TALES OF THE WAZEERIS

bootcamp

by @surayyahms

16..🦋🦋🦋

few minutes of uber drive ne yakawo ushna kofar gidansu dan tun da tabar hall din ɓata sake tunanin abunda yake faruwa a schll ba..ahnkli ta bude kofar dakinta wanda ya kasance waje mai sanyi da aka masa kwalliya da calm grizzlly brown nd off white, iska mai fidda sanyi da turarrakan cikin daki masu dadin qamshi sai lbada wani dadadar atmospher su ke zakace alokcin ne aka fetsasu..

tana aje chanell schl bag inta akan gado wajen wanka tanufa don ji take jikinta harwani danko-danko yake mata. Ga ta da son wanka dama kamar agwagwa komin sanyin london zakaga sau biyu ko uku take wanka arana, balle kuma ayau da tasha jiran uber a gate hatta gashin kanta ji ta yi yana mata kaikayi duk da yau kwananta uku knn da wanke shi.

Mikewa tayi tana warware cikakken baqin natural hair inta data dan dunkuleshi ta gama cire kayanta ta shiga toilet din da lke cikin dakin tatsaya cak tana nazarin bandakin wanda kedauke da bathtube kalarsa light pink dan komai dake cikin bandakin kalarsa kenan. ahankli ta mika hannu ta zare hair clip din data daure tulin gashinta da ya riga ya wargaje ya zubo a kafadunta baki sidik mai tsayi da salki.

wajen da take aje hair mask, conditioners da shampoos kala-kala masu tsada ta nufa ta shafa wata protein leave in conditioner ta dore da shower cap dan ya jiku sosai.

Alokacin tabi ta manta da komai tahau tara ruwan dumi cikin bahon wankan ta shiga ta soma abin da ta fi so a rayuwarta wato wanka

Ta jima tana kalkale sassalkar fatar jikinta dats glassy smooth, fresh nd sexy kafin nan tasoma wanke sumar kanta tanamai cudawa da kumfar har ya fita ta gama tabusar da shi da hand dryer ta dauro alwala ta fito.

Doguwar rigar material forest green colour kawai tasanya ta dauko hijabin sallarta ta tada sallahn la asr wanda har saida tay snn tasamu nutsuwa tazauna ta soma cin abincin da mai aiki ya shigo dashi

sea food ne da aka yi da barkwano, agefe kuma mashed patatoe ce acikin bowl, calmly ta sanya spoon tana ci ahankali ahnkli bayan tagama ci takora da ruwa mai sanyi sai ta dan kishingida akan gadonta tana hutawa

bata sauka kasa ko ta kunna wayarta ba sbd she dont even want to hear anything abt the boot camp anymore, ganin wancan goofy nigerian supervsor din nasu bakaramin kashe mata gwiwar zuwa wajen yayi ba. atake tafara shiryawa a mind inta cewa koda taje wajen ma bazatayi wani partcipating ba sbd tasan hala shirme kawai za'aje ayitayi musmn da aka gansa saurayi kuma kyaywa

Har wajajen biyar da rabi na yamma tana zaune tana aikata wasu abubuwn da suka dameta, katon paper ne da cryon me tsada agabanta tana zana urban planning

dakin nata wanda ya already gauraya da qamshin turarrukan jiki sai bada wani daddadr atmspher yake

Ruf da ciki tayi ta dan matso pillow kan kirjin ta sai zuba murmushi take da alamn tayi nisa cikin yanayin datake ciki

A hankali kofar dakin ta budu kyakkyawar budurwa kamarta fara sol da ita tayi tsayin daka bakin kofar tana murmushi itama hade dazaro madaidaitan idanunwa cikin sigar zolaya....

Sanye take da kayan kanti wanda ya zarce dai dai idon sawuntaa ta nade suman kanta duka acikin mini hijab

Saida ta kare mata kallo sannan tayi gyaran murya"uhm uhmm ganin ushna bata waigo ba takai hannu ta dan tsakure ta a waist inta

Da sauri ta juya tace 'Huh?innalilhh ..ta dan raxana tamike zumbut, Hannu tasa tana famar kare qirjinta da suka ciko bulbul dan tana da al-kunya sosai, suna hade ido da kawarta ziyada cikin sace ajiyn zuciya tace..ohh my god zeeya meye haka

..did you have to scare me in my own room? takarashe mgann a shagwabance tana turo baki, Rufe baki ziyada tayi tanadan murmushi don kar dariya ya kwace mata da harshen turanci tace mata 'Ke haba da Allah ,ni wai yaushe zaki dena koyan wannan tsinannan zanen engrs din ne iyee Kinsan tun yaushe na shigo dakin nan?

ushna ta dago fararen almond shaped eyes inta ta kalleta ahnkli tace toh ai da kinmin sallama zan sani kuma bazan razana ba.

