AYSAM

Chapter 58

by @fatoumspassion

(The trial no 1) Kallon aysha Anwar yay kana yakarba ruwan hannun ummi yana miqa mata ruwan gorar gaba daya tadauka tana sha tana susar baki,jikin ummin duk yay sanyi qala bawanda yacema ayshan suka cigaba da raharsu, ummi ahankali taxame tafice adakin bayan tagama cin abincinne hardasu bude akwatinta wai xasu xaba mata kayan daxata sa taringa dariya kowa yaciro taste dinsa aiko duka tace baxata saba nata xata xaba dakanta tasa, muhsin hardasu xumbura baki wai yaji haushi,kallonsa tai tana tambaya ko sahara taqaraso yace "a ah delay tasamune a flight dinta hakan yasanya se dasafen tatashi",tace ok, Anwar yasanar mata sameer yakira yafada masa Arsal yayi surrender so sudin basusan manufarsa ba she should be ready spiritually and emotionally takira Villarreal suji mexe iya kan hakan, wayarta tadauka tabuqaci ganin counsellor din cikin qanqanin lokaci yaqaraso villa din,bayan tayi wanka tashirya suka rakota xuwa gurinshi takallesu tana fadin "shikenan yanxu kuma kunxama jakata duk indanai sekum bini abeg akyaleni nadan sarara mana" dariya sukai gaba daya harda counsellor Villarreal daya tabbatar mata tana da case me qarfi tsakanin ta da Arsal idan tanada hujja tafada masa sutattara tunyau tunda abun yaxo bakatatan dolene su shirya komai cikin gaggawa, tasanar masa mutanen dasukai witnessing Arsal yana raping dinta,akwai sameer wanda tatabbatar he's more than ready to stand as a witness se lilly tanada doubt akanta, Anwar yace "twins mahaka sunce they are all there se kuma myrah daya sumar da mari"yace wnn yarinya ce kuma yarta baxe yiwu akarbi hujjarta ba gaskiya,wadannan mutane kadai sun isa su sanya akama Arsal donhaka taimusu mgn su halarci xaman kotun gobe,tace in sha Allah,yace "karfa kidaga hankalinki case ne kinrigada kingama ci in sha Allahu" tai smiling tana fadin Allah yayarda. yana fita daga gidan,house of rest da akatsare Arsal ciki yawuce yasanar masa komai dakomai dariya yafara yana fadin "what a fool Villarreal find some men asace twin's adaren,yau Lilly inta kirata xatai qoqarin kamo hanya from gumel to abuja inason tana fitowa daga airport tai gagarumin hatsari kada taji ciwo kodaya amma mijinta yaji, dafatan kagane counsellor yace "angama Sir Arsal your request is my command". Aysha Lilly tafara kira tana sanarwa abinda yawakana tsakanin ta da counsellor tai, murna sosai amma saidai kash tace mata iyayen mijinsu sunce bata gama gabatar da al'adunsu ba,ba inda xataje donhaka, jim dimple tai before tace shikenan xansan abinda xanyi bata kawo komai axuciyarta ba takira su meemee da meenah hargida sukaxo tasanar musu, meenah harda cewa seta daddallawa Arsal mari intasake ganin shi arayuwarta tasanarwa sameer yajja sukai yace bakomai in sha Allah he'll be her witness,yace "duk sun amince xasuyi koh? tace "eh but Lilly tace baxata samu damar xuwaba kaji kaji tabashi labari" "yace Noway Samar besani ba wani al'ada ne arayuwa xefiyewa Lilly kwato miki haqqinki I'll talk to her husband kinji" tace "but sameer karka takura musu kaga they are just married karmu shiga rayuwarsu da matsalolina, yace keba matsala bace aysha kinajina I'm sure Samar will do something tace OK ahaka sukai sallama. Samar ne yashigo dakin ransa abace yana fadin Lilly,Lilly tamiqe xunbur tana fadin babe lpy?kallonta yake cikeda mamaki before yace wani biki su mama sukace xasu sakeyi bayan wanda aka gama jiya daxakiyi declining taimakon dimple arayuwa? xaxxare ido tafara tana fadin ita dimple dince takira tafada maka yace "it doesn't matter kinbani mamaki mehakan yake nufi kinsan koda ina numfashi na