AYSAM

Chapter 23

by @fatoumspassion

(The unconditional love) Har cikin zuciyar sa yakejin zafin kukan nata wanda yay matuqar tabashi he didn't mean to shout at her, kwanciya yayi jikin kujerar motor din yana lumshe idonsa,kamal dake dariya qasa qasa besan sanda yasheqe da dariyaba yana furta " Sameer kana ruwa,haka kafada soyayya bansani ba,gaskiya yarinyar nan tacira tutu," dagowa yay yana furta "it's not abunda kake tinani dan sa'ido she's just a good friend," Yace "kagama raina mun hankali munanan zakazo kafadamin komai but you're too hard on her,meta maka dazaka balbala mata masifa haka,daga abun arziqi" Juyawa yay yana furta "kamal avoid me pls kai focusing akan tuqinka kadena sakamin ido haka" dariya yay yanafurta " haba suruki ainida kai da amana dan Allah ya sunanta naji kmr kace aysha ko," banza yamishi bayajja beba kan sameer yasanadar dashi wani abu akan aisha yaqi fafur, Ranar grand dinner tun abinda yafaru tsakaninta da sameer din awancan ranar bata sake kiransa ba ita ala dole fushi take yidashi tana jiran yazo yabata haquri,shikuma koda yadau wayar xekirata saiyaji yakasa sbd besan meze cemata ba. wata shahararriyar me makeup sukayi reserving radies by eve,eve first class makeup artist ce datai matuqar shahara akakafan sada zumunta tanawa celebrities kwalliya kala kala,agidansu Lilly sukai fittings dinsu na dresses din dasukai order daga Turkey,fitted gown ce wacca take jamusu har qasa saman kuma high neck ne rigar tasha wasu irin duwatsu masu walwali kasancewarta fara saita bada wani colour mai masifar kyau,sai suka saka red turban wanda yasha walwali shima yanabada wani special aura na beauty queens, fuskar nan tadau make up sunyi kyau kmr kasace su suka jero suka fito su uku, Noora na zaune tana bawa yaronta abinci,tadago tana murmushi kafin tace "Wow,kai masha Allah my sister's kunyi matuqar kyau like real Queen bee's ina kuma dimple take," lilly ce take fadamata tanacan wai takalmin dasukai order ne beqaraso ba itakuma she promised herself cewa,She'll not wear any shoe idan ba shiba kinsan rigimarta, suna haka saiga sallamar Samar da Abbas suka gaisa da aunty Noora kowanne cikinsu sanye da farar suit da necktie red sunyi matuqar kyau sbd ba ordinary suit bane designer ones ne latest designs, Samar adan sace yakalli lilly kafin yatambayi, "ina Aysha" meenah ce tabashi answer dacewa "she's inside," kallon Lilly yay yana marairaicewa, Yace "kiramun ita mana babe," Meemee ce taja tsaki tana furta "ai baka ajjeta ba,kuma dimple dai kowa yasani cewar Arsal nagari shine date dinta tonight dan haka kaja qafafuwanka kayi gaba," yace "nifa inbandamu da kasuwa ba kosauti bana bayarwa,meemee avoid me," "anqi ai avoiding din" tabashi answer tana galla masa harara,dasauri Lilly tace "Samar plz ,meemee kubari wannan special night ne wa dukkanmu can you guys pls stop fighting," tsaki meemee taja tana furta "inkun gama kwa sameni acan ninayi gaba i have a date acan" taqarasa tana ficewarta a parlor din, Lilly dogon numfashi taja takalli Samar tana furta "I'm sorry guy kasan yajja temper din meemee yake ko" tafada tana marairaicewa,smiling yayi yana furta " karki damu softness dinki yawanke laifinta Miss Lilly," murmushi tai tana furta "mujira Arsal ko yatafi kawo mata takalmin ne tana daki," yace " Lilly abeg let her be ko,suma as old friends sunhadu suna buqatar privacy ko,muma mutafi kawai muyi enjoying night dinmu ko " yaqarasa yana dan kashe mata ido daya daburcewa tai kafin tai saurin kallon yaya noora wacca hankalinta sam baya kansu tagode Allah dabata ga abinda Samar yamata ba dasauri tai gaba tana fadin "meenah sekuntaho,* Samar yabita abaya yana murmushi domin harga Allah Lilly na matuqar burgeshi yanajin cewa ze iya sonta koba yanxun ba watan watarana, ze koyama kansa son Lilly since ita wacca yake haukar sonnata already she has someone datake so blindly,so shima zebawa Lilly dama cikin rayuwarsa zemata koda rabin san datake masane. Arsal ne yafito daniyar xuwa postman office din da su dimple sukai order takalmi yasaka key a motor din kenan yaji ankwankwasa masa glass,zugewa yay yana kallonsa Mr Raphael ne chief of staff na ICT departments, yace "a'ah programmer lfy kuwa naganka anan," yace " Sir Arsal pls I need to talk to you regarding the change of......." wani mugun hadiye yawu yay sakamakon mugun kallon da Arsal yay masa yana kashe mota ahankali yabude murfin motar kafin yabuga daqarfi yana rufewa,yace "mekakeson cewa?" yana yimasa irin kallon up and down dinnan kmr yaga kashi, cikin dakiya Mr Raphael yake furta "director yaxomin da motion din chanza topper zuwa Miss AJ wacca makinta kmr yajja kowa yasani baikai nasaba tayi nabiyu da maki 89%wanda shikuma yadarata da abubuwa dadama idan har akace za'a murde wnn result dinba ba iya future din yaron xetaba ba har ita yarinyar, zakusa mutane sufara zargi duk qoqarin datake abaya ba ita takeba bata kawai ake idan kuma haka tafaru you'll completely ruin her bright future," "Shut up" Arsal yafada cikin daka tsawa yace "daman nasani ba malamin daxe bani matsala kaf school dinnan sekai kai gaka megaskiya kai nagari ko,inace IMPERIAL ba makarantar ka bace koshi yaron dankane dazaka ringa damun kanka sbd matsalarsa kaidin waye a IMPERIAL dazaka ringa