ajiye hadadden nude bottega veneta bag dinta tay akan stool ta dawo gefenta ta zauna tace ok im sorry shikenan?..kinga Ni ba wannan ba ne ma ya kawo ni..wai meyasa kikawani gudu kika barmu aschll tun ba agama yimana camp introduction ba ko an kiraki agida ne?

ushna batace komi ta girgiza kai..

gyara zama agadon ziyada tay tana murmushi tace

..girl you missed alot, schl was soo fun,we personally meet with mr abdl, goshh usshh, gayen nan ya mugun haduwa, ga fara'a, ga kirki, dukkan mu yan matan group B saida ya tambayemu sunan mu ke kadaice kawai baki nan. he even gave us his phone number yace duk sanda muke buktarsa we can call him, nd ques what babe??? its seem like he is single..ni ban san ma yasuka kare da deeja ba dan nanarta agaban motarsa suna ta surutu,..you need to see his sport car..

tunda tafara maganan a mugun tsime ushna tay pose take kallonta har tagama batace mata uffan ba sai dan karamin tsukar daya kwace mata bazata

Dan tabe baki ziyada tayi tace tohh fa, what is wrong???ko yan mulkin naki ne zasu tashi akaina..

kai tsaye cikin rolling eyes ushna tace.. 'nide harga Allah wnn gayen baimin ba, for good sakes we are all adult now, we need matured nd serious professor not this Certified low batery flirt machine..

....ziyada kifadi gaskiya gayen nan baiyi kama da wanda yazo yin abunda ya kawoshi ba he looks like a cringy discounted Casanova or some low budget charm on rent...wai me abun burgewa ajikinshi da kuke wani hirarsa?

ziyada batasan lokcin data fashe da wani irin babbakarkar dariya ba hartay kasa tana riqe cikinta tsabar dariya

dakyar ta iya gintsewa tace kai ush,. all these names?...wallh inda agabansa kika fadi wann maganan inaga sai yay shekara bai fito haske ba..,hahaha oh my god..cmn this is a fucking savage. but i have to admit ure kinda ryt..waifa ranar farko kenan amma gabadaya yan mata sun mamayeshi ban san ya zamu kare a camp din nn gobe ba

dan juyi ushna tayi da alaman zancen yama isheta Sannan tace " ni wallhy haka kawai naji raina bayason wann instructor din he look too unserious to train us.

ziyada tace hmmm nide abun bai dame ni ba, but he kinda cute tho. yana da kyau yana da kudi, ya iya daukar wanka damn.. just relax kidan bashi benefit of doubt hala ma kizama best camp student insa...

God forbid' ushna tafada a kasale daga haka suka bar magn

ziyada tace Naga kamar Wani abun kike zanawa whats this for

ahnkli tace nothing kawai imagination na keyi learning few basic things abt real estate business tunda kinga bani ilimi sosai akai..

sai kuma tay shiru, can tadaga ido ta kalle ziyada ahnkli tace wallh ina son nay magana da adda na, ita kadai ne min a duniya my parents dont even have my time, itace kawai fa take kirana akai akai tanajin lafyana..i kinda feel terible da bangaya mata nasamu wnnan babban cigaban ba.

cikin lumshe ido da budewa zeeyada tace tsaya ush..nifa bace miki nayi kiboye mata cigabanki ba, so nake ki zama kema kinada private life inki..girl, Be private, not secretive there’s a difference.

ushna zatay magana cikin katseta da stern serious tone tace babe tsaya, kinga ko fara abun nan bakiyi ba, what if kika fada mata komi kuma yaxo ya lalace miki, ko ace babanki yasake kira ya hanaki zuwa kamar na wancan lkcin? wallh wann babban asara ne da kwakwalrki bazai iya daukawa ba. karki manta only 1% of the best toppers in real estate economic suke samun wnn dama, nd kaf african region ke kadai aka zaɓa duk dama sunsan cewa economics major kike ba real estate ba, I just want you to have total control over your life. kuma You don’t have to share everything cos some things grow better in private.

wann zai iya zamowa babban daman cikar burinki na zamowa young independant billionaire you will even have a greater chance to help ur family..saura kuma kije dubai wani balarabe yaganki yace yana sonki kuyi auren ku acan ki mance dani.

harara ta watsa mata suka kwashe da dariya duka biyu tana cewa wallhy na dauka wani abun arziki zaki furta iskanci kawai

"...aure ba abin arziki bane??

tace "i dont know zi.. addana batay aure ba saini? gaskiya aa, upon All the fine fine london guys hovering around me ke kinsn bantabajin shaawar nayi saurayi ba, see, i dont think i will eva fall in love right now, nifa bazanyi aure bama har sai burina na rayuwa yacika.

