AYSAM

Chapter 22

by @fatoumspassion

(Running away from destiny) Washegari da sassafe sameer yasoma hada kayansa domin yaudin yaqudurci aniyar zebi mahaifiyarsa sukoma kano sbd wannan feeling dayakeji yanaganin inyayi nisa da ita komai ze tsaya yadawo masa yajja yake,he can't take the risk of falling in love da AYSH,dolensa ne yagudu he has to run as much as possible ko xesamu sassauci azuciyarsa kiran moon ne yashigo yadaga tafara masa qorafin sun shiryafa tuntuni shi suke jira haquri yabasu sbd yasamu sanarwar yau zasu kafe results,seniors ne kadai xasu tsaya grand prompt daxasuyi school,and officially za'a rufe school day before Christmas,yamata alqawarin yana ganin nasa result din xeqaraso ko tafiyar darene sesuyi. Fitowa yayi bayan yajiyo ihun students wasu ma celebrating success dinsu wasu na ihu,wayarsa yadauka domin shibaxe iya wahalar xuwa board duba result ba bayan akwai anyi uploading online awayarsa yaxaro yakoma dakin zuciyarsa nadukan tara tara yasan idan harbe xama topper toh qarshen burin rayuwarsa yaxo qarshe,yanajin tsoron kuma failure din aysh, website din da akesaka result din yashiga ga mamakinsa yana gama cike duk wasu formalities yay log in yana runtse ido, hayaniya yaji anayi awaje jin tayi yawa ga network yaqi gudu yasa yamiqe yafito don ganin suwaye,gang din medical student ne qofar dakinsu,kowa fuskarsa kicin kicin kana kallo kasan sakamakon bemusu dadi ba sunzone anuna masu waye sameer S fulanin dayaxama topper Samar yatare qofa yahanasu shiga, "wai daman kaine sameer din cewar wata mace tana kallonsa," "congratulations Mr S Fulani dataro war dakai amakarantar nan kadoke miss AJ duk da tarin connections dinta amma katabbatar zamanka imperial yaxo qarshe sbd dimple tayi alqawarin duk wanda yashiga gonarta tahanyar zama topper zehadu daqiyayyarta taqin qarawa sameer," haka sukaita maganganu kala menuni da zallar baqin cikinsu da hassadarsu akan sakamakon sameer din shida yajima sun isheshi komawa ciki yayi result dinsa yabude, yana karanta recommendations din school kwalla nazubo masa tabbas beta tinanin xe iya doke dimple ba sbd yatsorata da kwanyar yarinyar tanada hazaqa sosai itama amma yaxo topper cikin maki dari yafito da 98 Percent shine topper to Aysh fa yaxata ji kenan tabbas koshine yasan zeji haushi matuqa idan da besamu wannan makinba, Samar ne yashigo dakin yana fadin "finally suntafi S Fulani congratulations," Yace "thanks buddy," yana smiling,kallon jakar sameer dindake kan gado dayahada yan kayan daxe komadasu yayi yana furta, "guy meye haka wannan fa," yana nuni da jakar,yace " I'm going back to kano yau in sha Allah xandau hanya," yace " kmr ya sameer har yanxun fa ba ai closing duka ba akwai grand speech night dinmu ba," yace "Samar pls karkace zaka canxa mun ra ayina already nagama mgn yadau jakarsa yana goyawa abayansa," yace "amma sameer at least kayiwa kowa sallama mana koda director ne sbd amatsayinka na topper idan har bakai attending dinner dinnan ba zetaba qimar IMPERIAL kanaji kuma ze iya affecting scholarship dinka," Kwankwasa qofar dasuka ji anayi yasasu duka kallon qofar,Samar ne yay qarfin halin furta "come in," sophomore junior dinsune yashigo kansa aqasa yake furta, "Sorry for disturbing you seniors daman Mr Raphael ne yace Wai S Fulani yaje suna nemansa a conference room," gabansa yaji yatsinke yafadi mezasu masa yatambayi kansa,Samar yakalli sameer yana furta "jeka abinka zai zo gashinan yaran yajuya yafice abunsa," kallon Samar yay kafin yadire jakarsa yanufi qofa yace "yanxun xeyi sauri yaji lafiya yadawo," yana tafiya ajikinsa yaji ana kallonsa wasu junior students keta nunawa junansu shi,gawanda yazama topper yakarya tarihin IMPERIAL ko miss AJ da laika basu taba kaiwa 90%ba tunda suke sosai yaji yamatsu yabar makarantar awannan lokacin sbd wannan qurar talafa yagaji da comparing dinsa da Aysha da ake yasan she most felt bad aduk