AYSAM

Chapter 13

by @fatoumspassion

(Getting rid of SAM) Bayan sungama morning classes xasu fita xuwa practice,Mr Raphael yashigo da mid year TEST dinsu yana murmushi dasauri Lilly takarbe takardun tana furta "Sir can I help you share it" Mugun kallon dayawatsa mata yasa tai saurin komawa gurinta taxauna ahankali yafara kiran kowa daya bayan daya yabasu takardarsu meemee ce tafara ganin test din further math din takalla tana furta nadaiyi samu A kobanxa, taci 33/40 Lilly ce tabiyunta itakuma tasamu 35/40 Meenah ma haka 35/40 cikin hadin baki suke furta dimpy mekika samu lokacinda takarbo tata takardar tana budewa taga 38/40 sosai abin yadaga mata hankali cikin dan xaquwa tace ma "Mr Raphael waye yacinye duka don last time da kashigo kace kaf class dinnan mutum daya ne yacinye duka test din and" Yace "you thought is you ko,I'm sorry Miss AJ tight your belt now kinaji sbd kinsamu competitor mexafi" yana fadar haka yawuce dimple yaga takardar tai taxubar aqasa tana faman huci tasani kobe fada ba Sameer ne yacinye duka itatoh metai missing data fadi har biyu. Lilly ce tamiqe tana furta "who score40 kaf yan ajin sukace subasu bane," cikin fitsara ta isa gaban Sameer tana nunashi da dan yatsa tace "kaifa nawa kasamu" daniyar fixge takardarsa datake hannunsa wani irin mugun kallo yawatsa mata wanda idanuwansa kematuqar firgitata inyana mata irin wnn kallon qamewa tai a inda take tana kallonshi shikuwa nannade takardar yay yaxira ajaka yamiqe yana furta "excuse me " kmr wacca akaiwa asiri saita matsa gefe yawuce duk yajja yan ajin suke riqe kansu yau saida suka taya Samar dake yiwa Lilly wata irin dariyar qeta harda hawa saman desk yana bubbuga wa taqyar meenah tajanyeta sukaja ta suka fice xuwa pool side kasa canxa kayan xuwa na swimming din sukai suka xauna gefen ruwan sunajin iska medadi dake kadawa agurin. Meenah ce takallesu duka tana furta "abinnasa ya tasamma wuce gona da iri dole yabar makarantar nan tunkan lokacin exams yayi," kallonta Lilly tai tana furta "idan yabar makarantar mate's dinmu xasu tabbatar dacewa muna tsoransa shiyasa muka koresa koya masa hankali xamuyi kawai," meemee cikin nishadi tadaka tsalle tana miqewa tace "bad boys xamu haya suyi masa dan uban duka tareda xaxxafan warning kan yafita a way dinmu," dimple tsit tai tana jin kowana bangare Lilly tace "komiyi masa sharrin daxaisa ruwa yakasa hadiya a IMPERIAL wanda dakansa xebarta dakansa " kuxo kuji gwara kai sukai duka su ukun kafin sudago suna sheqe wa da dariya, Meemee ce tashiga basketball field tana xaune rungume da jakarta tana kallonsu Sameer daketa practicing coach dinne yakalleta cikin tsokanar daya sava mata yace "cheerleader dafatan dai ansamar mana hadaddan routine na wnn year din yafi nawancan" tace " sir karka damu kaji ai ba abinda xehana bana seka kiramu namusammman kamana kyauta sbd se anfi qaunarmu akan yan kwallonka" dariya yay yana cigaba da abinda yakeyi. Whistle yabusa alamar lokaci yayi duk suka miqe xuwa washing room dan freshening off aiko dagudu taqarasa gurin jakun kunansu tarasama wacce ce ta Sameer aiko tana budewa taga littafinsa dasunansa jakar ta tabude taxaro abinda xata saka tasa taxuge tai gaba tana murmushi. Sameer bedawo aji ba sai bayan sallar Azhar sbd aikin dayay na tsaf tace pool side. ICT akemusu ajin yayi duhu se haske projector din kawai ake gani dimple tafara duba duban jaka ahankali take tambayar Lilly, "did you see my watch?" Tace " no babe's kiduba dakyau " xaxxage jakar tai tajuya ga meemee "babe's did you see my watch?"cikin dan rikicewa Tace "no babe's badashi kika duba time ba daxu" Malaminne hankalinsa yarabu biyu ahankali yakashe projector haske yabayyana a