intimadations
by @surayyahms
BONUS PAGE🦋🦋🦋
ganin yadda ya tsaya cak kamar yaga wata fatalwa yanata kallon ta ya saka tawani irin dauke kanta bata sake kallonshi ba ta maida duka hankali ta akan zanen da take yi.
ya jima a tsaye yana kallonta ganin dayayi kamr tamafi kyau da aji a fili nesa ba kusa ba.
a hankali ya dauke kai ya kalle kowa dake zaune da wata kalar calm charming smiles a fuskrsa yace Good morning everyone. I hope you’re all doing well. My name is Mr. Abdul, daga nan saida yaci kusan minti goma sha biyar yana basu wani kalar kirkiraren labarin rayuwarsa da ya shirya na tsabar yaudara da karya dan kawai ya tabbatar ma yan mata cewa he is a fun guy, also single nd very frendly kafin nan yace Welcome to the programme I’m looking forward to working with you ladies nd gents.
Duk class din suka amsa a tare, tare da cewa..ure welcome sir. daga nan duk suka hau masa tafi.
nan yan mata suka fara jefo masa flirty question wasu na tambayarsa personal questions abt his life yanata biye musu yana zuba musu karyan aji da arziki.
ya jima yana binsu ahaka ganin ushna bata dago kai ba bare tasan me akeyi yasaka ya tako a hankali yazo gaban ushna din ya tsaya yace "miss..can we have ur attention here. ta dago kanta na kalle shi ido cikin ido
inda atake dakakken confidence dinta ya saka gabansa ya mugun faɗi agaban mace akaro na farko.
da calm voice tace but class hasnt started...
...sir.
yadda tace sir din da qyar yasaka yagane kmr burgeta ne baiyi ba.
cikin shan jinin jikin sa yace "alright. sai ya juyo sannan ya kunna smart board ya saka drive dinsa ya fito da dukannin slides din da zaiyi musu ayau din ya kunna looking abit serious kmr dagaske
ushna tana gama karewa slides din kallo ta cigaba da zanenta da kadan kadan take jinsa yana bayani sai can yace" class, lets talk about Demand & Human Behaviour..
...Sannan yayi tambaya yace a matsayinku na economist, lets say ure all employed by a big real estate company If they open a café,where should they put it and why?
koda yay tambayar ushna bata dago kanta ba ma ballantana tay tunanin amsawa sbda tana expecting wani a ajin ai zaibada amsa, amma da mamakinta kuma sai taji shiru babu wanda yayi magana da alama hanklinsu rabi akan fake personalytinsa kawai yake ba kan karatun ba
Jikinta ne ya bata ana kallonta, ta daga kai sai tagansa atsaye akanta yace "miss can you share your thought with us...
aranta tace lallaima wann gayen yama raina mata hankli duk yan mata dayake ta dariya dasu a ajin baiga wacce zaiyi wa tambaya ba sai ita??? aranta taja wata tsuka
jin tay shiru ta fuske saiya sake maimaita mata question din.
ta juya kadan ganin kowa ya wani kura mata ido yasaka ahnkli
tace'...well, i will tell the company to consder some key factors.
yay murmushi yace And what factors are we talking about here
sosai ajin ya dauki wani irin shiru sbd yadda take amsa shi ciki ciki her energy is totally off shikansa saida yaji ajikinsa kamr yarinyar bata daukesa wani abu ba.
batare da ta dago kai ba tace the real estate compny must consider foot traffic, income level, competition nd accessibility. acikin kankanin lokaci tay masa bayanin ko wanne point data kawo da dalilinsu kmr shan ruwa da aje kofi
saida yay minti biyar bai iya cewa komi ba can kafin nan yace 'wow..excellent. nd what is ur name? tay kmr bataji shi ba ta cigaba da zanenta. ajin aka danyi tafi sai ya dan fuske ya cigaba da kara musu bayani akan abunda ta fada ayayin da yasaka hannunsa a aljihu...
tana gama zanenta kmr wanda ta hada baki da time alarm jin aji ya kare, kowa ya rufe camp jotter dinsa aka fara fita ahankli. nan deeja da wasu yan mata suka mamayeshi sunata masa silly silly stupid question duk dama yana amsawa amma hanklinsa da tunaninsa gabaki daya naga kan ushna ne har tazo ta wuceshi witout given him a look.
