busted
by @surayyahms
20...🦋🦋🦋
SURAYYAHMS
Tales of the wazeeris
washegari da safe tun kafin karfe shida da rabi ya cika dukkanin students din grp B suka fara haduwa awajen field departure point dinsu kowa yay shiri tsaf yana dauke da karamin hiking bag dinsa a baya wani irin sanyi mai kaifi ne yake kadawa acikin dajin camp din har wasu students din na rawan ɗari saboda sanyi.
ushna dake tsaye kusa da kawarta ziyada ta gyara zaman dark hoodie dinta ahankli tana kokarin daidaita numfashinta dan har yanzu kanta na mata wani irin nauyi saidai bata son asake mata kallon kamar ta cusa damuwar abunda ya farun arantane dan haka kawai sai ta daure ta fito.
suna fitowa gaban mota sai ga nan mr abdul yasha wanka da stylish cream colour long overcoat na sanyi ya karaso cikin fancy car wanda tun daga nesa ya dasa kwayar idanunsa a kan ushna yana lura da komi nata musmn yadda take avoiding bayarda attention dinta akansa
yana gama parking ya karaso kusa dasu cikin mature calmness dinsa mai sanyi...
.... as usual da sakin fuska ya gaggaisa da sauran student dinsa snn ya kalle gefensu ushna yace hope u are feeling better today ushna..
kafin ma ushna tace wani abu ziyada tay saurin amsawa da murmushi tace
..alhamdullh,she is trying sir...
ya gyada kai ahankli baice komi ba haka har suka taho location akn lokaci nan da nan suka fara activities
camp hunting dinsu na yau sosai yayi matukar kayatarwa students kowa yana yawo cikin forest trail ana taking grp pictures ana wasa da dariya wani lokacin kuma instructors ko mr abdul dakansu sukan tsaya su musu practical survival lessons inda ake sakasu su suyi observing real locations, sai yayi creating group for natural competition inda yake nuna musu why places matters what demand nd supply looks in real life, Location value da kuma uwa uba
Consumer behaviour irin why people choose where to go and live a matsayinsu na economics students dan afadada tunaninsu da kaifin basirarsu.
ushna kuwa duk da jikinta babu wani karfi sosai amma hakan bai hana ta kasancewa the smartest thinker nd problem solver acikin activities din ba, sosai ta karayin farinjini da samun karbuwa har awajen wanda suka zageta dacan baya.
babu wanda ya lura da yadda mr abdul yake cigaba da taka rawar nuna kansa a matsayin mutumin kirki mai tsananin tausayi
dan duk inda ushna take kwayar idanunsa na yawone kanta idan zatahau wani steep path zakaga yazo ya tsaya kusa da ita kai ko da tari ta danyii zai tambayeta lafiyarta
student naturally feel like kawai mr abdul really cares about ushna ne sbd sharrin da aka mata akansa.
sai dai kuma duk sanda ushna ta dago idanunta ta kalleshi shikansa yana ganin kmr da akwai wani abu game da ita dayake rejecting fake softness din san nan duk yarasa meyasa har yanxu bai ya burgeta.
har na tsawon kwana uku suka cigaba da xuwa wannann field training dinsun lafiya a rana na hudun ne lkcin ana saura kwana biyu su bar camp komi ya fara sauyawa
yau tun safe garin ya sauya sama yay luff da tasowar iska mai dan karfi ga wani irin sanyi yana kadawa amma saboda camp rules sai babu wanda ya damu.
haka yauma students suka shiga mountain trail din tare da duka instructors dinsu aka fara fun activities aka sake rabasu location daban daban amma kusa da juna dan kar wani ya baçe a jejin
yau kusan recreational actvities masu tsauri akeyi mr abdul riqe da water bootle ahannun sa da yasha rabi yana dan zagawa yana duba su daya bayan daya a a mtsayinsa na babba
ya jima a sashen su ushna yanata kallonsu ganin duk sun gaji kma ushna tana kkri sosai sai ya matso kusa da kulawa ya mika mata bottled water din dake hannunsa yace "well done. take a sip, dont stress urself too much okay?
