PAGE 1
________________Maimunatu ce tafe kan hanya ta fito bakin layin unguwarsu, wurin shagunan bakin unguwa haka. Domin samun abinda zata saka a bakin salati, sanmakon da tayi shine yasa ta fito da wuri tunda wasu masu shagunan ma basu bude shagunansu ba, wuri ta samu ta zauna tana jiran zuwansu, lokacin da 7:30 na safe tayi sai gashi sun fito kowa yana buɗe shagonshi, Maimunatu baiwar Allah ba kowa take jiran buɗe shagonshi ba face Alh Musa Mai kanti baki layinsu, ko da ganin zuwanshi ya buɗe shago Maimunatu wani sanyi taji a cikin zuciyarta, tashi tayi tana faɗin, "Bismillahi" kai tsaye shagon ta nufa.
Tana zuwa bakin kofar shagon tayi masa sallama "Assalamu alaikum" ya amsa mata da, "Ameen Wslm" sanan ya kara mata da sannu da zuwa ya cigaba da fadin, "Kece haka tun farar safiya?" Ko da jin hka cikin fara'a ta amsa da, "Eh zuwana kenan na hango shagunan naku duk a rufe suke shiyasa na samu wuri can na tsaya domin ganin fitowarku Alhamdulillah, cikin abunda bai wuce rabin sa'a ba sai gashi kun fito"
"Allah sarki ina ce dai duk gidan lafiya?"
"Eh Alhamdulillah, amma kasan abunda ke tafe dani"
"Mekenan Malama Maimunatu?"
"Alhamdulillah da sauki, Alh Musa nazo ne a sake taimaka mana kamar yadda aka saba mana da can"
Ko da jin wannan furuci nata Alh Musa Hade rai yayi yana faɗin,
"Eh tom gaskiya ni kam yanzu nayi iya abunda zan iya gaskiya indai maganar wani bada kaya ne, ko wani bashi tsakanina daku yanzu gaskiya babu shi, saboda wanda akai ma na bayan baku biyani ba, saboda haka ba zan sake kara baku wani bashin ba ina mai baki haƙurin hakan kuyi hakuri dan Allah!"
Ko da jin haka bata sake cewa komai ba, duk jikinta mutuwa ya yi kamar an mata duka ta rasa abinda ke mata daɗi.
Bata san lokacin da fito daga cikin shagon Alh Musa ba, can ta kara gaba wani shago wanda ake kirashi Sani Master, ko da zuwanta sallama tayi masa ya amsa tayi Sa'a shagon nashi ba mutane aciki daga ita sai shi shagonsa babban shago ne shima domin komai yaji acikin shagon ne Allah ya rufa masa asiri, cikin fuska mai dauke da murmushi mai narkar da zuciya ya fara mata mgana,
"Sannu da zuwa tawan oyoyoyo lale maraba"
Ko da jin haka kallon shi tayi ta watsa masa harara tayi taja tsaki Mtswww tana fadin,
"Innalillahi menene haka?"
" Kamarya innalillahi sai kace kinga wani mugun abu? Kuma sai kace ke ba yar gari ba? Haba mana ki zama wise mana"
Ko da jin haka sake kallonshi tayi, tana cewa,
"Astagafirullah Allah na tuba, wallahi kullum addu'a nake Ubangiji Allah Ya hanani mugun gani mugun ji da sharri mutanan banza mtsww"
Ko da jin wannan furuci Sani Master Hade rai yayi yana fadin,
" Okay dakyau meke tafe dake?"
Cikin muryar van tausayi tana fadin,
"Dan Allah ka taimaka mana, na sake dawowa wurinka ne badan komai ba sai dan ka taimaka mana dan Allah kuma ina son ka manta da duk abunda ya faru abaya dan Allah"
Hummm
"Impossible bazan iya ba kemah kin sani na fada miki ba tun yau ba, indai kina son abun hanuna to dole ne nima ki bani abunda nake bukata awurinki"
Yana fadin haka yayi shiru da bakinsa, ko da jin haka cewa tayi,
"Innalillahi Yanzu kana dan uwana musulmi ba zaka duba halin da nake ciki ba, kuma ka dubi girman Ubangijinka mahalicinka ba, sai neman abunda Allah zai fushi dakai dan Allah ina sake rokonka dan Allah karkace aa wallahi ina cikin wani mawuyancin hali gashi na rasa samun wanda zai taimakamun sai Allah sai kuma ku yan uwana musulmai da nake saka ran zaku taimakeni dan Allah kaji kai taimaka ka bani bashinan insha Allah zan biyaka kudinka nan kusa bada jimawa ba"
Ko da jin wannan furuci nata tun tsurewa yayi da dariyar mugunta yana fadin,
" Muddin ba zaki amince da bukatata akanki ba ga hanya nan ki kama kanki"
"Shikenan Nagode sosai na barka lafiya"
Tana gama fadin haka ta kama hanya ta nufa gida.
