AYSAM

Chapter 46

by @fatoumspassion

(Can't live without you) yafito yay daga wankan yasan sarai baxata iya tafiya tabarshin ba baraxana ce kawai, "Aysh,Aysh" yasoma kira yana fitowa daga dakin kugunsa daure da towel, chan ya hangota bayan qofa tadurqusa kmr me magana da wani yace "aysh what are y........" dasauri tadago tana yimasa nuni dayay shiru karya tashi magen dake barci bayan qofar dan ajjiyar xuciya yay yadauka ma wani abunne yafaru, yace "wai wnn magen har yanxun baxata tafi gidansu ba," tace "kai saaam Mrs badr batanan shiyasa she's our responsibility now," yace "point of correction your responsibility I despise this cat haka kawai naga kinfa fiji da ita akaina," qarasowa tai tasaqala hannunta jikin nasa tana fadin "are you jealous of the cat, haba my SAM aikasan bata isa takamo matsayinka bako," dan smiling yay yana basarwa yace "toh fadamin ya matsayin nawa yake, uhmm," tace "kana can can can cikin hrt dina," yace "really toh bude heart din ingani" dariya tai tana jan Cheek's dinsa yay murmushi seda suka shiga hardakin tataya shi saka kayansa har yana tsokanar cewar wai imperial basusan shidin mijin aure bane yakamata yadena sa uniform haka aiya girma se dariya take masa. kitchen suka shiga tare duk da haryau tabangaren aikin gida aysha jiya iyau sbd sangartar da sameer yayi mata harta da inner wear's dinta shiyake wankewa, kmr yajja Miss gabby tasabar mata ba abinda ta iya arayuwarta se anmata,Miss gabby taxaxxo gurinta har sau biyu tunbayan aurenta su muhsin suka sallameta sau biyu tana xuwa gurin aysha kafin tai mata sallama takoma can garinsu Poughkeepsie in the US. Bayan yagama hado musu breakfast yana yi tana masa fira harsuka gama suka dawo dan madaidaicin living room din medauke da doguwar kujera 3seater sai 1 seaters guda biyu se farin carpet daya xagaye parlor din gaba daya, ginine me matuqar kyau daidai rayuwar mutum biyu, light breakfast sukai rabin abin karin aysha keci tana santi, shikuma yasata ajikinsa yana feeding dinta tana sake narke masa duk tabi ta susutar dashi, dakyar ta iya ya kiceshi bayan sunji horn din school boss daya biya take xuwa tana daukarsu, tace "laaaa baka gogemin top din tawaba," harara yadan galla mata yana fadin " where's your hijab?mexaki da top bayan xakisa shi" "uhm, ahm, daman daman," yace "kinaso muyi fada koh," buge bugen qafa tafarayi tanamasa complain itafa tagaji dasaka hijab dinnan xafi kuma se su Lilly suyita tsokanarta suna cewa she's outdated now wai taxama married woman dariya shikansa yasoma yi yana komawa daki yadakko mata gogaggen hijab dinnata madaidaici bata fuska tai yakamo ta yana samata tanata ture turen bakinta, yasaqalo wiyanta yana fadin "kinsan darajar ki kuwa your above them kedin matar aurece me daraja, kobakisan abu maikyau killace shi akeba babyn sameer haba matata karki bari maganganunsu subata miki rai har suyi tasiri a kwakwalwar kikinji koh bakyason kishiga aljanna," tace "inaso mana" yace "toh ba kyau matar aure taringa yawo ba hijab koma bakida auren kinsan dahaka koh," dan jinjina kai tai, shafa bottom lip dinta yay yace "shall we," smiling tai tana fadin "yah," hannunsu saqale jikin juna suka fito xuwa school boss din suka wuce dalibai kadanne cikin motar kasancewar area dintasu ba gidajen student's dayawa bawani expensive area bane ba. Alh dikko ne kexaune saman kujerar roba dake qofar gate din gidansa sosai maganar da bakwan dayay shekaranjiya tashigeshi nasarin kayan atamfofi da laces a England betaba harka dashiba amma tabbas business plan din dayaxo dashi mekyau ne kuma yace har masu qaramin qarfi xasu iya investing xeshiga ko maybe wnn ce hanyar arxiqin abokinsa sufyan don baxe bari wnn garabasar ayi babu