SON KI NE KADDARA TA

Chapter 3

by @fatimaabdullahi431

Buɗe masa ƙofa ɗaya daga cikin security ɗin yayi yana mai ƙamewa alamar gir mamawa, haka suma sauran suka ƙame tare dasara masa sanna suka shiga sauran motoci nandanan suka bawa mitocin wuta kasan ce war yau sun soma makara yasa muka fara gudu, kallon driver yayi cikin rashin son yin magana yace karage gudunnan acikin gari muke."

"Cikin gir mamawa drivar ya sassauta gudun motar."

"Koda suka ƙarasa malallaci baifi min tuna talatin daya sauraba atayarda Sallah."

"Bayan sun kammala Sallah, su biyo
hanya daniyar komawa gida,i da nunsa alumshe suke,yace "muje JRA "
 Yes sir drivar yafaɗa haɗi da ɗaukan waya yakira sauran securiti's da ke gaban su ya shai da musu inda zasuje "

"Bakin wani ma dai²cin gida sukayi perking kasan cewar motocin bazasu shige gidan gaba dayaba dasauri security's suka fito suka zagaye motar dayake ciki cikin isah dataƙama yafito daga motar kai taye yanufi ƙofarda zata sada shi da gida noking ya yi gate man ɗin datun farkon tsa yuwar su aƙofar kidan yaji ya yi saurin buɗe ƙofar . Saida suka gaisa da gate man ɗin yashi ga ciki "

"Kai tsaye falon gidan ya wuce nan yatarar da matar gidan tana ganin sa 
ta fara washe baki "A'a yau munada man yan baƙi marwan zuwan ka kenan."

Saidaya zauna yafara magana

"Bar kan muda juma'a mama ,munsa meku lafiya? "

Lafiya ƙalau marwan ya mom ɗin ?

"Tana lpy , tace ma na gaisheku amsa"

Sanin ba wani abu zai sake cewaba yasatace

Haladai kanyi ban hannu da abokin naka? Shima yacemin zaize gaida mom inya tashi daga Masallaci.

"A'a nazo gai ashe kune kawai "

Har ranta taji daɗi nan tashiga kiran mai aikinta.
  Haule! 
Haule!
 Amsawatayi na'am hajiya ina zuwa.

Kika wowa marwan ruwa tafada bayan ta fito,dato ta amsa saurin dakatar da ita ya yi .

"A'a mama zan wuce gidane yanzun"

A'a daga zuwanka? 

"E"akwai abinda zan yine" 

To badamuwa kagai sar minda mom ɗin 
"Ok"kawai yace yamiƙe yafice
security's naganinsa suka buɗe motar kai tsaye yashige 

amai makon su je gida sai cewa yayi akaishi wani hadadde rastuarent 

Kasan cewar sunsan wane restaurant yake nufi yasa suka nufi hanyarda zata kai su can ɗin

Tafiyar 20 minute sukayi saigasu gaban wani ƙaton retuarent sukayi parking.

Bai fitoba kuma baiyi maga naba amma securiti's duk sun fito sun zagaye motar, wata kata shiyar mataca tafuto daga retuarent ɗin da alama itace mamalla kiyar wajen 

Sanin ko ita wacece baisa securiti's sunbata damar isa inda yakeba ya tsun ya biyu yahaɗa suka bada wani sautin ɗas ɗas, a lamar subarta taƙaraso dasauri suka bata hanya .

Gai sawa suka farayi sannan tace yalla ɓai meza akawo " ?  

Shiru yayi nawasu mituna Kafin yace "snacks and shawarma ok"

Dato ta amsa tayi ciki bata wani ji maba tafito da leda , umar tar securiti's yayi da ya kar ɓo ledar' tacƙe away ɗin

Cikin han zari ya isa wajen ya amshi ledar tareda bata kudin ,yajuya sukafara shiga motar.

