AYSAM

Chapter 37

by @fatoumspassion

(The long night 2) Heaven sent you to me I'm just hopin' I don't repeat history

Boy, I'm tryna meet your mama on a Sunday Then make a lotta love on a Monday (ah-ah) Never need no (no), no one else, babe 'Cause I'll be

Switchin' the positions for you Cookin' in the kitchen, and I'm in the bedroom I'm in the Olympics, way I'm jumpin' through hoops Know my love infinite, nothin' I wouldn't do That I won't do, switchin' for y-..........waqar datake tashi acikin hall din taron birthday en dimple kenan, sunhau kan stage se waqar sukebi mawaqiyar itama na miming tana binsu having fun suke kmr yanxun daren yafara, haj salma ce takalli doctor bint tana fadin "Yarannan fa da alama yanxun ma su suka fara jin dadin partyn nan muxo muwuce tsofai tsofai damu bama xauna cikinsu ba," haj maryam ma tai na'am da shawarar da haj salmar tabayar tana fadin "niko sallar isha'ee banyiba ga shabiyu nadare na qoqarin yi muje kawai mufara sallah," sashen doctor bint before muwuce, doctor bint ce tai musu jagora xuwa sashenta tayi mamaki ganin qofar ayashe abude tagirgixa kai tana fadin "kowaye ya bankade mun qofa haka ita tafara shiga tana fadin "bismillah kushigo," suka qaraso suka soma takowa, haj maryam ce tai turus ganin jini nagangarowa wajen qafarta ahankali take fadin "mexan gani haka doctor jini nefa" suma yingurin sukai Mutum suka gani yashe aqasa cikin jini bayansa ajuye, "innalillahi wa inna ilaihirraji un" haj salma tafadi tana nufar gurin haj bint data riga tagane bayan mijinta dakuma kayan da yasaka kasa gasgata abinda tagani take yi, "ihun da haj salma tasaki ne yasaka ta tabbatar wa kanta AJ ne mijinta kuma uban yayanta toh meyasameshi," qarasawa tai tana kallon fuskarsa data gawraya da jini sbd goshinsa dakansa dake xubar da jini har lokacin yaqi tsayawa, qara itama takwalla tana qanqameshi "Alh, Alh katashi meya sameka Alh,Alh don Allah katashi," haj maryam cikin san tattaro nutsuwa takalli saman benen dasuke saitinsa ganin jini jikin fararan tiles din stairs din yasanya tace "bint da alama faduwa yay daga bene let's take him to the hospital" bint miqewa tai arikice tanufi waje tana kwalla ihun atemaketa AJ baya numfashi, muhsin da kudrat dake qoqarin komawa sashensu dake dab danata dasauri suka juyo suna tambayar ta lpy nuni kawai take masa da sashenta ganin jini ahannuwanta yasanya suka shiga dagudu suma, muhsin xaro ido yay yana fadin "popsy what happen to you?" haj maryam ce tacire mayafinta tana daure masa kansa dashi don ya tsayarda xubar jinin kwata kwata baya numfashi tadurqusar dakanta daidai qirjinsa kafin tadago tana fadin "his still alive" mukaishi asibiti cikin qanqanin lokaci ambulance din IMPERIAL taqaraso sukam yan party sunacan basu sanma meye yake faruwa ba har aka fita da AJ agidan, anwar yana fitowa yaga ummi xata shiga mota gajini duk jikinta arude yanufeta yana fadin "ummi are you ok" " lpy meyasameki" yana duddubawa axatonsa koh ita taji ciwo kuka tafashe dashi tana fadin "AJ ne AJ ne yafado daga saman mansion dina" daskarewa yay agurin yana yin baya ahankali ba abinda yake tinowa se fuskar mahaifinnasa adaxun da yakirashi yana shiryawa take care of dimple you are her only guardian here, kwalla kebiyo masa daya bayan daya kafin yace "ina popsy yanxun" tace "suntafi dashi IMPERIAL yanxun nan xanbisune muhsin natareda shi da kudrat nakira muhassin ma," yace "dimple fa" ummi tace "kaje itama kafada mata" tana qarasa fadar haka tashige mota. haj salma taja cikin wanu