naqarshe ne Lilly dimple tanemi temakona sena temaka mata ballantana inada iko babani dashi ba,Lilly mehakan yake nufi? hawayene yafara kwaranya a idonta take fadin "she's still the one acikin xuciyarka dimple tafiye maka komai arayuwa,meyasa baxakaimum soyayyar dakakema dimple ba dede da rana daya?naji din nai mata qarya baxan temaketa takai dan uwana prison,ba sbd idannai hakan naci amanar mahaifiyata karkacemun dimple tafi dan uwana,seda nai warning dinta akansa tumfarko but she went ahead tayi abinda takeso meyasa xamu temaketa bayan ita tajefa kanta ahalin datake ciki ayau?tsaki yaja yana fadin your not my Lilly mekika xama wnm ba Lilly din dana aura bace who brain washed you Lilly?kisani dake ko babuke xanje natemaki dimple nasaka waccan monster din abayan cell koma meyene xefaru yafaru,walldrobe yabude yasoma dibar kayansa yasakko da trolley yana fadin xanje gareta yanxun tana buqatata, Lilly fashewa tai dakuka tana fadin "why dimple meyasa se mijina"ganin yagama hada kayan dagasken tafiyar xeyi ba ita yasanya tace "babe I'm sorry xanje kasan I'm ready to do anything just for you" girgixakai yay yana fadin don't do it for me do it for your friend dagudu tabishi xuwa dakin mamansa yay musu sallama yana sanar dasu abune nagaggawa yatashi xekoma abuja yau dasauri Lilly take fadin "mama xanbishi dan Allah kisa baki yaje dani"maman takalleshi tanafadin Samar meye kuma hakan nakeji baxakaje da matarka ba harara yagalla mata yana fadin tashirya suwuce. Washegari da sassafe aysha tashirya tana kallon clock qarfe goma xa'afara trial dinsu a court she's very nervous tayi shiru tana kallon lokaci,Hussain ne yashigo yana fadin ga Mr sameer yaxo gurin ta,miqewa tai jiki asanyaye tafito tana takawa ahankali kmr wacca ake qirgawa taku,taqarasa gaban motarsa fitowa yay yabude mata gidan gaba tashiga daddan qamshin turarensa dana motar suna hadewa, kyau taga yayi namusammman yau sanye yake cikin wani blue yard me taushi,yakafa hularnan yakawota gaban goshi sajensa yakwanta luf agefe da gefen fuskarsa, idanuwansa sunyi kar kmr wanda yadiga wani abu aciki,akan wheel yadaura gwiwar hannunsa yajuyo yay tagumi yana kallonta tai duf before ahankali tace ina kwana, smiling yay kawai ganin yajja take xumbura masa baki gaba,yace lafiya lau ummu myrah,kallonsa tadanyi akaikaice before tace yatake,lpy lau she's not missing you yafada da sigar wasa,tace sure naga she's adjusting,she likes your family, ungo wnn yamiqa mata wata takarda yana budewa,cikeda mamaki take kallon form din DR prof H barbaros kinoglu the best cardiovascular surgeon in the world ahannunta,budewa tafarayi ahankali da komai nata duk ancike da stage dinta, kallonsa tai cikeda mamaki takefadin mexanyin dawannan and how do you know all this? kallonta yay before yace you need to see Dr H as soon as possible dimple,i personally contact him directly through some good contact he'll be in florya for two month's, natuntubi doctor sahara taturomun da duk information dinki telling me tadade da recommending doctor kikaqi xuwa, kallonsa tai before hawaye yafara xuwa idonta,"sameer babu wanda ya isa yadakatar da abinda Allah yariga yaqaddara sameer don't force me to go through all this kasan Chance's din surviving dina kadanne let me die in peace plz",tafada tana hada hannu biyu kifa kansa yay jikin wheel din before ahankali yace "don't make me force you koda hakan yana nufin nai dragging dinki all the way to Istanbul xanyi hakan domin kuwa koda chance din 0.001 ne wannan one din xantsaya da last hope akanta,so don't even try to stop me, tace "sameer is damned expensive you need to