Chapter 9
(IMPERIAL TECH INSTITUTE,the prestigious high school) Dimple ce tashigo cikin parlour doctor bintu, tana wani yamutsa fuska sanye take cikin Royal blue tom suit uniform dinta Barrett ce white colour akanta tanade gashinta qarshen qeyarta bayanta rataye dayar qaramar jakar goyonta me shape din parrot itama white takallin kafartama white ne, uniform din yayi masifar qarbarta skirt din dakadan yawuce gwiwarta taqarasa, doc bintu naxaune tana massaging kan hudallah datake complain yana mata ciwo, doctor bintu tace " yan makaranta sai yanxu xaki tafi " tana kallon agogo tace "you're late nashiryamiki breakfast dakaina," kallon ta tai tana yamutsa fuska kafin tace "daman car key's na yaya nakeso", Jim doc bintu tai kafin tace "mexaki da muqullayan manyan motocinnan sunmiki girma dayawa, by the way ina car din dayasaya muku keda hudallah last month" Tace "nabarwa Lilly" Tace "what kinbarwa Lilly ita ina tata motar?kinsan tsadar motarnan kuwa xaki kyautar da ita haka kawai sbd me" Tace "you don't need to know tunda wanda yase motar ya amince naga you don't have to interrogate me like that," Tace "dimple wai yaushe xaki hankali, ne kisan Ciwan kanki ke komai qawaye ko bakisan mutuncin yan uwanki ba sai qawaye ko ubanme motar tai Ina tambayar ki" tafada cikin daga murya toshe kunnuwanta dimple tai tana furta "Ni kidenamun ihu, nibaxan yi sharing thesame model da hudallah ba kuma nafadawa popsy, yace naxaba cikin nasa kafin nawa yaqaraso," Girgixakai doc bintu tai tanafurta "aiduk shiyake lalataki saikije kidauka yana gefen drower adakina," guri tasamu taxauna tana furta "nibansan dakinki ba ki aika maid tadakko", Tace "maid basa shigarmin daki sbd Alh na ajje mahimman takardu aciki imbaxaki je kidakko ba kitaxama anan," Kallon tatai tana kallon hudallah wacca kanta keqasa tana danna waya,tace " ga yar kinan aikin isa da ita ki aikata tadakko min makullayan because I'm getting late" Dagowa doc bintu tai tana furta "lallai dimple rashin kunyar taki tafara wuce gona da iri, hudallah xaki aika" Tace "toh seme donna aiketa xaman metakeyi cikin gidan imbaxa'a sakata aikiba atleast tabiya wahalar da akemata dayan aikace aikace sbd dai nan tasan bagidan fillo bane," miqewa tsaye hudallah tai tana furta "dimple ya isheki duk abinda xakiyi yatsaya iya nidake karkice xaki xagi mahaifina" miqewa itama tai tana furta "ance nanba gidan ubanki fillo bane da abinda xaki iya tafada tana riqe kugu tana harararta", dagudu hudallah tashige dakinta tagaji da wulaqancin dayarinyar nan kemata agidannan metai mata meta tsare mata data tsaneta haka. Shigewar hudallah kedawuya doc bintu takalli dimple tana furta kin kyauta ai abinda kikai sbd kegaki megidan uba ko kema bawayanki ne yasa Allah yabarmiki nakii ubanba marainiyar Allah kika saka kuka ko dimple sbd tana cin arxiqi agidanku, Turo baki dimple tai tana furta "niki ki dakkomin makullayan ko nakirawo popsy", doc bintu tana girgixa kai tamiqe tawuce dakinta tadakko key's din ta bata tana furta "kuma saura kice xaki tuqa dakanki" watsa mata wani kallo dimple tai kafin tajuya tai ficewarta tana isa Miss Gabby da KB driver suna jiranta. daya daga cikin new model RR dinsa tashige suka wuce makaranta. A parking lot's tatarardasu na cikin IMPERIAL GURLS HOSTEL tafito tana kallonsu kowacce sanye da nata uniform din komai iri daya har jakar bayansu ,juyowa tai takalli Gabby tana furta "pls Miss Gabby kitafi kingadai yanxu I'm a matured student i can take good Care of my self, kinji kuma kinsan yanxun nadena falling sick ko," murmushi Gabby tai tana furta "I'm sorry ma baxan iya barinki ke kadaiba indai bakina gidaba order din Alh ne" turo baki tai tana furta "toh naji kinga kishiga hostel dakinsu meemee kihuta nasan kinajin barciko in antashi sai inxo mutafi," smiling tai tana furta "ma banajin barci ai karki damu xan baku taxara tayajja boyfriend dinki baxega ina binki ba ya tsokaneki", Tace "yuck waye boyfriend dinnawa", Murmushi nurse taqara yi tana furta "Sir Samar" Tace "amma Miss Gabby ba'ataba gamawa daniba irin yau wnn foolish boy din" Lilly ce tai interrupting dinsu tace "girl's we are late yakamata muqarasa," meemee tace " yah girls let's get going". 