AYSAM

Chapter 42

by @fatoumspassion

(Is this a dream or reality) Amaryar ya sheikh balejo ce ketashin aysha daga barawon barcin daya dauketa atsakar gidan tadago tana da murxa idonta ahankali, tace "ohni yannan ba duk gajiyar ce ba abinda kikaci tunda kika shigo fa," tafada tana bude kwallar dambun data ajje mata da kwanan sha, murmushi aysha tai kuma sarai yunwar ke matuqar kwaqularta amma baxata iyacin kalar abincin nan data kawo mataba bata saba ba,tace "gashi har anyi sallar la'asar kitashi kiyi kinji" dan xabura tai tana kallon wayar ta dake gefenta taduba qarfe hudu harda rabi jitai gabanta nafaduwa da sauri da sauri indai abinda sheik ubaydullah yafadi gaskiyane ayanxun haka taxama matar aure wata xuciyar tace mata matar sameer kuma aibatasan lokacin data rungume balejo dasauri ba tana dariya wannan ne karona farko datai farinciki,farinciki mesunan farinciki tunbayan rasuwar popsy itace xatai rayuwa da sameer amatsayin mata da miji tina wnn kadai yakesata farinciki, balejo tai murmushi tana fadin "yarnan duk murnar aurence haka ba kunya" dan sakinta tai tana sunne kai kai, a inane xanyi alwalar ta tambaya tana miqewa, miqewa itama balejo dintai tana fadin "garuwa can naxuba miki abuta inkuma xaki kama ruwa ga bayan gidan can" "toh" kawai tace mata tanufi butar tasoma daura alwala tanayi tana leqa wayarta ko xataga kiran wayar sameer har ta idar bekiraba, taqarasa gurin data tashi akan tabarmar kabar da aka shimfida mata tai sallar tana cikin sallar taji ringing wayar hartai ta tsinke seda ta idar sannan ko addua bataiba tai sauri taduba, lilly ce sbd ita kadai takeda wnn sabuwar number data sake bayan rasuwar popsy seshi sameer din ahankali tadanna xata kirata wayar tasoma qarar low battery gashi basuda wuta ba akawoba miqewa tai balejo dake kitchen take tambayar kota dafa mata shinkafa ne inxata iyaci girgixakai kai kawai tai dontasan ahalin yanxun babu abinda xeshiga cikinta harse antabbatar mata kasantuwarta matar sameer ayaudin,jitai dama tabisu kawai. salmanu ne yashigo qaramin almajirin dakewa balejo aike aike yake fadin "wai ance aisha taxo inji wani awaje," kallon yaron tai wanda ya sheikh ya aiko yakirasu daxunne, kafin balejo tace "jekace waye? dan jim yaron yay kafin yace "wandafa naganku daxu tarene," dasauri aysha taxura Slipper's dinta tana fadin " it's sameer balejo" sakin bakitai tana ganin rashin kunya irinna yaran xamani yaron nafita tabishi, Kasancewar yamma tayi yasanya soron gidan duhu kawai tadan tsaya tana juye juye tana fadin "where is he? barina koma nasamo flash," juyawa tai xata koma kawai taji anriqo hannunta tabaya yana fadin "shsshhhhhh,* tai chak tatsaya tanajin numfashinta na tafiya dagudu dagudu xagaye ta yay tabaya yana dora habarshi akan kafadarta wani irin electricity taji nabuga kanta kmr xata dena numfashi tsabar bugun da xuciyarta keyi,numfashinsa nasauka ahankali awiyanta, ahankali take fadin "saaaaaam, dagaske andaura," "uhmmmm" kawai yasamu damar fada yana caressing jawline dinta da Lip's dinsa cikin sanyi tajuyo dakyar tana iya hango wani smirking dayake yana kallonta, tadan fara jaa dabaya kunyarsa na mamayeta taku daya yay yakamota xuwa jikinshi yana fadin "this is my halal Mrs Sameer S Fulani,say alhamdulillah muncika burinmu ayau" forehead dinta yay kissing tana lumshe idonta ahankali take fadin "Alhamdulillah,saammm