Chapter 7
(Past2) Bayan aure alh duk duniya bawanda yake qauna datattali arayuwarsa kmr hudallah yanada son yamace shi tuntini, kullum burinsa baiwuce shima yahaifa yarshi takanshi,shekarar hudallah daya tal aduniya bintu taqara samun ciki wannan karon daukar ta yay suka tafi London don duba lafiyanta dana babyn domin kuwa tunda tasamu cikin take wani mugun ciwon qirji da mara wanda yasa tatubure sai anxubar imba hakaba xe iya halakata duka gaba daya. daqyar alh yalallabata shida abokinsa prof Noor shima wanda matarsa tun samun cikin take london sbd sickler gareta baxata iya haihuwa dakantaba,sunaxuwa gwajin farko yanuna cewa yarda xasu Haifa ba lafiyayya bace ba sannan she's sickle cell kasancewar alh da bintu suduka AS ne wanda basu taba saniba seyanxu,sbd wancan lokacin ba'adamu dawani gwajin genotype ba,sosai alh yashiga damuwa gashi ance masa macece ce ga qoshi ga Kwanan yunwa,bintu ko taqeqashe qasa tace baxata haifa yarda xataxo taxame mata wahalaba domin likitama yace ba iya sickled xataxoba akwai wani ciwon tattare da ita wanda dole se anhaifeta xasuyi figuring out,daqyar alh yalallabata taya haquri sunxauna domin likitan yabasu shawarar taxauna nan tunda cikin benisaba xasu daura takan magungunan daxe saka insha Allah yarinyar taxo da lapia kosumata surgery,ana cikin haka akai masa saqo daga Nigeria muhsin yagudu daga makaranta annemeshi anrasa dole yabar bintu a london tareda ci kamata kudi a asusunta million 20 yabata kyauta don karta xubar dacikin sannan yamata extra 20 don biyan duk wasu formality da hospital. tafiyarsa keda wiya mahaifiyarta ta aikomata saqo cewar xasu bude wani babban mall wanda idan taxuba hannun jarinta na million 35 xata iya ninka kudin sau goma cikin shekarar aiko nandanan taje tacewa likita itafa tahaqura kawai da aikin xatarena yar'ta da lalurar ta, sbd ma yahudanci tayaya xa ace xa acanxa jinin yaro tun aciki fafur taqi yarda tatabbatar masa da ita tafiya xatai gidan wata qawarta takoma daxama yar'kano to Jidda, inda duk wani saqon da alh yaturo tana xuwa asibiti ta amshe abunta don, tace inaruwanta ko yar tamutu kotarayu bedameta tundadai ita tasamu lafiyarta aitanada wasu yaran har hudu kuma badena haihuwar taiba,alh ya na can yana lallaba muhsin wanda yace shiyagama xaman boarding Kuma yayi yayi yafadamasa meyasa yaqi yarda haka yahaqura yadawo dasu gida yahadasu dayan uwansu watan cikin bintu tara cif cif takoma asibiti inda shima sanadin harkokin dasuka riqeshi sai lokacin yadawo London. Bintu tasha wiya matuqa da qarshema sai aiki akamata akacire babyn mekama da mahaifiyarta sak sedaitadakko duhun fatar babanta kadan,doctor ne yaja alh office yana masa fada akan meyasa dayacanxa ra'ayi yabari akahaifa yarinyarnan itakanta suncuceta don baxata taba lapia ba se sanda Allah yanufa dasunyi aborting dinta aida yafi,cikin maamaki alh ke tambayar kmr ya, canxa ra'ayi yana nufin yarinyar da aka haifamasa is sick,gyada kai likita yay yana furta She's very sick da i think She'll not live long, Shaqo wiyansa alh yayi yana furta karka qara cewa yata xata mutu kuma xaman ubanme matata taxauna yi nan tunda daman baxaka iya mata komeba..... cikin sarqewar murya doctor ke furta " it's your wife" tace baxa aimata aikinba" sakinsa yay kwalla naxubowa a idonsa yanxun wana dalili ne yasa bintu tacuci yar cikinta dakanta me yarinyar tamata daxata huce akanta ahankali yafito yaqarasa nursery yakarba yarinyarsa yana hawaye meyasa bintu xatamasa haka meyayi mata,wani so qauna tausayi yake ji naratsa shi nayarinyar yarshi yafada yana qara rungumeta hudduba yay mata dasunan mahaifiyarsa aysha. Bintu ce tafarfado gefenta tajuya