jaa da decisions dina,i own Imperial it belongs yo my family ba sameer ba ko Lilly ce tai nadaya awannan karon bazan bari babe ta tai losing ba so get lost tun kafun kagama ruining mood dina" yaqarasa yana shigewa motor ransa ajagule sbd shidin mutum ne wanda baya iya controlling temper dinsa inyayi fushi soda dama yakanyi abu yaxo yaana danasani daga baya sbd muguwar temper dinsa, motar yafafara@360 yana gudu akan babban titin imperial din yafice daga makarantar gaba daya. Dimple naxaune gaban mirror tayi hotunan tayi hotunan harta gaji takalli agogon wayarta qarfe tara hartayi wanda tun takwas su Lilly suka fice suka barta,text taga yashigo mata,number sameer ne cikin sauri tabude tana karanta wa, "I thought you want me to be your date tonight,nazo gurin taron amman banshigaba natsaya a near bye coffee stall inajiranki,inkuma intafi nikadai pls text me back" ai tama manta wai fushi take dashi batasan sanda tadanna masa kiraba dagawa yay yana sallama,answer sallamar tai kafin cikin hanxari tace " wait for me karka shiga pls," "okay hurry up " yafada yana dan murmushi daga daya bangaren don yajiyo zumudin dake cikin muryarta,tace "by the way kasaka fararan kayan," taqarasa dadan sauri don kada yagama fahimtar inda tadosa,yace "nope,ko dolene sainasa fari," runtse ido tai tana furta "you fuck off,!" yajita sarai amma ita batai tinanin zai iya jinta ba, yace "mekike cewa Aysh," dasauri tace "nothing,nothing,kawaidai bakomai kajirani ganinan ai ina gidansu Lilly," yace " alright yana kashe wayar kallon wayar tai tana dan sakin qara kamar wayar ne sameer din ta harara wayan tana murguda baki," tace "hard headed kawai daman nasan halinsa bajin mgn yakeba," miqewa tai tana kallon takalman da Miss gabby ta jeromata duk red colour wasu ma bata taba sawa ba sabbi ne amma don tsabar rigima ita adole yau irin shoe din lady gaga takeson sawa, bayajja zatai haka tadakko wani takalmi ciki sabone dal domin last month popsy yabata bama tataba sakawa ba ta tsugunna tazira tana daukat purse dinta hadaddiya itama red colour da car key's dinta tafice. Sameer nazaune adan qaramin stall din coffee dake facing babban hall din taro na makarantar sanye yake da danyar farar shadda qal dinkin babban riga shaddarsa me matsakaicin kudice but yanayin amsarsa datai dakuma nature dinsa zaki dauka wata babbar kudi shaddar keda yaudai ya aske suman kansa dayake akwance luf yabar low haircut masha Allah yayi kyau nagaske, cap dinsa tazanna bukar itama tayi kyau sosai farace akabita dawani sahirtaccen red zare akamata kwalliya dashi domin sameer baqarya duk dashiba dan kowa baneba amma xai iya kashe ko nawane don yasanya sutura mekyau yana part time jobs daya wa sbd yaringa daukema iyayensa abubuwa dayawa wanda yake unnecessary kmr shidai mutum ne meson tsabta domin komai nasa tsab zaka ganshi gashi ya iya adani bayada alma bazzaranci akomai sai susiya abu tareda kamal shi kamal yalalata nasa na sameer nanan sbd kula da tattalin rayuwa dayake dashi, half cover shoe dinsa ma white ne wanda yahau da duk suturar jikinshi yafito ashigar malam bahaushe saidai kina kallon sa kinsan shidin baze zamto cikakken bahaushe ba, wata dalleliyar red Mercedes maybech ce tatsaya agaban stall din,yatsaya yana kallon motar duk da besan kudinta ba amma yana qissima lallai anfitar da mazajan kudi gurin siyar motar nan,wayarsa yaji tasoma ringing yaduba yaga Aysh dagawa yayi yana karawa akunnensa tace "toh kaganni gaban shop din banganka ba," yace " so kace kikazo ki kashemin ido da expensive car dinki ko" yafada cikin tsokana tace "kai sameer,nidai kafito ina jiranka' yace "OK ganinan," fitowa yay yana nufar motar aysha dake ciki tahango wani hadadden matashi cikin kaftan yana nufuta " is that sameer ?" abunda take tambayar kanta kenan tana dan gwala ido,kafin tasaki wani murmushi tana furta "he's my handsome same,mine! nini kadai," nace jama'a kuji qarfin hali koyaushe yaxama nata oho aminatu kibata answer, kwankwasa baqin glass din motar yay amma instead of tabude saita bude mishi gidan gaba alamar yashigo har xeyi resisting but ganin kaikawon da jama'a keyi agurin yasaka shi dole yashiga don qila batason yawan mutanene suna jiyo tashin kade kaden da ake a hall din,qamshin sassayan turaren jikinta na posses data sake sbd shi dakuma qamshin turaren motar ya hade danashi qamshin yabada wani sihirtaccen qamshi me aji nagaske me narkar da zuciya wacca ba'a narke takeba ballan tana zuciyar aysha da sameer wanda tai nisa da narkewa tuntuni lumshe ido yay yana ambaton sunan Allah axuciyarsa this feeling yatabbata ze iya kawo qarshen rayuwarshi kuma he never felt anything makamancin wannan tareda kowacce yamace aduniya sai ita, kunna fitilar motar tai tana kallonsa tana smiling, "Masha Allah,tabarakallah yafada yana dafe kanshi, kafin yadago su sake hada ido Lip's dinta dayaji jan jambaki irin mesheqinnan tana murmushi kamar yadiga yakai idanuwansa yana kallo,betaba ganin macenda wannan kwalliyar aljanun dan haka yake cewa inyaga moon tayi yayta kushewa ammaa yau yagasgata kwalliya nada kyau kmr yajja moon kenanata masa, samsam ba'acanxa mata features din fusarta ba illah maqara bayyanar dazallar kyawu nafuskarta datai yay, idonshi yadaga yakai kan red turban din daya gama suman