Dubai
by @surayyahms
21...🦋🦋🦋
SURAYYAHMS
Tales of The wazeeris
8:00 pm
Dubai international Airpot.
koda minti daya karfe takwas na dare bai wuce ba jirgin ushna ya sauka a dubai intl airport wanda tundaga nan komi ya fara bata mamaki, the luxury, the lights, the soft life.....its a whole different atmosphere entirely saboda ita a london cikin turawan nan kawai tay rayuwarta bata taɓa zuwa dubai ba.
it took her like 10min tagama komi da komi tana fitowa arrival gate taga wani well dressed Arab man dauke da placard da sunanta ajiki suna hade ido yace “Miss Ushna?ta gyada kai ahankli tace yes. cikin kulawa ya karbi trolley dinta sannan ya kaita wajen wata black luxury suv
wani irin faduwa gabanta ya dingayi she was like all this for me driver kuwa ahnkli yake tukata zuwa masaukin ta, can ta sauke ajiyan zuciya tafara kallon Aesthetics na dubai ta window cikin nutsuwa tana murmushi mai sanyi..
wayarta tasaka tana daukar snap video na dogayen buildings da luxury cars, night lights komai na bata wani irin different feeling da bata taba jinshi ba.
after almost thirty minutes of drive motar ta tsaya a gaban wani luxury five star hotel me suna Maison Zafira hotel.
tsabar haduwar wajen saida idanunta suka dan budu kadan cikin mamaki ahnki tace masha Allah, driver yana gama parking motar tun bata fito ba sai ga wasu staff, tana sauka taga sun karbi kayanta cikin respect suka rakata har suite dinta babban daki aka bata a sama room 090.
lokacin data shiga room din sai da ta tsaya cak tanata kallon wajen from floor to ceiling, windows, soft gold lights, expensive interiors ga wani dan uban city view
a hankali ta sauke ajiyar zuciya karon farko cikin kwanaki masu yawa da ta danji kanta soo light nd relaxed,lallai arziki duniya ne, dan duk wanda yace maka akwai wani dadi acikin zama cikin talauci toh baiga arzikin bane.
bayan ta huta kadan ta miƙe bata bata lokaci ba ta shiga bathroom nan ma taga babu wani abunda babushi na amfani nan ta bude white warm bathtube ta tara ruwan wanka mai qamshin dadi da dumi
saida ta cire pad inta ta wanke jikinta sann tashiga ahankli ruwan dumin ya ratsa jikinta sosai tabi ta lumshe ido tana jin kamar duk anxiety da stress din dake jikinta na ficewa daga jikintan da kadan kadan
for the first time after many days she felt safe, taci minti 20 anan bayan tay wanka tsaf ta gyara gashinta tay brush da few skin care routine,shortly after dat ta fito daga bayin sanye da soft white robe ta tsaya agaban madubi tanamai goge gashinta ahankli da dan karamin towel data riko.
dake gashintan natural ne kuma yana da tsayi da cika tafara tsanesa kenan taji wayarta ya fara ringing, da sauri ta tarkata jikakken gashin duka ta daureshi acikin towel din snn tajawo wayar ta dauka daga kan bedside table
tana ganin sunan addarta Arisha taji gabanta ya dan fadi dan tasani sarai areesha ba irin mutanen nan bane da zasu kirata by this time haka kawai babu wata dalili.
kai tsaye ta daga wayar tanadan maida numfashi ahnkli tace salam big sis..
daga dayan bangaren kuwa muryar arisha ce yafito cikin salon calm elegant voice dinta tace “finally…i have been calling your line since afternoon baya shiga ina kika shiga haka?
ushna ta dan gyara zamanta akan stool cikin lumshe ido da budewa tace i was on the plane sis.
Areesha tace “plane? to where?
ushna ta danyi shiru can sai tace "Dubai...
ji tay areeshan tayi shiru har na wasu dakiku sai can cikin muryar kasaita tace hmm habibtii kenan
..so yanzu har kin fara zuwa dubai amma baki ga dalilin da zaki fada min ba ko?
ushna ta dan cije lips dinta da shagwaba tace Big sis ba haka bane, it was just sudden kuma dama harkan school ne kinga babu lkci
Arisha tace “hmmm..
ushna tasani sarai wannan hmmm din nata nada wani maana sai bata dai ce komi ba.
sai can areesha ta sauke ajiyar zuciya kadan tace “tunda harkan schl ne ai ba komi...i miss you though.
lokaci guda ushna tay murmushi me sanyi tace i miss you too sis
areesha tayi karamin dariya tace liar, if you actually missed me da tuntuni kin kira kin fada min.
ushna ta dan murmusa ahankli batare data jaa maganar ba dan tana tsoro karta fada gobe babansu ya kira yace ta koma gida
cikin softer tone Arisha tace..how was the flight?
tace fine actually…im just tired. ya su mama da grand ma.
Arisha tace lafyansu kalau muna managing rayuwa anan Alhamdul sai yaushe zaki bar dubai in?
casually ushna tace bansani ba amma naji director dinmu yace wai bazamu jima ba.
da karamin murmushi arisha tace anyway ko ma yaya ne zanyiwa baba magana adan barki kizo gida hutu bcos i think im finally going to get married soon.
lokaci guda ushna ta dago kanta da sauri tace…seriously
cikin wata kalar muryar nishadi tace yes, but nothing is confirmed yet though.
ushna ta kyalkyale da dariya tace masha Allah addana amma waye zaki aura..
tana murmushi tace “kin tuna yarima dat i once told you about…?
nan take ushna tay jim can sai kuma tatuna tace ohhhh the one from tharim vale haaaaa i thought you were joking that time..
da sauri Areesha tace “i wasnt sbd ina balain son shi sosai,ushna i have had the biggest crush on that man for years kuma in sha Allah ni zai Aura nan bada jimawa ba
ushna tayi dan dariya tace...“wow…xanso naga waye ne yariman nan dakika jima dashi aranki haka,gasky ko dan soyayyar dakike masa dolensa ne ya so ki kuma ya aureki
areesha tay wani irib murmushi with a dreamy tone tace ai saima kingansa wllh, gayen ya hadu ne na fitar hankali ga dukiya na bala'i ga sarauta da daraja agidansu. you know those kind of Alpha men wanda presence dinsu kadai yake zazzage zuciya? old money, royal blood, very powerful, and he is insanely handsome?
ushna tayi murmushi ahankli tana dada jingina da kujera tace yes yess yess.
