JANNAH YAR GIDAN ANDERSON

UNFILTERED TRUTHS

by @zahrabmrs02

Safiyar Jannah Anderson tana farawa ne tun kafin hasken rana ya ratsa garin kano  Karfe biyar na asubahi take tashi, inda take gabatar da sallolin da suka rataya a wuyanta cikin natsuwa, kafin ta koma duniyar da ta saba: duniyar motsa jiki da shirin fuskantar makiya.

A wannan safiyar ma, penthouse din ya cika da kamshin Arabian Oud da turaren wuta mai sanyaya rai. Amma duk da girman gidan da alfarman da ke ciki, Jannah mace ce mai matukar taka-tsantsan. Ba ta amincewa da kowa ya kwana mata a gida.

Karfe 6 na safe, ma’aikatan gidan—daga masu shara, masu girki, har zuwa masu kula da lambu—duka sun riga sun hallara. Suna ta Kai-da-kawowa cikin sauri da fargaba. Kowa na kokarin tabbatar da cewa ya yi aikinsa yadda ya kamata, domin kuskure daya a gaban Jannah Anderson na iya zama sanadiyyar rasa aiki.

Jannah ta fito daga dakin baccinta, sanye da wata doguwar rigar sanyi ta siliki kalar ruwan toka. Ta tsaya a saman bene tana kallon yadda suke hidima a falon kasa. Idanunta masu kaifi kamar na mikiya suna bin kowane motsi nasu.

“Hajiya, an gama hada karin kumallo,” daya daga cikin masu aikin, wata mata dattijuwa, ta fada cikin girmamawa.

Jannah ta sauko kasa, ta kalli teburin abincin. “Good. Karfe takwas ta kusa. Ina fatan kowa ya kammala abinda yake yi.”

Da zarar agogo ya buga karfe takwas na safe, Jannah ta sallami kowa. Wannan ne tsarin gidanta; ba ta son ganin kowa a cikinsa idan ba lokacin aiki ba. Ma’aikatan suka fice daya bayan daya, suka shiga bus dinsu inda aka sauke kowa a various  houses dinsu .suna masu mamakin yadda mace kamar Jannah, mai dukiya da kyan da kowane namiji zai yi rububin mallakarta, take iya kwana ita kadai a wannan katon gidan.

“Wai Hajiya ba ta tsoro ne?” Inji daya daga cikin masu sharan lambu yayin da suke fita daga babban gate din gidan. “Gida kamar wannan, mutum daya ya kwana a ciki? Ni ko dubu goma za a ba ni, ba zan iya ba.”

“Ita Saba  ne,” inji dayan. “Amma gaskiya rashin miji da zaman kadaici sun mayar da ita sanyi kamar kankara. Allah ya kyauta.”

Jannah tana tsaye a bakin gilashin falonta, tana kallon yadda motar ma’aikatan take barin harabar gidan. Ta saki wani boyayyen numfashi. Rashin yarda da mutane ne ya sanya ta zabar zaman kadaici. Ta gwammace ta kwana da tsoro da kadaici fiye da ta kwana da maciji a karkashin shimfidarta.

Ta koma daki ta fara shirin zuwa ofis. A yau, ta zabi sanya wani Tailored Navy Blue Suit wanda ya nuna kamalar ta a matsayin shugaba. Ta nada turban dinta kalar silver wanda ya fito da kyan fuskarta sosai.

Yayin da take shafa jan-baki, tunanin Aliyu Yusuf sada  ya fado mata. Ta tuna rantsuwar da ta yi masa na cewa dole ya sauya shiga.

“Mu gani ko jami’in Alhaji Bashir zai iya sauya siffa don kawai ya faranta mini rai,” ta fada tana murmushi mai ciwo.

Ta dauki mukullin motarta da jakarta, ta fito daga gidan wanda yanzu ya koma shiru tamkar kabari. Ga mutane, wannan gidan aljanna ne na duniya. Amma ga Jannah, wannan katanga ce ta karfe da take kare ta daga duniyar da take son ganin bayanta.

Tana jawo motarta daga garaž, zuciyarta ta fara lissafin kalubalen da ke jiran ta a ofis. Amma a yau, akwai wani sabon abu da take ji—wani irin shauki na son ganin wane Aliyu ne zai shigo ofishinta a yau.


