the instructor
by @surayyahms
15..🦋🦋🦋
ushna ta tara abubuwa masu rauni aranta dayawa dan iyakan zamanta anan london bayan iyayenta basa wani kulawa da ita sosai ta lura kmr duk sanda wani abu mai girma da daraja zai faru da ita muddin ta budi baki tagayawa addarta Areesha toh abun nan zai lalace ko ranar babansu zai kira ya hanata yinshi gabaki daya
a st.goege private boarding schl ta gama karatunta daga primary har secondry, tana da masifar ilimi, basira da uwa uba confidence ita ba mace mai yawan sanyi bace dan haka tasamu dama kala kala, manyan makarntu kamar columbia uni, harvard, cambridge da caltech, yale, duk sun turo mata da email na letter of acceptance. wasu ma on scholarship.
babban burinta shine taje havard din cos is her dream uni tajima tana burin taje karatu acan, koda suka turo mata letter of acceptance tsabar murna addarta arisha tafara kira tana ihun murna tahau gaya mata ranar Areesha har kuka tay wajen mata addua da nuna mata cewa tay kokri sosai
amma daga baya sai kwasam babansu ya kira yace bazataje havard ba sabd yanxu basuda kudi
duk yadda taso tay convincing dinshi ya barta taje yaqi sam, haka ta kira addarta arisha tana kuka ta roketa akan ta lallaba mata babansu yabarta taje daga baya kawai sai taga baban nasu ya kira yana mata fada har yanacewa ta raina shi shiyasa idan yace mata tabar abu sai ta tubure, akn haka yace to bai amince ma taje kowani irin makarnta data samun ba. duk wnn manyan uni na duniya da suka nemetq haka duka tay asararsu suka wuceta tana ji tana gani, tsbar baqin ciki dataji lokacin har ciwo tay kamar zata mutu kowa yanata jin tausayinta.
adan dolenta ta koma zama da wanda aka basu aikin kulawa da itan tun farko musm ma data girma dole ne bar boarding house ta dawo gida, dakyar da wahala da roqo da maqiya mamanta tasaka baki aka barta ta fara karatu acikin London unversity of economics.
wanda kwatakwata bada son ranta taje ba amma kuma sai Allah yasaka hakan ne mata mafi alheri agareta dan tun zuwanta itace kadai female african american data zama top student da ko'ina akejin labarinta a set dinsu.
kawayenta tasleem da zahra duk sun samu universityn da ransu yake so, ita da ziyada da deja kawai anan LSE, ita da khdeja suna karanta economics ajinsu daya, ziyada kuma tana karanta accounting nd finance. rayuwa bai zo mata da sauki ba, dan daukaka na ilimi yakan zama babban jarabawa ga bawa koda batare da saninsa ba.
wannan shekarar yakasance suka fara ajinsu na karshe as usual a matsayinta na top economics student suna daf da fara term dinsu tasamu dama nashigewa 6 months online admission na area of specialization courses da aka bata zata samu ilimi akan real estate economics.
kawayenta sun mata murna sosai dake suma sun samu shiga other special programs duk dama ba irin nata ba su na 2months regular kawai zasuyi.
matsalar rayuwarta a schl yafara ne daga ranar da ushna ta kammala 6 month real estate economics online couses dinta,
dan bayan ananma tazama gwarzuwa sai kuma ceritficate inta yazo da Prince Zayd Al-Maktari Gulf royal invitation card, babban club ne na daya daga cikin yaran real estate billionaire na dubai royal family, she is the only african girl da aka zaɓa snn aka gayyata a club din. inta gama za'a dauketa zasuje global Real Estate fellows Initiative prgm akasashen duniya.
murna kamar zai kashe ushna aranar amma haka kawarta ziyada tay kkri wajen hanata gayama Addarta areesha komi sbd ita sam bata aminta da abubuwan da suka faru da ushna na baqin ciki da asara abaya ba.
khadija kuma sosai hassada da kishi ya dan fara taɓata, she just cant get why duk wani abu me tsananin wuyan samu da daraja shine kawai ushna take saukin samunsa anata rayuwar.
dake suna daf da gama schl din ne sai aka dage tafiyartan izuwa har sai sunyi jarabawar farkon term, tare da 3 weeks final year bootcamp. exam dinsu is just 5 days dan haka tun yau da dare tafara packing kayan da zataje boot camp dasu dan daga sun dawo ne zaa barta taje gulf royal program dinta datake mugun jin zumudi akai.