dagaske ne kaxama mijina" yadago kafin shima cikin kwaikwayon muryarta tareda kissing cheeks dinta yake fadin "aysha da gaskene kinxama matana, if we are both contemplating let's do something mu warware ko," yafada yana qara shanye blue eyes dinsa kmr wanda yabugu, lips dinta nasama yakama yasoma sucking ahankali yana dada tallefe face dinta, kmr amafarki take ganin komai na faruwa wai yaudin itace amatsayin matar sameer if this is a dream bata taba so tafarka daga wnn mafarkin if this is reality tabbas xata godewa ubangijinta godiya mara iyaka abisa wnn sauyin dayay wa rayuwarta tafaraddaya lamura sun jujjuye, duk wani son ta dake azabar ruruwa acikin xuciyarsa kullum qaruwa yakeyi hakan yasa yakasa dena kissing dinta yana wasa da tongue inta gently with so much passion suke sharing french kiss din,tana qara qanqamesa kafin asoma kwankwasa qofa kunyace ta mamaye aysha ganin abinda suke aikatawa da sameer asoran gidan jama'a daga daurin aure, dasauri tadan tureshi baya tana rabewa abango sameer ne yaqarasa yana gyara tsayuwar malum malum dinsa data so ma squeezing, yabude qofar anwar ne tareda malam yakallesu Aisha Sam takasa hada ido dasu sameer ne yay musu sannu daxuwa malam kefadin "babban mutum ashe nankayoo ana kammala fatihar ga baffanninka can suna neman ka kaje sumaka Allah yasanya alheri" yajuyo yanawa "aisha Allah yasanya alheri" yashige gida, anwar yabisu da kallo yana fadin " mekukeyi anan? cikin kallon tuhuma,kafin yakalli idanuwan sameer yana murmushi yace "kadaiji kunya wllh dan jiran rabin awanma baxaka iya ba,kekuma inkin gama ga sadakinki kixo ki karba duk da naga bama kya buqatar ganinsa" yajuya yana fita waje sanin yayan yagane mesuke yi yasanya Aisha juyawa dasauri xata shige gida sameer yariqo waist dinta yana fadin "look who's shy! yana dariya cikin shagwaba take fadin " bad boy kaga kasa yaya yamana fassara ko," Cikin tsokana yake cewa " fassara wacce kenan," yana juyo da ita still hannunsa na jikin waist dinta tace "uhmmm,a mm mm," sosai yake dariya looking at her beautiful innocent eyes datake rarrabasu kmr shege arabon gado kafin yace "eyyah yayafa bece komaiba qila your the bad girl here aysh memukai kuma wacce fassara yamana" yaqarasa yana hade goshinsu guri Yace "kinsan meye? It's more sweeter than I thought it would test like honey sweeter than sugar even testier than honey its self,I've always wanna do all my dirty thought's with you and when I kissed you it feel's too good its just much more than what I expect its GE.... " dasauri tasa tafin hannunta tana rufemasa baki don gaba daya yasata jin kunya, lips dinsa yaturo yana kissing hannun dasauri tadauke tana xaro masa ido don wani irin shock dataji, shima xaro mata nasa idon yay yajja tai kafin sufara dariya lokaci daya ganin lamarin sameer bata ido yasanya tasoma kici kicin raba kanta dashi tana fadin "nidai baruwana salanma ya sheikh yafito ko yaya yadawo nikasake ni," yace "really" yana teasing dinta,tako ina,take fadin " pls Sam,pls ni kunya nakeji" ahankali yasake ta yana fadin "your now my halal my queen my pride,my love,my life my happiness your my everything aysh,I really love you," ahankali tadago tana smiling taja karan hancin tana fadin "I love you too Sam bad boy" Tanajin shi yana dan dag murya yana fadin "we will see who's more bad,later aysh" tashige ciki da dangudu tana