Da yamma ma kusan hakane ya kara faruwa
msaman ma da aka dawo aji karo na biyu a interactive section.
zataga yana wasa da mata amma idan yazo kanta saiya fara yanko mata questions masu zafin gaske
haka yake tsalleke dukkn yan mata da suke masa busy body ya dinga ishanta da manyan economics nd real estate debate tana amsa masa, gabaki daya saida yasaka ranta ya mugun baci da tunanin raina mata wayo kawai gayen yayi dan haka itama bata sake masa fuska ba ko kadan.
da yamma liss bayan an tashi Sai da sukayi nisa da kawayenta sannan su deeja suka kafa chaptersa..
yadda kowa yake batun questions da answers din dayayi ta mata yasaka batace komi ba but atleast taji dadi da kowa yasan bata gaza a kowani question ba dan inma kallon jaka yake mata He must be feeling like an idiot by now.
bayan isha haka kowa ya fito fili anata nishadi amma tuni ushna tay bacci, gashi daren yaje yaci uban kwalliya yay mayen kyau dan har yanxu bai gama aminta cewa akwai wata mace a duniyar nan komin kyanta da har zata gansa ido da ido taji bai burgeta ba.
washe gari practical section shima the same thing yayi yana ta cusa mata kai tana basarwa, hardai akaci kwana biyar camp din itace kawai ɓata taɓa bashi fuska kodede na minti daya ba.
saida ta lura yafara fito da salo salo na saka ta magana kowani lkci in anje activities sai tay deciding kawai gara taja jikinta beside duk abunda yaketa kkrin koya musun tariga ta iyashi
kmr da wasa kuwa ta dena zuwa inda ake programs tafara zuwa wani book club acikin camp din tana cigaba da karatunta ita daya, kullum haka zaizo field dim suyi ta shirmensu da yan mata abata lkci ana hauka tun bai fara tambayar ina ushna take zuwa ba har ya fara tambayar deeja da ziyada sukuwa kullum cemasa suke taje tayi submiting book ne zata dawo amma haka har agama field bazai taɓa ganin idonta ba.
iyakaci idan ya bada assigment ne sai tay a daki, washe gari da sassafe ta saka a jakar ziyada ko deeja sai sukai masa dake duk grop dinsu dayane abu daya ake basu suy aiki akai koyaushe.
bayan sati guda
yaune zasu fara field work week 2 kaf zai debesu ne yakai su inda zasuyi aiki akai na satin gaba daya.bthey wll go out in groups to test their assumptions capacity in the real world.
Dan haka tunda ushna ta shirya tayi breakfast sai tadauki jakarta da jotterta snn tahau duba sauran dan abinda ya kamata tayi yau tafice da wuri bata tsaya koina ba sai book club data saba zuwa zama.
yau tana zuwa ta tarar da ko gama cleaning wajen ba'ayi ba. ta samu waje me kyau ta jira har sanda suka gama sannan ta shiga. kullum camp matron suka ganta suka tambayeta meyasa bata zuwa field sai tace musu assignment ne da aka basu a field take karasawa anan
tana shiga ta nemi waje da babu hayaniya hankalinta a kwance Saboda tana ganin a haka sai tafi gane me ya kawota nan akan ace wannan gayen ne zai koya mata wani abu dan gabaki daya shirmensu ya isheta kuma ko kadan bata so ta shiga jerin yan mata dasuke wasar banza da shi da sunan sabo.
tana karatunta tana duba agogon hannun ta har taga one hour ya wuce wajen yabi ya dauki shiru, gabaki daya hnkalin ta yana kan karatun datake ney saboda sosai take jin dadin koya makanta abubuwa anitse dan tafi ganewa.
jim kadan ji tayi tamkar ana kallonta da dan sauri tadago kai tare da cire cap din dake kanta kusan Ido suka hada dashi ga mamaki sai taga ya sakar mata da wata kalar shhumar murmushi
tayi saurin dauke kai tare da sunkuyar da ido kasa tana mmakin ganin shi a nan bayan tasan ya kamata ace yana field dinsu yana koya musu abu
daga tsaye ya tsura mata ido..
