AYSAM

Section 320 of the Criminal Code Act in Nigeria

by @fatoumspassion

Court tayankewa Arsal hukuncin daurin rai da rai agidan yari tareda aikin wahala metsanani sakamakon qoqarin kashe Miss dimple dayay da alluran dayake mata dakuma temakawa melefi gurin boye lefinta, sannan aqoqarinsa naboye laifin miss hudallah yacigaba da sawa ai poisoning din kudrat yayi amfani da matsayinsa da muqaminsa na likita wanda court take umartar hukumar lafiya tai gaggawar kwace license din doctor Arsal noon tareda haramta masa xama likita har abada shida doctor kb wanda court tayankewa xaman gidan yari natsawan shekaru goma da axaba me tsanani," yakarya biro yana buga guduma Suka miqe duka alqali yafice Arsal ne yafara fixge fixge yana buge buge "this is not just,counsellor Villarreal,hudallah,Lilly,sameer kubari nafito duk sena dau fansa shegu kawai,marasa amfani you bastard's,I'll avenge everything dimple tawace bawanda ya isa yarabani da ita" yansandane suka cukuikuyeshi sukai waje dashi, suka juyo aka faraiwa juna barka musamman muhsin dake jin wannan quncin daya tsaye masa arai duk yatafi juyowa sukai suka hada ido shida sameer yamiqa masa hannu yana fadin "congratulations S Fulani" sameer kmr baxe miqaba,kawai sai yamiqa masa yana fadin "congrats," Fitowa yay bayan Yatabbatar yadafe takardar rabuwar auren dimple da Arsal yanufi hospital straight, awani shop en flower yatsaya abakin hanya yana murmushi yake fadin "doctor H xezo yau baby just hang on you'll be fine kinji justice has being serve all the mysteries has end,we will start afresh baby." Katinsa yamiqawa matar yana fadin "pink orchid xaki bani the most beautiful one," smiling matar tai tana fadin "da alama kyakkyawa ce kamar furannina masu kyau da qamshi," smiling yay before yace "tafi furannin ki kyau itadin xinariya ce" yaqarasa yana nuna mata kalar wacca yake so ciki tashiga tana dakko mishi fresh natural flower's din daketa faman qamshi yakarba tacire kudin ta.

