ZAZA&ZAK

Chapter 02

by @fatoumspen

Chapter 02

F notes✍️

ZAK&ZAZA

zak tafiya yakeyi Cikin sauri ganin kaman zai makara zuwa inda yakeson zuwan, achaba ya tsare ya hau yanda zai zayyi saurin zuwa wajen, Cikin minti 20 suka isa dai dai Wani qaton store, ga wasu manyan trailers da suka faka a gaban mall, samari ne a tsaytsaye a wajen kaman masu jiran wani abu, shima qarasawa yai ya tsaya inda samarin ke tsaye, ba’afi minti 5 sai ga wani Babban mutum ya fito sanye lace dinkin riga da wando ya hula ja akansa irinta igbo da suke sawa, kana ganinsa kaga Christian, qarasowa yai wajen samarin ranshi a hade, kallo ya kare musu kafin ya bude baki ya fara musu masifa “ why are standing like corpse Abeg start what brings you, fools “.  Yana fadin haka wasu duk suka hade rai sabuda basuji dadin maganar sa ba , Yana tsaye samarin aka fara haramar sauko da kaya ana dora musu akai suna shiga dasu cikin qaton store din dasu, a wulaqance mutumin yake kallan su yana musu masifa karsu fasa masa kaya, Zak ne ya zage duk karfinsa yana diban kaya akansa wanda shi har biyu yake hadawa ya dora akansa duk dan ya samu ya gama da wuri sabuda hankalinsa dake wajen zaza, Tafiya yake Cikin sauri da kuma hanzari, a haka suka dinga shigar da kayan duk sun hada zufa sai wajajen 8:30PM suka gama aikin duk sun hada zufa, kanshi ne yake masa ciwo sabuda gajiyar dayayi bai huta da ayyukan da yayi yau ba ya taho nan ya sake wata wahalar duk don sabuda rayuwar su shida abinda yafi qauna kafff duniya wato zaza, kudin aikin su aka fara raba musu, sai da aka zo kansa sai kudinsa yafi na sauran yawa ganin haka sai aka fara cecekuce har wasu na zagi, mutumin nan ne ya daka musu tsawa yana nuna su da sandar dake hannunsa yana cewa “ big for nothing fools, this young man here knows what he’s doing, do you think I’m not watching you, some of you are not even carrying the stuffs you are just pretending, this young man did his work honestly and even and more of it, Bunch of fools”. Daga haka ya sauke sandar dayake nunasu da ita, ganin haka yasa Zak daga hannun sama russuna har qasa yace “ Thank you sir, Thank you sir, may it shall be well with you, god will bless you sir “ hannu kawai mutumin ya daga masa ya shige cikin store din ….. Sarai yasan jama’ar wajen ba imani ne dasu ba tsafff zasu iya cewa zasu dakesa ko su kwace kudin, a rayuwar garin lagos kowa takansa yake idan baka iya kwatar kanka ba to zaka sha wahala, Harziqa yayi ya fara gaggaya musu magana cikin broken English, Sai daya gama tsoratasu sanna ya samu yahau Achaba ya wuce Area din su….. Isarsa unguwar su ya tsaya a wani shago ya siya magani sabuda kansa dake masa ciwo, Bread ya siya sannan ya siya Lipton da madara , ya siya musu sabulun wanka da Maclean ya siyawa zaza pads har pant da bra ya siya mata a wajen wata mata, ya dan musu siyayyar abubuwa masu amfani dai dai yanda kudin zai isa…. Wajen wasu samari ya wuce suna ganin da suka hau hailing dinsa suna cewa “ king don come back Zak our guyyyyy our geee”….. chachafkewa sukayi dasu sannan ya karbi sigari a hannun daya daga cikin yaran Shanta yakeyi sosaii wanda har cikin ransa baso yake yana sha ba, ba yanda zayyi ne kuma yana iya qoqarin ganin bai zama addicted to ita ba … bai jima a wajen su ba bayan ya gama shanye sigarin tass sukai sallama ya wuce gidan su, ZAZA ya tarar a kofar gida ita da Kelly da wani guy wanda ya kasance Abokin zaza tun zuwan su lagos , Suna ganinsa suma suka fara masa masa hadi da ce masa our brother, Cikin fara’a ya amsa musu sabuda sanin sabon dake tsakanin zaza da kuma su , yana son duk abinda yar uwarsa keso.  zaza miqewa tayi ta nufeshi, karban hannun kayansa tayi ta musu sai da safe suka shige gida.