dariya. MUHASSIN ne ke kallon yaran guda uku yana fadin "wllh idan baku fada mana inda takeba sena xubar muku da haqora anan tayaya kuna part daya xata fita agidannan baku sani ba," meenah ke shashsheqa tana fadin "wllh bamusani ba dukkanmu barci mukeyi seda safe muka tashi mukaga batanan," muhsin ne wayarsa ta soma ringing yadaga yana fadin "hello CM" ,yay jim yana fadin "kace baya kano, toh duk inda suke nasan suna tare kubaxa yansanda da soldiers ahanya duk wani state duk inda aka ganshi ko batare da itaba akamoshi inyayi gaddama ku harbe dan iska," muhassin yace "yauwa dan uwa," ummi kefadin "aini wllh daman nasan xa arina medaman xamuyi expecting daga yaron matsiyata kmr sameer wllh kunemo munshi konaje har kano nasa akama uwarsa ai dankuka shike jama uwarsa ciwo idan kuma barewa tayi gudu bayajja xa ai danta yay rarrafe," Lilly ce cikin dakiya da rashin kunya take fadin tace "batason Arsal din ko ana dolene baxata aureshiba kuma kusani duk inda dimple take ina memata fatan alheri kuma ko nasameta xance mata karta taba dawowa nan domin grave dinta kuke haqa mata tahanyar auradda ita ga Arsal" tauuuu kakeji muhsin yadauketa da mari yana fadin "wato idonki yayi tsauri lilly mukeke fadama magana haka koh," Kuka tafashe dashi tana dafe kuncinta hudallah dake gefe hankalin ta kwance tana saka janfarce ahannu dariya take ahankali tadago tana kallom3 muhsin kafin tace "sameer befa dauketa ba," yace "keme kika sani daxaki fadi haka ubanwa take dashi daxe iya fitar da ita batareda sanin kowa acikin gidannan ba," smiling tai tana fadin "shiyasa nace maka ba sameer bane dan cikin gidannan ne kadai xe iya fita da dimple batareda kowa yasani ba sukansu yaran dakake tuhuma basusan komaiba I can see their honesty except for Lilly kuma tunda akafara maganarnan banga anwarba ance tunsafe dakinsa akulle yake me hakan ke nufi," muhsin ne yadafe kai yana fadin "hudallah your a genius shiyasa nake qaunarki,tabbas jiya anwar yasameni kan maganarta da sameer dolene nai wani abu" Ummi ce cikin mamaki take fadin Anwar kuma idan kuwa shine xexo yahadu danine wayar tace tasoma ringing taduba kai tsaye tana ganin birema yasa tajaa tsaki tasan baxe wuce maula bace daya sabayi yayan tane ubansu daya dagawa tai afusace tana fadin "toh bandashi nima" "What? tafada tana miqewa tsaye axabure wayar nafaduwa daga hannunta. Bayan anyi sallar magrib, ya sheikh ne yakira balejo da aysha tsakar gidansa ta shirya musu abinci na musamman ga fura da nono kindirmo shi aysha taja gefe tana sha itada balejo ahankali musamman furar tamata dadi sosai domin tanada mugun tsantsani kan kalar abincin datake ci, sallama akai tana kai ludayin furar bakinta da sauri takware sbd irin kallon da sameer kebinta dashi "subhanallah" cewar yah sheikh yana fadin " dan bubbuga bayanta Amarya kotadan jidadi" ahankali kwarewar talafa sameer da anwar suka samu guri suka xauna, yah sheik kefadin "toh kudan samu wani abu kuci kunji tundaxu kuna xirga xirga,gashinan nasa anmuku girki duk danasan qila ku sena mutan birni," smiling anwar yay yana jawo langar abincin ahankali yabude qamshin kayan girkin da akai amfani dashi gurin yin miyar kabewar tadaki hancin shi miyar taji tantakwashi daman shi ma abocin cin kayan gargajiya ne likewise sameer bude dayan yay yaga sinasir da masar ahankali shida sameer sukaima juna kallon kallo kowa favorite