ajin Yace "Miss AJ lapia kuwa kina distracting class dina" Tace " sir agogona ne naxo dashi kuma banganshiba" Yace "what kiduba sosai koyarwa kikai" Tace " koda akadawo daga break yana hannuna shigowarka xuwa yanxunne banganshiba" yace "what Miss aj qilama cillar dashi kikai kinmanta" Tace "Sir agogonnan popsy dina yasiyamin dakansa xe biya school fees din kowa dake ajinna is worth $10.5 US million dollars Dasauri malamin yaqarasa yana datse qofar cikin tashin hankali Lilly kefurta "duk ma wanda yasan yadau agogonnan yafito dashi tunkan muyi masa tonan silili ai caje" tunda suka fara Sameer yakejinsu yacedai Allah yasawwake axuciyarsa Samar kuwa dayasan halin su tashin hankali yashiga don yasan basa abu haka ba plan. Malaminne yafara duba jakun kunansu daya bayan daya yana xaxxagewa aqasa ba agogo babu dalilinsa anaxuwa kan jakar Sameer bamusu yabada malamin yaxaxxage aikuwa abinda suka gani yagirgixasu kwalin cigarette ne aciki andiba wasu anyi amfani da harda lighter se kuma wata pornography magazine tamatan banxa kala kala haihuwar uwarsu se agogon daketa kyalli can qasan kayan domin agogone metsadar gaske kmr yajja tace, salati yan aji suka fara suna furta "bera kuma mukasamu a IMPERIAL munshiga uku malamin kuwa sahannu yay yadau agogon dasauran kayan yana furta "the class is over now Miss AJ da Sameer subiyo shi office din discipline master." Suna fita kuwa yan aji akafara gulma wasu nacewa kodai sharri su aysha keson masa wasu na Allah wadai da halin Sameer sbd dokace metsanani kan smoking ga daliban makarantar xata iya jawowa akoreshi. Mr Raphael yakalli Mr ICT daya gama bayanin abinda yafaru da tuhumar da ake yiwa Sameer din nasata dakuma yin abubuwan banxa yace "toh Mr ict kace duk ajakar Sameer kagansu har agogon" Yace " yes sir" Yace "shikenan xamuyi bincike inmun tabbatar dagaskiyar abin xamu miqa shi gaba kekuma Miss AJ kintabbatar bayarda agogon kikaiba"cikin in ina da intana qarya takanyi tasa yatsanta abakinta tana fadin, " nifa.... ajaka kawai.... nasashi,sexan qara duba lokaci na......nemeshi narasa bansan ya akai yaje hannun wnn ba" tafada tana nunashi dayatsa takasa hada ido dashi sbd ita mutum ce me matuqar rauni ayin qarya wnn ma dakyar seda sukaita practicing a pool side kafin ta iya, Kallon Sameer yay yana tambayarsa "s fulani kaikuma batsintar agogon kaiba kai niyyar mayar mata anjima" Dagowa yay yana kallonta kafin yace "Sir nibansan da wadannan abubuwan kodaya a jakataba hasalima ni bantaba ganin agogon nan ba se a aji lokacinda kowa yake ganinsa and for the cigarette and magazine banawa bane kuma bansan yajja akai suka je jakana ba" Mr Raphael yanaji yasan cewar tabbas yarannan bayan Sameer sukeson gani agogon yamiqawa dimple yana cewa "zaki iya tafiya kaikuma biyoni xuwa dakin bincike." Karbar agogonta tai tana ficewa da dan sassarfa taqarasa aji suna xuwa suka rungume juna, "finally" Lilly tafada suna jujjuya wa a ajin Samar ne yariqe hannun dimple yana furta "ina Sameer kune kuka masa haka ko, I won't let you guy's hurt him meyataba muku arayu yana shiga harkar ku abin naku yafara yawa, kuje kufada gaskiyar kune kuka samasa kayannan acikin jakarsa" fixge hannun ta tai daga nasana tana furta "samar kayi haukane damu da Sameer waye friend dinka is high time yakoya lesson dinsa" Yace "dimple kinsan mekuke turning into kuwa kunaso kuxama axxalumai ne ya isa haka baxan bari kucutar da Sameer ba wllh xanje nafada gaskiyar lamarin" Lilly ce ta daki qirjinsa tana furta "go ahead kaje kafada we have nothing to lose kasan bawanda ya isa yakoremu a imperial kodan haka inkanason xaman lapia kaja bakinka kai shiru " tafada tana xare masa idanuwa tadaura yatsanta akan