Chapter 47
(Our story) Kallon da dimple tawatsa mata yasanya tai saurin canxa xancenta xuwa cewar, "karki yi misundersting dina dimple inason ne kawai naji ko akwai wani abu daxan temaka dashi" taqarasa tana xuba abincin data bude, girgixa kai aysha tai tana sauke numfashi kafin tace "kidena xubawa baxan ciba," "what? tadago ta dorada "meyasa baxa kici ba dimple,? tace "bana iyacin abinci idan batareda shi ba,a sort of couple thing I'm use to it shiyake feeding dina," wara ido hudallah tai kafin tai murmushi tace "shagwabar ce kenan shima akemasa yanxun dagirmanki harse ambaki abinci abaki,ahhh soyayya ruwan xuma toh xo aisena baki abakin nima natayashi pampering dinki" kafada tamaqale kafin tamiqe ma duka takoma daki wayarta tadakko deep inside she's so worried yajja sameer yafita yabar gidan tabbas tasan yayi fushi shiyasa yay hakan amma dawowarta hudallah kesake kwantar mata dahankali kan inta kula Arsal bawani abu bane aure aiba prison bane,har wayarta takarba takira layin Arsal dashi har lokacin dasuka gama gaisawa xuciyan aysha ba dadi amma hudallah kesake nunamata inta yarda Arsal batai masa adalci ba kusan duk rayuwarta sunyi tarene bekamata kawai don tayi aure tabiyema kishin sameer talalata alaqarsu ba! kallon clock kawai takeyi gashi har anxo sunyi magrib isha'ee ake kira bedawo ba number sa tacigaba da trying akashe, hudallah miqewa tai lokacin data ga sameer beda niyar dawowa hirar datakema ayshan ma kwatakwata bata jinta hankalinta nagun mijinta,tace "toh ni xanwuce yamun text yadawo shixai maidani" aysha bata kawo komai tsakanin su ba tamiqe tana fadin "toh hudallah Allah ya huta gajiya nagode sosai" tace "bakomai baxaki fito kugaisa ba," dan fito da ido waje tai tana fadin "kina ganin yafita don kawai muna maganarsa inaga yaxo yatarar dani tareda shi,bakomai aimun gaisa awaya" kama hannunta tai tana fadin "meye wai don Allah sekace wata wacca bata wayeba haba aysha yaxaki ringa bari miji yana juya ra'ayinki,pls let's go kiganshi it's been months since kuhadu aibaxe saniba tunda bayanan sedai inkece xaki gaya masa," girgaxa kai tai alamin a'ah tace "hudallah kije kawai pls nikam banda abinda xancema SAM idan yasan naje gun Arsal banason bacin ransa," tsaki hudallah tai cikin ranta amma afili setace "toh bari ince masa yashigo kawai tunda baxaki fitoba," "kai" aysha tafada tana girgixa kai tana smiling "nidai a ah kirufan asiri," kama hannunta tai tana janta cikin wasa " nidai toh kitaho kirakani qofar gida kawai toh yaganki daga nesa kawai kidawo," "toh" kawai tace tadau hijab din data idar da sallah dashi tabita hannunta cikin nata suka fito tsakar gidan, qofar gidan suka fito tacoge agurin tana kallon hadaddiyar BMW din Arsal daga gani sabuwa ce dal new model, inda ada ne ba abinda xehanata karbar motar ta dana tai guje gujenta aciki amma sedai tatsaya tana kallo hudallah taqarasa takwankwasa masa glass yafito yana adjusting suit din dake jikinshi da alama daga aiki yake, yarame sosai bakamar last time data ganshiba yayi wani irin haske mekyau, she miss him,as her friend sbd Arsal nadaya daga cikin mutanen datake matuqar qauna da dauka da mahimmanci mutanen da basu wofantar da ita acikin quruciyar ta ba he's her best friend amma baxata taba auna gurbinsa dana sameer ba, sameer rayuwarta ne ita kanta batasan irin san datake masa ba shiyasa she's ready to sacrifice alaqarta da koma waye ba Arsal ba for him. Daga bangaren Arsal tundaga cikin mota yahangota xuciyarsa sake bugawa taringayi ganin wani irin canji maikyau atareda ayshan la'akari dagidan da tafito aciki yayi tinanin xeganta afirgice arame cikin damuwa da nadamar auren sameer amma sabanin haka wani irin kyau dacikewa yasake ganin tayi duk da jikinta duka arufe yake amma hijab din rubber ne yabaiyana komai nacikin siffofin jikinta, hadiye wani baqinciki yay amaqoshi tabbas all this emptiness dayake ji a new York bawai rashin hudallah bane rashin dimple ne yadawo and he fucked hudallah more than hundred times beji satisfaction din dayaji ba kallo daya dayaywa dimple, meyasa xuciyarsa take neman yaudararsa? meyasa betaba tashi fadawa soyayyar gaskiya da dimple ba seda taxama tawani,? why? yake tambayar kansa dakansa, kafin yaji knocking jikin window dinsa ganin hudallah yasa yaji bacin rai nasoma dawo masa tabbas yasan cewar abinda yake shirin yidin badaidai bane amma dole yayi hakan xeyi amfani dakowa dakomai don ganin dimple taxama mallakinsa kuma ba aure najeka kadawo da hudallah kefatan yayi ba aure