JANNAH ANDERSON

The highway ambush and love making 馃敒

by @zahrabmrs


Bayan sun bar ofis da yamma, sararin samaniya ya fara yin duhu. Jannah tana zaune a bayan mota, kanta a jingine da gilashin motar tana tunanin barazanar da ta yi wa Alhaji Bashir. Aliyu ne yake tuki, amma idanunsa ba sa barin madubin kallon baya (rearview mirror).

Tun da suka bar titin gidan gwamnati, Aliyu ya lura da wata mota ba茩a, samfurin Toyota Camry, dake bin su tun daga nesa. Ya canza titi sau biyu, amma motar tana biye da su.

"Ma'am, ki gyara zaman ki, sannan ki rike madaurin kujera (seatbelt) dinki sosai," Aliyu ya fa蓷a cikin muryar dake nuna tsantsar kasada.

Jannah ta 蓷ago kai cikin sauri. "Aliyu, lafiya? Me ke faruwa?

"Muna da ba茩i a bayanmu. Kuma ba su zo don gaisuwa ba," Aliyu ya amsa, yana mai 茩ara gudu tare da murza sitiyarin motar cikin gwaninta.


Suna zuwa wani lungu dake kaiwa zuwa hanyar penthouse dinta, inda babu mutane sosai, sai motar Camry din ta 茩aro gudu ta kusa gogar gefen motar Jannah. Nan take aka sauke gilashin motar, wasu maza sanye da takunkumi suka fito da bindigu.

Pau! Pau!

茦arar harbin bindiga ya karade wurin, harsashi ya fasa gilashin bayan motar Jannah.

"Kwananta 茩asa, Jannah! Ki du茩a!" Aliyu ya daka mata tsawa, a karon farko ya kira sunanta ba tare da "Ma'am" ba.


Aliyu bai tsaya tsoro ba. Ya taka birki (brake) da 茩arfi, motar ta yi juyi (drift) a tsakiyar titin, hayaki ya turnu茩e ko'ina. Kafin maharan su gane me ke faruwa, Aliyu ya zaro bindigarsa (pistol) wacce yake 蓳oyewa a 茩ar茩ashin kujera.

Ya bu蓷e kofa ka蓷an, ya yi harbi guda uku da nufin fasa tayoyin motar maharan. Kasss! 茒aya daga cikin tayoyin motar Camry 蓷in ta fashe, motar ta fara tangal-tangal har ta daki wata bishiya a gefen titi.

Ganin cewa ba su sami nasara ba, kuma Aliyu ya fi 茩arfin yadda suka zata, maharan suka yi maza suka ja motarsu da 茩yar suka gudu, suna barin hayaki da 茩urar titi.


Aliyu ya maida bindigarsa ya 蓳oye, sannan ya juya ya kalli Jannah dake du茩e a 茩asa tana karkarwa. Ya fito ya bu蓷e mata 茩ofar baya, ya kama hannunta ya 蓷aga ta.

"Kina lafiya? Sun ta蓳a ki ne?" Ya tambaya, muryarsa cike da damuwa wacce ta wuce ta ma'aikaci ga uwar gidansa.

Jannah ta kalli Aliyu, idanunta cike da hawayen tsoro amma kuma da tsantsar mamaki. Ta ga yadda yake ri茩e da bindiga da yadda ya yi tuki tamkar jami'in soja. Ta gane cewa wannan mutumin ba PA ba ne kawai akwai wani babban sirri dake tare da shi.

"Aliyu... waye kai?" Ta tambaya a hankali, tana goge gumin dake fuskarta. "Ta yaya PA zai iya yin abin da ka yi yanzu?"

Aliyu ya hadiye wani tauri, ya san cewa wasan 蓳oye-蓳oye yana neman zo wa 茩arshe. "Ba lokacin magana ba ne yanzu, Jannah. Dole ne mu bar nan kafin su dawo. Alhaji Bashir ba zai tsaya ba."

Bayan sun shiga penthouse jannah ta rungume Aliyu she really needed a hug 

Inda shi kuma ya kasa resisting ya hada bakin sa da nata 

Dakin ya rude da sautin numfashinsu mai sauri. Jannah ta Kara kankame Aliyu, . Bayan dambarwar da suka sha a hanya, tsoron ya koma sha'awa, sha'awar kuma ta koma wata irin kishirwa da babu mai iya shayar da ita sai tareeq .

Aliyu ya zare rigar jikinsa, yana bayyana faffadan kirjinsa da murshila (muscles) dake nuna karfin namiji. Jannah ta kura masa ido, idanunta suka sauka akan kirjinsa, take ta ji wani irin ruwa yana mata yawo. Ta mika hannunta ta fara shafar kirjinsa, tana jin yadda bugun zuciyarsa yake harbawa.

"Tareeq ..." ta rada.

Ba tare da ya bata lokaci ba, Aliyu ya  sake kamo  bakinta. Wannan karon, sumbar (kiss) ta fi ta kowane lokaci zafi. Jannah ta fara shan bakinsa cikin wata irin kwarewa da nuna bukata, tana cizon labbansa a hankali yayin da yake mayar mata da martani. Ta kusan haukacewa lokacin da ya tura harshensa cikin nata, yana zagayawa da shi kamar yana son ya hadiye numfashinta.

