AYSAM

Chapter 61

by @fatoumspassion

(Soulmates) Sometimes I'm beaten Sometimes I'm broken 'Cause sometimes this is nothing but smoke Is there a secret? Is there a code? Can we make it better? 'Cause I'm losing hope

Tell me how to be in this world Tell me how to breathe in and feel no hurt Tell me how could I believe in something I believe in us

After the wreckage After the dust I still hear the howling, I still feel the rush Over the riots, above all the noise Through all the worry, I still hear your voice

So, tell me how to be in this world Tell me how to breathe in and feel no hurt Tell me how 'cause I believe in something I believe in us Tell me when the light goes out That even in the dark we will find a way out Tell me now 'cause I believe in something I believe in us

Used to be kids living just for kicks In cinema seats, learning how to kiss Running through streets that were painted gold We never believed we'd grow up like this

So tell me how to be in this world Tell me how to breathe in and feel no hurt Tell me how 'cause I believe in something I believe in us Tell me when the light goes out That even in the dark we can find a way out Tell me now 'cause I believe in something I believe in us I believe in something And I believe in us

Source: LyricFind

Songwriters: James Michael Bay / Jonathan Ian Green Us lyrics © Concord Music Publishing LLC, Universal Music Publishing Group.

"She just moved her leg's" kalmar data dawo dani daga duniyar xaucewar dana shiga nadan lokaci, kalmar danake jin tunda mahaifiyata tahaifeni bantabajin medadinta a rayuwa irin wannan lokaci ba, cewar sameer s fulani yayinda yake kallon farin linkafanin da aka suturtamata jikinta dashi duka,"sundaukeni kmr zararre lokacin dana tsugunna sbd nini kadai na iya fahimtar kalmar da diyar tawa tafurta sbd bantaba yarda dacewa Aysh dina xata tafi tabarni ba" "warware linkafanin nafarayi ina qoqarin bude fuskarta,matan gurin suka fara salati tamkar nayi wani gagarumin xunubi, bayajja basuyi ba gurin son dakatar dani amma bansaurari kowa cikinsu ba yata tatsugunna tana tayani, hakanne yasanya sukace Moon taje takirawo maxa afitar dani domin kuwa tinaninsu naxauce ne da rashi gaba daya,kwantar dakaina nai asaman qirjinta ina kasa kunne donson jin bugun xuciyarta nadade kafinnaji shi yana tafiya ahankali cikeda rauni da axabtuwar rashin oxygen din datake buqata dagowa nai ina riqe face dinta nake fadin you'll be fine I'm taking you to the hospital baby just hang on bawanda ...... daidai nan samarin suka qaraso ummi cikin hawaye take fadin "kufitar dashi rashin dimple yasa yana neman kauce hanya" karyay sabo kudaukeshi anan,Anwar ne yadafashi yana fadin sameer let's go banxa nai masa nakalli Moon cikeda bada umarni nakecewa tadakkomin kaya nasanya mata domin kuwa asibiti xanmaida ita,kuma banason naringa ganinta cikin wannan tufafin dayake tayar min da hankali, qoqarin jana suka farayi daqarfi,nafara fixgewa ina sanar musu dimple nada rai akanme haka suka tsaneta daxasu ringa hadata da mutuwa bacin tana da rai shibawanda xedauke ta idan haryana numfashi, myrah ce takalle shi tana "fadin papa look taqara moving leg's dinta" wannan karon a idon Anwar tai,cikeda al ajabi da mamakin lamarin ubangiji beyi magana ba yay saurin fitowa daga bangaren,gurin doctor Aryan yaje yana maisanar masa yaxo yaqara dubawa da idonsa yaga dimple tai motsi, cikeda mamaki yaqaraso yana taba tsintsiyar hannunta yadago cikeda farinciki yake fadin "she's back,tana buqatar temakon gaggawa let's take her to the hospital" masu riqon sameer ne suka sakeshi doctor Aryan yakallesu yana fadin I'm so sorry wllh banyi hakan......."ya isa" cewar sameer "you'll receive your punishment na tayar mana dahankali dakai idan tawarke kanaji na"Moon Takalli sameer tana fadin "doctor h tunjiya yana masauki,bance masa komai ba sbd nadauka dagaske dimple ta ta uhm.... yace "karki sake kiqara dangantata da mutuwa, I'll carry her to the hospital bani mukullin motarki kisamemu keda shi acan tace toh. Doctor H ne yagama duba dimple bayan anmaida ita ICU yace dole susamo xuciyar daxatai matching datata kafin jibi idan bahaka ba toh tabbas xa'a iya rasatan dagaske, sameer wani irin tashin hankali yashiga, hakan yasanya yaje office din doctor Aryan da suke xaune da doctor H din yana tambayarsa ko xa'a iya cire tasa asamata? doctor dariyah yay yana fadin "lover boy baxa'a iyaba domin duk