AYSAM

Chapter 55

by @fatoumspassion

(The sacrifice was revealed) Lilly ce tafito daga dakin tana kallon sameer daya doka tagumi xaune kan daya daga kujerun qofar gurin, dagowa yay yana kallonta, bata taba sanin sameer din ya iya hayaniya ba se ayau, ba yajja basuyi dashi kan yabari aysha tatashi tukunna suji tabakinta yace baxe yiwuba dakansa yay filing case akan Arsal na raping sannan da abusing mace da qaramar yarinya yabaxa men dinsa bayan yansanda duk inda auka ga arsal su kawo masa shi araye ko amace duk wanda yay nasarar samunsa xebashi tukuicin miliyan goma cash,ko ina yadau labarin. Kallonta yay idanuwannan sunyi fitsi fitsi sbd throughout yaudin ko rintsawa beba tace "sameer kaje gida xankula dasu, myrah is fine she's just shocked kuma bugun dayay mata did not cause any internal injury xasu sallameta xuwa in rana tadaga,sunyiwa aysha wankin ciki da dinki she'll be fine' girgixakai yay yana fadin "tnx lilly but I'll not live them here Arsal is still roaming around yaxo yaqara cutar dasu ma kenan," jim tai kawai tana kallonsa,Samar ne yaqaraso yana fadin " lilly Abuya yadawo da daurin auren yau yace what happened with Arsal will never stop the wedding from happening" kwallace takawo mata tanajin takaicin kasancewa yar uwar Arsal akaro naba adadi arayuwarta, da farko sunrasa mahaifiyarsu ta dalilinsa yanxun kuma nema yake yakashe mata babbar aminiyar data xama komai nata itama hakan gashi yakashe jaririnsa da hannunsa, sameer yace "lilly kije kawai xankula dasu," kallon Samar tai before tace "qarfe nawa xa a daura auren? yace "after juma'a prayer," tace "we still got time, xankula dasu before then,sameer kaima kaje ka gyara kayanka duk sunbaci kafara kimtsawa tukunna" kallon kansa yay before yay na'am da shawarar ta, seda yashiga yaqara dubosu duka sannan yafice xuwa gida. An hour later Lilly naxaune gefen aysha taga tafara bude idanuwa ahankali tabude ido tana kallon ta,kanta nasara mata andaure goshinta da bandage saman idonta yakumbura, hawaye nabin idonta,tace "dimple kinajina dimple yajikin naki? tace "myrah where's my child lilly? Is she ok" Jinjina mata kai lilly tai tana fadin "she's fine tana daya dakin," miqewa take yunqurin yi taji takasa takoma takwanta tana kallon lilly tace " meya faru dani why can't i walk,? qasatai da ido before ta sanarmata "you just miscarried dimple,barine kikai" "what Arsal did,make us lose the baby "what? Tafada tana kallon lilly before tace "I'm i really pregnant? Jinjina kai tai "yah you are" tace "he killed my child then yakashemun da lilly Arsal is a monster" qasa dakai lilly tai tana fadin "I'm so sorry dimple," tace "lilly yakashe gudan jininsa dakansa, baxan taba yafe masa ba I'm a mother lilly,baxan kyaleshi ba" rungumeta lilly tai tana fadin "he'll definitely get punishment he deserves dimple," tace "and sameer is he OK? girgixakai lilly tai tana fadin "aysha da hannunki kika lalata rayuwarki irin haka nake guje miki tunran farko kika nunamin ke tinaninki shine tinanin, dan kinbarsa bahakaan yana nufin xekasance afarinciki ba your just so stubborn," tace "lilly bantaba dana sanin abinda na aikata sbd rayuwar sameer ta inganta har abada ba," abinda yaji tana fada lokacin daya turo qofar dakatawa yay yana sauraronsu. "Gashinan kin inganta rayuwar sameer kin tarwatsa taki as young as you are bekamata ace kina going through all of this ba, dimple I bet your enjoying it like that ko," tace "lilly baxaki gane bane,lilly can't you do this much for Samar kalli irin rayuwar da sameer yake living ayanxun I'm so happy for him dana bisan xuciya naqi rabuwa dashi awancan lokacin all this xasuyi depriving nasa daga samu, he's at the top of the world now I'm satisfied with that sannan berasa mahaifinsa ba kmr yajja