shiba, yadade qofar gidan yana tinanin ta inda xefitowa da sufyan maganar dan abujan amma kuma besan tawace fuskar abokinnasa xedauka ba domin harkar xata buqaci kusan duka jarinsu gaba daya, amma ribar da xa asamu gaba yake dubawa tukunna, ahakan kamal dake fama da ciwan ciki sama sama yaqaraso shida malam sufyan din suntaso daga makarantar dare, gaisawa sukai kamal yaywa abokan biyu sallama yashige cikin gida malam sufyan naqara masa Allah yasawwaqe, kujera abdussamadu yakawo masa ya xauna, Alh dikko ya gyara xama yana fadin "malam akwai wata harka dataxo akwai albarka aciki sosai sabuwace fal kuma kasanni babban dan kasuwa ne akano abokina na can wafa Alh saminu ne shida wani matashi daga qasar waje suna buqatar yan kasuwar kano su shiga" dan jim malam sufyan yay kafin yace "inajinka Alh" yace "kudade masu yawa xamu hada nidakai musaro wasu ingantattun sutturu daga England nihar sample sunkawomin kanaji banason ayi wnn harkar bakai katattaro duk wasu kudade dake gurinka nikuma nayi maka alqawarin seka ninkasu in sha Allah nima xanxuba duk wasu qadarorina akasuwa na siyar nima nasaka hannun jarin idan Allah yatallafa sekaga mumuka fara kawo harkar kano sabon company ne," yace "amma alh shime yasa saminun besa nasa hannun jarin ba" yace "haba kaikuwa alh saminu suttura ba harkarsa bace shi chanji ya iya shiyasa sbd xaman arziqi damukai yace baxa ai babuni ba yafara kawosa gurina mutumin daga habuja mafa yake kuma kasan alh saminu baxe cucemuba shekara da shekaru muna harkar arziqi dasu kasani koh," baban sameer shiru yay yana kaiwa yakawo yasan Alh dikko baxe taba abu kai tsaye haka ba batare da dogon tinaniba yayi mugun yarda da abokinsa hakan yasa yace "kmr nawa kenan ake buqata daga gurina," yace "atleast miliyan biyar" dan xaro ido baban sameer yay kafin yace "gabadaya jarin nawa daribar aibasu kai miliyan biyar bama" yace "sufyan konawa kasamu kakawo kawai aidaga haka ake farawa kanaji sannan maganarnan taxama sirri tsakanin mu dakai sbd ba'ason mutane dayawa suji sekaji anyi yawa don haka bakinka qanin qafarka" yace "in sha Allah bawanda xeji ko da walijam ce kuwa" yace "yauwa" yana gyara xaman babbar rigarsa. Sameer ne yafara fitowa yatsaya qofar exam hall din wayace ahannunsa ba abinda yakeyi se kallon videos din da aysha keyi tana tura masa yayta dariya kawai, idandai har akace yasa qafa yafito agida toh antai masa video kenan ana turo masa *babyn aysha I miss you,* *yaushe xaka dawo* "I'm bored nakasa karatun inje gidansu lilly,* ko ace *su Lilly sunce xasuxo mexamu girka maka* kai karantse kace ta iya girkin. Lilly cema ta iya dan simple dishes irinsu fried spaghetti,white rice and stew xe iya qirga kalar meal's din data iya don kusan duk weekend suna gidansa in yafita anan suke xuwa suyita kwamacalar su don yana fita aikin part time dinsa sedare insun tafi yake dawowa. his life is different now sosai yanxun rayuwarsa ke basa nishadi da farinciki wanda betaba koda mafarkin samunsa awannan lokacin ba. Lilly ce tafito taqaraso tana leqa wayarsa kafin yadago su hada ido tai saurin qunshe baki tana dariya dan hade rai yay don yaga alamar kaf cikin qawayen ayshan bawacca taga ma ganin makwancinshi sai ita,tace "habawa angon maida wuqar naxo gulmane tundaga nesa naganka da waya da headphones kana dariya I thought dawata kake waya nakai rahoto ashe mu ake missing har haka aka kasa haqurin mufito ake kallanmu," hararar wasa yawatsa mata yana fadin " aidaman anan kikafi kwarewa asa ido ba," yaqarasa yana maida kansa kan wayarsa,tace "naceba mutuniyar fa yau da alama exam din tamata dadi har extra sheet aka karba" dariya yay yana tina yajja suka kusan kwana tutorial last night,tace " meyene sirrin