inda take ayanxu,yana qarasa wa conference room yatarar dasu lilly abaki qofa sunyi jigum jigum da alama result dinne yatabasu suma lilly ce kadai ta iya answer sallamar da yayi da dan murmushi akan fuskarta amma ganin fuskar su meemee ba annashuwa yasaka jikinsa yin sanyi, murda qofar yayi wani irin duhu yagani yashiga ciki ga qofar tarufe ko yatsansa ba agani sewani sanyi na AC dake ci agurin yaratsa shi,dawani qamshi me dadin gaske, "Sir I'm here" yafara furtawa yana qara shigewa ciki, "Mr Raphael I'm hear," jin shiru yasa yajuya zai fice yaci karo damutum, "ouch" tafurta macene tasaka lighter tana kunna candle din cake dake hannunta fuskarta yahanga cikin yar wutar jikin candle din she's smiling dimples dinta nabashi wani calmness da agurinta kadai yake samu, "congratulations Mr sameer" tafada tana smiling kafin tace "hurry up,make a wish and blow da candle" yace " Aysh all this, is not my birthday" "shhhshhshh karkai magana i know" taqarasa tana dan qarama idanta girma,blowing yay yajja tace sega wutar gurin takama ana tafi,meze gani director,coach,Mr Raphael,Mr Patrick hardasu ICT duk wani malami dake kirki da sameer din mamaki yacika shi,yajuyo yana kallonta tace "i know you are surprised,sbd bakai expecting haka daga gareni I admit lokacinda Mr Raphael yakirani counselling yafadamin cewar xeyi wiya nakasance topper this year tun bayan mid term break,because tun a C.A suka gane hakan sameer I'm jealous daya saka nai throwing great tantrums a office din nan but they called me and apologise wanda ba laifinsu bane laifi nane I'm an idiot danake tinanin kullum nixan kasance asama sameer sometimes failure zeyi teaching dinka hard lesson wanda success baxe bakaba sameer congratulations sbd nadade dasanin cewa kaine topper nagabaki daya IMPERIAL kakarya history SAM for sure you deserve to be celebrated," Wani irin so daqaunar tane suka mamaye zuciyarsa ta faraddaya zuciyarsa na azalzalarsa kancewa she has a good heart tana buqatar kulawarsa idan tasamu guidance mekyau zata zama the greatest human being on earth, director ne yakatse tinaninsa tahanyar furta " toh sameer ayankamana cake din muci yau bagaira ba dalili akatasar da yata noora yin cake akacika min gida da qamshin baking amma akace baza muciba se kafara ci" dariya sameer din yayi,yana kallon Aysha yace " this success is not for me alone,bawata nasara dazanyi wacca zata zama nasara idan bakya side dina," wuqar ta miqamasa memakon yakarba seya riqo wuqar da hannunta lokaci daya yana dorawa saman cake din wani irin smiling take binsa dashi mekashe zuciyarsa, anan akaraba cake malamai suka kwashi nasu sukai gaba director ma yay packing nasa yay gaba subiyu yarage aqofar,sannin yana dasauran lokaci yasa yatsaya kusada ita yana mata wani irin kallo data kasa fahimta,ta blue eyes dinsa masu kashe mata jiki, taturo baki tana furta "kadena kallona,"still be dauke idonsa daga kanta ba "why me?Aysh why me?" yajefa mata tambayar dabata taba expecting dinta daga garesa ba,yacigaba Aysh I don't deserve all this nidin level dina danaki badaya ba Aysh," sauraronsa take yi takasa cewa komai zuciyarta cike da tsoran karta fada masa sirrin dake ranta yayi rejecting dinta kmr yajja yayiwa laika,ahankali tadago tana furta "nibana gane mekake cewa,nakasa harhada words dinka," smiling yayi donyasan sarai tagane ai ita baqaramar yarinya bace,jakarta tabude taciro wayar da popsy yabashi tana fadin "ungo wannan," kallonta yayi galala,yace what's this,kafin yadan zare ido cikin mamaki yake furta "the goldvish revolution," smiling tai tana furta " yakaganta tayi kyau" yace "wow tayi kyau sosai waya kika canxa" tagirgixa kai tana fadin " it's not for me nakane popsy yabayar yabawa all tiger house member's and your among them kasan dahaka ko," taqarasa tana saka kwallin wayar ahannunsa,dan dogon numfashi yaja kafin ya ajje wayar kan table din conference room din,yadago