na soyayya na dindin din,and he'll get rid of this bitch for sure kafin yafara sabuwar rayuwa da dimple dinsa koda hakan nanufin yabatar da hudallah domin itace kadai tasan sirrin dake cikin ransa da abubuwan da jikinta suka hillaceshi xuwa aikatawa tabbas yayi dana sanin biyema hudallah da irin yajja tamaidashi shekara da shekaru amma not anymore yanxun hankalin sa yadawo jikinsa after lokaci yaqure yagane hudallah ba xabinsa bace he's just craving for her body , he never loved her,it's just lust, kuma xeyi duk meyi karta gane hakan harxuwa lokacin daxata tayashi cimma burinsa akan balle aure nan na dimple, bayan yafitone yatako xuwa inda take fitilar qofar gidan na haske su, smiling yake mata itama tana mayar masa bakin yasha wani arnen white lip gloss tinawa dacewar wnn kyakkyawan lip gloss banasa bane yasanya yadan choge yana kwabar kansa da kishi domin banasa bane awannan gabar, itace taqarasa tana fadin "yah Arsal,ashe rai kangarai" jin sunan sa abakinta yasanya yawani lumshe ido anger din dayaji wani sanyi na replacing dinta,yace "bestie na yakike," smiling tacigaba dayi before tace "ina kashiga all this while I really missed you," yace "I miss you more sweetheart,bakiji dadin danaji ba da naganki kinyi kyau abinki it seems qanina nakula dake sosai," murmushin tane yafadada ta jinjina kai haka kawai takejin kunyarsa kafin takalli hudallah tace "toh kugaida gida kunji,nibari nakoma ciki" dasauri tajuya xata koma yariqo hannunta dif kakeji ankashe wutar anguwar ba abinda ke haske se wata asararin samaniya, juyowa tai tana qoqarin qarbe hannunta taji yace "tsaya mana xanbaki saqone common muje mota," hudallah data hango mutum can taqarshen layin duk da akwai duhu ta tabbatar sameer ne domin taga yanayin tsayinsa, murmushin mugunta tai ganin aysha ta tirje baxata ba yasanya tashiga bata baki suje yanxun xata dawo,waya mutu waye yay rai ahakan har suka qarasa motar bonnet din motar yabude aciro kudade masu yawa yana miqa mata yace "ungo," kudin tabi da ido tana girgixa kai tasan idan takarbi kudinnan tabbas seran sameer yabaci gift ma yafice agidan balle kudi,tace "baxan karba ba yaya Arsal I'm sorry pls karkayi forcing dina akan hakan," akan cinyarta ya ajje yana fadin "i will for sure,nasan duk abinda su muhsin suka miki they blocked your account,sannan suka kwace miki car's karki damu kinji inason kawai ki kasance afarinciki duk abinda kikeso just give me a call xanbaki kinji," girgixa kai tai kafin tace "Sam xeyi fada bayaso," wani bacin rai Arsal yaji wato bama tasan tabata masa rai shiyasa baxata karba ba haka yay yay da ita taqi karba daga qarshe dai tabude motar sukai sallama da alqawarin xeke kiranta suna gaisawa lokaci xuwa lokaci. hudallah dake bakin mota talurada lokacin da sameer yashige gidan tawani sheqe da dariya tana fadin "yanxunma kafara gani." Ahankali takulle qofar parlor data shigo duhu dumdun hakan yasa takunna flash din wayarta tacigaba da lalubar number sameer,har tashigo dakin qamshin mayataccen perfume dinsane yatona masa asirin yana cikin dakin jin qamshin yasanya tasoma lalubensa da idonta can tahangoshi qarshen dakin yakifa kansa kan gwuiwo yinsa cikin duhu, kmr mekuka sosai tafirgita don bata taba ganinsa cikin wannan yanayin ba taqarasa tana ajje wayar agefe tana fadin "babe,babe" banxa yay mata hannu tasa tana qoqarin dago fuskar sa yafixge cukuikuye shitai tana fadin "babe I'm sorry idan abinda hudallah tace hurts you baxanyi amfani dakayan ba xanbayar kawai nakarba kawai don kartaji badadi," tureta yasomayi ahankali taqi bashi damar yin hakan tana qara sashi ajikinta,shi haka dabi'arsa take idan yay fushi baya taba magana adaidai gaban se hankalinsa yadawo jikinshi sbd yasan idan yabude baki xefadi duk abinda yaxo masa ne, ganin da gaske sameer yaqi kulata yasanya tafashe dakuka tana fadin "I'm sorry pls karkayi fushi dani, babe i can't fucking take it," aqirjinta yakwanta tanajin yajja numfashinsa kesauka dasauri da sauri,fuskarsa tadaga xuwa tata tai curving face din sosai taji kmr tashide jin dumin hawaye afuskarsa,tace "menene waye kafadamin bacin ran duk nakayan ne xanje naxubar yanxun" miqewa take qoqarin yi wnn karon shiya riqeta ta sake tsugunnawa tana kallonsa, "he Touched you! yafada yana qanqameta, "why did you let him,? I hate you for that aysh, zuciyana can't take it idan naga wani kusa dake you even followed him to his car,kefa matar aurece shidin ba muharraminki bane i felt like i'm worthless" dasauri yasoma girgixa kai