 

Kayan hannunsa ya ajiye zaza sai jero masa tambayoyi takeyi tana tambayarsa ina yaje? kallanta yayi yace “ kin san dai bana sata “. Dariya tayi tace “ no vex for me brother “….. haka suka shiririce cikin zolayar juna da kuma hirarraki, sai wajen 10 sannan ZAZA ta kwanta bacci , shi kuma ya fito da katifarsa ya saka a palour din sabuda basa kwanciya wuri daya tunda ZAZA ta zama budurwa ya daina kwana katifa daya da ita, samun kansa yayi da kasa bacci , labulen yadan daga yana kallanta yanda ta baje akan katifa tanata sharar bacci, qaunarta da tausayinta ne yake ratsashi, Kwakwalwarsa na tuna masa abinda baya qaunar tuna shi ko da wasa, hawaye ne masu dumi suka sauka a kuncinsa, kansa ne ya sake sarawa sabuda tunano abubuwan da yaqi jinin ya tuna, hawayensa ya goge ya miqe ya dauko Qur’an dinsa ya fara karantawa, wajajen 10:50PM ya ajiye qur’an din yaji sanyi a zuciyar sa, Addu’ar kwanciya yayi ya kwanta……………

 

ABUJA WUSE Zone 5

Gida ne babba wanda yaji alatu, gida ne ginin masu kudi kuma an zuba naira wajen Gina gidan, iya gate din gidan abun kallo ne bare zuwa harabar gidan… Hawa 2 ne a gidan flat din kasa sai na sama sannan wani a sama shima , motoci guda 5 ne a jere (RR, BMW, BENZ , HYUNDAI , Sai wata honda 2026). Shukoki ne masu kyau sosaii a gefe gefen gidan, part din me gadi dake gefe wanda yayi Girman wani Dan qaramin gidan domin ciki da palour ne da toilet harda Dan qaramin kitchen, Shiyasa me gadin yake zaune da iyalinsa matarsa da kuma yarsa mace yar autarsa me suna Safiyya, wacce ake riqewa a cikin gidan… ko ina tsitt a gidan sabuda Dare ne, Sai hasken kwayayen dake qara kawata gidan ….

Zaune yake akan gadon dakin nasa sanye yake da farar vest da wani black Short ya qure AC din dakin ya kashe kwan dakin ya kuna side Lamp yasa deem light , Cikin tsadadden duvet din dake kan gadon ya shige Ya qudundune kansa a ciki, wani irin rawa jikinsa ke masa, Wata kwalla ce ta taru a idonsa sabuda tausayin kansa da halin dayake ciki, yana a haka yaji an taba kofar dakin, saurin dagowa yayi ya kalli camera din dake maqale a kofar ganin fuskar me shigowar yasa gabansa ya tsananta faduwa, turo kofar dakin tayi kai tsaye, tana sanye da wata black Abaya da Vail, Fara ce tasss kuma me matsagaicin tsayi, kyakyawa ce ba laifi wanda farin nata ne yasa kyan nata qaruwa sai gashin girar ta dayake A cike baqi dashi full lips dinta da suka sha pink lipstick ya qarawa fuskar tata kyau, kulle kofan tayi tasa key tana qarasowa tayi Cikin wani irin taku tana kallansa yanda yake kwance da hasken lamp din take iya ganinsa , ganin tasa key yasa gabansa ya fadi ya kulle idonsa gammm, zuciyarsa na harbawa, abayar dake jikinta ta cire ta yar bra ne da pant kawai ya rage a jikinta,  kyakyawan dirinta ya bayyana Yanayin dirin nata  kasan Likita ne ya bata wato BBL wasu na kiransa da plastic surgery. Boobs dinnan a tsaye kyamm dasu, ga hips dinta da kuma bom bom dinta da basa wani shaking sosaii sabuda ba natural bane… gaban gadon ta qarasa ta yaye duvet din tana karewa faffadan kirjin nasa kallo, zama tayi kusa dashi har lokacin idonsa a rufe yake. jin hannunta a cikin shot din dake jikinsa yasa yai saurin bude idonsa da sukayi ja, ganin yanda ta lumshe ido tana wani irin nishi cikin yanayi na fitar hayyaci kara chusa hannunta tayi cikin shot din nasa tana jin girman sa, a zabure ya miqe ya Ture hannunta… kallan hannunta tayi yanda ya baci da cemen dinsa hakan ya qara harziqata sosaii, turashi tai ya koma ya kwanta tahau kansa, cikin rawarrr murya yace “Nimrah….. please…..plea…..se Don…….” Bata bari ya qarasa ba ta hade bakinsa da nata ta fara bashi wani hot French kiss , jikinsa ne ya cigaba da rawa ya kasa komai kuma ya kasa tureta, qara fita hayyacinsa yay ya fizge bra din dake jikinta yaywa Boobs dinta kyakyawan riq o. Fita hayyacinsu sukayi sosai cikin rawar murya take cewa “ Ya Farouq you are so sweet Wlh ,….. I’m… loosing….it ..fuck me pl…..” kasa qarasa zancen tayi jin dumin hawayen sa a kirjinta…… da kyar ya bude baki yaja dogon salati da gudu ya miqe ya fada toilet ya rufe kansa…..

