Chapter 64
(Forgiveness) All of the sudden haka rayuwa take jujjuyawa take akoda yaushe bantaba tinanin rayuwar dana tsinci kaina shekaru takwas bayaba xataxo qarshe cikin wannan dan qanqanin lokacin, sabuwar rayuwa nafara tareda yan uwana kowanne acikinsu burinsa yaga yafaranta min, haka xalika mahaifiya ta bantaba tinanin xansamu soyayya dakulawa irin wacca nake samu agurin ummi atsawan rayuwata ba kusan xance duk wanda nake qauna natareda ni awannan lokacin amma still inajin wani barin najikina incomplete sbd ina matuqar kewar aminiyata Lilly,tun ina asibiti nake dakon xuwanta mamaki na beqaru ba naqin xuwannata se sanda Dr Samar yaxo har gida yaduba ni yasanar min sundawo daga honeymoon, wasa wasa ranaku tafiya suke satittika gudu suke amma tun awaccan rnr a court bansake ganin fuskar Lilly ba,metake nufi natsaya inason inga iya gudun ruwanta nasha attempting kiranta ina fasawa amma idan naduba abinda tai abangarena na yar uwa,tabbas taxabi jininta ne akan abokantakar tsawan rayuwa bantaba koda sati batareda munyi communicating da Lilly ba, segashi yau harmanya sunxo ansa ranar aurena da sameer banida wanda xanyi sharing biggest joy of my life bantaba accepting cewar Lilly xatai betraying dina ba ayanxun datai tayi nadama kuma ashirye nake nayafe mata sedai me takasa tunkarata tanemi yafiya baxan iya jurewa ba, SBD tsananin qaunar danasan Lilly namun itama inai mata tabbas idan nayarda alaqarmu talallace sbd hakan banyi mataa adalci ba,sameer kmr yajja yay alqawari begayawa baffa qudurin sonyin auren akurkusaba,amma ance da da mahaifi sai Allah yagane irin xaman kadaicin da sameer din keyi wanda yasanya lokacinda muhsin yay musu jagora gidan baba sooraj yace inba natsala asanya wata biyu. Dimple da qawayenta basu so hakan ba sbd so sukai andan basu lokaci sungama shirye shirye musamman meenah data tabbatar daidai lokacin cikar Edd din yake shiyasa take cewa sameer nasane donkartai attending wedding dinsa ta tatikeshi yay haka kuma wllh setaxo ko xata haihu afilin rawa. Tunda akasaka ranar bikin suka fara wani dogon list na events dasuke so ayi both bangeren gidansu sameer dasu dimple, Moon ce xaune tareda wasu cousin's dinsu dasukaxo daga gombe waitun yanxun suka taho tayata shirye shiryen biki,se rubutu takeyi atakarda tana yaga wa tana sakewa, nafisa se dariya take mata wai tafiya iyayi tayi abu kai tsaye takasa, yana xaune saman sofa yana buga game awayar sa wayarta tasoma qara dagowa yay don qarar tadameshi dasauri yakashe hasken tacigaba da abinda takeyi,wayar taqara qara charaf idonsa yakai kan sunan Tara yamanta rabonda yay magana da ita tunbayan daya gane take takenta yakarbe managing director daga hannunta yamayarwa Raphael yay blocking duk wani connection dake hada ta dashi already yariga ya gayamata shidin yanada iyali he's family is back so yakamata tadena bibiyanshi haka itama tasan metakeyi, Moon jan wayar tai tasa a flight mood tadagp suka hada ido taimasa murmushi irin nayaqen nan,kafin ganin yakafeta da idanuwannan nasa masu kwarjini,uhm ahm she knew almost everyone knew cewar you are getting married tacemum tahaqura amma nasan who Tara is she's hard headed wai tanason nahadaku tama Allah yasanya alheri,and I'm afraid karkaimum fada inna fada maka, Yace are you doing something wrong,dasauri tagirgixa kai yace why being afraid?you have no reason koh,tace hakane hamma yace nibance kiyi ruining friendship dinki sbd itaba kisani Tara is a good girl banason mingling da itane sbd banason duk wani abinda xesaka ran dimple yabaci,impact myrah despise her so us better of i stay away but you can keep your friend beshafeni ba, yamiqe yana fadin tunda list dinnaku yaqi qarewa nixan fita,dasauri tamiqe tana fadin is almost done yace u want the total amount kimun text senafada miki a account din da xaki cira,tawashe baki tana fadin angode yaya Allah yaqara budi da daukaka,yaji dadin adduar nata sosai before yace ameen yana yingaba. Yana