yana janyewa daga jikinta, miqewa tai adan tsorace tana kallonsa kafin tace "I'm so sorry I didn't mean to SAM,he just insist don't you trust me sameer,nothing happen he just hold my hands" dagowa yay yajja blue eye's dinsa suka sauya kala yaqara rikirkitata batasaba aifushi da ita tawannan hanyar ba, tasaba idan tai laifi ummi hayaniya takeyi ta xageta wanda it doesn't affect her amma wannan attitude din da sameer ke bata yamugun tayar mata da hankali xatafi son yay mata ihu akan yaringa mata hakan da yakeyi ganitai yamiqe xuwa gefen gado yakwanta ahankali taqarasa xuwa bayansa, jim kadan tai jin beqara cewa komai ba se saukar numfashinsa takeji ahankali tasan sarai ba barci yake yi, hannunta tasa tana xagaye cikin sa tabaya kanta agadon bayansa take fadin "kadena jin tsoro sameer I'm yours forever nasan kana tinanin Arsal xe rudeni da abin duniya nakoma sanshi,sameer kajinan banida burin rayuwa babba muddin ina tareda kai ka isheni komai narayuwa,inason narayu dakai acikin farinciki,stop feeling insecure baby,kaikadai nake so kai kadai xanso har qarshen rayuwana,sameer I'm sorry akan binsu waje danai batareda kasani ba harnashiga motarsa,i'm sorry nabarshi yariqeni baxan qaraba baby,nothing happen becemin komai ba illa kudi da yabani" dasauri sameer yajuyo yana kallon fuskarta cikeda tuhuma shafa fuskarsa tai tana fadin "bankarba ba sbd kudinsa baxasu taba birgeni ba ba abinda mahaifina bemunba lokacin yanada rai bayan yatafi yabarni cikin wnn duniyar mecikeda qalubale nagane cewa jindadi ba rayuwar kashe kashen kudi,hawa mota,sittura mai tsada,duk basuke bama mutum farinciki ba,sameer I've never being happy in my whole life harseda na hadu dakai kaxama ni naxama kai,when i say I love you,you mean everything to me,I'll sacrifice anything or anyone to be with you,kadena bari wasu tinanin nikan suna shiga suna ruining what we had! dogon numfashi yaja kan yajawota xuwa qirjinshi yakwantar tanajin saukar numfashinsa,yace "aysh I'm scared ina tsoron watarana ki gaji darayuwar damukeyi I can't afford even the toothpaste your using each day,ballantana expensive clothes din dakike wearing,but Arsal can,ina tsoron kada kibarni watarana I can't do without you babe,Ina qaunarki sosai," dagowa tai tana kallon yajja ya lumshe ido yana fada mata,saukar Lip's dinta yaji kannasa tasoma bashi wani passionate💋wanda ke rikitar masa da lissafi bude idonsa yay tadago tanamai murmushi before tace "I want this every morning not some lavish toothpaste babe," taqarasa tana tickling dinshi dariya yasoma yana fadin "babe are you sure, don't turn me on,babe pls,babe I don't have condom," tacigaba tana dariya yana biye mata,akace mata da miji se Allah haqan hudallah bata cimma ruwaba domin cikin daren wani sabon babin soyayya suka sake budewa. Two hours later kallonta yay kafin yadaga yatsa yasoma qirga tace mishi "what are you doing? yace "Uhm lissafin month din haihuwan ki nake" Xaro idotai tana fadin "A'ina kaga cikin daxa a haihun I'm too young to get pregnant" "He hehe,"yadara yana fadin but your not too young to seduce me to get inside of you without that fucking condom and I'm sure nasaka baby ciki" "sameeeeeeeeeer" tafada cike da jin kunya "Wai baka jin kunyata ne sekace wata uhm mema xance,it's just once I won't get pregnant, I'm not ready,I'm still a high schooler,koso kake nai dropping out," yace *by Monday you'll longer be a high schooler,I planned it all we will have at least a year before starting school so kinga semuyi using dawannan damar kibamu kyakkyawan baby,you know how much I love kid's,harfa nayi deciding name," miqewa xaune tai tana dariyan shirmen na sameer din domin tasan itadin baxata dauki ciki ayanxunba kmr yajja suka yarjejeniya harse tagama karatu taso suje tayi birth control but yay insisting condom will do gashi tun kan akai ko Ina sunfara karya dokar, Cikin son qara tirashi take tambayar wani name xesawa babyn! Smiling yay yana fadin samyrah,I love that name can you imagine intashiga school samyrah sameer,yaqarasa yana wani rufe fuskarsa duk wai dadi yakeji sosai lamarin nasa kebata dariya cikin da babushi har yayi deciding name da gender hardasu xuwa makaranta,tace sameer "what if it's a baby boy,? jim yay kafin yace "I'll name him after your popsy," smiling tai tana fadin your so silly gara kafarka daga mafarkin samun baby nankusa we have alot ahead of us and kid's are not part of it," Yace nagane kifa,kawai bakison kiji anacemin Abbie or Abba shiyasa wow it will be even better if you had twin's idan baby samyrah da brother dinta little popsy suka dawo amakaranta sesutaho dagudu sunamun oyoyo " Pillow tadauka tana rufe kanta dashi don yasoma takura mata da hirar shirmennan tasa tana dariya,binta yay yana fadin " kuma sena cemusu karsuce miki mama tunda bakyaso ahaifesu kidena kudundunewa haka karki takuramun baby samyrah naciki" juyowa tai tana manna masa pillow din afuska tamiqe tabarmishi dakin yana mata dariya