gangar jikin da akacirewa xuciya toh tabbas mutuwa xeyi yin hakan yasabawa dokacire xuciyar merai da lafiya asawa mara lafiya, sameer tubure musu yay alallai sai sungwada tashi xuciyar inxatai mata doctor h dayasan bayajja xa aixuciyarsu tai matching sbd bashida Gene's dinta yace masa "tohm" duk dan yarabu da rigimar sameer dake neman samusu ciwan kai, sosai yaxauna akai masa gwaje gwaje,doctor h bayan ya kammala yamiqa masa yana fadin "soyayya ba ita kesa xuciyoyin mutane suyi matching ba" Mr sameer s fulani abun yana cikin jinine da kwayoyin halitta wanda bakada na Miss AJ ko daya,don haka xuciyarka baxata taba zama cikin jikinta ba" dukkansu samarin baxuwa sukai xuwa asibiti asibiti bangaren hatsari koda xasu samu sabuwar gawa subiya masu ita acire xuciyar, Anwar ne kadai yay nasarar samun iyayen mamacin dasuka amince bayan sunyi gwaje gwaje akace batai matching ba,kwana sukai ahaka dukkansu su shidan, seda akai sallar asubah dukkansu suka dawo banda sameer da ya kudri aniyar seya samo kan yadawo, wajan qarfe takwas Anwar yakirashi yana maisanar dashi ansamu donor kuma tayi matching yadawo,cikin farinciki yay driving xuwa asibitin, da doctor Aryan yasoma haduwa wanda haryanxun sameer akullace yake dashi domin kuwa dabadan ikon Allah ba datini yasanya anbinne masa Aysh dinsa batareda ta rasu ba,yace masa waye yay donating heart din girgixakai yay yana fadin "bansani ba Mr sameer,sahara cedai takawo"yace sahara kuma? qarasawa yay yana ganin yajja doctor h kebada umarnin shirya dakin aikin,wasu irin manya manyan engine's din dakin surgery yaxo dasu masu inganci duk cikin kudaden da sameer yabashi yasiyo su, kowa addua yake yi Allah yasanya aikin yatafi successfully. Gaban dakin sukaje suna kafawa ido har aka fito da dimple sanye cikin kayan asibiti,duk suka qarasa gurin suna mata addua,banda sameer, doctor h yaqaraso yana fadin "Mr sameer lover boy baxakaiwa babe din taka addua ba, kasanfa ba lallai tafito kaxo kuyi sallama" wani mugun kallo yawatsawa doctor H yana fadin "addua kullum cikin yimata nake kuma nayarda fa ubangijina yanajin duk wani roqon bawansa naroqeshi akan yabarni narayuwa tareda aysha karyadauke ta,xebata lafiya nayi amanna da haka,nayi trusting xata fito so there's no need to say good bye" yaqarasa yana ficewa daga gurin gaba daya domin kuwa idan yaxauna baxe iya jurar kallon jar danjan daxataci yayin yimata aikinba har ya iya jira sugama suxo suqaraso sufada mai sakamako, gida yakoma yafada bathroom yakai awa daya tsaye tsakiyar shower ruwa mesanyi nadukan kansa,ba abinda yake jiyowa akunnuwansa semurmushi daya lumshe ido wannan dariyar tata yake ganowa tana yi kyawawan dimples dinta na lotsawa,hakanne yadadar dashi cikin bathroom din harseda yaji tashin karatun alqur ani cikin dakinsa,qarasa wankan yay yana fitowa sanye da bathrobe myrah yagani da jr xaune kan Gadonsa sunxuba tagumi,yakallesu yana sauraron xaxxaqar qira'ar shuraim dasuka kunna, zeyi mgn myrah taimasa alamar shshshsh dabaki yay shiru,yana kallonsu harseda surar dasuka sa taqare myrah tadau remote tana kashe speaker din,takalle shi yace sweethrt are you ok,girgixakai tai tana kallon Jr"ammi tace yauba qiriniya,bawasa momma batada lpy she need our prayers sannan mudena kunna kida saidai karatun qur'ani idan munason tawarke" yace tohm masha Allah yana shiryawa,tace "papa inason nima naje naganta pls pls" yace xakije kiganta amma bayanxun ba tukunna and don't argue kinji, xumbura baki tai tana fadin "baruwana dakai nadena kulaka let's go Jr" takama hannunsa sukai ficewarsu seda yagama shiryawa tsaf ya kalli agogo yasan minimum surgery din yadauki 4 hours yanxun kuma 2 hour's tayi, he need to keep himself busy koyasamu tashi xuciyar karta buga. sallaya yadakko yafarayin sallar axhar before yaqara miqewa tsawan awanni uku yana sallah yana roqon Allah dayasanya heart transplant surgery din successful. araka'arsaa taqarshe yaji phone dinsa tana ringing,seda ya idar yakammala addua tukunna yamiqe yaga miss call din Anwarne, cikeda fargaba yabi tana ringing tamkar dabugun xuciyarsa take tafiya,sallama yay beqarasa ba yaji farincikin dake tattare da Anwar din yana fadin "matsoraci kawai,is successful" wayar ce tasubuce ahannunsa hawayen farinciki masu dumi suna sauka daga idonsa yafadi qasa yana sujjada yana godewa allah da amsa roqonsu dayay,yawa Allah godiya sauba adadi yamiqe yana hada hanya domin har yanxun kansa nauyi yake masa.

