FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Dr Zarah Ahmad Shararriyar marubuciyar romantic love Hausa novels.
Sample · 1&2
🐝🐝 🐝🐝🐝🐝🐝🐝 🐝 *ZUMAH*🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝 ZUMAHGAZAƘI GA HARBI MAGANINKI🙄 (SEDA WUTA🔥)💃Erotic love funny with sexy story 🥳🥳🥳 Writer by Autar alheri✍️🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝Up'up'upp Dr Yasmeen 🥳💃Oh'oh'ohhhh 💋🔥 This story bance komai ba 🤭 amma fa idan kinsan bakida miji akusa koda ke matar aurece please ki haƙura kawai zefi🤷BismillahirahamanirrahimBook 1Page 1&2"Dare ne sosai cikin tsakiyar tsaununa da furanni, gurfane take tana nuƙuda ita kaɗai acikin farfajiyar jeji babu mutum gaba babushi baya ga yunwa ga ƙishi gaba ɗaya tafita hayyacinta, daga ita se itatuwa da tsuntsaye, sekuma sarautar Allah, tagala baita iya gala baita amma dudda hakan bata cire rai daga rahamar uban gijiba, tana nan gurfane tana naƙuda aka akece da ruwan sama kamar da...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.