AYSAM

Chapter 51

by @fatoumspassion

(Game of fair and square) Ahankali Arsal yadanna passcode yana bude qofar gidan, dagudu myrah taqarasa ciki tana fadin "momma" kanta qaraso itama tataho suna rungume juna atsakiyar hallway din taqanqameta tanajin baxata taba iya nisa daga yarta ba tinawa datai rayuwarta takusa qarewa yasanya hawaye yafara kwaranya a idanuwanta daranta ma Arsal na neglecting din diyarta balle idan qasa tarufe mata ido this world is cruel donhaka before lokacinta yacika xata tabbatar tabarta ahannu nagari cikin ingantacciyar rayuwa wanda baxata taba tagayyara kmr yajja ita tai bayan rasuwar mahaifinta ba. dagowa yarinyar tai ganin hawaye idon mahaifiyarta yasanya itama tafara kuka tana fadin "momma I'm sorry nina saki kuka koh baxan sake barin school nikadai ba, momma don't cry" taqarasa tana goge mata hawaye tana qara rungumeta akaro nabiyi, wani mugun kallo aysha tadago tawatsawa Arsal wanda yaboye mata batan samyrah din ayau se abakin security din school taji data kasa jira taje makarantar batason yarta tai going through thesame thing datai na watching iyayenta suna fada akanta hakanne yasa takama hannunta suka nufi dakinta. ananne tasoma cire mata kayan makaranta tana tambayarta meya faru nanfa tafara bata labarin sabon uncle mekama da ita how he treated her dayajja take sonshi sannan yace he'll visit shima software engineer ne, tace "wow myrah so you make friends cikin sauqi da strangers is good and bad at thesame time," tace "really momma amma ai uncle Sam mutumin kirkine kinga kayan da yasake siyamin kuma baxan sammiki ba" tabude school bag dinta dayacika da chocolates kala kala wasuma aysha bata taba ganinsu ba sanin myrah daxaqi yasanya takwashe su duka tana fadin "I'll put it in the fridge kusada wanda muka siya jiya, you shouldn't be eating chocolates any how xebata miki teeth's," frowning tai da face tana cewa "momma uncle Sam nefa yasiyamun kuma yace idan inason wasu i should just give him a call xe bani wani" tafada tana jujjuya business card dinsaa data karba gurin arsal bayan yadauke number jiki yasanya awayarsa, tace "myrah I'm very grateful to this uncle Sam amma kisani he is still a stranger you don't have anything to do with him kuma baxaki kirashi ba," ware ido tai tana kallon aysha before tace "oh no momma that can't be he saved my life from danger" daga nan tacigaba dabata labarin har arsal yace xegayyace shi dinner gidannan suyi business sannan xatagani yana kama da ita kobeyi smiling aysha tai aranta take cewa "your obsession with resemblance how I wish xan iya kaiki gaban photocopy din wanda kikai you'll surely paint out of joy" amma afili setace "toh naji xamu kirashi aimasa godiya, if daddy call's him home fine if he doesn't you won't argue about it kinji," tace "done" tana maida gashinta dayayo gaba baya tana ta kallon katin before tamaidashi cikin wardrobe tana fadin "he even ask me what is your name kuma nafada mishi and......" aysha tace "myrah your too talkative let's go and eat first before ki qarasamun labarin" tace "ok momma let's just do that, but I'm full xandai tayaki hira uncle sam yarigada yacikamun cikina " kayan datacire mata takai Laundry tadawo already tayi mata wanka tai setting table anan suka tararda Arsal tayi mamaki kwarai dagaske ganin yaubeyi ficewarsa ta dareba kmr yajja yasaba. batace mishi komaiba a breakfast table sbd myrah har suka gama yarinyar dagudu takoma parlor tadakko tab dinta, dawowa tai tana miqawa Arsal "WiFi password I wanna watch animations," karba yay yana shirin samata aysha tace "stop