11th grade software engineering. Class din tsit kakeji sakamakon Mr Patrick dake ciki, bahaske a class din ankashe fitulu sakamakon practical information system dasukeyi,sai malamin dake gaban podium yana explaining abinda yake nunamusu amajigin. Quad squad are hear radar data soma xagaye cikin class din kenan tana xagayawa har malamin yafuskanci sundena bashi attention cikin tsawa yake furta "what's going on here?' Bude qofar da akaine yasa hankalinsa yakoma yana kallon wanda suka shigo susu hudu reras suka qaraso kowacce taduba sit no dinta taxauna, dimple na qarasowa sit dinta ahankali tafurta "excuse me" kasancewar kansa aqasa yake dagowa yay idonsu yahadu danajuna cikin dim hasken dake ajin,hasken sky blue eyes dinsa taga sunmata wani irin haske sosai wanda yasa tai tsaye tana kallon cikin kwayar idonshi wanda kmr wani saqo yake turamata takeji anata idon, ahankali tasauke kallonta xuwa siririn dogon hancinsa jitai kmr ansaka mata wata iriyar kasala ajikinta tamaida dubanta xuwan red blazing lips dinsa irin kallon nan naqurilla sukema juna yajja take kallonsa itama haka yakemata,basusan hankalin duk yan ajin yana kansuba, Miss AJ "can you pls find another sit,you can sort it out with him later" cewar Mr Patrick don yasan rigimar aysha baya takoma kusada Samar taxauna tana hadiye wani mugun abu dayatsaya mata awiya,cikin rada Samar yake furta dana sani nadau wnn moment din awaya taga kyakkyawa xata cinye dan mutane,se kallonsa kike desktop computer din dake kan table din tai turning on tasa hannu taqasan bench ta mintsineshi "ouch" yafurta yana miqewa, Mr patrick yace "Samar are you OK," Kallonta yay irin xamu hadu dinnan yace "nothing" yakoma yaxauna ahaka period dinsa taqare aiko yana fita saiga wani malamin yashigo aka kunna wutan ajin Mr Abraham mathematics teacher ne na grade11 duk dabe daukesu a year 10 ba sun sanshi sun saba dashi sosai hakan yasa suka ce yajira su awaje, yabasu minti goma suyi wani abu Lilly ce taxo gaban bench dinsa tana furta "kai malam daga Ina," dagowa yay kallo daya yamata yamaida hankalinshi kan rubutun dayake yi meenah ce taqaraso da meemee tafixge littafin dake gabansa tace, " let me see what you're busy writing," dimple naqaraso wa tace "bawan Allah wnn desk din nawane kagani" tamiqa mishi ID card dinta tana furta "kagani" kalla yay ahankali kafin yaciro nasa ID card din yamiqa mata, kalla tai tana furta "and so,tashi kabarmin guri" smiling yay yana maqe kafada alamar ah ah baxe tashiba,Lilly tace "kutumar rainin hankali,Samar,Axaad da Habib kuxo kudaga mana shi kuwatsa waje,he doesn't belong here daman munajin labarin yaran Lagos tsegerune toh muxamu gyara maka xama yau dinnan" Samar ne yataso yana furta "gurls calm down mana he's SAMEER fa ko bakusanshi ba the Winner of best African mathematics competition ko bakubin IMPERIAL TWITTER," MEEMEE tace "who care's aibaya daga cikin mutanen damukai selecting a last week ba," Samar yace "guy's think twice about this karmu turashi wani ajin grade dinsu yafi namu," fiiiiiiiiii dimple tafice daga ajin takasa tantance feelings din dakeji akan wannan blue eyed guy dinnan,is she hating him or is she liking him,no this can't be,I can't like anyone tafada tana bin hanyar official section na school din biyota sukai suma duka qofar office din prof Noor takwankwasa ahankali cikin mamaki yakalli qofar yasandai baya da appointment dakowa kuma koxakaganshi saikabi tahanyar secretery dinsa wanda seta kirashi waya tatambaya ixini, qila su Lilly ne yay concluding cikin ransa, aiko illai yace "come in tashigo tana bata fuska" yace "waye yataba beben abuya prof a day one dinta na resumption" qarasawa gurinshi tai tana furta "abuya prof kacefa