ZUMAH

9&10

by @autaralheri

🐝🐝 🐝🐝🐝🐝🐝🐝
      🐝 *ZUMAH*🐝
🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝

       ZUMAH
GAZAƘI GA HARBI
 MAGANINKI🙄
    (SEDA WUTA🔥)💃


Erotic love funny with sexy story 🥳🥳🥳

    Writer by
         Autar alheri✍️
🐝🐝🐝🐝🐝
🐝🐝🐝🐝
🐝🐝🐝
🐝🐝
🐝

Up'up'upp Dr Yasmeen 🥳💃

Oh'oh'ohhhh 💋🔥
  
This story bance komai ba 🤭 amma fa idan kinsan bakida miji akusa koda ke matar aurece please ki haƙura kawai zefi🤷

Bismillahirahamanirrahim

Book 1

Page 9&10


"Dagudu tashigo gidan kamar wadda aka jefo daga sama, "ke ke lafiyarki kuwa? Cewar jadda tana zabura tsaye ganin yadda jikar tata tashigo gida., gaya kuma tanajin garin a hargitse shiyasa gabanta keta faɗuwa kasan cewar kuluwa bata gidan, sekuma gashi tashigo mata ahaka....itakam uwar ɗakan jadda tafaɗa tare da rufe ƙofar tahaye gado ta kwanta tana mayar da nomfashi...hakan jadda ta shigo tasameta kwance, aiko se itama se nata hankalin ya kwanta ganin ba wani matsala tareda kuluwarta, hakan yasa kawai tafice daga ɗakin batare da tace mata komaiba. Ai jadda nafita, kuluwa tafara sheƙa dariya kamar wata za rarriya cikin mugun jin daɗi yadda ta hargitsa ƙyauyen nasu ayanzu.