it arsal karka samata" yadago yana kallonta "kmr ya karnasa mata she want to enjoy," tace "she needs to do her assignment and go to bed gobe akwai makaranta this is not the time to watch does cartoons," turo bakitai gaba tana shirin sa kuka aysha tadaga hannu cikin gargadi take fadin "don't even try that thing with me, asamiki WiFi password kije kiyi watching critical thinking animation about all does kind of crime xa ai exams ko,I'm not a fool kina jina bance baxaki kalla ba amma yanxun dai nahana dakko min book's dinki," ganin aysha is not in a good mood yasanya fuuuu tawuce tadakko jakar tana direwa agabanta bude littattafan tai tana dubawa arsal dai yacigaba dacin abincinshi yana jinsu, aysha kallonta tai tana fadin "meyasa kikeyin home fun amakaranta," dan jim tai before tace "its daddies fault bexo yay picking dina ba so I have to keep myself busy," tace "busy ko ,you always have an answer to everything, myrah girl's of your age are still playing with baby dolls but you...your all obsessed with adults things" smiling tai tana dan dage gira daya "is because I'm far ahead of them, I'm smarter than them,shiyasa kullum nake samar miki kujerar gaba a parent's teacher's meeting sbd I'm topper," aranta tace "aiba wayonki ne yabaki brain dinba yarinya gadonta kikai," she hardly see's the girl studying amma tana mamakin yajja take xuwa nadaya aduk shekara tasha gwada testing abilities dinta setaga tashallake dukan tinaninta alokacin datake da shekarun myrah tana asibiti kusan rabin rayuwarta cikin karatu take ahaka taxo tai managing samun first place a imperial before sameers arrival. tace "shikenan nagani tunda kinyi home fun dinki duka muje dakinnaki is time to go to bed yanxun," tace "momma but" tace "no buts myrah wannan musun naki naban mamaki meyasa hakanne," "ok" yarinyar tace kawai tana kallon arsal before taqaraso tai kissing cheeks dinsa "good night daddy," hugging dinta yay yanna fadin "good night princess." Saida tatabbatar myrah tayi barci sannan tamiqe xuwa dakinta akan gado taganshi yamiqe qafafuwa yana danna laptop da bunch of file's agabansa tasan sarai neman magana yake idanba hakaba mexe kawoshi dakinta. kallon agogo tai before tamiqe xuwa bathroom tai wanka tafito daure da towel medan girma tunda tafito yakafeta da ido yana kurbar coffee din da yasa aka hada mishi ganin hakan yasa tai saurin dibar kayanta xata koma bathroom din taku biyu tai taji hannunsa cikin nata taja dogon numfashi tanason tahana kanta abinda take niyar cemasa, sosai yajawota xuwa jikinshi yana daura kansa akafadarta yana lumshe ido qamshin body wash din datai amfani dasu nadukan hancinta making him so lazy and desirable Lip's dinsa yasa a jawline dinta yasoma licking jitake yi kamar ana xubamata garwashin wuta ajiki aduk lokacin da yataba ta tsanarsa na qara samun rassa cikin xuciyarta yayinda tai alqawarin idan har baxe bata abinda takeso cikin aurensu ba toh shima baxe taba samunta yajja yakeso ba kafadunsa tariqe qam tana turashi baya yadago idanuwansa sunsoma sauya kala sun qanqance, "baby please" yafada yana hada hannuwansa guri guda alamun roqo straight takalleshi tana fadin "I don't want you arsal,I will never surrender my self to you sbd innai hakan kasan banyiwa kaina adalci ba after all the lies," riqe kanshi yay yana hana kansa yin fushi before yariqo qugunta yana fadin " your day's are ending baby kinaso kimutu mijinki nafushi dake mala iku suringa tsine miki," yaqarasa yana daura Lip's dinsa kan nata daqarfin gaske takwace kanta tana fadin " daga yau seyau karka qara