dashi azaune, xece she's the first woman dayake zama yaqare na kallo aduniya, she's the first woman dayake jin wani magnet najansa gareta aduk lokacin dayake inda take she's the first woman datake sakashi murmushi batareda tayi mgn ba, itace wacca yafara gani zuciyarsa tafara sauya bugu, indeed he's in love with this beautiful lady dake gabanshi,wanda yakasa fighting yakasa holding yakasa danne wa, muryarta mezagin gaske yajiyo tana furta "SAM kayi kyau sosai daman ashe wasa kake yi dakace baxaka saka ba ko,SAM nima kakalleni nayi kyau taqarasa tana fara masa ido," hannunta dake kan wheel din motar ya kama yana dan shafawa ahankali,galala tai tana kallonshi zuciyarta na tsitsinkewa sbd batai expecting hakan daga gareshi wani abu mekama da magnet na janta xuwa gareshi, sosai takasa katabus yamatso daf da ita kafin yafurta Aysh,tace "uhummm" numfashinsa nasauka akan fuskar ta sbd daf dinsu yayi yawanda motsi kadan xe iya saka dayansu yataba daya, Lip's dinta yake kalla still hannunsa nacikin nata tsoro takeji har cikin zuciyar ta sbd duk fitinarta this is the first time data samu kusanci dawani arayuwarta kamar haka,sannan takejin something like this zuciyarta nabugawa dasauri dasauri taruntse ido she's expecting him to kiss her shima kuma hakance aranshi, daf yake daya dora Lip's dinsa kannata kawai yatina dacewar she's not his, this is wrong idan shiyaga wani yayi kissing Moon yaxaiyi wana mataki xe dauka dasauri ya juyar dakansa yana baya, jin tadena jin saukar numafashin sa yasa tabude ido tana kallonsa,batace komaiba cikin sanyi tatada motar tana nufar hall din jin anfara bayanai da alama officials din makarantar sun iso, aqofar grand hall din tatsayar da motar har lokacin idonshi arufe,tajuyo tana furta, "munzo ko," ahankali yabude ido yana kallonta har lokacin jambakin nadaukar hankalinsa besan sanda yasaka tissue paper dake gaban motar ba yafara goge mata jambakin batareda tayi auneba yamutsa fuska tai tana tabere masa, wai ita ala dole meyasa zegoge mata jambakinta bayan daxu jambakin yay attracting dinsa yakusa kissing dinta ma,kodai kishi yake karta shiga ciki tai samari, yana mugun mamakin baki irin na ayshan domin bata iya tauna magana balle tai hankalin saita bakinta kallonta yacigaba dayi kafin yace "I'm sorry," tace " baxan Haquraba har seka biyani jambaki na," smiling yay kafin yace "your Lip's alone is dangerous base kinqara da lip gloss ba,xakiyi samarin buhu buhu baruwan sameer shidai kawai protecting din friend dinsa yake" yaqarasa yana bude murfin motar yafito fitowa tai itama tana miqama security car key's din still tanabin sameer abaya da dan qarfi take furta "toh bacinma kaibaka ce nayi kyau ba" students dake qofar shiga hankalinsu yadawo kansu "wow,wow " sbd tsabar kyawu da haduwar dasukayi both shida ita masha Allah,tattare rigarta tai tadan riqe sbd jan qasa datakeyi ahankali tana binsa shikuma smiling kawai yake yana sauraron mitar ta wai bece tayi kyau ba,ganin idon mutane akansu ga aysha bata dena mitar taba yasa yajuyo yana dan dafe kansa, yace " OK,naji naji queen bee,you look so beautiful masha Allah,kidena magana kinji shsh" yafada yana dora yatsarsa abakinta domin tabude bakine zatace wani abu, xahra dake tsaye qofar shiga naqarshe dazai sadaka da hall din tai turus tana kallon su dakayan jikin na dimple as she expected, dimple irin kayansu Lilly tasaka wanda itama dai tayi shiga mekyau duk da tsadan nasu da nata ba dayaba amman kasancewar ta ta iya kwalliya itama tayi kyau sosai saidai ganin sameer tareda Ayshan yasaka xahra jin daci sosai wato sameer dinma takwace shi, ita wai abu dubu nawa takeso aduniya ne da komai saita mallakeshi takejin dadi, aysha kam jin abinda sameer yafada yasaka tariqe masa hannu tana sakin rigar tata tace "shikenan nayi shiru,mutafi," hannunsa yasoma zamewa cikin nata dasauri taqanqame hannunta tana dan zare masa ido wanda yagane dabi'ar tace yin hakan kuma yana qaramata wani irin kyau idan tayi don zuwa yanxun yasan dabi'unta da dama wanda yake gab da gyara matasu idan har yasamu wannan damar,cikin dan salo take furta "Mr Muhammad sameer s fulani,tonight your mine kanaji don haka kai date dina ne duk wata lady dataxo kulaka just avoid her kaji," murmushi yay yana furta, "OK you're highness" suna shigewa ciki suna kallon juna Xahrah tayi tinanin zai ganta sbd she's very visible abakin qofar amma yajja talura idonshi yarufe baiganin komai sai dimple daketa faman narkemai suka shige ciki, senator bubu kemaganar mahimmancin ilimi lokacin da suka shigo hall din niko sakin baki da hanci nai sbd yajja hall din yahadu gashi babba masha Allah kaikace wani babban event center ne bamakaranta ba, idanuwan student yuuu yayo kan Aysha da sameer wanda suka shigo hannunsa saqale dajuna nannadan yanmakaranta suka kaure dasoma daukarsu hotuna domin tarihi xahrah ma dawowa tai tana kallo director yay umarnin photographer na makaranta yaje yadakko masa hotunansu idanta yasauka akan dan qareriyar necklace din wiyar dimple data tabbatar real diamond ne metsada bakamar nawiyanta dayake fake ba dasauri tanufi restroom tana bugo qofa taji hassadar datakema dimple din naqara tsananta hannunta narawa tadauki waya takira hudallah ahankali take furta " pick up,pick up" aiko