Khalifa

Koda ya isa gidan jadda kawai yasamu a tsakar gida, kuluwa na dakin jadda kwance tana kwasar dariyarta babu ƙaƙƙautawa, kai tsaye ɗakin jaddar ya wuce batare da ko ya kalli inda takeba, yana shiganta cikin wannan yanayin ai atake wani sabon ɓacin rai ya lulluɓeshi, wato ita farin cikima takeyi tunda tayi wannan ta addancin? To ai itace ma ƴar bindigar ba kowaba domin ko sune sukazo iya abinda zasuyi kenan, cikin ɓacin yazare belt ɗin wandoshi, babu zato babu tsammani kukuwa tafarajin saukar belt ajikinta tako ina. Ihu ta buga da tsalle lokaci ɗaya tana duban me dukanta, yaa khalifa tagank tsaye kamar wani zaki se jibgarta yake kamar Allah ya aikoshi, itako tana ihu tana kiran jaddarta. Akaraye tashigo ɗakin har zanenta na neman faɗuwa, cikin sauri tajegun Khalifa tana faɗar "na shiga aljanna da izinin uban giji kashe ƙanwar taka zakayi hamisu? Mitayi maka kake mata wannan dukan wari haka? Saketa nace, kobazaki sakiba? Saketa nace kai. Hakan jadda keta famar yadda zata kwaci jidda a hannun Khalifa amma takasa. Itako tana bisa bakinta tana ihu, "wayyoo Allah ƙato zekasheni, jadda kitemakeni, ƙato zeyi kisan kai wlh, wayyooo bayana, wayyoo ido na ya tataremin ido wayyoo jama'a zekasheni. Haka taketa damar ihu amma Khalifa yayi biris dasu, dataga bilhaƙƙi kalifa dai ya lahanta mata jiki, aiko tayi tsalle ɗaya segata ajikinshi ɗare ɗare kamar biri ya haye bishiya takanainayeshi ta ko ina tamirɗe  ƙafafunta da hannun shi wanda yake riƙe da belt din cikin nashi ƙafafun ta yadda baze iya dukantaba. Cikin fashi ya fisgota yaƙara zuba mata mari, amma taƙara kanai nayeshi, seshige mishi jiki takeyi tana ihu kamar zata tsaga gidan da muryar ta ne, sosai Khalifa ke  kicaniyar cireta daga jikinshi amma ya kasa domin kuwa gaba ɗaya tahanashi wannan damar tamaƙale masa kamar wata kaska idan ya janyota tanan  ta maƙale tacan sam ya rasa yazeyi da ita, gaya ta cika masa kunne da ihunta gakuma masifar jadda, da kyar da wala haula Khalifa ya samu yacireta daga jikinshi yayi Ball da ita yana haki domin shi kanshi tajigatashi, harseda yayi daya sanin dukanta, wani mugun kallo yatsa mata cikin ɓacin rai yace "kuma zanyi maganin ne agidan nan wlh tunda nagano lamarinki iskancine dasamun wuri shegiya me idon agwagwa, yafaɗa yana ƙara haure mata ƙafafuwa. "Bashi kaci kuma wlh sekabiya, yatsinƙayo muryarta, yana gab da fita ɗakin. Dasauri yajiyo yace "mikika ce? Ɗagowa tayi tana kallonshi da idonta dasukayi jajir babu tsoro ko fargaba aranta tace "abinda kunnenka yaji shina faɗa, kuma wlh baka isa kayi maganinaba anan gidan sedai muyi maganin juna yawwa, tafaɗa cikeda tsiwa dakuma rashin tsoro. Ido Khalifa yawaro yana nuna kanshi, da yatsa kafin ya dawo domin yaƙara cin ubanta dan ga dukkan alamu bata dakuba. Cikin sauri jadda tamiƙe domin tashaƙa iya shaƙa tace "to wlh yanzu bazaka ƙara dukantaba agidannan idan kuma dukanta zakayi to sedai ka haɗa haddani kadaka marar kunyan banza da wofi kuma wlh kazo ka haɗa kayanka ka koma gidanku tunda zama nan gidan ba dole bane dazakazo kazauna kana zaluntar yarinyar aabida mugun hali. "Wai jadda dakike haƙiƙancewa kina shigar wa yarinyar nan kinsan mita aikata kuwa? "Koma mitayi ina ruwanka kai tayiwane? Wlh maza ficemin daga ɗaki azzalumin banza da wofi, tafaɗa tana hankaɗa Khalifa da ɗakin nata domin ji take kamar tarifeshi da duka. Fita yayi yana ƙwafa aranshi yana ayyana doline yaraba jadda da jidda yakaita inda sa'a koya mata hankali gun waƴanda zasu saɓa namanta ɗanye su cinye, idan jadda tasan wata ai batasan wataba. Da wannan tunanin yafice yabar jadda da aikin rarrashin kuluwarta, wanda kuma kozata kwana tana wuni kukuwa bazata rarrasuba. 

Abuja

Misalin ƙarfe 2:30am motocin suka shigo gidan, kaitsaye abakin ƙofar part ɗinsu suka parker. Bude masa motar akayi yafito cikin sassarfa yashiga part ɗinshi sojoji biyu na biye dashi abaya, har bedroom ɗinshi suka bishi suna shiga ɗaya sojar tariƙo hannunshi cikin mugun sonshi tace "sweet Junaid Bari natemakama kacire kayan ko? Batare da tajira amsarshiba tafara cire mishi kayan jiki shie, ita kuwa ɗayar batace komaiba, se shafashi kawai datakeyi, har zuwaira tagama cire mishi kaya tas ba abinda tabati, kafin, hindu taɗora hannunta akan zafgegiyar penis ɗinshi tafara shafa mishi, ga duk alamu dai sun saba domin ko motsi beyiba balle yahanasu. Ita kuwa  zuwaira cire nata kaya tayi tas kana tazo ta rungumeshi tambaya, nunfashi yaja da ƙarfi kana yasa hannunshi yajawota gabanshi tare da.....! 

Book ɗin ZUMAH paid book ne 1k kacal 👌zaki iya tura kuɗinki a wannan account ɗin 👉 9112799371 moneypoint sha'awanatu kasim. Idan kuma a Niger kike zaki turawa anan 👉 *** My Nita sha'awanatu kasim, kana kituramin shedar biyanki a wannan nomber 👉 *** on WhatsApp 🙏













Autar alheri✍️