Dogon tsaki taja ranta na baci, Abayarta ta dauka ta saka ta dauke bra dinta ta fice daga dakin 

Yana shiga bandakin ya jingina da kofar bandakin yana sauke ajiyar zuciya, sosaii yakejin rashin dadin abinda suke aikatawa da Nimrah, dafe kansa yayi wanda yake masa ciwo …. Don har yanzu bai dawo dai dai ba, Ya dau kusan 5 minutes a wurin kafin ya samu ya miqe ya wuce Glass bathtub surround ya sakarwa kansa shower , ganin bazai iya tsayuwar ba kawai ya fito ya shiga Jacuzzi Tub ya shaqesa da ruwa ya lume a ciki… yadau kusan 15 minutes a ciki sannan ya fito ya daura alawala ya wuce wani bangare a cikin toilet don inda yake rayaye towels dinsa da kuma bathrobe da vest da shots dinsa, goge jikinsa yayi ya saka wata vest din da gajeran wando fitowa yayi ya feshe jikinsa da body spray ya saka jallabiya ya shimfida dadduma ya tada sallah nafila yayi sosaii yai Addu’a yai istighfar sannan ya koma ya kwanta lokacin 1:00PM tayi clocking, ba jimawa bacci ya dauke sa…. Kiran sallah Asubha ne ya tashe shi ya shiga toilet yai wankan tsarki sabuda mafarkin dayayi, alwala ya daura sannan ya fito ya shirya cikin Jallabiya golden color ba qaramin Haskakashi tayi ba ta qara haskaka caramel skin dinsa .. fitowa yayi cikin nutsuwa yana hade fuska fitowar sa yai dai dai da fitowar wasu samari su 3 wanda Dakunansu suke kusa dana farouq (Ahmad 27 yrs, Kabir 25 yrs ,Usman 26 yrs) .. … qarasowa sukai wajensa suna tsokanarsa da cewa “ Soja  marmari daga nesa “ bai kula su ba suka sauko second floor tare nan ma wasu samarin ne su 2 (Nasir 28yrs,Ammar 27 yrs) sai wasu yara guda 2 wanda daga gani twins ne ( Ashraf da affan 9 years ) haka suka rankaya har bangaren Abban su dake cikin gidan Masallaci suka nufa da Mahaifin nasu Alhaji muhammad muhammad maitama…… Bayan sun idar da Sallah Sukai karatu da mahaifin nasu a masallaci bayan sun idar suka rankaya zuwa gida suna hira da mahaifinsu banda farouq dayake jefe bakinsa kadan kadan sabuda surutu dayawa ba dabi’arsa bace, suna isa gida kowa ya koma dakinsa……

 

ZAZA&ZAK

Bayan sun yi sallar Asubha Sukai wanka suka shirya, Breakfast sukayi zaza ta gyara dakin nasu ta share ta masa tasss, lokacin hayaniyar yan gidan ta fara yawa masu haramar fita aiki nayi masu shirya kayan sana’ar su na shiryawa, masu yara na shirya yaransu zuwa makaranta sabuda Monday ce….