lips dinta,fuuuuuuuuu yafice a ajin xuciyarsa na tafasa. INTERROGATION OFFICE Dakin yanada matuqar duhu fitilar tsakiyar gurince kawai haske agurin,Mr Raphael cikin kulawa yakecewa Sameer kai baka xargin wani cikin students daxai iya maka haka sbd qyashi ko wani abu aqasan xuciyarsa yasan sukadaine xasu iya masa haka amma yana dakyau karinga kyautatawa dan uwanka xato akoda yaushe,jan numfashi yay yana furta "niba wanda nake xargi Sir" Takarda yajawo yay rubuce rubuce kafin ya dago yana miqawa Sameer yace "dolene mubaka suspension harse munga qarshen case dinnan idan muka tabbatar bakada lefi xamu kiraka kacigaba da Karatu kamar yajja kake inkuma mun tabbarda abinda muka gani toh nasan professor baxe taba bari kacigaba daxuwa IMPERIAL ba xe sallameka for good" dagowa yay cikeda faduwar gaba yana kallon Mr Raphael yace amma Sir Yace "Sameer haka dokar makarantar take sbd duk hujja da shedu sun kamaka da laifi har uku lokaci daya" Mrs Juliet wata farar baturiya tafado office din malamar English din junior ce Yace "lapia Mrs Juliet" Tace " Sir akwai yaro awaje yace yana buqatar ganinka dagaggawa" Yace " baxe iya jirana nagamaba" Tace " Sir yace akan case din S Fulani ne yasan wanda yasaka masa kayan acikin jaka", dasauri yamiqe yana cewa "maxa shigo dashi yanxu' Kasa xama Mr Raphael yay don har cikin xuciyarsa yana qaunar sameer bayason alalata masa rayuwar karatunsa kmr yajja abaya suka lalatama wasu dayawa sbd yan lelen professor, Samar ne yashigo sanye da complete uniform dinsa wnn karan harda top sbd dawiya kaga Samar yaxo da complete uniform kmr dai yanxun Mr Raphael yace "inajinka Samar ance kana da abin fada a case din" Yace 'yes sir" Yace " fadamin su Lilly ne sukai planning all this ko hujja daya nake buqata nakamasu ahannuna ko director wnn karon baxan bari yashiga maganarba sena hukuntasu koda ko hakan yana nufin xanrasa aikinama" Ahankali Samar yace ' basu baneba" Yace " what?towaye" Qasa yay dakai kafin ya dago ya na kallon sameer yace " I'm sorry dude nine na ajje ajakarsa daniyar immun koma gida nacire saikuma tsautsayi yafada akai caje,da magazine din da cigaratte din duk nawane" yafada yana jan numfashi Mr Raphael yasan Samar tunyana qanqanin yaro a iya saninsa dashi baya shaye shayen cigarette yaushe yafara yace " munji wnn agogon fa" Yace Sir bana dauka donna saceshi ba ina playing pranks irin wnn dasu dimple ka tambayesu nasone narudata intaita nema nacemata yana guna baxan bata ba harseta bani abinda nakeso nima gunta," karbar takardar dayasoma rubutawa yay yana furta "Mr M's fulani xaka iya tafiya ankashe case dinka kai kuma muje office din director tunda ka amsa lefinka xaka samu sassauci". Ahankali suke fitowa daga ajujuwansu compound din makarantar yadau hayaniya kowa yana nufar inda driver dinsa yake yana wucewa gida Miss Gabby naganin sunfito tafito daga dan office din datake xama tana jiran Ayshan kallo daya tai mata tasan cewa tana da damuwa atattare da ita duk dakuwa shewar data gano qawayen na dimple nayi amma ita murmushi take mecike da ma'anoni masu yawa saida suka rakota har bakin mota snn sukai sallama kowacce takama gabanta. bude mata qofar motar Miss Gabby tai tashiga owner's corner tana dada bata fuska tasan cewar abinda sukaiwa Sameer shiya jawowa kansa yayi deserving amman kuma meyasa take feeling guilty deep inside idan aka koreshi fa yakeyi bayan shidin talakane bashida yajja xeyi yasamu wata kmr IMPERIAL sosai take dana sanin abinda tai a slow Miss Gabby kejan motar don basu fito da driver ba yau ta interrogation office sukaxo wucewa tana ayyana qila har yanxun Sameer nacan anata tuhumarsa amma kuma intaje tace sune suka saka meenah tasamasa komai