yana kallonta kafin yace " I'm sorry I can't take this,kuma please i hope you'll respect my decision baxakiyi forcing dina ba," idanunta ne suka qanqance kmr tafasa ihu haka takeji kyautar popsy dinnata xeyi rejecting kuma yadaddaureta da words don kada tamasa rigima ta ayyana aranta,tace "SAM this is my father's way of thanking all the tiger house member's bawai iya kaikadai ba why won you accept it," yace "aysh I'm not used to expensive things like this,Sannan bansan mexan cewa parents dinaba idan suka tuhumeni akan wannan wayar banason nakai kaina inda Allah bekaini ba Aysh kuma idan kika cigaba da insisting kinasani ina feeling worst,pls karkimin haka," dif tai batace komai ba amma taji haushi har aranta kawai shima seyayi deciding basarwa yace "zanwuce kano yau tareda ammina," zaro ido tai tana kafesa da ido kafin hawaye yasoma zarya a idonta,tace "sameer sbd nine mamarka tace kabita ko,sameer meyasa mamarka batasona," "nooo," yafada yana riqo hannunta mamana tanasan ki mana,yafada yanadan sarqewa sbd shikansa yasan qarya yake fada mata, tace " sameer toh meyasa dana gaisheta taitama fada kuma,are mother's all like that," yace "what Aysh mother's are great,sune suka kawomu duniya, Aysh mamana is not in a good mood kawai kidena kuka kinji she's a good person mamana bahaka takeba kinaji," tace "toh amma ai mamanka,......." dimple taji anfurta daga baya cikin dan daga murya lilly ce tsaye tana zare mata ido itama zare matan tai daidai nan wayar sameer tafara ringing, suka tsaya duka suna kallon juna, dubawa yayi yaga moon ce dasauri yadaga yana furta "pls ganinan mana karkifa dameni" yaqarasa yakashe wayar yajuyo gareta yana furta, "I'm going Aysh sunata jirana kinji," tace " what about the grand night,aranarne kasan school xata karramaka," yace " innasamu lokaci zamu yi waya,suna jirana karmotar yatafi," yajuya tace " at least kabari na saukeka inda zaka taddasu" juyowa yayi yafadamata wani abu akunne da fillanci yana smiling dukda batasan meyace ba,saita tsinci kanta cikin farinciki tana mai riqe kalmar qamqam azuciyarta, "ɓaŋta faabaaki" tamaita kalmar zata tambayi wani agidansu intakoma tabbas,lilly ce taqaraso inda take ganin sameer yafice tace "waike aisha sakarcinnan naki yaushe zeqare da nabarki natabbatar sai kin fada masa bakison mahaifiyarsa kmr yajja kike fadamun me ya shefeki da ita wllh kika sake kika sanarwa sameer bakyason mamansa seya tsane ki love story din dako ginuwa befara yiba zaki kasheshi murus," tabe baki tai tana fizge hannun ta ana lilly tana cewa "kuma yau duk wanda yatareni da maganar banza amakarantar nan yatarowa kansa match."tace "Aysha wnn wayar dakika ajjefa?" "Na sameer ne yace baxe qarbaba so bansan mexanyi dashiba kuma kinsan for sure baxan maidawa popsy ba," Tace OK kice nasamu waya biyu tadauka tana jefawa ajaka" Batace mata komaiba tafice. Tana fita kwa kamar tasani dalibai suka fara zumbenta waiko kunya bataji anzo ankadata duk kurin data gama cewar itakeda IMPERIAL har abada tana marking face din duk yaranda kekallonta tanuna batasan sunayi ba ita ayanxu ba imperial ne agabanta ba sameer ne agabanta shine first priority dinta,ita taso sanar masa ayau tana sonsa amma tayi ammafani da shawarar lilly na tadakata shiyafara confessing tukunna kafin ita don kar class dinta yaxube. Sameer naqarasawa tashar motar,suka miqa zuwa kano,saimuce Allah yabada sa'a yasaukesu lafiya muga kuma mezasu tarar ajihar kano. Tunbayan tafiyar sameer itama taji IMPERIAL ta isheta cikin kasala takoma gida,babban farinc ikinta ganin yaudin su yaya kudrat dinta sundawo zasu fara tsara yajja event din bikin ze kasance,wata shaharriyar wedding planner suka gayyato daga south Africa suka biyata kudi masu tarin yawa tafara shiryamusu yajja shagulgulan zasu kasance su dimple kai narawa komai sune akan gaba itada squad dinta,Arsal ma yamata alqawarin qarasowa Abuja In sha Allah kafin