mugun speed suka fice daga gidan, Kasa motsi yay agurin aransa yaji cewar baxe iya tayarwa da dimple hankali cikin wannan daren ba shikansa besan mexeyi ba kwakwalwarsa ta toshe yarasa mexe yi kawai shima yanufi tasa motar yabisu IMPERIAL. Karbar gaggawa akayi wa Alh AJ din prof dakansa yafito jin abinda yafaru yana balbale likitocin da masifa kan subashi temakon gaggawa, muhsin keta xirga xirga babban likitan ne cikin tashin hankali yake fadin "baxan iya tabashi ba banida kwarewa awannan fannin sahara kadaice xata iya wannan aikin se mijinta kuma yanxun haka basa qasar Nigeria gaba daya" yafada yana dafe kansa,muhsin cikin tashin hankali dahayaniya yake fadin "kaiwana irin jakine mara amfani meye alfanun karatun dakai,yanxun ace duk girman hospital dinnan bawanda xe iya temakon mahaifina tir dawannan rnr danake gani wllh bari popsy yawarke senasa yaqulle hospital din duka" kmr xararre haka yake magana,baya cikin hayyacin sa, dayan likitar ce take fadin "akwai mafita Sir doctor Arsal xe iya wannan aikin bayan cardiology yayi specializing kan Neurology ma, last year har awarding dinsa akai a paris kan aikin dayay wa yarinyar wani dan majalisa," muhsin yace "dagaske kike Arsal xe iya ceton mahaifina," waya yaciro hannunsa narawa yasoma kiran Arsal wayar nata ringing ba a picking up kwata kwata wayar yadoka daqasa yana fadin "darn it,Arsal you have to be here right now" anwar ne yaqaraso yana fadin "yajikin popsy din," muhsin yakalleshi yana fadin "can you drive me to IMPERIAL" ya jinjina kai cancikin gidan prof suka nufa muhsin yafara kada bell cikin tashin hankali, noora ce tasakko tana bude qofar cikin yanayin barci take fadin "muhsin lpy kuwa," yace "Arsal yadawo gida" girgixa kai tai tana fadin "rabona da Arsal yakai wata" juyawa yay dasauri anwar yabishi, yace "anwar sake kiramun shi nafasa wayata" ciro wayar yay yana driving seke kiran Arsal daga qarshema kashe wayar akai, kudrat ce tarabe gefen hospital din ta daddanna number hudallah kmr baxatai picking ba sekuma tadaga tana fadin "ya kudrat lpy dadarennan" tace "kuna ina ne" tace "muna Ina kuma ina gida mana," tace "keda Arsal nake nufi duk inda kuke kice masa popsy yasamu accident yaxo imperial ana buqatarsa," tace "what? popsy fa kikace meyasame shi" cikin muryar damuwa darudu na tashin hankalin da taji, tace "ba tambayata xaki tsaya yiba nidai kice masa yaxo kawai" tace "yah kudrat ni.....me ye kuma yahadani da Arsal sede ko kitambayi dimple......" bata qarasaba kudrat tadaka mata tsawa tana fadin "ke ki kiyayeni niba sa arki bace you don't need to pretend anymore agabana kinji koh kina ina hakanma tafaru tukunna ba'a bangaren ummi naganku ba," Wani mugun kadawa cikin hudallah yah tace "ai ni.....yana xuwa daukata yay muka fita yanxun hakama bama gidan" tace "ki kawoshinan yanxunnan" tana katse wayar muhsin ne yashigo cikin tashin hankali yake fadin "bayanan banga Arsal ba," seya fashe dakuka ummi ce data soma dawowa hayyacinta take fadin "ya isa haka muhsin kukan nameye haka da girmanka kainefa babba yaqannanka xasuyi insuka ga kaima kana nuna ragwanta ka" gefenta yaje yaxauna yana riqe kai kafin yaxa bura yana fadin "qannena,dimple,hassan Hussain suna ina" muhassin ne yadafashi yana fadin "kakwantar da hankalin ka sunacan suna party basusan abinda yafaru ba," yace "karsu sani especially dimple itama xatai breaking down karta sani kudauke ta daga gidan," muhassin yace "mudauke ta daga ina tanada wani gurin xuwan ne kaf fadin garin abuja da yawuce nan imperial