fita farfajiyar gidan yafara kiranta ,tadaga tana sallama wani sanyi yaji aranshi domin bikin nadada gabatowa both of them nashiga busy musamman ita dayarasa gane wai har wani kalar shirye shirye akeyi in this era of online shopping se awuni ana siye siye, Finally your free kenan babyn,kinmanta dani koh yafada cikin qorafai da shagwaba Tace "his highness babyn dolefa kai haquri wayene yakeson auren cikin qanqanin lokaci bakaine ba" turo baki yay kmr tana gabanshi before yace "haka ma xakice koh" yana jiyo dariyarta tadaya bangaren,before yace "I'm coming to see you"girman idonta taqara with so much amusement take fadin are you for real? daxunma fa kankawuce conference gurin aiki seda kaxo,is that how much you Miss me? Yace "tease me as much as you want lokacin kine babe" Dariyace takwace mata before tace "daman inason nafada maka wani abun sekaxo" yace ok sena qaraso yafada yana juyawa xuwa sashensa don sake sabon wanka,ba abinda yakeyi lokacin daya qaraso se xabga qamshi,sanye yake cikin wata long sleeve wide neck shirt fara qal wacca tabayyanar da qerarran jikinshi daya jiqu cikin gym,ga fatarsa tayi wani irin haske kana kallonsa kasan hutu da kwanciyar hankali yagama xama acikin jikinsa yana mamakin waiyau shine sameer ke shigowa villa din aj kansa tsaye harwani respect security din gidan suke bashi sbd sallamar dayake musu akan kari yaxuwa xakaga suna rige rigen gaisheshi,gidan da ada yake gani kmr wani duniya daban duniyar datai masa nisa baxe taba reaching ba, ayanxun yanada ire iren buildings din nan na villa wadanda suka tattaka wannan girma across the globe,ba daya ba,ba biyu ba yana matuqar mamakin irin arziqin dayake dashi ayanxun kuma duk sanda yafitar da biyar toh se dari sunshigo masa, abinda ke qaramasa qaimi gurin temakawa marasa qarfi saboda he has been there yasan mesuke yi, although ko adacan betaba complain da halin dasuke cikiba sbd Allah betaba hanasu abunda xasuyi buqatunsu nayau da kullum ba, he has large orphanage homes in all the regional zones dake qasarnan baruwansa da yare qabila ko al'ada yana dakko marayu from different bangare yana rena batareda kowa yasan hakan ba ciki kwa harda mahaifiyarsa,dagashi se jabbar sukasan daxaman manya manyan gidan marayun wanda yake providing for them yaran namatuqar qaunarsa yana looking out for them kmr yajja uba ke looking out for his children, tunyanada quruciya yana tausayin yaran dasuke rayuwa akan titi babu iyaye amma basirar yagina musu home bata taba xuwa kansaba harseda dimple tabashi labarin irin yajja babanta ke hidimtawa marayun da big big NGO din dayake da is her dream idan taxama wani abu aduniya tadaura ita da mijinta daga inda yatsaya and this her dream yana making dinsa reality he's just waiting for the right time yabata ragamar komai dakomai akan sunanta yake itace uwar marayun,sbd yafahimci tanada matuqar tausayi da jinqansu. Aqofar sashenta yatsaya yana kiran wayarta,batai picking ba sbd tasan baxe wuce yaqaraso bane tafito sanye wata doguwar moroccan gown white colour kanta daure da dankwalin abayan bata nada ba daureshi tai kmr dankwali yatsaya yana kallon irin wani kyau datake tana murmurewa,all that ramar rashin lpyr yagudu fuskarta dauke da murmushi take kallonsa sanda taqaraso dimples dinta na lotsawa Lip's dinta are shining cikin wani pure white lip balm data shafa yay kmr janbaki sakamakon pinkish Lip's din datake dasu, ya yaba irin kyawun da Allah yay mata before yabude mata gaban motar still befito ba ,takalleshi tana dan girgixakai da yatsa seductively take mishi alamar yafito,maqe kafada yay yana mata kalar tausayi wai tashigo sarai tasan irin yajja sameer din yaqara bude ido, wannan kunyar gani take duk tagudu ita sameer yanxun kam nema yake yagoge mata yar haddar kanta originally daman tasan beda kara akanta amma yanxun abinnasa yaqaru kuma ita gani take yanxun yakamata ma ace sungirma sukeda santaleliyar diya,amma sameer baruwanshi abunshi