TALES OF THE WAZEERIS

out open

by @surayyahms

...🦋🦋🦋Bonus

SURAYYAHMS

Tales of the wazeeris

Deejah tana karasowa gaban senior matrons lokaci guda pavilion din gabaki daya yayi tsit irin dead silence in nan idanun mutane kaf suka koma kanta all at once. sautin kirjinta na fat fat gabanta na wani irin mugun faduwa ta tsaya cak snn tace i'm here maam is anythng wrong tafada tana dan yaƙe

matron din ta dago camp jotter din sama ta nuna mata shi snn tace the handwriting on this letter matches yours exactly.. so, how come?

nan take hayaniya ya fara tashi ayayinda muryan deeja yafara shakewa da wani irin guilty consience cikin ɓarin baki tace.."wait…what??no way maam wnn ba rubutu na bane

ushna tadago kai da sauri tana kallon deeja da idanunta da sukayi jajur saboda kuka.

ziyada ta rike kirjinta in intense shock ganin yadda tuni jikin deejan ya fara rawa sosai da alamn bata da gaskiya kai ganinta kasan she is soo guilty jikinta sai kyarma yake shikadai

nan matron ta kira shaidu and some few students akazo aka kara dubawa kowadai yaga tabbas fa rubutun nan na deeja ne, gasu nan yan kanana kuma tsirara bayan rubutun ushna is bold nd italic kuma ma colour na ink dinsu ba iri daya bane

rudewa deeja taso yi dataga kowa yabbada shaida tafara ihu tana cewa“n-no ma’am…its not what you think.

wani instructor ya mugun hade ransa da tsawa yace mata then explain to us nd dont waste our time?

da wuri ta hadiye yawu cikin tsananin jin tsoro, dawani irin tashin hnkli akwayar idanunta ta wani juyo cikin sauri idontan suka sauka akan ushna dake tsaye haryanxu tana share hawayenta ahnkli

adan firgice deeja tace maam ushna ce, dama ta…ta rokeni tace wai na rubuta mata wnn lettr…i only did what she asked me to.

hayaniya ne ya kara tashi saidai tunkan ma ace ushna ta budi baki caraf ziyada dake cikin audience tamike tsaye cikin muryan kuka mai tafe da bacin rai da dan karfi tace.“She is lying sir, they are not even talking to each other these past two days tayaya zata ce ushna ce ta roƙeta ta rubuta mata letter

da bacin rai ta nuna deeja da hannunta dake rawa rawa tace

“i was there lokacin da ushna ta wrapping gift dinta white shirt kawai tasaka aciki. she have no letters or handky or wateva, maam, sirr, i think she framed her.

da tsananin tsoro da rawan jiki deeja tayi juyowar bazata tana kallon ziyada cikin tsanann mamaki tare da fashewa da kuka tace "habawa ziyada...

tun bata karasa ba ziyada tayi mata ihu hawaye na zuba a fuskarta tace dont call my name baki da imani khdija jst tell them why are you lying like this what has ushna ever do to u to dersve this public humiliation

ushna tay tsaye kawai tana kallon deeja kmr wacce aka cirewa rai ajiki tanajn kmr brain inta baima gama yarda da abnda kunnuwanta ke ji ba.

nan matrons din suka fara zafafa case din akafara ma deejah wasu questions wanda ba aje ko ina nan take deeja ta fara rokonsu tana kuka tana cewa sir pleaseeee..i…i can explain...hear me out... maam pls. is not my intention to hurt her sharrin shaidan ne

ana cikin haka sai ga mr abdul nan yadawo wajen cikin wani irin shock ya matso kusa da deeja fuskar nan tasa cike da disbelief yayi kamar baisanta ba yace 'young lady you did this but why...ina miki kallon me hankli meyasa zakima yar uwarki mace haka?

cikin tsananin mamaki da tashin hankali deeja tadago kanta da sauri tana kallonsa jikinta a kangare kamar wacce aka watsa wa ruwan kankara saboda bata taba tunanin zaizo ya juya mata baya haka ba

arikice tace m-mr abdul i…i...you..you

ya katseta cikin masifa da tsawa daya kusa gigita do you even realize what you’ve caused here nd isnt she ur best friend..

shiruuu tay akangare tanata kallonsa tanaji kamar bashi ba gayen da kullum take wayar soyayya dashi a boye har tana turo masa hotonan tsiraicin ta da dare shine wai yau yake mata tsawa agaban mutane..

she was shocked to her bones saitaji kanta na juyawa yuuuu atake tafara ganin wani duhu duhu agabanta

masu yiwa ushna ihu da dariya dacan suka l dawo cewa damnn so it was actually deeja?