dinsa ce, sannan suka shiga murmushi,sun ci abincin sosai kafin yah sheikh yasoma musu nasiha akan haqurin xaman aure,da biyayya musamman ga aysha yana nuna mata xaman aure ba zaman gidan uba bane sannan yagargade su karyaji karyagani idan har sunsamu sabani suringa xuwa suna samun Anwar yana warwarewa idan har yafi qarfin su tattauna dakansu sannan idan har wani babban abu yataso karsu yanke hukunci kai tsaye su samesa suyanke shawara su duka adduar Allah ya albarkaci aurensu yaringai musu. kafin su kammala su sameer acan tsohon gidan malam aka basu daki ita kuma aysha tareda amarya xasu kwana xuwa gobe da safe susan me xa ai, miqewa malam yay bayan yayi sallama da amarya don yanxun matarsa tafarko girkinta xeshiga yafito yana fadin "ninayi gaba ko anwaru muje," Anwar ne yakalli sameer yana fadin "kaifa idan natafi wllh baxan dawo daukar kaba," yace " haba yaya jeka ainasan hanya ko" with a polite tongue girgixa kai yay yana kallon aysha wacca kanta ke qasa taqi yarda tahada ido daduka su biyun murmushi yasaki yanajin dadin soyayyar yar uwarsa dayake gani cikin idanuwan sameer din, yace "toh dimple nixan wuce" kanta aqasa take fadin "toh yaya angode da dawainiya Allah yasaka maka da mafificin alheri," cikin jin dadin adduar tata yake fadin "toh shikenan se goben ko ba abinda kikeda buqata" girgixa kai tai tana fadin "bakomai yaya" yajuya yana fadin "yallabai kuma ka kai qarfe goma sena rufe qofar" dariya kawai sukai duka,yana fita daman already balejo tayi daka ita baxata iya da tijarar yarannan ba. sameer ahankali yakalleta yana fadin " enye yanmata na harda sunkuyar dakai haka kefa kikecemun nafiya kunya toh yanxun keme xance," dagowa tai tana turo baki cikin shagwaba take fadin bakai ne kakesani inajin kunyar ba smiling yay yana licking lips dinsa naqasa "come here kinji my aysha xoki xauna akusa dani mn" kafada tamaqale tana fadin "nidai a'ah aunty amaryafa tana ciki" yace "tatafi barci she won't see us xomana kinji," qara maqale kafada tai tana fadin "nidai a'ah," harda bubbuga qafa yace "eyyah yanxun fa akagama miki fada kan yiwa miji biyayya har kin manta ko," dan frowning face dinta tai tana fadin " toh nidai idan katabani koh duk wani iri nakeji I'm feeling like........" dasauri tarufe bakin ta ganin tabargaxar datake shirin yima kanta wani irin smirking taga yana yi kafin yamatso kusa da ita yana leqa fuskar ta rufe fuskar tai datafin hannunta tana fadin "nidai bahaka nake nufi ba," yace "nina fadi abinda kike nufine sarkin fassara toh mekikeji when i touch you fadamin babe is it good or bad," yana cire tafin hannun daga face dinta kanta takifa a qarjinsa tana boye fuskarta cikin rada take fadin "It's intense,sensational feeling its more than good" qara mannata da jikinsa yay yana fadin " to be honest I feel like we are made for each other aysh duk lokacin danai nisa dake senaji I'm losing myself,i feel exactly thesame even more than what you feel,I'm usually a calm person but not with matters related to you,aysh pls you have to promise me you'll never ever live me" yafada fuskarsa nacanxawa xuwa kalar tausayi dagowa tai tana tallafo both Cheek's dinsa ahankali take fadin "living you count's the end of my life mark this at the back of your mind I'll never ever let you go" taqarasa tana kissing forehead dinsa, kafin sakeshi ahankali tanajin kunya atsakar