yamotsa gaban yarma yi yake saidai taisaurin ankarar dashi,fafur taqi yarda tashigar masa mota qarshedai, bayajja ya iya fitowa yay yana fadin "munkunce" tace "nadaiji da kuncewar shiga mota gwara kuncewar nan" dariya yay yana fadin "nime nace xanmaki amota bad girl with your wild thoughts" riqe qugu tai tana fadin "looking so innocent,kaikuma akace green snake under green grass" murmushi yay before yace "tohm naji naji we are both bad but kibari ai very soon duk komai xexama nawa xanga wanda ya isa yahanani karba" tace "sameeeeeeerr" tana jan qarshe yace "ayshhhhhhhhhhhhhh"yana dan kashe mata ido,hmmmm kawai tace "tana fadin I want to tell you gobe dasafe xanje imperial naduba Abuya He's very sick i want to go and see him and......"se tai kasake tanason taga reaction din face dinsa, "And you want to see lilly " qarasa sentence din dabata qarasa ba yay, "tace of cause don't make a big deal out of this sameer i just wanna talk things with her i can't just throw everything we had nida lilly alhali nine najefa kaina in all this trouble i shouldn't blame her for choosing Arsal over me I can do that for Anwar too" "But Anwar will never violate a woman the way Arsal did" yakatseta, Tace "i know,i know I'm just assuming,sameer i have to forgive her,u can't let just give up on us" yace "us?you mean keda wacca tai accusing dinki for zina?zina fa,you know what you can do what you like but I'm not accepting Lilly back in our lives not again I can forgive but I'll never forget" yafada yana shigewa mota yabugo qofar yarufe yana haki, ahankali numfashinsa yake sama da qasa kana ganinsa kasa ransa yabaci ganin yashiga mota amma yakasa kunnawa balle yatafi tasan cewar he can't do it,she know cewar baxe iya tafiya suna fishi dajuna ba,shiga motar tai ahankali take fadin "babyn" yajuyar dakai yaqi kulata,tace babyn it's Lilly the only human being who support us lokacinda duk duniya take against us,Lilly is the only person who look out for me lokacinda narasa komai banida komai,meyasa sbd wannan mere mistake din lokaci danakeda komai xangujeta,babyn i love you kasani,i love your happiness,but Lilly is part of me,she's my bestfriend she love me and I love her too banajin akwai inda xanje kona taka arayuwa akasance cikin full happiness idan babu Lilly atare dani" juyowa yay yana kallonta with does piercing eye's,us that how much she means to you,did you love her that much jinjina masa kai,yay murmushi yana fadin "anything for your happiness I'll escort you there myself" smiling tai tana fadin "thank you"daganan kuma cikin son canxa topic yake tambayarta ina sweethrt dinsa take tai smiling tana fadin tana chamber din ummi kasan yanxun anqulla aminta dariya yay tacigaba dabashi labarin myrah din. Washegari seda yamakara sbd shida aysha fira suka kusa raba dare sunayi be baro gidanba se qarfe 12 yana dawowa kuma suka fara phone call basu sukai barci ba se daf da asubah hakan yasanya seda rana tafito yafarka, da sassafe tace mishi xasuje imperial din don ance mata lilly din dasafe take xuwa,xuwa qarfe goma tawuce school din domin ragamar na hannunta, noorah has no interesting in school affair's hasalima ita tafison aikinta na architecture bata taba finding aikin mahaifin nata interesting ba balle harta temaka gurin kula dashi bayyajja Samar ya iya haka yahaqura sbd rashin lpyr abuyan yabarta tadawo gida taidan kwanaki kafin sukoma india. Driver ne yakaisu har qofar katafaren estate din harnan likitocin suke biyoshi suduba shi,yakalleta itama shi takalla yace "are you sure you wanna do this? ta jinjina kai tana qoqarin bude motar yace"excuse me my lady let me" yajja yafada with thick american accent yasanya tai murmushi yafito bayan driver yabude bangarensa shikuma yaxagayo yabudewa ayshan tafito tana fadin "thank you my Lord" atare suka saki murmushi, tace "finally sameer is using the so called bataccen turancin da yake fada" dariya yay yana fadin "ku ne kuka