Chapter 12
(Moon's boyfriend) Exam tana gabatowa wanda tundaga kan midterm score's dinsu jikin dimple yamace murus sbd Sameer is far ahead of her, gashi atafarar daya coach yabashi captain na basketball team na makarantar baki daya wanda ada yake hannun Samar,yan matan makarantar kam basa ji basa gani dimple itace shugaban cheerleading team daxasuyi participating gurin wasan bata shiga irin wadannan abubuwan sbd kashedin likita da mahaifinta tuntana yarinya suka haramta mata duk wani abu daxaiyi exhausting jikinta yaxama weak,grand swimming competition kawai takeyi shima kuma sbd matsawar dataiwa doctor sahara tareda gargadin kartaringa wuce mintin20 tana swimming. Exam tana gabatowa hakan nanufin shirin fara interhouse sport tournament,kowana gidan sport suna fatan winning competition din, Tiger Chettah Lion and Leopard Wadannan gidajan dakowa kefatan shixaiyi nasara school management tai requesting Sameer yaxabi house din daxe shiga nanfa kowa yafara bibiyar Sameer don sunsan qaruwa xasuyi muddin Sameer yashigo cikinsu banda tiger house squad dinsu dimple kenan duk wanda yake tiger house yana qasan ikonsu wanda sunsaba duk shekara susuke daukar cup din xinare da aka tanada dan wasan,meenah tai leading race,Samar yay leading basket ball,Lilly tai leading music ceremony,itakuma Aysha tai leading swimming, Xuciyar Aysha cike take da fargaba lokacinda taji labarin Sameer xeshiga lion house sanadiyyar xahrah datake yanxun tahannun damanshi tun baya kulata da naci harsaida yafara kulata shima sama,sama ba abinda Sameer yatsana irin naci hakan yasa yake baya baya da ita,ga gulma abakinta shiyasa befiya son xama inuwa daya da itaba duk da mugun nane masa datakeyi,har avoiding dinta yake amma tana ganin shi seta nace yakulata. Yauma haka suna tafe itadashi tana bashi labarin yajja lion house yake yin na biyu duk shekara,yadaure yashigo cikinsu wnn karon subuge squad din dimple karaf akunnanta sbd giftawa tawajensu datai, tace "girls yarinyar can fa kmr sunana naji tana ambata sukace of cause gurl,kuma Mr ITK take yiwa munafincinki," murmushi tai tana cije baki dama takawota wiya sbd kwanannan wani gigin xuwa gidansu takeyi gurin hudallah wanda batasan uwar mesuke qullawaba. Tana xaune hankali kwance tanata jera sunan yaran da xata dakko daga other classes su dimple suka shigo nanny din lilly riqe da crates din kwai danyi, "Hey"xahrah suka hada baki cike da murmushi Dagowa tai tasan indai sukai irin wnn shigowar toh tatabbatar yan muguntar nasune sukamotsa miqewa tsayetai tana kallonsu,dimple tafara matsowa kusa da ita tana gaba tana binta kmr taga wani abun tsoro Sameer dasauran yan ajin dif sukai suna ganin ikon Allah, Kushigo da dayar meenah tafada lokacinda wasu manyan yammata suka riqo laika Muzaffar tana tirjewa hand gloves dimple taxura tana furta "yau xanmaidaku abin kwatance a IMPERIAL tunda bakwa da aikin yi sai munafuncina ko,wow" tafada tana dakko kwai guda biyu,Lilly ce taqaraso tana furta "well bara acire mata hijabin" dan qaramin mini hijab dinta suka xare gashinta wanda bawani dogo baneba ya baiyana tadaureshi tacan qeya irin yajja dimple keyi aiko meenah cikin mamaki take furta "dimpy har hairstyle dinki takwafe amma kuma kece abun gulmarta ingrate kawai,babanta ne yake