spend alot of Billion's on this" yace and who care about the billions as far as you'll get well that is all I need aysha,bude murfin motar tai tana dire masa file din tafice.yadade before yaga tasake fitowa tareda su muhsin, muhassin yakalleta yana fadin tundaxun fa yake jiranki dimple kije kutafi tare mana musemu shiga different car,kallon muhsin tai yay nodding kanta ahankali taqarasa tabude motar tana shiga, yadago yana kallonta bece qalaba yatashi motar suka fara fita abakin gate din motar yan maxan nabaya ummi da miss rafeeqat suka taho. Suna isa ganinsu meemee basu qaraso ba yasanya tasoma kiransu awaya tayi tayi amma bata shiga wayar switched off dukansu abun yadaure mata kai, sameer ne yakwantar mata dahankali yana fadin maybe munxo a little bit early shine yasanya basu qaraso ba xasuxo in sha Allah, qarfe goma saura minti goma counsellor Villarreal yaqaraso dimple tasakar masa murmushi suna gaisawa yana tambayar ta are all the witnesses ready wanda tai mentioning last night cikin yar damuwa take fadin "sameer ne kawai yaxo counsellor sauran sunyi late"yace toh tai qoqari takirasu kan afara sauraron shari' ar, Motar gidan yarin ce taqaraso aka bude duk suna tsaye agurin,Arsal yafito daga ciki hardasu sunglasses yana taunar chewing gum abinsa,hannunsa daure da handcuffs yake tafiya ahankali,kai karantse badaga gidan kurkuku yake ba wani irin faduwar gaba taji dasauri taboye bayan sameer wanda yafuskanci tsantsar tsoronsa da yashigi dimple tunbayan abinda yafaru, tsayawa yay daidai gurinsu yana fadin wow,honey har kinwarke ashe?kyawun naki yadawo,honey baxakixo kiyima husband dinki oyo yo ba i missed you, kakkarwa jikinta yafara taqanqame abayan sameer,Arsal yasake qasa da murya yana fadin honey na come here inxo naqara wata irin shaqa sameer yayi masa seda yakai shi bango yana fadin "dabba,mara tinani kawai idan kaqara mata mgn sena kasheka shashasha mara hankali" dariya yasomayi tayaqe don yamatsu yake fadin "go ahead and kill me lover boy,abunda ake ajjemaka dai nasamu you can't do anything about it" yaqarasa yana dariya naushi sameer yakaimasa dasauri counsellor Villarreal yariqe shi yana fadin "don't hakan xe iya xama hujja garesu yana provoking dinkane kanajina let him go"qin sakinsa yay saida aysha tariqe gefan rigarsa tana fadin sameer cikin sassanyar murya yasakeshi yana juyowa gareta"nothing will happen kinji kidena jin tsoransa let's go"muhsin dake cikin mota yana kallonsu jiyake inama shine yay getting chance din da sameer yasamu seya halaka Arsal ganin sun shige yakalli Anwar yana fadin "aise kabari nawuce koh tunda yatafi sekace wani dabba akulle mutum cikin mota"dariya yay yana fadin yah muhsin ainasan halinka karkaje ka aikata abinda badede ba. Gefen su Arsal daban gefen su dimple daban hakan yasanya kwata kwata bata juya inda suke ba, jusege nataho wa yaran alqali yamiqe yana fadin all rise,gaba dayansu tashi sukai harseda yashigo yabasu umarnin xama tukunna,yana fadin "pls proceed,prosecution counsel are you ready,/? counsellor Villarreal yamiqeyana fadin yes my lord,yace good,yace defense counsel aysha kallon Villarreal take cikeda mamaki lokacinda yamiqe yana fadin "my lord I will like to proceed, xaman court din gaba daya da English akeyi xamuyi trying muqoqarta xuwa fassara shi ayaren hausa amma se anyi haquri sbd turancin akasari xefi yawa, yace xaka iya farawa barrister," yace infidelity wannan duk shine silar abunda yafaru client dina Dr Arsal noon yana accusing matarsa da having affair da tsohon mijinta Mr sameer S fulani mamallakin manyan kamfanunuwa sarrafa softwar aduniya na AYSAM.