gurbatamin turancina keda yarki you guys are both Americans,ga xaman danai a Ontario they both use thesame accent kinmanta so my real british accent got mixed up" dariya tai suka fara tattaka matattakalar stair's din daxe sadaka da ainihin qofar parlor din cikin gidan,bell yakada tafara ringing what seems like infinity before me aiki taqaraso tabude musu,matar kallonsu takeyi daga gani bata jima ba agidan shiyasa batasan fuskar dimple dinba before tace barkanku daxuwa gurin wa kukaxo,dimple tace yame jiki, Lpy lau alhmdlh ta amsa "Uhm xamu iya shiga muganshi kimana iso gurin Miss Lilly" dan kallonsu tai before tace wa xa ace haka kawai aysha taji kmr Lilly bataso tahadu da ita hakan yasanya tace "kice mata Miss meemee ce" tace ok tana juyawa sameer yasake assuring dinta everything will be fine ita dataxo yafiya why is she being nervous,ba ajima ba sega matar tadawo before "tace,tace waiku shigo" ahankali dimple tai gaba sameer nabiye da ita abaya tana kallon gidan da aka canxa abubuwa dadama acikinsa kmr yajja akaiwa gidansu anyi renovating dinsa,sosai both still ba acanxa abubuwa da dama cikin parlor ba wani xanensu dasuka kafa a hall way din dakunan tunsuna grade 5 tagani don't mess with qaud squad arubuce aqasan xanen yananan tsaf kmr yanxun aka kafeshi se tsufa da takardar tai danma tunlokacin yah noorah tasa anrufeshi da glass, bayan doguwar sofa taduba rubutun dasuka karta sukayi da qarfe duk da ansake painting yananan,Dimple's corner sit here and you'll get a hairy butt dariya tai tana shafa gurin,Lilly love's dimple,rubutun Lilly ne anxagaye da heart ansa irin kibiyar qaunar nan,se meemee and meenah's all the silly quotes the memories, kuka sosai nafarinciki tafarayi yar aikin ganin kmr tamusu nisa yasa tajuyi tana fadin yana dakin qarshe fa alamar sudago qafa, Lilly naxaune gefen Abuya Tasa dan qaramin towel tana goge masa qafafuwansa,tajuya musu baya hakan yasa jun motsi tajuyo tana qoqarin miqewa dan ball din dake hannunta naruwan tasaki aqasa ruwan yaxube saman lallausan carpet din dake shimfide adakin, kallo kallo suke ma juna itada aysha jikinta beqarasa mutuwaba seda taji sallamar sameer cikin wannan xaxxaqar muryar nashi, what on earth are they doing there tambayar dataiwa kanta kenan cikin xuciyarta ko Ina najikinta kakkarwa yakeyi saboda batasan me dimple din xatace mata ba jitake kmr tabude qasa tashige tsabar kunya data baibayeta, Abuya daya kasa bude baki yay magana dagowa dimple hannu yay alamar taxo gareshi cikin farinciki taqarasa tana kama hannuwansa da duk hannunta dayan hannun yasa yana shafa fuskarta yana murmushi,before yakalli sameer yana miqa masa dayan hannun kmr baxe qarasaba sekuma shima yaqaraso yariqe masa hannu suka shiga yimasa sannu Lilly ganin hankalinsu yayi kan abuya yasa tafara ja dabaya ahankali tanason ta sulale tagudu adakin gaba daya dimple nalura da ita aikuwa tana fita tafito dasauri tafadin "Lilly where are you going" chak tatsaya tanajin nauyin sake hada ido da ayshan nadama tana sake baibayeta juyowa tai kwalla tacika idanuwanta sai hawaye taxube aqasa tana fadin "I'm a bad person dimple nima kmr Arsal nake I'm selfish don't come near me baqin kishinki danakeyi akan Samar shiyay sanadin hakan dimple, baxan iya bude baki naxo gareki nace kiyafemun ba I'm ashamed of what I've become" ahankali dimple tsuguna tana facing Lilly takamo hannayenta tana fadin "kinsan wani abu da popsy yataba gayamin dana tambayeshi dalilin dayasa yakasa rabuwa da ummi did you know what he says?girgixakai tai, Forgiveness was complicated. When someone hurt us, betrayed us, they took something from us, trust, a belief that life was predictable, faith in people. It was easier to stay angry at someone else than to admit how vulnerable we were. We could all get hurt. And the people we loved the most were the ones that could hurt us the greatest. We were most vulnerable to them. But what was love if not giving those parts