ko ba xa'abani ba," yace "tabbas sirrine tsakanin married couples kinsan tsadane dashi," girgixa kai tai tana cewa "this is not fair," dariya yay yana cewa "it is," tace "sameer yau kodai mubiyo tagidanku ne in antashi kawai......." wani mugun kallo dayabata yasa tahadiye xancenta don tasan yatsani suxo masa gida ba weekend ba sbd xasu hanashi rawar gaban hantsi tace hakanne don kawai ta tirashi, yace "kibiyo kodai kixo sakamin ido takanas gaki ga gida ba maganar biye biye mungode,kixauna agidanku," dariya tasoma yi,tahango aysha dasu meemee suna fitowa a hall din,tace " ga matarka canma cimun mutuncin ya isa haka" qarasowa sukai,yabude mata hannuwansa biyu tashige tana sauke numfashi cikin hadin baki yanmatan ke fadin "Awnnnnnnnnn" dagowa tai tana bashi butterfly kiss yana mayar mata Lilly tsabar dadi waya tadakko kmr yajja tadau al adar yimusu random videos at different moments tana ajjewa awayarta, yanxunma video din take musu, aysha tadago tana fadin "babyn komai damukai yafito I'm so happy" taqara kissing Cheek's dinsa,yace "masha Allah, aysh let's go home then nasan may be your already hungry right," tace "babyn I'm not but for sure nagaji from the lab experiment ga exam so inason xuwa gida nahuta nima," kallonta Lilly tai cikin tsokana take furta, "i thought xaki bini gidane yaya noora tace fa kixo tana nemanki," kallon SAM tai daya hade rai tace "babyn qarya take sotake kawai taita bata maka rai ba inda nace mata xanje" smiling yay yana hade goshinsu guri daya Lilly tariqe baki tana fadin "toh matar sameer ni nawuce se goben ko," tace bye tana daga mata hannu batareda tajanye kallonta daga kan sameer ba. 2days later,sameer ne yashigo hannunsa dauke da ledojin kayan chafane dayaje yayo parlor shiru ba abinda kakeji seqarar TV din da yacika ta ga duhu daya cike parlor tsit kakeji can yahangota tsakiyar kujera takafawa tvn ido ga robar milk popcorn ahannunta tana ci kadan kadan daga ita sai wata t shirt dinsa doguwa datake kawo mata har cinya kusan duka t shirt's dinsa intasa sesun sakko mata ya fahimci she love's wearing his clothes and shikansa yana enjoying ganinta cikin kayansa yana building wani connection tsakaninsu,harso take kawai taga yacire riga ya ajje nandanan xata dauka tasa wai akwai wani special scent nasa wanda ajikinshi kawai yake hardena saka perfume dinta tai takoma nasa amma still tace wnn qamshin bedadi se ajikinshi or any clothes dayay wearing, gashinta daure tasaka ribbon tariqeshi atsakiyar kanta,bayan sunyi dawajewa tadena kallo harse after exam shine yana fita takunna, tabayanta yabi yadauke remote control din yakashe yar qaramar tvn dake parlor aiko adan cikin mamaki tadago suka hada ido tamiqe tana fadin "pls yanxun xasu gama Sam kabarni naqarasa mana," maqe kafada yay tana qoqarin kwacewa yay sama da hannunsa yafita tsayi hakan yasa tataka kujerar tana qoqarin karbe remote din duk inda takai hannunta saiya canxa position yana dariya, buge bugen qafa tasoma yi ko ina najikinta na shaking and his sure ko bra babu ajikinta wani mugun turning dinsa on take intana wnn shagwabar shiyasa dagaiya yake tsokanarta wani lokacin dan taita masa dire dire yana qare mata kallo,hadiye wani abu yay daya tsaya amaqoshinsa lokacin daya tsinkayi muryarta tana fadin "nidai kabani, xafa sugama," yace "rule is rule,no watching movies harse angama exam,so you deserve to be punished," "saaam" tafada tana kwabe fuska taxauna wai ita alallai tayi fishi agefenta yaxauna yana leqa fuskarta yana dariya kafin yamiqa mata remote din yana fadin "babyn gashi" hannu tasa xata karba dasauri yay baya dashi cukuikuyeshi tai tana dragging dinsa harseda yakwanta flat saman kujerar yana dariya,cikeda shagwaba