Chapter 17
(The alliance) Muhsin nazaune saman gadonsa yarufe idonsa kmr me barci amma ba bacci yakeyi ba tinawa da yarjejeniyar dasukai da mahaifinsa yakeyi kan aurensa da kudrat a Athens, "muhsin idan har ka amince da buqatar yaya hauwa ka auri kudrat nikuma nayi alqawari biya maka dukkan wata buqata dakake da ita zanbaka empty check tunda naga kafi ganin mutunci da darajar kudi sama da burina nagyara rayuwarka karubuta duk adadin kudin dakake buqata zanbaka muhsin koda dukiyata duka zakace kanaso nimai bakane muhsin,amma abu daya zanfada maka idan kaqara daukar kudina kaje kasha giya kokai caca Allah yana kallonka,baxan maka bakiba,domin kaidin jininane,banyarda kayi caca a casino ko kasha giya dakudi naba idan bazakai spending nashi wisely ba bar yarda kaci koda naira biyar cikin sa ba," dagowa yayi yana furzar da iska dole shawarar da babban amininsa Arsal yabashi ze dauka for the main time yanuna yadena komai ya amince ya aura waccan qazamar yarinyar da akeson bashi, wai kamar shi dayake dangata me ilimin boko wanda mafi akasarin rayuwarsa yanayi abroad shi za'a aurawa kudrat yarinyarnan dako jami'a batagamaba sa'ar anwar cefa ya maimaita azuciyarsa yana jan tsaki, kawai dai abu daya yasa ze amince dawannan auren domin popsy yabashi kudin dayake shirin xuwacan cuba inda bawanda yasansa yaje yabude nasa gidan cacar dana giya, yamore rayuwarshi domin shimata basa gabansa ko kadan balle har yaji yana sha'awar rayuwa dasu, kwankwasa qofar parlor yaji anayi yamiqe yafito yana furta "waye," "nice" yaji anfurta cikin sassanyar murya sarai yagane me maganar,amma seya fusge domin harga Allah nutsuwar kudrat na tafiya da imaninsa don yanason yaga mace mai hankali, yace "kewa?" tace "kudrat" "Come in" abinda yafada kenan, yadawo daki yakwanta arigingine don ko Riga babu ajikinsa fatar tasha zanen tattoo kala kala bronze skin dinsa se sheqi take yi, shigowa tai kanta aqasa tana furta "Yaya muhsin daman kiran sallar magrib naji anayi nazata barci kake nazo natasheka," dagowa yayi yana kallon kyakkyawar doguwar fuskarta kafin yace "toh naji jeki," dagowa tai tasaci kallonsa kafin tai saurin juyawa tabar gurin haka kawai yatsinci kansa da murmushi shiko mata na burgeshi mezeyi da wannnan garar,yafada yanajan duvet yanaji ana kiran sallar amma kememe yaqi miqewa har akatayar bashida shirin tashi yayi domin sallah kam bata dameshiba,semuce Allah yakyauta,sallah guda bata damu dan musulmi baa. Ahankali tatura qofar bedroom din nasa wanda zata iya qirga sonawa tashiga tunda tafara girma, popsy yayimata tarbiyyar dena shiga bedroom dinsa imba dawani kwakkwaran daliliba,karewa dakin kallo take domin kuwa interior design dinsa me ajine nagaske shikansa gadonsa abin kallo ne,kan gadon takalla idonta yasauka kan albums din daya barbazasu da alama kallonsu yakeyi akai kiran sallah yatashi yatafi alwala qarasawa tai tafara bubbudewa hotunane na aurensu tun suna matasa shida ummi, sekuma na haihuwar muhsin da muhassin kala kala can tagano family picture dinsu susu hudu lokacin ya anwar na dan jariri cikeda farinciki taga fuskokin ahalin nata awancan lokacin, setagano qaton hoton ummi tareda wani baby ahannunta da alama a hospital ne don ga kayan jikinta nan,jin motsin bude qofar bathroom yasatai saurin dagowa popsy ne kamar yajja tacanka alwala yadauro yafito, cikin dan mamaki yake furta " dimple mekikeyi anan keda sahara tace kihuta," kallonsa tai idonta yaciko daruwa,wuni daya yamugun ramewa yafita hayyacinsa, "dagaske ne wai kasaki ummi" tawatsa masa tambayar cikeda kwalla,gyada kai yayi yana kasa hada