JANNAH YAR GIDAN ANDERSON

The Glamour and the Deceit

by @zahrabmrs02

wani hadadden gida dake unguwar Bompai , wanda Alhaji Bashir yake amfani da shi a matsayin Guest House na sirri, hayakin taba da kamshin tsadadden wine  ya gauraye iskar dakin. Alhaji Bashir yana zaune a kan kujerarsa ta fata, fuskarsa a murtuke saboda labarin gazawar Musa da Aliyu ya bankado.

A daidai nan, aka turo kofar dakin. Nadeeya  ce ta shigo cikin takunta na isa, sanye da wata riga mai matukar bayyana surar jikinta da kuma takalmi mai tsini. Nadeeya  mace ce mai kyan da kowane namiji zai iya rudewa, amma zuciyarta cike take da gubar kishin Jannah Anderson tun suna makaranta a Nigerian Turkish.

"Alhaji Bashir, na ji labarin cewa yarinyar nan ta sake doke ka a wasan yau," nadeeya ta fada tana wani irin murmushi na rainin wayo yayin da ta zauna a gaban sa, ta dora kafa daya kan daya.

Bashir ya kalle ta da idanunsa dake nuna gajiya. "Nadeeya,me kika zo yi nan? Ba ni da lokacin wasan yara."

Nadeeya ta kwashe da dariya, ta dauki kofin ruwan dake kan teburin sa ta kai baki. "Wasan yara? Alhaji, idan har kana son ruguza Jannah Anderson, kana bukatar wacce ta san inda rauninta yake. Jannah tana da girman kai, amma tana da tsoron kadaici amma ba Wanda yasani Kuma yanzu na ji ta dauko wani sabon PA, kyakkyawan bafillace."

Bashir ya buga teburin sa. "Wannan PA din ne ya lalata min shirin yau! Shi ne ya gano Musa."

Nadeeya ta lumshe idanu, tana wasa da gashin kanta. "To me zai hana mu yi amfani da wannan PA din? Ko kuma mu nuna mata cewa duk yardar da take masa, hadari ne a gare ta? Alhaji, ni da kai muna da buri daya; kai kana son kamfaninta, ni kuma ina son ganin ta durkusa a gabana tana kuka, tana neman taimako."

Ta matso kusa da Bashir, muryarta ta koma kasa-kasa mai cike da makirci. "Ranar Asabar akwai birthday din Khalid. Jannah za ta kasance a can tare da dukkan manyan kawayenta. Wannan shi ne lokacin da ya kamata mu jefa mata abinda ba zata taba mantawa da shi ba. Zan shiga taron nan a matsayin 'yar kallo, amma zan fito a matsayin wacce ta ruguza farin cikinta."

Bashir ya kalli nadeeya wani mugun murmushi ya fara bayyana a fuskarsa. "Nadeeya , kin san me kike yi. Idan kika iya raba Jannah da wannan sabon PA din nata, ko kuma kika sanya ta rasa amincin kawayenta a idon duniya, zan baki duk abinda kike so."

Nadeeya ta tashi tsaye, ta gyara rigarta. "Consider it done, Alhaji. Jannah Anderson ta dade tana jin dadi, yanzu lokaci ne nadeeya ne 


Bayan nadeeya ta gama bayyana makircin ta, ta miƙe tsaye ta fara takawa zuwa inda Alhaji Bashir yake. Ta ɗauki kofin wine din sa ta kurba kadan, sannan ta fesa masa sauran a fuska tana wata irin dariya mai cike da rainin wayo. Bashir ya goge fuskarsa, ransa ya ɓaci amma sha’awar nadeeya ta riga ta rufe masa ido.

"Alhaji, ka matsu ka ga Jannah ta durƙusa, ko? Amma yanzu, bari in rage maka zafi tukunna," nadeeya ta raɗa masa a kunne yayin da take balle buttons na rigarta.

Ba tare da ɓata lokaci ba, ta juya masa baya ta sunkuya a kan teburin ofishin nasa, ta ɗaga mazaunanta sama tana masa inkiya. Wannan salon Doggy Style ya sanya Alhaji Bashir hauka; ya matso ya damƙi kunkuminta da ƙarfi, ya fara gauraya mata ni'ima ta baya cikin wani irin zafin nama. Nadeeya ta fara saki wani irin nishi mai sautin gaske, muryarta tana amsa kuwwa a cikin dakin. "Washh... Alhaji... Fuck me harder! Jannah ba zata taba baka wannan ba!"I have the sweet pussy 

Sautin bugun jikinsu dake haduwa ya cika dakin. Nadeeya mace ce mai matukar kwarewa,  tana turo masa mazaunanta tana jujjuya su yadda yake so, wanda hakan ya sanya shi jin kamar zai fita daga hayyacinsa.