attempting shiga routine din yata na makaranta I'll take her full responsibility," wani smirk ya aika mata yana fadin "yar ki yarki ko akullum kina setting boundaries tsakanina da myrah ko kina nunamin cewar bani nahaifeta but let's see idan akwai shari'ar data isa tai denying hakan arubuce I am the legal father," Yaqarasa yana fixge towel in jikinta hungrily, dasauri take yunqurin rufe jikinta amma ina har Arsal yacimma ta yakama hannayenta yahade guri guda yamatse harseda yace !qas! yace "this is what you want right? violence aduk sanda xankarbi haqqina I have to force you ko," tace "arsal let me go don't rape me pls pls pls," bakinshi cikin wiyanta yana sucking yake cewa "so I'm now called a rapist nida halal ena," tace " Arsal stop sucking my neck xexama hickey it hurts" yace "babe's I want you to feel the same pain I'm feeling here," yaqarasa yana barinta da dambareren red mark awiyanta, hawaye kebin kuncinta yajja yashiga sarrafa jikinta yajja yakeso dataga abunnasa nayau naneman wuce gona da iri tuni tafashe masa da kuka nagaske sakinta yay gudun kada ciwanta yatashi allurarsa taqare yadungure mata kai yana fadin "xanyi baqo agidannan next week wollah idan yaxo kika nuna we are not happily married I'll cross the bridge inga mexa ki iya kinji koh," tace "ok" yace "not just OK kice ok sir" tace "OK sir" yace "agaban baqine what are we? tace "happy family," yace "and what do you address me with? tace "habibie" Murmushi yakeyi before yace Matsoraciya kawai ga tsoro ga rashin kunya ko, Turo baki gaba tai yace " so kinason nadawo kenan rashin kunya ko" dasauri tagirgixa kai yace "good girl have a good night," "I'll get going now xanje clubbing aragen xafi since your so stubborn" yaqarasa yana dungure mata kai yafadi hakanne dontai kishi amma seyaga ko ajikinta hakan yamatuqar yimasa ciwo yay ficewarsa. kuka me qarfi tasaki tsawan daren tana kuka sedaf da asubah tasamu takwanta, tagaji tayajja Arsal ke controlling life dinta, tayi iya yinta gurin jurewa amma dole tasamarwa yarta mafita daga wannan baqar rayuwar dasuke ciki. The manhattan at times square Arsal ne xaune cikin hotel room din yana kallon muhsin wanda yagama duba takardun daya hado wanda aysha tai rejecting proposal dinsu. muhsin yace "Arsal that girl is a bitch how could she do this to her own brother, I'm about to lose everything kasan dacewa komai nawa yashige cikin wannan kasuwancin duba dayajja gidan maina yaringa gobara bagaira babu dalili shiyasa naseda komai na sake shiri na building AJs software a cuba but baxamu taba iya samun komaiba batareda temakon experienced company ba gashi wnn yarinyar tanason taga qarshena banason natina cewa har gadon anwar yana cikin wannan asarar danake tafkawa any moment from now xe iya fitowa daga marine kuma ababban mataki xefito wanda kasani nasani bawanda baxe iya takawa aqasar america ba dawannan rank din," arsal dake sauraronsa murmushi kawai yay yana cigaba da bulbulawa cikinshi bitter lemon juice me sanyin gaske,muhsin yace "Arsal whats with that drink ina maka magana ma anya kana saurara kuwa numfashi yasauke yana fadin "it's your sister look at me kakalli yajja tamaida ni,Waiyau sbd nayi late din dakko waccan yarinyar amakaranta take gayamin karna qara shiga lamarin yarta ita xata iya kula da ita bla bla bla, i should have slapped her face for doing that to me dabadanni bama ta isa ta iya haihuwar wannan yarinyar dimple is testing my patient's," kallonsa muhsin yay yana fadin "what the fuck ita dimple dince tafada maka hakan" yace " of cause man xanma qaryane" yace "koda yake ailefinka ne kanada hanyar maida dimple taka har abada katsaya sanya sekace ba cikakken namiji idannine na aureta in this seven year's nabata babies kasan babban abinda ke riqe mace a aure kenan haihuwa amma kakasa mata ciki" Arsal duf yay yana tinanin tabbas hakane lefinsa ne daya kasa ma samun damar kusantarta cikin shekarunnan tabbas shi lusarine da kukanta yake stopping dinsa, "buh kana jina" cewar muhsin "katina never force her or lay your hand akanta dasunan duka sbd idan kaihakan you'll have to deal with me first dansena rama mata," dariya arsal yay yana bagarar da xancen yace " habadai tayaya ma xanyi hakan kasan inasonta over," yace "i know tinama dai,dimple is very dear to me inasonta fiyeda rayuwata shiyasa nai putting komai nawa at stake narabata dayaronnan sbd tasamu jindadin rayuwa," yaqarasa yana miqewa arsal ne yake fadin "indai matsalar company na software ne kagama shi daga yau i found something for you dude nan yabashi labarin haduwarsa da Mr Muhammad yana mesanar dashi irin sonda yakewa myrah they can use that to invite him for dinner don yahadasu da president din company din miss moon," arsal yace "naji ance yarinyace fa qarama baxata wuce shekarun dimple ba buh she's damned smart," muhsin yace "I don't believe cewan itatake juyawa company dinnan ance akwai secret owner din bayason publicity amma duk yajja xa'ai muhadu da ita nidai Arsal kayi sbd inason barin garinnan as soon as possible naje nacigaba da kula da matata," Arsal yace "gaskiya muhsin kana qoqari bantaba tinanin xakuyi laraba biyu batareda kasaki kudrat ba amma gashi magana ake tashekaru takwas tana dogon suma kakasa koda kallon wata ya macen dasunan so wnn attribute din AJ ne hhhhhhh" yaqarasa yana dariya,yace "nima kaina ina mamakin son danakema kudrat gabadayanmu mungaji xaxxafan so daga mahaifinmu irin yajja yakewa ummi look at me,dimple and even anwar, nasha attempting other girls amma ban iyawa bansan me rayuwa take nufi daniba amma as far kudrat naraye I'll still love her and be there for her, kuma duk inda hudallah take indai har tana numfashi nayi maka alqawarin kamota na wulaqantata wulaqanci mafi muni arayuwa natambayeta me matata taimata, acikin shekara tafarko da hudallah tatsere tabarmu nadauka wani abunne yasameta arsal ummi tasa nanemeta kmr mahaukaci, Arsal hudallah later on text ummi tafada mata dukiyar data karba agurinta taxama tata idan kaga kalaman da hudallah tai amfani dasu kan mahaifiyar mu xakai mamaki xuciyar mahaifiyarmu yakarye tabbas tayi dana sanin abubuwa data ringa sakata tana aikatawa acikin gida cikikwa harda nisa da dimple, idan kaga ummi yanxun you'll hardly recognise her hudallah takarbe komai tatafi dakomai nata wanda take dashi dana gadon popsy data samu can you imagine qaramar yarinya haka, abincikenne nasamu CCTV footage na hatsarin kudrat that bitch did it all shiyasa yanxun nakejin nawa dimple badede ba arayuwa arsal katayani kula da ita inason nabata dukkanin soyayyar data rasa arayuwa Arsal tayi rayuwa cikin qunci cikinmu sanadin hudallah everything is now out tagudu tana tinanin taci bulus amma qiris mistake daya xatai xangane inda take kuma baxan taba kyaleta ba, inajiran farfadowar matata tafadamin metaimata taimata hakan tabbas akwai dalili." arsal numfasawa yay aransa yana tina yajja yashirya komai haka komai yatafi kuma yasan baxasu taba sanin inda hudallah takeba har abada so his secret is safe, sannan kudrat dayake magana kafin yatafi seda yatabbatar baxata iya tashiba har abada domin indai har tatashi toh komai nasa xexo