lagos state nigeria.
banana island
11:30pm
yawan ɓari da rihanna tasamu abaya yasaka wnn karo data samu karamin ciki nan da nan ummu salma tasaka su dolensu sukabar qasar waje suka dawo garin lagos da zama inda dayan babban family house dinsu na wazeeris yake dan tana kulawa da ita.
babban sashe mai girman gaske aka ware musu suna zama ita da mijinta farees salman..
wajajen 12 ma dare dauke da white hair towel ya Fito yana wiping black and silky smooth hair dinsa gently, he's slim, tall healthy looking,duk da baida jiki yana da six packed chest young and charming sosai yake kama da dan kwallo neymar.
As a 31yr old doctor of economic nd business administration baida wani kwararren aikin yi sai Short term contract here nd der da ake dan bashi a organisations da top makarantu.
rayuwarsa kawai yake cikin nishadi yagama sawa aransa cewa son da matarsa rihanna take masa haryanxu shi yasaka batada wani wayo batasan zafin kudi ba sbd yayanta shamsan wazeeri ko yanxu tace mishi tanason billions of naira daga wajensa zai batasu batare da ya tambayeta mezatayi dasu ba
saidai tun da ta samu wann ciki yaga ta sauya masa, yanxu hakama ta bude ma kanta makeken degnr boutique a lagos din just to keep her away from office work and travellings.
ya lura kamar tagajine da matsalarsa na son kudi da balain neman mata she just want to divert her attention to her business
Yana kan goge kan nasa yayi karamin scoff tare da furza iska ta cute lips din sa ya kalli agogo dake manne a bango its already 12:20 pm ya dan dafe kansa cikin rashin jin dadin ganinta a dakin.
dazu aka turo masa da letter zaije london a matsayin bootcamp survisor na final year economic students yanaji ajikinsa kamar rihanna ta shareshi ne sabd bata yarda da hakan ba, dan yasha gaya mata zaije aiki a kasar waje at the end saitazo taga text ko nudes video a wayarsa ashe yaje holewarsa ne kawai da yan mata.
yana kan goge kansan tsaki ya kufce masa ahankli yace "shegen kishin tsiya..I know she won't come. nan ya cigaba da abunda yakeyi har saida ya tattala kansa tsaf ya kimtsa sosai sannan ya bude kofa zai fito kenan suka ci karo da ita..
suna hade ido yay saurin kakalo wata shuumin Murmushi yana kallon face dinta kallo daya ita kam ta masa ta dauke kai ....
Anan Har ta zo ta wuce shi yana binta da ido
kwafa yayi..."wai har yaushe yarinyar nan zata rabu da zargine? yace azuciyan sa looking at her well smooth pampered skin
dan wani irin kyau cikin ya kara mata.
emmmm mmm yay gyaran murya..
'Hey babe ,yafada ciiki ciki yayin da take zama kan soft couch idonta na akan wayarta na Apple dake hannun tana dannawa bata ko kiftawa..
ayaudarren salo Yayi tsuguno gabanta calmly yana duban me takeyi yana gama kallo Baice uffan ba yasa hannu ya kwace wayar yayi gefe dashi still fuskan sa dauke da karamin murmushi..
dakyar ta daga idonta dake cike da ruwan kishi ta kalleshi tana mai mika masa hannu
farees kabani wayata am not in the mood to hear any of ur shameless womanising lies.
...give me my phone pls lemme finish my transactions tadada bata rai ta mika mai hannu..
Kallo yake binta da shi Ko yakula da abunda tace yamike tsaye tare da cewa lets keep business aside waime ke damunki ne riri dan kawai nace zanje aiki london shine zaki fara gaya min abunda kikaga dama is not like i ask for ur money.
taja tsaki mai sauti. i dint say u did tho, im not just in the mood nide kawai kabani abuna.
atake ya hade rai yace" naki na baki abun naki kewai yaushe kika dawo marar kunya ne haka haba rihanna wallh ba haka na auroki ba...ur kind, shy nd soft nd sweet...
ganin irin hararar data watsamai ..sai yadan saussauta murya yana binta da sassanyar kallo
look babe....i swear to u wallh aiki zanje why dont u just trust me
i dont know... tafada a takaice fuskanta babu alaman rahma...
hawayenta masu sanyi suka fara zuba tace "ni kawai kaba ni wayata i need to sleep. in kaje london Allah ya kiyaye hanya
yakaka ya sake baki yana kallon face din ta 'Are u tryn to push me to my limit or what? Ban fa fahimce ki ba,
kodan kinga mummy tasan kinada cikine kikeso muyi abunda shima cikin zai zuba sai ki dora min laifi..