kuma me akai kenan," yace "anwar ka gargadesu kada kowa yasanar da ita I'll arrange something dole tai nisa da popsy kar ciwanta yatashi" anwar ne yamiqe yana fadin "yah muhsin ka kwantar da hankalin ka in sha Allah ba abinda xesameta xankula dawannan." Hudallah ce ke gogewa Arsal jikinshi da towel da ruwa me dumi sbd jinin AJ daya batashi bayan taballar masa maganin calming nervous system dinsa yasha yasoma sassaituwa ahankali take fadin "baby....kudrat tarigada da taganni nidakai dole kaje kashiga theatre dinnan kaqarasa shi kawai duk yajja xa'ai kada AJ yay surviving" jinta kawai yakeyi yana lumshe ido tana gamawa tadakko sabuwar farar suit exactly color din wacca tabashi yanxun taxira masa tana fadin "kuma saura kaje kaiwani abun daxai tona mana asiri indai baso kake narabu dakaiba," gigirxa kai yay yana fadin "baxan iya kashe raiba hudallah baxan iyaba" tace "naji baxaka iya ba shiyasaka nace karka temake shi itakuma kudrat xata gane dawa take messing up wai harni hudallah take dakama tsawa xataci uwarta" taqarasa tana balle masa boturan tace "now you're ready let's go" kadan chanxa mood dinnan natsoro xuwa natsantsan tausayi mana bakaga fuskata bane ba kallonta yay seka rantse kace dagaske tana cikin damuwarne da abinda yasamu AJ,yace "hudallah meyasa kike so wicked ne," dariya taitana fadin "kai kuma meyasa kai choosing kai loving wicked woman," shiru yay ya rasa answer din daxe bata,ahankali cikin seductive voice take fadin "because your wicked too," Taqarasa tana kashe masa ido daya, smiling yay suna fitowa taqofar baya motarsa dayay parking agurin suka shiga suka wuce ba tareda kowa yagansu ba, wayar hudallah ce tahau qara takalli Arsal kafin tadaga tana fadin "yes ben," yace "angama aikin madam," tace "godiya nake katabbatar anshare komai da komai be isa ga Barr jarma ba," "natabbatar ranki shi dade" tace "toh se kajini" tana kashe wayar, kallonta yay tana driving tana bin waqar data saka tana kada kai chewing gum dinta se qararas qararas yake yi. yace "waye wnn yakiraki kuma meye ne akashare" tace "hunh sometimes fa Arsal kaidin baka ganewa kana tinanin xanbar bunyamin yakai saqon AJ xuwa gidan jarma kasan Mutumin nan" "uhum" tace "yanamata fassara dari kwakwalwa gareshi tamasifa so,matuqar saqon popsy yaje xeyi xargina wanda nikuma hakan baraxana ce ga rayuwata da taka shiyasa kawai nace sudan kautarmun dashi," yace "hudallah kashe shi kikace ayi hudallah why? me bunyamin kuma yay miki," tsayawa tai chak datuqin kafin tace " xaka fitarmun amota idan har xama xakai kana tuhumata ko ni najanyoka nace seka temaka gurin cimma burina kaida kanka kakawo kanka kodan kaga ina sonka ina lallabaka wallahi Arsal kabini asannu" taqarasa tana tada motar tafigeta aguje beqara cemata komai ba se saqa dawarwara yake acikin zuciyarsa, yana shiga hospital din muhsin yafara cin karo dashi yariqe hannunsa yana fadin *save my father plz Arsal ina matuqar qaunarsa shine komai nawa karka bari narasa shi" dafashi yay yana fadin "in sha Allah ba abinda xesamu AJ kudai kutaya da adduar ku kawai yake buqata" yaqarasa office dinsa yana tube suit dinsa yasauya xuwa scrubs dinsu na likitoci fitowa yay still jikinsa nabari amma yana yunqurin saita kansa karbar file din AJ dasukai masa gwaje gwaje yanxun yayi yana dubawa it's both internal and external bleeding abun yamatuqar bashi tsoro irin jinin da AJ din yaxubar dasun kawoshi hospital dawuri aida abun yayi sauqi yakalla AJ yayi awa daya dafaduwa before aka kawoshi hospital wnn duk