cikin sa'a tadaga tanafurta " ke lafiya," kuka tafashe mata dashi tana fara zazzago mata irin kyawwun da ayshan tai ayau din dakuma sameer din datake mutuwarso aysha tamallake shi yazama nata ya za'ai ita mutuwa zatai da baqin ciki idan dimple tacigaba da zama center of attention wato sameer yakaita qasa a jarrabawa shine yanxun take son tamaidashi a side dinta don ace bata baqin ciki karta wulaqanta a IMPERIAL, cikin shasheqa take fadin "idan S Fulani bai zama nawaba toh narantse da Allah itama bata isa tamallakeshi ba domin gwara kowa yarasa," cikin sauri hudallah ke hada maganganun xahrah suna shigewa kwakwalwarta, dasauri tamiqe daga kwancen da take ada tadan fara tapping Moon dake gefenta akan katifar tabude ido ahankali tana furta "Adda huda lpy?," tace "tambayar ki zanyi yama sunan makarantar su sameer," cikin dan bacci akanta take fadin, "IMPERIAL ko me nina manta qarashen," wani irin chuckling tai tana furta "barshi nama gane koma kikwanta abunki," Moon bamusu tai kwanciyar ta hudallah takalli wayar wacca tadade da katsewa, tadan karkatar dakai tana dafa goshi tace " is this for real babban mutum ne sameer din da xahrah ke mutuwar so and my sister dimple" sosai takejin wani dadi namamayeta tafara dariya ita kadai tana furta "biyayena kikeso dimple,biyayena zaki snatching wannan karan kinshiga gonar daba takiba daga kehar xahran,for the first time xahrah tazama useful agareni tina sanda wata takira wayarsa tadauka tai," wato dimple ce ta ayyana aranta kodai tagane muryata ne,aranta tace " no bata ganeba sbd inta gane batada boye boye xatai creating scene ne batareda taji darba" tafada tana dan dage kafada kafin tace "wawiyar qanwata kinxo tafin hannuna arayuwarki xata sauya indai abinda xahra tafadi gaskiyane sena toxartaki"tamiqe parlor takoma sbd gudun Moon taji abinda xatai tadau waya tadanna wata number tana Dari ya It's Fatoums passion AYSAM Don't forget to Share Comment & Vote.

AYSAM Love,passion,betrayals,hatred and power between two different world's. (Confession) Dogon table suka xauna tareda su lilly kowa da date dinsa meenah kam wani cousin dintane dasuke cemasa mekama da kwadina suke tare last year yay graduating daga imperial sai Lilly da bakinta yaqi rufewa sbd smiling sai qus qus suke itada Samar, itakuwa meemee itada Abbas ne gefe guda sai ciye ciye suke ba abinda ya damesu daman ance se hali yaxo daya ake aminta ba abinda basu dan dana agurinnan ba, sameer da Aysha kuwa wani silent look's suke aikama juna, Mr Raphael tahango yamiqe yafice ahall din gaba daya, daman tanasan taroqesho alfarmar yabata privilege din honoring sameer domin kuwa tanason students dasuke tinanin tanawa sameer baqinciki suga cewar it make's no difference to her tunda already popsy yabata support yakuma yi calming dinta kancewar daman bawani abu dayake dawwama aduniya sai mulkin Allah don haka tadena sa kanta cikin damuwa, excusing kanta tai tabi bayansa,afarfajiyar waje tatarar dashi yajingina abango yanata faman huci,tace "Sir," dasauri yajuyo don bega tahowarta ba he's startled, dan kallon mamaki tamasa before tace "are you OK mr Raphael,?" yace " yah Miss AJ is everything OK," tace "of cause Sir ina neman wani alfarma agurinka," yace "alfarma kuma ni Miss aj toh Allah yabani ikon yimaki," duk cikin harshen turanci suke magana tace "daman inasone nai honoring sameer dakaina,ina nufin inason akira sunana nabashi kyaututtukan daya samu Sir inason nakasance cikin moment din farincikinnan tareda shi," besan sanda hawaye yaziraro masa ba afili yafurta "such a beautiful soul,Miss AJ I'm proud of you,kiji gaba dawannan halin nagartar karki bari sucigaba dabata ki kinji my child" cikin dan rashin ganewa take furta "suwaye zasu batani," yace "nothing,nothing namiki alqawar Kexanbawa kiyanke wannan decision din kece zaki kira topper din wannan shekarar" yaqarasa yana komawa ciki yana samun kwarin gwiwar fuskantar wannan abun daya tunkarosa, daga qananan classes akafara duk wanda yay class rank suna bashi kyautar kudade metsoka da scholarship ansassamu dayawa haka har akazo sophomore aka wuce yarage saura juniors da seniors,hutu suka tafi dalibai masu gabatar da speeches wanda yawanci yan grade 6 ne da seven duk suka gabatar, sai masu gabatarda salsa dance suka gabatar event dindai is so lively kafin adawo, kowa tsit kakeji moments din don anan competition yake, Mr Raphael yamiqe yatsaya gaban hall din baki daya inda kowa inzaiyi jawabi yake tsayawa kallon official din makarantar yay director yamasa alamar afara takarda biyu ce ahannunsa daya sunan vice president qato cewar shiza'a kira yabama topper kyautarsa rintse ido yay don yasan yaune xe kasance final day dinsa a IMPERIAL domin yatabbata Arsal Noor baxe qyaleshi ba dawannan abun dayake niyar yi ahankali yafara furta "ayanxu xamukira wanda zaiyi honoring best student dinmu nashekarar nan gaba daya,a person of Miss Aysha Alhassan Abu jandal," sosai gurin yadau tafi sukansu su Lilly sunyi mamaki spotlight ce tadallareta daga inda take zaune tafara murmushi kafin tamiqe tana taku dagwas dagwas har taje kan stage director dayasan bahaka suka shirya abunba kallon Raphael yake domin dokane student yay honoring student yasan dahaka basayi kuma basu taba ba sai yanxun tayaya