Driver yatasa domin yasan cikin halin dayake ciki baxe taba iya driving ba, cikin qanqanin lokaci suka qaraso hospital din,bakinsa yakasa rufuwa gabaki daya, haka yatarar da yan uwan aysha dake hospital din kowa murna yake masa, yaqarasa office din likitan Dr H yana ganinsa yakwashe da dariya yana fadin "lover boy,kaida nai expecting ina fitowa xanganka ina kashiga" smiling kawai yake kafin "yace baxan iya tsayawa aqofar ba, I can't take it"yakalli doctor arayn yana fadin kajifa su yarannan kam sunajida soyayya,aina inamata aiki ina tinawa da kashedin da akaima Aryan,Dr Aryan yay dariya yana fadin "sameer hardani akaimata aikin, nawanke kaina kenan? girgixa masa kai yay alamun a'ah Cikeda kuruciya domin alokacin bama xaka taba tinanin ya ajje diya kmr myrah ba domin shidin saurayi ne dan shekara 27 da bakwai meji da quruciya. Yace "yajikin nata yaushe xata farka" Dr H yace "she's fine alhmdlh the surgery is successful yanxun seta tashi xamu qara ganin ingancinsa,yace kuma in sha Allah,in the next 24 hours xamu fara expecting farkawanta" godiya yaywa likitocin sosai kafin yajuya xuwa dakinta,ba'ashiga hakan yasa yatsaya yana kallonta daga glass din saman qofar yana murmushi,bayajja ummi bataiba yatafi gida bayan sallar magrib yaqi yace he'll stay here tonight bayason tafarka bayanan. Aqofar dakin yayta sunturi bayan sallar isha'i Moon da ammi ma sukaxo suka sake dubata before around ten suwuce gida nanma ummi tace yabisu fafur yaqiya, Anwar yace "ummi kirufama kanki asiri kikyale sameer adaren yau dinnan yaxauna tareda ita jiyake yi idan be kwana hospital dinnan ba kmr wani abun xesake samunta" anan yakwana qofar dakin ko rintsawa beba ummi se kyaleshi tai tawuce inda take kwana, da sassafe qarfe bakwai sahara taxo dubata bayan sungama dubata itada doctor H tabude jakarta tana miqawa sameer wani envelope yakarba yana tambayar menene,tace na dimple ne inji wanda yay donating heart dinta xuwa gareshi yace inbata wannan takardar yayinda tafarka, karba yay yana sawa a aljihu yake fadin pls sahara tell me whose the donor inason naiwa family dinsu alheri sbd yaceci rayuwar farincikina, ya samar mana da sabuwar rayuwa kyakkyawa, girgixakai tai tana fadin yayine dan Allah badan asaka masa ba kuma ita dimple xatasan komawaye inta karanta takardarnan so I'll get going flight din 8 xanbi inwani yataso Aryan is here, yace "mungode sosai doctor Allah yabar xumunci" tace "ameen ameen" tana murmushi tawuce tareda doctor Aryan daxe kaita airport yajuyo, Anwar ne yaqaraso da breakfast din ummi ganin sameer inda yabarshi daren juya yasanya yasheqe da dariya yana fadin "wai dagaske S Fulani baka tafi ba lallai wannan guy din katemaka kaje kaiwanka indai baso kake tatashi tajika kana tsami ba"😂 yace "wallahi karyarka kobanyi wanka ba kace ina tsami" dariya yasake yi yana enjoying tsokanar abokinnasa yace "haba kaikuwa surukina kasanfa dimple da qamshi haka kurum tatashi taganka ahaka,komai najiya aimatsala xa'asamu S Fulani katemaka kaje kai wanka" yace kumafa hakane and yau wankan namausamman xanyi sbd ita, yace ko kaifa waya yadakko yana kiran driver yaxo yadauke yawuce gida domin shiryawa. Ahankali tasoma bude idanuwanta tafara kallon