Sunyi plotting akansa inda suka dade suna cin amanarsa abayan idonsa har abota tasanya suka qulla da mijin ta don taringa kawoshi gidansu akan kari tana kallonsa, aysha da sameer sun kasance ma'aurata shekara takwas dasuka wuce,inda bayan sunrabu client dina ya aureta da amincewarta batareda forcing din komai akanta ba, Villarreal cewar muhsin yana daka masa tsawa what a great hypocrite cewar sameer,aysha jitai wani xaxxabi yana qoqarin rufeta wani abu yatsaya mata aqahon xuciya mehakan yake nufi shima Villarreal cin amanarta xeyi kenan?meyasa duniya talalace haka,bubbuga guduma judge yay yana fadin duk wanda yasake mgn xekarbi hukuncin court,kafin yace suma defense counsel xasu iya gabatar da lawyer dinsu,aysha girgixakai tasoma yi tana kallon Arsal dake mata wicked smile, Miqewa sameer S fulani yay yana fadin "I will like to be the accused lawyer" kallon shi sukai gaba daya yace "if the court allows nixan kare Mrs AJ akan wannan abun da ake accusing dinta dashi" "objection my lord cewar counsellor Villarreal,meqoqarin kare me lefin is directly related to this case shine Mr sameer So fulani tsohon mijinnata" objection overruled cewar alqali,Villarreal kallon arsal yay yana masa alamar yakwantar da hankalinsa, sameer yace my lord we need more time sbd yajja shari'ar taxo dawurwuri bamu gama gathering evidence ba, "Villarreal yatashi yana fadin objection your honor the accused defense yakamata yafadi hakan tun ajiyan da akai setting date din batareda yabata lokacin court ba" yace "objection received we may proceed miqewa yay yana fadin xasu fara gabatar da witnesses dinsu gaban alqali" aysha riqe gefen rigar sameer tai tana hawaye before counsellor Villarreal yace yanason Mrs noon taqaraso gaban court, Mrs aysha noon should pls come forward ahankali tamiqe kanta aqasa taqarasa gurin tambayar tana goge hawayenta, Yaqarasa yana fadin Miss noon ke musulma ce ko arniya,tace musulma alama yaywa yaran court suka kawo alqur ani,suka bata tadafa "yace kimaimaita abinda nafada"tadafa tana maimaitawa "narantse da wannan littafin xanfadi gaskiya,baxan qara wani abu ba bayan gaskiya" yaywa yaran alama yatafi,yace Mrs noon shekararki nawa da auren Dr Arsal,tace takwas,yace in this eight year's kifadamana tsakani da Allah wana irin xama kukai xaman aurene kmr nakowa dakowa? girgixakai tai tana fadin a'ah yace "wanne kalar xama kukai?tiryan tiryan tafara fadamusu contract marriage suka so suyi which at the end Arsal yay cheating dinta into signing the wrong papers yay manipulating dinta gurin sata tabashi power of attorney akan adoptation din yarta,sannan Arsal use to hit her alot sometimes idan tai masa lefi,he use to put tell on her duk inda xataje yana gani bekwana agida se yaga dama, "yace nagode Mrs noon yanxun xaki gaya mana kemeye taki laifin cikin auren naku da dr Arsal dahar yake miki wadannan abubuwan" tace "banasonshi from the beginning yayi cheating dina wanda munsa term's and condition akan cewar baxamu taba kasancewa ma'aurataa tafuskar saduwa ba" yace kekika kawo wnn shawarar koshi,tace nice yace "sbd kinaxuwa gurin saurayinki nawaje yana baki duk abinda kikeso ko miss AJ? girgixakai tai tana fadin "bahaka bane kudenasa sameer cikin wnn abun he has nothing to do with all that is happening" counsellor Villarreal dafa kan gurin datake yay cikin fada fada yake "fadin yanada hannu cikin komai narayuwarki Mrs noon hakanne yasanya da tsautsayi ya afku tsakanin keda mijinki cikin jikinki yaxube yatayar dahankalinsa sbd, "Objection your honor lawyer meqara bashida damar intruding cikin personal life din client dina sbd she is not ready mentally or emotionally" objection received cewar alqali counsellor Villarreal akiyaye,juyowa yay yana fadin nagode your honor,rubuce rubuce prosecutor's sukai before suce adau break na awa daya adawo, sameer ficewa yay daga courtroom din gaba daya yansanda sukai gaba da Arsal,awaje muhsin yatarfa counsellor din yana fadin "nawa yabaka so he bought your loyalty,munyi kuskuren yarda dakai tun farko ashe kaima karan farautar makashin mahaifinmu ne kasani, wllh indai nagane cewa you have