Karfe takwas da rabi na safe, harabar kamfanin Anderson Global ta riga ta cika da zirga-zirgar ma’aikata. Kamar yadda aka saba, motar Jannah ta danno kai cikin harabar, inda aka yi maza aka bude mata kofa. Ta fito cikin takunta na alfarma, Navy Blue suit din jikinta yana walkiya, yayin da idanunta ke boye a karkashin bakin glass na Gucci.

Koda ta shiga cikin ginin, kowa ya kame, gaisuwa ake jifanta da ita amma ko kallo basu isa ba. Ta wuce kai tsaye zuwa babban ofishinta na hawa na karshe.

Tana shiga ante-room din ofishin, ta tsaya cak.

Aliyu ne tsaye a jikin table dinsa na PA. A yau, ba shaddar nan ba ce a jikinsa. Yana sanye da wani Charcoal Grey Suit wanda ya zauna daram a faffadan kirjinsa. Farar riga (shirt) din ciki tana goge, yayin da kalar tie dinsa ta dace da yanayin launin fatarsa. Gashin kansa da sajen sa suna nan a gyare, wanda ya sanya shi fitowa tamkar wani babban dan kasuwa daga birnin London, amma kwarjinin fuskar sa na nuna cewa shi din dan asalin Arewa ne.

Jannah ta tsaya na dakiki biyu tana kallonsa. Gaskiya daya ce: Aliyu  a cikin suit ya fi hadari fiye da Aliyu a cikin shadda. Kyan sa ya fito fili sosai, 

Aliyu ya gyara tsayuwar sa, ya kalle ta kai tsaye cikin idanu. "Good morning, Ma'am. Na riga ki isowa kamar yadda kika bukata."

Jannah ta cire bakin glass dinta, ta karaso kusa da shi. Ta zaga shi tamkar tana duba wani kaya da take shirin saya. "Ba laifi. Akalla yau ka yi kama da mataimaki na, ba malamin gona ba."

Aliyu  ya dake, bai ce komai ba, koda yake ransa ya dan baci da yadda ta kira shaddarsa 'malamin gona'.

"Amma ka sani, Mr Yusuf ta ci gaba, muryarta a dake. "Kyaun suit baya nuna kwarewa a aiki. Akwai tarin files a kan table dinka wadanda nake son ganin summary dinsu kafin lunch. Kuma muna da meeting da wasu Larabawa daga Dubai karfe  3 Ina son ka shirya komai, sannan ka tabbatar ka koyi 'etiquette' din magana da su. Ba na son kuskure."

"An gama, Ma'am," Aliyu ya fada cikin muryarsa mai kauri.

Jannah ta juya za ta shiga ofis dinta, sai kuma ta tsaya. "And one more thing. Idan har Alhaji Bashir ne ya dinka maka wannan suit din, ka fada masa ya kusa yin asarar kudin dinkin. Domin idan baka yi aiki yadda nake so ba, kafin yamma suit din nan zata koma gida tana kuka."

Ta shige ofis dinta ta buga kofa, ta bar Aliyu a tsaye yana jan numfashi.

Aliyu ya zauna a kan kujerarsa, ya dauki file din farko. A ransa ya ce, 'Jannah Anderson, kina da wayo, amma baki san cewa dukkan motsinki ina karanta shi ba.' Ya sani sarai cewa tana zargin Alhaji Bashir ne ya turo shi, kuma wannan zargin shi ne zai yi amfani da shi ya matso kusa da ita.

A cikin ofis dinta kuwa, Jannah ta zauna dan gabatar da abinda ya kawo ta 

Bayan kusan awa daya da fara Aikin ta call ya shigo wayarta kawayen ta biyu jal a duniya ne wato , salma da Amani , SALMA  mace ce mai matukar kyau ,gayu  da son nuna isa, musamman don ta bakanta wa kishiyoyinta rai.  Khalid ne kadai danta, kuma tana amfani da shi wajen jan hankalin mijinta alhaji bilal kasanwar Kalid ne kadai dansa na miji ,alhaji bilal shaharen dan oil and gas importer ne .