Bayan Maimantu ta dawo gida takaici da kuma abun duniya sun isheta ta rasa ina ne zata saka ranta, kujera ta dauka ta zauna tsakar gida tagumi, ta fara zancen zuci.
"Ohhh ni wanan rayuwa ina mutum zai saka ransa ne! Oho?" Haka ta cigaba faɗi "kama fita neman aikin shima ba zamu zakai ba, mutane duk sun bi run rike komai sun hana mara si sukuni, duk yadda kake son tsira da mutuncinka amma abun sai yaci tura....." Zaune take kan kujera ta zaman tsakar gida, shiru tayi abunta sai faman zancen zuci take domin yau rabonta da saka wani abu abakin salatinta tun daren jiya.
Ga shima ta fita nema ma musu abunda zasu zamu suci, ko d bashi ne amma abu ya ci tura, bata samu komai ba sai dai bakar mgana da maganganun banza data samu wanda sukai mata katutu a cikin zuciya.
Ana cikin haka sai bacci kawai ya kwashe ta, ta fara mafarki gashinan da taje wurin Sani Matser mai shago ta samu abunda take so, ma'ana dai kawai ta amince da bukatarshi bayan ya gama hada mata mawai ta bishi suka zagaya nan bayan shagonshi akwai wani store nan suka bude suka shiga saboda su more rayuwarsu suci karansu babu babba saboda idan cikin shagonsa ba wurin da zasu more su raƙashe sosai,
Suna shiga da sauri ya kai hannun shi ya rike nata cike da murmushi, wani dakin kuma suka shiga acikin store din kai wow wonderful, yayi kyau sosai ya haɗu gaskiya ciki akwai wurin hutawa sosai na musamman aciki,
Ba wanda yasan da haka sai wanda ya shiga ciki zai tabbatar da hakan, itama kanta mamaki tayi ganin haka, wurin part ne guda wanda mutum zai iya zama shi da matarshi akwai falo da komai da komai na gida dai dan matsakai ci an masa tsari da kuma design na zamani wanda hakan yayi matukar sawa yayi kyau sosai.
Ko da shigar shi bai tsaya bata lokaci ba ya fara rungume abunsa yana shafata sai lumshe ido suke wasu matsa da yawa nonuwanta da suke a tsai tsaye suna kallonshi, ya saka ta kasa control kanta ihu tayi zafin matsar dataji, ko da jin haka maza yayi sauri yasa hannunshu ya rufe mata baki nan take duk da ba kowa wurin amma dai hakan yasa ya kasa natsuwa sai da ya toshe mata baki..
Binshi tai da kallo yayin da shi kuma yasa hannu yana cigaba da shafa mata nonuwanta yana lugwigwita mata musu bangarenta kulawa lumshe ido take,tana binsa da kallo ranta bai so amma bata da wani zaɓi sai hakan, cigaba da romance nata yayi tare da kama hannunta suka wuce bedroom na cikin wurin, suna zuwa ya kama cire kayan jikinsa daga shi sai dan (small boxer) k'aramin gajeren wando kawai k'atuwar burarsa ta mik'e kyam kamar ta fasa wandonshi ta fito, ko da tai arba da katuwar buransa dake cikin wandoshi kamar tana waje, fargaba ya kamata da razana ta fara salati cikin zuci.
Shake dick nashi yayi sai shake take acikin wando katuwa abarsa.
Ana cikin haka sai farkawa tayi daga baccin da ya kwashe ta cikin ƙanƙanin lokaci, ɗan danshi danshi taji a kasanta ta kama salati,
"Innalillahi wa inna ilaihi rajuun, Muhammad Rasulullahi Sallallahu alaihi Wasallama"
Ta cigaba da fadin,
"Ohhh!! ni jikar Mero wannan wanne kalar masifa ne haka wannan kalar mummunan mafarki haka?"
More Info✍️
***