AYSAM

Chapter 50

by @fatoumspassion

(Motherhood) Tunbayan xuwanmu NYC ina kwance a hospital gashi sunqi sufadamun meyake damuna ina kwance idona alumshe yake.

tunda daxun nake expecting xuwan arsal NYC yace mun yatsaya a Seattle duba wasu harkokinsa, shine last hope dina nakasance wa cikin farinciki nangaba aduniya, bude qofar dakin naji anyi duk da bansan waye ya yashigo ba naji muryar Arsal yana fadin "is she asleep" yana kallon nurse din dake gefena da ita kanta batasan ba barci nakeyi ba tace "yes sir," yace "start preparing we are going to abort the baby tunda cikin begama kwari ba," muhsin dase alokacin nasan yana gurin cikin amincewa yake fadin "nima tuntuni hakan nace suyi suka tsaya wasa da hankalina wai it's very risky sbd lalurarta dayan biyune idan akayi abortion either a rasa su duka kokuma yaxama successful arasa babyn," cikin kaduwa nake sauraron yajja Arsal kewa muhsin bayani a likitance yajja xe kashe jaririna dako sanin meye duniyar beba shafa cikina nai ina fadin "no this can't be wannan symbol din soyayya tane nida sameer koda hakan yana nufin rabani da raina baxan bari acire gudan jinin sameer daga cikin jikina ba" hawayene suka soma biyo fuskata, Arsal naji yana fadin "idan har ba'acire cikinnan ba Hopkins bazasu yi admitting dintaba tana xuwa med check xasu gani kuma we can't afford to lose this year yakamata tafara karatu as soon as possible" miqewa nai domin nidin ban iya munafinci ba cikin kuka nake fadin " yah Arsal" afirgice yajuyo yana kallo na don yafahimci nagama sauraron duk abinda sukace, qarasowa yay kusada ni yana fadin "dimple yajikin naki," "me babyna yaymaka daxaka kasheshi?me muka taba yimuku nida sameer daxaku kashe gudan jininsa,? yace "dimple don't misunderstand me this is an order daga mom dinki tace baxaki haihu dawannan qananin shekarunba it's very risky your in your late 17th ko 18the baki cikaba it will ruin you," tace "semeye ance mata ni itace,kuce mata inason baby na sannan nayi alqawarin bawa yarona soyayyar data gaxa bani namata alqawarin duk abinda nai lacking daga gurinta xanbama babyna shi baxe taba missing rashin uwa arayuwa ba kakyaleni don Allah kada kaciremun baby," cikin masifa yah muhsin kefadin "ubanwaye kike tinanin xetayaki renon da ko yar matsiyaci wllh badai a family din AJ ba nida cikinnan dana shege duk daya suke aguna don babban abun kunyane ace nahada jini dawadancan mutanen" waya yaxaro yakira ummi yana sakawa a handsfree cikin qanqanin lokaci tadaga tana fadin "yaya dai muhsin kuncire cikin" wani irin kuncine yadabaibaye xuciyar aysha,cikin masifa yake fadin "talk some sense into her taqi yarda acire cikin fa ummi," tace "ayshan fin qarfinku taine, arsal kabuga mata allurar dogon suma kawai takwanta kayi abinda xakai yaxa ai yarinya ana nuna maki gaskiya kina rintse ido your about to start a new life kina jina kuma cikinta babu da mukeso,inason kixama mace kamata kina......." "ya isa haka" cewar dimple " bantaba koda sha'awar kasancewa mutum irinki ba aduniya kisani bandakko hanyar xama mutum me sankai kamarki ba har haka ummi why?meyasa ki kahaifeni dakikasan xaki tsaneni haka? menai miki? banason kuciremun ciki" taqarasa tana miqewa jirine ke kwasarta taxira slippers din bakin bed tana fadin " I'm going far away from here xantafi na reni cikina nikadai bawanda xandaura wa,kuma narantse sena haifi abinda yake cikinnan nawa koda hakan nanufin rasa tawa rayuwar" basuyi auneba sukaji tabude qofa dasauri suka bita sauri sauri takeyi don karsu cimmata amma inaaa batada kwari kwata kwata taku biyu Arsal yay yacimmata yana kamota tanafara numfarfashi qoqarin kwacewa take abun yaci tura se tari farar lapcourt dinsa yafara kalla tana kici kicin yasaketa duk tari yana tafene da gudan jini acikinsa xaro ido yay yana taba jinin before tasilale ajikinsa asume jini nabin hancinta da bakin, rungumeta yay yana rintse ido cancarakas yadauketa xuwa dakinta, she has a chronic attack yafadama muhsin yana turo qofar, brief case dinsa yadauka yabude yana ciro allurar sabuwa qal wacca hukumar lpy batagama tantancewa ba balle tai approving abokinsa pharm bazi abul ne yafara ganota tamasu ciwan xuciyace one drop yana dawo dasu consciousness dinsu but it had greater side effect tana rage adadin rayuwarsu tana maida shekarun daxasu diba aduniya qirgaggu amma xasuyisu ne kmr sauran mutane cikin kuxari sannan ita