ido da ita tace " sakidai na thalaq dana sani," yaqara gyada mata kai, Ihu tafasa tana furta "wayyo nashiga uku na lalace shikenan zaka auro stepmother tazo taringa dukanmu nida su hassan,popsy nayafe Marin indai akan marine nadena troubling dinta don Allah kace karta tafi kadawo da ita," baitaba tinanin dimple din zata masa bore hakaba don yasaki mamarta yayi tinanin xatafi kowa farincikin hakan amma seyaga akasin haka, tabbas sahara tayi gaskiya,yayi sakaci dayawa taqameme baya iya qiyasta meke yawo azuciyarta, akwai abinda ke damunta kmr yajja sahara tace wanda shaquwa da yardace kadai zatasaka tafada meye shi har ai maganinsa,sosai take birgima saman carpet din harda fizge hular kanta yace "dimple kin tabbata abinda kikeso kenan tadawo" tagyada kai tai tana furta "i want her back yau, yau base gobe dasafeba," tsugunnawa yayi yakamo hannunta yana furta, "pls princess kidena kuka haka kada kanki yayi ciwo kinji,zandawo da ita,kiyi shiru," dan sassauta kukan nata tayi tana fadin toh kakirata yace "OK I'll call her now amma kibari kinji antada sallar magrib a mosque in nafito sena kirata kinji," jinjina kai tai tana furta "kayi alqawari zaka kirata" yace " of cause honey kema kije kiyi sallah kinji,' Tare suka fito daga bangaren nasa yawuce masallaci itakuma tashige nata sashen a parlour tatarar dasu Lilly sunyi jigum,jigum kaikace mutuwa akayi,takallesu tana furta "kukuma lafiya kuka zabga tagumi haka," meenah tace "ke zamu tambaya yar rainin hankali kinfice ko qala bakice ba sekace wata me iska," basarwa tai tana furta "bakuji ana kiran sallah bane let's pray tai shigewarta master bedroom," toilet tanufa tadauro alwala,sumako duk sukaje sukayo alwalar,ita lokacin har ta idar tadora da azkar, tanaji masallaci sun idar da sallah taqara miinti biyar don tasan dawiya in popsy yasamu raka'ar farko dasauri tamiqe bayan 5minutes din data qara tafice. qofar sashenta tatsaya tayajja xata hango popsy din dole inze shiga nasa saboda opposite suke dajuna gininta danasa se babban titi dake tsakiyar gidan daya rabasu,hangosa tai yataho shida Mr bunyamin suna magana tindaga nesa shima ya hangota ta kafeshi da ido yana mamakin rigima irin ta dimple bayan shikansa seda yacije yadau wannan matakin akan bint kuma sbd ita amma tawatsa masa qasa a ido,daman ance ba'a shiga tsakanin uwa da d'a, qarasowa inda take sukai,yayi sallama da Mr bunyamin yatafi itakuma tabishi sashensa, a parlor suka zauna yace taje tadakko masa wayarsa a bedroom aiko dasauri tahaye sama tana furta " OK," cikin mintina qalilan tasakko tana miqamasa yakalle ta yanafurta "are you sure cewar you'll be OK idan umminku tadawo" shiru tai kafin tadago kwalla taf idonta, tace " pops kaifa are you sure you'll be happy idan ummi bata cikin gidannan" jim yayi domin beyi expecting wannan question din daga gareta ba kenan dimple tasan strong feelings dinsa akan mahaifiyarsu shiyasa don ta faranta masa zatasa yadawo da ita, yasani cewar kaf cikin yaransa daman bashida wanda ketausayinsa yake qauna da jinqansa kamarta koda matsala ta kasuwanci yadawo da ita indai yazauna da ita seta kwantar masa da hankalinsa dasashi walwala, yasan da cewa tunda aka haifeta batada wani buri nawuce taga muradansa akanta sun cika, tana yarinya koda yaushe burinta tace tanason taxama software engineer sbd popsy namaata complain duk wanda yadakko yadaura akan kasuwancin sa naharkar nan se yacuceshi sbd mazajen kudin da ake samu,bude wayar yayi ya dandanna number din doctor bint yasa a hands free,dimple tazauna aqusa dashi tana daura kanta akafadarsa talumshe ido