Aysha zatai honoring kanta dakanta miqo mata takardar yayi yanayin baya takarba tana fadin " thank you," microphone din tariqe kafin tasa hannu tabude takardar sunan ta tagani gwara gwara ajiki instead of sunan sameer,me hakan kenufi tafada aranta tadan dago arikice tana kallon Mr Raphael yaqi yarda ma suhada ido,cikin dan dakewa tarufe takardar tana furta " the best student of this year is Mr MUHAMMAD SAMEER S FULANI," gurinne yakaure datafi Mr Raphael tsoro da farincikin tayi abinda yakasa yi yasa kashi zubda kwalla betaba tinanin kyakkyawan zuciyarta yakai haka ba idan dawanine a place dinta sunan nasa zekira koda hakan na nufin xeyi badaidai ba sameer ne yamiqe kansa aqasa camera's nabinsa sosai yaketa hiding face dinsa domin shiba mutum bane meson publicity, qarasawa yay kan stage din har lokacin kansa aqasa yana kakkare fuskar sa datafin hannunsa ita dimple abinma yaso bata dariya kmr wani mace wai kunya yakeji, medal dinsa Mr Raphael yamiqo mata taxira masa awiya tana sake furta "congratulations," smiling yake koda bata ganin fuskarta ta tabbatar dahakan wai namiji dakunya director har cikin ransa abinda yafaru yaji dadinsa saidai inyatina da tashin hankalin da Arsal xemasa idan yasamu labari shi yasaka jikinsa sanyi gaba daya, vice president din aka kira yaxo yana miqa masa takardar IGCSE Examination dakomai dakomai najarrabawar waec,neco and SAT duka zezana kyauta idan yana ra'ayi sai kyautar xunxurutun kudi dayasamu daga shi vice president din dakansa na naira million daya, Mr Raphael ne ke tambayarsa koyana da abinda zaice dasauri yagirgixakai alamun a ah donji yake kamar akan qaya yake domin komai dake faruwa live yake streaming akafafen yada labarai danasada xumunta, vice president yadan dafa kafadar sameer yana furta 'mewayo kayi stealing year din seniors dinka ko kaxama topper kadago fuskar ka sosai naganka sbd idan naganka wani lokacin nagane ka sosai ko," ahankali yadago idonsa arufe yakasa kallon vice president din ahaka akaimusu hoto, officials ma tasowa sukai akasoma daukarsu hutuna da sameer kamar yajja yake al adar makarantar,duka pics din bawanda fuskarsa take visible is either yayi qasa dakai ko yarufe gefen fuskar da tafin hannunsa,dakyar ya iya samun kansa,yana zama bataba lokaci akasake kiransa akabashi kyauta na class rank nan madai kansa qasa Aysha se tsokanar sa take tana cemasa fillo sarkin kunya, ahankali yaxame yafice agurin lokacin ana honoring second positions sosai yaji numfashinsa yadaidaita daya fito sbd shidin is a total introvert type, xahrah yahango gefen garden tana ta rusa kuka, duk tacabe kwalliyar dake fuskarta, ahankali yaqarasa xuwa inda take yana kallon ta domin shi mutum ne dabaison ganin wani adamuwa, tsugunnawa yay yana furta dukkan tsanani yana tareda sauqi dukkan abinda yay farko xeyi qarshe jin muryarsa yasa tamiqe tsaye adan firgice tana fadin, "kaikasan menakeji acikin zuciyata gameda kai kace duk abinda yay farko xeyi qarshe meyasa har yanxun nakasa ganin qarshen dimple bantaba jin tsanar wani mahaluqi axuciyata kmr taba sameer kaidinma takwace ka kakoma side dinta sbd me kodan sbd ita duk abinda take so tana samu kaxama nata," jujjuya kanshi yasoma yi domin kalaman nata sunmasa nauyi "is he an asset da za'ace yazama nawata kowata takwaceshi " yarinyar nan kanta daya kuwa takeda wannan zafin qiyayyar ga yar uwanta najini is she mad," tsinkayo muryarta yay tana furta "wllh idan har baxan mallakeka ba sameer saidai ayi biyu babu,i love you,i can't do without you,tunda nafara ganinka nasan we are meant to be,but again dimple tashiga tsakanina da farinciki na wani irin mugun kuka takeyi tai baya luu zata fadi atinaninsa jiri yake dibarta dasauri yatareta yana fadin becareful," qanqameshi tai tana sake maimaita kalmar she loved him, "SAM" yaji anfurta daga baya dasauri yature xahrah daga jikinshi wacca tun data hango tahowar dimple din taimasa pretending domin taimusu wata fassarar,aiko kmr tasani taga idon dimple din yasoma qanqancewa tsabar masifar kishi dake cinta, amaimakon taji tafara masifa kawai saitaga taja hannun sameer sunyi gaba saida suka shiga basketball couch sannan tasaki hannunsa ahankali tajuyo tana kallonsa,tsoron abubuwan dayake karantawa cikin idanuwanta yakeyi, sekawai yaga hawaye daya nabin daya afuskarta xuciyarta taji tana xafi danauyi, ahankali yatako inda take yanafadin " is nothing ba abinda kike tinani bane pls trust me,don't cry pls aysh," shirutai taqara sakin kuka maisauti kafin tace "of all people xahrah,xahrah sameer who is she?you hugged her in front of my eye's,sameer I hate you for that," tsugunnawa yay yana riqo hannunta duk biyun yana furta " pls aysh kisaurareni bakomai tsakanina da xahrah she's just a friend like any one of you," cikin masifa tamiqe tana fadin "kana hada matsayina da xahrah acikin ranka sameer you don't see it irin gurbin da nasaka a zuciyana kana hada matsayina da xahrah,i hate you for that" tafada tana dukan qirjin sa bayan tafixge hannun tacikin nasa tamiqe dasauri,cikin zafinnama yacafko hannunta yana dawo da ita gabansa yana kallonta ido cikin ido kafin yace " tell me meyene matsayina axuciyan naki and why are hating me sbd slightest mistake dinnan i just tried to help her Aysh Idan kika cigaba dakukan