wedding din. Professor ne keta zagaye cikin office dinsa yana sauraron abinda dansa Arsal yakecewa,gumi naketowa tako ina na jikinshi,muryar Arsal natsinkayo yana fadawa mahaifinnasa Idan har yasake wani yahau kan stage amatsayin topper ba dimple ba baze sake ganinsa ba zebar rayuwa tareda kowa,taya za'ace matar daze aura tarasa darajar zama zakaran gwajin dafi a makarantar daze gada nangaba,qiri qiri yafito yasanar da mahaifinsa wllh idan har dimple tai kuka akan wannan abun toh gaba daya staff din IMPERIAL su kuka dakansu,prof yatare hanzarinsa yana furta "she knows kuma batada matsala akan haka," yace " Mr AJ fa kasancewa rabin abubuwan damuke alfahari dasu a imperial mallakinsa ne yanada 51 share out of hundred dake IMPERIAL kaikuma kanada 35 and Mrs mammada keda14 haba ABUYA karinga lissafi mutanen nan basu taba fitowa sunnunama duniya cewar imperial bataka bace kaikadai,amma duk lokacinda sukaga sakamakon yaransu each year se sunyi donating funds masu tarin yawa ga hukumar makaranta," Arsal yaqara dacewa "yanzun abunda za'ai kawai zaka murde ne ran dinner zanqaraso kagabatar da ita amatsayin winner zanje natoshe bakin duka staff's din inyaso shi dayan yaron kawai kubashi second and make sure tsakanin meenah ko meemee daya yayi na uku sbd Mrs mammada itama zata ji dadi," yace " toh Arsal katabbata " Yace "yah,kuma duk wanda yayi questioning dinka zamusamu ICT yamusu bayanin cewa computer error ne hasalima,shiyasa akasa masa impossible mark da ba wanda yataba getting," yace "Arsal rule dinfa shine idan har sameer bezama topper ba hukumar jarrabawar GCSE bazata barshi yazauna zanawaba saidai yabiya maqudan kudade kmr sauran yaran" yace "toh seme base yabiya ba" yace "arsal he can't iyayenshi basuda hali,he's a scholar," yace "and so ga sauran exam's nan damasu qaramin qarfi zasuyi a Lagos kamaidashi canmana yayi WAEC is cheap," yace "Arsal I'm not that selfish,sameer is not an ordinary student,hukumar makarantun private naqasa da qasanefa sukai racommending dinsa," yace "who care's,kawai inason dimple tazama star donhaka zankashe waya " anan sukai sallama director gaba daya yarikice dayasan haka burin dannasa xekasance dabe bari kalaman Mr Raphael sunyi tasiri azuciyarsa wannan karonba,dabe barima anbawa sameer ba tunfarko yanxun gashi zeyi abin kunya chanza result wanda ba'ataba yiba indai har yarigada yafito. Tunbayan tafiyar sameer dimple ke neman layinsa takasa samu,lilly kekwantar mata da hankalin cewa tunda yayi alqawari xezo ran speech night tabari maana,lilly kadai kekwantar mata da hankali sakamakon tafiyar da popsy yay day before yesterday zuwa cuba, tana kwance zuciyanta acunkushe babu dadi sbd tsananin kewar sameer dake dawainiya da ita ta dauwaya number sa tai dialing cikin sa'a tafara ringing hartai tagama ba'a dagaba saida taqara kira akaro nabiyu tatsinkayo muryar mace tadaga tana furta "hello," tsit tai zuciyarta natafasa, "hello" tasake ji anacewa,kit takatse wayar domin tasan wannan ba muryar moon bace toh uwarwace wannan tadaga masa waya miqewa tai tana huci tafara zagaye adakin ringing din wayarta taji dasauri taduba don atinaninta sameer dinne yabiyo amma bashibane, dagawa tai tana furta "meyene kuma,I'm not in a good mood", yace "OK honey toh barana koma inda nafito ko," dasauri tatareshi tana furta "yaya Arsal kana ina,?" yace " ah bakince you're not in a good mood ba sarkin fada saina tattara nakoma NYC tunda daman ina airport" yaqarasa yana smiling kmr yana gabanta," what,?airport wai kana nufin kaxo garin ABUJA now,ya Arsal don't throw prank on me,is not April fool," yace "maybe is December fool tunda baki yarda ba," dasauri tace " wait to dear ganinan kaji I'm coming," yace " be careful banda tuqin ganganci kinji" kit takatse wayar tamiqa hannu tazari car key dinta tana daura mayafin abayan jikinta akanta,farinciki namamaye zuciyarta tafarar daya, amahaukacin speed ta