inda take hasken daki kmr xe kashe mata idanuwanta jitai qirjinta kmr ba'ajikinta yake ba gaba dayan ta,kmr anmata allurar sagarda gabobi,tai tsit tana kallon na urorin dasuke supporting dinta,takai tsawan minti ashirin ahaka before amurda qofa ashigo Dr H ne tareda wani junior doctor na asibitin yaqaraso ganin idanuwanta a bude yake "fadin masha Allah,your awake my patient" kallon rashin sani take masa tanason tatina Inda tasanshi before tatina shine doctor H likitan da sameer yace xata ganshi,cikin nutsuwa yake fadin "you've just had a heart transplant Miss AJ"kallonsa take cikin mamaki yaqaraso yana cire mata breathing tube din,yace "you can talk kawaidai karkiyi hayaniya didn't you have anything to say?a question perhaps yakike ji yanxun mekikeji ajikin qirjinki? ahankali tabude baki with a hoarse voice tace Lilly,where is Lilly? "yace lilly whose Lilly,Miss AJ? ganin yakasa gane tambayarta yasanya taimasa banxa yagama surutansa before yace "indai taji wani abu takira shi ga madanni nan agefanta tana dannasa xexo,yanxun xefita family dinta suna waje they are dying to meet her"fitowa yay yana kallon ummi dasu Anwar,dasuke jiran jin mexece cikeda raha yake fadin "gimbiyar ta farka murna suka farayi suna rungume juna,yace "yanxun se ashiga daya bayan daya adubata domin kar aimata hayaniya" da tohm suka answer mata muhsin yace nixan fara shiga, "Anwar yace kama isa, Hussain yace duk kudakata yar kuce ne? ummi ce xata fara shiga ehen, kallonsu tai cikeda fargaba kada ace tashiga ganinta yasanya dimple rikicewa aikin yasamu matsala, dasauri tagirgixa kai tana fadin "muhsin ko muhassin wani yafara shiga"muhassin daba sawa ba fitarwa kyale muhsin dake rawar qafa shiga yay, qofar na facing gadon ahankali yaturo yana sallama,kallonsa tai tana lumshe ido yatako xuwa gareta,yashafa kanta yana fadin "sannu dimple kinji you are out of danger now your fine" cikin qaguwa tasan halin da friend dinta keciki,yasanya tace mishi "is Lilly here?yace "Lilly kuma? she's not pls karki damu da ita everyone love's you we are dying to see your smile again dimpy Lilly has regret it,pls karki saka damuwarta aranki" jinjina kai tai tanajin dadin kalmar Lilly has regret it cikin xuciyarta,"tace I'm good,I'm ok" yace your sure tace yah,tana smiling,yace bakiji yajja nadamu ba dimple I'm so sorry, tace "pls yah muhsin let's forget about it all kwanana na nawa anan? yace tabdijan gaskiya kinjima dimple,cikeda tausayi kulawa da soyayya irinta uwa take tambayar "where is myrah?dafatan batai kukaba koh,what did you tell her I'm sorry,yace its along story ay.......bude qofa yaga anyi Anwar yaleqo yana fadin nagadai likitannan cewa yay kar adameta koh, naga kaikuma hirama kafara mata your time is off fa daquwa yay yamasa yana kissing forehead dinta yace we'll talk later kinji get well soon,yana fita muhassin yashigo,shidama bawani maganar kirki yakeba ballema yajata fira bakamar muhsin ba sannu kawai yaymata yajuya yafita,yana fita kuwa sega Anwar,yakalleta harda wani card dinsa yana miqo mata takarba tana fadin soldier, Get well soon cupcake I miss fully your hair sponge Bob smiling tana fadin yah Anwar,yace kekinji muryar ki😂😂kmr wacca tasheka