ushna ta karba batare data kalleshi dakyau ba dan dama tagaji sosai tace..thank you sir tana shanyewa ta cigaba da abunda ke gabanta
cikin zuciyarsa kuwa wata shuumr mrmushi kawai yayi dan yariga yasaka aransa cewa yau yaune ranar da zai cimma babban burinsa akanta koda tana so kobataso shiyasa ya saka kwaya a ruwan wanda zai na gajiyar da ita ahnkli ahankli har sai yagama bibiyr hanyar jininta ya gama nakasata gabaki daya
at first ushna bata ji alaman komi ajikinta ba, sai after few hrs can wajen karfe shida na yamma kowa ya gama tara data an gaji ana shirin saukowa daga hill climb side kawai yayyafin ruwan sama mai karfi ya fara sauka kadan kadan
nan yara suka fara saurin kkrin komawa inda buses dinsu yake alokacin ne kuma ushna dake kokarin saukowa taji ilahirin gabobin jikinta kaf sun sace tafara baya baya
tanajin student na krin gudu kusan kowa zai xo ya bangajeta ma ya sauka batare da lura ba.
wani yuyuuuu tafara gani kmar hazo hazo tafara tafya ahnkli tana jin kafafunta namata nauyi sosai kan kace wani abu anwatse ya rage itace abaya baya
daf tazo sauka knan sai tadan zame zuuu tay kasa saboda laka ta buga kanta akan wani itace
nan take jini kadan ya fara fita daga gefen goshinta gabanta yayi mummunan bugawa.
ahankli ahankli sai taji kamar tafara daukewa takasa motsi akasan idanunta na rufuwa dakansa kmr na wacce akayiwa allurar bacci she was trying to keep her self awake amma inaaa.
can sai taji ziyada tayi ihu cikin firgici tace
..ushna...ush are u okay? tana kkrin dago ta daga kasa caraf sai ga mr abdul yazo da gudu yana kuwa isowa kansu xiyada taga ya wani durkusa gabansu yanamai cewa “damn it… meye faru? tun bata amsa shi ba taga ya dago kan ushna din ahankli yana kallon wajen da ta ji ciwon
lokcin tuni ushna ta rufe ido tana jin kanta namata wani irin juyayi like she is temporay paralysed bata iya motsi bata iya magana kawai sai tanajin kanta kamr zatay bacci.
students din kuwa tuni suka fara shigewa cikn buse saboda ruwan sama dake kara karfi
mr abdul dake kkrin tsaida jinin yariga ya san drugs din ne ya nakasata, can ya daga kai cikin sauri yakalle ziyada yace my dear you need to move dont wait here.
cikin damuwa ziyada tace but sir what about ushna?i am fine being here banason natafi na barta.
ya dago yana kallonta cikin serious face yace
just go i’ll take care of her, yanxu zan kawo ta asibiti kije ina bayanku
kafin ma ta budi baki ruwan sama ya kwace da ƙarfi ya fara sauka sosai kamr da bakin kwarya cikin rikicewa da hayaniya buse din yafara kkrin tashi dede
lokacin da ziyada taji ta kara firgicewa tanaji kamar bazata ita kyale ushna ita daya ba duk dama bata kawo komi aranta akan mr abdul ba
har tafara gudu zataje wajen bus din ta sake yin kwana zata dawo caraf taji instructor ya jata ya jefata ciki tana shiga bus din kuwa motar tabar wajen da gudu aka nufi camp hostel dasu
wani irin mayen mahaukacin dadi mr abdul yaji aransa da plan dinsa yay aiki, nan yay sauri ya dauki ushna cakkk musmmn dayaga bata motsi ya sakata a motarsa ya fara bin bus din da sauri dan baison ace ziyada tay suspcting wani abu daga gareshi.
aikuwa ganin motarsa datay abayansu yana tahowa da slow speed yasaka taji hanklinta yadan kwanta duk a tunaninta hala camp clinic zai kai ushna.
after few min da isowarsu bakin sai ta dena ganinsa gashi tanaso taje clinic din amma ruwan yay ƙarfi sosai ga iska bazata iya fita bama.