gidan suka rashe yadora kansa saman cinyarta wai ala dole sesun qirga star's sunayi yana abinda ransa keso da ita tuntana nannoqewa ganin lamarin sameer din aximunne yasanya tace masa darefa yayi yatashi yatafi kar yaya Anwar yakulle mai qofa qin tafiya yay yaqara shigewa jikinta yana mata wasu irin abubuwa datunda uwarta takawota duniya bata taba sanin suba sosai yake rikita mata lissafinta balejo farkawa tai abarci tamiqe tana salati ahankali tama manta akwai wasu agidan tafito tsakar gidan asaman qirjin sameer tahangi aysha takwanta suna hira qasa qasa suna nuna sama suna murmushi abin sha awace cikeda soyayya, ahankali tajuya takoma tana riqe haba,tanajin mamakin yarannan koda yake tamasu uxuri sabon aurene shiya sanya suke wannan rashin na idon, tana jin motsinsu har bude masa qofa datai yatafi yagama mata rigima tarufe gidan tajuyo tadawo dakin ganin idon balejo biyu yasanya taji kunya tana xama gefen gadon,tace "barka da dare aunty amarya," tace "barkanki dai," shiru sukai duka su biyun kafin aysha tace "aunty inason xanyi wanka ne yanxun," tace "wanka adaren nan aysha," tace "aunty xafi nakeji bana iyayin barci banyi wanka ba" tace "toh bakomai sedai babu ruwan xafi ko adora maki," tace "a'ah aunty ko na sanyinne xanyi dashi," balejo ce tafito takaiwa aysha ruwa cikin bucket bandaki, da sponge dinta da shower gel's dinta daman tasako ajaka tafito tashiga bandakin tsayawa tai tana qare masa kallo takalli ruwan rijiyar dayay danyi duhu duhun qasa jatai tacoge tana dada haska ruwan da touch light din da balejo tabata duk da yar jar fitilar kwan dake bandakin ankawo wuta, girgixakai tai tana fadin "aunty ruwan yayi datti fa b" alejo kallon ruwan tai tana girgixa kai take fadin Allah sarki ayshatou bakisan ruwan rijiya haka yakeba konace yaushe rabonki daxuwa hutu rugarmu,aihaka kalarsa take bakamar naku nacan habuja na bohol ba" taqarasa tana fadin "idan baxaki iya wanka dashi ba akwai ruwan dadi mekyau da yah sheikh kesha aranda koshi xa'ajuye miki kiyi wankan" dan girgixakai kawai aysha taitana fadin "gobe dasafe nayi kawai" tajuya tafice xuwa ciki gashi tamanta charger din wayarta kuma tamutu balejo nakallonta takwanta saman gadonta mekyau kasancewarta amarya duk da acikin ruga ya aureta amma kayan dakinta masha Allah ammata na birni sosai, juye juye kawai take takasa bacci xafine yatakura mata gawata fanka me qara asaman dakin, balejo miqewa tai tana fadin "ayshatou tashi kiyi wankan kinji baxe yiwu kikasa barci ba muje nabaki irin ruwan dakike so," girgixakai kaitai tana fadin "babu fa komai" aunty tace "karki mun musu muje narakaki " qatuwar tulun tajuye ruwan duka a bucket takai mata bandaki aysha tsayawatai chak tana tambayar wai ya ake wankan da bucket tunda ba shower babu bathtub sosai balejo take ganin lamarin yarinyar kmr almara wai bata iya wanka da botiki ba bataja mgnr ba kawai jin ance diyar bint ce ta abuja kuma kowa agarinsu yasan wace bint da irin gidan arziqin da take aure hakan yasa balejo xaman nuna mata yajja xatai wanka bayan ta tabbatar tagane tafito tana komawa dakin. aysha wankan tai tana yi tana dada duba fatarta don gani take kmr ba fita takeba duk da ruwan karyake wanda akabatan tai wankan dashi hakadai tafito daure da wankakken xanin da balejo tabata, don kartaji badadi yasa aysha takarba kawai, bayan tashirya cikin pajamas dinta barci se