shin shidin baxe qullaceta ba inyace baxe yarda bafa asanar da popsy dinta tayi bullying din wani no baxata iya jinsa all day yana mata wa axinnan nasa dake samata ciwon kai beqarewa. Qarfe takwas nadare Lilly keta xagaye adan qaramin garden din gidansu dake staff quarters kallon screen din wayar ta take tayi akai akai tana jantsaki lokaci xuwa lokaci daga can tajiyo qarar bike dinsa yana tahowa dogon numfashi taja tana furta "sema yanxun ko" lokacinda yaqaraso facing cap din dake kansa yacire yana kallonta ido cikin ido da jajayan idanuwansa cikeda bacin rai tunda take bata taba ganin Samar cikin halinda yake ba seyau, Dasauri taqaraso daniyar riqo hannunsa ta tambayi meke damunsa Yadakatar da ita tareda furta "don't you dare ki tabani Lilly" Idanuwanta ne suka cicciko daruwa tana furta "menamaka Samar?why are you angry in lefi namaka kayahaquri" Yace "Lilly you are no longer the gurl i knew several years back abinnaku yasoma wuce gona da iri idan kunwa sauran yaran masu kudi kmr ku nayi shiru baxan taba yarda ku lalata bright future din Sameer ba kinajina nan Bani babu ke harse rnr dakika gane kuskuren ki kika jekika bawa Sameer haquri,qila na iya yafemiki lokacin" "yuck" tafurta tana tofar dayawu aqasa tace "allah yakiyaye wato kana bin bayan sameer akanmu qawayen ka natin quruciya meyasa seni kadai kaxo kanaiwa fada da fuffuka inace su meenah ne cousins dinka why don't you go and shout at them seni Lilly,sbd nikadai ce nashirya komai dakomai ko toh baxan bawa wancan matsiyacin haquriba seme dan kadena kulani ko kadena koyamin math's kasan mahaifi na nada qarfin ikon daxesa baxan taba faduwa jarrabawar math's a IMPERIAL ba", Murmushi Samar yay yace "kinsan meyasa nai choosing dinki" Harara tagalla masa yacigaba dacewa s "Sbd you are the wisest one among them kinfi kowa sanin taurin kan meenah da meemee itakuma dimple"saiyay dif, Cikin shashsheqa Lilly kecewa "sbd kanasonta ko bakaso kamata tsawa ka bata mata rai sbd itakadaice mutum a idonka,semeye damacan ninake wahalar dakaina akanka kaibama kasan ina yiba kmr yajja kaima dimple batasan kanayi ba", tafada tana fashewa dakuka tashige gida tana fasa ihu irin na sangartattun yara nagaske yayarta ke tamabayar ta ko lapia tai mata banxa tana shigewa daki takullo qofa kwana tai tana kukan tsananin son datakewa Samar wanda tatabbatar yafi kowa sani sbd haka take cewa batagane aikin math's akoda yaushe sbd yaringa koyamata tana kasan cewa tareda ita. Sameer ne tsaye jikin taga yana jiran dawowar Samar shigowa yay yana kunna wutar dakin yajuyo suka hada ido Qarasawa yay yana xame takalman qafarsa yana dan furxar da iska abaki "did you love her that much?" tambayar da Sameer din yawatso masa kenan, dagowa yay yana dan shafa qeya yakasa cewa komai Yace "no need kace wani abu I can see it in your eye's bakason wani abu yatabata bayan laifin datamun ko shine kaje kai accepting sbd karage laifukanta agareni" Miqewa tsaye yay yana cewa "dude ninefa NASA......" Dasaurin yadaga masa hannu yanacewa "kafadawa wani badaini Sameer ba cewan kai xaka iya saka abubuwannan ajaka ta Samar kayine sbd waccan yarinyar kar asirin abinda tai yatonu kaikuma kasa kanka matsala sbd baxaka iya ganin masoyiyarka da abokinka suna qin juna ba Samar," Yace "Sameer kafahimta a squad dinnaan ba Aysha ce iya problem dinba sauranma sunada babban kaso ita dai kawai sunanta yafi qarfi sbd kasancewar ta topper tun shigowar ta IMPERIAL,' "good" abinda Sameer yafada kenan yana kwantawa kan gadonsa,juyawa yay yana kallon Samar kafin yace "gobe xasu iya korarka haka Mr Raphael yace" Murmushi Samar yay yana furta "professor noor Abdulfatah is a wise man baxe taba korar asset kmr