allurar nan idan akai takarbeka xeyi wiya abatama rai abun yatashi saidai yakai qololuwa ba irin minor minor things ba kuma idan harkafara allurar bawani maganin daxe qara maka se ita shiyasa council na state's straight suke kiran alluran da death wish, illegally ma ake exporting dinta daga poland inda daganan bazi yake yinsu kala kala ,ruwan allurar yajuye ahannun aysha,kmr tsafi ahankali ahankali tafara motsi cikin farinciki yaqarasa gareta yana fadin "are you okay" kuka tasa masa tana qanqame cikinta guri guda yace "mata I'm sorry ba yajja xanyi kinsan aqarqashinsu nake I have to do it imba hakaba burinmu nidake baxe taba cikaba," tace "karya cika din nina haqura da sameer din amma dan Allah karku rabani da dana" tafada tana dora hannunta kan cikinta cikin songanin reaction dinta yace "muncire shi," miqewa tai dasauri tana shafa cikin,kafin idanuwanta susoma qaqqafewa tana shirin sume masa jijjigata yay yana fadin "I'm just joking aysha, don't! the baby is still there," rungume ta yay ajikinshi har numfashinta yadedeta tukunna takalleshi. ! tassss! kakeji tasauke masa mari afuska, "how dare? to play with my emotions haka,karka qara koda wasa danganta babyna da mutuwa," yace " aysha hukumaar qasar america tayarda ai forcing dinki acire cikin " taxaro ido tana fadin "no arsal baxakamun hakaba i thought we are friends," Yace "shiyasa nace miki kitsaya kisaurareni,your 17th hakan nanufin ke minor ce har yanxun kina under kulawan iyayenki kuma as a citizen of the united state sunyi reporting you are raped kuma basa buqatan dan, don haka ki amince da abinda naxo dashi kawai awuce gurin" tace "menene Arsal mekazo dashi? yace "xaki bani power of attorney dinki akan dan ko yar,muyi legal agreement arubuce kisaka danane i adopted him or her donhaka bawanda ya isa yataba cikin koda anhaifa I'll have the child's full custody xeyi bearing name dina I'll be the father," girgixakai tai tana fadin "sameer fa he has to know this,yanada right his the real father idannai hakan fa kmr nakwace masa duk wani yancin kasancewa uba ga babynmu koda nan gaba," yace "aysha why are you over thinking ne kece meyin gaban, this your little head always think negative nime xanyi gaining idan nahanashi danshi idan xanmaidake tareda babyn xaki tafi muyaga takardun shikenan" tace "and the marriage we can't get married like this bayan kasan akwai ciki xe xama illegal," yace " shiyasa nace I'll take you far muje muyi rayuwa mureni babynmu inda basu ummi," cikin murmushi take fadin "babyna dai nida sameer," yace "dimple kenan ainima xanhaifa ne amatsayina na bestie dinki kina tinanin banda right din cewa babyna ne," tace " kanada mana" yace " it's my baby" tana shafa beard dinsa yana kallon cikin wanda yahango xexama tsani babba gurin kaishi inda yakeso axuciyar aysha acikin daren rnr batareda sanin kowaba yadauketa suka fice asibiti suka barwa muhsin note kancewar su suntafi renon cikinsu they'll never come back harse anhaife hakan kuwa akai daga NYC Chicago sukai suka bude sabuwar rayuwa daga ita seshi gida yakama mata ajerin gidajen ma aikatan dake aiki ababban asibitin garin tana qasa yana sama,dashi ake renon cikin ya ajje duk wani shiri nasa da muradinsa gurin ganin yafaranta mata sosai tasaki rai take kulada babyn Arsal yana ganin tashiga damuwa xedauko mata hirar sameer aiko taxage taita bashi labarin rayuwarsu, yajja suka hadu a school first as rival's before suhade gudaya da yajja yake shareta ko bayan sunxama couples dayajja yake rudewa idan tana fushi, taita dariya tana kwalla batason irin wound din datake ajjewa a heart din Arsal ba, tsanar sameer na ninkuwa acikin xuciyarsa sbd ayanxunne yake sake gane xaxxafar soyayyar datake ma sameer lokacin da cikinta yacika wata tara ananne tafara jin tsoro ita haka xata haihu bakowa nata atattare da ita arsal yagane damuwar hakan atattare da ita hakanne yasa wani sunday tana kwance tamiqe qafa sbd ciwan datake mata tana karatun pride and prejudice, taji anbude front door wacca tashigo yasanya tamiqe tsaye cikeda farinciki take fadin "gurls," lilly,meemee and meenah cikin farinciki suka qaraso suka rungume ta suna kuka lilly kefadin " i hate you dimple danace miki bani bake sekika yarda daman nadade dagane bakya qaunata kmr yajja nake sonki,i was sick and worried about you babe" ,shssshhh dimple tafada tana qanqameta "I miss you lilly sotari ina