dari batai magana ba adashe, girgixakai tai tana fadin "yaushe kaxama comedian bansani ba" "yace sanda naji inason ganin dimples dinnan kullum akan fuska" yaqarasa ya na hugging dinta sundau lokaci ahaka before yadago yana fadin "I was so scared I thought you are living me" tace "I'm not bro so pls kadena damuwa kaji" yace "don't tell me that kifadawa wancan saurayin naki ma nixance ko miji the real definition of worry yana face din S Fulani jiki ba jiki duk yabi yafigalle hardasu hawan jini yajja kikasan shike ciwan" cikin mamaki take fadin "what are you saying" kwankwasa qofa yaji anayi yakalleta yana fadin "kinsan turn turn ne bari sugama shigowa indawo xakisha labarin" yana fita hussain yashigo yana kallonta yamata sannu ta ansa,yaymata addua before har yajuya xefice yadawo yana kallonta yace "duk abinda iyaye xasuyi mana aduniya bayajja xamuyi dasu tunda suka riga suka haifemu kisani bantabajin wani abu kwatankwacin fushi da iyayeba tundaga xamanin annabawa har sahabbai qarewa, idan xaki tina annabi ibrahim mahaifinsa azara ba musulmi ba bautar dagut yake ma'ana gumaka, yana daura masa tallansu yaje don yasiyar shin yataba cemasa baxe dauka bane? shin yataba qin yimasa biyayya akan hakan?kisani su iyaye gabasuke dakomai koda iyayennan kuwa kafuraine, anji mahaifiyarki tayi kuskure tamiki laifi amma tunda har ta iya gane kuskuren datai miki tanemi yafiya amatsayinki na diya me neman albarka da shiga aljanna meyakama kiyi? kiyafe,duk abinda xatai miki baxekai kwatankwacin iyakacin kwanciya acikinta natsawan wata tara dakikai ba kedin uwace kinsan xafin ciki da haihuwa yau asa diyarki myrah kimata lefi tabanxatar dake yaxakiji aranki? hawayene yaxowa dimple yace find out in your heart to forgive your mother kema kiroqi yafiyarta tunkan hawayen datake xubarwa akanki yakaiki da shiga wuta, yaqarasa yana ficewa haka hassan yashigo yatadda ita cikin hawaye shiduk yadauka xafin ciwone yamata sannu yana lallabata dakyar yasamu tadena kukan yajuya xefita tace mishi ina ummi juyowa yay cikeda mamaki before yace tana waje,kace baxataxo taganni ba tafada cikeda rusunawa yajuya yana isar da saqon dimple. Jiki asanyaye tashigo tana kallon diyar tata yajja taqara ramewa tai duhu,tausayinta naqara shigarta, tace "dimple" kanta aqasa ta answer da "ummi" kamo hannayenta tai dake jikin cannula take tambayar yakike yajikin naki?ta answer da "lpy lau alhmdlh" tace "dagaske kinaso kigani? jinjinakai tai alamun eh tashafa kanta tana fadin "kinyafemun kenan my daughter"tana daga kwancen tabude mata hannunta alamar tarungumeta,taqarasa tana rungumeta batareda tadaura mata nauyi jikinta ba,"ummi ina matuqar sanki sosai nima kiyafemin" ummi wani irin sanyi dawani gurbi dayake cikin xuciyarta taji yana cikewa take fadin ina qaunar ki sosai dimple,tadago tana murmushi itama murmushin takeyi tai kissing forehead dinta da Cheek's dinta xama tai gefenta se sake tambayarta yajikin tai doctor H ne yadawo yace kingaji da kwanciyar ko ta jinjina kai,gadon yasanya nurse tadago tamaidashi daidai yajja mutum xezauna amma yajingina dashi, Yace "ina lover boy ne ainaxata baxe koma gida ba jiya har asubah yana qofar dakinnan yana dakonta Karna shigo