something to do with it xakai facing consequences" din yana gargadinsa kan counsellor ne yadaure amma dake kudi yarufe masa ido ficewa yay. Mr sameer cewar alqali yana miqa masa hannu is my pleasure to meet you, smiling sameer yay before yace "gashi mun hadu a situation mara kyau" yace Mr sameer trust me xanyi iya yina gurin ganin sunanka be baci awannan abunba, "yace Justice daman wani alfarma nakeso nanema in return kaima xaka samu naka kason"dan jim yay before yay murmushi yana "fadin bribing dina xakai Mr sameer? girgixakai yay yana "fadin nidai bance ba aiban madara nabaka siga ake,justice baxansaka ka kai rashin adalci cikin aikinka ba, abu daya nakeso idan munshiga court kadaga karar sbd gaskiya bamu shiryaba tabangarenmu,kana ga yajja Villarreal yashigo da xafinsa" murmushi yay yana fadin "yabaku tsoro kenan ai man din bawasa" yace "i know but he cheated on us kanajina he was suppose to depend us but seyay turning shima yaron Arsal ne, all i need now is time hujjojinmu sukammalu kasaka next hearing gobe sbd kada ai xargi,inyaso idan harbansamu hujja gamshashshiya ba xankiraka kamayar next month" dan sosa qeya yay before yace amma Mr sameer is so risky wnn idan aka gane xan iya rasa aikina" yace "haba justice nawa akai abinda transaction din bata account akeba, yau da dare chan xan tura yarona jabbar xaka ga kaya raw material" dariya yay yana fadin aifikirar ka bawasa ba yaro hakan yayi suka tafa sameer yajuyo yana fadin kada wanda yasan da hakan fa yace ina bameji. Aqofar courtroom din yatarar da ita kuka take sosai ummi da hussain na lallashinta, Moon daxuwanta kenan tana can gefe tarasa ma dawani baki xataje gurin dimple din qarasawa yay yana tsugunnawa agabanta,takautar dakanta tana shashsheqa, I'm so sorry sbd nigashi suna son suyi dragging honor dinka qasa I'm so sorrr........"sshhshhah yafada yana daura yatsansa saman Lip's dinsa kiyi shiru kinji kinsan i hate this tears ko karki damu ba abinda xe faru in sha Allah,we will find a new lawyer wanda yafi villare girgixakai tai tana fadin "hed the highest ranking lawyer in the whole country ba ataba defeating dinsaba" yace "xa'ai we will break his recoe aysha kidenasa kanki cikin damuwa Arsal has no case kinajina soyake yadauke hankalin court daga gundarin shari ar sbd yay getting away with it which we will tackle before tomorrow in sha Allah." tace are you sure ya jinjina kai yana murmushi, smiling tai tana goge hawayen nata yamiqa mata handkerchief yana fadin crying baby,xunbura baki gaba tai cikeda shagwaba data sanya yay saurin tashi yamiqe yabar wurin. After one hour,sunyi shiru qasa qasa kakejin sautin maganar mutane, alqali yashigo kowa yamiqe harseda yaxauna yabada umarnin axauna, kiran lawyer meqara dawanda yake kare wanda ake qara yay suka fito yace idan akwai hujja kowa yagabatar da guda daya kafin suyi rounding up, Villarreal ne yamiqe yana fadin akwai your honor inason akirawomin Mrs aysha Noon gumel,alqali yace Mrs aysha intana kotu tai coming forward xuwa witness board,kallon kallo sameer da aysha sukai kowa cikinsu na qoqarin ganin ta inda Lilly xata bullo yake,qofar court din aka bude tashigo wasu yansanda biyu na escorting dinta taqaraso ta tsaya, qur'ani akadakko akace tadafa tai rantsuwa hannunta kakkarwa yafarayi before tai saurin girgixakai tana fadin bani da tsarki my lord, counsellor Villarreal yace toh ba matsala,sameer ne yamiqe yana fadin "objection your honor witness din dake gaban court tana cikin jerin witness din daxamu gabatar wasu dalilai na iyali yasanya tajanye a last moment bekamata wanda yake qara yay amfani da hujjarmu ba" qorafi be karbu ba cewar alqali,barrister xaka iya cigaba, Miss aysha noon a.k.a lilly ko xaki iya fada mana alaqarki da Miss AJ,dagowa tai suka hada ido da aysha data kafeta da ido baqaqqautaa tace "babbar aminiyata ce tare muka taso tun quruciya" yace "naji ance bakwa boyewa juna sirri komai najunanku kunsani",tajinjina kai yace koxaki iya gaya mana alaqarta da Mr sameer s fulani? tace tsohon mijin tane,yace tsohon mijinta ne bayan sunrabu nake nufi shin Mrs noon tana sanar dake meke tsakaninsu