As usual qaton wando ta saka da bujejen wando sai gashinta data tura cikin wata yar qaramar hula p cap ta saka sannan tadau jakarta ta saka a qugunta, Fita zatai zak ya fizgota ta dawo ya dungure mata kai yace “ wai ke komai saina gaya miki are you a kid? Bazaki Addu’a ba” turo

Baki tayi Tana buga qafa ta fara karanta Addu’a bayan ta gama shima yayi sannan suka fito tare suka rufe kofar Dakin nasu lokacin Karfe 8 dai dai , Waje sukayi suna tafe suna hira ita kuma zaza ta awkin kama gaban wando tana tafiya kaman namiji, suna tafe suna gaisawa da jama’a Har suka isa park din da suke ajiye bus dinsu, Haka suka dinga gaisawa da mutanen park din sannan suka goge bus din zaza na awkin waqar marlians tana kakkabe bus din da dust din hannunta, Mukullin bus din ya dauka ya kunna motar zaza ta haye bus din tana riqe murfin motar tana Ambato sunayen anguwan ni, nan mutane suka taru aka cika bus din, lekowa tayi Cikin motar tana cewa “ fee na 500 ooo, I don want anyone to give me stories , Everybody bring out your money “ nan masu suka fara mita akan 500 din da tace , haka suka dinga daukowa tana karba tana bawa wasu chanji ta hada kan kudin tass ta miqawa zak dake shirin tada motar, karba yayi yasa a aljihu itama ta shigo cikin motar ta zuro kanta ta cikin window din motar Tafiya sukayi suna sauke mutane a bus din suna saukewa suna qara daukan wasu…….

ABUJA

Tunda kowa ya koma dakin nasa ya zauna akan gado yai shuru for some seconds afterwards ya dauko wayarsa dake gefen gado Wata number yai dialing da yayi saving da BRO! Sau uku yana dialing amman ba’a daga ba, ajiye wayar yayi ya furzar da iskar dake bakinsa… yana wannan nazarin yaji karar fadowar text message, Dauko wayar yayi ba kuzari a jikinsa, Kallan text message din da Nimrah ta masa , sake karantawa yakeyi : your lips are the most sweetest thing I’ve ever taste in my entire life, I’ll Always cherish your lips coz they make my day , seeing them wets my pant!…..” kasa karasa karantawa yayi ya sauke kansa kasa zuciyarsa na masa ba dadi, shi kansa bazai tantance me yakeji ba amman abinda ya sani shine baya son abinda Nimrah take masa , Shi ba mutum bane me sakewa mutane amman ya akai ya kasa tsawatarmata is it because she knows his weaknesses… yana wannan nazarin kira ya shigo wayar Daukan kiran yayi da sauri ya kara wayar a kunnensa ya bude baki ciki a sanyaye yace “ Assalamu alaikum Bro!” Chan bangaren wanda ya kira ya bude baki shima kaman baya son magana yace “ Wa’alaika salam Farouq !” Wani sanyi jikinsa ya sakeyi bai sake cewa komai ba har sai dana cikin wayar yace “ you know I’m busy ko? Why will you call me if you know you ain’t going to say anything, yaushe na fara wasa dakai “ Dan murmushi ne ya subucewa farouq yana mamakin BRO din nasa amsa masa yayi “ Wai kai sai ka dinga wani abu kaman wani irin mugun Girman nan nawa kayi guyyy 1 year fa ka bani, Kuma I called you to hear your voice I miss you” daga cikin wayar wani tsaki aka ja akace “ Dan iska kawai “  .. wayar ce ta katse, farouq Dariya yayi idan da sabo ya saba da halin brother din nasa… laptop dinsa ya dauka ya shiga mail dinsa sabuda duba saqonni, Yana cikin duba mail din nasa wani sabon mail ya fado na transfer da aka masa zuwa LAGOS Kwata kwata baiji daddin transfer din da aka masa ba sabuda baya son zaman lagos haka kawai……. Around 10 yan aiki sai kai kawo sukeyi a Babban palour din gidan dake first floor din kasa, dogon dining ne me dauke da kujeru na alfarma yanayin dining din kaman a royal house , Masu aiki sun gama Cika table din da abinci kala kala kama daga fruits da juice kala kala ,…. Mutanen gidan ne suke fitowa one by one , daga kan yan mata zuwa samarin gidan da iyayen su, haka suka gama saukowa Duka daga bisani farouq ya sauko chikin wani brown din yard daya amshi jikinsa sosaii sai kamshi yake zubawa. Kyakyawa ne irin kyan da kana masa kallo daya zakace yanada kyau, Ba fari bane skin color dinsa irin skin din da ake kira da brown skin ko ace caramel skin , saje ne a kwance a fuskarsa wanda bai jima da fitowa ba sabuda yanayin aikinsu da ba’a bari su ajiye gashi, Dogon hanci ne dashi da idanu kaman me jin bacci kuma ba qanana bane, Lips dinsa a meaty and A bit dark in color sunada kyan shape sosaii me daukan hankali…… Nimran data zuba masa ido tun saukowarsa iya kallansa kadai hautsina mata lissafi yake, Qafafunta take ta matsewa sabuda abinda takeji a qasanta…. isowarsa dining din yaja kujera ya zauna, dagowa yayi ya kalli Hajiya suwaiba wacce take Mata ta 2 a gidan bayan mahaifiyarsa da take uwar gida, Sauke kai yayi yace “ Mama ina kwana” Murmushi ta sakar masa tace “ Lafiya lau faruqu ya” Dauke idonsa yai akanta yakai kan Hajiya Amina wacce take Amarya gaishe ta yayi ta amsa fuska ba yabo ba fallasa, Nan sauran yan matan dake zaune su 4 ( Amna, Zaitun, Fatima , Sahilah ) Dukkansu suka hada baki suka gaishe sa ya amsa musu cikin Dan murmushi, Nimrah ce da idonta ke kansa tunda ya fito ta bude baki cikin qanqance murya tace “ Ya farouq good morning “ dagowa yayi kaman me tsoron kallanta ya maza ya sauke kansa tare da Daga mata kai ba tareda yace mata komai ba , Wani makirin murmushi ta saki. Saukowar Abban su yasa duk suka nutsu har ya iso suka masa sannu da fitowa… ya amsa musu da fara’a masu aiki ne suka fara serving dinsu, Hajiya suwaiba tayi serving din Abba sabuda yau a dakinta yake, Abba ne ya jefo musu tambaya “ waye yakai Twins school yau?” Nasir ne ya amsa “ Nine Abba” gyada kai Abba yayi yace “ That’s very good , Sun dai je lafiya ko?” Nasir ya amsa masa” Eh Abba lafiya lau “ … abinci aka soma ci Sai da aka gama tass sannan Abba ya kalle su gaba daya yace “ My son will be coming back next week a fara gyara masa bangaren sa , Take everything da kuka san baya so “ … Yan matan ne suka Shiga taitaiyinsu sabuds sau dubu gwara ya farouq akan ya IMRAN , Matan kuma duk suka tamke fuska kaman an aiko musu da saqon mutuwa, samarin gidan ne suka hada baki sukace “ oga na hanya kennan” … Abba miqewa yayi ya fita zuwa inda driver dinsa ke jiransa 