niba" Cikin dan mamaki Sameer kefurta "asset kuma" Yace "yah dad na duk karshen term yake donating Latest apple Mac books da laptop wanda aqa ida director yakamata yacire kudi yasiya but dad na keyi so he can't afford to lose that huge bribe" yafada yana kallon Sameer Shima Sameer din kallonsa yake ahankali yake furta "cin hanci fa kenan" Yace "yah is the only way to keep your child safe a nan IMPERIAL ABUJA,dan haka Mr Sameer kadena damun kanka nasa ba abinda xasuyi mini se punishment kaji." Kmr yajja Lilly bata rintsaba ranar haka dimple keta juye juye tana saqa dawarwara har akafara kiran assalatu daga can babban mosque din kamsus salawat dake farkon compound din gidan nasu miqewa tai tana murxa ido taji kanta yamata nauyi tsabar axabar ciwo dayakemata toilet tanufa tana dan daddafe bango tashiga tadauro alwala tafito ahankali tafito lokacin Miss Gabby taturo qofar dakin ahankali kullum itake tashin Aysha daga bacci don tai sallar subh dokar Mr AJ ce duk da kasancewarta kafira itama ana kiran assalutu tasa alarm dan tacika umarnin boss dinta tayi mamaki ainun ganin ta tana shimfida sallaya tasaka hijabin ta har qasa, "Good morning Miss dimple" tafada tana murmushin jin dadin yau baxatai ciwon bakin lallabata tatashi tai sallah ba Daga mata kai kawai dimple tai tatada sallar ta itakuma Miss Gabby tawuce bathroom tafara agigin wankewa dahada ruwan wanka,tana fitowa tatarar da ita tajingina jikinta dadaya daga cikin Sofa's din dakin ta lumshe ido Tace " Miss AJ are you OK" bude idon tai tana kallon Miss Gabby kafin ahankali tamiqe Miss Gabby taqarasa tana nade mata sallayar tana me tabbatar da yarinya ba qalauba yau Tace "Miss AJ ko inkira popsy" dasauri tace "noo" tana xama saman gadon Tace "toh kifadamin meke damunki" Tace "kawaidai barcine banyi dayawa ba shiyasa" tace "Miss AJ akwai abinda yake damunki kifadamin kinji i promise bawanda xan fadamawa" dan smiling Aysha tai tana kallon Miss Gabby tace "I'm i a bad person" Cikin dan mamaki take kallonta tace "Miss AJ why are you asking this question?" tace "Miss Gabby,I did something terrible yesterday,I'm a monster" tafada tana fashewa dakuka sosai hankalin Miss Gabby yatashi don tasan kukan ayshan xe iya jawo mata matsala gagaruma qarasawa inda take tai tana rungumeta sosai ajikinta tace "kinsan kowama yana aikata badede ba amman ka aikata badede ba kaxo kayi realizing kai nadama shine yake nuna kyakkyawan xuciyan ka Miss dimple,you are a very good girl kinji" tace "Miss Gabby what if........if" bataqarasa ba wayar ta tafara qarar shigowar notification hannu tasa tajawo announcement ne na general school assembly kuma tasan indai ba wani abune gagarumi yafaruba IMPERIAL bata tabayin general assembly saidai inwani xasu kora, kuka tasa tana furta "I ruin his life Miss Gabby korarsa xa'ai meyasa ma nai at the first place" nan takwashe labarin komai tafada mata yajja suka yiwa Sameer tace "yaxanyi yanxun Miss Gabby,nidin ba yarinyar kirki bace kmr yajja ummi kefada koda yaushe daman tabarar da pregnancy dina" tace "kiyi shiru kinji ko kinason kisaka popsy dinki cikin damuwa inkina fadin haka you are a good girl yau xamuje makarantar dawuri nidake xamuje gurin director muyi admitting abinda kukai arufe xancan nasan xe iya wani abu tunda har se 8 xa ai assembly din." Tace "Miss Gabby kar Abuya yafadawa popsy cewar i bullied some one banason yasani" tace "karki damu he'll never ever know,yanxun kije kiyi wanka xakiji dan dadi sekixo kiyi breakfast kisha magungunanki " tace " toh tamiqe xuwa bandakin," gyara dakin dakan gadon da aysha takwanta tai tsaf takunna humidifier dakin yadauki wani sihirtaccen qamshi kafin tafice xuwa kitchen don tasama