jinjina kai tai tana fadin "nasan komai tundaga haihuwar yarta tafari da aurenta da Arsal, dayajja bata taba sanshi ba dede da rana daya, da yajja take qaunar sameer har rana mekamata yau, sameer yamiqe yanafadin objection my lord hujjar nan bekamata taringa addressing feelings din client dina directly acikin wnn ba domin xaman aure da feelings daban yake, qorafi be karbu ba cewar alqali counsellor xaka iya cigaba yace lilly kawarki xata iya gaya miki bayan aure tsakaninta da doctor Arsal dakuma Mr sameer, tace "mijintane Arsal kuma kowa yasan dahakan,tasanar dani tunfarkon aurensu cewa bata taba yarda kofarcenta yataba, kuma she's ready to go to any extend don ganin muradinta yacika nasanya ya ma yasake ta wanda hakan yaci tura, hakan yasa tafara masa tashin hankali agida suka fara xaman doya da manja acikin gidan sbd Arsal yana qoqarin karbar haqqinsa agurinta,ana hakane takirani tacemun tana neman alfarma innemo mata inda sameer S Fulani yake inda ba inda banduba ba aqasarnan ban same shi ba,tayi manipulating dina kancewar yarsa xata bashi ashe shirin kassara danuwana suke sucuceshi, "no,no aysha tafara fada numfashinta najanyewa,this is nor my lilly your not my Lilly tafada, da qarfi numfashinta na seizing dakyar sameer yaqaraso kusada ita yana fadin are you okay? lilly kawai take kallo ranta nasoma susa shikenan "ita rayuwarta taxama haka duk wanda tayarda dashi seya ci amanarta this is a real definition of betrayal,ahankali alqali yake tambayar if she's ok jinjina kai tai tana fadin su cigaba, Villarreal yace "Mrs lilly mekika sani gameda haramtacciyar alaqar daqawarki taqulla da tsohon mijinta? tace "tana fadamin cewar she still love him, idan yaxo kusada ita she wanted to have him back tasanar dani har gidansu yaje dinner a US mijint besanshi ba hakan ne yasanya begane shiba, har yafita yabarta dashi and they spent the whole night together,har fita sukeyi wuraren cin abinci tare ,nda Arsal nada hujja akan hakan cikin wayarsa yagane cewar tana mu'amalla da wani bashiba amma sbd tsananin son dayake mata yasanya shi yinshiru dontai explaining kanta. adaren dataxo ball party dina a transcorp naji tana waya ita dashi akan fitar daxasuyi bayan angama tare inda yan jarida sukai mistaken dinsu ma amatsayin ma aurata tsabar kusancin dake tsakaninsu,yayana yakasa jurewa yaxo gareta daniyar tuhumarta akan rayuwar data jefashi aciki dakanta,tanuna masa tayi nadama tai drugging dinsa, jini ne yafara bulbulowa tabakinta tafara wani irin mahaukacin tari Lilly dagudu taqaraso tana fadin "dimple dimple me ya same ki? xata tabata sameer ne yariqe hannunta gam yana daga mata yatsa daya "don't you dare touch her hypocrite kawai" yaqarasa yana daukarta ahannunsa idanuwanta sunfara rufewa Lilly kawai take kalla, suna fita Villarreal yamiqama alqali hotunan inda allon majigin court din akajona kowa yagani, Moon dagudu tamiqe tafice daga court room din tinawa datai itace tasa aka tura hotonnan gashi xatai ruining yayanta da hannun ta kuka takeyi sosai dagudu yabiyo ta yana fadin "Miss Moon what are you doing here are you OK? girgixakai tasoma yi tana "fadin aman jinifa takeyi,nice sanadi I shouldn't have sent does pictures xanyi ruining dan uwana da dimple meyasa nai hakan? I'm so wicked kallonta yay cikeda mamaki yake fadin "danuwanki,dimple ina kika sansu,kaddai kedin xaro ido yay kansa nasake daurewa he's the owner ke as his sister kike managing? cewar muhsin yana nunata tajinjina kai tana shashsheqa yace pls "stop crying dimple will be fine in sha Allah is a matter of time and hujjarsu is not that strong munada makaman aikin daya xarce nasu, we just aren't ready shiyasa, miss Moon stop blaming yourself tace "I'm so sorry Mr AJ i use to hate your sister so much that i couldn't bring myself to forgive her,yace i use to hate her too before kisani let bygones be bygones sbd idan xamuyi holding grudges none of us will survive gashi kinsa kyakkyawan face dinki yayi jaa duka take this, "Wipe your tears kinji i promise She'll be fine xomuje koh? murfin motarsa yabude mata tashiga fuskarnan tayi jajir sbd kukan datayi abinka da farar