Hudallah ce kwance gefen gadon shi tanata duba wayarta tana kwafa talura this day's Arsal intace xata kwana gurinshi seyay ta mata kwana kwana yana basarwa sekace daba shi yake binta tana banxatar waba tsaki taja kafin takwanta tana fadin "duk inda yajema inanan ba inda xani harse kadawo," ahaka barci yakwasheta. daga bangaren Arsal kuma bayan yasauketa AJ villa yanufa yanaxuwa yatarar muhsin bayanan yana gurin kudrat a hospital, yaqarasa can akan dole ya tilastawa muhsin suyi pursuing plan dinnan nasu sbd so yake shifa cikin wnn shekarar yatafi da dimple US kawai ayita taqare. Qarfe biyar daidai na asuba Alh dikko ya amshi baquncin jami'an NDLEA agidansa shida mal sufyan Fulani ana tuhumarsu da safara da fataucin miyagun kwayoyi atake anan alh dikko tsabar baqinciki data kaicin xubarmasa daqima da ake shirin yi yafadi qasa wanwar, yasamu bugun xuciya kafin aqarasa dashi asibiti rai yay halinsa bayajja baban sameer beyiba kan sukyaleshi yatafi dashi suka hana rnr gaba daya unguwar rijiyar xaki taga tashin hankali domin cikin tuhume tuhumen da akema su baban sameer din harda efcc wai wani senator abokin Alh yasaci kudaden government yace su yake bawa ajjiya nandai aka tasa baban sameer har garin Abuja batareda yasan daya daga cikin abubuwan dasuke tuhumarsa dashi yayi ba, mutuwar Alh dikko tarikirkita jama'a se Allah wadai suke da hukumomin sbd sunsan Alh mutum ne me nagarta dabaxe taba aikata abinda ake tuhumarsa dashi ba. Qarar bell din qofar gidane yatashi sameer da aysha da dogon barcin daya daukesu tun bayan sallar asuba dasukai sameer ne yamiqe yana yamutsa fuska, kafin itama tabude idonta ahankali tana fadin "babe qarfe nawane daxasu xo su takura min ni barcin be isheni ba" wayarsa yajawo yana fadin "kinga niba! aitun daxun nace kisamun charge ashe bakisa ba wayar yariga yamutu," miqewa tai tana smiling kafin tace " meyene xakai dawayar inbanda abinka nima naga kai kacinyemun charge din jiya kace bara akashe flash dinba," turo baki yay kafin yace "senayi maganin qawayennan naki tukunna qarfe shabiyi suringa takurama mutane dabugu basusan ba atashin pregnant woman intana barci ba" Aysha cikin dariya take fadin "it's still early please spare me karkasa wadannan yaran suji su samu abin tsokana nima ba komai acikina se su kidney aha" Dariyay yana fadin "time will tell maman samyrah" miqewa yay,yana fadin "barinaje nabude kuma yau kifada musu bawacca xangirka ma breakfast niba dan aikinsu bane I'm about to be a father" dariya tai tana fadin "haba babyn aysha qawayena nefa," Yace I'm no longer babyn aysha I'm my rah's father" tace "SAM stop annoying with this silly talk's please kaje kabude nawa" qofar bedroom yabude dasauri tace " babe" yajuyo yana fadin "babe," tace "rigan fa ko sokake kai showing musu marks din danake baka while having......" seta rife ido kallon kansa yay kafin yadawo gefen gadon inda tacire masa jallabiyar bayan sun idar da sallah, cije Lip's yay yana fadin "bad gurl,wayene yacire......," dasauri tace "kaje kajefa kaji xasu balle mana bell fa,wani look yabata before yace xamu hadune" yaxira jallabiyan yana fitowa. Yana budewa kuwa yaci karo da Lilly dasauri take fadin "good morning friend! suma su meemee suka dauka "good morning! dan bude baki yay cikeda mamaki kafin yace "wani sabon gulman ne kuma xa acuceni qila harda cemin good morning friend yaushe naxama friend dinku" yamatsa daga jikin qofar suka shigo,meemee ce da bakinta beshiru take fadin "waida yau madam xaka dan aramana our birthday is around the corner, meenah and I xata dan rakamu shopping,* wani kallo yawatsa musu dasauri Lilly kefadin "hour biyu kacal haba babyn aysha pls " tahada hannunta bibbiyu alamun roqo,aysha dake bakin qofar bedroom dariya tafara yi tana fadin "da alama cutarmin miji xa ai shine ake lallabasa," taqaraso tana xama saman babbar kujeran parlor, meenah ce taxauna gefenta ahankali take fadin "kitayamu lallaba ogannan naki mana kinsan taurin kansa mugun kullene dashi kmr mutanen farko" dariya aysha tai kafin tace "baby gulmanka