cikin kyabe baki ziyada tace "Uhmm uhmm mmm ush kenan, aime tsoron amutu shiyake fara mutuwa kuwaa, karde wata rana kawai muga wedding invites dinki dawani hadadden prince charming ko ma king dakansa.

ushna tana murmushi tace "dats the worst thing destiny can do to me, dan kinga bana shaawar na aure dan sarki ko wani sarki arayuwata. i just want a simple crazy love life me dadin tsiya. basai na samu kyakkwa ba i just want a kind simple guy da zaisoni da duka zuciyarshi

Dan hira suka farayi irin na kawaye da suka mugun shakuwa da juna cikin tsokana da nishadi akan aure da karatu..

sai chan wajajen karfe 6 da rabi na yamma suka fito daga nan site dinta Anan suka sauko kasa atare suka gaishe da dattijuwar matar datake kulawa da ita tare da mata sallama.

har waje gaban mota ushna ta rako ziyada kafin nan sukayi sallama ta dawo gida kai tsaye tawuce bayi ta kara doro alwala tay magrib, awajen data idar da sallan ta zauna tabude dan qur'aninta direct zuwa kan suratul taubah dan kusn al'ada ce awajensu tun suna boarding kowani time tsaknin magrib da isha karatun qur'ani kawai sukeyi ko alqunut basa magana har sai an kira isha.

dagata dayan bangaren kuwa Farees Salman ne acikin hotel suite dinsa five star master room ya jingina a kujera yana kallon screen a gabansa da jerin sunayen daliban da zai jagoranta da hotunansu da bayanai akansu..

tsabar maitar son mata da Allah ya dora masa harwani irin tsinkewa yawu yake abakinsa ganin dalla dallan yaran turawan nan musmn ma matan dake turawan su suna dagirman jiki, nono da duwaiwaka sun ciko famm kowacce tana ji da danyen yaranta

yanakan dubawa saican ya tsaya da

yatsunsa akan hoton Ushna..

a kallo na farko daya mata ya dauka irin hybdrid innan ne all this super cute girls from southern europe or south asia, kwayar idanunta sune abinda suka fara dauke masa hankli dan irin warm, golden amber almost like fresh honey colour almond shaped eye ne snn tana da thick, dark eye lashs with naturall full brows wanda yasa kalar idon nata suka kara fitowa tsarrrr

kalar skin tone inta can range from fresh light to smooth glossy caramel with a calm sureal undertone that complements the yellw amber glow in her eyes

ita ba irin farar dau bace kamar addarta arisha, farinta is calm, fresh nd healthy kmar na fararen indiyawa

yana ganin surname inta ya rasa inane ya taɓa jin sunan

Ya maimaita sunan a hankali chan sai wani murmushi ya bayyana a fuskarsa..

yace 'wow ushna M. zamkora..then, she must be frm zamkora yarasa ya akayi toh har ta zamo U.S citizen da alama kenan yarinyar batay zama a nigeria ba tun tana karama.

gashi baiga kamanin ta da Areesha bare ma tunaninsa yaje can dan basa kama ko kadan dan tafi areesha kyaun fuska da tsari na jiki bana kadan ba,..

yafi minti sha biyar yana searching din masu kudin zamkora a internet da sunansu yafara da M wai koda zaici karo da mai kama da ita amma inaa bai samu ba.

gashi dama Areesha bata taɓa bashi labarin ushna ba dan ita bata son ambaton sunan ushna akoina musmn idan wajen na samun arziki da alheri ne.

she've already told him she is the only doter of the king duk dama ya taɓa ji kmr ance su biyu ne amma data karyata hakan shiyasa ko tunanin duba gidan sarkinsu yaga yayansa nawa ne baiy ba.

dole ne kawai yasan yarinyar nan kodan yasan waye ubanta a zamkora.

sai wajajen karfe biyu na dare kafin nan yay bacci yau yakansace rana na farko da bai kwana da mace ba dan shi every after 3 month yake sauya budurwa Areesha ce kawai ta shige cikin ransa bai kwana da ita ba dan haka bazai iya sauya ta ba.

washe gari da sassafe ushna ta gama shirinta ta sauko kasa da back pack inta da wani dan karamin jaka da ta saka chager, water bottles da extra camping boots.

kyakkwa ce na kure misali tana da wani irin calm facial features dan karamin baki da dogon hanci mekyau strong look da high cheek bones, dirin jikinta da fuskrta sun dace da ita sosai

tanada tsayi dede misali, irin tall slender model look innan wnda idan suka fito suna tafiya kusan dolene kajuyo ka kallesu.

tana da madaidacin budadden kugu inda duwaiwaka bai mata yawa ba kuma bai kasa ba, haka ma breast inta is perfect, full nd ball round.

tasaka dogon wando baki mai aji da laushi da wata oversized grey hoodie na puma da black puma boot me kyau da tsada akafarta bayan ta daura bakin dankwali ta rufe tulin gashinta kirif haka ta sake saka wani p cap akanta.