narasa nawa beyi going through a top time ba kmr yajja nai ba," tace "dimple wannan madness ne, baxan taba destroying rayuwata for anyone ba koda kuwa samar ne, wannan soyayyar taki ga sameer tawuce duk wani mixani kinyarda kiqare rayuwarki da qunci don yaji dadi shida family dinsa wanda basa qaunarki wadanda suke aibataki koda yaushe," tace "Lilly sameers family are not at fault here shigata ahalinsu naja musu komai nidin farar qafa ce kmr yajja mamansa take fada,yah muhsin ne yay ruining dina lilly they lied to me,banajin har abada xan iya yafe mishi, lilly inason nasaka mutanen dana keso cikin farinciki koda hakan nanufin quntatama kaina,yayi amafani da wnn yacimma burinsa shida arsal," tace "and you won't tell them what you did for them natabbatar har yau besan kece kika biya kudin aikin baffansa ba, nasan besan cewar rabuwa dashi dakikaine yabashi damar karatu a canada har yay yaxama abinda yaxama natabbatar ba abinda kika bari yasani," tace "lilly meyasa xance masa wani abu bayan komai yaqare rayuwar tawa gaba dayama akan gaba take i won't live long lilly your the first person I'm telling this to,i have only few months to love," tace "what do you mean dimple? tace "kiyimun alqawari baxaki gayawa kowa wnn maganar ba koda samar balle kuma sameer" tace "i do dimple," tace "sahara told me I wasn't going to live long haka report dinta yanuna, I'm in the last stage within 5months now ancinye sauran I have only 2months to live," lilly miqewa tai dasauri tana girgixakai "likita ba Allah bane daxatace xaki mutu how dare she you aren't living me" taqarasa kusa da ita tana rungumeta, Dimple smiling take tana hawaye before tace "shine dalilin da yasanya nace kinemo mun sameer bawanda nayarda dashi aduniya bayan ke sama dashi lilly your a girl xaki haihu kema kuma kinada responsibilities shi yasanya xanbashi yarshi I want my daughter to have the best life ever, kinajina lilly idan natafi kicewa sameer yakulamun da ita sosai da sosai," tace "baxaki tafiba" tana kuka kmr ranta xefita. Dabaya dabaya sameer yafice a hospital din yahau mota tuqi kawai yakeyi batareda yasan inda kansa yakeba "she went through alot without his knowledge, shidin wana irin mutum tabbas kokwanton soyayyar aysha gareshi babban xunubi ne she did all this things for him, she must be mad what kind of love is this, I have only few months to live yake echoing a kunnuwansa "you'll not die" yafada yana dukan wheel din motar, "i want you back in my life,I wanna love you so much that you'll never cry again,i wanna held you in in my arms again" yaqarasa yana parking din motar agefen titi kuka yakeyi sosai, "you sacrifice yourself for me,meyasa banyi bincike ba meyasa nakyaleki in the first place all this luxuries doesn't mean anything if your not by my side nasamesu ne don kidawo gareni, I'm I too late to come back aysha" yaqarasa yana rungume abun hannunta wanda yake gurinsa shekara takwas dasuka wuce jiki anrubuta AYSAM their matching bangle, betaba ji xuciyarsa tayi daci da son daukar fansaba irin yau muhsin AJ and Arsal noon should wait and see how he is going to destroy them if he can remember yaune exact day din daya shirya musu meeting na musamman da moon inda xatai duba akan kasuwancin daya gama karanta mata yajja xatai rejecting but now he has a change of plan seya karbi duk wani matakin ikoh da arziqi dasuke taqama dashi yalalata yaga yajja xasuyi. Zuma grill tana xaune sanye take cikin exclusive super Holland wacca tasha dinkin bubu bata daura dankwalin atamfar ba tadan saka mayafi medan girma akanta coffee din da aka kawo tai sipping tana kallon sa, he has changed alot compare to last time data ganshi shekaru takwas dasuka wuce he's now wearing normal gezner shadda da hula akanshi wanda yasha