nan zuciyana fashewa xatai" saka hannunta yay daidai qirjinsa taji bugun zuciyarsa yajja yatsananta dasauri tazabura tajanye hannunta tana mekallon idonsa, kukan tacigaba dayi kafin takama hannunsa batareda tasan metakeba tadora masa akan nata qirjin tana fadin "this heart love you,the moment she first saw you,this heart wants to say many things more than those three little words,this heart wanna say you mean more to me than anyone else except my father in this whole world,this heart wanna tell you that she adored and cherished the time we spent together,........" jan dogon numfashi tai kafin taqara fadin, "Sameer" cikin wata iriyar murya dabeta ba jintaada itaba "I'm trying to explain what you mean to me,I'm trying to say I want you, I need you,and I get lost in your wonderful thought's,every time I think about you and each time......" kasa tsayar dahannunsa yay ajikinta sbd mugun harbawar da zuciyarta keyi is not normal heart beat,without second thought yajanyo ta zuwa jikinshi because ita tanada bakin budewa tai explaining how much she felt for him,itadin taxama wani tsoka da jiki da zuciyarsa he can no longer fight it,he loves her kuma itace farincikin shi, no matter what he'll never give up on her, jiyake yi kamar yatsaga qirjinsa yasakata domin yarage koda kadanne daga abinda yake ji akanta daga zuciyarsa,ahankali yadena jin sautin kukanta yayinda takejin kanta safest place aduniya sanda take cikin arm's dinsa, where will this feelings lead them this love is unbreakable is unmistakable unmistakable ni fatima nasidi nake cewa lokacinda natina da wata waqar westlife ta unbreakable, Ahankali yadagata daga jikinshi yana dago habarta dayan yatsansa,kafin yahura mata iska tabude idonta lips dinsa yakai jikin forehead dinta ya furta, "My heart calls out for you," yay pecking forehead dinnata qara rintse ido tai jin saukar tausasan Lip's dinshi jikin fatar goshin nata, kafin yamaida Lip's din nasa saman idanuwanta yana furta "Since you've been around I smile a lot more than I used to." yay pecking both saman eye's dinta kafin ya maida lips dinsa kan right Cheek dinta, "I love you without knowing how, or when, or from where. I love you straightforwardly, without complexities or thoughts; so I love you because I know no other way." kissing cheek dinta yay ahankali,taja dogon numfashi tana saka hannunta tazagaye bayanshi, "To be your friend was all I ever wanted; to be your lover was all I ever dreamed of" yaqarasa yana kissing daya cheek din nata,kafin yagangaro da lips dinsa saitin dan qaramin bakinta, ahankali numfashinsu nasauka jikin fuskar juna,qamshin Lebont mouth wash din dayake amfani dashi yadaki hancinta yasake narkewa,tabude ido ahankali tace "Whatever we do today, I'm glad to do it with you."i love you to the moon and back," yace " I'm crazy about you."Your voice is my favorite sound If I loved you less, I might be able to talk about it more," lilly ce tashigo basket ball couch din tana waige waige duk inda tasan xata nema dimple taje bata gantaba,hangosu tai tsaye daf da juna sameer tallafe dafuskar dimple din they are about to kiss taware ido tana subutar baki tace "lllllaaaaaaaa," jinmuryar Lilly yadawo dasu daga duniyar dasuka shiga naqanqanin lokaci, dimple damqe hannun sameer tai tana mejin haushin Lilly da bata mata wannan special moment datai shiko sameer harga Allah yaji dadin distracting dinsu da Lilly tai sbd his no longer sure xe iya controlling kansa idan yana tareda dimple din ba daidai bane yaringa taba jikinta alhali shidin ba muharraminta bane, Lilly riqe kugu tai tana kallonsu cikeda tuhuma,dimple kwa tabata rai kafin Lilly tai magana dimple tai saurin katse mata hanzari tana fadin, "sameer and I confessed our love for each other Lilly his now my boyfriend,eh kidenamun kallonnan I'm not seducing him,he love's me too ko SAM" tafada tana leqa fuskarshi yakasa hada ido da Lilly domin shidin mutunne me matuqar kunya, Lilly ta tuntsire da dariya tana furta "ninace wani abune daxaki min wannan dogon bayanin haka," taqaraso gabansu tana furta " I'm sorry I ruined your special moment love bird's ana kiran all tiger house members ne za abamu champion cup kuma nanemeku narasa shine Samar yace min naduba nan yaganku anan," kallon kallo sameer da dimple sukaima juna kenan duk abinda suka fada anan qila Samar yaji sosai sameer yaji ba dadi sbd dayana da iko daya hana kansa san dimple kodan Samar,dimple tace "SAM yaga komai qila is better ma yadena wahalar dakansa,let's go," sameer kasa takawa yay domin besan dawana idon xekalla Samar ba, "let's go SAM tafada tana dan mararaice masa," hannunsa takama tana fadin " qila saina jaka tukunna," Lilly namusu dariya suka fito dimple kuwa saida tatsaya a restroom ta wanke fuskarta sosai sbd kukan datai idanuwanta har sun kumbura amma zuciyarta fari fes sbd yanxun ko banxa tasan ba ita kadaiba ce kesonshi her love is reciprocated, lokacin da suka shiga hall din ya kacame sakamakon sanar da waye valedictorian na shekarar da akai student se ihu suke ana tafi TA dinsu ne Mr Joseph Kylian, yafito yana murmushi yana dagawa students hannu, Valedictorian is the academic title conferred upon the highest ranked student among those graduating from an educational