bawanda xaka qaro ajinmu toh shi wancan mekama da magunanan me yakemana a aji,' yace "I'm sorry honey sbd daku nai haka sbd ina maitabbatar miki in medicine suka dau sameer xasuwuce point din dasuka saba samu" su Lilly ne suka qaraso office din suna furta "dimple are you OK," harara tawatsa musu tana furta "how can I be OK," prof yace "young Ladies sameer is a blessing dakuka samu a class dinku he'll help you alot qilama ko nasaka shi yaringa yi muku maths tutorial'" xaro ido sukai suna furta "Allah yakiyaye" yace "toh me yafaru kufadamin meyay muku nan lilly takwashe duk abinda yafaru tafada masa" yace "shikenan dan dan wannan abun na tabbata mistake ne Mr ICT yay amma xankira agyara yanxu kuma he'll apologize for his rude behavior" guri suka samu kan Sofa's din office din suna jira akirashi yabasu haquri,Lilly wayarta taciro tana dannawa suna kallon tiktok itada meena dimple takarba wayar meemee tasa kida taware a office din ko minti goma prof beyi dawaya ba saigasu sun shigo Mr ICT da sameer kanshi aqasa, Mr ICT yagaisa da prof kafin yafara bashi haquri kan kuskurensa,yace "sir bansan Miss AJ tayi bucking sit dinba shiyasa don Allah ayahaquri baxan kuma ba" mamakine yacika sameer sam sam,prof bahaka yakeba a annex din makarantarsu dake lagos abinda tsabar tsoronsa da dalibai keji motsi meqarfi basa iya wa indai yana gari. Yace bani xaka bawa haquriba young Ladies dina xaka bawa bani xaka bawa haquriba young Ladies dina xaka bawa,Mr ICT yajuya gasu Aysha yana furta "I'm so sorry,I apologize for my mistake,' Lilly ce kadai tadago tana furta "it's OK," prof yakalli sameer yana furta "S FULANI saura kai kaida nacusaka class dinsu kuma kana batawa mates dinka rai banason hakan taqara kasancewa ko a future kansa aqasa qala bece ba xuciyarsa natafasa yana tino dakalaman coach dinsu da akamasa transfer daga abuja aranar speech dinsu yakira shi yanacewa "S FULANI tabbas blessing ne dakasamu chance din yin karatu a IMPERIAL ABUJA,But it's a curse in disguise kabi ahankali yaran Lagos are thug's while sukuma yaran abuja are damned stubborn ga hadin kai xasu iya maka sanadin scholarship dinka indai kace xaka jadasu nima yunqurin saitasu danaine yasaka har nai ending of anan korata sukaso ayi amma dake director yasan basa da gaskiya seyaturo ninan garin," yace "but Sir if they are as stubborn kmr yajja kake fada why hukumar makaranta baxata dau mataki akansu ba,' yace "S Fulani baxaka ganeba akwai wasu yanmata hudu inkaje karka bari kai ending up a bad side dinsu saboda yara yangata dayawa suna kora amakaranta balle kai scholarship kayi takatsantsan kanaji ko," maganar Lilly tadawo dashi tinanin dayatafi "Sir his not ready to apologize he's so rude," Prof ne yake furta "S fulani why aren't you saying anything," cikin tattaro qarfin gwiwa dakuxari yake furta "I'm sorry it won't happen again" yafada yana kallon Prof, meenah ce tace "hey look here muxakaiwa apologizing ba Abuya ba, ko kallon inda takebeba" Prof yace 'sameer juya kabasu haquri" cike da takaici yajuya yakalli Aysha wacca kallo daya tai masa tai qasa dakanta bata sake cewa komai ba,yace "sorry" dagowa tai suka sake hada ido sosai taji yamata wani kwarjini cikin sarqewar harshe tamiqe tana furta "let's go girls" , duk suka miqe tace "thanks Abuya Prof" suka fice a office din sukabar Mr ICT da sameer tsaye fada Prof yaywa sameer yana cewa "bahaka akebada haquriba" ta inda yashiga batanan yafito ba haka har yasallameshi tareda bashi umarnin tasarmata daga guri yabata yace "toh". Yana shiga aji da jakarsa tagoyo yafara cin karo aqofa antattakata,ajin tsit sbd malamin dake ciki sunyi shiru yafara kallon qasan ajin littattafansa xube qasan tiles din ajin afaffale antattakata su suma,wani baqin ciki yaji yatsaya masa arai cikin maxantaka yake furtawa kansa "sameer sorry karkai fishi you have to be a good software engineer at all cost " dibe littafansa yabi yanayi yana jiyo dariyar yan ajin qasa qasa