jaaa motor din,cikin qanqanin lokaci taqarasa Nnamdi Azikwe international airport, yana tsaye gefen wata bukka mekyau datsari da alama yajima agurin tahangesa yacanza mata sosai,duk da fuskarsa rufe takeda baqin glasses hakan behana skin dinsa wacca ke kyalli da haske nazallar hutu da rayuwa abroad ya boyeba,shidin ba fari bane sbd skin dinsa kusan iri dayane dana lilly Original Amharic skin sbd mamansu yar asalin qasar Ethiopia ce,skin dinsu akwai kyau namusammman, gashi shiba dogoba kuma bagajereba don insuka jera da ayshan zasuyi kai daya,gashinsa yamasa low haircut irin na halfcast dinnan,qananan kayan armanis ne ajikinshi trolley dinsa kalar kayanshi ya ajje agefensa yana danna waya,dagudu taqarasa gareshi tana furta, "Pls kasa nagane cewa I'm not day dreaming wai kaine wannan yaya Arsal" tafada tana daka tsalle cire glass din sa yayi yana qaremata mata kallo cikin wani shauqin kewarta dayayi shekara da shekaru duk da suna video call's sannan duk hoton datai tana turamishi hakan be hanashi ganin wani irin girma dakyau data qara a idanuwansa ba domin bawanda bama zece yarinyarnan batakai 18 ba sbd tanada tsayin qafa sosai,her slim body figure yaqara fitowa sosai yakasa dena kallonta harseda tadan yi tapping dinsa tana washe mishi baki, dimples dinta ko sai aikin fitowa suke suna qara narkar da Arsal din miqewa yayi ya jawota jikinsa yarungume yanajin wani gurbi da yamaqale axuciyarsa yana rufewa sbd his not complete harse yana tareda da ita itama tai holding dinshi tight saidai sabanin shi ita atinanin ta tsananin kewar dan uwanta Arsal takasa raba hug din sbd tashaqu dashi shaquwa tagaske tun batasan kanta ba,itada Arsal suntashi agurbi daya muhalli daya wanda sune yan uwan junansu duk da tazarar shekaru me nisa dayabata tanajinsa aranta tamkar yajja takejin su muhsin da muhassin,dakyar taraba hug din tanamai sake sakar mishi murmushi, 'My honey," yafada yana kashe mata ido daya,turo baki tai tana furta "nidai kadena cemin haka nafison bestie na dakake fadamin da," yace "bestie kuma babe is old fashioned kobaki sani ba,kuma kinfi qarfin bestie a heart din yaya Arsal," dariya tai tana kama hannunsa tace "dakacemin zakazo da tunsafe xanzo airport natare harse kaqaraso," murmushi yayi medan qara Yana fadin "semutanen airport din sukoreki tunda bagurin zama baneba," tace " yaya Arsal i missed you" yace "i miss you more sweethrt" inda sabo tasaba dakalar pet name's din da Arsal kefada mata kuma bata taba daukar hakan amatsayin wani abuba baya ga dangan takar abota dake tsakaninsu da matsayinsa nayayanta dan aminin Mahaifinta, qarasawa sukai bakin motarta yakalli hadaddiyar Bugatti chiron super sport car dintata, yana shafa gaban motor din Yace "yar gidan popsy,babe dinnan kinajin dadinki kinsan tsadar motarnan kuwa," turo baki tai tana furta "ni yaya ina ruwana da tsadar motor nidai kawai asiyamun nahaune," yace " bakisan dollar's din dataja ba namiki uzuri but I'm jealous gaskiya," smiling tai kafin tace "kanaso ne," yagirgixakai yana " furta eh amma zansiya dakudina inna tara tam base kin baniba nasan halinki" dariya tai tana miqamasa makullayan tace "Allah inkanaso kakarba ai inada wata model din," yace "naqi wayan kita tara mana su inmunyi aure semuyita fantamawa ko baby," zaro ido tai tana furta "aure dawa kai,Allah yakiyaye,ai ni kamun tsufa dayawa," wata dariya ce tazo masa yanaganin sakarcin dimple,cikin dan daidaita murya yake fadin "toh dimple idan baki aura kamata ba jariri kikeso kome," tace "ni sa'ana zan aura," yace " dimple your not in the US,kekin tabaji sa'a ya aura sa'a awannan society din,nidinne dai," tace "yaya the joke is not funny rana tafara gasa ni mutafi ko tashige driver sit shima yashiga," yana fadin "agidanku zansauka," juyowa tai tana kallonsa tace "sekace kubaku da naku gidan," yace "munada shi sarkin girl, amma nafison karnai tazara dake aduk sanda nakeson ganin ki taqi