institution, typically based upon the highest grade point average. dimple bakinta kmr yayage domin taji matuqar dadi daba laika muxaffar ce tai wannan nasarar ba, tabbas kylian yasamu kyaututtuka masu tarin yawa fiyeda kowa amakarantar tareda da scholarship direct xuwa university of Toronto karatu kyauta har masters dinsa, kallon sameer tai dake gefenta tana furta "next year in sha Allah you'll be in TA's position," yadan kalleta akaikaice yana fadin "kefa," tace " I'll be by your side as the salutatorian, Salutatorian is the academic title conferred upon the second highest ranking student in the class" girgiza kai yay yana furta "bakisan megobe xata haifar ba don nawuce ki yau hakan baya nufin gobe keki kasa wuceni kawai dai inaso kisa aranki you should do your best idan anxo qoqari ajarrabawa BSBS kina ji, I'll try my best naga nadokeki shine nasan nayi nasara bawai kisakarmun ragamar komai kifadi da gangan ba banaji xanyi alfahari da irin wannan nasarar," tace " wow tana kallonsa,your words are indeed wise Mr sameer,zanzo kakoyamun inda kake zaro maganganu,meyene BSBS din," smiling yay yana furta "you most be joking abi,bakisani ba," daga masa kai tai tana metabbatar masa dabatasan ma'anar hakanba smiling yay kafin yace "basani basabo," Sosai tafara dariya tana jujjuya wannan hausar ta sameer itaduk batasan ireren abubuwannan ba, suna haka sukaji ankira salutatorian wacca take laika muzaffar itakuma scholarship akabata a American university Abuja kana kallon fuskarta kasan baqin cikine fal acikin zuciyarta takarba tana dan bowing down kmr yajja kowa keyi kafin takoma sit dinta ko hotunan kirki ba ayi da itaba, kuma dalilin dayasa takasa samun valedictorian dayane kasa cinye gasar swimming datai shikuma TA yacinye wasansa na table tennis, ankarrama tiger house da babban cup din dayasha kwalliya da xinare wanda ake tanada duk shekara don bawa club din dayay yafi nasara awasan nasu,ananfa akafara hotuna officials sukai declaring hutun qarshen shekara wanda yake medan tsayi balefi don sai February zasu dawo kowa murna yake zetafi gida, yan hostel wasu tun adaren suka fara fiffito da kayansu motocine kala kala suke shigowa harabar makarantar ana dibar dalibai bayan tashi daga dinner din banda yan grade 12 wanda suke jiran prompt night before subar makaranta for good. Click dinsu dimple ne suka fito gaba daya anata fira dayajja xa ake haduwa lokacin hutu,sameer nalura da samar wanda idan da adane shizaku gani asahun gaba yana tsaara yajja za'ai amma yayi tsit yama jingina da wani gina dogo yarufe idonsa, qarasawa yay kusada shi yana dafashi yadago kallo daya yamasa yadauke kai kafin yace "don't try to apologize ba lefinka bane don kunason juna kaida ita daman nasan bata tabamun kallo dayawuce na aboki ba,naga irin soyayyar dakake mata sameer,promise me zaka kulamin da zuciyarta,kanuna min ka cancanta kasame ta you'll never hurt her," riqo hannunsa yay yana furta "dude I'm so sorry,I love her too much dana kasa sacrificing love dina for you,I just can't do without her," rungumesa Samar yay yana furta " I know since day one daka fara ganinta inata ignoring ne banasan nai believing but I think you guys are meant for each other,kawaidai kakula kai taka tsantsan sannan kuma karka zurfafa," "sameer" sukaji anfurta daga gaba dimple ce taqaraso tana fadin *kata........ho" bata qarasa ba takallo Samar cikin bacin rai take furta " meka fada mishi yake hawaye,Samar menace maka kafita asabgata ko,why did you hurt him sameer I'm sorry " taqaraso tana dakko handkerchief xata goge masa hawayensa karba kawai yay yanajin dacin abinda yay wa abokinsa meyasa zuciyarsa taxama haka Samar yace " ke masifaffa niba abinda nama saurayin ki kawaidai shi ragone mekuka kmr mata," murgudawa Samar bakitai cikeda rashin kunya take furta "ina ruwanka,kuma Allah kaqara....." "pls Aysh Stop sameer yakatse ta,Samar ba sa'anki bane banason wannan rashin kunyar hasalima nina masa lefi kinxo kina masa fada ina bashi haquri ne fa," tace " what lefi wana lefi kuma,Samar kaikuma da aka maka lefi badai anbaka haquri ba aise ka haqura ko," Samar smiling yay yanafurta "xakisamun ciwan kai dimple nina tafi kuma gobe xanwuce gumel in sha Allah," danxaro ido tai tana fadin "dawuri haka bikin fa," yace " wannan in sha Allah xanxo na kano don xanyi kwanaki gidansu meenah,mamansu xata sani wani aiki," tace "but Samar kasan we are not complete inbakai ko,haba Samar kaya haquri mana kaxauna kaga su miemie ma baxasu koma gidaba harse anyi abubuwan nan sannan se mubi flight din new year xuwa kano," yace "pls dimple i need time alone kinji," tace "shikenan semun hadu akano din dan gobe spa zamuje baxan samu damar xuwa na rakaka airport ba" yace "it's OK bye" yadaga mata hannu yawuce haka sukaita watsewa basu suka rabu ba se gurin qarfe daya da rabi nadare Aysha naqara jaddada ma sameer gobe kan yatafi yaxo suyi sallama tana gidansu Lilly yace "mata toh" kawai bayan tayi tayi dashi wai shima yazauna ayi bikin yaya muhsin dashi fafur yaqi yacemata shida ba maceba,rabuwa sukai cikin farinciki dakewar juna da zasuyi. Washegari Aysha ce tafara tashi tashirya tai wanka tana tashin su Lilly meemee namita haka tamiqe badan tasoba, takallesu tana fadin " toh shawara zaku bani this is the