kulada family dinku duka both ke kullum itace sa'arki ko" tas kakeji tafasa kwan akan xahrah aji sai ihu, " dimple,dimple" kakeji suna qara xuga ta tadame danyan kwan a tsakiyar kan xahrah tana yamutsa fuska kuka xahrah tafashe dashi Sameer ne yamiqe daniyar xuwa yay stopping dinta dasauri Samar yariqeshi yanafurta "guy bakaga komaiba xahrah deserve this" Besan meyasaba duk yan ajin ketsoran wadannan mitsatsan yaran ko yace duk makarantar ko ita xahran tafisu girma dacika ido don xata girmesu amma meyasa basa tankamusu insuna rashin mutunci wani crate din aka qara shigowa dashi itakuma akaiwa laika dura akace bakin dayafurta yanason namiji namijinma Mr ITK yatabbata se anyi maganinsa seda laika tafara amai sannan suka rabuda ita suka fice straight hostel sukaje sukayo wanka sbd qarnin kwai suka canxo kayan makarantarsu sabbi kmr ba abinda yafaru. Dasuka dawo antsaftace ajin tsaf se qamshim room freshner da aka fesa yake xahrah kwa ficewa tai segida duk da lokacin tashi bai yiba sbd qarnin dakanta keyi, laika kuwa tana fita takira mahaifiyarta kamar xata shide cikin yaransu nayar banci tabata labarin duk abinda yafaru,bashiri kuwa kasancewar suma masu fada ajine taqaraso da honorable muxaffar bola. Sosai suka shiga tashin hankalin ganin halinda diyarsu keciki saika karin amai takeyi kmr xata mutu. Mr niktina mahaifiyar laika tace " wllh baxata haqura ba ko abiwa yarinyar nan haqqinta kokuma tadau yarta suyi gaba tacireta amakarantar tunda karatu a IMPERIAL bashiga aljanna bane" duk tabi tadagawa professor hankali yace "tafadi suwaye sukaimata" nan taxayyano sunayensu duka yatura chief of staff yakirasu. Suna xaune don har biology teacher dinsu yashigo sun cigaba da revision dinsu kmr ba abinda yafaru chief of staff yashigo yana kallonsu yay taking excuse yana furta "Miss aysha noor Abdulfatah,Miss Aysha Alhassan Abu Jandal,Miss Ameenah Ahmad mammada and Miss Sameena Ahmad mammada," suka miqe suna kallonsa yace "to the directors office now" kallon kallo suka tsaya yi Cikin tsawa yake furta "what are you waiting for " sunsan halin programmer Raphael shi kadai suke shakka kaf malaman makarantar don ko professor lallaba shi yakeyi sbd amfanuwar dayakeyi dashi a school din. Ahankali suka bi bayansa lokacinda yafice a ajin tun adakin hostel su kasance wa laika seta kai qarar abinda suka Mata kuma suntsara cewa ko sama daqasa xe hade xasuce subasu sukaiba hasalima ba abinda yataba hadasu da laika din suda suke juniors dinta taya xasuyi bullying dinta,da sharadin dasu ka jama dimple nasaura tatona musu asiri domin ita mutum ce dabata iya qarya ba kuma tanayi indai kasanta seka gane,ko imma suka tsaramata abinda xatace saita gana qaryar takasa samun peace of mind har se tafada wannan abun dasukayi. Kallon su duka hudun prof yake yi lokacinda suka tsaya agabanshi kowacce kanta aqasa yana qaruwa da Mr muzaffar amma baxe taba iya sacrifing abinda yake samu daga gurin AJ sanadiyyar dimple sbd shiba, Mrs niktina jitake kmr tatashi tarufesu daduka tana ganin sakarcin yarta taxata xataga xaratan garada seta ga yara qanana sune suke bullying dinta. Prof yace 'laika kallesu sune cikin shasheqa'' tace " eh sune" Yace 'kid's kudago kukalleni suka dago bamusu suna kallonsa' Yace 'me laika taimuku kuka sata