wajen qarfe uku barawon barci yay awan gaba da ita. Qarfe daya da minti goma sukaji qarar jiniyar yansanda aqofar gidan yah sheikh ubaydullah kafin wani mugun bugu yabiyo baya gate din gidan ake duk kmr xa akarya, almajiransa dake makaranta da wanda ke kwana aqofar gidan gaba daya suka firfito waje suna tambayar lafiya xuge gate din gaba daya akai maqota suka tashi suka soma leqowa ganin manya manyan motocin jami an tsaro da high lander's, Anwar ne yamiqe yana fadin "sameer kaji kmr hayaniya nakeji fa awaje koh," sameer dako rintsawa beba shima lokacin sallah yake tayi yana nuna godiyarsa ga ubangiji abisa mallaka masa aysha dayau matsayin matarsa, jinjina kai sameer yay yana shafa adduar daya kammala. yace "yaya koxamuje mugani ne Allah yasa lpy," yace "toh sameer muje" bude qofar sukai ahankali kasancewar unguwar da wuta yasanya ya hango ya sheikh tsaye dawata mata kyakkyawar dattijuwa tadaga yatsa tana masa kashedi seda yaqare mata kallo yagane wacece take tsaye agaban sheikh din, ahankali yake jiyo muryarta tana fadin " how dare you xaka yanke hukunci kan rayuwar yata amatsayinka nawa kaidinfa ba ubana bane shi wanda yahadamu yariga yatafi kasani tun bayan da mahaifina yarasu nashafeku arayuwata nayi haquri kacigaba da bibiyar mijin kana sashi yana yimaka abinda kakeso, yanxun kuma kadawo kan diyata toh wllh baxe yiwuba yajja kadaura aurennan haka xaka kwance shi anan gurin," sameer daga baya kawai yaji ansa qafa anhankado shi gaban ummi shammatarsa akai belura ba muhsin daya hankadoshi yake fadin "ga yaronnan ummi wannan shine ummul aba isin komai," kallonsa tai kallon wulaqanci dacin xarafi kamaninsa da mahaifiyarsa yafallasa mata wanene shi lokaci daya take fadin " officer ku kama munshi nace," rirriqeshi police din sukai faduwar dayay dabaka yafadi bakinsa yafashe Anwar ne yake fadin "meye haka meyay muku kusake shi nace," tassss kakeji ummi tadalla masa mari tana fadin "Anwar sokake intsine maka kabi rariya kalalace koh, toh wllh kakiyayeni kufitomin da diyata ko kuma bawanda xeyi barci agidannan," yah sheikh ne yakalleta yana girgixakai yana ayyana haqurin da AJ yay da ita awannan shekarun lallai AJ mutum ne me haquri. lankafe hannunsa yay yana fadin "bint kingama? kallonsa tai tana dauke kai don duk fitsararta tana tsoron hada ido cikin ido dashi, ahankali qasa qasa take fadin "kufito min da yata axauna lpy kawai," Anwar tsabar takaicin halin mahaifiyarta su tsugunnawa yay gefen sameer yana fadin "I'm sorry I'm so sorry," girgixa masa kai kawai yake alamun bakomai, ya sheikh ne yace "ba sameer xakikama ba bintu nine nan nadaura mata aure dashi bashi ya aurawa kansa itaba idan kincika fitsararriya nixaki sa akama," muhsin yakalleshi yana yatsine fuska ganin su Anwar basuda niyar fito da dimple yasanya yace da yan sanda mata sushiga gidan su chaje ko ina sufita da ita, baffa birema daya kawo gulmar auren ne yake fadin "hjy bintu ai yarinyar bata ciki fa don tun safe ina ganin xirga xirgar yaran kwata kwata banga shigowarta ba" yah sheikh yakalli birema yana fadin " kadaiji kunya Allah yashiryeka," ummi ganin xasu bata mata lokaci yasanya tace su sanya sameer abayan mota suwuce dashi inyaso idan akafito mata da yarta ta tabbatar is not a kidnapping case se adawo kan mgnr warware auren kuma ahankali sameer yamiqe yansanda sukai dragging dinsa xuwa motar Anwar ne