sbd kwata kwata susu goma shabiyu ne acikin ajin,sit din lokon qarshe can yaje yaxauna yakifa kansa kan table din chair dinsa yanajin kanshi najujjuyawa tinawa daxama da wadannan fitsararrun yaran daxaiyi harna tsawan shekaru biyu, period din short break ne yashiga yadago kai jin malamin yafita ahankali idonsa yakai kan aysha wacca take xaune baya iya ganin fuskarta sai bayanta da dogon gashinta wanda tanade aqarshen qeyarta,aransa yace "wato su tsabar rashin hankali dan talhat hijab din da akesawa ma su haka suke yawo babushi," Lilly ce tamiqe tana furta "hello guy's,". duka an ajin suka miqe banda Aysha, Sameer da Samar suna furta "hello Lilly it's good to see you again," murmushi taitana furta, "tam kungadai kune xababbun mutanen damuka xaba muka tantance sbd we need hard working classmates ba lazy assholes ba ko," "uhun,uhun" qarar tarin wata yarinya atsakiyar ajin yadakatar da ita da abinda take aiko tawuce xuwa gareta tana furta "xahrah is that you fiqi fiqi tai da ido tana furta yes Lilly,how's your Holiday?" tace "my holiday is great, amma kegashi qila duk holiday dinki you've been dancing under rain shiyasa kikeso kishafamana mura this early morning," atishawa xahrah tai tana rufe hancinta dabakinta da tissue Lilly dasauri taja baya tana furta "are you blind yuck," Aysha ce daga inda take tafurta "xahrah wait outside inada case dake daman karki qarashigowa class dinnan harse nace kiyi kinji," Samar ne yamiqe yana furta "babe's pls why are you so heartless tayi catching cold sannan kuturata waje,pls Aysha" tace "Samar so nawa kakeso nacemaka kadena meddling a harkoki na wacece xahrah kuma daxaka shigarmata is she your friend" yace "no" tace "your girl?," yace "no babes" tace "why are you trying to protect her then get lost tafada tana xare masa ido durqusawa yay agabanta xeriqe hannunta dasauri ta dauke hannunta tana furta don't touch me yace OK I'm sorry babes,xahrah kwa tana xubar da kwalla tadauki jakarta xuwa compound din makaranta taxauna tsit sai hayaniyar yan Junior classes datake jiyowa yi suna practicing a basketball Field. Ajin tsit yay lokacinda Mr vann yashigo,gaishesu yay yana furta "good morning class" sukace "morning Sir", yace "can we cast our minds back to the conservation of linear momentum," sukace "Yes Sir" "What is momentum?,by the way" yafada yana kallonsu yana jiran amsa,yace "what?Kuna nufin hutun da kuka tafi kunmanta abinda kuka koya,any volunteer" kowa yay shiru yace "Miss AJ can you help us," tagyada kai dimple nason moment's irin haka ace bawanda ya iya se ita,tanada rule guda daya bata taba bada answer question na class generally saidai malami yayi pointing dinta tukunna take miqewa tabada answer, tace " momentum is the product of mass of a body and velocity,impulse and momentum changes as it goes down a slope" taqarasa tana dan gyara xaman suit dinta, Yace "wonderful that's my girl," Yakalli ajin duka yana furta "daxa kuringa bin footsteps din friend dina dimple da bawani competition daxe rage tsakaninku da medical student's da arts but kuba abinda kuka iya" yana kallon samar "sai flexing girls, ai clubbing every weekend" Samar basarwa yay yana furta "Sir ai idan ba'a flexing girls dinma dasuke karatu ba iyawa xasuyi ba muna temaka musu gurin rage stress din karatu" yafada yana kashewa Aysha ido daya cije baki tai tana "murguda masa baki" Mr vann yace "Samar kaibaxaka taba canxawaba" nan suka cigaba da karatunsu sunayi suna raha. sameer kam daga bangarenshi yayi mugun missing school dinsa jiyay dama be amshi scholarship din abujannan ba yacigaba da xamansa a Lagos amma yasani karatu a IMPERIAL ABUJA ne kadai xexame masa ladder din xana jarrabawar international scholarship ta engineering. comments dinku nasake inspiring dina gurin rubutun AYSAM,shiyasaka akullum nake sake jaddada don't forget to Comment Share & vote. *** AYSAM Love,passion,hatred,betrayals and power btw two different worlds. Fatoums passion