take fadin "nidai baruwana dakai indai suka gama baka baniba,ainaga nayi karatun nayi har nagaji ai ance taba kidi taba karatu koh ba hakaba,all work no play make jack a what I'm asking you Sam? Tafada tana jijjigashi smiling yay yace "doll boy,but you'll never be doll baby" yana saurin maida ita qasansa shiya kasance asama xuciyanta yafara bugawa daqarfi da qarfi tana kallon kyakkyawar farar fuskarsa da wani sensitive touch dayake bin thighs dinta dashi, dagowa tai ahankali tana kai masa kiss a Lip's dinsa it was so quick like a peck bata qarasa komawa ba yatallafota yana aika mata dawani hot french kiss har cikin kwakwalwar ta kejinsa, saqalo wiyansa tai tana lumshe ido tana taya shi,seda suka kai mintina ahaka kafin yadago yana kallonta tasan irin wnn kallon me take nufin straight yana smiling meyake nufi,itama smile din tamayar masa kafin kunyarsa tasa tashige jikinsa tana boye fuskata, Yace "Do you want me babe" Xaro ido tai tadago tana dan bugun qirjinsa sbd kunyar daya bata, smiling din gefen lips yay yana kaiwa saitin kunnenta yana fadin "i want more of you evertime i don wanna be apart from you,every touch every hugg, every kiss and every s........,dasauri tasa tafin hannunta tana rife masa baki don tasan aika aikan dayake shirin furtawa hannun yabi da tongue dinsa yana licking wani yarrr takeji dawani dadi har cikin kwakwalwarta dasauri taqara janye hannun ahankali tabayan kunnanta yasa harshensa yana sumbatar gurin yake fadin "babe its Just you and me,tell me how much you want this i want to know how i make you feel," yaqarasa yana squeezing ass dinta wata qara tasaki tana maqalqale shi ya dauke ta cancarakas yadauke ta tanata wuntsil wuntsil da qafarta harsuka shige bedroom dinsu. Fitowa yay daga wanka yana kallon yajja tanade cikin duvet sarai yasan ba barci take ba yajefar da towel din dayasa yana goge kansa qasa, yahaye kan bed din kusa da ita yana fadin "babe,babe" rintse ido tai saboda tina irin gurxarta da sameer din yaqara yi ayaudin kusan marabarsa da first night dinsu qalilanne,it feels good but as a pure virgin it still hurts duk damugun rakine rabin rigimar nata,qin kulashi tai yasa hannu yana xagaye cikin ta yanaji tasauke wata san sanyar ajiyar xuciya yadago yana fadin "kinhaqura," yana leqa face dinta qara tura kanta tai cikin pillow tana furta "nidai ban haquraba," smiling yay yana fadin "pls babe kinsan ba lefina bane ba koh,your too good dana kasa resisting dinki," tace "even so it still hurts," yace "ok babe tunda baxaki haquraba kirama kawai" yaqarasa yana dariya itama dariyan tai tana fadin "bad boy," tajuyo tana fuskantar sa, hancinta yaja cikeda tsokana yake fadin " pls kirama inkika rama shikenan munyi one one" yana qara mannewa da jikinta,ganin yasake daukar wani layin yasa tai saurin miqewa tana fadin "yunwa nakeji sameer,yunwa,yunwa" kmr wata qaramar yarinya tana riqe cikinta,shagwabe baki yay kmr xeyi kuka kafin yace " ok lemme go and quickly cook something like mekikeso," smiling tai masa tana fadin "koma meyene babe as far as kaine kagirka da magical hands dinnan naka inaso" tafada tana riqe mishi hannu kafin tasaki tamiqe yabita da kallo yana sake hardace harda tattun curve's dinta dasuke kasa dena masa yawo acikin kwakwalwa jin abun naqara taso masa yasa yay saurin miqewa yana ficewa adakin ganin tashige bathroom yana mamakin kansa da kansa dayajja yaxama lokaci daya akan ayshan. Yana cikin kitchen yana gyara kayan miyan daya siyo yaji bell din gidan tana ringing abunka da gidajen dalibai yakalli agogo it's almost magrib be expecting kowa daman bakowa kexuwa masu gidanba sesu lilly kadai wanda yasan barasu xomusu a irin wnn lokacinba, hannunshi yawanke yagoge