kadan yakaini inda kike," Smiling tai tana furta " kadai fada kwadayin girkin chief maid dinmu kakeyi" ya answer da "naji nayi kwadayin indai akan kine zaki iya kirana damaye ma," wani abu taji yadira axuciyarta nafargaba is Arsal OK yake mata wannan maganganun ko kuma shima yafara watse watse irin na muhsin ne, lumshe ido yay har suka qarasa AJ's villa be bude idonsa ba yanajin qamshin daddan turaren motar datake amfani dashi da sansan yan turaren dake jikinta yagauraya dashi. A qofar apartment din muhsin tasauke shi tajuyo tana kallonsa murmushi tai kafin tamatso da fuskarta daf da tasa tana leqa tata fuskar charaf suka hada ido tai saurin ja dabaya tana furta "So daman likimo kai ko," Idonshi daya qanqance sbd gajiya da doguwar zaman jirgi da yayi yasake lumshe wa yana furta "stop coming this close kinji harse munyi aure imba hakaba I'll lose control" yana qarasa fadin haka yabude murfin motor din yafito biyoshi tai tana bude bayan motar taciro trolley dinsa suka qarasa qofar gurin bell suka fara dannawa kusan minti10 dimple se yamutsa fuska takeyi alamun tagaji, muhsin ne yaqaraso as usual jikinsa bariga sai dogon wando, kowani lungu dasaqo najikinsa tattoo ne zane jiki ita ganima take kamar layi yake is he drunk bata taba ganin yayan nata cikin halinnan ba saiyau, idanuwansa sunyi jajir sun kumbura da alama yana tsaka da watse watsen nasa suka katseshi,Arsal cikeda tuhuma yake furta "muhsin nan dinma,muhsin mekake sha " yakutsa kai cikin parlor itama dimple bin bayansa tai tanadan kaucewa yayan nata don tsoronma su sake hada ido takeyi, Arsal ganin kayan maye kala kala shikansa parlor warin smoking pipe's yakeyi na cocaine ga tsadaddiyar Italian vodka dinsa nan akan table yana korawa dasauri yajuyo ga dimple yana furta " kije kawai I'll carry on from hear," tatsayawa tai tana kallonshi cikeda sonjin qarin bayani yace "pls karki mentioning abinda kika gani anan makowa,especially popsy kinji," tace " amma yaya," Jif suka jiyo faduwar muhsin abakin qofa wanda qafarsa takasa daukarsa dasauri suka qarasa garesa suka temaka masa suka zaunar dashi gefen kujera, Arsal yace " dimple kije kawai zankula dashi karki damu he'll be alright," haka tafice badan tasoba tana waiwayan dan uwannata tana tambayar kanta meyasa muhsin yayi choosing wrong part na nakasa rayuwarsa dakansa bayan shidin yanada ilimi yasan illar hakan. Dawowa apartment dinta tai zuciyarta ajagule,anan tatarar da kudrat taqaqalo murmushi tana furta "au kinanan ashe," smiling tai tana furta "Dimple dan Allah kozaki rakani bangaren yayanki tun dazun nake zuwa ina bugawa baya answer wa kuma driver din gidannan sun tabbatar min dacewa be fitaba karnaje ko yasha wani abun daze masa illa," zaro ido tai tana furta, "ya kudrat wai kinsan yayana yana shaye shaye," smiling mai ciwo tana furta "nasani dimple" tace " yaya giyafa yakesha kumafa inagani a movies idan sukai shaye shaye dukan matansu sukeyi,kuma kika yarda zaki aura muhsin ahaka," tace "dimple bazaki gane irin TSANANIN SON danake yiwa muhsin bane, ba giya ba ko yanka mutane yake koda ze yanka ni zanzauna dashi natemake shi ko Allah nima zega zuciyasa yasanya soyayyata atasa zuciyar,shi so nagaskiya ba'a giving up easily dimple inkanason abu,you have to fight for it" zama tai akusa da kudrat din tana furta "nimafa ina soyayyar nan bara nabaki labari," nan danan takwashe duk labarin sameer tabata tana furta "kinjini ko dabadan maganar Lilly ba aina tabbata datini qila yanxun nafada masa menake ji araina akansa," Kudrat ce tai jim kafin tace " kikace Arsal yadawo" tac "e eh,yadawo kuma gobe xeje dinner dinmu ma" tace " zokiji tana rada mata wani abu akunne," zaro ido dimple tai tana girgiza kai tace "wai agaban kowa tabdi inya yarfani fa yace bayasona mutuwa xanyi," tace " dole you have to choose either self respect ko sameer idan bahakaba,he'll never believe kina sansa tsakani da Allah