first time xanhadu da sameer bayan yaxama boyfriend dina mexan cemasa nifa sonake inyi masa soyayyar da baxe kekallon kowace yarinya ba seni kadai kunsan banason sharing," meenah ce tamurxa ido tana furta "boyfriend kuma dagaske ne,you have a boyfriend now, kumama sameer " bata fuska tai tana fadin "xakifara ko," tace " a'ah Allah yabaki haquri ta sameer nidai inkinganni alahira kaini akai baruwana da sabgarki da sameer since keba kyajin maganar kowa seta kanki," meemee tace " haba meenah let's forget everything indai dimple is happy muma mu tayata ko tunda mu friends dinta ne kuma naga munshirya da sameer dinnan ko," meenah miqewa tai tana fadin, "kuje kuyi ta yi amma bawanda ya isa yay forcing dina nai accepting S Fulani sbd shidin ba class dinmu bane" taqarasa tana shigewa bandaki,lilly ce tace " dimple kikyale waccan idiot din kawai focus on building your relationship keda sameer you have bright future kuma kema kinsan ba aure xakiyi yanxunba,shima kuma haka you can date for year's sema kusamu fahimtar juna sosai before kugama mallakar hankalin kanku ko," Aysha tai murmushi tana fadin " I love you lilly,"tana rungumeta lilly tana dariya take furta "dani da S Fulani wakika fiso" cikin tsokana,dagowa tai tana dan galla mata hararar wasa tabude baki xatai magana tajiwo ana kwala mata kira, "Dimple,dimple,dimple" taji ana kwala mata kira daga parlor qasa sarai tagane muryar waye Arsal ne sai yanxun ma tatina da aikyan data masa jiya, miqewa tai tanafadin "Lilly I'm coming," Lilly tsaki taja tana furta " sekace wani babanki harwani rawar qafar xuwa gurinshi kike" dungurewa lilly kai tai tana fadin " ance miki,nikece da xa'a kirani nai biris,I'm not you Lilly," A parlor na qasa tasameshi sanye yake da dogwayen pajamas na bacci da alama ma yanxun yatashi fuskarsa tadan kumbura alamun barcin be isheshiba, "yaya Arsal inakwana" tafada tana zaunawa agefenshi,dagowa yay yana kallonta tayi matuqar kyau cikin shigar doguwar rigar atamfa daba kasafai tafiya sakasu ba shima wani irin hadaddan Ankara design akamasa dinkin Ghana,kanta babu dankwali tayi parking dinsa aqeya fuskarta fayau se kamshin sansanyan turaren jiki data murxa, "waye sameer s fulani?" Unexpected yajefo mata tambayar,cikin dan mamaki take fadin "sameer dina mana danake baka labari," "sameer dinki,sameer dinkifa kike cemun agabana dimple kike cewa wani naki," yaqarasa maganar cikeda takaici, tace "ya Arsal wai kalau kake kuwa this days you are over protective fa," yace "over protective,jiya kace kika cema Raphael xaki kira sunan topper a school but meyasa baki kira sunan dakika gani atakardar ba,dimple you deserve to be the topper dimple kinmanta lokacin dakike fadamin duk sanda kikai failing xama topper you'll live IMPERIAL for good,you have to die kafin kiga ranar da topper xata kufce hannunki a imperial," yaqarasa yana riqe hannunta,dasauri taxame tana dan qara girman idanuwanta tace "yah Arsal bantaba tinanin kaidin xaka kasance mutum mesonkai hakaba,popsy always say duk abinda xakai kayi gaskiya aciki,so you plan to rig this result sbd farincikina shikuma sameer fa,nagode Allah daya bani ikon dakatar da wannan gurbataccen tinanin naka ya Arsal,kasan baxan taba farinciki bada irin Nasarar dakake so kabani,I did not work for it I'm not that bad daxanyi snatching result din sameer sbd kada darajata taxube," Arsal dayaji kansa najuya mai tsabar tashin hankali da nadamar abinda ya aikata ayanxun yamiqe yana kallonta domin lokaci beyiba daxata gane irin temper dinsa becimma gacinshi ba tukunna dole yacigaba da yaudarar ta da abota yaxama shield dinta kodan gaba,yace "I'm so sorry dimple banyi tinanin hakaba kwata kwata kiyafemin kuma nagode Allah dakikai stopping wannan barnar tunkan yatada qura babba,kiyahaquri nadaga miki murya kawaidai banajin dadi ne jiya batanai kinsan namanta garin Abuja ga wayata network yadauke duk sbd naje nakarbo miki takalminki har qarfe biyu ina waje,I'm so sorry honey," smiling tai tana cewa " it's nothing seda nacemaka daman kadau driver kaqi doctor Arsal gashinan kabata" taqarasa tana dariya yace "au dariyama kikemun" yana bata fuska dawasannan aiko takyalkyale da dariya tana fadin "idan naga kayi haka da fuska kmr Lilly saidai bestie na tafika kyau," yace "lallaima dadin abun sunana ne bestie akaci akarage mata," dariya tai tana fadin "dakai da Lilly bansan wanda yafi wani sonaba so you're both my besties" taqarasa tana smiling,yace " nidai nafi Lilly sonki," tace " lokaci zainuna hakan" tana dan fara masa ido xama yay yana lumshe ido yadan nisa yana fadin, "honey ina xakijene wai naga kinsa native wear" takalleshi tana fadin "is a secret nama kyau" yace "sosai ma kuwa kmr nasaceki," rigarta tabaxa tana jujjuya wa kmr wata baby tatsaya tana fadin "katabbata," yace "hundred percent," tace "dan naburge wani nasa kuma Allah yasa ya yabama," danxaro ido yay yana fadin wakenan,tace "my boyfriend." It's Fatoums Passion AYSAM Don't forget to Share Comment & Vote Follow *** page to read the complete story.

*** [26/04, 14:49] Fatima Rufa'i Nasidi🤍💛❤️: AYSAM It's Fatoums Passion's Love,passion,hatred,betrayals,romance and sacrifices of two different worlds. Quote of the day. "Love your family, work super hard, live your passion." - Gary