da rag yana fitowa parlor yaqarasa yana fadin waye,tace "Nice" cikin mamakin jin muryar wacca tai magana yasake cewa "wa?," tace "toh matsoraci yayar kuce koh baxaka bude bane," dan smiling yay yana mamakin xuwan hudallah gidannasu, Allah yasa da alheri take tafe bude qofar yay cikeda farincikin ganinsa yasanya tai saurin hugging dinsa bayan ta ajje jakunkunan shopping datayo dan smiling yay without hugging her back yake fadin kulafa mijin aurene ni yanxun lpy daiko naganki dayamman nan," smiling tai tana fadin " lpy lau naxo ganin yan qannena ne,ko inkoma ne" yace " a'ah nibance ba karkisa sister dinki tafito ta haukaina,make yourself at home' yafada yana nuna mata kujera alamun taxauna girgixa kai tai tana fadin "wani qamshin girki nakeji acikin gidannan" tana dan qasa da murya karka cemin yar popsy ce take girki,smiling yay yana nufar hanyar kitchen tabishi yana fadin " gulma ajali haba babbar yaya ai itama ta iya girkin" tace " fadawa wani badai niba yanxun kaine kake mata girkin" tafada lokacin dasuka qarasa kitchen taga yana duba tananen beef din daya daura, yadan juyo yanadan hade rai yace "matata ce kuma itadin responsibility dina ce,so what donna mata girki,wai wana irin mentality ne daku we are a couple,meyasa akoda yaushe ita mace ita ake expecting tai taking this responsibilities meyasa shi wanda yakawota yarabata dakomai dakowa nata baxe mata hakan ba," hudallah hadiye wani mugun yawu tai tana fadin "ai sameer ganinai kmr kar ace kaxama mijin tace wai girki ma kaikake mata" yace "acedin so what? meyema don tace nayi nayi, balle bama tasaniba inayi so xaki iya sani cikin category din kan tace kuma karki sakemun irin wannan anan nida aysha are one bawani superiority atsakaninmu," yaqarasa yana xuba kayan miyanshi a blender,galala tai tasaki baki tana kallonsa ganin ya gargasa mata magana akan matarsa ko a kwalar rigarsa yacigaba da aikinsa, "love,love,love kana jina nafito awankan i need you here" tajiyo muryar ayshan nafadi daga quryar daka dan kallonta yay kafin yace "yauwa dan qarasamin blending din xanje nashirya baby," binsa tai da gwara gwaran idanunta kmr su fado qasa tana neman gasgata cin fuskar da sameer din yay mata ayaudin.wlh seta rama kmr yajja yabata mata shima seta bata masa rai kantabar gidannan tafada aranta tana qwafa, I'm coming babe" taji yafada yana wucewa yabarta agurin tsaye kmr status, kallon shegen kayan miyannasu tai tana ji kamar tasheqar da shege arariya amma ina idan tanuna bacin ranta tin yanxun haqarta baxata cimma ruwaba, xata shanye duk wani abu daxasuyi mata musamman sameer dataga idonsa yasoma budewa akan neman gane manufarta dole xata bishi asannu har yaqara soma yarda da ita kmr yajja yakeyi abaya. bayajja ta iya qarasa blending dintai ganin har lokacin sunshige d'aka bame motsi ranta kesaqa mata abubuwa dayawa dasuke aikatawa cikin dakin wanda rabin xatonnata gaskiyane ganin xuciyarta naneman bugawa yasanya tai saurin juye tattasan a tukunya tasoma soyawa batareda tasan tana aikata hakan ba, sunacan suna shan soyayya malama hudallah tarangada musu girkin White spaghetti da farfesun nama dayaji kayan qamshi domin madam din ba daganan ba gurin yin girki, saida takammala tas tasamu warmers masu kyau tajuye musu ciki tana fitowa tajeresu qasan carpet din dake parlor ganin babu dining table agurin, qarasa qarewa dan qaramin gidan da dimple ke rayuwa aciki tai kafin tace "iya wannan kadai yasa nafiki ayanxun daba biyayena kika auraba dawannan talaucin xantabbatar kin dawwama acikinsa amma nasan ko badade ko bajima biyayena would be successful some day sannan ko beyi arxiqi ba watarana baxe taba wulaqantaki ba,nafison kije inda xa atoxarta ki inda ba asan