yasoma qoqarin fada dasu muhsin yace su hada dashi aikuwa suka sakashi ummi tajaaa mota tanaji yah sheikh yanamata magana tadawo tai masa banxa tashige abinta xuwa babban guests house dinta dake garin itada muhsin. Qarfe bakwai na safe aysha tun bayan sallar asubah takasa komawa barcin Allah Allah take kawai rana tabude sameer yaxo balejo na kitchen tana qoqarin hada karin kumallo tamiqe tana yafa mayafinta taqarasa tabude qofar farko dasuke rufewa don salmanu nakwana asoron gidan, kallon yah sheikh takeyi cikin mamaki take fadin "lpy yallabai Allah yasa lpy" murmushi kawai yay mata yaraba yashiga tareda babban almajirinsa jauro, leqowa aysha tai tatagar tsakar gida jin yah sheikh ne tayi tinanin da sameer suke, jitai yana fadin "yanxun munxo xamuje da ita yarinyar don tabada sheda akansa asakeshi sunqala masa sharrin sato musu yarinya,nikuma suna charging dina da manipulating dinta nai mata auren dole yanxun daga can police station din muke kinga yajja sukaima yaronnan gaskiya bantaba ganin mace mara kirki da rashin imani kmr bint ba......" aibe qarasaba aysha tafito dasauri batama qarasa saka hijab din data rarumo data idar da sallah dashiba take fadin "wana sameer din meya sameshi? nan yah sheikh yay mata bayanin duk abinda yafaru hawaye ne kexiraro wa a idonta tana fadin "kaya haquri yah sheikh duk saboda nine najanyo maka tashin hankali ya sheikh kayafemun," yace " aysha balefinki bane kuma ganin abinda yafaru yau yasa naqara jin dadin hukuncin daura aurennan danai aysha kina buqatar rayuwa mekyau kina buqatar tarbiyya fiyeda wacca bint xata iya baki," tace "sameer fa is he ok naji kace sun dakeshi" taqarasa fada tana qara kukan yace "aysha ki yahaquri kinji pls muje sameer yana lpy kinji," fita yay tabi bayansa balejo nafadin "Allah yasawwake yakuma kiyaye gaba." Aqofar police station din tahango bint tana magana da shugaban yan sanda gurin dasauri taqarasa tana fadin "ummi," itama bint ganinta lpy lau yasanya tai saurin bude mata hannu tashige jikinta tana sakin kuka,shafa bayanta bint take ahankali tana fadin "karki damu dake xankoma nasan tursasa miki sukai kika biyoshi, meyasa baki kirani ba," kukan taqara fashewa dashi bint ganin haka yasanya taqara jinjina kai tana fadin "idan muka shiga ciki kice musu tirsasa ki sukai kinji indai kinason ki kasance tare dani trust me you'll have everything you want, I'll spoil you more than how AJ did kin amince," muhsin ne taqaraso yana fadin "ummi this girl will not agree kawai kiyarda da shawarata musata amota muyi tafiyarmu da ita kawai" dimple qanqame ummi taqarayi tana fadin "nayarda xanfadi yajja kikace ummi murmushi ummi tai tana fadin "masha Allah kagani koh ai aysha nada sauqin kai" muje koh dayake babban division ne yasanya suka wuce babban office din CM tareda ummi tashigo hannunta cikin nata aysha xuciyarta tafasa kawai takeyi tana qarajin qin mahaifiyarta axuciyarta for the first time itama xatai outsmarting dinta domin tasan idan har tace akasin abinda sukeso daukarta xasuyi batareda tabada sheda ba wanda hakan xesaka sameer cikin matsala. xama sukai saman kujerun office din, su yah sheikh already sunshigo, CM yabada umarnin a fito dayaran, wani police officer yafita qirjin dimple bugawa yake dasauri dasauri tana qoqarin saita numfashinta aka shigo dasu he's eye's are bloodshot red fuskarsa tayi jajir tsabar duka