Kaitsa ye suka dau hanyar gida kasan cewar s state ɗin su ba yada suna yasa ba bazan iya tannan cemukuba 

suna isa ƙofar gidan ɗayan security dake gefen drivar yadanna wani remot nan take gare ɗin yabuɗe dakansa baima bari an kammala pakin ba yaɓalle murfin motar yafito 

Ganin haka yasa securiti's sukayi luf amota ,sanin inyayi hakan me yake nufi ledar dama tana gefen sa ɗauka yayi yashi ga wani part saɓanin wanda yafito ɗazun wanda nake kyau tata zaton nasane .

Da sallama yashiga

 "Assalamu Alaikum"

Wani matashin saurayi ne ya amsa masa sallamar 

Ameen Wa'alai Kassalam
     Cikin shakiyanci yake kallon sa 

Marwan wanna cin wankan duk na juma'a ne koka samu wata santa leli yarne

Kallon bakada han kali yayi masa kafinyace

"Jamil banason iskanci ba san ta leliya nasamuba zuƙekiya nasamu yaƙarasa maganar cikin jin haushi'' 

To kace kasa mu zu ƙekiyar kenan
,Shiyasanaga dukka sauya.

Ganin Jamil zaimai dashi mahaukaci yasa yayi han yarda zata sada shi da bedroom ɗin mom

Mom na kichin Jamil yafaɗa yana ƙunshe dariyarsa.

Baice masa ƙalaba yanufi kichin ɗin tunkan ya ƙarasa yaji ƙamshin gir kin 
lumshe idanu yayi yanajin wata sabuwar yun wa 

"Assalamu Alaikum''

Yayi sallama tare dakutsa kai cikin kichin ɗin wani daddaɗan ƙanshine yadaki hancinsa mom dake juya.miyardake kan gas tajuyo tareda amsa masa sallamar ganin leda hannun sa yasata kallesa da mamaki

'' son wai bakadaina zuwa restuarent ba? kuma ai nahada ma shawarma da snacks da kaina.

Kallon tayayi da lumsassun kuma shan yayyun idanunsa yace ''sorry mom''

'' bansan zaki yiminba daban biya retuarent nayi thack away" 

 shi kenan Allah ya kyauta dadyn ka fayakusa dawowa Nigeria 

"Allah yakawo sa lpy"

'Ameen mom ta amsa '

Komawa parlou yayi bayan yabarwa mom ledar thank away ɗin da yayi 

Jamil yakalleshi yace ina ledar 

Banza yayi masa 

Au zuƙe kiyar budurwar kace tabaka shine kake min rowa

"Dan Allah ka kyaleni naji da abinda ke damuna haba"

Tausayin sane yakama jamil yamatso kusa dashi, Please marwan
karage damuwa kasan yanayi ciyon ka bayason tunani.

Nan Jamil yayi tabashi baki danuna masa haka kalar ƙaddarar sa take 

Saida yatabbata yarage damuwa 70% sannan suka cigabada hira har mom takawo musu abinci sukaci suna ɗan taɓa hira.

Bayan sun kammala sukanufi part ɗin marwan tundaga parlou ya fara rage kayan jikinsa,

murmushi Jamil yayi kasan dai niba bawan ka bane bale ɗau kema kaya 

"To wayace ka ɗau kemai nace ina sone,kar ka gayawa mutane magana malam " 

nandai Jamil yaci gaba da tso kanarsa.

*Neimey Niger*

Kwance take kan wata yamu tsats tsiyat tabarma, yau tun safe take jin cikin ta na ciyo dakyar ta gama aiyu kanda tasaba juyi kawai take jin an yaye labule yasa ta ɗago dakyar ta kalli ƙofar sadiya ce riƙe da ƙugu tana tau nar cingam. 

Kizo papa na kiranki tafaɗa awula ƙance kamar taga kashi

dakyar tamiƙe tafita, kaitsaye dakin 

Papan taje yana zaune bakin bad ɗinsa,yanaganinta yace 

Maryamu inah Isah ....

F 🌹A🌹k {🖤Batool kamba 🖤}

More comments more typing 📲