muryar mahaifiyar tasu taji tayi sallama daga daya bangaren,answer sallamar yayi kafin shiru yabiyo baya dimple ce tadago tana masa alamar yayi magana cikin nutsuwa irin tasa yafurta, "BINT" ummi dake daya bangaren ta answer da "na'am" yace " kin tafine" tace " ina airport jirgin 8 zanbi nawuce gombe in sha Allah," yace "bint........" dasauri takatseshi dacewa indai su Hussain ne namusu magana ba dasu zantafi ba muhassin zedawo dasu in natafi daman shi Hussain ne rigimamme amma in sha Allah zasu fahimta nangaba, saitai tsit kafin tadora dacewa yajikin aishar domin yawanci dasunan gaskiyarta take kiranta,kallon dimple Alh yayi yagano wani kyakkyawan smile atattare da ita wanda yasashi cikin annuri yace " she's OK now,kidawo bint,nadawo dake nayanke hukunci cikin fushine kinji,kuma inafatan zaki kiyaye gaba" cikin farinciki take furta "dagaske kake Alh nagode,nagode ganinan xamu taho duka tafada tana katse wayar," dimple tanajin ankatse tadago tana yiwa popsy murmushi dimples dinta suna lotsawa kullum tana girma kamannin mahaifiyarta naqara bayyana atareda ita, Komai nata tadakko hatta da murmushinsu iri dayane harta yanayin body figures dinta,shiyasa wata rana shikansa yana mamakin rashin jituwar tasu, kodacewa dimple tafi hudallah kama da ummin amma anfi ganin kamanninta da hudallah sbd hasken fatar ta da hudallah tadakko domin hudallah jajirce irin hasken nan nawanke hannu kataba, saidai ita batada tsayin dimple kuma tanada dan jiki kadan bakamar dimple dinba, miqewa tai tana yiwa popsy salute kafin tace "good job,I'm proud of you popsy" cikin wasa dason cheering mood dinsa,dariya yayi yana furta " toh general," itama dariyar take kafin tawuce gurinsu Lilly, daga bangaren su doctor bint kuwa muhassin kefurta " ba inda zaki koma ummi kedin aiba puppet dinsa bace daze ringa miki abinda yakeso akoda yaushe," tace " muhassin garama kabude mun mota nashiga domin inkaga ban koma gidan babankaba yau tunda yafurta nadawo sede inrena ne yafita daman nayi laying low sbd yaji tausayinane kuma haqata tacimma ruwa domin inaso nakoma nanuwa yaya hauwa ruwa ba sa'an kwando bane kuma aure nida Alh mutu karaba ko hakan yana nufin tarwatsa auren kudrat da muhsin ne daman kamar jira take tananawa dana wannan munafukar yarinya mezubin yan duniya kamatsamin tunkan ranka yabaci" bayajja ya iya don dole yabude mata qofar tashige,hudallah ko cewa tai sai ankwana biyu zata dawo domin tanaso tawuce kano daga gombe ma saida jirgin su hudallah yatashi sannan suka juyo suka dawo. Aqofar bangaren da ake saukar yaya hauwa din tasaka muhassin ya ajjeta, tabanka qofar parlor ko sallama babu, yaya hauwa dake zaune saman kujera taharde qafa masu aiki namata tausa se kudrat kwance qasan carpet tana latsa waya , shigowa tai kamar guguwa kaikace wani gagarumin abu yafaru,domin takusa taka kan kudrat dabadan tai sauri tamiqe ba tariqe qugu tana furta " yaya hauwa qila kinmanta wacece bintu ko,shiruna hadarine ko bakisan dahakaba toh asirine da kikace anama dan uwanki anje an banko wani domin a yanxun haka nakoma matsayina na matar wannan gidan Mrs Bintu Aj inbaki saniba kisani zama daram aure mutu karaba kuma dakike ganin namiki lakwa lakwa aina dauka munwuce wannan babin dake sbd yara sungirma kar azo ana abin kunya,ashe ke baki haqura ba,kuma aure tsakanin kudrat da muhsin da, ina tinanin dakatar dashi amma yanxun nafasa sbd inaso tashigo hannuna na dandana mata muguwar azabar uwar miji daga zaman gidan uwa akanta,kuma kisani bayan na halaka ta da aikin bauta zansamo zabgegiyar yarinya yar masu dashi yar manya wayayya