laifinsa ne he'll try his best gurin ganin ya kammala aikinsa yaceto rayuwarsa, don inhar basuyi masa surgery antsayar da abinba cikin awa biyu kacal xe iyarasa ransa idan berasa ransaba toh xeshiga coma kowani barin jikinnasa yashanye batareda ansani ba, hudallah ce taqaraso itama sanye da scrub dinta tana fadin "I'm ready yah muhsin inaso nai joining theatre," wani mugun kallo anwar yawatsa mata for the first time arayuwarshi data mugun qular dashi itakuma asuwa da dan guntum karatunta befi cikin tea spoon ba, kallonta muhsin yay yana fadin "nasan kindamu da popsy both kiyi haquri kinji kuma nasan kina specializing bangaren neurology but your still a student kiyahaquri kibar Arsal yay aikinsa," Arsal dayasan manufar hudallah kan so take tashiga ta hanashi aikinsa dasauri yake fadin "suqaraso dashi dole ne ayi yanxun muna bata lokaci," yashige dakin theatre din hudallah tai wata qwafa tana fadin "xaka hadu danine banxa kawai," bayan anshigar da popsy kowa yay jigum jigum suna jiran jin labari maidadi. Dimple ce tafito daga hall din tareda su Lilly da friends dinsu da suka yi saura basu tafiba tafito jin garin hadari yahado tasoma tsalle bayan tacire dogwayen takalmanta tariqesu ahannu qafarta take takawa ahankali tana fadin "wow the weather is so fresh Allah yakawo ruwa muyi wanka aciki" sameer kefadin "aysh becareful karkije kifadi," dariya tai tana fadin "happiness is free SAM let me enjoy it to the fullest," wata mota suka hango tatako @360 xuwa cikin gidan tadallaresu da fitila dimple kefadin "what the fuck wayake son yabubbugemun haka," anwar ne yay packing motar yaxauna aciki yana xaro tissue yagoge hawayen dasuke taruwa a idonsa yanaa saita nutsuwarsa kafin yabude murfin motar jin dimple nakwankwasa masa, fitowa yay ahankali yana fadin "dimple what,? tace "what?what?" kaiban tambayeka "What you just did ba sekai," yace "mara kunya kawai" yana jan cheeks dinta bata fuskar tai tana fadin "mugunta koh yaya" sameer yakalla kafin idanuwansa sukoma kansu Lilly daketa aikin kalle kalle awaya yace "S FULANI naganka mana" dan jim sameer yay kafin yace "OK" dimple ce tashiga tsakiyarsu tana fadin "mexa akebe afada indai har, har ba gulmana xa'ayiba ayinan agabana," Anwar ne yakalleta kallonnan na irin ni sa ankine seta tura baki tana furta "shikenan minute daya kacal" tana rabawa tagefen sameer takoma kusa da su lilly murfin motar yabudewa sameer yashiga yana kallon Aysha hankalinta gaba daya yana kansu be kulle qofar ba sbd kar xargin nata yay tsanani tana iya hango su, Anwar Yace "sameer abu xanfada maka amma banason reaction dinka yanuna kadamu ko kadan katemaka kai calming kanka kar dimple tagane," yace "in sha Allah xanyi bakin qoqarina," yace "sameer is popsy," he met with an accident" yafadi abene and the situation is worst yana imperial yanxun haka surgery xa ayi masa," sameer cikeda fargaba da tashin hankalin mugun labarin da yasamu yake kallon Anwar Riqe masa hannu yay yana dora dayan hannunsa saman nasa yace "baxe yiwu dimple tasani ba awannan tsukun kasan yanayin lalurar ta,take her far away from here bansan ina xakuje ba but kada taje imperial kada kuma kabari stranger yaxo kusa da ita har yasanar da ita," sameer dakyar yasaita numfashinsa yana tambayar "yanxun yajikin popsy din" Anwar Kwantar masa da hankali yay tahanyar fada masa "in sha Allah komai xezo da sauqi tunda doctor Arsal natare dashi" jikin sameer amace yafito daga motar bayan anwar yagama tsara masa yajja xeyi, bawai damuwarsa dimple ta saniba sedai