mata abinda xataci kasancewar tasan aysha batason cin abinci me nauyi tasama mata light breakfast na korean yumyumg da radish veg sauce kmr yajja tasan tanaso tahado mata da green tea din naqa'ida kadan ta danci breakfast din bayan tayi shirin makaranta tsaf,yau harda dan qaramin white mini hijab mahadin uniform din tasaka tafito baby face dinta nawani kyalli ko kwalli babu a idonta sai dan lip gloss data murxa kadan. Qarfe bakwai dede suka fito compound din gidan shikansa driver seda yay mamakin ganin dimple din aiko kmr ance tadaga kai takalli bangaren popsy wanda tahangoshi tsaye a verandah yana kallonta cikeda mamaki da tashin hankalin ganin idanuwanta ya kumburo yajuya yafito dasauri dimple tashige motar tun kafin yafito ganin pajamas ne jikinshi tasan se yasaka jallabiya xefito ringing wayar Miss gabby tai cikin hanxari tadaga tana furta "yes Sir" yace " karku seke kufita agidannan banfito ba" tace "OK Sir" dimple jin abinda tace yasa tadago tana marairaicewa "Miss Gabby pls kinsan baze bari nafita ba haka kawai xeyi wasting time" Hangoshi tai yana fitowa ko answer gaisuwar guards din qofar apartment dinsa beba yaqaraso yana danna wayarsa tsayawa yai kadan kafin yaqarasa inda suke,yabude murfin qofar yana furta "come out" Surrender tai idonta nakawo ruwa tace "popsy pls I need to go" yace "meyafaru kike sauri haka come out innaganki lafiya xanbarki kitafi" yafada yana watsawa Miss Gabby wani mugun kallo fitowa tai yace "let's go inside did you sleep well tonight?" Yafada yana riqo hannunta suka shige ciki xaunar da ita yay dasuka qaraso parlour "Maman popsy kina boyewa popsy wani abune,meya sameki waya bata miki rai" yafada cikeda kulawa ganin kwayar idon mahaifin nata takaryar mata da zuciya tafashe dakuka "sameer,Sameer popsy why did I care so much about him,popsy I did something horrible," tana kwantawa ajikinshi, "popsy xasu koreshi kuma shidin bakowa bane ba". abinne yadaure masa kai Sameer toh wayeshi ,kuma meye hadinsa da yarshi dayasa masa ita kuka kowaye shi ko he'll regret making gudan jininsa cry. bece komaiba,kuma benemi jin ba'asin meyafaru bahar seda doctor sahara tai sallama a parlour taqaraso tana gaida Alh AJ hannu kawai yay mata alama da taxo taduba ta aiko nandanan tafara examining dinta, cikin rigima take furta "popsy lokaci yana tafiya kuma eight xa'ai assembly kasan IMPERIAL bata taba withdrawing decision datai making in assembly ground" yace "is the assembly your problem" tadaga kai Wayar sa yadauka yana danna kiran professor aiko cikin qanqanin lokaci yadaga duk da bataji abinda professor yake cewa da alama gaisheshi yakeyi "Prof Noor wai assembly xakuyi yau," daga daya bangaren yace "yes alh wani yaro xamu sallama shiyasa" yace "prof adan tsayar da assembly dinnan sbd ga mamana se kuka takeyi wai kowa wayene ma kikace bakison akora" dasauri aysha tace "Sameer S fulani" yace " toh prof wai sameer,so if possible kar ayi until mun qaraso makarantar" yace "amma alh bajiya kake fadamin yau dasafe xaka wuce Athens ba,mgnr tayi qarfi hakane" smiling yay yana kallon dimple wanda se alokacin taji sanyi aranta yace "mamana tawuce komai so we'll catch the next one in sha Allah" yace " OK Sir sekun qaraso" bayan doc tagama dubata ta tabbatar da cewar stress ne kawai da rashin barci ya haddasa mata ciwon kai bawata damuwa,alh yay mata godiya yasa Miss Gabby tarakata har bakin mota, Sameer ne yashigo dakin yana ajje laptop dinsa saman gado dasauri yake cire jallabiyar jikinsa yadauro towel yashige wanka,yana fitowa yaduba agogo yau yayi makarar da be taba yiba tsawon xamansa a IMPERIAL qarfe takwas harda rabi yasan ya rigada yayi missing first class tunda yasamu labarin