ake," bude bakitai kafin tasa hannunta tadakama aysha duka agefen hannunta dasauri sameer yaqarasa yana fadin " amma kekam anyi muguwa haka kurin kixoma mace har gidanta kidake ta,babe nagani daxafi does it hurt," meemee cewa tai " meenah baki kyautaba yaxa'ai ana gyaran targade kice ga karaya yaxo kinsanfa kwaice agabansa," aysha shagwabewa tai tana langwabe masa wai yasa Meenah tabata haquri alhalin irin dukannen ne nawasa baxafi,sameer yace "kibata haquri konace anfasa fitar da itaba inda xata ko," kallonsu tai kafin tace "Allah yabaki haquri tunda kinxama masharran ciya" gwalo taimata tana fadin "Kindai bayar," miqewa sameer yay kafin yace "qarfe nawa xaku dawo inkun tafi," Lilly tace "yauwa shiyasa fa nake yinka irin totally dinnan sameer dawuri xamuje kan kataso daga internship dinkama mundawo," yace "yau ba inda xani dabadan kuba we are going to spend the whole day in bed ko babe," jinjina kai tai memakon su suji kunya se su Lilly kejiye masu kunyar,meemee tace " kukam anyi jarabbabbu" qasa qasa,aysha sarai tajita sameer dake nesa da ita yace "mekikace," tace "ahhh nothing bakomai mungode aron ma da aka bamu wllh yayi," shigewa daki yay yabarsu nanfa hira taballe kafin ashige kitchen afara diri dirin dora breakfast. Wanka yay yafito yasoma kwala mata kira,kan yadire suka daura da "babe I'm done, kixo kishirya ni," dariya aysha tai,Lilly tace "jeki karya fito yakoramu daga kehar mijinnaki tabararru ne," tana shiga kam yaqara narkemata qarshe nata wankan seda aka sake tare, sundau lokaci sosai kafin su fito su shirya sameer naqunqunin fitar da xatai tabarshi suka gama shiryawa kasancewar ba inda xeje kawai yasaka dogon wando da yar qaramar t shirt din Versace yakoma gado yana daukar wani novel na aysha datake karantawa during her free time, pride and prejudice yarasa metakeji cikin littafin shikansa ya karantashi yakai sau goma sha wanda yasan ita takaranta yakai sau dari, amma kullun kana mentioning name din xata xauna taita bashi labarin littafin daya riga yagama hardace wa, shidai nasa aikin uhm,da uhm uhm kawai, kuma surprisingly he did enjoy it idan taxauna saman lap dinshi tana wasa dakanshi wataran tace setamai kitso tana bashi labarin yayta smiling does kind of moments yay creating wata muguwar so da shaquwa atsakaninsu sosai suka sake fahimtar juna, yana kallonta tagefen littafin tanata qalqale qalqale a face dinta yasan baxe wuce kwalliya takeyi ba ay applying mascara,kajol and lip gloss wanda yasan he'll end up abakinshi don yahanata sawa taqi hanuwa,juyowa tai tana gyara xaman mayafin wani dogon rigar atamfar ta da yasiya musu itada moon qanwar kamal tadinka tasoma jujjuyawa agabansa wai ya gani tayi kyau, tsabar kyan datai yasa ya ajje littafin yana fadin "bakiyi kyauba kalli wani fa daurin dankwali dakikai kmr daga 18th century kike" kwabe bakitai tana fadin "dagaske? takoma gaban mirror tana gyara dan kwalin dariyace take cinsa yadaure kafin tajuyo tace "waiko atamfarce bataimun kyauba nacanxa kawai nasa dayar ko me bubu," yace "exactly," aiko dasauri tamiqe tabude wardrobe dinsu taciro sabon atamfar da aka dinka tare dawannan din,wani lokacin rashin wayon ayshan nabashi mamaki ahaka kmr yes but she's too naive tana yarda da duk abinda kafada mata daxuciya daya take karba and is useful to him sometimes kmr dai yanxun dayaga rigar yakamata idan straight yace tacire baxataiba xata masa taurin kai amma yanxun cikin lumana yamata wayo xata fire, taqarasa wa gabanshi tai tana fadin "toh xugemin zip din" da lips dinsa yakama wai xe xuge zip din yana xura hannun sa cikin rigarta dasauri tajuyo tana dan bige hannun, "SAM kabarifa fita xamuyi," rolling eye's dinsa yay kafin yace "toh nasan xanyi missing kafin kidawo so i wanna touch them for a little bit" yana sake qare mata kallo tana canxa kayan,yana sake hardace figures dinta cikin kwakwalwar shi,qarawa idanuwanta girma tai tana fadin "no your not going to,indai baso kake kaga Lilly gabanka yanxun ba they are waiting for me," taqarasa tana juya mishi bayan don yaxuge mata, fakar idonta yay kawai taji hannunsa saman qirjinta yana shafa wa tasaman lace bra din da tasaka,soft hand's dinsa na haifarmata dawani kasala cikin jikinta she gasps, sosai yasoma fitar da ita cikin hayyacinta kafin tajiyo Lilly tana fadin "aysha karfa muyi yamma,baxaki fitobane kose nashigo" dasauri tayi baya tana juyowa takalle shi,qunquni yacigaba dayi daqyar dai akasamu aka xuge zip dinnan,yay curving face dinta yana kissing lips