AYSAM

Chapter 8

by @fatoumspassion

(Popsy's girl)

Anwar yakasance shine second born din familyn AJ wanda suka haifa bayan twins dinsu muhsin da muhassin hudallah ce taqaraso dining din tana furta I'm sorry for being late da murmushi dauke afuskarta, hjy bintu ce ta amsa mata "it's okay honey kujera" taja gefen mahaifiyarta taxauna tana furta "Good evening popsy" " how are you honey?" yatambaya cikin kulawa Tace "I'm great popsy yau kwana na biyu banganka ba you're always busy this days" Yace "eh ai Mr ayan yafadamin har office kinje nemana hope dai lapia ko" Kallon hjy bintu tai saikuma takalli gefen popsy taga aysha takafeta da ido tanason taji mexatace da alama sunkuyar dakanta tai tana furta " popsy it's secret so I'll tell you later" tana murmushi,shima alh murmushi yay yana furta "as you wish" Hjy bintu tace " wato don karmuji shine baxa'a fada agabanmuba ko intayi tsami maji" tacigaba dacin abincin ta, Dimple kuwa ganin hudallah gurin yasa appetite dinta duk tatafi sai juya cokali takeyi ranta nabaci,Lilly ce take furta "wow Mrs AJ yau girkinnan yayi dadi sosai thanks for the meal" tafada tana qara abincin a plate dinta. Cikin nutsuwa hjy bintu kefurta "Lilly ai bayabawa kadai xakuyi ba dagewa xakuyi kukoya ko", Alh yace " ah banyarda ba yana kallon dimple ko leqa kitchen baby na tai,kartaji ciwo", kwal kakeji dimple tawullar da cokalin abincinta aqasa tana miqewa, "pls pls can't you just keep quiet and let me eat in peace" tafada tana tsaki tafice fuuu, Hjy bintu ceke furta "aysha aysha" baxaki dawoba,ubanme akamiki kuma,alh ne yakalleta yana furta "pls let me handle her" miqewa yay yafice yana binta abaya kamar wani raqumi da akala saman dayan daga cikin manyan Sofa's din living room din bangarenta ta kwanta tana cire hular kanta tabarbaxa gashinta tana huci qarasowa alh yay yana furta "Baby are you okay?wani yabatamiki raine?" Dagowatai tana kallonsa tace "are you asking me ni nadena cin abinci table daya daku indai har fira xakuyita yi da hudallah," tafada tana kawardakai Dogon numfashi alh yaja kafin yafurta "I'm sorry sweethrt kingadai itama yatace ko kuma I have to ask her how she's doing, amana tace koh sokike Allah yakamani da laifin cin amana," hade rai tai tana furta "popsy amma ainaga bayarka baceba ko impact bama kuhada jiniba yar mamansu muhsin ce ko,' zuciyarsa yakeji akoyaushe tana dada tsitsinkewa sbd yasani daidai darana daya dimple bata taba daukar hjy bintu da hudallah amatsayin family dintaba yana mamakin wnn irin hatred a ina yasamo asali, kama hannunta yay yana furta, "I promise baxanqara fira gurin cin abinciba kmr yajja kikeso, now let's go and eat" yana jawota jikinshi banxa tamasa tanason kwa cewa daga riqon da yay mata cikin tsokana yake furta ni "yunwa nakeji princess kinga banci komai ba tunda nafita yanxun nasamu ina danci kuma kinsan bana iyacin abinci inbakya taredani ko shikenan nima naqoshi," dagowa tai tana kallonsa idonta sun qanqance tsabar jin rigima turo bakitai tana furta "niba ruwana popsy bance kai starving kanka ba akaina," sakinta yay yana yin tagumi yay shiru jinsa tsit yasa tadago tana kallonsa tadan dafa shi shiru yamata tace "popsy menene" yajuyo yana maida impression din fuskarsa irinnata yace "yunwa xatakasheni dimple" dasauri tamiqe tana furta "let's go eat amma da sharadi" Yace "fadi komameye indai xamuci abinci is accepted" Tace "saidai inxaka bari muci mubiyu a mansion dinka," yace "as you wish you're