sa'ar muhsin dana na aura masa,kishirya taro match dakikayi nidake shege kafasa agidannan dagake har dimple din datake bin bayanku daidai nakedaku" taja tsaki tana qarasawa tafice. yaya hauwa miqewa tai batace qala ba takwashe dawata shegiyar dariyar takaici tana furta "bintu kenan bakin rijiya bagurin wasan makaho bane ba,tayaro kyau take bata qarko" takalli kudrat wadda alamun tsoro yabayyana a idonta qarara,tace " karki sake kisa haukarta aranki aidaman nasan yarinyarnan aysha mekunnan qashi setaje tasa yadawo da ita ko uwar wa yagaya mata ansaketa oho,wato duk abinda nake fada bataji ko zataci uwartane zan kamata". Kudrat tasandare tana kallonta. Washegari dasassafe sameer yashirya don yau exams din chemistry experiment zasuyi a lab dawuri 8 za'a fara,lap court dinsa daya manta ba agoge takeba yaciro yajona iron yasoma gogewa cikin nutsuwa, Samar ne yafito daga wanka yana furta "S Fulani,waiko kaqarasa practical report dinnan," yadago yanafurta "tunjiya namayi submitting" kwabe baki Samar yayi yana furta "amma guy kagama dani jirafa nake kagama nakwafe shiyasa natsani individual aiki Allah da group ne natabbata datini dimple tayi takai,yarinyarnan akwai himma," yace " harma fada kake tanada himma kaiwa ya hanaka koyar himmar ni daga yau ma bazan sake bari ka kwafarmun assignment ba indai bazaka zauna kayiba kaci F," qarasawa yayi yabude jakarsa yazaro takardun yana furta "don Allah,dan san dakakewa Allah katemakamin kasan TA dinannan basauqi karubuta min ko yayane karnai submitting blank mahade a exam" bayajja sameer zeyi sbd samar akwai naci yakarba yana furta " this should be the last time," daman already yagama shiryawa shi mutum ne dabaya qaunar yin breakfast yawanci se tsakiyar rana yake qaryawa, zama yayi kan study table dinsu yasoma rubutu,yanaji yajja samar ke kiciniyar daura tea waishi Allah nagani baze iya fita beci komai ba 7:30 daidai yagama yamiqe yanafurta "zanwuce" Samar naxaune saman gadonsa yana shan tea da kwan da yasoya da bread yayi kaca kaca da kitchen dinma daya leqa, ga kan gadonsa duk yabata bedsheets din da burbushin bread,tsaki sameer yaja yana furta barimu dawo wallahi seka gyara duk inda kabata mutum qato dashi sai shegiyan qaxanta yafice abinsa yana rataya lap court dinsa akafada. tundaga nesa ta hangoshi,yana tafiya dasauri tacema Miss Gabby dake driving dinta tatsaya tasauke glass tana furta "SAM" yaga dai mota nabinshi amma bedauka wani abu ba yacigaba da tafiya seda ya tsinkayi muryar nan mezaqi gasanyi alokacin tana kiransan ita kadai take cemasa SAM kaf makarantar IMPERIAL wanda qila sunan nasane yamata tsawo shiyasa tazabi takirashi da SAM, juyowa yayi taleqo ta gidan baya tana masa murmushi shima murmushin yamayar mata tace "SAM kashigo mutafi tare mana da nisafa kan kaqarasa lab" Smiling yayi yanafurta "don't worry I actually like morning walks is good for health,' tace " SAM," tana bata fuska, "I insist," Girgiza kansa yayi alamar "a ah," yace "Aysh kuje kawai na sameku acan," bude murfin motar tai tana fitowa tadau yar qaramar jakar goyonta tarataya lap court dinta kamar yajja taga yayi,Miss Gabby ce tafito tana furta *Miss Aj mekikeyi haka," tadan zaro ido tana furta " Miss Gabby this is SAM my new friend and SAM this is my Miss Gabby" tana murmushi don batasan ta hanata tafiya aqafa, gaisheta sameer yayi ta answer faraddaya yaron taji ya burgeta bakamar sauran yaran makarantar dasuke binta da kallon banxa amatsayinta name kulada dimple ba shidin cikin mutunci ya gaisar da ita, "SAM kashigo toh muqarasa" cewar Miss Gabby,dimple ce takalleta