shan danyan kwai kuka bata mata jikinta da gashinta dashi," Cikin dan daurewar kai meenah tace " Sir mudin," Kallonta yay yasan xasuyi abinda yafi haka,yace "eh haka tace kune kuka mata," Lilly ce tai saurin juyawa ga laika tana "laahhh laika kiji tsoron Allah,a inama muka ganki yau daxaki ce mun miki haka," Miss niktina afusace tamiqe tana furta "xatai muku qaryane spoiled brats I'm going to deal with you" tayo kansu dasauri baban laika yatareta yana furta "calm down Mrs,kibari muji nasu side din," Prof ko kallon dimple yake yasan duk cikinsu itace bata iya qaryaba shiyasa akai suggesting kartai magana kawai don xata iya tonamusu,laika cikin shashsheqa take furta "aje ajin natabbata har yanxun ma agyara bakuma duk yan ajin suna gani akai abun atambayesu," Mr muxaffar yace " OK tunda kince haka muje" cikin dan rikicewa don prof bayason ko kadan maganar nan tai girma don xe iya taba sunan makarantarsa yake furta "honorable indai kuma har mukasamu laika da lefin qaxafi toh tabbas xamu dauki mummunan mataki akanta,"Mrs niktina tace "ta amince don tayarda da yarta dari bisa dari" agaba akasanya su dimple har xuwa ajinsu wanda suna shiga idon kowa yayo kansu har cikin xuciyar Sameer yaji dadi finally xa'ahukunta yarannan da abinda sukai, Ganin ajin neat yasa jikin laika yafara sanyi hawaye daya nabin daya akuncinta excusing malamin sukai yatsaya awaje yana jiransu prof cikin muryarsa ta isa da dattijan taka yake furta "good afternoon class, I'm sorry munyi distracting lesson dinku we just need to clarify something," Yarinyar farko salma Mr Raphael yatambaya yana cewa dagaskene su dimple sun tursasa laika shan kwai a aji kumama ba ita kadaiba harda wata yarinya xahrah anan ajin tace "anya gaskiya banan bane donsu dimple tun safe dasuka xo karatu suke ko short break bssufitaba ma balle suganta ahanya suyimata," Yaro nabiyu yace " no no wnn badede bane dama canfa laika bata qaunarsu dimple sbd tana bugeta duk shekara agasar swimming" dayar yarinyar tace "nidai ba abinda nagani kuma ita xahran da ake magana yau kwata kwata bata xo school dinnan ba" ire iren answers din da yan ajin kebayarwa kenan Sameer kwa yacika da mamakin wnn al amari qarya fa sukeyi ko ajikinsu suna tsoron dan Adam da bashi da wuta ba aljanna kansa akaxo shida Samar Mr Raphael cikin alfahari yake furta " S Fulani kaima ba abinda kagani,"dagowa yay idanuwansa suka sarqafe cikin na dimple wani abu yaji yadaki qirjin yashige har can kwakwalwarshi wani irin kallo take masa mai wiyar fassaruwa wnn kallon da ita kadai kesa yay tasiri cikin jikinsa da kwakwalwarsa,yace "S Fulani" dakyar ya iya jan dogon numfashi yadawo da kallonsa kan Mr Raphael yace "no sir,a ah ni ina nufin yes sir" gaban squad dinne gaba daya yatsinke yafadi musamman dimple da saida ta aiyana aranta Muhammad Sameer sai yatona,yace " S fulani muna sauraronka" yace "gaskiya wancan yaran yafada yana nunasu da dan yatsansa sun saka laika da xahrah shan kwai danya agaban kowa sannan sunsawa xahrah kwai agashinta hakan yasa ta tafi gida tagyara jikinta," kallonsa prof besan mexece ba alfahari xeyi dashi nafadar gaskiya ko kuma haushinsa xeji natonawa yan lelensa asiri, kan Samar akayi cikin koro bayani yake furta "shidai damacan yasan laika taci alwashin seta