Highness." Aysha wacca itace diyamace tilo gurin alh AJ tatashi awani irin rayuwar gata wacca ba'a kwabarta mahaifintane yarene ta dakansa wanda kunsan dai irin sangarcewar dayara keyi insuka taso hannun iyaye maxa take da, tafara Early life dinta naquruciya aqasar america wanda ananne tatashi tareda mahaifinta don anan yakeda katafaran company dinsa na AJ networking sites a babban birnin new York,tatashi batasan kulawar uwa tareda itaba saidai nurse dinta Gabby,Miss gabby takasance kwararriyar ma'aikaciyar jinya wacca take aiki aqarqashin AJ medical center dake garin new York kasancewar ta tsohuwar amintacciyar mace da alh yayarda da ita yasa yadorata kankula da lapiar aysha duk inda xataje daduk inda xata kodako makarantace, nurse Gabby natareda ita hartasaba sbd tsananin tashi daciwanta na sickler keyawan yi tanada shekaru uku, doctor bintu tasake haihuwar yara maxa yan biyu inda sukaci suna hassan da hussain, sannan adaidai lokacin tahadu da squad dinta inda Lilly taxo itama tareda mahaifinta new York duba dan uwanta Arsal wanda yake U.S tun bayan rasuwar mahaifiyarsu sanadiyyar fadowa daga bene datai yana gurin accident din yafaru shiyajawo firgici atareda Arsal inda yasoma taba kwakwalwarshi wanda saida takaiga kawoshi new York don ganin likitan kwakwalwa namusammman. Lilly itace third born kuma last born cikin yaran prof Noor. Minah da mimi twins ne wanda hjy maryam gidado babbar aminiyar alh AJ tahaifa wanda sukadaine yaranta batada wasu sai su mijinta general ahmad mammada babban sojan qasa da qasane wanda yake aiki qarqashin maraine,aqasar america yake xaune tareda iyalinshi inda ananne sukai matuqar shaquwa da aysha,friends din guda hudu wanda suke kiran kansu da quad squad aminaine na asali wanda suke matuqar qaunar junansu tare suka fara elementary school agarin NYC inda duk suke aji daya kasancewar shekarun nasuma banbancin kadanne lilly ce keda shekaru 17 sai minah da meemee sukeda 17da kadan aysha ce qaramar cikinsu wanda wnn shekarar tai sweet sixteen dinta,teenagers ne su masu jidakansu inda suke cikin top talks na social media,sbd yajja iyayen su kejida kudi suna basu duk wani abinda suke buqata shekararsu goma a NYC bayan angama medication din aysha inda akamata successful stem cell transplant, likita tatabbatar wa da alh AJ aysha xata iya leading normal life sakamakon wnn aiki tarabu daciwon sickler rabuwa tahar abada saidai body dinta baxe iya daukar abubuwa da yawa da normal person xedaukaba snn kuma tana da cardiac problem tun haihuwa inda yanusasshe da Alh cewar yarinyar xata iya developing heart failure indai ba'a bata kulawa tamusamman,aysha bata taba sanin cewa tanada mahaifiyaba sai da ta shekara goma shadaya tasandai koda yaushe sunawaya da umminsu yaya anwar wanda kaf cikin yan uwanta dashi kadai ne tashaqu sakamakon xaman shekaru uku dayay dasu aqasar US lokacin da yaxo yin wani cause namakaranta,yaran duka Alh yakanje yadaukosu suxo suyi kwanaki tareda yar uwarsu,ananne Anwar ke tsokanar aysha yakecemata my beautiful dimpled sister,sai shikenan kowa yake cemata dimple, aysha tabata gabaki daya saidai amakaranta shima kuma iya malamai kecemata aysha,alokacin data shekara 11 ne alh yay deciding dawo da ita cikin yan uwanta kasancewarta diya mace bayason tataso da dabi'u irin nayaran turawa musamman ma a teenage age. nenne meenah da meemee suka qixaman US saidai suka takurawa iyayen su suka dawo dasu Nigeria inda babannne kadai