Daga baya, Bashir ya juyo da ita ya kwantar da ita a kan wata doguwar kujerar fata dake gefe, ya koma salon Missionary. Ya raba kafafunta sosai ya sanya su a kafaɗunsa, yana kallon cikin idanunta yayin da yake tura mata dukkan sauran sauran karfin sa. Nadeeyah ta fara kukan dadi, tana kiran sunansa "Alhaji... Bashir... karka tsaya... I'm coming!"

Ta fara ridding dinsa tana bankara kirjin ta, tana jin yadda yake zuba mata ruwan dadi a cikin jikinta lokacin da suka kai kololuwar dadi (climax). Nadeeya ta rungume shi da karfi, tana numfashi sama-sama, yayin da take jin dadin yadda ta riga ta mallaki zuciyar babban makiyin Jannah.

Bayan sun kammala, nadeeya ta mike tana gyara gashin kanta dake bazu a fuska. Ta kalli Bashir tana murmushin mugunta. "Wannan farkon aikin ne, Alhaji. Idan muka ruguza Jannah ranar Saturday, zan nuna maka abinda ya fi wannan ma dadi."

Bashir ya ja numfashi ya kwanta a kan kujerar, idanunsa cike da gamsuwa. "Nadeeya tabbas kin hadu. Jannah Anderson ba ta san me ke jiran ta ba."na San Baka taba cin pussy mai dadi irin nawa ba right alhaji ?gyada kansa yayi Kamar sako yana binta da Kallo 


Ranar Asabar ta kasance rana ce ta alfarma. Jannah Anderson ba ta zo taron nan don wasa ba; ta zo ne don nuna wa duniya ita wacece.

ta fito a cikin wata Emerald Green Evening Gown ta siliki mai tsada. Rigar ta kasance mai dogon wutsiya dake jan ƙasa, kuma an ƙawata ta da adon Swarovski crystals dake haske duk inda ta gitta. Ta ɗaura wani siririn Silver Turban wanda ya fito da kyan fuskarta. Duk takun da take yi, ƙamshin turarenta na Arabian Oud da Rose yana mamaye iskar wurin.


A gefenta kuma, Aliyu Yusuf Sada yana biye da ita sanye da nasa Midnight Black Suit. Kyansa da kwarjininsa sun sanya ma'aikatan gidan da kawayen Jannah duka suka daskare.Salma ta kasa daurewa, ta ja Jannah gefe: "Jannah, wannan PA ne ko kuma model kika ɗauka? Gaskiya Kin iya  zaɓe!"Amani kuma tana wasa da gashin kanta: "Girl, idan wannan ne PA ɗina, ba zan taba barin sa ya fita daga ofishina ba."

Jannah dai murmushi kawai take tana faɗar: "He's just my PA," koda yake tana jin daɗin yadda kowa yake yabon kwarjininsa. Dan tana so taji Ana yabon duk wani Abu da ya shafe ta 


Daidai nan, nadeeya ta shigo taron ba tare da an gayyace ta ba. Ta zo ne da nufin ruguza farin cikin Jannah ta hanyar nuna wasu takardun jabu (fake documents) dake nuna wai Jannah tana almubazzaranci da kudin masu hannun jari.

"Jannah, Anderson kin San cewa aljihun kamfaninki na yoyo!" Nadeeya ta faɗa tana ƙoƙarin nuna takardun a babban screen dake wurin.

Amma kafin kowa ya ankara, Aliyu ya matsa cikin zafin nama. Ya dakile shirin ta ta hanyar danna wata na'ura dake hannunsa wacce ta kashe duk wani signal na wayar nadeeya . Aliyu ya murɗe hannun nadeeya ta baya, ya sunkuyo kusa da kunnenta cikin murya mai kauri:

"Nadeeya Alhaji Bashir bai gaya miki cewa ni ba PA ɗan koyo bane? Fitowa zakiyi yanzu, ko kuma in karya miki hannu a gaban kowa."

Aliyu ya janye ta cikin ruwan sanyi, mutane da yawa basu ma san me ya faru ba, sun zata hirar sirri suke yi. 

Bayan Aliyu ya murɗe hannun jannah ya kaita jikin Wajan get , Jannah ta biyo bayansu cikin takunta na alfarma, Emerald Green gown dinta yana sheƙi karkashin fitilun harabar gidan. Ta tsaya kusa da su, fuskarta ɗauke da murmushin rainin wayo, yayin da idanunta suke kallon nadeeya daga sama har ƙasa.

Jannah: "Sake ta, Aliyu. Ba na son ka ɓata hannunka a kan datti."

Aliyu ya saki hannun nadeeya amma ya tsaya kusa da ita tamkar bango don tabbatar da ba za ta sake yin wani motsi ba. Nadeeya ta gyara rigarta, tana maida numfashi, amma maimakon tsoro, sai idanunta suka sauka kan Aliyu cikin wani irin shauki da bai taɓa jin sa ba.