ga bayan dimple gaban kowa lokacin da tacinye gasar swimming wancan karan koba haka ba yan aji suka answer da hakane" yace "sannan Sameer kowa yasan irin kusancin dake tsakaninsa da xahrah da laika musamman laika wacca agaban kowa tai proposing tana sonshi, koba haka bane?" yan class suka ce " haka ne" Lilly ce tafashe dakuka tana furta se anbi musu haqqinsu sharrin da laika tamusu tanaso tabata musu good record dinsu,sosai lamarin yan IMPERIAL ABUJA yadasawa Sameer matuqar mamaki axuciyarsa harda Samar shida yake gani bakamar sauran ba ashe duk jirgi daya yakwasosu,Mr Raphael yajuya ga prof yana furta "yakamata aduba labarin S fulani fa," Yace "ya isheni haka,kundai ji ko Mr and Mrs muxaffar yar ku itace melefim qaxafi da sharri don haka tashirya karbar penalty She'll no longer participate in the long awaited student of the year competition. xubewa laika tai aqasa mamanta tariqota suka fice a ajin prof yajuyo yana qara bawa su dimple haquri kana yace wa " Mr Raphael shima Sameer ya yankemasa penalty dinsa tunda qin su dimple yake xeshiga tiger house ya xauna aqarqashin ikonsu' Yace "yes Sir" yafice sukam rawa sosai suka farayi suna rungume juna Sameer yatsaya yana kallonsu ko kadan bayajin haushi ko ganin laifinsu illah tsananin tausayinsu da yakeyi sbd abinda akemusu bagata bane illa bata tarbiyya wacca ba abinda take jawowa ssi dana sani. Baret din kanta tafixge taxare ribbon din data nannade gashinta aqarshe da shi tajuyo tana murmushi tana barbaxa dogon gashin nata dasauri yay qasa dakansa sbd baxe iya jurar abinda xuciyarsa ke rayamasa gameda yarinyar ba " why her of all people?" meyasa yafada yana sakin wani xaxxafan huci betaba tsayawa ido da ido da wata yamace yana kallo ba sai ita baya gajiya da kallonta soda dama tasha kama shi yana kallon ta amma suna hada ido yadauke kai meyasa bata dauki mataki akai ba sosai ajin yacika da kade kade wanda yasa Sameer tattara jakarshi yafice don yanason ayau ana gama sallar juma'a yawuce kano yayi kewar gida. Aysha ce tafito sanye dawata guntuwar baby gown mara hannu ko gwiwarta bata qarasa ba tana tafe tana danna waya chat takeyi da Arsal cikin nishadi take karanta last message dayaturo mata kusan sau biyar kenan tana maimaita saqon daya rubuta mata kwanakinnan tarasa gane kansa kosuna magana seyaringa fada mata wasu maganganu na soyayya yaudin ma haka complain take masa kan tayi kewarshi tagaji da chat ,voice call and video call tanaso taganshine face to face, Emoji mai blushing yaturamata yana rubuta " sekacewani abin arxiqin xaki bani immun hadun" "I promise xanyi surprising dinka dahadaddan gift inkadawo" "OK like what" "Mekakeso duk abinda kakeso will be granted your highness" "uhm are you sure my darling' "Yah" "A kiss will do😘" "😂iI'll give you the best peck ever your forehead" "And" "Your cheeks" "And'' "That's it" "No bawannan nake soba" "Toh wanne kakeso dear" "A hot French kiss on the lips" Abinda yamaida ita speechless kenan domin tasandai only lover's kissed on the lips kodai Lilly gaskiya take fada mata cewan yaya Arsal santa yake, Taxare ido tana furta "no he can't shidinfa kallon muhsin nakema masa baxan taba iya soyayya dashi ba". Tura kai tai xuwa babban dining room din dake bangaren doctor bintu Tabaya tasaqalo wiyansa