qarshe tasan tsakaninsa da hudallah tasan sune sanadin mutuwar AJ so tashinta xexa ma babban ganganci arayuwarsa wanda baxe taba lamunta ba, afili Allah yasawwaqe kawai yay before yace mishi, xekira Mr Muhammad gobe suyi magana inyaso seya gayyace shi dinner gidansa. yace "nagode sosai arsal your such an angel" smiling yay yana maimaita idea din muhsin a kwakwalwarsa kan cewa yaywa aysha ciki but ciki a health condition dinta will be very risky koda yake ina ruwansa seya daurata akan sabuwar allurar daxatai making dinta strong for a year harta haifa masa yaro ko yarinya it will be great in ta haifi namiji tayajja completely komai nata xexama nasa shida dansa wannan kyakkyawan basirane. mandarin oriental shine sunan hotel din da sameer yasauka a new york, with two bedroom suites yana xaune cikin dakin ba abinda yake aiki se systems din dayagama amfani dasu hasken sune ma yasamar dawani haske adakin file din da Mr jabbar yakawo tun daxun yaqara kalla heart dinsa na racing ahankali yakunna fitulun dakin yana qara sauke numfashi, page din farko kyakkyawan hotonta ne sanye cikin wata dark brown suit's riga da wando tayi murmushi glasses din fuskarta sunmata matuqar kyau dimples dinta yalotsa aqasan akasanya Mrs Aarsal tunawa dacewa ita mallakar wani ce ayanxun yasanya yaji xuciyarsa nawani tafarfasa dasauri yabude next page din hoton aurensu sune cikeda mamaki yake kallon abinda aka rubuta aqasa it's legal court marriage between arsal A noon and miss aysha AJ, they get married the second year after their divorce seven year's back kenan that's too late than he expected ko marmarin sake kallon hoton auren wanda arsal yarungumota besake yiba sbd axababben kishinta dake cinsa, page nabiyu yabude hotunan tane duka amakaranta she attend NYU instead of Hopkins dake Baltimore, but stay in the new york city all this time why abinda yake tambayar kansa kenan, Curriculum vitae dinta yaduba she started managing the company a second year dinta na college yajinjina kai, yana yin gaba this is not what he asked for, the secret child media bata taba sanin Mr and Mrs arsal nada yaba harseda wata yar jarida tai spotting dinsu a mall inda tadau hotonsu tawatsa hoton yarinyar befito ba amma dukda haka seda aysha tai sueing dinta demanding tara me yawa da takardar banhaquri tafito tayi magana dagidan jaridar NYC kancewar aurenta, yarta private abubuwane dabaxataso asan komai cikinsa ba bata daura hoton yarinyar ashafukan ta haka xalika mijin they have mutual agreement kancewar diyarsu baxatai getting involved arayuwarsu ta aiki ba, gaba yay inda yaga aysha tabude mota yarinyar tafito wnn hotunan dayasa aka bisu aka dauka wannan satin the exact same girl daya hadu da wancan satin this is impossible, riqe kansa dayake masa mugun ciwo yay yana shafa fuskar yarinyar bayajja xa'ai diyar aysha da arsal tai kama dashi bayajja xa'ai auren shekara bakwai yasamarda yarinya yar shekaru takwas inaaa tabbas something is fishy, if samyrah is his aysha taboye masa toh tabbas xenuna mata yajja ake playing game of fair and square wayarsa yajawo yana fadin "it's high time for me to come out." Arsal ne yashigo gidan cikin farinciki kasancewar weekend ne yake fadin " myrah guess what? tace "what daddy tell me? yace "your uncle Sam is coming here tonight," "wow" cewar myrah tana falfalawa dagudu tana kiran aysha tana kitchen tana qoqarin hada musu dinner tashigo tana fadin "guess what momma,? tace "what? tace "uncle sam is coming," cikin jim take fadin "who's that? tace "momma don't tell me harkin manta mekama dani" tace "oh so your saviour, Allah sarki" arsal ne yashigo kitchen yana fadin "baby kishirya dinner harda shi and make sure you cooked something delicious," tace " but isn't too early to invite a stranger to your house bafa........ " dakatamun dimple yafada yana daga mata hannu karkisake kisaka baki awannan mgnr duk lefin waye bake muka fara kawowa proposal dinmu kikai rejecting ba kardai ace baqinciki kike kada yayah muhsin yafiki nasibi aharkar shine kiketa hanya hanya dinnan ganin myrah takafesu da ido takalleshi tana tabe baki tace "nimeye nawa Allah yasa albarka kawai xance" taqarasa tana ficewa a kitchen din tai dakinta ranta nasoma baci tanaji yana kiranta tai masa banxa seda myrah tabiyota tai tagumi tana kallon fuskar ta before aysha tace "why are you staring? tace "momma is very obvious bakison uncle Sam yaxo ko," girgixakai tai tace "momma I really want you to meet him, I like the man he's very nice nasan kema inkingan shi xakiji kina sonshi kamata" smiling tai taji tanason haduwa dashiba dan muhsin da arsal ba don diyarta tace "ok let's go and cook for him then, mexamu dafamasa" kamo hannunta tai tana tafe tana lissafa mata irin girkin daxataiwa uncle Sam,arsal daga parlor yake fadin "baby cook something traditional he'll love it shima dan qasarmu ne," kallon myrah tai tana fadin "baki gayamin cewar he's also black ba," tana dauko ball din veges taga freezer tace "he's not black but daddy said he's a nigerian," tace "how comes sunansa yakasance sam I thought he's samuel or samson," dariya myrah tai before tace "no way he's name is Muhammad sameer" dam kakeji ball din data ciro a fadi yatarwatse aqasan tile's jikinta yahau rawa dasauri tace "myrah stay were you are kada kimatso kitaka" tace "momma are you ok," "i am" kawai tace tana qoqarin calming kanta meyasa take hakane kowama xe iya kasancewa Muhammad sameer base lallai sameer dintaba,why kiran sunanshi ma kadai heart dinta racing yake ballantana miss zainab ce taqaraso ta tattare guri tagyara tagoge aysha dakyar tai putting sunan at the back of her mind tacigaba da girkinta. Fitowa tai daga wanka arsal yashigo yana fadin "honey look at me did I look good dariyace taso kwace mata," aduk lokacin dayasa kaftan mugun bata dariya yake sbd samsan be iya sakawa ba shidaban kayan daban sbd yasaba shigar suit ko qananun kaya, tabe bakitai tana fadin "not bad," yace "wato dai baxakiyi complimenting ba ko nasan nayi kyau kwarai dagaske" yafada yana shigewa, mai tafara shafawa taji an kwankwasa mata qofaa myrah ce koba afadaba tasani tace "come in" tashigo tana xama saman gado tasan wanka miss zainab tasake mata don tashirya cikin wani new children's Egyptian abaya wacca tasiya mata ita da ita tayi kyau sosai se tashin qamshi take tana mata iyayi,tace "myrah dagake har arsal wai duk wnn shirin na uncle Sam dinne kinyi kyau" tace "thank you" tana gyara xaman mayafinta yau hardasu saka jambaki aysha tai dariya kawai irin kayan jikin myrah itama tadakko tasaka daidai nan taji budewar front gate nagidan gabanta taji yafara bugawa daqarfi daqarfi tadafa qurjinta tanajin heartbeat dinta naqara gudu sunan Allah tafara ambata ahankali dagudu myrah tanufi taga taleqa ihun murna tasaki tana fadin "uncle sam is here," dagudu tanufi qofa aysha tana fadin "be careful baby," Tana sake kwanatar dada hankalinta telling herself all is well qarasa feshe jikinta tai da turaren golden delicious batai applying makeup ko kadan a face dintaba se jambaki the same color da myrah tai applying tayi tamiqe se tatsinci kanta da leqa window din itama sunjuya