yau ko breakfast bata tsaya yi ba suna gama gaisawa da dattjwar matar datake kulawa da ita tay sauri ta fita harabar gidansu nan tasamu duk kawayenta ziyada da deeja acikin mota sunci kwaras da english wears kmr za su je fashion parade suna jiranta.

deeja gabaki dayane ta matse jikinta da Jean da wata sexy silk shirt itakam p cap tasaka ta bar gashinta ya sauka tasha kwalliya sbd bakaramin folewa ma mr abdul tay ba musn da jiyan yagama shera musu karyan cewa bai taɓa yin aure ba kuma baida budurwa

she desperatly want him to like her shiyasa tay shiri sosai.

ziyada kuwa duk gayunta zakaga dole saitasaka maka mini hijab, ushna bata wani kula excitemnt dinsu ba tana gama loada kayanta a booth suka kama hanyar schll yau kusan kowace yarinya ta fito da wuri dede bus dinsu yazo kenan suka parking motarsu suka shishhiga.

bootcamp din is 45 min away frm school zallan practical clases ne da kuma outdoor activities kamr painting hiking, pool parties, da educational games.

babu wani taro na yan mata a motar da basu hirar mr abdul, kowa yana fadin albarkcin bakinsa akansa cos he was super nice nd flirty

kowa namasa kallon mutumin kirki kuma me kudin gaske sbd flashy suit da motar dayazo dashi jiya.

tuni ushna ta juya kai tana kallon window tare da cusa earpiece a kunnenta dan kar kawayenta sujata cikin hirar gayen nan da aynxu haka haushi ma yake bata dataga kusn kowa ta daliba tadamu dashi.

after few minutes drive suka iso location dinsu wajen kamr natural park yake so greeny nd mountainous away frm noise, bus na schll na tsayawa taji anyi wani irin ihu saida ta razana ta cire earpice inta a hujajan sai gani tay yan mata an taru ajikin glass na window har na ture ture, kusan ita dayane da wasu yan tsiraru basu mike ba

da wani irin hot Red colour rented ferrari sport car ya shigo, kudi ya biya aka bashi aron motar dan kawai yay shigowr da zai razana yan mata.

ferararin irin open din nan ce yasha white on white ya toshe da wata makirar dark spec ga qamshinsa ya gama cika iska aikuwa yara tuni suka haukace

'Hi mr abdl.. hi mr handsome..ohh my god he is damn cool.

haka kawai ushna taji ranta ya mugun baci ganin rashin kamun kai da aji a fili irin na matan group din nasu, wani mini skirts da sexy crop top da wasu yaran turawan suka saka ajikinsu zaka rantse party zasuje.

shikuma saijin kansa yake dayaga an bude bus mata sunyi kanshi yuuuu kowa tanaso ta masa magana.

altho yariga yasan yaran turawa all they care about is class nd facial aesthetics with sex baidamu ba dan

yadda suka taho da packs na condoms hakanan shima yazo dashi ajaka ya shirya tsaf saici gindin yara abanza anan wajen har na tsawon sati ukun nan da zasuyi

first day dinsu wasu supervisors ne irinsa sukazo su hudu domin yi musu program rules orientation aka dan saka musu dokoki game da kama kai da kare mutuncin kansu dan haka har yamma baiga yarinyar dayake son yaganin ba

dare na yi kusan da wuri wuri ushna ta koma wajen bacinsu dan akwaita da son baccin wuri sosai taji dadi da aka saka doka me tsauri akan drugs da illcit sex in public,da kuma sexual harsment msmn akan mr abdul. ance dik wanda aka sameta da laifin tana kai kanta sex wa mr abdul zaa bata letter of suspension

Unlucky for her washe gari taji wai suna da practical lectures dinsa tun safe taji ranta ya baci, 8am suka shirya suka taho su uku wajen da ake taruwa

ushna taje baya tana zama sai ta dauko zanenta a jaka ta fara kenan sai taji hayaniya anata leka window

dago kai tayta tambayi pakistan guy na kusa da ita tace menene wai ake wannan leken sai taga yayi tsaki yana cewa its mr abdul, he is here to teach us i ques.

tayi tsaki tace zai koya muku dai, ta ci gaba da zanen da takeyi tana famar mita kasa kasa waishi wnn ko dan late coming dinnan na ranar farko bazaiyi ya bar mutane su huta ba

tana gama fada yana shigowa kuwa suka hade ido da mr abdul da ya tsaya cak kmr yaga fatalwa, dariya ce ya kubce ma dayan gayen dake gefenta ganin yadda ta wani hade rai kamar ba ita tay maganar ba.

SHARE UR COMENTS

A TURO GROUPS

TALES OF WAZEERIS

SURAYYAHMS

2026

***