AMANI  kwarangwaratsa a cikin kawayen. Tana auren Kabir, wani  architect  inda suka yi auren saurayi da budurwa. Amani mace ce mai tsananin son rayuwar dadi da "pleasure". Ba ta jin kunyar fadar komai game da rayuwar dakin ta, kuma ita ce take ganin Jannah a matsayin wacce take tauye kanta wajen rashin namiji.

Friendship dinsu ya fara ne tun daga Nigerian Turkish school tundaga lokacin su zama best friends a hakan har iyayen su duka suka San juna .

Muryoyin kawayen nata suka cika ofis din.

Daidai nan, Aliyu ya turo kofar ofishin dauke da manyan files din da ta saka shi ya duba. Jannah ta yi masa inkiya da hannu cewa ya zauna a kujerar dake kallon teburinta. Aliyu ya zauna cikin natsuwa, ya bude file din farko yana dubawa, amma kunnen sa yana kan wayar da take yi.

"Girls , kun  san birthday din Khalid  na ranar Saturday dole ne ya zama na gani na  fada,"salma ta fada muryarta cike da zumudi. "Ina son kishiyoyina su san cewa Khalid daban yake da sauran yaransu .

A haka suka cigaba da tsara yadda birthday din zai kasance talk of the town 

Salma , a bar maganar birthday din nan gefe tukunna. Girls,  jiya I had the best sex of my life! Mijina ya min   wani sabon salo na ban mamaki .kai kabir duniya ne 

Amani ta gyara murya, muryarta tana rawa saboda shauki, yayin da take bayyana abinda ya faru tsakaninta da mijinta Kabir a daren jiya.

"Wallahi girls, jiya Kabir ya nuna min shi namiji ne na gaske," Amani ta fara, yayin da Aliyu ya daskare a inda yake zaune. "Muna shiga daki, bai ko bari na cire kayana ba, ya kwantar ni zuwa kan gado. Ya fara shafa min ko'ina, tun daga wuyana har zuwa..."pussy na ,yanda ya fara Shan pussy na Kamar he’s life depend on it ,I was screaming my lungs out ,and kusan jiya muka fara oral ,and guess wat yadda ya dago yana Kallona ga juices dina kacakaca a bakinsa , it was a sight to be hold Kamar mu tsaya a haka.Ta bayyana yadda hannunsa yake yawo a sassan jikinta, yana wasa da duk wani lungu da sako na ni'imarta.amma nima nachi kabir ,girls ridding dinsa kawai nake yi cikin  slow motion,daga baya na fara speed nonuwa na tsalle yana capkewa ,Kawai sai jin nipples dina nayi a cikin bakin sa 

"Salo-salon da ya yi amfani da su jiya sun bambanta. Ya rura min wutar da ban taba ji ba. Lokacin da ya raba ni da ragowar kayan jikina, numfashinsa kadai a jikina ya sa na fara nishi. Jiya bamu yi bacci ba, domin kusan karfe hudu muna abu daya. Duk sanda na zata mun gama, sai ya sake dawo da wani sabon salon... ya sanya ni a matsayin da ya sanya ni kukan dadi."he fucked the hell out of me ,na ciyu ba karya  ,

Amani ta cigaba da bayyana yadda kowane daki-daki na sex  tasu ya kasance, tana siffanta yadda suka sarke da juna, da yadda gurnani da nishin dadi ya cika dakin. Ba ta bar komai ba har zuwa lokacin da suka kai kololuwar dadi (climax) wanda ya sanya ta jin kamar ranta zai fita saboda tsabar dadi.

Jannah tana amsawa da "Wow... really? Hmm...", hankalinta na kan laptop .

Aliyu (Tareeq) ya ji zufa tana keto masa tun daga tafin kafa har zuwa goshinsa. Kansa ya yi nauyi, zuciyarsa tana bugawa da sauri saboda bacin rai da kuma wani irin yanayi da ba zai iya fassara shi ba. A matsayinsa na jami'in DSS da ya fito daga gidan mutunci, jin irin wadannan kalmomin daki-daki a ofis, kuma a gaban mace, wani abu ne da ya saba da tarbiyyarsa.