Maganan nasa na tunzira ta haushi take ji lokacin sai ta dada jan tsaki batace komai ba nan ta tamiqe daf jikin zata wuce ta fita yayi saurin jawota ta fada jikin sa..
Wani karuwar numfashi mai zafi ya sauke mata a wuya saida taji tsigar jikin ta ya tashi, cikin muryan lallashi mai kashe jiki yace riri please kar kimin haka kiyi hakuri ki saurare ni, i promise u, wallh wallh bazan kula wata ya mace innaje london ba..idan nay haka Allah ya tsine min albarka.. look rihanna, nasan nasha bata miki rai agidan nan amma yakamata kisani sufa babes din ne suke bibiyata...u knw how bitches are...i do try to tell them i have a beautifil wife,..a princess,amma inaa
..they just dont listen. ya kike so nayi ehh? kiga yadda kika sauya halinki ure not like this my princess, nd i dont want us to loose this baby again
Jin shi kawai take don Itakam babu wani kalaman yaudara da cuta daga bakinsa da bata taɓa jinsa ba.
but she knows yadda ya manne mata inhar ba bashi kudin tafyar nan tay ba ba kyaleta zaiyi ta saukiba
Sassaita kanta tay kafin ta samu nitsuwa taga har ya juyo da ita tareda da manna masa wani hot and sensual kiss kamar wanda zai zuƙe mata numfashi abazata ta sake nishi mai karfi tana jin yadda abun ke bin brain dinta ya dada jawo ta yana smooching dinta so hard daga baya itama tafara mayar masa ya shiga binta da kisses a zauce.
Nan suka fada kan gado after caressing nd squezing har yayi nasaran zame mata nitynta anan ne ya shiga mata wani irin erotic romance so passiionately wanda yake saurin yaudarrar zuciyar mata dashi
ita kuma da shike a matse take she has no any other choice haka tabari yagama biyan musu bukatun su...
Koda ta tashi very early around 5: 50pm in the morning gani tayi already baya ma nan a dakin ,sai ta mike ta shiga bathrum kawai don ta kimtsa ta samu tayi sallah ta fito.
kafin tagama fareess har yariga yagama shirinsa na yau yasha wata uban expensive suit ya shirya trolley dinsa na tafiya london yana gamawa maza maza ya tarkata inasa inasa yafice agidan sbd baison rihanna ta fito ta tuhumeshi akan uban kudin ta daya debesu da ga cikin bedside drwarta dazu.
ficewarsa agidan bada jimawa ba saiga nan leelah taci kwaras tana fitowa dan last week ta dawo daga office hdqtr dinsu daga brazil ta kawo agro invesmnt report ma kakanta next week zataje india duba sabbin kamfanonin kayan gonansu acan
wani dan ubansun riga da wando irin me faffadar kafa din nan tasaka na gucci yau ko mayafin takasa yafawa da kyau don dama chan ganin idon iyayen shamsan ne kawai yake sa in zata yi irin wannan shiga wani bin sai ta rike veil a hannu wani lokaci kuma tayi rolling kawai amma muddin tazo gaban kakarta a lagos iya abunda taga dama shitakeyi
A hankali take saukowa cikin catwalk mai dauke hankali sai dai cikin ranta a cunkushe yake da haushi ganin kakartan ne a falo da safen takima medicated glass a ido tana karatu
kai tsaye Sai ta fuske ta cigaba da takun ta tana saukowa she knew grand bata da hayaniya sosai so zata daure ta gaishe ta.
sautin karasowarta yasaka ummu salma daga kai suna hade ido Da kyar leelah tace
...'good morning
grand maaa.
tace mrning and where did u think ure going dressing like this?
ta soma duban kanta tace "meeting zanje me ya same dressing dina kuma ?
cikin dauke kai tace Hmmm babu komai amma kina sanin cewa dai akwai yan gulma agarin nan, irin wnn shigar bataki bace faleelah.