"thats crazy...

yan mata dayawa nan suka fara kallonta da wani irin disgust sbd cin amana wasu kuma har matsawa sukayi daga kusa da ita

deeja tuni tabi ta rushe zuwa kasa tafara kuka me kara jikinta na rawa sai can snm ta kalli mr abdul da taga kamar bata fahimce yanayin sa ba dan babu komai a fuskarsa sai bacin rai yanata mgna da sauran matrons din yana cewa ai dama jikinsa yariga ya bashi ushna will not do this.

kawai yafara yabon halayen ushna yana ta bambami akan deeja

awannan lokacin ne deeja tadan gane ashe ta fada tarkon da ita da kanta ta taimaka aka gina musu ne.

mr abdl has actually used her shiyasa mana kwana biyun nan yake mata wayoo yana saka tanata turo mishi hot nudes inta amma bai taɓa reply ba saidan sun hadu sai yayita kashe ta wasu kalar kalaman yaudara cikin kwana biyun nan haka ya dinga zugata akan idan ta tayashi suka kore ushna yau yau din nan zai kwana tareda ita a lodge insa suy shagalin birthday insa atare har safiya yay.

atake tagane cewa dama can evidence kawai yayita gathering just to keep her mouth shut adede wnn lokcin

she immidietly felt weak to her kneees dan tana budan baki zai iya juya case din akanta zai kuma kawo clear evidence da zai saka ma akoreta a schl din gabaki daya

after realising she have been played wani irin kuka mai karfi ya kwace mata tabi ta tsuguna tana kuka kamar dukanta akayi

wani lecturer ya mike tsaye da wani kalar daurarren fuska yace “miss deeja, do you admit to tampering with another student’s gift and framing her?shiru tayi hawaye na zuba mata kafin daga baya cikin karyayyar murya tace…yes sir. i am sorry sir pls dont send me away.

nan take wajen ya sake kaurewa da hayaniya.

ushna ta runtse idanunta hawaye na sake zubo mata badan saboda an wanke ta ba saidan saboda deeja tana daya daga ckin manyn mutane wanda ta asalin trusting dinsu arayuwarta na tsawon shekaru sbd kominsu atare sukayi tun suna yan yara sosai.

she still cant believe dat deeja ce ta jefa ta cikin wannan kalar wulakancin.

matrons din sukata girgiza kai cikin jin takaicinta

This is unacceptable.

senior instructor yafada snn yasakata ta bawa kowa hakuri awajen it was soo embrassing kowa yana binta da wani irin kallo

Tana gama bada hakuri mr abdul yataho har gabanta yace miss deeja, with immediate effect you are suspended from the bootcamp pending further disciplinary review.”

deeja ta zaro ido da ihu tace...No sir please sir dan Allah kuyi hakuri pls it will affect my studies na shiga uku, ta fashe da kuka sosai saidai babu wanda ya saurareta dan students gaba daya sun fara mata kallon raini da mamaki.

ziyada ta zauna kusa da ushna tana share hawaye wanda har lokacin ushna bata daina kallon deeja da karyayyen zuciya ba..

nan wata senior matron ta kira wasu female camp guides guda biyu tare da cewa take her to the hostel immediately. nan take deeja ta kara fashewa da wani irin kuka me cin rai tajuya ganin tarin students din nan babu wanda yake kallonta da tausayi wasu gayun ma dariya suke mata suna cewa she is so disgusting. i cant believe she did that to her own best friend damn she is evil.

ahankali deeja take takawa tana share hawayenta jikinta na rawa sosai, tun kafin nn ta gama sauka daga pavilion din idanunta suka sauka akan mr abdul tay second daya tana kallonsa koda ma zata ga alaman wasa ko tausayinta afuskarsa amma ina ko kallonta baiyi ba ma

yana tsaye ne kawai kurkusa da sauran malamai hannunsa cikin aljihu yana gyada kai cikin takaici kamar shi kansa yayi matukar mamakin abunda tayi ma ushna

anan ma zuciyar deeja ta kara karyewa gaba daya lta gane cewa ya gama amfani da ita ne kawai nd she had lost her childhood friends forever.