adan dole ta hakura ta zauna a daki ita daya duk dama ji tay kmr takasa taɓuka komi
********
after few Hours
wajejen 10pm na dare maganin yasake ushna tawashe tareda dawoa cikin hayyacinta ahnkl ta bude idanunta nan ta tsinci kanta acikin wani dimly lit lodge room, tana kwance akan wani gado me laushi daga ita sai wet T shirt dinta da dogon wandonta dake jikinta tun safe, long natural hair dinta ta barbaju ya malala akan pillown data kwanta sautin ruwan sama mai karfi ne kawai yake tashi awaje tare da walkiya lokaci zuwa lokaci.
gabanta na wani irin faduwa ta motsa jikin ta zata mika sai wani irin azababben ciwon kai dana mara atake suka tokareta bata san sanda ta dafe goshinta dasauri ba musmn jin kanta nawani irin juyi da sarawa da ƙarfi...
ga mararta da cikinta yafara murdawa da matsanancin ciwo
ta runtse idanunta tana jan numfashi ahankli atake memories din dazu suka fara dawo mata ahankli ahnkli tundaga kan zamewarta har jin saukar ruwan sama da zuwan ziyada da mr abdul.
for a moment she tot tana asibitine nan da nan kuma ta dago kai tana kallon wajen da taken dakyau, gabanta ne yafara bugawa da sauri sauri saidai kafin ma ta gama tantance dakin sai ga mr abdul nan ya fito daga dayan bangaren room din dauke da wani guntun towel ahannunsa daga shi sai dogon wando da men vest data kama masa jikin sosai
yana ganinta ta farka yasauke ajiyar zuciya dasauri yace oh thank God, sai ya kraso kusa da ita da kulawa daga tsaye yace "sannu ushna how u feeling?
da wani irin tsoro me tafeda bugawan zuciya ta matsa baya kadan tanata kallonsa cikin rashin gane komi kusan a rude tace
"where am i?
yana murmushi yace “you are in my lodge.
gabanta yasake wani irin muguwar faduwa kawai sai taga ya taho ya zauna kusa da ita ahankli yace...“easy okay? kin fadi ne daxu kin buga kanki and you passed out sannan ruwan saman nan ya hana in isar dake camp clinic dats why kawai nakawo ki nan lodge ina..
ta runtse ido tana dafe kanta magana har na kagewa a bakinta tace
okay, but am fine now i want to go. ganin baice mata uffan ba,da sauri cikin yanayin tsorata dashi tay yunkurin miƙewa sai yuuuuu taji ta dawo baya jiri me karfi hade da wani irin murdawan ciki,atake taji wani abu medan dumi yanamai sauka acikin pant dinta da alaman period inta yataho...
cikin runtse ido tace innalillah wa inna ilaihi rajiun. sai ta koma ta dan zauna dan kar ta fadi kasa ta riƙe cikinta dake ciwon ahnkli
fuskarshi bai nuna alamar komi ba ya mike tsaye da sauri dk ya dauka ko sanyi da ciwon kai kawai takeji
yace "pls wait here zan je kitchen na kawo miki warm tea bfr you take something for the headache kinga in kin sha saina rakaki ki tafi hostel ko
kafin ta iya cewa wani abu taga wai har yafice daga room din zuwa kitchen area
cikin rasa nyi ushna ta sauke numfashi tana kokarin daidaita kanta
saidai ciwon cikinta na kara tsananta cikin fashewa da kuka ta dafe mararta cikin wahala ahnkli ta sauko daga gadon ahankli ta miƙe tsaye kafafunta na rawa kadan saboda body weakness din jikinta can sai idonta ya sauka akan first aid box dake cikin wani long side cabinet dinsa dasauri sauri ta karasa wajen tabude drawer ahnkli tafara neman painkillers da zai rage mata ciwon ciki dan ta samu ta gudu tun kan ya dawo
tana bude drawar da tunanin magani zata gani akaron farko sai kwayar idanunta suka sauka akan wani small luxury paper bag da alama na shopping ne
casually ta janyoshi kasa kadan sai taga wani takardan bank ne aciki wanda yake nuna cewa jiya da dare yaje wani designer store yayi window shopping da memorised bank pin din matarsa.