that scared us. "Lilly if popsy can forgive someone who tried to kill him,if sameer can forgive someone who separate us,meyasa nixan kasa yafemiki,Lilly I'll never be who u am now without you by my side,you are more like a sister to me Lilly wancan rnr nagogeta daga cikin rayuwarmu,i want to to forget cewar yataba qaruwa qaunar danake miki will never change sbd kinyi choosin Arsal over me kuma kema nasan qaunar dakikemun is real,because you've warn me more than one's Lilly,you did everything in your power to protect me,stubbornness dinane yajamin komai,so let's forget and start afresh" rungumeta Lilly tai tana shashsheqa I'm sorry,I'm so sorry dimple I'll show you how much you mean to me,i love you so much too,I'm sorry i didn't get to visit you in the hospital I thought you'll be mad at me baxaki taba yafemin ba"dariyatai tadagota tana jan Cheek's dinta tana fadin it's ok. Tuni Lilly tashige cikinsu duk da dafarko idan tashiga tana rabe rabe dimple ce kedada janta ajiki kuma tajawa brothers dinta warning akan duk wanda yagwabawa Lilly magana akan abinda yawuce ko yatuna mata toh lallai se sunbata sbd gudun bacin ranta yasanya sukabar Lilly din tasake kmr wani abu befaruba, daga bangaren muhsin kuwa gabadaya Moon tadena daukar wayarsa idan ya aika saqo no reply yarasa yajja xeyi gashi soyayyar ta kmr fetir ake xubawa wutar dake ci acikin xuciyarsa,taqi bashi dama kwata kwata muhassin ne yabashi shawarar Moon nada taurin kai dole yay facing demon's dinsa abinda suka shuka shi xasu girba don haka yaje yasamu baffa damaganar Moon din direct inyaso inxasu bashi toh inkuma abin baxe yiwuba tuntuni gara yasamawa da xuciyarsa salama. Cikin fargaba da tsoro me tsanani suka shirya shida tagwainin nasa cikin kaya Iri daya sbd wani hadin kai dasukeyi yanxun adacan kana ganin muhsin da muhassin xaka gane waye wannan waye wancan sbd banbancin sutturu da taste amma yanxun kam ko askin kai iri daya sukeyi hatta da takalmi da agogo iri daya suke sawa balle kaya, hakanne yasanya mutane suka fara getting confused gurin gane shi, a annuri mosque suka samu baffa bayan yagama yiwa dalibansa dori,suka taho gidansu sameer din tare,muhsin kasa magana yay tsabar tsoro se muhassin ne yasanar da baffan abinda ketafe dasu da dalilin dayasa Moon din taqi sauraron dan uwansa jim kadan baffa yay before yace inbanda abin yaro maimunatu abinda yariga yawuce ai yawuce kumadai duk wanda yace yana qaunar ka yafi maiqinka, Yatabbatar musu shi bashi da matsala xe iya bawa muhsin auren Moon indai harta amince xekirata suyi mgn,xe nusarsheta in sha allah Allah yay musu albarka suka tashi suna ajjemasa set's din wasu expensive designer arabian perfumes dakyar baffa din yakarba sbd kunyar fulani. Gidan yasoma cika da hayaniya sbd sati biyu yarage bikin, hakan yasa yawuce bangarensa straight bayan yadawo ya kira mama yace ta turo masa Moon ta amsa masa, mintina kadan yaji ana knocking qofar sitting room dinsa yabata ixnin shigowa da alama hartayi shigar bacci tadorada qaton hijab xamatai qasan kujerar da baffa ke xaune kanta aqasa yakalleta yana fadin "maimuntu" tace "na'am baffa"yace kinsan meyasa nakiraki nan? tace a'ah baffa, yace "kinsan kedin bayarinya baceba koh kuma kullum shekarunki qara jasuke yi koh? "tace eh baffa" yace "toh kisani duk gatan da dan uwanki keyimiki acikin gidannan kada yasanya kifara tinanin kinsamu komai baxaki aureba,shikuma yana biye miki kina abinda kikeso amatsayinki na diya mace aurene sutturar datafi dacewa atare dake,kinsan cewar nafi kowa shiga damuwar rabuwarki da kamalu kuma kmr yajja nake daukar sameer haka kamalu yake agurina sbd dangantaka ta da mahaifinsa,tajinjina kai tanason tagane inda mgnr tadosa don tasan baffa kaifi dayane, yace "kinsan cewa duk san danakewa kamalu da alaqar dake tsakanin ku baxan taba iya dawo da hannun agogo bayaba in hana mahaifiyarsa aikata abinda ta aikata tasa yasakeki saki har igiya uku kinsan baxaki taba komawa