tana furta "Tunsafe banganka ba,I missed you" juyo da ita tagabanshi yay yana furta bakebace kikace baxaki bini xuwa visiting brothers dinkiba sunce suna gaisheki" xama tai kujerar gefensa tana furta "Allah sarki tagwayen popsy nayi kewarsu sosai" tana jan plate,tace " ya anwar yaushe xaka koma kaima" tana kallon sa he's busy sai danna abinci yake, "akanki nake" yafada ataqaice yana cin abinci cikin qulawa takalli popsy irin kaganshi dinnan ko,chef dince taxo tafara saving abincin tunda tabude wani warmer dimple ke toshe hancinta tana furta " yuck wannan wana irin wari nakeji haka" chef dince taqaraso gabanta tasa hannu taxuba mata farfesun kifin dayaji kayan kamshi da yaji tanafurta "nasan xakiji" bata qarasa maganar ba tamiqe gurin wanke hannu na dining tatsaya tafara kelaya amai kmr hanjin cikinta xefita cikin tashin hankali doctor bintu tafara fada tana furta "kebaki da hankali,ba alh yahana girka kifi agidannan ba matsawar da dimple xa'a ci abinci,ke wace irin daqiqiyace" cikin sassarfa maid din tafara kwashe kayan tana furta "aymun affuwa aikin mantuwa ne hjy baxa akuma ba" tace "tattara kayanki kifice banason naqara ganin ki agidannan," dakyar suka samu aman yatsaya bayan doctor sahara taxo taimata allura ababban parlor duk sukai jigum jigum abincin da ba'aciba kenan,dagowa dimple tai lokacinbda ta tabbatarda taji daidai a jikinta take furta "popsy call that" maid aiko bashiri ya umarci hudallah taje takirata saigata nan har ta soma hada kaya harda kukanta taxube tana furta " hjy dimple aimun aikin gafara baxan sakeba," Cike da nutsuwa ta tambayeta "waye yasaki ki masa farfesun kifi" Cikin kidimewa takalli inda anwar yake ido dimple tadaga taga inda take kallo tace " yaya Anwar ne" dasauri tadaga kai tana bata haquri tace " baba kidena bani haquri nasan ba lefinki bane kinji jeki kuma aikinki yananan kinji bawanda xe koreta" tafada tana kallon umminsu Alh yace "amma dimple karta sake" Katseshi tai tana furta " popsy itadin umarnin abinda aka sakata tai karkaga laifinta," cikin fushi alh AJ yadago yana furta "anwar kafi kowa sannin cewa yar uwarka batason koda qarnin kifi balle taganshi shine xakasa adafamaka tsabar rashin kunya memakon akaimaka dakinka kaje can kaci kwamacalarka seka cetakawo dinning wato nayi abinda xanyi ko ga sa'anka, Anwar dake xaune cikanku beceba duk da sarai yana jin abinda akeyi yay tsit yace "Anwar dagunki nake magana ne ko itadin da kacutar da gudan jinin ka bace" miqewa Anwar xeyi yafita a parlor Yace "Anwar wllh kafita a parlor nan sena bata maka rai tsaya wa yay cak," AJ yaqarasa yadaga hannu xe mareshi dasauri hudallah tashiga tsakiya tana furta "pls popsy kaya haquri ba lefin Anwar bane nice duk najanwo ninasaka Anwar yasa chef ladi tai farfesun kifi" Yace "hudallah get out of my sight kafin nai miki wani abu,you are just trying to cover up for him" Tace "popsy bantabai maka qaryaba kuma yanxunma baxan fara ba kayahaquri spare Anwar is all my fault" tafi sukaji taf,taf,taf dimple ce tamiqe tana furta " the great hudallah so kinshirya daukar punishment duk da nasan ba mistake bane its on purpose kinshirya hakan tun farko kinyi trapping Anwar kinyi looking helpless kinsashi yayi feeling ba aqaunarki baxaki iyacin duk abinda kikesoba sbd