gamamakinta saitaganta adakinta nagidansu dake abuja, yaushe suka baro london tafurta tana kallon dakin nurse ce tashigo dakin cikin uniform farare tas tana kallon ta tace "sannu ko kinfarka kenan" cikin harshen turanci take magana tace "eh nafarka" xata miqe dasauri nurse din tariqeta karki tashi kinmanta dinki akamaiki," cikin sanyayyan murya take furta 'ina yata sannan ina alh yake", murmushi nurse tai tana furta "nima bansani ba but akwai wacca take xuwa gurinki kullum baranace tashigo" tana kwance idonta ruf fatanta kawai ace yannan tarayu don tasan intamutu AJ halakata xeyi cikin gidannan bafashi sbd kullum jaddada mata soyayyar sa yake yi ga gudan jininsa shi mutum ne meson yaya wanda itakuma hasalima yara takuramata sukeyi shiyasa intaga yanajan yaran dawasa suna fira abin kebata mamaki da sha'awa tana sonsu sosai sbd su jinintane amma bata da lokacin kowa acikinsu saina hudallah wanda itama don macece tashaqu da ita. Alh kuwa bayan fitowarsa daga hospital private jet yasa mu yasa akadau bintu daga asibiti akakaita naija,yakira mahaifiyarta yasanar mata abinda tai yana furta ' shixe wuce da baby aysha Las Vegas ance akwai babban likitan daxe iya dubata" . Bayan mahaifiyar bintu tagama sanar mata yajja sukai da AJ abin yatsaye mata arai datasani bata qiyiba yanxun da shikenan AJ natareda ita da yarsu yana kula da ita tana zuba masa mulki dawulaqanci san tanta. 16 year's later Wasu yanmata nahango susu hudu kan hadaddan parnian furniture bed dake babban bedroom din, tsayawa tsara hadaddan dakin bata lokaci ne sukansu curtains din window din abin kallo ne daya naxaune gaban mirror tana kwalliya daya kuma tana kan sofa tana shafa Jan farce dayar kuma kallon waya takeyi tana murmushi tana nunawa dayar,dukkansu kyawawa ne tubarkallah kusan skin colour dinsu duka daya saidai masu kama dayan sunfi haske meemee kenan da meenah yaran hjy maryam gidado babbar aminiyar alh alhassan tun Jami'a. "Lilly give me my phone" cewar meemee dake gaban mirror tana kwalliya, Lilly ce tadago kai daga duban wayan tana furta "girls look wai don tayi new catch shine take boyewa ,kuma fa da...... uhm...... let me see tafada tanadan dage kai kwadina yake yin kama" aysha ce takarba wayar tana miqewa "Let me see him again gaskiya yakamata meenah tagani" dagudu meemee tatashi daga abinda takeyi tabita meenah dake zaune cikanku batacemusu ba tabisu da kallo tana furta "baxaku taba girmaba" earpiece tasaka akunne tana furta "kuci kanku" gudu suke yi suna xagaye dakin kafin aysha tadire gefen meenah tana tana furta "meenah pls look,he did look like a frog right" xare earpiece dintai akunnanta tana furta "gurl don't drag me into your mess OK kun isheni nigwara akoma makaranta ma kowa yahuta nagaji daxama daku," Lilly ce takalleta tana furta " look who's speaking matarda bata iya kwana daya bata ganmu ba inko bamu haduba taringa kira tana masifar daman bama sonta,nifa minah haushi kike bani waike acting matured ko" "Nabishi dagudu cewar mimi " tana fixge wayarta hannun aysha taqara dacewa "haushifa minah keji ita tafara crushing dinsa saikuma yaxo yatayani duk da kamarmu daya but you are not his taste I'm sorry babe" Minah ce tamiqe cikin qulewa take furta "mexanyi dashi mekama da kwadinan aiyasan niba class dinsabace saidai.........." baki suka hada suka sheqe mata da dariya suna furta "finally temper tatashi boom" cewar aysha tanamiqe wa aguje hanyar qofa tai minah nabinta tana budewa taci karo dashi tana haki tafada jikinsa tana furta popsy "it's minah tabiyoni" rungumeta yay yana shafa bayanta ahaka har numfashinta yadawo daidai dagowa tai tana danne harshe sbd tasan tamasa lefi