baya shida arsal suna shigowa,kafe wiyansa da ido tai tana kallon yajja yasaqaleshi dawani kyalle hakan yasa skin color dinsa is not visible hes wearing a heavy cardigan, motar daya shigo da ita takalla it's a Lamborghini new model, "he most be very rich" tafada aranta dole arsal yaringa rawar jiki akansa tana mamakin yajja arsal keda son kudi damasu kudi wato shi babu me mutunci a idanuwansa seme arxiqi Allah yakyauta tafadi tana gyara inda tagama shiryawa. Tun aqofa myrah tarungumeshi tana fadin "i missed you uncle sam" yace "I miss you too sweetheart" daukarta yay ajikinshi xuwa cikin gidan take bashi labarin yajja suke shirin xuwansa dayajja taimasa kwalliya yace "duk wannan yin kyan nawane darling" tace "of cause uncle Sam," yace "kinyi kyau sosai ganinaima kinason kifi wata kyau" dariya tai tana fadin "You look more handsome today,i really like you uncle sam" yace "Yace thank you, I like you too darling," tace "yaudai kaxo gidanmu xakaga momma xataga mekama dani" smiling yay xuciyarsa nadada qarfafa da abinda yake shirin yi, arsal guri yanuna masa yaxauna yana qarewa well furnished luxurious home din kallo gidan yayi kyau sosai tsarin gina ginan turawan garin domin arsal akwai high test dagaske dakansa yatashi yaje yadakkowa sameer ruwa shikam binshi kawai da ido yake ahakan kmr mutumin kirki yana sumi sumi dakai. hira suka farayi myrah takarbi wayarsa tana buga game yakalli agogo yana miqawa wayarsa yadauka yana danna mata kira yace "honey kisakko kugaisa mana kinyi xamanki adaki" beji metace ba kawai yaji arsal yace "OK." Yakalleshi yana fadin "let's start dinner mr Muhammad tashirya komai tana answer kira me mahimmanci ne she'll come down as soon as possible" yace "ok" suna miqewa hannun myrah cikin nashi kana ganinsu kasan they are related by blood domin aqananun shekarunsa xaka iya dauka qanwarshice straight ba yarshiba domin kamace irinta kwabo da kwabo dinnan arsal belura da hakanba abinda yake gabansa kawai shiyake aiwatarwa suka xauna arsal nasanar dashi irin yajja matarsa takeda culinary skill yatabbata yaci girkinta seya qara lumshe ido yay yana tina the first time data dafa indomie arayuwarta, yasan cewan someday xata iya ashe someday dinnan babushi cikin rayuwarta, ganin mood dinshi yacanxa yasanya myrah cewan "uncle Sam are you OK" yace "yah" yana smiling. Takun sakkowarta abene yaja hankalinsa amma bedaga kansa yakalli inda takeba yacigaba da nunawa myrah wacca tabunne kanta cikin screen din wayarsa yana koya mata yajja xata cinye game din wanda shine yay inventing dinta dakansa, qamshin mayataccen turaren ta yadaki hancinsa axuciyarsa jiyake kmr yatashi yatafi don baxe iya daukar kasancewar sa da aysh guri guda inuwa guda amma matsayin matar wani batasa ba its so painful arsal ne yamiqe yana fadin "honey" cikeda soyayya yakai lips dinsa kan forehead dinta yadago sukai four eye's da ita files din data sakkowa da arsal taxubar agurin tana ja dabaya hakan yay matuqar bawa arsal haushi cikin qulewa yake qoqarin controlling kansa yakalli sameer yana fadin "it's ok baby, let me help you" tsugunnawa yay yana kwashe file's din akasa yadawo dasu kan table yana ajjewa aysha dajikinta yasoma rawa tanason gasgatawa sameer dinne haka kowani kuma kusada arsal without any trouble brain dinta takasa functioning well gaba daya ahankali arsal yake rada mata meye hakane meyasameki kike qoqarin kunyatani gaban baqo.

Share Comment Like & Vote [08/09, 13:21] Makoda: AYSAM Its Fatoums Passion's Love,passion,betrayal,romance,hatred and power between two different world's.