kai tsaye aka rakata ta kwashe kayanta aka koreta tabar camp din cike da jin kunya da dan danasani

can bayan taron ya watse ziyada ce ta kama hannun ushna ahankli ta kaita room dinsu dan tundaga kan pavilion din har zuwa camp hostel dinsu ushna bata iya cewa komai ba kawai tafiya take kamar wacce aka gama watsawa ruwan kankara.

suna shiga room din ziyada ta rufe kofa ta juyo da sauri zata mata magana kenan

sai taga ushna ta zame kasa ta zauna agefen gado ahnkli ta rushe da kuka mai cin zuciya irin mugun zafin nan da akeji acikin zciya msmn idan na kusa dakai kud da kud yadandana maka zfin betrayal.

atake idanun ziyada suka ciko da ruwan hawaye itama ta zauna kusa da ita tanamai rungumeta cikin rauni tace “ushh…please pls dont cry ya isa haka atleast she have gotten what she dserve, ushna ta girgiza kai tana kuka ahnkli tace why would she eva do this to me me nayi mata haka da zafi? what did i do??

ziyada ta runtse ido tana share nata hawayen dan ita kanta har lokacin jikinta bai gama daukan abunda deeja tayi musu ba. da muryn kuka mai ban tausayi tace“'you have done nothing wrong,…ushna ta dafe kirjinta cikin jin ciwon abun aranta tace but we grew up together tun muna yan yara kominmu tare mukeynsa why would she hate me this much? am i that bad?

kukan har ma shakure mata wuya tace 'my.. my my own father also thinks i am soo bad,dat is why he send me here to london in the frst place..nd now my best friend????

hawaye suka cigaba da zuba mata sosai tana kuka mai rauni ahnkli ziyada takara rungumeta sosai tana dan lallashinta dan itama kukan kawai takeyi

saidai har cikin ranta ita kanta tafara jin tsoron yadda abubuwa suke canzawa around them dan har yau bata san meyasa mutane dayawa suke son nuna ma ushna hassada da mugunta ba.

washegari da safe ushna bata iya tashi daga gadonta ba dan jikinta gaba daya yayi zafi tafara zazzabi

fuskarta ta yay fayau dan abunda deeja tay mata jiya yadan saka childhood trauma din ta ya dawo mata sabo

dan da ire iren irin wnn sharrin ne kawai ta dinga cin karo dasu a zamkora kawai de dan lkcin bata girma bane

amma iyayenta gaba daya kallon marar ji kuma marar gaskiya suke mata akan wasu abubuwam laifuka da sharii dayawa wanda harga Allah bata taɓa aikatasu aryuwarta ba

idanunta sun kumbura saboda kuka da rashin barci sallah kawai ta iyayi ta karanta qur'ani kadan shima dan dakyr tabi ta koma gadonta tana rawan dari

ziyada ce ta shigo ta dan taba goshinta cikin firgici tace “oh my God ush ure burning up. ganin ko magana bata iyayi nan take ta fita tasaka aka kira musu camp nurse aka hau dubata sai can aka gane cewa stress fever ce ke damunta saboda emotional breakdown, panic attack,da anxiety data samu jiya.

tun daga wann ranar gabaki daya yanayin mutane a camp din towards ushna ya sauya sosai course mate dinsu mata da yawa da dacan suke mata wani irin kallo yanzu har tausayinta suke ji wasu ma na zuwa har dakinsu suna bata hakuri akan irin yadda suka yarda da maganar can afarko.

har matrons din ma sun fara kulawa da ita sosai saidai wanda yafi nuna concern dinsa a fili shine mr abdul.