Jannah taji shi zuwa guest room dake gefen falon suna shiga , ya zare mata bra dinta. Nan take manyan nonuwan Jannah suka bayyana, masu dauke da jajayen kan nono dake kallon sama. Aliyu ya lumshe ido, yana jin wani irin sanyi a ransa.

"Ba zan iya jurewa ba, Jannah," ya rada.

Ya sanya bakinsa a kan nononta na hagu, ya fara tsotsa (sucking) tare da wasa da harshensa a kan kan nonon. Jannah ta daka wani irin nishi "Ahhhh...tareqqqqq!", hannunta ya sarke a cikin gashin kansa, tana kara matsa kansa a kirjinta. Aliyu ya kara kaimi, yana sucking dinta da karfi, hannunsa daya kuma yana matsa dayan nonon, yana murza shi tsakanin yatsunsa.

Wani irin dadi Jannah take ji yana ratsa kowace jijiya ta jikinta. Tana jin yadda dumin bakinsa yake sanya ta jin kanta a sama. Aliyu ya cigaba da wasa da kirjinta na tsawon lokaci, yana sauyawa daga wannan zuwa wancan, kowace tsotsa daya tana sanya Jannah nishi mai kara ruruta wutar dakin.

Kusan awa biyu suka dauka a wannan yanayin. Aliyu ya ki shiga "gonar" Jannah duk da yadda take rawar jiki da tura shi zuwa can. Ya sani, idan ya yi hakan, ya riga ya keta haddi a matsayinsa na jami'i, kuma zai iya rasa natsuwarsa. Ya tsaya ne kawai a kan hot romance, yana tsotsar kirjinta da shan bakinta har sai da Jannah ta gaza kukan dadi.

Daga karshe, Jannah ta lafe a kirjinsa, tana nishi sama-sama, hannun aliyu ta dora akan pussy dinta ,in a seducive murya tace ,tareeq ki yadda kasa na jike sharkaf  with just little romance,mai zai faru ranar dana baka pussy na kace ?wani zirr jikin tareeq yayi ,joystick dinsa ta kara mikewa kamar ba yanzu ya kawo ba ,kallonta yayi inda ta sa harshe tana lashe gefen bakinta ,caraf aliyu ya kara jefa nonon jannah a bakinsa kamar ba yanzu ya gama tsote su ba .Ta kwana a jikinsa tana shan bakinsa lokaci bayan lokaci, shi kuma yana cigaba da wasa da nonuwanta har bacci ya kwashe su.


Washegari, rana ta fito ta haska dakin Jannah mai cike da kamshin daren jiya. Jannah ta bude idanunta ta ga kanta a matse a cikin faffadan kirjin aliyu . Ta yi murmushi, tana jin wani irin nishadi. Amma tana tashi zata shiga wanka, sai ta ji ringing din kararrawa a kofar falon (doorbell).

Ta duba kyamarar tsaro (intercom), gabanta ya fadi. Sabeer  Al-Hassan ne a kofar gidan, fuskarsa a murtuke, kuma a hannunsa yana rike da wani babban fayil.

Jannah ta yi saurin bugun Aliyu. "Tareeq tareeq  tashi! Sabeer yana kofa!"

Aliyu ya tashi da sauri, idanunsa suka yi jajur. "Me yake nema a nan da safe haka?"

"Ban sani ba, amma dole ka buya."

Aliyu ya yi murmushin mugunta. "Me ya sa zan buya? Ni ne PA dinki dake kula da tsaron ki daren jiya."

Jannah ta fito falon bayan ta sanya wata doguwar riga ta sanyi (bathrobe). Ta bude kofar, Sabeer  ya shigo kamar wanda aka koro.

"Jannah! Me wannan yaron yake yi a nan da sanyin safiya?" , yana nuna Aliyu dake fitowa daga dakin baki sanye da rigarsa dake a kace-kace.

Sameer ya wurga hoton dake hannunsa akan tebur. Hoton Aliyu ne yana daukarki a hannu daga mota zuwa cikin gidan daren jiya, bayan fadan da kuka yi da mutanen Alhaji Bashir.

"naji labarin daren jiya an tare ku," Sabeer  ya fada muryarsa na rawa saboda kishi. "Amma me ya sanya ya kwana a nan? Jannah, kin bar wannan talakan ya taba ki ne?"

Jannah ta kalli hoton, sannan ta kalli Sabeer cikin isa. "Sabeer , daren jiya an nemi kashe ni. Aliyu ne ya cece ni ya kawo ni gida. Ya kwana ne don ya tabbatar babu wani hadari. Ko kana da matsala da hakan?"

Sabeer ya kalli Aliyu, wanda yake tsaye yana masa kallon raini. "Zaka yi nadama, Aliyu Yusuf Na riga na gano ka kuma zan tabbatar Jannah ta san wane ne kai."

Aliyu ya matso gaba, fuskarsa daf da ta Sabeer . "Kaje ka gano duk abinda kake so, bar Sabeer Amma karka manta... daren jiya ni ne na kare ta, kai kuma kana can kana bacci."

A haka Aliyu ya raba ta gefen su ya wuce ,hamdala yayi a ransa abba jiya baa gida ya kwana ba ,Sun tafi daurin auren katsina,ummi kuwa yasan karyar da zai shirya mata Akan rashin kwanan sa a gida