kina jina karki jira wai seyace yana sonki kinji,kifara making first move kafin wata tai hitting akansa," tace "OK I'll do it amman toh kibiyo ni saimuje kinsan dai xanji kunya ko" tafada tana rufe ido dariya kudrat tai tana furta "Wai kunya look whose speaking keda kikacewa popsy ma kinason sa toh kunyar kuma wazakiji" tace " shi sameer dinmana yaya bakisan irin kallon dayake mun bane bafa,wayyo yaya inkikaga yayi smiling" tafada tana kifa kanta cikin sofa tana wani bubbuga hannu,kudrat kuwa dariya take tana furta "allah yashiryamin ke Aysha". Sameer ne yashigo dan qaramin parlor nagidansu,moon ce da hudallah zaune suna kallon wani indian series mesuna beyhadh a TV, sunyi tsit kekyace wa'azi suke ji, dakyar hudallah ta iya answer sallamar dayay,yatsugunna yacire charging dayasa jikin yar yawan yana furta "anfara sana'ar kallonne," laptop dinsa ya ajje aqasan yasaka charger xe jona aiko kamar yana sane yajone wiring din decoder din,dasauri moon tamiqe tana furta "haba yaya kagafa kajone mana kana kallo ana tsakiyar kata'i fa," hudallah tace "sameer wannan ma aiba yibane muna kallo kajone," harararta yay irin nawasannnan yana furta "anjone din ma sekace ina sane nai kuna balbale ni duk kinbi kinsa yarinyar nan ta renani ko hudallah," tace "aidole kace moon ta rainaka kana kula yanmata kala kala suna kalamance ka dazu watama ta kiraka naga ajikin screen din ansa Aysh, tsabar wulaqanci inata magana taqi answering qarshema kashe wayar tai," dasauri ya bude wayar yana furta "why hudallah meye yasa kika daga mun waya,yaja tsaki yana furta wai kewace iri ce aduk sanda samarin ki suke kiranki nataba daga miki waya shine zaki dagamun," tace " lallaima sameer nikake gayawa haka danna daga maka waya,wato kada budurwar ka dakake boyewa ta tuhumeka kan mace tadaga maka waya ko," takalli moon tana furta " yama sunanta kikace ta makarantar nan tasu" wata irin harara yawatsawa Moon dayasa tace " nidai baruwana taqarasa tana gyara jonin decoder din, hudallah tace " sameer gaskiya nake fada maka duk yarinyar dakake tinanin zatace tana sanka amakaranta awannan stage din toh dayan biyu ko kyawunka yamata kokuma basirar da Allah yamaka,nafada maka take it easy matarka tana ciki ko haihuwarta ba'aiba yaro se tsabar rashin kunya" smiling yay kafin yaqaraso daf da ita ahankali yasunkuyo tayajja moon bazata jiba, yace " yaro yana bayan babarsa kinaji,koke akabani zakisan cewa kece mijinki keciki ba'a haifosa ba,I'm mature enough koxaki gwada ne yafada kafin yay wuf" yafice a parlor,hudallah salati tafara tana sallallami moon yan san gulma tajuyo tana furta "me yace miki," tace "sameer fa yakoyo fitsara a abuja munshiga uku yaro tunkan yatafasa ze qoke,shekarar sa nawa duka duka," Moon tace "ai Adda hudallah kece kike qureshi fa acikin gidannan,kinsan halinshi da daddarennan fa zedau hanyar ABUJA kamal yayi offering xe kaishi kozaki bisu kije gida," atake anan mood din hudallah yacanza tace "ba'inda xanje moon," tace "ok " tanacigaba dakallonta don moon intana kallo batama bari komai ya dame ta. Shiryawa sameer yayi cikin qananun kaya three quarter dawando yaxuba duk abinda zebuqata acikin jakar goyonsa,bayan yayi sallama dasu baffa sun masa yan nasihu,mama kwajan kunnansa tai sosai akan kartaji karta gani bashi ba waccan yarinyar nan me ido atsakar ka, toh kawai yace mata yawuce gidansu kamal,suma sallama yayimusu suka kama hanyar abuja,wayarsa yakalla kawai besan yayi kewarta ba har haka yadanna kiranta yamanta shaf da kamal kusa dashi kawai muradinsa yaji koda muryarta ne tasassauta wannan axabtuwar da zuciyarsa keyi narashinta tana kwance sungama dinner kenan duka family din ciki kwa harda Arsal dakowa kemamaki damurnar gani, bayan sungama popsy yace " MUHASSIN yarakasa IMPERIAL yaje yagaida mahaifinsa da yan uwansa" bayajja beba Aysha tarakashi fafur taqi sbd tanason yasamu space shida yan uwansa, kiran sameer ne yasata