Ya kalli kasan takardunsa, hannunsa yana rawa kadan. Ba ya son ya nuna cewa yana jin su, amma maganganun Amani suna ratsa kunnensa tamkar garwashin wuta.

Salama  ta sa baki, tana dariya. "Amani, ai ke kin huta kabir na jiyar dake dadi duk dai Nima alhaji bilal yana nasa kokarin dai misali Jannah, kin ji fa? Ke kike tauye kanki. Dubi yadda kike  da kyau, amma kin zauna kina lissafin kudi. Kin san yadda namiji zai sarrafa wannan jikin naki kuwa? You need someone to break that ice!"

Jannah ta yi murmushin 

"Kada ku damu, kawayena," Jannah ta fada muryarta a dake. "Na san abinda nake yi .sukayi salama cike da kaunar juna . Aliyu, ka gama summary din file na farko ne? Ko hirar qawayena Ka tsaya ji ?

Aliyu ya dago kai, idanunsa sun yi jawur saboda bacin rai da shaawa Ya kalli Jannah kai tsaye, muryarsa a sanyaye amma cike da kwarjini. "Na gama summary din, Ma'am. Kuma hirar kawayenki ba ta da alaka da aikina. Ga rahoton nan."

Ya tashi ya ajiye mata file din ya fice daga ofishin da sauri, yana neman iska. Yana fita, ya saki wani babban numfashi. "Wadannan mata... wannan duniyar ta Jannah Anderson tana da datti fiye da yadda nake tsammani," ya fada a ransa.

Ita kuwa Jannah, tana kallon bayansa, why is he pretending Kamar Wanda bai San ruyuwa ba ?sai wani tamke fuska yake  duk da taga yadda junior dinsa take ta harbin iska Kamar zata fito amma she decide to not acknowledge.

Bayan series of meetings lokacin zuwa Break yayi inda ko wani staff ya tafi cafeteria din Anderson global ,abinci kyauta ne ga staffs daya daga cikin generosity din jannah kenan 

Laptop ne a gaban jannah inda taga ana kokarin hacking din system dinta ,da Sauri da Danna bell din office din Aliyu in 1 mins ya shigo 

Someone is trying to hack the company site do your job now Mr Yusuf 

Tareeq ya gyara zaman rigarsa, ya jawo kujera ya zauna a gaban kwamfutar Jannah, yayin da ita kuma ta koma gefe ta nade hannayenta a ƙirji, idanunta ba su barin kwayar idon Aliyu . Tana son gani ko da gaske kwarewa ce da shi, ko kuwa yaudara ce ta Alhaji Bashir.

"Ina bukatar mintuna goma na keɓantaka, Miss Anderson," tareeq ya faɗa muryarsa a dake, ba tare da ya kalle ta ba.

"A cikin ofishina? Babu inda zan je, . Yi abinda za ka yi a gabana," Jannah ta amsa cikin gadara. Ta ƙara matso kusa da shi, har kamshin turaren sa ya fara sake rikita mata lissafi, amma ta dake.

 bai sake magana ba. Yatsunsa suka fara wasa a kan 'keyboard' din kwamfutar cikin wani irin gudu da Jannah ba ta taba gani ba. Ba bincike yake yi a saman asusun bankin ba kawai; ya shiga can karkashin "source code" na tsarin kamfanin.

A gaban Jannah, wasu bakaken fuska (command prompts) suka fara bayyana, lambobi da haruffa na gudu tamkar ruwa. Ta zaro ido kadan. Wannan ba aikin Mataimaki (PA) bane; wannan aikin kwararren "Hacker" ne ko jami'in tsaro.

"Me kake yi?" ta tambaya murya kasa-kasa.

"Ina bin diddigin 'IP Address' din da aka yi amfani da shi wajen shiga asusunki. Wanda ya yi wannan abun ya yi amfani da 'VPN' don boye kansa a matsayin wanda yake kasar waje, amma ya manta abu daya..." Aliyu ya dakata, ya danna wani madannin karshe da karfi. Enter.

Wani hoto ya bayyana a kan screen din. Taswirar kano ce, kuma wani jan digo (red dot) ya fara kyaftawa a wani waje a cikin ginin kamfanin na Anderson Global.