"Mind if I ask..
ya fada cikin muryarsa mai sanyi.
Ba tare da ta sake kallonsa ba ta ce "no"..ta hade rai.
yay kamar baiji ba Kujerar kusa da ita ya ja ya zauna. ta ke taji ta shaki kamshin sa sai tadan matsar da kujerarta ta kadan
A hankali ya fara mata magana wanda ta tabbatar da ace da akwai mutun a kusa dasu bazai ji me yake cewa ba yace i want to know why you are not in the field.
shiru tay sai can cikin jan aji tace mishi nothin a takaice
but did u knw ure breaking the rules.
ya fada tare da adjusting kujerar sa yadda zai fuskanceta sosai, ta kara jan kujerarta baya baya sannan tace "i am up to date, i have coverd all ur field assigmnts, so i am not breaking any rules sir.
Murmushi mai sauti yayi sannan yace" i am in charge here young lady,we are all suppose to be participating in activities.
ganin ta basar dashi
Yayi shiru sannan ya kara da cewa " by the way, the activity was exciting but I thought it would have been more exciting if u were ther, na tambaye kawayenki sunce min ure here sai kuma gaki. So, why dont you want to be in the field?
Ya tambaya yana kkrin kallon cikin idonta ta dauke kai abazata taji ya saka hannunsa ya juyo da fuskarta gare shi suna kallon juna ya ce "you think I am not good enough to coach you, right?
dasaurin gaske takwace fuskar ta daga hannunsa ta dago ta kallesa tace
'Yes, you are not..ive seen better!!
da mamakinta sai kawai taji ya kama dariya ta tsaya tana kallonsa batace uffan ba har yagama dariyar
sai kuma ya basar
Yace you are truly special do you know that?
calmly tace "yes
sosai tsaurin idonta yake bashi mamaki..
Kallonta kawai ya tsaya yana yi chike da rashin fahimtar irin yanayinta da bai saba gani awajen mata ba. Sai a lokacin ne itama kalleshi sosai tabbas kyakkwa ne ba karya, ahnkli yace are u nigerian? tace yes.
"zamkora, right?". tace "yes" yace toh tell me abt ur home town pls... kai tsaye ta girgiza kai alamar a'a. ta hade rai sai bai sake mata wata tambayar ba. sai Can ya ce nima dan nigeria ne, you can trust me so and will you do me the honor of been my friend?
sama da kasa ta kare masa kallo tace "why?
kai tsaye yace ' you are smart, bold. beautiful. kuma badan kin raina ilimi na ba da zan iya taimaka miki sosai akan courses dinki cos ive heard ure going for a special program in dubai kwanan nan ko?
A hankali ta sauke ajiyar zuciya tare da cewa well, yes, nd thanks sir but i dont make frends. nasan nigeria kasata ce but anan na girma all my life.
cikin katseta yace 'iyayenki anan suke?
a shashance tace masa ummmm hakan ya balaen bashi mmki
it is OK, ya fada yana duba Agogo hannunsa yace okay here is the deal, i will give u a free pass to go home nd rest inhar kin amince you will fully prticipate in this week activites, only dis week!
dan shiru tay bayan tay nazari snn tace "okay, no problem. i will.
mikewa yay tsaye dan gabaki daya awuyrsa ta tsaya yace "See u tomorrow on the field.