Nadeeya Tana kallon Jannah amma hankalinta yana kan Aliyu) "Jannah, kin riga kin san ba zan tafi ba har sai na gaya miki gaskiya. Wannan jarumin naki, kina tunanin kyan sa ne kawai ya kawo shi nan? Alhaji Bashir ya riga ya gaya mini cewa shi ma yana da nashi sirrin.kuma shi ya turo shi 

Jannah: (Ta matso kusa da nadeeya har suna jin numfashin juna) "har yanzu ba ki canza ba. Tun muna Turkish school kike gasa da ni, kuma kullum kashi kike ci. Nasan zaki iya  amfani da jikinki wajen Alhaji Bashir don kawai ki zo nan ki tozarta ni, amma dubi yadda kika ƙare; a wulakance a hannun PA ɗina."

Nadeeya (Ta saki wata dariya mai ciwo) "At least ni ina amfani da jikina wajen samun abinda nake so. Ke fa Jannah? Kin zauna ke kaɗai a katon gidan nan kamar ƙanƙara lonely bitch ,Dubi namijin dake tsaye a bayanki, kowace mace za ta yi rububin sa. Amma ke, kin mayar da shi bawa. Jannah, muna nan da ke, ranar da Aliyu zai gano ke wacece, ranar ne zai bar ki kina kuka."

Jannah: (Ta ɗaga hannu ta share wani gumi dake goshin nadeeya  cikin isa) "Aliyu ba zai taba barina ba, domin ya san bambancin 'Zaki' da 'Kurege'. Ke kuma kuregen Alhaji Bashir ce. Ki tafi ki gaya masa cewa Jannah Anderson ba ta faduwa. Kuma duk sanda kika kuskura kika sake kallon Aliyu da wadannan idanun naki na fitsara, zan tabbatar na ruguza duk abinda ya rage miki na mutunci."

Nadeeya Ta kalli Aliyu ta lumshe masa ido ɗaya, sannan ta dawo kan Jannah) "Mu gani ko 'Zaki' zai iya rayuwa ba tare da 'Naman' da nake so in ba shi ba. See you soon, Jannah."

Nadeeyah ta juya ta tafi tana girgiza kunkuminta, yayin da Aliyu ya bi ta da kallo, ransa a ɓace. Jannah ta juya ta kalli Aliyu, fuskarta a tamke.

Jannah: "Aliyu, me kake kallo? Ka bita ka tabbatar ta fice daga gidan nan yanzu!"

Aliyu ya juyo ya kalleta, "An gama, Ma'am."


Bayan Aliyu ya fitar da nadeeya waje, taron ya dawo cikin natsuwa da annashuwa. Jannah Anderson ta nuna cewa ita ce asalin "Boss Lady" ta hanyar daukar ragamar taron.


Bayan ya tabbatar da Jannah tana lafiya a ciki, Aliyu ya fita gefe inda Alhaji Bashir ya kira shi.

"Aliyu! Me kake yi? Me ya sa ka wulakanta Yusra ka kare Jannah?" kuma gashi ka kama musa ,Bashir ya daka masa tsawa ta waya.

Aliyu ya yi murmushin mugunta, yana kallon taurari. "Alhaji, kwantar da hankalinka. Ina son in sami cikakken trust na Jannah ne. Idan ta yarda da ni dari-bisa-dari, sannan ne zan iya kwashe duk wani sirrinta in damƙa maka. Wasan kwaikwayo nake yi mata, kuma tana ci."

hankalin alhaji bashir ya kwanta dayaji wasan da Aliyu yake da jannah 

Jannah ta sake fitowa tsakiyar fili, inda ta sanar da wani babban alhairi ga Khalid. "Salma, kinsan Khalid kaman dana yake. Don haka, Anderson Global ta ware filaye guda biyu a sabon rukunin gidajen da muke ginawa a Abuja a sunan Khalid. Wannan kyauta ce ta ban girma don karfafa gwiwar yarona." Mutane sun hau tafi, kawaye suna ta mamakin irin wannan karfi na kudi (capacity) da Jannah take da shi.


Bayan an gama jawabi, an kunna kade-kade na zamani. Jannah, Salma, da Amani sun shiga fili inda suka dinga rawa cikin nishadi. Jannah ta saki ranta, ta rage faduwa gaba, tana dariya sosai wanda ba a taba ganin ta tana yi ba a ofis.

Aliyu kuma yana gefe, sanye da suit dinsa mai kwarjini, yana kallon yadda Jannah take rawa. Duk sanda idanunsu suka hadu, Jannah takan yi murmushi, wanda hakan ya sa kawayen nata suka cigaba da tsokanar ta cewa "PA dinki yana sace miki zuciya."


Bayan taron ya lafa, kuma Jannah ta gama raba kyautukan "Capacity" ga Khalid, hoton Nadeeya da Alhaji Bashir ya kasa fita daga ranta. Kalaman Nadeeya na cewa Jannah "lonely bitch" ce sun sanya mata wani irin zafi a zuciya, koda yake ta nuna isa a gaban mutane.