"toh gayen nan ya wuce haka...all my life ban taɓajin ina son wani namiji kamrsa ba dan ya hadune ta ko ta inaaa, yanzu da ake ta baza jita jitar wai zai dawo gida soon i have to make a move
ushna tace well, im happy for you Allah yasaka yasoki fiyeda yadda kikayi dakon sonshi arannki
da murmushi areesha tace Ameen my little princess, can tayi shiru kafin nan muryarta ya canza zuwa calmer nd serious tone tace little princess kina dai min addua dan inyaxo ya so ni din, dan Auren nan bawa kaina kawai zanyi ba har daku cos things are really changing, our royal home isnt as financially powerful as before, we have too many debts, too many political pressures daga wajen makiyan baba.
ushna tayi shiru tana sauraro batace komi ba areesha ta cigaba da cewa da muryan tausayi...
"inhar na auri yariman tharim vale, nan ne komi zai iya canza mana kmr kiftwar ido da bismillah, snn duk wani big connections da respect da influence da investments da baba yay asararsu a shekarun nan duk zasu dawo, plus i actually like him so is not even sacrifice. ji nake kamr Nice matar yarima na qaddara dan irin son da nake masa araina daban ne.
ushna ta sauke ajiyar zuciya ahankli dan ita kanta bata san dalilin da yasa zuciyarta bata taba sha’awar irin wnn royal marriage din ba
shiyasa duk lokacin da aka kawo maganar aure na royalty ko power sai taji kamar ana magana ne akan gidan yari.
cikin sanyin murya tace big sis in sha Allah everything will work out for you
Areesha tace "In sha Allah, "so what about you? ke bazaki yi aure bane. ko haryau baki fara saurayin ba..ure almost 21 kode boye min labarinsa kikeyi
da sauri ushna ta girgiza kai kmr wanda arishan ke kallonta cikin yatsuna fuska tace no please..
areesha tayi dariya tace...hmm i knew it, wato kinje kin dauko raayin turawa ko?
cikin yamutsa fuska again ushna tace that lifestyle is just too stressful so nake na samu aikinyi tukuna kinga idan kikayi aurenki nima zan na taimaka ma su baba da dan abunda nake dashi
Areesha tace hmmm says the little princess herself, toh shikenan.
can kuma tadan sauke numfashi ahankli tace
anyway kije ki huta you sound exhausted.
ushna ta lumshe ido kadan tace yeah i am abit.
tace okay sleep well habibti duk abunda kike ciki ko ban dauki wayarki ba ki tura mun text kinji.
ushna tace toh...i love you
karamin murmushi tayi tace love you too good night princess...
daga haka suka katse wayar Areesha ta ja wata arniyar tsaki ganin bata samu bayani gamsashen akan zuwan ushna dubai ba toh hala dai bawani abu bane haukar schll din ne
ata dayan bangaren zuciyarta kuwa wani kalar shuumin murmushi tay dan ta riga ta kulla aranta cewa bazata taɓa gayawa ushna cewa Tharim vale ne asali suka bada dokar auren yarjejeniya tsakaninsu da yarima ba bare ma har ushna tafara saka rai akan yarima, gara kawai tay ta zulmata a rami da tunanin kawai childhood crush ne, snn tana so tay auren ne dan ta taimake babansu da kuma ahalinsu, ko kadan bataso ace kyakkwar kanwarta data jima tana jin haushi da kishin irin ilimi da uban kyaun da Allah yayi mata aranta itace abokiyar takararta akan yarima
daga haka ushna ta mike ahankli ta fara night routine dinta duk dama tana da matukar son kulawa da skin dinta but naturally fatarta irin me tsananin laushi da healthy glow din nan ne kai kace acikin ruwan madara da zuma take wanka.
fuskrta dauke da murmushi ta fara da gentle cleansing da dior La Mousse cleanser sannan ta bi da Charlotte Tilbury glow toner after that ta shafa little drops na Dior Capture Totale serum kafin nan ta rufe da Tatcha water cream moisturizer, jikinta kuma ta shafa Chanel body lotion me sanyin kamshi ta dan fetsa turaren jasmine kadan a wuyanta da wrist dinta atake dakin suite din ya daukaa da wani irin luxurious feminine scent.
dan ushna tana daya daga cikin irin yan matan nan ne masu clean expensive aura wanda ko babu makeup a fusrkta yanayin body shape dinta da soft body curves, flat tummy da small waist ga dogayen kafafunta masu sulɓi da sheqi kusan komai nata na daukar ido even without trying too hard
bayan tagama skin care dinta ta bude akwatinta ta ciro wani silky modest sleep wear cream color me
doguwar trousers da wata matching satin long sleeve top bayan tasaka tadaura karamin inner scarf dinta ahankli sannan ta kwanta akan fluffy bed din tana kallon dubai city lights ta glass window daga nan within minutes bacci mai nauyi ya dauketa..
#SURAYYAHMS
SHARE
COMENT
TALES OF THE WAZEERIS
***