dani,shikuma yaga cewa kema ya' ce kmr kowa yaje yace chef ladi tai masa farfesun kifi sbd ke kekuma haqarki tacimma ruwa naga kifi allergy dina yatashi nasha wahala ko ma namutu bedameki ba ko,sannan kixo gaban popsy da drama nadaukar lefin Anwar wow", tafada tana qara tafa hannu ammafa kedin great actress ne daman ba karatun likitanci kika tafi yi ba dasai kinfi suna iname tabbatarmiki,snake kawai,poisonous snake" Dimple ya isa haka, "I've heard enough" cewar doctor bintu, Kinsamin yarinya agaba kinamaata qaxafi jin abinda ummi tace yasa hudallah fashewa da kuka tai ciki aguje,dimple tasheqe da dariya tana furta "good actress,saidai kiyi deceiving dinsu badai dimple ba" anan gurin alh yaqara jaddada dokar kar asake shigomasa da kifi gida indai hardaman ba so ake acutarmasa da yarinya ba kuma ya umarci anwar da yatattara kayansa yakoma makaranta tunkan yamugun saba masa. Dakyar alh yalallabata tasamu taci French toast da green tea da Miss Gabby tadan yimata cikin daren. Washegari dasafe kasancewar weekend ne rnr kuma tahfix yasa Aysha bata tashi dawuriba har sai qarfe tara lokacinda popsy kefita saida yasha fama da ita kanta yarda taje tahfiz din cewarta aitayi saukar biye tasamu nasallah itafa tagaji da haddarnan mancewa take yi saida yalallabata da yimata alqawura masu tarin yawa kafin tayarda tashirya sabuwar lexus dinsa fara dal yadauka yabata tareda kulawar driver yace " tatuqa dakanta taje IMPERIAL ISLAMIC FOUNDATION," Aiko cikin murna ta tuqa hadaddiyar motar tata xuwa makaranta su Lilly sunata santi harma dasu Samar yaudai dakyar suka iya kaiwa la'asar amakarantar kafin suwuce hostel wanka suka fesa dukkaninsu sbd yau fita xasuyi shopping dayawan ciye ciyen dasuka saba anatayin pics domin su mugayen celebrities ne a social media duk abinda suke suna dorawa ne ashafinsu nasada xumunta #quad squad sunan sukenan a IG,twitter,tiktok etc Sosai sukeda followers insukai video kankaceme xakaji ruwan comments da like harma damasu sharing. Sameer ne atsaye yana leqa tukunyar daya daura kan gas yana jiran abin da yadora yadahu juyawa yay yana kallon Moon wacca take tsaye gefenshi tanamasa dariyar yajja baxe fito a kitchen ba donkar abinda yadaura yaqone, Yace "hey dariya ma kikeyi ko," yana basarwa Tace " a'ah Hamma inani inamaka dariya", kafin taqara fashewa da dariya lokacin dataga sameer yakoma sink yana wanke thesame ludayin dayake amfani dashi gurin juya miyar Tace "Hamma bafa awankewa harsai angama miyar" Yace " what dan tsabar qaxanta,ashe munashan kaxanta dayawa qurafa ludayin yake innadan fito dashi amiyar" Cikin qosawa dayajja yayan nata keta xaxxagar da omon wanke wanken yasa tace "don Allah katafi xanqarasa kawai" Yace ' inje ina, ba inda xani wato kima dauke albarkan da Baffa xe shimin yau ko toh baki isaba," kunshe dariyarta tai tana furta "nidai bawani kamun fassarane kawai" kwankwasa danqaramin gate din gidan nasu sukaji anayi yakalleta yanafurta " qila ammice" Dasauri tajuya daniyar zuwa ta bude yariqo hannunta yana furta "are you insane ahaka xaki fita ko dankwali babu kanki imba itabaneba fa" Dariya tai tana mamakin baqin kishin da yayan nata kenunawa akanta wannan yabudurwar shi zatai kuma,komawa kitchen dintai shikuma yafice yana cewa "kikula kar miyar tadafe fa" qarasawa