tana kare bakinta wai don karyaji batasan yariga yaji metake cewar ba,wai "his hard headed Miss Gabby karma kiwahalar dakanki" smiling yayi, yacewa Miss Gabby "bakomai yagode shiyana enjoying morning walks," dimple ma cewa tai " toh Miss gabby mu muntafi se kintaho" tai gaba tanaji sarai Miss Gabby nakwada mata kira tai kamar batajiba sameer ne yabiyota yana fadin, "Aysh kikoma mota dasanyi fa karkiyi falling sick," tace 'inzaka dago qafa ka dago karta biyomu" aiko bata rufe baki ba taji horn din Miss Gabby juyowa tai tana marairaicewa " pls Miss Gabby Allah walk dinba wahala,i promise I won't stress myself pls kibarni," smiling Miss Gabby tai kawai tace "toh kuje tunda kince haka inke binku abaya," yamutsa fuska dimple taqarayi takalli sameer tana furta, "SAM I'm i a baby?" Murmushi yayi yana furta " your Miss Gabby is as stubborn as you are! wuce kishige naji zanshiga," dan fito da idonta waje tai wanda yalura dabi'ar tace yin hakan dasauri tabude mota tana furta muje kashiga yace "kishiga bayan xan zauna agaba kawai" batason taja yace yafasa aiko dasauri tashige owner's corner dinta shikuma ya xagaya yashiga gaba suka tafi aqofar lab dinsuka sauka student se kallonsu suke. suka fito atare tana furta "Miss Gabby thank you I'll see you later" suka shige,adan corridor din daze sadaka damanya manyan labs din makarantar ta coge har yayi gaba yajuyo yana furta " lafiya" jingina tai abango tana furta "bakomai kaje,zanjirasu Lilly ananne," yace "alright yawuce ciki," shigarsa da mintina kadan segata sunshigo kamar yajja suka saba da hayaniya ana maida yajja akai TA dinsune yashigo amatsayinsa na head prefect president din makarantar kenan meci ayanxu,senior dinsu dasu laika,yace "xeraba students din kasancewar general exam ne na duk wani dalibi dake grade11th wanda keyin chemistry," group A yafara kira "Miss abdulfatah Noor aysha, Mr Gumel A Samar, Miss mammada ahmad ameena," cikin harshen turanci duk suke magana amma sbd littafin hausa muke rubutawa zamu ringa sirkawar da hausa amma duk abinda ake amakaranta mekaratu yasani da turanci sukeyi. Lilly ce tabata fuska tana kallon dimple da meemee wanda suka ware sukabarsu, haka akaita rabawa har akabawa meemee group ba'abawa dimple ba, kamar daga sama taji muryar TA din nasu nafurta "Mr Muhammad sameer S Fulani, Miss Abu Jandal alhassan aysha, Miss zahra sooraj Abu jandal and Mr Moses saraki,'" zaro ido both Sameer da aysha sukai,yan aji ma se kallon kallo sunaganin kamar anasane aka hadasu saboda sucinye komai da komai, Samar ne yakasa shiru yafito ya tsaya a tsakiyar aji yana furtawa TA din nasu, "sir excuse me" yace " yes Mr gumel" yace " Sir wai bakasan sameer da dimple gagarumar hadarice ahadasu group daya ga duk dalibin dayake cikin wannan ajin ba," TA din smiling yayi yanaso yafahimci maganar Samar din amma yakasa, yace "why,?" Samar yasan sarai TA din bahausa yake jiba yajuya zuwa yaran hausa yana furta, "yan aji tsakani da Allah hada sameer da aysha adalcine salon suhada kai sufidda komai tsaf mumu fadi," Ihu suka saduka ana dariya sukansu sameer da dimple din dariya suke, TA din kallon Samar yayi yana furta "karya fara distracting class dinsa yakoma group dinsa," Samar yace " naji zanyi shiru amma nima atemaka amaidani can group din" yafada yana nuna su Aysha yace " domin nidin kodacan da aysha nadogara," harararsa TA yayi yanafurta "ga Lilly nan seta temaka masa", juyowa yayi yakalli Lilly yanafurta "inaaaa,Sir Lilly fa kace itakanta zare idofa takeyi kana gani karabata da garkuwarta," Lilly cikin fusata take furta "garani bance