yaxauna a US sukai settling down a jihar kano garin iyayensu. Doctor bintu tun bayan haihuwar dimple tarasa gane kan Alh AJ wani kulawa da kyautatawa dayake mata abaya yadenasu gaba daya sai diyarshi ba abinda yadamu dashi sai dimple sannan ganin yajja yarinyar taxama tabararriya yasa duk sanda taxo inda take seta mata fada shiyasa basa shiri kwata kwata,dimple shekarunta nafarko a naija kowa saida yaji ajikinsa agidan sbd ita ganitai duk duniya antakuramata tasaba rayuwa irinta yaran turai uwa ba kwaba uba ba full stop. bawanda take shakka ko tsoro agidan kowa yabiyo takanta takashi take son ranta sai abinda takeso akeyi agidan flat din yara daban yake agidan inda dafarko tana xauna tareda hudallah bangaren mahaifiyarsu abu daya dakowa yakasa fahimta shine ayanxu tsananin tsanar da dimple kema hudallah wanda ada koxatama kowa rashin kunya batama hudallah tana qaunarta sosai tana qarama sannan sun shaqu matuqa tashin farko dimple tagane cewa ba ubansu daya da hudallah ba, sakamakon xuwa hutu da hudallah keyi dangin mahaifinta wanda bisa umarnin Alh AJ ne kawai yasa doc bintu kebarinta xuwa gombe hardama kano gidan saura yan uwansa, dimple ce taxabi bangare daban agidan kasancewarsa katafare flat ne babba sosai daidai size din na mahaifiyarta akaxuba mata kayan more rayuwa parlour biyu ne a flat din da dakuna guda shida dakin farko study room dinta ne inda yaxame mata kmr library book shelf ne da itaguda, duk wani littafi daxata buqata anxuba agurin da kayan na'urorin ta desktops dinta dasu laptops duk anan take ajje wa dakuna uku kuma aka waresu na squad dinta kowanne dasunanta jiki Lilly's room,meenahs room and meemees sai nata wanda kecan cikin parlour nabiyu qaton master bedroom ne maidaukeda haddadden sphere bed da tsadaddun bedroom furniture's komai nacikin dakin sky blue colour daratsin fari kadan yahadu iya haduwa da tinanin maikaratu duk inda yakai toh yafi haka,daki nashida kuma tamaidashi dakin teddies dinta teddies kala kala duk wani sabon fitowa saita saka tajera adakin wasanta tuntana yarinya mutum ce ita maiyyar teddy bear inda haka kawai baxaka ganta tana yawo batareda teddy ba. Ammice ketsaye atsakar gida tana jiran maimunatu tagama suwuce, tana tsaye gefen madubin window tana gyara daurin dankwalinta,ammi cikin takaici take furta "oh diyar nan kinfi minti goma kina abu daya daurin dankwalinne aketa laqwasawa haka," tace "ammi new style nefa kitsaya kiga yajja xanyi kyau inna gama" tace "ai atsaye nake daman," murmushi moon tai tacigaba da abinda take kafin tajuyo tana furta Ammi gwaramafa kikoma ciki kixauna don ogan taronma yana bandaki har yanxu befito daga wanka ba,kallon agogon hannuntai, tace "wai batun daxu naga yashiga wankanba saikace ya mace," taja tsaki cikin daga murya tayajja tasan xejita, tace "wllh sameer indai bacanxa fata xakaiba garama kafito inba hakaba saina canxa shawarar xuwa gun taron naku" miqewa tai xuwa qofar bandakin tana furta "ruwan gidannan kaf kaika ke qarar dashi in ance kadebo katsaya qunquni kaigaka saurayi ko kullum burinka wanka kmr wata agwagwa,baxakafito ba bubbugawa tafarayi tana furta wai kwana xakai acikine," bayan kusan minti biyar saigashi yafito qugunsa daure da towel yana digar ruwa sumar kansa sai kyalli da sheqi takeyi tana digar daruwa ahankali yabude kyawawa idanuwansa sky blue colour masu sheqi dafiddo asalin kyawunsa tsayawa fadar kyawwun qaramin matashin saurayin xancene,ammi ce takalleshi tana