gidan kamal ba, ta jinjina kai tana fadin hakane baffa, yace "ansha xuwa neman aurenki gurina mutane da dama senace bayanxun ba inason nabaki dama kisake fitar da gwaninki amma inaganin yajja keda security din sameer kuke korar manemanki acikin gidannan,dana tambayeki se kikace bawanda yakwanta miki,ayau akarona ba adadi anxo neman ixnin tsayawa dake kuma nabada dama" dasauri tadago kai xuciyarta nadukan tara tara tana kallonsa eh nace masa yaringa xuwa bashida shamaki da gidannan daga yau kuma idan yaxo kiringa fita wasu hawayene suka xubo a idonta kanta aqasa sbd tabbas xata iya jurar rayuwa dawani namijin ba kamal ba kuwa, yace "maimunatu baxan miki doleba kinsani kuma hujjarki taqin sauraren muhsin batada tushe tunda niwanda akaiwa nariga nayafe kemeye naki kuma daxaki dauki fadan daba nakiba ki ara kikama yarannan Allah yashiryeshi yaxama nagari,kuma qima da darajar mahaifinsa danake gani wanda ya nuna mana karamci baxe taba bari na wulaqanta dansa ba kmr yajja ke kike yimasa,inason kibawa muhsin dama idan Allah yasa kundaida ta kanku kinga base anwani ja lokaci ba se ahada dana yayanki tunda nibanga wani abun jan qafaba sbd duk kuntaba aure" dogon numfashi taja jin muhsin ne akabawa dama badaya daga cikin mayun dattawan abujannan dake sintiri akantaba atleast tasan yajja xatai tai maganin muhsin yagudu da qafarsa wato harma qararta yakawo lallai wiyansa ya isa yanka. Sosai baffa yashiga mata nasiha wacca taratsa jikinta kan yafiya da mantuwa,dakuma darajar da mutum meyafiya yake samu da lada,miqewa tai bayan sungama tana maitabbatar wa da baffa xata saurareshi in sha Allah,tana fitowa bangaren sameer tanufa,yana xaune saman carpet shikadai amakeken parlor daga shi sai wani nickers jikinshi shirt less,hasken qatuwar TV game din dayakeyi ne yasanya take iya ganinsa sbd hasken ko ina akashe yake,buga game din yakeyi yana magana shikadai se alokacin talurada babban headphone din dake akunnansa yanayi yanata dariya, "princess I'll get you now wait and see" yafara daddanna controller dinsa,hartaxo taxauna agefensa be lurada tashigo ba seda tadan tabashi da hannunta, Hamma hamma dasauri yajuyo yana kallonta before yadire headphones din yana cewa oh Moon kinga kinsa myrah tacinyeni koh, Smiling kawai tai before yasake kallonta ganin damuwa kwance asaman fuskarta yasanya yadanna wani abu jikin controller din haske ya gauraye parlor online game din tamutu headphones din yamayar yana fadin sweethrt we'll continue later your aunt moon is here xamuyi magana kinji,daga daya bangeren take fadin ok papa bye bye takatse wayar yakalleta yana tashi yaxauna saman kujerar, What? Yatambaya It's muhsin, cikin dan mamaki yake fadin "Muhsin kuma meyay miki" girgixakai tai tana fadin he says he likes me tana turo baki,leqa fuskarta yay ganin tana behaving kmr wata baby yadago yana fadin "really and you mekikece masa did you like him back? Tace "hamma" smiling yay yana fadin "I'm sorry I'm sorry ok tell me more but I already know this was coming" tace what kmr yaya waya gaya maka, Yace "my wife she has clever eye's tunranar data fito a hospital she sense some Sparks between you too,tacemin definitely muhsin nasonki yanata qunbiya qunbiya nikuma nace bahaka bane har bet mukai so she finally won" tace "kai amma dimple ta iya sa ido tana rife fuska before tai saurin dagowa tace kardai ba ita kadai tasaniba what if everyone knows" yace "and so since you guy's loved each other" tace "i don't love him impact I'm beginning of hate him harda kai qarana gurin baffa nan takwashe labarin komai tabashi" yay jim before yace "Moon kinsan baffa baxe miki dole ba koh,so kitsaya kiyi choosing wisely nikaina inason naga kinyi aure amma banason nasake kuskuren yarda dawani kmr yajja nayarda da abokina kamal nabashi ke yaci amanata,nasan mahaifiya nada matuqar mihimmanci kuma yayi mata biyayya ne amma atleast he should have fight for you ko da saki dayane yay but yayi uku,so gaskiya