yakoma Mota agaban motar yasa yana driving yana kallon motar yana imagining inama ace yanaxuwa yaga tatashi he'll definitely hugg her and tell her how much he miss her, how much he still love's her, Parking motar yay yana dakko flower's din yafito yana shafasu yana murmushi, yafara takawa xuwa cikin asibitin straight bangaren I.C.U yanufa aqofar shiga gurin wasu nurse's biyu yaga suntaho aguje dayar harda bangaje shi cikin ihu take fadin "ICU room 6 we are loosing the patient," ba abinda yakeji se takun likitoci tasuka shige dakin dimple akan idonsa Flowers din xubewa sukai agabanshi ummi yahango datun fitowarta tayo asibitin yaqarasa gabanta yana tsugunnawa ahankali yariqo hannayenta yana fadin "Mrs AJ," kallonsa tai tana sake fashewa dakuka take kallon dakin "dimple,dimple" abinda kawai take iya furta wa kenan,kansa yay matuqar daurewa Doctor Aryan ne yafito adakin yana kallonsu dasauri ummi tamiqe tana fadin "doctor kacemun abinda nurse dinnan tafada badede bane kacemun bahaka bane" Junior doctor dinsane yafito yana fadin "likita naduba daidai time of death din 5:00pm," doctor Aryan yagirgixakai yana cire safar hannunsa yace "I'm so sorry Miss AJ Allah yakarbi ran dimple," kuka taqara fashewa dashi tana fadin "yah Allah kana kallo ni din mahaifiya ce ya Allah karka daukemun yara na duk biyun alokaci daya ya Allah baxan iya jurewa ba ya Allah karka hukuntani tawannan hanyar ya Allah nasan ni baiwarka ce metarin xunubi da kura kurai ya Allah kaifin gafurur rahim ne ya Allah yacece yayana" Doctor Aryan dayaga sameer din ko juyowa beyi ba hakan yasa yanufeshi yana fadin "I'm sorry Mr sameer...... yana tabashi yaxube aqasa dasauri sukai kansa yana tabashi "Mr sameer,Mr sameer," junior doctor din yace doctor sumafa yay da alama, nanda nan suka dakko gado suna daurashi akai doctor aryan yasoma bashi temakon gaggawa. Besan awa nawa yay akwance ba kawai shidai yafarka yaganshi abaqon guri wanda yake kyautata xaton asibitine ,bakowa acikin dakin tareda shi yana qoqarin tina meyakawo shi kan gadon asibitin, doctor Aryan ne yashigo yana kallon sameer din before yace "masha Allah katashi kenan," jinjina masa kai yay before yarintse ido yana fadin "menakeyi anan," yace "baka tinaba kenan Mr sameer suma kai sameer sbd hawan jinin dakake daukeda shi yayi severe because I the shock," yace "doctor nikuma aibanda hawan jini" yace "nasani kasamune batareda kasani ba kuma xewarke idan kabamu hadin kai muka dauraka kan shawarwari masu amfani," rintse ido yay yana tina muryar doctor Aryan tana cewa dimple tamutu xunbur yamiqe yana fixge cannula din dake hannunsa dasauri doctor Aryan kefadin "Mr sameer meye haka lpyr kakuwa" yace "inason naje naganta nasan qarya kake she's still very much alive inason naganta," doctor Aryan girgixakai yay yana fadin "sameer katabajin inda akace anmutu andawo yanxun haka sunwuce da gawarta gida jiya ba'asamu anyi jana'ixar taba sbd dare dayay lokaci yaqure," wiyan doctor Aryan sameer yashaqe yana fadin "bata mutu ba nida aysh munyi alqawarin rayuwa tare da mutuwa tare she cannot die and live me she can't baxata mutuba akanme xa aimata sutura abinda bata mutuba" sakin doctor Aryan yay yafito dagudu ganin safiya takwalle Yatabbatar da maganar likita wato da yasuma se sukaimai alllurar barci har yakai warhaka beje gareta ba ko yana maitabbatar da duk wanda yay gigin sata cikin kabari seya gane kurensa agurinshi shidai Aysh dinsa bata mutu ba rasama inda xeyi yay yafito yafara tafiyar gudu gudu sauri sauri, gashi bemaga mukullin mota ba balle yadakko da qafarsa yaqaraso AJ villa tundaga asibitin yayi wujiga wujiga yashigo tundaga waje yake haduwa da al umma kala kala wasu yasansu wasu kuma besan suma wanda suka sanshi suka fara yokansa ana ta'axiyya ko sauraronsu beba fatansa kawai yaganta yaqaryata abinda suke cewa can yahango Anwar cikin al umma ankawo motar daukar gawar,yaqarasa yana dafashi juyowa yay idonsa kmr garwashi danja yaci kuka da alama yaqoshi yake kallonsa, "ina take? sameer yatambaya, Anwar belura sameer din ba a hayyacinsa yake ba yanuna masa bangaren ammi, kmr anxare masa laka haka yake tafiya yana roqon Allah da yay gaggawar farkardashi dagah wannan mummunan mafarkin nasa muhsin yagani aqofar shiga shima kana kallonsa kasan yacikin tashin hankali, yana ganin sameer din yarungumeshi yana fadin "I'm so sorry sameer, I'm sorry," sameer fixgeshi yay daga jikinsa yaqarasa ciki atsakiyar parlor yahango matan sunsata atsakiya annadeta cikin linka fani fari qal har sun xurata cikin makara se addua akeyi aqasa yaxube yana kallonsu kwakwalwarsa tatsaya chak tadena aiko kwata kwata, can yahango Moon tashigo tadaya qofar hannunta riqe da myrah yarinyar fuskarta ahade da alama bama tasan meke faruwa ba, miqewa yay afusace yay kan Moon kamar yadaketa, wayace kikawota nan din, dimple is still alive,karki firgitamun yarinya kiyi gaggawar fitar da ita anan,myrah jinme sameer yake cewa yasanya taqurawa aysha dake cikin linkafanin ido, before takyalkyale da dariya duk atinaninta game ne fa ko wani wasan wani yay qaryar mutuwa, takallesu tana fadin "she just moved her legs,bama ta iya acting din well ba"😂😂😂 Vote Like Comment & Share. [11/09, 21:25] Fatoums💙: AYSAM Its Fatoums Passion's Love,passion,betrayal,romance,hatred and power between two different world's.