furta "xaka fara mana yawan tsiraici agida ko wuce dakinka mutum saikace gidansa yaringa mana yawo datawul ko ina kakoyo dabi'un kafirai kala kala niso samuna baxaka qara nisa daniba Lagos dinma bada sanraina akexuwa ba yanxun kuma xamuga mexaka koyo ahabujan" dariya yay yana kallon ammi mitarta bata qarewa akan karatunsa shikuma ba abinda yake qauna yake enjoying arayuwarsa kmr karatunsa,juyowa yay lokacinda yakai bakin qofar dakinsa cikin nutsuwa yabude yan qananunun red lips dinsa ahankali yafurta "ammi is not habuja is abuja" yay sauri yashige ciki daquwa tai masa tana furta xankamaka ne yarannan qiri qiri kunaso kumaidani kakarku yana mgn saikace wata mace xakafito kasameni ne. Nasan masu Karatu xasuso suji wanene sameer, Muhammad sameer yakasance asalin bafullatanin jihar gombe,wanda kasuwanci yakawo mahaifinsa garin kano,shine babban da ga sufyan hardo da walijam sunada rufin asiri daidai gwargwado sunfi qarfin cinyau dana gobe suna living simple happy life tareda yaransu Muhammad sameer da maimunatu wacca ake kira da Moon,babansu nada qaramin shago akasuwar kantin kwari inda anan yake gudanar da sana'arsa tasaida qananan atamfofin mata da materials da daddare kuma kasancewar yayi karatun tsangaya maixurfi yabude islamiyyar dare babba waccan manyan mutane dayara kedaukar darasi gunsa daga bayan magrib xuwa qarfe10 nadare ,yanada burin yaransa susamu ingantaccen ilimin Arabia dana boko wanda Masha Allah yana basu gwargwadon ikonsa sameer tunyana qarami Allah yayimasa kwakwalwa maisaurin dauke abu inda yana da shekaru10 yahaddace alqur'ani maigirma gurin mahaifinsa dawasu littattafai,bangaren boko kuwa wata qaramar private school yasakasu shida Moon kasancewar taxarar shekara dayane cal tsakaninsu inda alokacinnne nasarorin sameer suka fara ya iya lissafi kwarai dagaske inda makarantar tashirya gasa tamusamman tareda sauran qanan private schools, ananne sameer yasamu scholarship xuwa wata ababbar private school tayaran masu dashi ajihar kano yana PRI3 anan yakammala karatunsa wanda mahaifinsa kematuqar alfahari dahakan lokacin da yagama nanne walijam tasa rigima kan tanason sameer ya ajje boko yafara Kasuwanci tunda dai dan turancinnan da lissafi ya iya yaje kasuwa yanemo arziqi,nanne sufyan yanuna bai aminceba yafison sameer yasamu rayuwa maikyau nangama,bada sanranta ba makarantar su sameer sukai recommending dinsa kan yaxana jarrabawar samun scholarship na babbar high school din Nigeria private ce wanda ko yaran masu kudin ma sai masu brain ne suke shiga prof Noor Abdulfatah Shine founder dinta tareda hadin gwiwar wasu boyayyun mutane daba wanda yasansu makarantar private ce wacca anyi ittifaqin kaf fadin West Africa babu kamarta turawan America suka xuba amatsayin jagororin tafiyar da makarantar standards dinsu kaf na qasar US suke amfanida, lokacin dayaxana jarrabawar ne Allah yay yasamu kasancewar reshen makarantar biyune aqasar da jihar Lagos dana Abuja ajihar Lagos suna daukar yan upper lower class,student wanda yawanci iyayensu qusoshin gwannatine anan yasamu gurbi yatafi lagos boarding ce da day ahade duk wacca kai ra'ayi ita xakai, yayi karatunsa na junior high school cikin nasara shine topper aduk bangaren science's yayi suna sosai a IMPERIAL TECH INSTiTUTE sannan yana da sport man's skills dayawa shidin kwararrene gun buga wasan kwallon kwando,ayanxu haka suna shirin xuwa a ceremony dingama junior high school dinsa tareda FAM dinsa kasancewar