aski bacire dukaba amma dai yarage sosai ba kamar wancan lokacin ba,yaqara girma da tsayi sedai haske daya dan rage takalleshi tana dada karanta abinda sameer yafada mata aranta, seda muhsin yagama yi mata bayani yadago yana fadin "miss moon are you listening? Jinjina kai tai tana fadin "naji duk abinda kace Mr AJ,amma kana ganin mu wace kalar ribar xamu samu idan har kuka hada hannu damu gani nake kmr se kunfi benefiting ko kuma duk risks din akanmu yay falling not you guy's," yajja take magana cikin nutsuwa yadauki hankalin muhsin sosai gani yake kmr yataba ganin fuskar yarinyar abaya amma yakasa tina a ina seyay la akari da koh ajikin jaridu yaganta,smiling yay before ahankali yace "miss moon did you know me kafin yau? dage gira daya tai before tace "why did you asked? yace "you just seem so familiar, kmr nataba ganinki," smiling tai tana rolling eyes dinta before tace "maybe cikin wata silent voice dakamar rada take mishi,which is so seductive wani irin abu yaji na yawo aciki kwanyarsa da zuciyarsa da ya kasa fassarawa, shidinne yake acting so foolish gaban mace, yadan shafa qeyarsa yana fadin "nagani a magazine kina da yaro ko miss moon,where is he? And why are you using miss instead of Mrs are you not married," cup of coffee din tadakko tana kai hot blazing red Lip's dinta kai tadago dawadannan kyawawan idanuwan nata masu rikitar da yaya maxa tace "I guess so" o tana wani silly smirks, wani irin sanyi muhsin yaji axuciyarsa yana fadin " alhmdlh" afili tace "for what? yace "da kinada aure matsala xa asamu babba," dariya tai kawai,before tace "I'm a widower,but I'm happy living alone," tattare takardun yay yana fadin "we'll see that" yana ajjewa gaban ta,yace "ina jiran jin decision dinki," atake tai niyar rejecting dinsa text yashigo wayarta dubawatai " Moon accept the proposal but we will sign a contract before that with mutual agreements," kallon text din taqarayi before tace "Mr AJ your welcome to AYSAM IT tech, i kindly accept all your proposals but we have our own term's and conditions that you have to imply with, we will sign a mutual contract designed by the c.e.o himself," "agreed" Yace "done miss president" murmushi tai tana rattaba hannunta jikin duka takardun bayan takarance su duka miqewa tai tana fadin "I'll get going now Mr AJ I'll see you in the office next time," "ahm ahm" yafada yana inda inda, tace "do you have something to say Mr Aj," "your business card pls miss moon,so that we can grab dinner sometime together, me and you," tace "are you trying to bribe me Mr AJ," Smiling yay yana qarasowa kusa da ita yace "I'm not but only someone without eyes ne xeyi coming across such beauty yay letting go miss moon, can we be friends," tace "no i don't befriend men" tana rolling eyes dinta again abinda ketafiya da imaninsa,yace "then take it as a date beautiful" yafada yana sunkuyar dakai tsabar kwarjinin datai masa, dariya tai tana fadin " baruwana idan matarka taxo tasani Mr AJ," smiling yay yana fadin "she wouldn't react namiji mijin mace hudu ne ko miss moon" aransa because besan ranar tashin kudrat ba dolene yasamowa rayuwarsa mafita kafinnan shidin cikakken namjine yakamata yaqara mallakar mace me lafiya arayuwarsa tabbas miss moon tashiga ransa abinda ake kira love at first sight. yarinyar tatafi dashi tun ajarida in yaganta yakan tsinci kansa cikin kallonta haka kawai baso daya ba biyu ba ada yana mamakin nasarorinta at young age ne wanda keburgeshi seyanxun yagane cewa itace kalar matar dayake mafarkin samu ko kafin ya auri kudrat yanason mace wacca yacika mace, mace me ilimi both side mace wacca tafito daga well to do family, mace who is highly respected by the society wacca xata haifar masa yara tabasu kyakkyawan tarbiyya irinnata".

