KUDURAR ALLAH

Introduction

by @zahrawriter12

Follow this link to join my WhatsApp group: ***

*KUDURAR ALLAH*

*NA*

*FATIMA ADAM*

********

```Godiya ga Allah da ya bani ikon Fara rubuta wannan littafin wanda ya kasance littafina na farko Alhmdllh Masha Allah Godiya ga reki auntyna hassana iyayi (maman nuur) da Kika bani kwarin gwiwa akan rubutuna Allah ya bar zummunci amin.

______________