dinta, tafito. yakoma saman gadon yana naushin pillow kmr shine Lilly don tasoma qular dashi. Su Lilly agaba suka sata da tsokana kan tashanyasu tabiyewa miji suyan dadi miji,meenah hardace wa itamafa takusa aurennan don baxata bari tafara john Hopkins babu aureba kartaje ta lalace abanxa. Muhsin ne gaban haj Maryam, Kallonsa tai tana fadin "katabbatar da abinda kake fada gaskiyane yaron bason tsakani ga Allah yake mata ba," yace "mommy kinsan baxan miki qaryaba koh yarannan idan har muka xuba ido muka barsu suka cigaba daxuwa inda take baxata gane kuskurenta ba," jim tai kafin tace "kasan sarai raba yarannan xa'asha wiya amma tunda kace hakan bari sugama jarrabawar wnn satin suna kammalawa daman visa dinsu bata rigada tayi expire ba nima inason naje US din gurin megidan semu tafi tare, itakuma Lilly fa kayi yaya da ita kasan sarai tafi shaquwa da ita akan sauran," yace " karki damu mommy indai Lilly ce xamuji da ita fatana kawai kiyimin gaba dasu twin's din kuma kikwace wayoyin hannunsu sbd kada sukirata koh takira," tace "katabbatar muhsin hakan xesa aysha tabar shi yaron" yace "ahaf kibari Kawai mommy kinacan US xakiga mutuniyar tabiyoku," dariya tai tana fadin " toh Allah yasa daman nifa can auren saurinnan bekwanta minba gara araba kowa yahuta." Cikeda ledojin shopping suka shigo gidan suna shewa irin ta yan mata ana hira,shigowa parlor dimple tai da sallama kafin tafara kiran "babe,babe nadawo I'm sorry munyi late,Meenah ce tatsaya ruwan ido" daki tanufa taga wayam bakowa, takoma kitchen ganin half done miyan dake kan gas yakashe yasanya jikinta yay sanyi taduba agogo sanyi taji jin ana kiran sallah yasanya tace "toh qila yatafi masallaci" qarasa girkin sukai bayan sun idar da sallah seda suka cika cikinsu sannan suka mata sallama bayan isha'ee suka wuce tasan qa'idarsa daman se bayan isha'ee yake dawowa daga masjid inyafita da magrib sbd yana tsayawa yima wasu student din nile karatu before yadawo ganin hartara tayi bedawo ba yasanya takoma tana dakko wayarta a charge tasakata aikuwa tana dauka takunna tasoma dialing no dinsa jikin socket din seda tai ringing takatse sannan tasake bi nanma ba respond sosai tafarajin damuwa ganin besaba mata hakanba, kawai tasake dialing cikin sa'a aka daga tace "babe ina kaje," muryar moon tajiyo tana fadin "bashi bane ba," tace "moon kuma,meyafari lpy daiko yaushe kikaxo," cikin sarqewar harshe moon kefadin uhm ahm bakisaani ba," tace "menene yafaru,menene bansani ba,? tace "daddy ne Allah yay masa rasuwa yanxun sameer din yaqaraso," kwanyar kantace tadauke lokaci guda kafin tai comprehending abinda moon din tafada daddy badai Alh dikko ba don shishi kadai tasan sameer nakira da daddy duk duniyar nan,tace "Moon daddyn kam," fashewa moon tai dakuka tana jinta ta speaker din, wani abu taji ita kanta yatsaya mata arai tana tina murmushin dattijon lokacin dayake mata gaisuwar nata mahaifin ashe shima bame tsayin rai bane,tace "Moon kiya haquri kidena kuka addua xakiyi masa Moon I'm so sorry Allah yajiqanshi yakai rahma kabarinsa," "ameen" moon tace tana qoqarin share hawayenta,take fadin "yace wai ince miki kibi Lilly xuwa gidansu xuwa gobe dasafe xedawo in sha Allah inkinajin tsoron xama ke kadai," "tohm" tace mata tana fadin "kiyiwa kamal gaisuwa on my behalf kafin naxo Allah yajiqan rai" tace "ameen,ameen angode sister dimple." takashe wayar aysha xama tai saman gadonta gidan naqara mata wani duhu ba sameer tsoron gidan tasoma ji sosai ga wannan rasuwar da akai tasan aduk inda sameer yake yana tsananin buqatarta sbd yana cikin damuwa tana tina lokacin daya kebata labarin yajja sukai da daddy before suje neman aurenta yajja yake jidashi ga kamal dake treating dinta as his little sister tasan xafin mutuwa tasan menene tashin hankalin dasuke ciki ayanxun batai auneba se tacinchi kanta cikin kuka weeweee ahakan har barci yadauketa batareda takira Lilly tadawo tadauketa ba. Dasafe data farka idonta duk yakumbura sakamakon kukan datasha tayi lattin sallar asubah hakan yasa tana tashi taje tadauro alwala tai sallah tacigaba daroqama Alh dikko rahamar ubangiji, dakyar tamiqe taqarasa tai wanka tana fitowa taduba wayan ta Miss call din sameer tagani dasauri tabi gabanta na faduwa ringing biyu yay picking tanajin qarar motoci kmr atiti yake, da sallama ya ansa kiran ta ansa tana gaisheshi ya amsa yana tambayar yajja takwana,daga jin muryarsa tasan he's not okay,tace "I'm ok Sam,kaifa ya haquri? yace " dagodiya aysh," tace "Allah ya gafar tamasa," yace *kiya haquri jiya nafita without notice nima I'm shocked shiyasa kinji dafatan dai baki kwana ke kadaiba koh kinbi Lilly" girgixa kai tai kmr tana gabansa kafin tace "i don't want to," yace "but why banason kiringa xama cikin kadaicifa" dan jim tai kafin tace " yah Arsal nacan fa," shima jim yay before yace " aww namanta for the meantime,ina kan hanya before noon in sha Allah xanshigo garin," tace " harxaka dawo nayi tinanin se anyi uku," yace *nope baffa nacan nida uncle xamuje muji mexa a iya kan case dinsa," danjim tai kafin tace "baffa kuma,wana baffan shime yasa meshi" wani tashin hankalin na bayyanuwa afuskarta,yace "karki tashi hankalinki kinji love,ba maganar waya bace we will talk inna dawo ko,bye bye take good care of yourself kuma make sure you eat well nasan halinki xakice harsena dawo xakici abinci kar insoma jin hakan," smiling tai hawaye nagangarowa tasaman idonta duk da bata ganinsa tasan cewar qoqari kawai yake yaga tayi farinciki yaga yaboye nasa damuwar don karta damu shiyasaka take matuqar qaunarsa. Muhsin,muhassin,hudallah and ummi ne suka hada glass din non alcoholic wine dinsu, muhsin nafadin "let's raise a toast on behalf of our half achievement," "Cheer's " suka gwara suna daukewa kowa yakai bakinsa,muhassin kefadin "hudallah your a genius bantaba tinanin this your idea will work ba yanxun yar lelen popsy xata gane power of money," smirking hudallah tai tana fadin "remain the valedictorian future," tana qarasa takyalkyale dariya ummi murmushi take tana fadin "hudallah kinfa xartani a kwakwalwa fa gaskiya nima nayarda da maganar yayanki your a genius," fara ido tai,muhsin yay danyi jim kafin yace "toh tayaya xakisaka akoreshi daga makarantar, "hunh" taqarasa tana fadin "wannan fa abin mesauqi ne kamanta IMPERIAL tasu waye," yace "ammafa sis wadannan turawan dasuke tsaronsu baxasu yarda muyi bribing dinsuba," tace " are you sure" tana miqewa tasoma jujjuyawa,yace "what?what did you mean? tace "bakasan cewa a inda kudi basa aikiba wnn xeyi," taqarasa tana nuna masa jikinta,yace "me," ahankali take fadin "Maceh," sheqewa sukai da dariya tace "munhadu da chief administrating director din "AD smith and I use my tricks he's head over heel's for me" taqarasa tana tafa hannu,muhassin yace "guy's aren't you a little bit harsh gaskiya this is too much kunsamfa he can lose his entire hardwork," muhsin cikin dan hassala yake fadin "who care's ko rayuwansa xerasaba karatuba ba abinda yadameni nidai burina kawai yacika shine," ummi tace "tabbas muhsin nima ina bayanka akori dan matsiyata yakoma riga kora shanu kawai" hudallah kefadin " kai ummi kafin su sheqe da dariya." tana xaune saman kujera daga ita se littafin ta custard dinma data hada anan tabarshi takasa kai komai bakinta sake kallon watch tai ganin har an idar da isha' ee bedawo ba taqara sake soma duba littafin domin gobe xasuyi exam mafi mahimmanci arayuwar karatunsu as future software engineers PS ne last paper dinsu kuma idan babushi result dinka da takardar tsire duk dayane kmr mutum meson yaxama gynecologist ne bashida biology, karatun sam yaqi shiga. ahankali taji motsi kmr ana bude qofar waje dasauri tafito tsakar gidan rungume da littafin ta, yana budewa kuwa tai ido hudu dashi murmushi yasakar mata se hawaye natsananin kewarsa datai dakuma damuwar dayake ciki dagudu taqarasa tafada qirjinsa tana sauke ajjiyar xuciya shima hugging dinta back yay yana daukar ta ahakan suka soma tafiya, "shshshshs it's OK bagani nadawo ba kidena kuka kinji babe," cikin kunnensa take fadin "kaya haquri kaji Allah daya dauke manashi yafimu sonshi in sha Allah aljannah ce makomarsa," yace "ameen ameen love na Allah yay maki albarka," tace "ameen ameen husband," akan bed yasauketa yana goge mata hawayenta yana sake kwantar mata da hankali. kayan jikinshi yasoma ragewa don yakwaso gajiya sosae ta tayashi yacire yashiga watsa ruwa dasauri tatafi kitchen taja tsaki yakai sau goma tana yiwa kanta dakanta masifa da gorin rashin iya girki tarasa mexata dafa masa domin kuwa koh tarakoshi girki bata taba maida hankali taga yajja yake saidai taita distracting dinsa da surutu kala kala, yana jinta . tukunya tadauka taxuba ruwa tadaura dasauri taciro wayanta tai browsing yajja ake dafa noodles,aiko tana duba cookpad tagani tai smiling takashe gas din tukunna veges din datake needing tadibo a kwandon da sameer ke jerawa domin bashida wasa akan komai nagidansa duk abu inyasan necessary ne xesiya ya ajje bawai se lokacin amfaninsa