nagutsireta"dariya sukai shida ummi aysha tana sauraronsu,before yakalleta don shi duk atinaninsa saurayinta ne ganinsu yara qanana ko aurenma bebasu ba yace this your boyfriend Miss AJ your so lucky to have him. Tundaga gate yahadu da hussain yake sanar masa dimple tafarka yakalli myrah dake bayan motar yana fadin are you ready tace of cause,yace "ba qiriniya,ba hayaniya,babu qinjin magana kinji" tace promise ainace baxanyi ba tunda kayarda kataho dani hannunsa cikinnata suka qaraso,bugun zuciyar sa yaji yana qaruwa ahankali yasaita kansa he's so nervous and excited to meet her,myrah tace papa mushiga mana ta tagar yake hangota tana smiling hannunta cikin na ummi doctor yana mata mgn fuskarta dai bayabo ba fallasa myrah sbd tsayinta bekaiba yasanya takasa gani dakanta tamurda qofar tashiga, aidagudu takwasa sbd kewar mahaifiyar tata datai tana fadin momma,momma,doctor H cikeda mamaki yake kallon kyakkyawar yarinyar mekama da sameer din shikuma shigowa yay yana jingina da wall din jikin qofar,itama murmushi ne mematuqar tsada yafadada afuskarta tana fadin "my baby how are you? hayewa saman gadon tai tana qoqarin cacimarta doctor H dahanxari yariqo ta yana fadin "get down baby no tight huggs karki bata mana aikin mu" cikin mamaki da bacin rai mayrah kefadin "she's my mother kobaka sani bane doctor kuma ni kullum ina hugging dinta tightly itama haka,why are you stopping me now? cikeda rashin sabo dayara dayay yake fadin "batada lpy,munmata aiki a chest dinta so I you have to let her be for the time being seyayi healing tukunna" takalleshi tana tsuke baki,saida aysha tasa baki sannan tasaki fuskarta "princess's bakyason idan na warke dawuri nadawo gida kusada ke dawuri ba" "tace inaso mana tace toh inkina hugging dina tight baxan warkeba kuma baxan koma gida ba" tace i won't do it in that case tafada tana kallon doctor tace but i can peck you right tadaka tsalle tana pecking cheeks dinta,tagallawa doctor H harara yace "eyyeee lover boy kalli yarinyar ka harara fa takeyi is that for me" aysha tace myrah cikeda irin meye hakannan tajuyo tana fadin sorry uncle, yace sorry my foot shima yana galla mata hararar yafice smiling duk suka somayi musamman sameer dayaga shashancin doctor H wai yabiyewa qaramar yarinya suna fada, takalli ummi tana fadin "ashe kinanan kece wacca taxo asibiti rannan rannan tana nuni da hannunta,before tadago tace kodai asibiti kike aikine"tana bushewa da dariya, ummi tace "kyaci gidanku wato harkinfara mun wasan kaka da jikar koh,gwaradai mijina yamutu balle kikwacemun shi, dariya tai tana fadin koh bayanan aise nakwace yayanki koh, dimple tace "myrah this is my mom kinajina ita tahaifeni" tace "don't worry about have to sharp brain aunt meena tafadamun last time I still remember kawaidai ganinai ba aganinta se a asibitine" takalli aysha tana fadin momma are you ok now kuma kicewa likitan can yakawo wani gadon naxo kenan nima baxan komaba kona kwanta anaki tinda bayason nahaudin,tace kintaba ganin anyi haka keba mara lpy ba kawai abaki gado sannu. Vote Share Comment & Like [13/09, 20:34] Fatoums💙: AYSAM Its Fatoums Passion's Love,passion,betrayal,romance,hatred and power between two different world's.