daga shi sai farar vest din jikinsa da jinin bakinsa ya babbata amma ga mamakinta sam su ummi basusa andaki anwar ba wato sunsan nasu dagudu tamiqe tana rungumeshi ajikinta tafashe dakuka, hannunsa yasa shima yaqanqameta yana fadin "shshsh stop crying I'm OK it's nothing much kinji aysh, I can take more than this for us" dagowa tai tana kallon fuskar sa daqarfi take fadin "who did this to you koma wanene I'll never forgive them,I'm so sorry sameer," tafada tana dan taba saitin bakinsa yace "ashh it hurts babe" Goshinsu tahada guri daya tana qara fashewa da kuka yana share mata hawaye yana fadin "It's OK" gaban kowa da kowa suke batareda jin kunyar kowa ba ummi da takaici ya isheta afusace tamiqe tana fixgo dimple daga jikin sameer jijjigata take tana fadin " mai yay miki mekikeso atattare da wannan abun dimple anya kwa ke jinina ce" se kuma taxare ido tanadafe kanta kafin takalli dimple ido cikin ido tana tambayar "don't tell me you already give him......your innocence, tell me dimple" tafada tana sake jijjigata cikeda tashin hankalin amsar daxata bata "nace ki amsamin dan ubanki did you already slept with him," kuka ne yakwacewa dimple takaicin abin kunyar da mahaifiyarta keyi agaban sameer ya isheta, tawwww kakeji ta wanka mata mari tana fadin "ba magana nake miki ba karkice min kinyi asarar mutuncinki gurin wanda be isaba," cikin daga murya dimple take fadin "eh din nayi din seme kuma shine xabina shine wanda na amincewa fiyeda ke mahaifiyata inai masa sanda ba iya virtue dina ba koda raina sameer yay demanding xan bashi I can sacrifice anything for him doctor bint," marin taqara wanka mata tana fadin "dimple nikike gayawa haka sbd namiji sokike nayafewa duniya ke sokike nai disowning dinki from my family dimple" datai qasa dakanta yatsun bint dambare jikin kuncinta har gefen bakin yafashe,dagowa tai tana qara sautin kukanta "dimple kisani wannan auren naki qararrene baxe taba samun albarka ta acikinsa ba,kisani idan kika xabi sameer ayau kmr kin watsar damune duka baxan sake miki kallon diyata ba,daman tarbiyyar da AJ yamaki kenan ko" dimple wato irin she war takaici tai tana fadin "and so what I never even belong to you in the first place balle kice xakiyi disowning dina,nidin diyar popsy ce kawai kinaji shikadai nima nake dauka amatsayin nawa daman kina cewa ako yaushe dama kin barar da cikina fiyeda haihuwata ko sbd naxame miki matsala arayuwar ki baki rene niba kmr yajja kikaima kowa cikin yaranki you've always hated me da duk abinda nakeso from day one dakika fara ganina after 11 year's I thought you'll held me and love me but no you chose to hurt me everyday don haka naxabe shidin akanki sbd kedin baki taba sonwani arayuwarki ba har mahaifina yatafi you never ever loved him abu daya kika iya so arayuwarki shine kudi you only know how to love money right" hannu tadaga xata sake marinta dasauri sameer yashiga tsakani marin nasauka saman fuskar sa abayansa aysha talabe tana qanqameshi, "ya isa haka" yafada with authoritative voice "itadin matatace yanzun if you hurt her again bansan mexan iya aikatawa anan ba." Don't forget to Comment Share And Vote On *** page.

AYSAM Its Fatoums Passion's Love,passion,betrayal,romance,hatred and power between two different world's. Quote of the day . "Sleeplessness is a desert without vegetation or inhabitants." - Jessalyn West