Chapter 05
by @fatoumspen
Tunda suka bar wajen da suka samu wannan Dan incident din bai sake cewa komai ba , bai kuma sake dago kansa ba har sai da suka isa Barrack din sojoji dake nan lagos… bayan sun shiga driver din yayi parking a wani babban office dinsu dake nan barrack din .. Driver dinne ya fito cikin azama ya bude masa motar tare da sara masa yana kamewa….. Qafafunsa ya zuro qasa Wanda suke sanye cikin wani black Prada black cover shoe, Fitowa yayi gaba dayansa a Dan zafafe
Dogo ne me kyawun halitta da suffa, haka zalika farar fatarsa me bala’in kyau , Hannunsa duk gashi ne a kwance baqi kirin, Ga gashin kansa dake a aske amman ya kwanta lufff, Idanunsa manya zagaye da gashin gira masu daukar ido, Sai dogon hancinsa me Dan kawri, uwa uba muscular lips dinsa da suke so meaty shape dinsu ma kadai abun kallo ne, Su ba pink ba kuma ba dark ba gasu nan dai kaman brown Brown haka.. His Damnn Breathtaking body !! Kallo daya zaka masa kasan he is a GYM freak , hatta rigar dake jikinsa ta kama sa damm ta bawa muscles dinsa damar fitowa, wani tabon ciwo ne a saman girarsa wanda ya qarawa fuskar tasa kyau ….. iya abinda zamu iya fada kennan akan IMRAN the test features will be written a labari 🤭
tafiya yake da duk jikinsa irin yanayin karfaffan namiji me kuzari, Cikin office din ya shiga bai jima sosaii ba ya fito riqe da wata yar jaka da wasu takardu, car keys din ya karba daga hannun driver din, bayan ya karba ya nufi motar da suka shigo da ita yana me barin barrack din ……
Tafiya 30 mnt yayi ya sauka a wata unguwa me kyan tsari, manyan gidaje ne na Alfarma a unguwar, a bakin wani flat house me kyau da tsari ya tsaya . bude gate din yai da remote din dake hannunsa. shiga yayi yai parking … he took some minutes before parking all his stuffs and went inside the house…
a palour ya cire takalminsa ya ajiye ya ajiye files da brief case dinsa, ya wuce bedroom dinsa….. bathroom ya fada yai wanka y’a fito ya zura Wasu designers Riga da wando sannan ya fara nafila before a kira la’asar yai sallah, ba’ajima ba aka kira Asir prayer he prayed and also made some du’as after wards ya miqe ya Rage AC din dakin, laptop dinsa ya janyo ya bude y’a shiga duba mails dinsa ko yanada important messages, Last mail din daya duba ne yasa shi yadau one of his phones yai dialing number farouq, within some seconds farouq Yai picking calll din in a happy voice yace “ Bro is already missing Me” A dake Imran yace “ must you pray in every situation? Can’t you be serious for ones” dariyar sheqiyanci Farouq yai yace “ sorry sir “ Tsaki imran yaja sannan yace “ Naga anyi transferring dinka zuwa nan lagos , and I’ll be in Abuja next week before na wuce Mexico I have an important issue to south out there “ Farouq answered “ Yeah Abba ya gaya mana but what will you be doing a Mexico kuma? Hutu ka dauka kennan, hutun shaqatawa zakaje kenann..man you too bad ….” Imran was not shocked with Farouq’s attitude idan da sabo ya saba Katse wayan kawai yayi without saying anything…. yadau minti 30 akan laptop dinsa daga bisani ya kashe, Kitchen ya nufa yai making Tea sannan yadau cake’s din dake fridge wanda cook dinsa yai masa ya ajiye masa , yaci cake din sosaii sannan yaci Apple, Ya shiga duba files din daya ajiye a Palour , yana cikin dubawa akai knocking kofar palour din, izinin shigowa ya bayar sabuda sanin cewa babu me Zuwan masa gida idan ba me aikinsa ba Chioma sai abokinsa Mansir , Chioma ce ta shigo tana russunawa har kassa ta gaishe sa, ba tare da ya dago kai ba y’a amsa mata, sannan yace “ I’ll going out now , make sure everywhere is tidy before I’m back , and make some samosas for me” amsa masa tayi da “ consider it done sir” daga nan ta wuce kitchen ta fara gudanar da aikinta…. wayoyinsa ya dauka, yadau laptop dinsa da pistol dinsa daya saba yawo da ita tana maqale a jeans dinsa, car keys y’a dauka ya nufi inda ya ajiye motarsa…. anguwan ya bari bai masan inda zaije he just left the house because of Chioma baya son yana hada inuwa da ita sanin cewa ba muharramar sa bace kuma Christian for that matter .. he kept on thinking while driving, the idea of calling mansir came up he dialed his number without hesitation, ringing 2 mansir ya daga bai jira me imran zaice masa ba kawai ya katse sa da cewa « kai wai Dan iska neh? is it my fault that you’re not married bazaka banni na huta da iyalina ba , kujimu da qaton gauro haba “ imran Yai yar Dariyar qeta sannan yace “ that one na your own problem, Abeg where you dey?” Mansir yace “ Bakaji nace ina tare da iyalina ba “ imran yace. “ okay sorry for the disturbance, my bad…”. Mansir sarai yasan haushi yaji shiyasa yai maza yai magana kafn imran ya katse kiran” kai baka san wasa ba eh , akanka aka fara soja, zan ajiye madam a Spa daga nan zan biya wani old memory place to watch football “ Jimm imran yayi kaman me nazari sai kuma yace “ where is it ? Zan iya zuwa ?” mansir yace “ well… I can’t actually say because wurin ghetto area ne but it’s well developed tun muna yan samari nan ne wurin zuwan mu, but for sure you’ll surely like it despite the fact that you are not use to Areas like that , kasan ku yan gayu yaran masu qasa kuma masu kudi “ Dan tsaki imran yai yace “ zaka fara ko? I’ll drive my car to the barrack pick me up there then we’ll go , hope I won’t be disappointed “ Mansir yace “ Yes for sure you’ll surely like the place , let me drop her now so that I can reach you on time , sa y’a later “ ……..