sun bashi takardan ne sabida ya zama shaida tsakaninsu da shi sbd baije da Atm card ba haddace pin in yayi yace musu da snnin matarsan yake aikata komi.
duk ta bincika bataga sunansa kona matar ajiki ba amma the indication on d form says it loud nd clear he is a married man.
numfashinta ya tsaya cak idanunta sukadan fito waje in disbelief kawai saitafara dube dube koda zataga ID card dinsa amma bata gani ba saidai akwai wasu pinned folded papers na couples reservation packages aciki wanda zai iya yuwa daga angama camp din nan wajen matarsa zai nufa
gabanta yayi wani irin mugun faduwa aranta tace so, he is married…shine yaketa karyaa yana zubawa yan mata karya yana yaudararsu
mamaki ne ya lullubeta lokaci guda tafara tuna duk irin flirting dinsa da soft concern dinsa wa mata ashe ma wai married man ne?
kafin nan ta gama processing abunda take gani sai taji kamr muryarsa natashi daga kitchen area da alama yana waya ne.
dama tuntuni bata aminta dashi ba she tot he may be talking with his wife
kasa kasa cikin sanda ta rarrafa da ciwon cikin ta karaso wajen ta laɓe ko numfashnta bata sake ta saukar yadda zaijita ba
word na farko dataji shine ..yeah she finally relaxed…sannan taji yace“guy karka damu tana shan tea din nan shikenan, ai nayi me wuyan tunda na kawo ta nan ko?
jikinta atake yafara rawa rawa tadan leƙa taga sai gauraya tea din yakeyi da spoon yana jira kwayar daya saka aciki ya narke
numfashinta yasake tsayawa cakkk jikinta gaba daya yayi sanyi
muryarsa ta sake fitowa sarari cikin kasalalliyar murya yace relax mana kai dai zan baka labari gobe amma na saka dosage din enuf koda na kwana da ita yau bazata sani ba i highly doubt if she is a virgin wallh bazata gane inna ci ta ba..
yana fadin hakan ya kalkale da wata kalar shuumar dariya ahnkli yace ahhh ya bazan sani ba ai wancan kawartan da aka kora yar hannu ce kuma atare suke yawo kasan dai birds of the same feather must flock together,nide yau kam wallh saina dandanata dan yadda ake sanyin nan bur*na yay ƙarfi gashi koda naje gida bazan samu ya isheni ba kasan my wife is pregnant again gara na rage zafi tun anan.
tsabar firgici da tsoro da ushna taji atake taji ciwon marar ya wani tsaya cakkk gabanta yawani irn mummunan faduwa batama tsaya jin sauran hirarsan ba atake ta rarrafa ta dawo dakin tay maza maza ta maida drwer
tarufe matsanancin tsoro ya lullumeta
dawani irin karfin halu tafara kkrin controlling numfashinta wanda ko
seconds batayi ba sai ga nan mr abdul ya fito dauke da steaming tea cup da maganin ciwon kai fuskarshi dauke da wata innocent smile kamar bashi ba.
tsabar ta tsorata a kangare take kallon sa harya karaso kusa da ita. yace “here, drink this first. it will help with the headache
dakyar ushna ta dago kwyr idanunta tanata kallonsa dan akaro na farko kenan dataji wni irin tsoronsa ya shiga zuciyarta
ganin bata karba tea din ba saiya aje snn ya tsaya yana kallonta da calm smile
“why are u looking at me like that?
cike da tsaurin ido da karfin hali ta dan daure fuskarta dan tasan he will rape her nd black mail her inta nuna a fili cewa tana tsoronsa
ahankli ta daga ido ta kallesa kai tsaye tace.. "i know who you are.
atake murmushin dake fuskarsa ya dauke cak
yace what?
nan ta dago idanunta again tace..You are a married man arent u?
shiruuu yay harna scnd biyu sai ya dan forcing smiles akan fuskrsa zai matso kusa da ita
tamike tsaye ahankli tace why did you keep lieying to everyone abt ur real personality
ya karaso kusa da ita da sauri yace kee wai a ina kikaji wann karyan haka?