yay kafin yace " waye?" "Nine" yaji anfurta daga waje Sarai yagane muryar me magana kafin yace 'toh ammin batanan" Yace "toh ainasani sbd nine nasauketa ma qarewa" Yace " toh meye kuma kaxoyi" Yace "wai Sameer wana irin wulaqancine haka xakabarni tsaye anan rana nagasani" Budewa yay ahankali yana tare bakin qofar Moon dake ciki take furta "hamma ba Ammin Baceba" Kallonsa Sameer yay kafin yace "wnn stalker din nakine" Cikin jin kunya ta asalin bafullatana taji gabanta yafadi ko yamanta Hamma nagari yaxone tasan sarai baqaunar soyayyar datakeyi yakeba wai aganinsa tayi qanqanta shekara17 bata isa tsayawa dasaurayi ba danma Ammin tamasa wuqa wuqa akan abin sbd Kamal dan gidan babban aminin mahaifinsu Sameerne Alh bukar dikko kusan sun xama kamar jini daya musamman Sameer da Kamal dasuka taso tare duk da tazarar shekarunda Kamal din yabashi hakan kwata kwata beshafi abotarsu ba tunsuna yara qanana Kamal ke qaunar Moon wanda kokayan Sallah mahaifinsa yadinkama qannensa kasancewar sa mai arxiki gawadatar xuciya saiyasaka da Moon lokacin baffansu Sameer yaron shagonsane kafin shima da temakon Allah datemakon Alh bukar Allah yasa yabude nasa shagon akasuwar kwari balefi yanada mugun rufin asiri shima domin yana biyawa iyalinsa buqatarsu dede gwargwado Sameer tunda Moon tafara girma kasancewar yarinyar tatashi dawani irin gigitaccen kyau wanda yake mugun fuzgar yaya maxa musamman ma haskenta dahar wani jaa takeyi kusamma xance suduk haka suke family dinsu gawasu kalar idanuwa masu kyalli dasheqi ruwan sararin samaniya da Allah yabasu, Idan kaga sameer toh kmr kaga Moon ne domin kmr su daya sak,banbancin ita mace shi namiji,hakan yasa Sameer yake tsare gira baya bari ko kadan yan unguwa su kusanci qanwarsa Kamal Kuwa tahanyar Ammin su yabi wanda yasa sameer nacan lagos har akabashi ixinin tsayawa da Moon besani ba hakan yabata masarai sosai, don aganinsa Moon din qaramace sosai batasan meye rayuwa ba dahar xa afara barinta tatsaya dasaurayi koda kuwa kamal ne dan yafi kowa sanin abokinsa yajja bayason karatu yana auren Moon itama xe hanata boko,sbd Allah be hada jinin kamal daboko ba yanagama secondary school yace toh shima yagama kasuwa xeshiga yanemo kudin auren Moon wanda alokacin Sameer yadauka wasa yake se lokacin da aka kawo masa admission letter da UNI ABUJA Kamal yace shibaisan xance ba inda xashi imba akaishiba xekai kansa aiko bayajja alh bukar ya iya yakaishi kasuwa yafara neman kudi sosai Allah yabashi rufin asiri mai tarin yawa,amma har lokacin Sameer nakan bakansa nacewa bashi ba Moon setagama secondary school wanda both suke a grade 11the,S'S2 kenan. Cikin harshen fulatanci yake cewa Moon tashiga tasako hijabinta kamal nashigowa aiko dagudu takyalla tashige dan qaramin parlour nasu medauke da dakuna guda biyu nasu ammi da baffa sai na Moon acan qarshe dakin Sameer shine farko kana shigowa gidan sai dan farfajiyar tsakar gidansu me fadi. Kitchen yakoma yacigaba da girkinsa sbd sosai Sameer ya iya girki kala kala nagargajiya dana xamani kodako bayanan Moon takoyo wani abu yana dawowa ita take koyamishi sbd dakansu suke girki a hostel. Can gefen tsakar gidan dakwai inuwa yasa Moon shimfida musu qatuwar dadduma bayan kamal yashigo, Sameer nata mita wai daman anaxuwa xance da