darajarki ba kiyi rayuwar kunci ta dindindin," dariyar aysha ce takatse ta daga xancen xucin datake tana juyawa, taci karo da abinda yasata kusan shidewa tana tafiya da baya da baya yariqeta yana binta da kisses kmr magnet sunmanne da juna seda taci karo da jikin hudallah daya dakatar da ita daga cigaba da tafiyar tana jansa tana tsokanarsa yasa tajuyo shima se alokacin yatina cewar wai yabar hudallah a kitchen yace xeje yadawo dan sosa kai yay yadanji nauyinta,yana fadin "sorry sis uhm,ahmmmm," aisha kefadim "hudallah" cikin mamaki "yaushe kikaxo kindade anan ne," smiling tai tana fadin "kitambayi mijinki aishanya niyay anan" juyawa tai tana kallonsa tace "babyn" takwabe baki riqe kunnensa yay yana fadin "shikenan I'm sorry I actually forget about her,kinsan babyn ina tare dake mantawa nake dakomai fa harni kaina babyn kice taya haquri," kama hannunsa tai tana juyawa kan hudallah tace "toh kinji babyn is sorry pls forgive him," tace " dimple it's nothing ganinki cikin farinciki hakama yabani satisfaction din danake buqatar gani,I'm so happy for you,kuma nima I'm sorry dase yau kika ganni su yayah sunyi grounding dina with bunch of body guards,basa bari naje ko ina from school se gida naso nabiku har kano nai congratulating dinku sun hanani dimple nadamu nasan halin dakike ciki ina fatan your okay but seeing how happy you are made me happy too da popsy yananan tabbas xecika da farinciki kmr yajja nacika ayanxun" dazuciya daya dimple ganin hudallah nakwalla tai tinanin na farinciki ne taqarasa tana hugging dinta tan fadin "I'm ok kiduba kigani kidena kuka kinji kema kicewa mamanki tadauke ki daga gurinsu tunda ketana sonki" dagowa tai tana girgixakai kafin tace "dimple she don't,she's just using me too yanxun amfanina yaqare tayi dumping dina dimple kiya haquri kiyafemun duk abinda nai miki is all under her influence ba abinda bint takeso aduniya sai kudi yanxun su muhsin ketashen kudi shiyasa babu yasu agareta" aysha kwallace tacicciko mata a ido tana tausayin halin da yar uwarta keciki ayanxun tace "kidena kuka kinji you have me your always welcome aduk lokacinda kikaji you need someone to talk to I'm always here nida sameer ko" tafada tana kallonsa yajinjina kai harga Allah shima yatausayama hudallah domin yagasgata mgnr datai akan bint din yanxun, cikin xuciyar hudallah wani haske tasoma yi ganin haqarta tasoma cimma ruwa, dimple tadorada "let's by gone be bygones kinji ni nayafe kema kiyafeni duk abinda namiki kinji," tace "nice aiduk naja dimple bakomai nayafe miki" suka sake rungume juna sameer aransa yaji dadin wannan union din na sister's biyu kenan daman mamansu keraba musu kai ya ayyana aransa, dagowa hudallah tai tana fadin "enough with the crying now kinga abinda nakawo miki tasoma xaxxage kayan maya mayay masu tsada da aysha tasaba amfani dasu abaya tana fadin " new designers ne nagani nace sena siyo miki,look this your favorite golden delicious perfume's it's amazing," sosai dimple ke smiling tana qarajin qaunar yar uwartata cikin ranta kafin takalli sameer tasan sunyi agreeing baxata taba sake karbar wani abu daga hannun family dintaba amma wnn hudallah cefa,yar uwarta kuma tasan baxataji dadiba intaqi karba this is the first time data taba bata wani abu tagasgata lallai hudallah nasonta lokacinda kowa ke gudunta ciki kwa harda tarin abokan datake dasu sbd tadena rayuwar alfarma irin tasu ita alokacin take qoqarin gina alaqa dasu, sameer ne yadanyi gyaran murya yana fadin "hudallah angode angode sosai da kyautar but it's ok,we are ok koh babe bama buqatar wadannan kayan yanxun aysha already change brand irin wanda mijinta xe iya affording and" dasauri aysha taqara raurau da ido kmr tai