baxan qara yiwa wani jagora yasameki ba,I won't support muhsin kema kuma I won't support your childish thoughts, kisani inda xaki samu farinciki medaurewa nakeso kije inda xa asan darajarki akula dake Moon I want someone dayake qaunarki with all his heart not just your beauty kinajina,i want you to chose on your own idan muhsin ne alheri toh Allah yasaka miki sonshi cikin xuciyar ki,inason kije kiyi istihara kafin kifara sauraron muhsin Allah xe xaba miki mafi alheri kinji sis" tadago kmr tafashe masa dakuka sekuma tace "thank you sameer tamiqe I'll get going now amma kona amince baxan taba bari ahada aurena da nakaba tabdijan kowa yay nasa" yace "meqaton kai aikinsan amaryata tafiki kyau ko taqarasa qofa tajuyo tana fadin wucenan aradu" binta yay asukwane tafice tana dariya shima dariyar yake before yakyaleta kawai yadawo yana fadin matsoraciya. Aysha hadaddan gyara take samu daga wata qwararriyar professional me gyaran jiki data gayyatota namusamman daga sudan, sosai matar take dirjeta kana kallonta kaga amarya fatarta harwani kyalli dasheqi takeyi meenah ce tahadata da ita,itama itace taimata lokacin bikinta, daga bangaren ango kuwa harya gama buga duk wani katin gayyata both soft copy da hard copy ya aika duk inda yake buqatar yaje din kusan sune a news headline da social media bayajja dimple bataida sameer kan yaxo suyi pre wedding pictures ba fafur yaqi tsabagen kishine wai haka kurum aringa kalle masa mata kowana qato se yaganta,wadanda ma sukeda wanda suka dauka nabikin Lilly yayi qoqarin dakatarwa amma yariga yaje inda baxe iya hana yaduwarsa ba, amara qirjin biki myrah duk inda yanmatan amarya suka saka qafa tana biye dasu duk wani abu da yammatan xasu saka toh itama da nata haka xalika dinkunnan da amarya da ango xasusa dukka itama da nata iri daya dana amarya. Rnr da suka tashi se kusan qarfe hudu sameer yake sanar da dimple gamasu kawo lefe nan suntaho cikin mamaki dadaurewar kai take fadin "lefe kuma waini xa aima lefe sekace wata yarinya like" shi dariya take bashi idan tana cema kanta waiba yarinya bace kawai dontaga tana da yarinya yar shekaru tara ayanxun gashegen tsayin kafar data gado from both her mother and father,dududu shekarunta 26 fa yanxun take magana kmr wacca tai irin 50yrs dinnan, maxane suka kawo hakan yasanya maxa suka karba,xokaga murna gurin yan uwan dimple akwatina ne manya manya designer's na English masu masifar tsada sukanasu abin kallo ne akayi su dozen biyu daya nata daya na myrah ba yawansune abin kalloba tsadaddun suturun dasuke cikine yasanya taqara xama abin kallo dukda bayau suka saba ganin irin wadannan ba, amma tabbas sameer yakece raini awannan lefen babu wani abu wanda keciki ba designer ba wasu hadaddun dubai golden necklaces sedaukesu akai sbd yajja akaringa yayatasu a social media watace cikin cousins din dimple nakano tafaki ido tadau lefen yaringa trending, dimple sanda tagani rasama bakin daxatai wa sameer godiya tai se hawayen farinciki myrah kuwa da ita akabude kayan duk wanda xetaba nata xatace bame tabawa nata tabuge hannun shigace takece raini akeyi shikansa ashoben bikin kanajin kudinsa kasan sedan wane da wane,friends ma wadanda dimple tamanta dasu arayuwa sedawo sukeyi suna sake shishshige mata dontagayyace su biki, kuma bawanda bata gayyata ba sbd farincikin wannan rnr,kamu aka farayi akatafaran gidan nasu,sosai yasamu halartar manya manyan kawayen ummi da yan uwanta manyan mata wadanda suka jida aji da nera, kana ganin event's din kasan naira tayi kuka,kuma sisin aysha da sameer basuyi kukaba sbd wannan yan uwanta sunce sune xasu gwada tasu bajintar abangaren kayan dakine sukaso suyi rigima tsakanin sameer din da yayunta yace shi gidansa be buqatar komai yaxuba,it's already done muhsin ne yatubure wai alallai se yakwashe kayan bangaren aysha duka suma suxuba nasu, fafur sameer yaqi yarda karshema qin nuna inda gidan nasayake yay seda akaje har gaban baffa Shari'a shiya kashe