cancelling assembly din duk yajja xa ai se yahadu da professor yau yafada yana kallon computer dinsa yay murmushi. Professor ne yake kallon Samar wanda kansa ke qasa yace "yau kagodewa Allah Alh aj ne yacece ka daba abinda xaisa baxan koreka amakarantar nan ba daman slightest chance nake jira babanka yana ganin kmr few computers dayake donating shiyakesa nake over looking wrong doings dinka ko,kasani ina tausayama ka nekawai sbd ganin girman doctor maryam yar uwar mahaifiyar ka,kasaka yara adamuwa suna qaunar sameer sosai tunsafe Lilly taqi cin komai sbd nace mata xan kore sameer bansanar da ita cewa kaine master mind din abin ba sbd kar hankalinta yaqarasa tashi,and dimple kasan matsalarta sarai taje tanawa Sir kuka sbd da itane yau akafasa assembly din,"mamaki yacika samar meyarannan kenufi ne wai, Secretery din professor ce tashigo dagudu tana furta "Mr AJ is here dasauri yamiqe yana futowa dan yiwa babban amin in nasa iso," students din samane suka soma leqowa kowa yana fatan ganin fuskar tycoon din axahiri ba a mujalla ko jarida ba, harqasa professor xe durqusa Alh yariqoshi yana furta haba prof stop mana anwuce gurin sukansu convoy din motocinsa abin kallo ne dagurin bame girman gaske dabaxe dauke suba. Iso akaimasa xuwa babban conference room na board member's na makarantar,prof yaja masa kujera yana furta "dimple yakike" lokacin datashigo tana yamutsa fuska ganin Samar agurin itama jamata guri yay taxauna tana furta "thank you,"ta rigada tasanarda da daddyn nata duk abinda suka aikata amota wanda tun acan yake nuna mata karta damu komai xeyi daidai, yace " sir inasauraron ka" yace "dimple has a confession to make " yana kallonta dagowa tai cikin dakewarta wacca ta aro taqarfi dayaji tafara dacewa "sir ninena," "excuse me Sir," sukaji wata murya cike da nutsuwa daga qofar office din cikin fada prof yake furta "who dares come here waye nan" "it's sameer" abinda yajawo hankalin dimple kenan tajuyo tana kallon qofar wanda har lokacin beshigo gaba dayaba dan ko fuskarsa ba xaka iya gani ba,Alh AJ kwa bin reaction din dimple yay lokacin datajuya tana kallon qofar wani murmushin manyance yay yana saqawa dawarwara aransa. dakatar da profs yay yana furta "come in" Shigowa yayi cikeda nutsuwa ya durqusa yana gaisheda dattawan guda biyu sukai masa matuqar kwarjini Alh ne yafara answer masa kafin prof ya answer gaisuwar, yace " Sameer meyakawo ka nan bayan Raphael yace you are already out of the case samar yayi confessing crime dinsa", cikin dan firgici dimple takalli popsy shima yakalleta yana jiran mexatace Sameer ne yakatse mata tinani tahanyar furta "I have a concrete evidence regarding the case," Prof yace "wanne kenan" Yace " Samar bashi yasamun cigarette da sauran kayan cikin jakata ba sir if you permit me xannuna maka real culprit din" professor kallon AJ yay yamasa alamar ya bada dama Samar cikeda mamakin qarfin halin sameer nason kareshi yake jiran yaga me yakawo Laptop dinsa ya ajje yana budewa CCTV footage ne na basketball stadium shigowar meemee gurin tayajja bayan suntafi taciro kayan ajakarta harda daga cigarette tacire guda uku don atabbatar yana sha tawuce tana dariya, salati prof yafara yi yana furta Sir kaga yarinyar nan kmr meemee tagwayena yace " itace" yana kallon Aysha wacca kunyar Sameer yasata yin qasa dakai itadin ba mutum bace me kunya ya akai take jin tasa,prof yace "aiko xamuyi punishing dinta yajja yadace har haj maryam xankira nafada mata," dasauri dimple tace "she's not the only one" kallonta yay yanafurta dimple mekike son cewa tace " i,Lilly and meenah are involved too". Don't forget to Share Comment & Vote. AYSAM It's Fatima Rufai Nasidi Fatoums passion