atemakamin ba sbd ko trying kayi yafi aikin banza kawai" taja tsaki dariya takaure a lab din,dakamusu tsawa TA din yayi yanafurta "sun isheshi haka" duk wanda yaqarajin muryarsa waje xe turasa kowa ya je yazauna gurin table din group dinsa zefara fadar meza ayi aiko nanda nan gurin yadau tsit kowa yayi nasa gurin, dimple tazauna kusada sameer tana sakar masa qayataccen murmushi lallai datasan tasirin dawannan murmushin nata keyi cikin zuciyarsa da ruhinsa data dena masa shi koya samu sassaucin abinda ke azazzalarsa azuciyarsa akanta yashagala dakallonta harta dauke kanta daga kallonsa suna sauraron bayanin TA dinnasu,TA yana nufin (Teaching Assistant ), zahra kallon sameer datakeyi ne yasaka ta ankareda sam hankalinsa nakan ayshan,kwafa tai tana furta " wato shima tayi luring dinsa" azuciyarta afili kuma pencil din kusa da ita tadauka tadan tsirama hannuwansa amma abanza be masan tana yiba, TA dinma yalura kamar sameer is not concentrating aiko yajefo tambaya yadanqara masa dasauri yadago yana lumshe ido yana budewa kowa jira yake yaji answer aiko kamar tsafi zahra taji yana zazzago bayanai fiyemada wanda TA din yamasu yana gamawa aka tafa masa sannan yabawa kowana group daman fara nasa aikin, zahra takalli sameer tana furta "wai kai wana irin kaine dakai bafaka concentrating kuma kabada answer dede," kallonta yayi yayi smiling yana furta "nayi studying din course din tinmuna summer break," har cikin ranta bataji dadi answer tambayar dayayi ba domin itama bana tanason tazamo topper amma tasan abune mekamar wiya koda ba sameer aysha tamata nisa aja na kwakwalwa, sameer da aysha ne ke mixing chemicals din sunayi suna jefawa juna murmushin suka gaza gane name nene, zahra daganin irin kyan dasukai tare yabata mata rai tana sane tasaka qafa taqasa tadan zunguri qafar aysha dake tsaka da xuba chemical din datai mixing a kwalba,firgitatai tasaki kwalbar tana kwalla qara sakamakon chemical din daya xuba ahannun hagunta duk da da safa ahannunta dasauri sameer yajanyeta daga jikin table din domin abun ze iya gangarowa yataba cinyarta datake zaune, kowa ya yo kansu ana tambayar lafiya, A tap yatara hannunta yasaki ruwa yana cire mata safar, "Aysh are you OK?....Aysh Sorry, Aysh stop crying" abinda yaketa fada kenan hannunta kuwa Allah yasa tayi mixing tahada formula din da ba abinda ze hanasa dayewa,amma alhmdl cewar TA din kawai dai gurin jaaa yayi kamar qonewar ruwan zafi, cikin shagwaba take narkewa sameer tanafurta "SAM don't worry I'm OK,I'm fine nadena kukan" tana share hawayen da daya kebin daya sbd baqarya taji zafi sosai,kashe famfon yay yana riqe da hannun yasoma hurawa da bakinsa ahankali bemasan meyake yiba itakanta Aysha tsayawa tai tana kallon tsabar rikicewa da damuwa da ita da sameer yayi jiyay anzame hannun daga nasa yadago meemee ce takalleshi bayabo ba fallasa take Furta " thank you,we'll take Care of her now,zamukaita clinic," Aysha bataji dadin abinda meemee dintawa sameer ba amman kawai takyaleta ta alqawarin yimata magana anjima. susu uku ita cikon ta hudunsu suka fice zuwa clinic din amakaranta, suko sauran dalibai suka cigaba da aikinsu, sameer ne yaqarasa aikin group dinnasu daya lalace yasake sabo fil shine yafara submitting abinda becika dadashi daqasaba wato submitting afarko, domin yana ganin hakan kamar show up ne kuma wasu ba xasuji dadiba sbd haka bayayi amma yau yakasa haqura burinsa kawai yaje yatabbatar if she's really OK. Don't forget to Share Comment Like & Vote. AYSAM Love,passion,hatred,betrayals,romance and power between two different worlds. Fatoums Passion