"Yana nan a cikin ginin nan, Miss Anderson. Kuma yanzun nan yake kwasar ragowar kudin," Aiyu ya fada yana mikewa tsaye cikin zafin nama.

Jannah ta ji jikinta ya yi sanyi. "A cikin kamfani na? Wanene?"

Aliyu ya kalli agogonsa. "Daki na hudu a hawa na biyu. Bangaren IT. Idan har muna son kama shi da dumi-duminsa, dole mu je yanzu."

Ba tare da jiran amsarta ba, Aliyu ya nufi kofa. Jannah ta bi bayansa da sauri. A cikin elevator, shiru ya ratsa tsakaninsu. Jannah tana kallon Aliyu  ta gefen ido. Yadda yake motsawa cikin tsari da sauri ya kara tabbatar mata da cewa wannan mutumin ba PA bane kawai.

"Aliyu..." ta kira sunansa Zan kara maka salary idan Ka gano Wanda yake kokarin hacking din nan .

Aliyu ya juyo ya kalleta, idanunsa suka hadu da nata. "Ba kudi nake so ba, Miss Anderson. Adalci nake so."

Kafin ta tambaye shi ma'anar hakan, elevator ya bude. Suka nufi dakin IT cikin sanyi. Aliyu ya tura kofar da karfi.

A can karshen dakin, wani matashi ma'aikaci, Musa, ya tsorata har ya kusan fado wa daga kan kujera. Kwamfutarsa tana nuna alamun kwasar kudi zuwa wani asusu na daban.

"Musa?" Jannah ta fada muryarta na rawa da fushi. "Bayan dukkan abinda na yi maka?"

Musa ya fara kyarkyarwa. "Hajiya... ba ni bane... tilasta mini aka yi!"

Aliyu ya karasa kusa da shi, ya raba shi da kwamfutar, sannan ya dauki wata karamar na'ura (flash drive) da ke makale a jikin kwamfutar. "Wanene ya baka wannan flash din, Musa? Kuma wanene ya ce ka kwashe kudin?"

Musa ya kalli Jannah, sannan ya kalli Aliyu hawaye na fita a idanunsa. "Alhaji Bashir ne... Yace zai kashe iyalina idan ban yi masa aikin nan ba. Yace yana son ya ruguza kamfanin kafin karshen watan nan."

Jannah ta ji kanta ya yi saroro. Ta juya ta kalli Aliyu , wanda fuskarsa ba ta nuna ko alamun mamaki ba. Aliyu  ya mika mata flash din.

"Ga shaidar da kike bukata, Ma'am. Alhaji Bashir ba abokin takara bane kawai; makiya ne mai hadari."

Jannah ta karbi flash din, hannunta na rawa kadan. Ta kalli Aliyu wani irin tausayi da kuma godiya suka fara bayyana a idanunta, amma da sauri ta boye su. ", ka kira jami'an tsaro su tafi da Musa. Sannan ka hada min dukkan takardun da za su kai Alhaji Bashir kotu."

"An gama, Ma'am," Aliyu ya amsa.

Bayan komawar su ofis, Jannah ta zauna a kan kujerarta, ta rufe idanunta. Zuciyarta tana gaya mata cewa Aliyu ya ceci kamfaninta yau. Amma wata zuciyar kuma tana gaya mata cewa: 'Yadda ya gano wannan cikin kankanin lokaci, yana nuna cewa shi kansa babban hadari ne.'

Ta bude idanunta, ta ga Aliyu tsaye a bakin kofa, sanye da wancan suit din nasa mai ban sha'awa.

"Aliyu Sada ," ta fada muryarta a dake. "Ka ci jarabawar farko. Amma ka sani, Alhaji Bashir ba zai bar ka ka huta ba tunda ka lalata masa shiri. Daga yau, baka zama PA dina kawai ba. Ka zama inuwata. Duk inda zan je, kana tare da ni."

Aliyu  ya yi gyaran murya. "Har birthday din dan salma a ranar Saturday?"

Jannah ta yi shiru, sannan ta gyada kai. "Har can. Domin ina jin cewa Saturday zata kasance ranar da Alhaji Bashir zai nuna muna ainihin fuskarsa."