sosai kansa ya dan daure dan yasan da call dinsa taji da tsoro kawai zataji
ganin bata amsashi ba
ya sassauto da murya da lallami yace "hey... listen to me first dear, kawarki deeja ce ta gaya miki haka?cmn dear, you know she is dumb kishi dake kawai takeyi dan tasan ....
sai yay shiruuuu...
can ya dago ya kalleta da wani irin yaudaren fuskar tausayi yace ..khadija tasan da cewa babu wanda nakeso a zuciyata kamar ki.. i love you... ryt frm d day i saw you i fell in love with you ushna...
pls dont believe her tagaya miki hakane dan ta hanaki karban soyayyata, she even try to set u up dan akoreki a camp din nan dan ta hana soyayyr dake tsakanina dake yuwa ko har kin manta?pls babygal, i ....lo..ve
kafin ya karasa furta kalman "love you" din yaji wani tasssssss tawatsa masa wata zafaffen mari wanda kafin nan yadawo hayyacinsa yadago kai har tadauki tafasshen ruwan tea din yanadan mike kansa tsaye tawatsa masa a fuskarsa atake yaja baya cikin wani irin ihu da radadi yace “fuck!”
muryanta na rawa rawa da karfi tace "yeah..FUCK YOU! i knw what is in dis tea,. snn ka kalleni dakyau Abdul or whoever you think you are,..i am way out of ur cheap ass leaque..nafi karfin in hada jikina dakai har abada, shi wnn abunda kake nema awaje na din in sha Allah har ka mutu bazaka sameshi ba....wawa kawai..kazami....mtsww
cup din tea dake hannunta ta jefeshi dashi daga nan ko tsayawa neman jacket dinta ba tay ba atake tabude kofar gidan da mugun gudu ta fice waje ruwan sama mai karfi na dukan jikinta ta doshi hanya kamar ba ita ke jn mugun jiri da ciwon ciki ba ta wani irin falfalawa da gudu
fuskarsa yay jaaaa inda ta watsa masa tafasashhen ruwan tea yana masa zafi sosai yana goge idon yafara lalume yana binta
“USHNA...come back here..
daga can nesa takejin muryansa saidai ko waiwayowa batayi ba
ta cigaba da gudu cikin dare da ruwa ga dan uban tsoro ga nisa.
she ran for almost 30 min snn tafadi akasa taci kuka dakyar ta mike da dingishi ta dinga tafiya har ta isa hostel dinsu dakyar.
samu tayi ziyada tay bacci da tea agefen ta da alaman bata jima da baccin ba, jikinta na rawa rawa ga tsabar sanyi daya kamata sosai har tana kyarma ta karaso ciki tana dingushi har tsuguna ta jawo jakarta data gani agefe nan ta dau magani tasha both pain killer dana head ache sai ta zauna anan akasa tumus tanamai zubda sabbin hawaye ahankli for good one hour tana tuna komi daya faru har saida taji ta dan dawo hayyacin ta snn tagane cewa zama a camp dinan fa bai kamata ba, dama kuma ai gobe ne ranar su na karshe so babu wani amfanin zama dan batasan me mr abdl zaizo ya kulla mata na sharri gobe ba
ga sanyi da zazzabi dan har yanxu jikinta bai dena rawa rawa ba haka ta tattaro jarumta ta mike ta tattara inata inata tasaka a jakanta withn 10 mins ta bar hostel din, she was so lucky wani dattijon patrol police officer ne ya sameta tana tafiya tana kuka yadan mata questions dayagne cewa ba irin late night party gurls din nan bane sai ya dauketa a motar hukuma yakaita har gidansu acikin daren ya ajeta.
wajajen 12;39 am na dare ta iso dake she has her own key dan haka tana bude gidan batare da ta danna door bell ba, dakinta kawai ta nufa tana aje kayanta ta nufi wajen wanka dan bakaramin zuba jinin al'adarta yay ba sbd wann tsoro da tashin hankli data shige ciki.
tunda ta watsa ruwan zafi tazo ta saka pad ta kwanta shknan wani bacci me shegen nauyi ya kwasheta bazata dan bakaramin razana da ciwo jikinta yake mata ba..
COMENT
SHARE
LETS DISCUSS
SURAYYAHMS
TALES OF THE WAZEERIS
***