FreeArewaPen original
JANNAH YAR GIDAN ANDERSON
- 1views
- 87chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Author ✍️✨ Zahra B Mrs Joined 11/02/2026 Ina rubuta labaran da zuciya ke ji, amma baki ya kasa faɗa... 💔✨ Love • Pain • Betrayal • Royal Romance • Hope lots more 📖 MY BOOKS ON AREWAPEN: 🟢 Completed: Bayan Murmushi Jannah: Yar Gidan Anderson Zumar Hamada 🔥 Coming Soon ...
Sample · The golden cage _kagon zinare
page 1 iskar daren garin Kano tana busawa da sanyi, amma a cikin babban penthouse ɗin Jannah Anderson da ke unguwar Lamido Crescent , shiru ne kawai yake tashi, sai ƙaran agogon ɗaki da ke bugawa cikin nutsuwa.Jannah tana tsaye a bakin katafaren gilashin ɗakin, hannunta riƙe da ƙofin shayi mai zafi wanda ƙamshinsa ya gauraye da ƙamshin turaren wuta na Oud. Daga inda take tsaye, tana kallon fitilun birnin kano da suke sheƙi kamar lu'u-lu'u. Tana sanye da wata doguwar rigar sanyi kalar burgundy, gashinta a naɗe cikin wani tsadadden silk scarf.Duk da dukiya da mulkin da take da shi, idanunta suna ɗauke da wani irin sirri da babu wanda ya taɓa iya karantawa."Shekaru biyar," ta raɗa wa kanta, muryarta na rawa kaɗan. "Shekaru biyar da kowa yake kallo na a matsayin makashiya."Ta tuna ranar da Mr. & Mrs. Anderson suka rasu. Ta tuna yadda dangi da abokan arziki suka juya mata baya, suna ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.