fata yashiga yana satar kallonta daman a low borns akwai xafafan mata irin haka? seyanxun yake ganin tsananin kamar datakeyi da sameer din amma tafi sameer kyau kasancewar ta mace ma abociyar kyale kyale,yakalleta yana fadin belt xarowa tai tana daurawa shima yadaura nasa yana fadin shall,ta jinjina kai key yay wa motar. Ummi da sameer ne ke sintiri gaban dakin da aka kwantar da dimple,kusan awa biyu kenan dashigar likitoci sunkasa fitowa da gamshashshan bayani akanta, jiki asanyaye doctor Aryan yafito daga dakin yana kallon ummi before yace susameshi a office dukkansu suka tarkata xuwa office din nasa,yakallesu yana "fadin so you guys didn't know?ummi tace "know what doctor kaimana bayani kabarmu cikin duhu" yace nayi tinanin sahara explain everything to dimple cewar tai avoiding bacin rai da stress as much as possible, cikin yan kwanakin dasuka rage Mata sbd ranta naqara baci kwanakin daraguwa,I'm so sorry to say Mrs AJ report dinmu yanuna mana she's in a very critical condition, heartbeat dinta is no longer stable haka xalika numfashinta we have to put her under some engines she's ok for now, tashiga coma which we doesn't know yajja xatai lasting" "not coma karka sake kafadi wannan word din akan yata cewar ummi haka akace akan kudrat ma batasake tashiba,yata xata tashi baxata mutu ba",sameer daya kasa fassara meyake ji aransa jiyay kansa namasa wani irin bugawa,Anwar yace doctor can't we do anything for her now yace "ayanxun kota tashi baxamu barta tafita daga wall din hospital dinnan ba sbd kowana lokaci xaku iyajin mummunan labari idan harta fita aka cigaba da bata mata rai, donhaka kujira sahara tanada detail din ciwan nata sbd har test's tayiwa number of donor's na heart bawacca tai dede datata,kotayima cikin kaso dari kaso 28 ne kawai yanuna mana cewar xata iya tashi sbd aikin da aka taba mata abaya,the remaining percent failure yake indicating so she just need your prayers now" ummi xubewa tai aqasa tana "fadin doctor bantaba kyautata mata arayuwarta ba,yanxun danake tunanin tadawo gareni dindindin shine kake cemun mutuwa xatai?kaiwana irin mara imanine kake kallon idon mahaifiya kace yarta xata mutu?she's not dying,ya Allah kana kallo katemake ni karka dauke dimple cikin rayuwata awannan lokacin ina tsananin buqatar ta tayafemin nanuna mata gatan mahaifiya wanda bawani da da aka taba nuna masa aduniya ba,yah Allah katashi kafadun diyata sameer ficewa yay a office din tatagar ICU din yake kallonta akwance kmr gawa ga engine's dake ci agurin wanda ke supporting life dinta duka,hawayene yaxiraro idanuwansa yana fadin pls,pls dimple not now your a fighter you won't leave me again right and our daughter mekikeso nacema myrah? dimple pls yaqarasa yajuya yana dukan wall hannun ne yafashe,dagudu Moon taqaraso tana fadin yayah mekakeyi haka gyelenta tayaga tana daure masa gurin dashi yafuxge hannunta yana fadin arrange conference with doctor H na Istanbul konawane if he demand all I have kibashi Moon he has to come here,in her condition we cannot go out with her xanbiya ko nawane, muhsin daga baya yake fadin we will pay sameer,stop saying only you we all want the best for her right,kallonsa yay se hawaye muhsin yaqaraso yana rungumeshi yana fadin "kagafarceni dukni nasaku cikin wnn halin dawancan lokacin banyi abinda naiba da haryanxun tana cikin farinciki tare dakai,sameer I'm so sorry yafada yana rungumeshi sosai tinawa dacewa shine mutumin daya rabashi da ita tunfarko yasanya yajanye jikinshi anasa yana fadin "not so easy baxan taba mantawa dacewar sanadin abinda kaiba dimple is between death and life,I won't forgive you muhsin,I can't lie to you inajin xafinka sosai araina, bansan yaxanyi nadena ba inason nai ruining dinka, "yayah"cewar Moon ganin yafara kauce layi tsabar firgici, "yes let him know I wanted to destroy you to get my revenge but i couldn't do it kasan sbd me sbd tanasonka tana matuqar qaunarka nikuma ko kare nagani tanaso nima xankoya makaina sanshi muhsin i can't hurt you for her,amma karma kasake kace xaka nemi yafiyata yana qarasawa yafice agurin gaba daya. Amota yakira jabbar yana fadin