mgnr tahanyar umartar sameer yabarsu suma suhidimtawa yar uwarsu yakwashe inyaso daga baya insuka tsufa yaxuba nasa, haka yana qunquni yasanya akaje aka kwakkwance kayan badan yasoba suma suka xuba hadaddun furniture's nagani nafada defne classic furniture. Qawayen amarya sunhana sameer ruwa gudu daga qarshema dauke wayar dimple akai saboda matsa mata number dayay dakira tunda suka hanashi xuwa ganinta sedai yalallaba Moon tahadashi da ita event's din mata xalla akafarayi bayan kamu sukai Ladies night, washegari sukai bridal shower dukka kuma kama wasu expensive event's center sukai anan Abuja, itakanta dimple daurewa kawai take tana musu karar rabata da agon nata dasukai,ko yaxo sedai sutura masa myrah tai tamasa hira har yagaji yatafi, bachelorette party din da qawayen amarya suka shirya yayi dadi sosai unlike ladies night shiwannan susu hudu kacal sukai cerebrating da squad dinta xatace shine event din datafi enjoying sbd yatina mata da days din dasuke enjoying life suna teenager's just the four of them ita,Lilly and the twin's rnr l, sameer har addua yakira yaywa meenah insha Allah seta haihu gobe sbd uxxura masan datai keko tausayin kanki bakyayi kije ki xauna agida kikula dakanki da mijinki amma kintaho takurama mijin wata tace "sedai kayi kona haihu inanan ba inda xanje kuma naga dai ba'adaura aurenba aise kai haqura yallabai kanka fara kiranta matarka" su Lilly suka sheqe masa dadariya tawayar. abokan karatunsu na imperial ne suka shiryama sameer bachelor party Abbas ne yadau nauyinsa gaba daya idea din ta Samar ce amma sbd gudun kada Lilly tagane tahanashi participating yasanya yaxiga Abbas yashige gaba sosai suka shirya masa hadadden bachelor party batareda sanin dimple dinba, se adaren da xa'ai kuma shima myrah ce tashigo tana bawa dimple labarin wai taje gidan granny tareda uncle muhsin papa da abokansa xasu party tace momma bakigansu ba they dress so well nace xanbishi shine uncle Samar yace min wai ai yara basa xuwa kuma iya maxane tace "what shi Samar dinne yace miki haka wani party xasuyi tace papa yace it's his bachelor's party" dasauri Lilly tadago tana kallon dimple ta ajje wayar dake hannunta tace "dimple you know what bachelor's party means right tace I do,last night of the groom's freedom xeyi abinda yafi enjoying and kinsan sameer enjoyed touching laptop so banda wata damuwa he's addicted to technology" girgixakai tai tana fadin "don't trust him yet abokan fa inshi beyi aikinsan best man dinsa Samar ne and we can't trust him kinsan irin yajja yake around women" kallon myrah tai before tace sweethrt go and call uncle Anwar from his chambers tace ok momma tasauka akan cinyarta tatafo dagudu, sosai gaban dimple ke faduwa although tayi trusting sameer but tasan yajja suke tara matan banxa during bachelors night karwata tai seducing inshi,no this can't be,takalli Lilly tana fadin "banwayata kubani wayata ko kuga haukana yanxun"cikeda damuwa itama taje tadakko mata wayarta inda suka boye tadakko takunna,dogon numfashi taja before tadanna kiran sameer din tanata ringing be picking, meemee tashigo tareda Anwar tana fadin "you are not going there,inba hakaba kana fita bani bakai" shikuma se tsokanarta yake yana dariya wai kulle xata masa,dimple cikeda fargaba take tambayar Anwar dagaske abokan sameer sun shirya masa bachelors night batareda tasani ba, yace "yah and what's the big deal kinyi enjoying bachelorette so why can't he enjoy bachelors" tace "they'll bring alot of whore's there baxanbar mijina tareda suba" dariya Anwar yafarayi yana fadin "chill babe kinsan sameer will not do anything stupid ko"meenah ce tashigo tana kallon video tana sallallami hannunta kan tirtsetsan cikinta tana fadin lallaine guy's dinnan na enjoying Lilly xokiga tantirancin da mijiki yahada Vote Like Comment & Share [16/09, 09:54] Fatoums💙: AYSAM Its Fatoums Passion's Love,passion,betrayal,romance,hatred and power between two different world's.