yanason yasan halin da popsy ke ciki ayanxun suna fitowa dimple tatare sameer tana fadin "tell me, meye ya fada maka naga kmr baka da lpy,meyace," smiling yaqaqalo dakyar yana fadin "baxa kiji ba kuma bakuna girl's talk keda friends dinkiba nima boy's talk mukai," cikin shagwaba data qarasa narkar da xuciyarsa da tausayin halin da xata shiga idan tasan halin da popsy yake ciki yasa yay saurin kawar dakansa daga gareta yana gintse idanuwansa, "sameeeer" tafada tana jan harufan qarshen "shikenan tunda baxaka fada munba nibari kaga xanwuce bangaren popsy nasa ankaimun duka kayan birthday dina chan achan xankwana yau," taqarasa tana soma tafiya da sauri yake furta "Aysh no karkije" tadan juyo akaikaice tana fadin "what did you just say?" karfa naje gun popsy din kome girgixa kai yay yana riqo hannunta yasaka cikin nasa "i have a surprise for you guy's," tace "Sam dare yayifa gobe akwai school karmuyi late" yace "forget about the school kinaji it's a secret yaya anwar yashirya miki amma I'll share it with you tunda kin takura" dariya tai tanason tayarda da abinda sameer yafada mata kancewa anwar yatsara musu camping na musamman tonight din wai as her special birthday gift suje ita da friends dinta duka chan outside FCT, xuciyarta kebata sameer babu sincererity cikin kalamansa amma kuma tasan baya mata qarya ko irin wnn wasan bata gama gasgatawa ba seda babbar limousine din popsy wacca Anwar Ke amfani da ita ayanxun tafaka agabansu, su lilly jin shagalin beqareba yasanya su sake sabuwar murna domin daman sun dade basuje camping ba ,har suka shiga motar suka fara tafiya tana kallon titi kafin tajuya tadawo kusa da sameer tana fadin "katabbata katambayi popsy kafin mutaho ni inata kiranshi the phone is not available,sameer karyayi fada fa bayason nai nisa dashi," yace "toh popsys girl kema bakyason kiyi nisa dashi koh" tajinjina yace "don't worry is just two day's xamuyi mudawo kafinnan kisaki ranki kinji, popsy ma xeyi murna inkikai enjoying this camping" " toh" kawai tace masa tana cigaba da yin game din candy crush ahaka har barci yadebe ta kallon fuskar ta yake cikeda tausayawa her innocent face idan tana barci qara kyau takeyi na musamman yakafa mata ido yana kallon yajja takwanta jikin lilly kmr xata koma cikinta yajja yafahimta tanada son jiki sosai kmr mage,he wish she's his halal takwanta ajikinshi like that yay ta spoiling dinta yajja takeso,he wish he could take away all this pain dayake qoqarin tunkaro rayuwarta awannan gabar, seda sukai tafiya me nisaaa ana kiran sallar asubahi nafarko suka qarasa shi kadai ne berintsa ba kwata kwata cikinsu harta da samar be iya jure tafiyar ba seda yay gyangyadi ahankali yaxare wayarta daga jakarta yadannan yay switching dinsa off before su sauka amotar, gurin yahadu baqarya yayi kyau,kyau mesunan kyau. outdoor camping spot din is greenery,The park has hiking trails, three camping sites, a visitor's center and a guesthouse. Dimple cikin jindadin weather din subh din tafito daga motar tana miqarda hannayenta sama alamar gajiyar barci amota yana gefe yana kallon duk wani motsinta har suka gama fito da yan kayan da anwar yaxuba musu wanda xasu buqatarsa alokacin itadasu lilly se hayaniya suke da alama suma basusan meke faruwa ba,lilly ce kefadin "wai gurinnan ba network ne tundaxun nake sonnai waya da yaya noora taqi shiga" Samar yace "your right lilly qila basuda da network kwata kwatane anan," anan sukai jam'in sallar asubahi bisa jagorancin sameer. washegari da safe basu fita ba