yahanata gudu amma taqi hanuwa shigowa ciki sosai yay tareda ita, minah data qame jin shigowar popsy bata motsa inda takeba kallonsu yay daya bayan daya dayajja sukai kaca kaca da dakin kamar wasu qananan yara ahankali yafara furta "Lilly " tadago tana furta " yes popsy" yace "kicema qawarki tunda batajin magana baruwana daita kuma kuma dakuke tayata gudun duk nayi fishi daku" xuru xuru aysha tai tana xuwa tarungume hannunsa tace " Lilly kicewa habibie popsy na yaya haquri baby dimpy baxata qara gudu ba yaji" , Lilly takalleshi tana murmushi,yace " Lilly kicema baby dimple popsy baxe haquraba harse tayi alqawari ita da qawayenta sun dena" cikin hadin baki suke furta "popsy mundena baxamu sakeba ko baby dimple xatayi muxamu tsawatar mata," murmushi yay yana furta "that's my gurls yana bude musu hannu dukkansu suka qarasa sukai hugging dinshi kafin su dago,dimple nakallonshi tace "popsy na yadawo daga office meyasiyo mana," "uhm" yafurta yana dan sama dakai, turo baki tai tana yamutsa fuska shammatar ta yay yana furta lokacin datagama saddaqarda ba abinda yakawo mata yasunkuyo dede kunnanta cikin yar qara yake furta "your favorite miu miu high hill,new design baby" tsalle tai tana rungumeshi cak yadagata daga qasa kasancewar yanada tsayi nesa bakusaba yana jujjuya ta suko su Lilly jin tsarabar popsy din tayau tamusamman ce dagudu sukai parlor aiko ilai suka tarar da tsadaddum takallaman ajje qasan carpet din dake shimfide tsaki yan parlour kala hudu duk iri daya kowacce daukan number ta tai tana dubawa aiko Lilly tace "ungo minah kece meqatuwar qafa 40" karba tai tana galla mata harara dimple ko fitowa tai hannunta cikin na popsy cikin rada take furta masa "thank you" shima cikin rada yake furtamata " no thanks in friendship kinmanta aminiyar" dariya tai dimple din dake both cheek dinta yalotsa suma kowacce riqeda nata itakuma dimple Mimi tariqo mata nata suna furta "thanks popsy," smiling yay yana furta "your welcome young ladies,"yadora dacewa "next week school ko" sukace "eh popsy" " Hope you guys are all set to make me proud" yafurta yana binsu dakallo, "Of cause popsy it's our second to the last year remember" suka hada baki har dimple suna fada, Yace "wow so my gurls are growing up quickly,so have you select your dream university?," kallon juna sukai cikin hadin baki suke furta "john Hopkins," kallon princess dintasa yay ganinta cikin farinciki namatuqar bashi nutsuwa da jin dadi yace "wow good choice kafin" yace "toh work hard sbd duk wanda bekai credit din da akesoba kunsan saidai yaxama dan kallo ko" dasauri Lilly kefurta "popsy karka damu we'll work hard,you'll be very, very proud of us," murmushi yay wanda yasa dimples din dake both cheeks dinsa lotsawa sosai yace " toh now let's go and eat" yana fadar haka duk sukafice xuwa main dining room din dake bangaren hjy bintu,suna isa yay daidai da fitowar sauran yaran cikin qauna da kulawa hjy bintu takalli alh tanafurta "barka da fitowa yallabai" yace "yauwa sannu dagida ummin yara,ya aiki" tace " lapia alhmdlh", MUHASSIN wanda yanxun yaxama cikakken saurayi maikimanin shekaru 25 aduniya yaxama kyakkyawan saurayi skin dinsa mematuqar kyau bronze colour wanda mixture ne nafulani skin din mahaifiyarsu wacca take fara qal da mahaifinsu wanda yake da ebony skin typical African skin meqalli dakyau wanda kana kallonsa kasan yataso cikin hutu dajin dadin rayuwa, anwar wanda yayo komai irin na mahaifinsa ma yagirma sosai yanxun yanada shekaru ashirin da biyu aduniya yana Karatu ababbar jamiar dake qasar Dubai. AYSAM Love,passion,hatred,betrayals and power between two different worlds. By Fatoums passion