kuka yanason yabata abinda takeso amma baxe iya karbar wani abi daga gurin yan uwantaba kodako hudallah ce domin idan har maganar tafita wulaqanci ne xebiyo baya wanda baya fatan sake jurarsa, tattara kayan yay yasoma maidawa cikin Jakar,cikin jin dadin abinda ke faruwa hudallah kefadin "sameer meye haka yaxan kawowa qanwata abu kace baxata karba hakan fa bedace ba," yace "nasani shiyasa nabaki haquri ai," tace "baxan haquranba dimple kina kallonsa yana neman danne miki right dinki kika rabu dashi daman haka akace ayi a auren kakalli idonta duk wadannan abubuwan tana matuqar qaunarsu baxadai tafada baneba,kasan Arsal yafi saninta fiyeda kowa aduniyarnan bayan popsy shida kansa yarakani store yasiyo wnn kayan domin mutabbatar mata she's not alone we still care for her xamu bata duk abubuwan data saba dasu rayuwarta baxata canxaba donta aureka,we still care," "shut up" sameer yafada cikin daka tsawa yace "if you uttered another word again akan tsohon saurayin aysha sena bata miki rai acikin gidannan,have you lost it hudallah kayan da Arsal yabayar kika shigo dasu cikin gidan aurena,mehakan yake nufi kinason kilalatamin aure, kome? kinasan kinuna Arsal xefini iya bata duk abinda takeso kome," hudallah dasauri taje tariqo hannun aysha tana fadin "karki yarda da duk abinda yake cewa baqin kishine kawai yarufe masa ido kinsan baxan taba trying nai destroying marriage dinki ba,Arsal is back in town aysha,duk abubuwan daya faru balefinsa you know how much he loved you as his friend ko, they use him too sukasa yamaqale a US sbd sucimma burinsu suka bashi aiki a inda babuma network din waya don kar yasan abinda suke shiryawa,they all planned it su yah muhsin from the beginning su hadaku aure batareda sonran kowa cikinku ba kokin taba Magana da Arsal tunbayan xancen auren" aysha kmr wata sokuwa tagirgixa kai alamun a'ah tace "dimple kinga kiyi tinani karki bari dan misunderstanding kadan ya lalata alaqarki da Arsal da shekaru da dama aduniya wanda bashi da lefi cikin hakan,shine dakansa yay cuku cukun fito dani agida yaudin without our brothers knowledge yasanya ni gaba yace yanason yasan halin dakike ciki he want to help you" takarda tafaki ido taxira mata ahannu ganin sameer baya kallon su yajuya baya cikeda takaici yakasa jurar abubuwan da hudallah ke fada agabansa tadanyi qasa da murya tana fadin "you can contact him imma baki yarda da abinda naceba if you need any help,he will surely help you," kallon hudallah take kwakwalwar ta tatsoshe tama rasa mexata ce kawai seqarar buga qofa sukaji saida aysha tadan firgita ganin qofar na lilo kmr xata ciro tsabar bugun da sameer yay mata, kallon hudallah tai tana fadin "kinga babyn yayi fushi yatafi ko," shafa fuskarta tai tana mamakin da kuma jin dadin yajja kwakwalwar aysha tatoshe takasa tinani kwakwara mekyau kuma taquduri niyyan daga yau baxata qara bari tai tinanin kwakwara mekyau nata nakanta ba kullum xatake cikamata brain da abinda takeso tayine,tace "karki damu kinsan baqin kishinsa xesakko ne inkika nuna masa fushinki akan be isa yarabaki damu danginki damuka rage muke qaunarki ba xoki xauna I know you must be hungry by now,muje kici abinci ko little sis kinga wani kyau dakika qara me biyaye kebaki haka harda kumatu tafada tana jan Cheek's dinta tai smiling tana cewa bakomai cikin salon dukan cikinta take fadin "waiko ta ina kuka samu wannan gidan" Share Like and Comment

AYSAM Its Fatoums Passion's Love,passion,betrayal,romance,hatred and power between two different world's. Quote of the day. "Lots of people want to ride with you in the limo, but what you want is someone who will take the bus with you when the limo breaks down."

- Oprah Winfrey Eid special