ina men dinka suke yace ashirye suke subi umarninka yallabai yace kukamo min counsellor Villarreal kufirgitamun shi kutabbatar bawanda yaganku yayin aikinnan, kuma kucajeshi before ku kawoshi guest house dina kada yatafi dawani devise we are threatening him tonight,yace amma sir is illegal kafa sani me,.......are you trying to stop me from punishing a traitor jabbar who cares about legal and illegal these day's ba yaran damutane keji se violence, sundauka I'm soft amma banda akan aysha they wanted to ruin her I'll ruin him first,yace angama yallabai kasa komawa gida yay danwani tafarfasa dayaji xuciyarsa namai tsabar bacin rai gaciwan kai metsanani kuma yasan myrah xata tsareshi da tambayoy idan har yashiga gidan yanxun guest house din yawuce bedade daxuwaba kuwa segasu sun nannadoshi a wani qaton buhu kmr tsumma sun yasar aqasa, kusakeni kudin suwaye bakusan ni waye ba xan iyasa adaure har iyayenku bakusa saba dokane kama mutun batareda sanransaba, sameer yakalli jabbar yana masa alamar abude shi nanda nan yacika umarni yana budeshi yakunce masa qafa hannayen adaure yace "you sameer s fulani meye hakan I thought you are educated ashe kaidin thug kaxama"yace oh really mutane irinku nayawo aydole kowama yaxama thug counsellor Villarreal,nawa yabaka? Yace wa ni ba abinda yabani bayan gaskiya kawai nakebi,cikin lallami yasake tambayar nawa yabaka, yace "Mr sameer I don't know what you are talking about niba abinda yabani" cikin bacin rai sameer yakarbi license gun din hannun jabbar yana harbawa jikin vessels wata irin qara meraxana kwakwalwa tai yana fadin nace nawa yabaka? yace "100 crore yaban yace kada nakareta a court" yace 100crore that piece of change yasanya kabataran abinda nafiso a court?kasata kuka katoxarta qimarta kakirata maxinaciya?idan yarka akaiwa haka xakaji dadi,buh daman ance duk abinda kajefi danwani naka xefadow koh bahaka ba boy's sukace yes Sir, yace kana ganina nan I'm a legal force officer sbd gudummawar installation softwares danake basu yayin yaqi idan batallion guda nabuqata a army din qasarnan gwamnati xataban I can easily bribe you na ninninka kudin da sakarancan yabaka, but I won't do that baxaka taba qaruwa dadukiyar da aka nema dan ita kaxo kabata mata raiba,sile nawa baxaka ciba, kuma xakaje kai confessing crime dinku kaida Arsal a court room" dariya counsellor yay yana fadin "kamanta ni lawyer ne are you threatening me Mr sameer?I thought you're a gentleman, amma kasani xanfada wa alqali duk abinda kasaka akaimun ayanxun kasan xaka iya prison, don haka yace prison yana xama kusa dashi ok let's play the game then what about idan nai exposing din abduction din twin's dakasa akai adaren jiya? aganinku nisakaraine after surrender da Arsal yay xanbar witnesses dinmu agari men dinka nahannuna tareda twin's duka outside AJ villa abin yafaru and today too this morning kasanya babbar mota bitakan motar doctor Samar inda bangaren driver kawai akai hurting donkunsan Lilly tabi bayanki kukeson ku kashe doctor,doctor yana asibiti cikin kyakkyawan yanayi inda In sha Allah xuwa gobe he's out of danger duk kaine kasa kafadi nawa kam ba abinda xanji nima sena fada ai koba haka ba boy's" sukace yes Sir, yace sameer daf nake dasamun gurbi a counsel din lawyer's na Asia pls don't do this to me,xasu kwace license dina don't ruin my future yace nima kamun abinda nakeso kaje kaqaryata duk abinda kace gaban court because I even have this yana nuna masa wani flash,jabbar yakalli counsellor yana fadin "angaya maka samun first class wasane he's the best student in university of toronto,hacking system dinka baxe masa wiyaba ka ajje hujja a email dinka in other to black mail Arsal and we easily found it" recording ne yaywa Arsal shidashi lokacin dasuke mgn akan yajja xa alauya komai dakomai. Zuface tasoma ketowa Villarreal tako ina gashi beyi cutting nasa voice dinba ya ajjene in case Arsal ya yaudareshi seya tura mashi yasamu wani abu ahannunsa amma wannan shedanin computer din yatono komai. Vote Share Comment & Like [08/09, 13:22] Makoda: AYSAM It's Fatoums Passions Love,Passion,Hatred,Romance and betrayal.