Tsaki ne ya kufce mata cikin jin haushin maganan tace dan Allah grand ma kar mufara da safen nan
juyowa tay tace Oh my gudness leelah raininkin nan fa yafara isata, toh for ur own information akwai yuwar dawowan shamsan kasar nan sbd jiya uwarjini ta aika saqon kirawa iyayensa an tattauna a tharim vale akan batun dawowarsa..nd u knw daga ya dawo bazaa ja lkci sosai ba za'a fara maganan zaba masa mata daga zamkora. nifa so nake ahada auren duk tare ayishi sbd kin girma. all oda grls on this family are married. marida has 2 kids, rihanna is prgnt again, kowa yana gidan miji saura ke.
ahankli leelah tayi rolling eyes...tace toh naji but im not here to listen to ur nagging saboda haka bari zanje na sauya dressing dina kawai, ta juya witout wasting time ta haura sama.
ummu salma ta girgiza kai tayi murmushi aranta tace Allah ya kyauta.
bayan kwana biyu...
Yaune rana na karshe da su ushna zasu rubuta first session exams dinsu zuwa gobe da yamma kuma zasuje final bootcamp daga nan kuma zaa zo a dauketa taje program dinta na gulf royalty.
she was soo excited harma bata fiye lura da irin hassada da kushe kushen hali da kawarta kadija take jefa mata acikin magana ba
beside many girls nd guys are soo angry nd envious da aka zaɓe ushna a wann babban billionaire club din ita daya.
da sassafe dayan kawarta ziyada tazo gidansu ta dauketa a mota suka taho schll after 2hr;30min suka gama exams, bada jimawa ba kuma aka kirasu dukansu izuwa babban annoucement hall domin ayi introducing dinsu a new supervisor dinsu na booth camp da zasuyi almost 3 weeks dashi snn a karanta musu dokoki.
a seat din gaba suka zauna ita da deeja da ziyada.
Sai da aka gama karanta musu duk wani conduct rules sannan senior master ya hau kan stage ya fara gbtr da announcement
"I know all of u have notice some strangers on stage. akayi shiru gaba daya, yaci gaba da cewa" they are ur bootcamp instructors, they are sent here because they are the best in their various fields. The LSE board wants this school to start participating in the scheme, shiyasa aka turo kwararrun mutane nd I hope all of you final year students will give them your maximum efforts nd cooperation.
daga nan sai ya fara kiran su daya bayan daya suna gabatar da kansu tare da fadin student group din da zasu ke dauka.
Tunda aka fara kiran sunayensu ushna taji gabanta yana faduwa, haka kawai taji jikinta yanabata cewa kamar something not so good is going to happen in dat bootcamp.
a grp B taji sunanta ita da kawayenta
tana cikin tunanin haka taji wani daga cikinsu yace "Group B.. i am your senior supervisor
..u can all call me by my proxy name "mr Abdul. frm nigeria.
kakkarfan tafi da feeeto da student sukayi yasa ushna ta dago kanta da sauri ganin yadda mata suke hau jefa ma gayen dake mgan akan stage din signals
nan da nan kananan mgna yafara tashi maza da mata wasu ma cewa ohh my gosh he looks like neymar
"ohh he is a nigerian,
"he is soo handsome
"cutie supervisee, wow looking at him cud get me pregnant already
turawan nan kowa yana kallon fareess salman, dayasha wani irin mayyar expensive mature dressing yana fadar albarkacin bakin sa in admiration
sosai khadija taji ya balain shigewa ranta
"Innalillahi wa inna ilaihir rajiun shine abinda ushna tayi ta maimaitawa cikin zuciyarta dan gaba daya saitaji ta mugun raina masa wayo tay tsammanin wani bban professor me aji da girma zaa kawo musu sai kuma taga saurayi..
kowa yana kallonsa a matsayin hadadden namiji kyakkwa but to her he just look like a goofy guy looking to impress naive girls with his looks ita ko kadan bataso hakan aranta ba.
sai jefa masa question mata sukey yana smiles yana amsawa tuni kuwa yay farin jini awajen yan mata
wajen yana kaurewa da surutu tunba agama introduction ba ushna ta zame jikinta ahnkli tabar hall din tana ficewa kuwa bata tsaya a koina ba sai gida.
me kuke ganin zai faru a wannan novel din jama'a🦋🤝😂💔 is my best storyline already
PLEASE COMENT AND SHARE DAN ASAMU NEXT PAGE SOON..
SURAYYAHHMS
TALES OF THE WAZEEDIS