mahaifinsa yay tafiya dole walijam wacca suke kira da ammi ce xata masa rakiya xuwa babban taron.toh wannan kenan. "Wow aidama nafada muku gurls we'll be the star's of that show," meemee kefadan haka lokacinda suka shiga parlour gidan suna jajjafar dakayan hannunsa wulla takalmi can jaka can dankunne can duk haka sukai kaca kaca dagurin, "banda cika bakidai meenah cewar Lilly yarinyarda kika kusa sakuka lokacinda kikaga Abbas na flexing dawata," tace "aikema kinsan bagaskiya kika fadaba lokacin dayaji ance muxamuyi selecting members na class dinmu bakiga yana taxaxxare ido ba sbd yasan mark dinsa bekai shiga engineering ba,soyay na nunashi naqi shinefa wai donnaji haushi yabude filin rawa da laila that bitch," dariya duk sukasa kafin dimple tace "girls naji ance xa'ai transfer na yan lagos seniors waisuyi joining din shekararmu," minah tace "girl is true wai sbd munyi rejecting shiga inter African competition da akai helding a Ghana susunyi kuma sunci shine wai za'a saka qaxamannan daidai amatsayin mu," meemee taqara dacewa "girls yarannan fa na Lagos are super smart sunfa cinye gasar physics da math gaba daya ,wanda kunsan dagangan muka qi amsa don kada mufadi we are scared to fail," Dimple ce tamiqe tana furta "tabbas maganar meemee gaskiya ce yakamata aduba mudai kusani bamason duk abinda xaixo yataba mana qimarmu a IMPERIAL, sbd haka lilly takira prof ta tambaya mana mutum nawa akai recommending" tafada tana miqamata waya,qin karba tai tana furta "tabdi baruwana kinsan halin ABUYA sarai haka kawai xece meya shafeni da policy din makarantarsa ke kirashi" tece "ah a bakece yarshiba Allah saikin kirashi," miqewa Lilly tai xata gudu minah tafixgota tadawo taxauna tai raurau da ido meemee tace "girl kirawo prof din" aysha ko tadanna kiran prof har tatsinke be dagaba sukai tsit saigashi yabiyo aiko dasauri taiwa lilly alamar tai magana lokacinda tadaga,Lilly cikin yaqe take furta "Abuya inayini" yace "lafiya dai Lilly yakike" tace "Abuya klau nake," yace "komaidai lpy ko inasu mamana yana nufin aysha" tace "gatanan ma kusadani" yace "tana lpy ko" tace "eh Abuya," xaro mata ido aysha tai alamar ta fadi abinda suke so, Tace "uhm,uhm,daman Abuya tambayarka xanyi mutum nawane akai recommending daga Lagos xuwa IMPERIAL kuma are they smart," Yace "Lilly yaushe nafara raba sirrin makarantata dake kinsan cewa innafada miki yafita xansamu matsala da board ko,yaqara dacewa beshafeki ba kuma kikula ko a future ko, kedai kidamu danaki karatun kawai,dasauri aysha tatareshi tana furta "prof pls I'm sorry nine nasa Lilly takiraka munason musan topper dinsu sbd babu online munduba, snn somuke muyi preparing tayajja xamu tareta ko shi, Yace "my dear kinajina karku damu bawanda xa'ai recommending xuwa engineering sbd ku special ne kuma indai ina IMPERIAL you guys will always be the toppers," tace "thanks prof " Yace "kuma susu uku ne kacal duk maxa karki damu kinji" tace "toh prof" tana kashe wayar bayan tamasa saida safe. sukuma suka cigaba da tattaunawa kan yajja xasu koma school this Monday maixuwa. AYSAM Its Fatoums,kubiyomu a next chapter don yanxu xamufara journey din,sameer a IMPERIAL ABUJA shin arrogance din student din zesa suyi accepting low class genius boy dabefito daga prestigious family ba,karku mata kuyi Comment Share & vote Kuyi following dina a wattpad dina domin cigaba da ganin update din AYSAM batareda bata lokaci ba, *** AYSAM It's fatima rufai nasidi Fatoums passion