Fitowa yay daga gurin yawuce xuwa gida yana qarasawa yatarar da kowa yayi jigum jigum a falon ummi, kallon Anwar yay yana fadin "lpy meya faru," dogawa yay wanda besan sanda yamiqe yana kaiwa muhsin naushi ba muhsin cikin rudewa yake fadin "Anwar are you sick meye hakan kake nifa elder brother dinkane" bango yashaqeshi yana huci kmr wani zaki, "you are not a human being idan harwani abun yaqara samun dimple sena ga qarshenka" muhsin yasakeshi yana bugawa da qasa sosai hannun muhsin ya lanqwashe yaji maxa muhassin yay shiru yana kallon Anwar yajuyo kansa yana fadin "you didn't stop them, your part of it ko,all of you gang of on that little girl kukai destroying dinta koh," ummi dake hawaye kmr ankunna famfo miqewa tai tana fadin "anwar kakaini gurinta inason naga yata, Anwar banason namutu haqqin dimple yakaini wuta nacutar da ita da mahaifinku shiyatafi anwar, take me to her" muhsin cikin masifa yake fadin "waye yagaya masa abinda yafaru agidannan bayanan who did that," ummi tace "nice nafada masa inason nagyara kura kuraina natsawan lokaci inason yata akusa dani," fuuu muhsin yamiqe yana ficewarsa. Aqofar dakin ummi daga waje tanajin dariyarta suna mgn da yarinya wacca tatabbatar itace yar tata da ake bada labarin tahaifa domin ko ahoto bata taba ganin yarinyar ba tsabar tsanar dataiwa mahaifinta tashafeta. Anwar Yakalli ummi yana fadin "go inside she'll forgive you in sha Allah" asanyaye tatura qofar tashiga tana gyara xaman gyalanta duk kyannan yafara disha shewa sbd tsufan da yafara cimmata, juyowa tai meenah nabata labarin irin yajja bikin ke gudana, myrah kuma nagefen aysha tana jinshu tana dariya .sallamar dasukaji yasanya suka dago dukkansu meenah ce ga answer sallamar tana smiling, "ummi kece anan" tafada cikeda farinciki ganin yajja dimple din taxama atsakanin jiya dayau yasanya hawaye sake kwararowa a idonta domin tana bibiyarta a kafafen sada xumunta sosai, myrah takwanta saman kafadar aysha tana fadin "momma who's this woman," girgixakai tai alamun itama bata saniba,meenah tace "oyah oyah taso muje momma tayi baquwa koh," miqewa tai tana bin ummi da kallon rashin sani before sukoma nata dakin. "Dimple" tafada tana qarasawa gefen gadon, juya mata kai tai tana rintse ido, "dimple yajikin naki," nanma shiru ba answer, "dimple bansan da wana ido xankalle ki nanemi yafiyarki ba dimple naci amanar maraicinki, dimple naci amanar AJ acikin riqonki, dimple ki temaka kiyafewa mahaifiyarki natuba nagane gaskiya, nasan duk abubuwan dasukai ta faruwa ba lefinki bane dimple yar uwarki...." "ya isa haka" cewar dimple "kifitar mun aguri kaina namun ciwo I don't have the time for all this," taqarasa hawaye nabin kuncinta, "dimple nasani na quntata miki nawofantar dake alokacin dakikafi buqata dimple nagane kuskurena dimple goge hawayenta tai tasoma girgixa kai, "just get out I don't need you Dr bint kina ina lokacin da nake buqatar ki, kina ina lokacin dana roqeki karki rabani da mijina meqaunata, kika auramun dabba dabesan darajar mace ba look at me he raped me twice what are you going to do about it,yana dukanane,your not there lokacin danake feeling kmr nai ending life dina dr bint just get out idan kuma baxaki fitaba nixan fita" yunqurin tashi tasomayi tafashe da kuka sakamakon xafin dinkin da akaimata motsawar datake, bint dasauri tai yunqurin riqeta tatura hannunta tana fadin "let go of me kada kisake kitaba ni, kifita koni nafita adakinnan" jiki asanyaye tajuya tana hawaye tafito adakin Anwar dake bakin qofa takalla ta girgixa masa kai alamun dimple bata yafemata ba, rungumeta yay yana fadin "she will eventually forgive you she love's you," meenah ce tafito daidai lokacin da sameer yashigo bayansa jabbar riqeda shopping bag's manya manya ganin bint da Anwar tsaye agurin yasanya yay tsaye yana kallonsu, anwar yamiqa masa hannu sukai masabaha, yana tambayarsa mejiki bint kasa hada ido da shitai yakalleta ahankali yake fadin "ina yini," ta amsa itama duk kunya nadabai bayeta sune suka jawa yarsu duk ma abinda yafaru da ita ba abinda lilly bata gaya mata ba lokacin data kirata, shi din wanda suka tsana suke ganin be isaba shine yatsayawa yarsu xe kwatar mata haqqinta. "Is she awake? yatambayi meenah ta jinjina masa kai, "excuse me" yafada yana tura qofar yashiga talumshe ido hawaye nabin kuncinta, wani irin tausayi da soyayyar ta nashiga cikin xuciyarta jiyay shima kmr yaxubdar mata da hawaye, yaxauna stool din gefenta, "he want her back ko hakan yana nufin rasa duk abinda yamallaka." " Aysha" yafada cikin wata sassanyan murya,hawayen nasake kwaranya a idonta, "aysh, yajikin naki" yafada yana miqa mata handkerchief, bude idon dayay matuqar kumbura tai takalleshi, "dasauqi" tafada tana karbar handkerchief din. Comment Like Vote & Share [08/09, 13:22] Makoda: AYSAM It's Fatoums Passions Love,Passion,betrayal,hatred,Ramonce and power. Quote of the day Life can change in the blink of an eye, but love is eternal.