NIMRAH

daki ta koma ta cire kayanta ta daura towel ta shiga Bathroom, wani iri zuciyanta ke mata she can’t just say what exactly she’s feeling on ya farouq, gaban mirror din dake bathroom din ta tsaya taking a good look at her self, towel din dake jikinta ta cire tana kallan naked body dinta, batada makusa ta ko ina but why is he not yet in her hands, Tasan ta gama dashi amman yaqi bata full body dinsa , Dafe kai tayi tana cewa “WTF” sai kuma tayi wani makirin murmushi tana tuna sanda ta fara seducing dinsa, and she’s not ready to stop she will definitely get farouq ,ba boka ba tsafi, smirking ta qarayi sannan ta sake watsa ruwa ta daura towel ta fito ta wuce Boutiqe dinta, Turkish Abaya marron ta dauko ta saka ta yane kanta da mayafi ta dau Kelly hand bag da monolo blahnik hills , she looks Damn expensive tayi kyau sosaiii…. car keys ta dauka ta fice daga gidan….. Driving takeyi ta kunna waqar Marron 5 girls cardi B , sai bin waqar takeyi tana bin baitin Cardi B din… parking tayi a bakin wani Babban hotel…..That’s her habit bata zuwa clubbing bare zuwa Bar ko wani wuraren shaqatawa, hotel kawai take kamawa ta zauna ita kadai she enjoys staying Alone bata son takura tana son space , idan ma wani abun ke damunta hotel kawai take kamawa Ta samu enough time din yin tunani, and when she needs someone or want to talk to someone sai dai tai inviting dinsa hotel don, a nata tunanin shine safe place da babu me saka ma ido ko yi maka gulma………