kowa nacikin tent dinsa mutum bibbiyu aka raba,dimple da meenah,meemee da lilly,sameer da Samar se Abbas da jes,kowa barcin gajiya yake banda sameer dake gefen tent dinsa yabude shi sosai idonsa nakan tent din dimple kawai, jiyay meenah tafasa qara tana fadin "dimple,dimple calm down it's just a dream......." dagudu yamiqe yana bankadawa tent dinnasu agigice take fuskarta segumi take duk da iskar dake kadawa agurin mesanyi, meenah takasa controlling dinta "popsy" kawai take iya firtawa sameer dasauri yaqarasa gurinta yana fadin "meya same ta," meenah tell me" cikin daka tsawa rikicewa meenh tai tana fadin "she had a bad dream bansan metagani ba tatashi tana ta kuka tana kiran popsy," riqo hannunta yay yana fadin "Aysh calm down kinutsu" kuka takeyi metsuma rai hawaye nakwararowa daya nabin daya take fadin "popsy" idonta bama ya iya hango mata kowa se shi da mummunan mafarkin da tai akansakwanciya barcin datai rasa abinyi yay kawai yasata ajikinshi yana rungumewa batareda la' akari da guntuwar vest din data ke jikinta ba daman bako dankwali akanta, se dogon wandon skin tight, "shsshhhh that's enough nace ko,aysh addua xakiyi ba ihu ba" se alokacin kukannata yafara raguwa tasoma shasheqa tana fadin "sameer is popsy he's leaving me,nayi mafarki yatafi yabarni ina cikin duhu nakasa reaching dinsa,sameer inaso naganshi" sosai yashiga tashin hankali dajin kalamannata kafin ya rarumo sauran jarumtarsa yadago ta daga jikinshi yakama habarta yadago da fuskarta tana kallon tasa face din, "Aysh mafarki bagaskiya bane,Aysh kidena saka tinanin mafarkin ki xetaba xama gaskiya Aysh popsy nanan lpy jiya jiya fa kika barsa lafiyanshi klau,kinsan cewa baxeji dadi ba inyaganki kina cikin wannan halin," gimtse ido tai tana qoqarin hana kalaman sameer tasiri acikin zuciyarta amma ina saida sukai ahankali tadena kuka tasoma ajiyar xuciya se alokacin yay wa jikinta kallo daya dasauri yadauke kansa yana jin kunyar kansa dakansa kafin yamiqe yana fadin *go and take your shower xamuyi touring around the whole area inkin fito ga camping fires gosh you'll have alot of fun" yafada with so much excitement duk dan yadawo mata da walwalarta smiling kawai tai masa tana fadin "toh gatanan," yana fita taxaro jakarta tana laluben wayarta ko xataga inda tasaka amma ba itaba labarinta miqewa taitana sanya hijab bayan tadau wayar lilly can cikin daji tafara shiga don lokacin data fito su sameer suntafi wanka bawanda yalura da fitowarta, tana tafe tana sake dialing number popsy babu network kwata kwata can bayan tahau saman wani dutse tasamu aikuwa akace mata number akashe yake juyar da akalar kiran tai xuwa ga yaya muhsin har takatse bedaga ba se a kira nabiyu sannan yay picking yana fadin "who's speaking?" gaban tane yatsinke yafadi jin yanayin da yaya muhsin din yay magana muryarsa a dashe,tace "it's me yah muhsin dimple," yah muhsin daga daya bangaren jin wake mgn yasa yakalli su ummi da hudallah dake qofar ICU kowanne yaji jiki yay saurin soma barin gurin hudallah data lura da fitar muhsin dasauri tabishi tana fadin waye yakirashi yagigice haka, seda yatabbata yaxo harabar asibitin sannan yace mata "what meyene kika kirani," tace "yah muhsin ina popsy kace masa inata kiran wayarsa baya dagawa,yah muhsin tell him nadamu sosai he should please call me," gimtse idonsa yay yana dan dauke wayar daga gefen kunansa itakanta mgnr yarinyar sakashi jin wani rauni cikin zuciyarsa, jinyayi shiru tace "yah muhsin kace wani abu mana kowani abu yafarune bananan," yace "dimple" tace "yes," yace "kidena damun kowa datambayar Ina popsy yau dasafe yawuce Singapore wani aiki tafiyar gaggawace shiyasa be sanarwa kowaba," qila yana jirgine shiyasa kike jinsa shiru," tace "but yah muhsin betaba fita out of this country without my knowledge ba meyasa besanar daniko awaya ba," yace "are you his mother daduk abinda xeyi seda ixnin ki,kikwantar dahankalin ki he's fine karkice xakisa damuwan yayi tafiya befada miki ba cikin ranki kinji baby sis,kisha medicines dinki akan lokaci karki qara kiran kowa akan wannan maganar xanfada masa inya isa yakira ki just enjoy your camping" wani irin banbarakwai takeji maganar da muhsin kefada kan she should enjoy,drink her meds, "no" tafada aranta bayan takashe wayar something is fishy muhsin baya daga cikin jerin mutanen dasuke nuna kulawarsu gareta, hudallah dake labe bayan bishiya fitowa tai bayan taga muhsin yakoma ciki ba abinda batajiba gameda boyewa dimple ciwan popsy dasuke yi ayanxun tafa hannu taitana fadin "yanxun wasan xecanxa awannan lokacin xanyi gaining trust din dimple wato donkarta damu suke boyewa ko,toh wllh yajja nai kwanan asibitinan yaukema sekin dandana,yar gwal garama kisan komai har comar da ubannaki yashiga don duk ahuta kutaru ku lafke mugaji abin arziqi aidolema kisani,koki mutu kokiyi rai ba damuwar hudallah bace" Taqarasa tana miqewa xuwa parking lot's,motar ta tashige tana takata@360 wani mugun plan ne yaxo mata adede wnn lokacin cikin qanqanin lokaci taqarasa AJ's villa,aqofar mansion din ummi tatsayar da motar tana kallon yajja gidan yay wani tsit kmr ba mutanen dake rayuwa acikinsa the house itself looks dead murmushi tai tana bude mota tafito Anwar ne shida chef maid suka fito riqe da kulolin abinci,yace "sis yajikin popsy din cikin kalar tausayi tarufe fuska" dagefen mayafinta irin xatai kukannan yace "kidena kuka hudallah karkice xakisoma ma bayan kukan dakika kwana kinai jiya mugode Allah aikin yaxo dasauqi Arsal yace koda yaushe from now xe iya farkawa coma din baxatai tsayi ba" girgixa kai tasoma yi tana fadin "Ganin popsy cikin wnn halin yana breaking heart dina yah an war nakasa jurewa," side hug yabata yana rarrashinta kan cewar tayahaquri tadena kuka xewuce in sha Allah,cikin salon iya mgn kissa da kisisina take fadin "Nibama kaina nakejiba nafijin dimple yanxun idan tasani yaya xatai bansan inda takeba balle na rarrashe ta nakasance tare da ita a irin moment dinnan" anwar murmushi n jin dadin qaunar da hudallah kema dimple yay ahankali yace tana Newcastle campground nawajen gari she's in good hand sameer natare da ita she's enjoying herself with some camping games,nafiki damuwa akanta shiyasa na saka tabar gidannan bara tasani ba in sha Allah" tace "Harnaji sanyi ya anwar da rabin tina nina nakan halin daxata shiga amma tunda yakasance sameer natare da ita I trust him xematuqar kula da ita yaya bari nashiga ciki nashiryo sena sameku acan hospital din" Yace "Shikenan sis sekin fito yafada yana yin gaba chief maid tabishi saida tatabbatar anwar yabar gidan sannan tadawo tahau mota kowanka bata tsaya yiba tana driving tana dariyar mugunta dayajja fuskar dimple xata kasance intai breaking wnn labarin daxeyi sanadin rayuwarta ma qila" Don't forget to Share Comment Vote

[19/05, 12:25] Fatima Rufa'i Nasidi🤍💛❤️: AYSAM Its Fatoums Passion's Love,passion,betrayal,romance,hatred and power between two different world's. Quote of the day If the sky is your starting point, you shouldn't start anything, anywhere, outside the sky.