ko kadan ushna batason masa magana amma kusan kullum sai yazo ya mata ya jiki wani lokacin har shi yake miƙa mata meds da warm tea sai ya tsaya ya yita mata magana cikin soft voice dinshi with kind words amma inaa bata kulashi

wani lokacin kuma zaka ga ya tsaya can agefe yanata kallonta da deep concern kamar da gaske ne yakejin tausayinta

ziyada harta fara lura da kamar mr abdul genuinely likes ushna

saidai koda tafada mata hakan awasa ushna bata cewa komai sai dai tadan dauke kai dan duk sanda takalle mr abdul akwai wani abu na musmn game dashi da kokon zuciyarta ta kasa trusting completely.

she just feel like he is genuinely fake kuma baida gaskiya. haka kawai ma tafara jin kmar kowa yafara fice mata aranta, like she wnts to be alone saidai bata son tana nuna ma ziyada hakan a fili sbd babu wani wanda ta sani dayake kulawa da ita da zuciya daya face ziyada she just dont want to push her away.

bayan kwanakin datay tana kwance tana jinya saiya rage yau baifi saura kwana 6 ya rage musu subar camp din ma gabaki daya ba.

a fannin mr abdul gabaki daya hanklinsa bai gama kwanciya ba dan tun ranan yay lissfi yagama tunanin cewa ushna zatazo ta fara sake masa fuska sosai tasaki jiki dashi tagode masa sbd exposing din deeja da yayi amma kuma sai yaga ushna taqi sam ta kara sake jikinta da uban kowa

tunda ta bashi hakuri ta gode masa tun a fili ranar da abun ya faru har yau magana ta fatar baki tsakaninsu yana mata mugun wuya shikansa adame yake dan bai taɓa ganin miskiliyar yarinya me wuyan sha'ani irin ushna ba.

kusan kullum sai ya kira abokinsa faisal sun tattauna akanta dakyar sukazo suka cimma wata matsaya dan ya lura kmr bazai taba samun kan ushna ta sauki ba dolene fa sai yahada da wani abu na daban wanda inhar ya cimma hakan ya sameta akan gadon sa na rana guda ma kawai shikenan yanaji duk wannan uban wahalar dayasha akanta zai zo ya wuce masa dan haryau baiyi sex da kowa ba amma kuma babu ranar da baya latsa yanmata daban daban yakuma yi duk wani wasar banza da yake so yayi da jikinsu, yasaka su turo masa nudes kala kala

shide aynxu jikin ushna kawai yakejin kwadayi dan tun da uwarsa ta haifesa bai taɓa cin karo da kramar yarinya kuma jinin bayi ma na ahalin zamkora data rejecting dinsa haka ba sai akanta, and dats why he just cant let her go dolene kawai ya sameta a duniyarsa jst to prove a point na cewa babu wata mace datafi karfinsa.

yariga yasaka aransa cewa 80% na yan mata da suka taso a turai sunriga sunsan dadin sex da kuma bur*n maza tun da jimawa dan awajensu hakan wata gaɓa ne na girma maybe ushna is jst pretending to be tough kmr areesha tunda yaga garinsu ma daya.

washe gari da ushna taji dama dama sai ta fara shiri zata koma field dan karasa abnda yakawota, saidai ganin da yay kmar yanxu tana dan respecting dinsa as her teacher yasaka yakaraji aransa cewa tabbas zai iya cin nasara akan ta.

batare da bata lokaci yau da yamma suna gama field training ya tarasu duka tare da sanar musu cewa zuwa gobe zasuje ta dayan gefen camp din dukansu students din sa za'ayi camp hunting da mountain hikes dan haka kowa ya shirya dakyau dan da safe zasuna fita amma ba zasu dawo ba sai da dare...

ENJOY UR WKENDS DEARIIES

KARKU MANTA SHARE YOUR VIEWS

ME KIKE TUNANIN ZAI FARU AGABA???

WILL USHNA ESCAPE THIS GOAT?

KO WILL SHE BE HIS WORST NIGHT MARE KUSAN DAI ANCE DAN HAQIN DAKA RAINA SHIYAKE TSOLE MAKA....

THANK YOU SO MUCH FOR THE COMENTS

SURAYYAHMS

***

WE SHAL MEET ON MONDAY in sha Allah

...OUR NEW EPISODES are going to be🔥🔥🔥🔥🔥 WE ALL CANT WAIT TO MEET USH ND SHAM RYT?😂😂😂💔

YOUR COMENTS SHUD GINGER ME AGAIN ABEG🤝