tsakar ranarnan tsabar jaraba irinta kamal idan yana masa iya shege kullum se yace "sameer ina roqon Allah kaima yajarrabeka da soyayya me tsanani fiyeda wacca nake yiwa Moon naga yajja xakai badai ni kakecewa sarkin naci ba,xa'axo gurin ne." Vegetables sauce din daya gama da lafiyayyan kuskus yaxubowa kamal yana cewa " sarkin soyayya ga abincifa ko kaqoshi da kallonta" Yace 'Sameer aikasan xanqicin girkin kowa amma banda naka sbd shidin yafita damanne" Yadau spoon yana kai abincin baki Moon kwa idonta naqasa tana sauraron tsiyar dasu kema juna tayi tsit Sai yamma liqis da ammi tadawo sannan kamal yakama hanya yatafi. Sameer nakwance bayan yadawo daga makarantar daren mahaifinsu yagaji sbd yadade beyi duguwar mgn irin hakaba, Yana kwance saman dan qaramin gadonshi kana gani kasan namutum dayane dakinma madaidai ci komai nacikin shi atsaftace kana kallo kasan ma'abocin dakin dangayu ne kuma mai tsaftane nagaske, wayarshi yajawo yashiga WhatsApp yana duba saqonni,kawai saiyaji yana sha awar ganin story din mutane ahankali na Moon ne yafara shigowa ansa waqar masoyi mai kama daxuma tasaka emoji mai heart yay dariya yawuce, sosai yaketa maimaita story din Samar daya wuce quad squad ne agurare daban daman amma video guda daya yaja dahankalin shi tana xaune da alama gurin cin abinci suke Samar ke kiran "dimple common smile now say cheers" dagowa tai irin kallon ya isheta dinnan kafin tasaki wani murmushi dayasata wani masifar qara kyau a idanuwansa ba besa meyasaba baya gajiya dakallonta akoda yaushe,dasauri yay brushing idea din his interested in her daga kwakwalwarsa yana fita a WhatsApp dinbaki daya yaja dogon numfashi se yanxu maganar director tadawo masa sabuwa fil cewar xeyi joining tiger house wanda yake qarqashin ikon yarancan,aranshi yakejin xafin hukuncin,tabbas yasan baxasu taba bari yakai labari a interhouse sport ba ballema ace har yaci. Haka yayi weekend dinsa cikin farinciki tareda ahalinsa,yabarosu yana matuqar kewarsu. Monday morning AJ's Villa Aysha ce tafito cikin hadaddun uniform dinta wacca daman suit ce royal blue color both riga da dan skirt din ko hular yau data saba sawa babu akanta tana wani ciccin magani kmr wacca akaiwa wani abu tanufi bangaren umminsu daidai qofar shiga tatarar da hudallah xaune dirshen gaban matsakaicin gidan karen da aka gina gefen bangaren ummin tana ciyarda karan cikin nishadi, kallo daya dimple taiwa karan taqara jin tsanarsa yana shiga ranta,ko kallon hudallah bataiba balle wani abu yahadasu tashige a parlor tatarar da ummin suna bankwana da anwar wanda tun aqofar shigowar taci karoda luggage dinsa alamar tafiya xeyi tadanji badadi kadan aranta amma kwata kwata bata nuna afuska ba gaisheda ummin tai kmr yajja maman gombe taxo takanas tamata fada akancewa bata girmama mahaifiyarta shiyasa tun daren jiya take qunci kmr wacca aka xaga,tana gaisheta kotsayawa jin answer dinta bataiba tawuce tai tafiyarta.toh khadijoji yau anan xamu tsaya se Allah yakaimu kuma bissalam. Don't forget to Share Comment & Vote.
AYSAM. AYSAM Love,passion,hatred,betrayals and power between two different worlds. It's Fatoums Passion This whole page is entirely dedicated to khadija alqaseem makoda and rahma abdulqadir usman tnxs SIS's for your incredible support's.