miqewa zaune daga kashingiden datake,takalla tana furta nima saina rama bazan daga ba aiko harta tsinke bata dagaba kusan minti biyar besake kiraba tasaka wayar agaba kamar tai kuka tana furta "sam kasake kira mana common call again" kamar yasan metake yi yasake kira harta dau wayar xata daga taja dogon numfashi tana furta "karki daga kinji aysha kema kija masa aji" jin wayar naneman sake tsinkewa aida sauri tasa hannu tadaga tana lumshe ido aranta tace "karna qi dagawa kumafa yaqi sake kiran," Jim yay kafin yayi sallama,amsa masa tai tana basarwa irin ba'adamunnan ba tana qirqiro calmness irin nasa tana sawa kanta wai duk karya rainata, yakike tajiyo muryar sa yana furtawa kafin yaqara dacewa "Mi hatta oyani,(i miss you)" jimtai kafin tace "nidai aringamin yaran danakeji gaskiya," murmushi ne yasubuce masa kafin yace "No mbadda?(how are you?)" "Sameeeer" tafada tanawani jan sunan dayasashi lumshe ido, "nidai a'ah banajin yarannan," smiling yacigaba dayi yana enjoying teasing dinta,yace "tam naji kewani yarene," tace " toh kafara fassaramin abubuwan dakafada yanzun harna waccan ranar," yace " wanne kenan," tace "ranar dazaki tafimana kamanta," yace " nikuma yaushe", tace 'Allah nasan you're not that forgetful kana sane,"cikin shagwabewa kmr tana gababshi yace " it's a secret kije kikoya fulfulde inkina son sanin ma'anarsa " yana smiling ,tace "you most be enjoying teasing me ko", "nakirawo wayanka daxu,kuma tunda katafi inata kiranka inata kiranka saiyau yashiga kuma sewata tadauka" yatabbata yamutsa fuska take duk dabaya ganinta tayajja take shagwabe masa yasan rigimace tatashi, yace " tam itadindai sister nace," tace " sister waidaman kanada wani sister after moon," yace "nop,she's my cousin hudallah," tunda taji sunan taji wannan cousin dinta sameer bataimata ba domin sunan hudallah kadai naquntata zuciyarta, tace "nagane" kafin tace "sameer can I ask you something," yace " inajinki" Tace " will you be my date in our grand speech," jim yayi kafin yace " OK," toshe speaker tai tamiqe tana wani irin irin murna tana cakawa kamar wacca tacikai,kamar yasan metakeyi yace "hello,hello are you still there", tace " yah tana maida wayar kunnanta" tace "ok then kasaka fararan kaya kowana irine as far as farine,"yace " OK and you karkisaka,....." taqarasa masa da " too revealing clothes nahaddace wannan ko," smiling yay yana furta "senaqaraso ko," tace " waihar kagaji dawaya dani," yace " Aysh Pls," tace " shikenan ma nayi fushi," yace akanme kuma" tace "Indai kakashe wayarnan mana," yace " credit dinafa yana qasa kuma kinsan zansiya data meyawa inyi project ko", tace " sorry tam bara ninakira ka kaji," takatse dasauri kafin takira topping up Sim dinsa tai directly from her Sim bama ta bankiba tatura masa credit na 30thousand jin qaran shigowar message yasaka yaduba zaro ido yay sosai yana kallon alert din is she mad katin wayan tasaka masa harna 30k kiransa tasoma yi kamal harda leqawa wayar sameer yace "ah lallai alh kace babbar hjy ka samomana sameer aiko abbanmu banaji yanasa katin dubu talatin sekace ana haqo kudin," qindaga wa yayi atake agurin yamayar mata da kudin wayar tata,kafin yakirata dagawa tai tana furta " what's this?," dakatar da ita yayi tahanyar furta "karki qara turomin katin waya kinajina," raurau tai da ido xatai kuka tace "toh menene aciki don Allah is nothing," yace " no is something Aysha let me work hard for everything dazan samu aduniyarnan i don't want your pity kinajina," tace " sameer stop shouting at me,semeye ne donna turamaka cheap credit card na 30k kacal your my friend right,why are you taking it personal," yace ni "dai imbaso kike mubata dakeba kidena banso kinji," kuka tafashe masa dashi tana katse wayar duka. Its Fatoums Passion AYSAM Don't forget to Share Comment & Vote.

AYSAM Love,passion,hatred,betrayals and power between two different world's. It's Fatoums Passion