batace komi ba ta gyada masa kai tana kallonsa har ya fita cikin sauke ajiyan zuciya ta jawo book inta ta cigaba da abinda takeyi atsanake da tunanin zata samu chance na komawa gida da wuri dan Allah Allah take dama tafara shirin gulf royal program dinta.
bayan yabarta yana isa gaban motarsa yasa key ya bude yana shiga wayarsa yafara kara yana dagawa saiyaga babban abokinsa ne faisal.
yana murmushi ya dauki wayar ya kara a kunnensa da murna yace "Guy ques wat??
dagata dayan bangaren faisal yace ' "ta amince ko??..
dariya fareess yay da murna yace yess' wallh shawararkan nan yayi sosai dan yarinyar ta bala'in tsaya min a wuya. tunda nazo ma hada ido da ita bana iya bacci, guy ive seen many pretty girls amma bantaba ganin wacce tay kusa da wann yarinyar ba, kao kamar ita ta zauna tay kanta wallh, duk wani abu na aji da jiji dakai da ake nema ajikin mace tana dashi, ga mata nan dayawa sunata kawo min kansu amma sbd yarinyar nan wallh na kasa taɓa kowacce nd time is running out kasanfa saura two weeks mubar nan wajen.
faisal yace "Kai dai ka nitsu,..kabi shirin da mukayi kawai nd make sure she falls into all the traps i assure you mutumina daga zarar kabi komi yadda muka tsarashi kafin satin nan yakare she will dfntly fall into ur arms
yana shafa kansa cikin murmushi yace i jst can't wait. ji na make kamar na namiji ba agaban yar yarinyar nan.
yana kan wayar yaji ana buga masa glass yana daga idonsa sama yaga deeja ce.
murya kasa kasa yace guy i will call u back, ga wacce zata gbtr mana da plan dinmu na farko ta iso...
da sauri faisal yace okay karka manta kay mata dagaske fa kar ta lalata mana shiri pls
ahnkli yace karka damu nine fa..
yana katse wayar ya budewa deeja kofar motar tana shigowa yay sauri yaja tinted na motar tareda bin kan nononta da wani irin shu'umin kallo. suna hade ido ta wani sakar masa murmushi tuna daren shekaran jiya da dare wajen yin fitsari da suka hadu a duhu irin abubuwan daya faru tsakaninsu.
wani dan uban dadi taji dataga ya biye mata har suka latsa jikin junansu a duhu sai tafara tunanin ko shima damacan yana jin shaawarta ne tunda dukansu jinin nigeria halama in abu ya kankama ya aureta.
da uban rangwadi tace good morning sir..naga miss call dinka ina field u called me..
cikin kashe mata ido yace yes my dear,..kin san kufa special yara na ne ina balain ji daku sosai, bt pls dont take it wrongly i jst want to knw is ur boobs still itching you?
wani irin dariya tay kafin ta kalleshi tace 'a lil bit...ciza labbnsa yay yay maza yakai hannu kan kirjinta da karfin nishi yace"..oh my god kahdija ure so soft.. wash...wayyo Allah na
tun jiya dana taɓa wnn nonon naki na kasa samun sukuni will you be my girlfrend?
kafinma ta gama controlling breath inta ta amsas taji yawani irin wawuso lips dinta cikin nashi saida yayi minti biyar yana sha snn ya sake ta cikin nishi ya kalleta da wani irin tsumayi yace ohhh bby girl i think i am going to marry u...dago kai tay zata yi magana cikin katseta yace amma kinsan me...
cikin nishi tace aa, kara dora hannunsa yay akan nononta yace
'inason nasan ko zan iya yarda dake sosai dan haka akwai wani aiki danakeso kimin..if u do this for me ba aure ba khdija wallh mutuwa ne kawai zai rabani dake.
dakyar ta iya kwaco nonon ta ahanunsa kanta adan daure tace "pls tell me koma miye ne i will do it. i promise
SURAYYAHMS
***
TALES OF THE WAZEERIS 2026