attempting kiranki,inajin tsorone kawai" tace "tsoro,tsoro my foot dabadan little din jikinkiba da dakuwa kawai xakiyi" cewar meemee suna dariya Arsal daya dauki nauyin kawo mata su sama yay yanajin farincikin ganin tana murmushi haka they spent the whole day talking ana tina old time's meemee ce kadai take xuwa dream university dinsu Hopkins meenah is dating a lieutenant a barrack dinsu nanne taji cewan they are getting married next year inta kammala fashion school dinta lilly bata dara daga niger ba babanta yace tahaqura kawai tunda dukkansu are not in Hopkins tafara american university Abuja, meenah da meemee cikin mamaki suke tambayarta yaushe harta rabuda sameer tai aure da Arsal tasamu ciki smiling kawai tai domin ya gargadeta kancewar duk wanda yatambaya in other to give their child good identity tace sunyi aure babynsu ne Allah ne yakawo dawuri. meemee cikin daurewar kai take fadin " abin Allah duk I love you wujiga wujigar dakuka gama sha ashe auren bame daurewa bane ganin batason mgnr yasanya suka bagarar lilly datasan komai kallon ta kawai take waihar ita Arsal xexo yarainama hankali yace they are expecting shida aysha shidinne xeyi aure bata saniba kokuma ayshan, tasan akwai abinda suke boyewa cancikin, daki suka shiga meenah da meemee dasuka kwaso gajiya ana gama dinner suka kwanta yarage daga ita se lilly kallonta tai, cikin sonsanin halin da yake ciki take fadin "yanxun nasan duk classmate dinmu sunfara karatu koh lilly ina samar are you guy's still together? "of cause" tabata answer tana dariya "don't even ask me ina Abbas yaronnan is mad waicewa yay law xejuya kijifa meya hada field dinmu da law daga baya kuma seya haqura yana WSU shima irin course din meemee yake noor kuwa grade's dinsa basuyi kyauba he has to repeat, and guess what? I am the class rank shekararmu kintsaya wasa inajin kece kusan ta biyar da xa akoma aida kinsha kunya girl " dariya tai tana fadin "tabiyar dinma nayi mamaki da yah arsal kefadamun," ganin lilly taqi xuwa inda takeson taje yasanya tatambaya " who's the veledectorian," lilly cikin murmushi take fadin "aikinsan waye it's sameer of cause overall student kaf imperial ko yanxun yana ina," aysha cikin kwantar da murya take fadin "so you don't know where he is" tace "tayaya xansani sameer aike xantambaya keda kike dauke da babynsa did he even know? kodai gabankanki dakika saba kika sakeyi wannan karonma" tafada tana haderai, aysha murmushi tai tana fadin "what are you saying nikuma meye yahadani da cikin sameer? Lilly cikin dariyar rainin hankali take fadan "it's exactly 6 month's 20 day's da sameer yarubuta miki takardar saki," xaro ido tai tana fadin "how do you know lilly," smiling tai tana fadin "dakaina nai folding dinta nakai gidanku nabawa dan uwanki muhsin najuyo sbd bacin rai," hawayene suka kawo idon aysha,tace "no don't aysha aibakima fara kuka ba se randa kikai kuskuren auren my brother abu daya xankara sanar dake wanda kika riga kika sani kincutar dashi, bansan inda yakeba bansan wani hali yake ba amma adaren yakirani the great sameer crying he told me everything hoping cewan someone forced you ingaya masa yasan bakya boyemin komai I should stop you, kinsan menace masa sbd kece qawata bashiba nima nakasance mesonkai nace masa if he wants you to be happy yabaki abinda kikeso,nace mishi if he really wish you good yabarki kitafi," "aysha awashegarin rnr yaxo gurina wanda yaxo gurina ba sameer din dana sani bane he has changed harta wannan silly smirk din babu a face dinsa aysha your a monster you ruined him" Hawaye ne daya bayan daya kebin kuncinta jakarta taxaro tana fadin "ungo" " yace nabaki wannan" envelope ne takarba tana fadin "meyasa se yanxun? tace "sbd seyanxun naji cewan yadace nabakin" tana miqewa tabar gurin bude takardar tai "The day I met you, is the day my world changed. You became my world. Everything was magical. I'll stop loving you, When diamonds never sparkle, And flowers cease to grow, When thunder doesn't echo, And rivers do not flow, When hearts no longer wonder, And hands are never held, When smiles are only memories, And hope is never felt, When trees no longer blossom, And the stars refuse to shine, When autumn has no falling leaves, And winter no longer dies, When time has no more tomorrows, And rainbows have no hue, Then I'll stop loving you." I made myself believe you will be back