afara fafitikar nema ba ahaka ahankali tana following rule's din daki daki tasoma dafa noodle's dinta. Yana fitowa betsaya wahalar da ita taxo tashirya shiba kawai yashirya cikin doguwar jallabiyya fara qal don yanason yasama masu abinda xasuci don shima rabonsa da abincin tun safiyar jiyan yatabbatar bataci komai ba tausayinta yasake kamashi, yana fitowa yaji motsinta a kitchen ya tsaya yana contemplating anya kuwa itace ko kuwa aqofa yatsaya yana kallon yajja taxubama tukunya ido noodles nata xabalbala tana kallonta smiling yay "she looks so cute" harda saka stool taxauna,hannunsa yasa yana xagaye waist dinta yana fadin "me kike girkawa haka yacika gidan da qamshi," tace really" cikin jindadi take fadin "noodles," yace "wow da alama xeyi dadi sosai enyee yanmata na amfara girma amma dai bari naqarasa miki karki qone koh," kafada tamaqale tana fadin "nidai a'ah kaje kahuta kawai xankawo maka har gabanka," yace "tohm mar atussaliha I'll just watch you kinyarda" tace "tohm shikenan," kanshi yasa saman kafadarta duk abinda take yana kallonta yakwantar dakansa kmr me barci,tace " SAM " yace "hunh," "daman daddy bashida lpy ne" jim yay yana tsoron fada mata sanadin karta shiga tashin hankali domin daddy nada irin ciwantane exactly, tace "SAM I'm asking you,? " it's savior heart attack," dasauri tajuyo tana kallonsa before tariqo hannunsa tana fadin "I'm so sorry" yace "it's ok Allah yajiqansa," tace "and baffa kace yana Abuja Meyasa?yaxonan yaushe xamuje mugaisheshi,? qasa dakansa yay ahankali taleqa fuskarsa tana fadin "lpy sameer meyasa mood dinka yacanxa haka meya faru da baffan," numfashi yaja before yace "nikaina sunhanani naganshi aysh inajin tsoro bansan ta inda xanbullowa wnn lamarinba bamuda kowa se Allah shine gatanmu sunce bama xasu taba sauraronmu ba harse munxo da babban mutum, kuma insukace babban mutum bawai suna nufin mutum meshekaruba a'ah someone with power like money or political office suke needing recommendation from them, Aysh bansan gaibu ba amma narantse da Allah daddy da baffa baxasu taba iya aikata abinda ake xarginsu dashi ba i know them my whole life sudin dattijai ne masu kare mutunci daqimar kansu," curving face dinsa tai dahannu tana fadin "mesukace sunyi kuma ina baffan" kallon ta yay kafin yanisa kadan yace "yana nan babban office din EFCC sannan NDLEA ma natuhumarsa da drug trafficking" subhanallah taqarasa tana riqe bakinta rasama kalmomin daxatai amfani dasu gurin comforting dinsa da ita kanta tai kawai tai hugging dinshi tana shafa bayansa ahankali take fadin "I'm so sorry, In sha Allah everything will be fine kanajina sameer komai xeyi daidai in sha Allah," baffa xefito gaskiya xeyi halinsa,yace "in sha Allah AYSH," juyawa tai takashe gas din tasawke noodles din damuwa fal afuskarta, bayan tajuyene taganta kmr andaura alwala ciki, tsabar ruwa tsundum dayake ciki kwabe fuskatai sameer yajuye yadauka sukai parlor xama yay duk cikin son kawarda damuwar data bullo rayuwarnasu yake fadin "yau xanci girkin baby," kallan abincin tai kafin tace "nasanma baxeyi dadiba look fa yajja ruwa yay yawa aciki sekace me," dariya yay yana kai spoon din bakinsa abinda yafara cin karo dashi dan banxan attaruhu data xuga acikin abincin hakan yasama baka gane real taste din girkin,kallonta yay yana qarasa hadiye abincin don kartaji ba dadi,tace " yah kaji" tanason yabata feedback cikin murmushin yaqe daqin son bata mata rai yace " it's worse" dariya tafara yi tana fadin "kai SAM ko yar kara babu,' nasan yay dadi kawaidai beyi kmr naka bane tadauka tana kaiwa baki bata iya taunawa ba dagudu tai kitchen taxubar tana dauko goran ruwa seda tasha dayawa kafin ta ajje tana susar baki, "ashhh shshshhhhhh yaji baby kuma ahaka kakeci" taqarasa tana janye abincin agabanshi, "it's more than worst," smiling yay kafin yace "babyn komeye kika girka indai da beautiful hand's dinnan nakine xanci koda poison ne kinji" yafada cikin wasa tace "ehen to wataran idan nai poisoning dinka your going to die kayi bayani alahira" kamo hannunta yay yana fadin " I'll be happy indai hakan xesaki farinciki,and physical poison will never affect me,the only poison that can kill me instantly is for you to leave me, I surely won't survive it," tace "babyn and that will never happen,we are going to leave together for the rest of our lives." Comment Share And Vote. ***
[08/09, 13:21] Makoda: AYSAM Its Fatoums Passion's Love,passion,betrayal,romance,hatred and power between two different world's.