzun, ga mamakin Omar se jin tausasan lips din ta yay cikin bakin sa tanawa nashi lips din wani irin tsotso cikin fitar hayyaci tsoro da firgici ne gaba daya suka dirar masa a lokaci guda, hakan yasashi hanzarin rabata da jikin sa don duk a tunanin sa daya ga tana matso face dinsa ya zaci magana zata gaya masa, kasa jurewa kawai Zainab tayi tasaka masa kuka kwacewan dayay jitai kamar tai hauka ayanzu kam ya tabbatar da babu lpy, hanzarin mikewa yay ya sauka a kan bed din ganin tana shirin kuma cafkar sa kokar tawa tayi ta mike tsayen itama tasoma cire kayan jikin ta tana shirin sutale underwear din natane yay azamar zuwa ya rike mata hannu yana girgiza mata kai alamun kar tayi haka, babu abinda yake gani cikin idanun ta se zallan jaraba,
" Please Omar help me! Wlh mutuwa zanyi idan baka temake niba bazan iya jure abinda nake jiba kayi min magani na rokeka!" Ta karashe maganar hawaye na cigaba da kwaran ya a idanun ta, sosai Omar yake ganin Abin kamar a almara sam mamaki yama hanashi aikata wani abu,kai kawai ya girgiza yace." Gaskiya Zainab baki da lafiya meya sameki ha....be ida karasa wa ba takuma cafkar lips din nasa jiki na bari take yamutsa shi gamida sauke ajiyan zuciya me karfi tana kai hannun sa akan breast dinta, ya tabbatar da akwai matsala kam don sam Zainab batasan ma me takeyi ba dayazo rabata da jikin sa zata kara kamkame shi akayi rashin sa a suna ta dai dai site din da sadiya take a tsaye ta lafe dama gata slender hotuna kala kala take ta antaya musu da video kala kala dan gurin camera din ne kawai ya fito ko ka kalla gurin idan ba kura idanu kayi ba bazaka tan tance ba, sosai ya aro jarumta ya rike mata hannu wa duka biyun ya zaunar da ita kan kan bed ya ciro wayansa cikin aljihu ya lalubi number din doctor dinsa, ya sanar masa irin maganin da yake bukata a kawo masa yanzu, harya gama wayar Zainab tana shafashi kamar zata hadiye shi takeji, kura mata eyes dinsa kawai yay duka ta tayar masa da hankali, don ba karamin tafiya da imanin sa surar jikin tayi, mussam man kirjin ta da suke ful ful dasu yana kare musu kallo ta cikin rigan su ta ko ina yake binta da mayan kallo, kuma duk irin feeling din dayake ji yakasa kai hannu kanta koda wasa saboda tsoron dake shigan sa duk bayan second yana tunanin taya wan nan lamarin ya kasance Kuma don tabbas ruwa baya tsami banza jikin sa na bashi akwai abinda yake faruwa, shiyasa ya hanata cimma burin nata akan shi shima ya kasa kai hannu kanta, suna a haka wayan sa yasoma kara ganin me kiran ne yasa shi azamar mikewa ya jayeta a jikin sa ya fita cikin sauri har tsaya ma bodyguards din magana se kuma ya wuce don gani yake kamar wani abu ze sami masoyiyar tashi, koda yaje anso maganin, wanda doctor din nasa ya turo ne ya masa bayanin ay sedai injection ne kadai zeyi maganin mara lafiyan batare da matsalan komai ba Omar ya anso don baida Case akan alluran ya koma ciki da hanzarin sa, ya sameta ta damke kasan cikin ta tana hawaye.....✍️