SON KI NE KADDARA TA

Chapter 4

by @fatimaabdullahi431

____________________________✍️ tarasa abinci batada rabo ko andafa, Wanisabon mugunta da mamma tatsiro dashi kullum sai Maryam taje habu bene aƙafa tundaga banda bari har habu bene kullum aƙafa take zuwa 

Yauma kamar kullum kwance take aɗaki gayunwa,gaciyo abiyu ke cita   
 
Mamma ce taleƙo ko sallama batayi ba tayaye labulen tafara masifa Maryam najinta amma takasa magana ganin komotsi batayiba yasa mamma harzuƙa tashigo dakin 

Kallon maryam tayi taga idanunta biyu aikunwu tasake fusata nantake tahau jibgarta kamar kayan wanki Allah sarki dukda irin dukanda mamma keyimata hakan baisa yayi wanimotsin kirkiba Mamman batausayi batadaina fukantaba, Tanadukanne tamkae wadda tasamu wani ƙaton gardi 

Tsabar rashin imani batamasan Maryam ɗin asume takeba saidatagaji dankanta takalli fuskarta taga komotsi batayi hakan baiwani razanataba, tanemo ruwa masu azabar sanyi tasheƙamata,wata wawuyar ajiyar zuciya tayi tama kasa kuka sai numfashi take saukewa nawahala cikin rashin imani Mamman tace wallahi

'inbakitashi kinyomin aikenaba sainakasheki kowaya huta ganta lalliyar banza munafuka tamba ɗaɗɗiya'

Duk abinda tafaɗa maryam najinta amma takasa koda motsa yatsarta 

Kukanma ta gaza tarasa wanna wace iriyar rayuwatake marar ƴanci dagalihu

''Ya Allah kazamo gatana, kajiɓanci lamarina, Allah kasassautamin wannan jarabawar, katallafamin '' 

sai asannan tasamu wasu zafafan hawaye sukasulalo tagefen kuncenta kasancewar Mamman tabarɗakin yasa taƙarfafa jikinta tafara rarrafe ɗakyar taƙarasa waje gana mazko ɗinta tafara laluba ɗakyar tasamowani yamu shashshen hijab taɗora akanta taɗan jima tana tana addu'a sannan taji ɗan kwari tamike tsaye tana ambaton sunan ALLAH, fita tayi daga ɗakin tafito tsakar gida  

Kaitsaye ɗakin mamma tanufa da sallama tashiga amma ko arzikin kallo batasamuba balle ammasa sallamar, cikin mutuwar jiki da zafin zazzaɓi tace, Mamman gani 

Ko kallon ta batayiba tacigabada sabgarta, takai 20 minute atsaye kafin tajefamata kuɗin kasancewa seface suka tarwatse cikin wani irin ƙunci dabaƙin ciki tadurƙusa tana tsince kuɗi, batasan lokacinda hawaye suka shiga gangaro mataba hartakammala tsince kuɗin ta fita dantarigada tasan mezatasiyo 

Kasancewar tsakanin banda bari da habu bene baƙaramartafiya bace gashi dukjikinta ciyo yake mata gawani zazzafan zazzaɓi dakeson rufeta, jintatake kamar ba'a duniyaba, dakyartake tafiyar muradinta Allah yasa takai bakin titi kotasamu wani yarage mata hanya, aikuwa bstasamudamar ƙarasawaba wani wawan jirine ya ɗibeta tafaɗi aƙasa tana sauke numfashi wahala, tauikusan eminti Uku ahaka kafin Allah yajefowani ,mai mota yazo giftawa har ya wuce saiyadawo ganin mutum kwance ba alamar motsi

 kumafa macece yafaɗa cikin hanzari tare da fitowa daga motar yanufota 

Baiwar Allah!
Baiwar Allah!

Shiru ba amsa hakanyasa yaumarci matarsa dake mota tafito takama masa ita cikin masifatace wallahi ba inda zanfito 

Dakaganin mace dukkaruɗe
Kazomuje inhar baso kake raina ya ɓaciba shima cikin ɓacinrai yace 

Waike mekedamunki macecefa ƴar uwarki 

Dasauri takatseshi dacewa niba ƴar uwatabace danzata iya yimin wuf da miji tafaɗatanawani basarwa tabashi dariya sosai amma saiya matse 

Ganinkamar yayi fushine yasa tafito daga motar ,

Amma kasanbazaka taɓatabako? 

 girgizakansa kawai yayi shiyarasa wannan wane irin kishine da ita 

Tozaki iya ɗagatane? Zandai jarraba nagani , ƙarasawatayi kusaɗa maryam taɗan taɓata saitaga ashema ba'a sume takeba

Kallo ɗaya tayi mata tasan agalabaice take nantake tajitausayinta cikinsauri tajuyo gamutunan wanda ina kyautata zaton mijintane tace hubby zokataimakamin Allah yarinyar tajigata sosai ashema ba'a sume takeba.

'Cikin mamaki yakalleta yanzufatace batason yataɓa yarinyar amma yanzu dakanta take neman ya taimakawa yarinyar 

Haba mana hubby katsa kana wani kallona 

Ahankali yaƙaraso yadauki maryam yanyata amota yazagaya amazaunin drever yatada motar kaitsaye wani haɗadden asibiti suka nufa emergency aka karɓeda sosai liki tocin sukayimasa faɗa danyace musu ƙanwarsace ganin jikinta duk shatin dukane kuma aulcar tayimata mummunan kamu 

Sakamakon rashin cin abinci dabatayi sosai yatausaya mata kumayaji tausayinta  

Dayake asibitocin Niger bakalan namubane na Nigeria mukomai anbarmu abaya sunada kayan aiki isasu yasa kodatafarka taji ƙarfin jikinta sosai

Anso ariƙeta amma tace taji sauki gida zata tafi ganin tadagene yasa mutumin karɓamata sallama 

Kasancewar tundasuka kawota yakai matarsa gida yasake dawowa  

Sosai maryam tayimasa godiya akan taimakon da yayi mata  

Yanuna mata bakomai tunawa tayi batafa yiwa mamma cefanentaba kuma gashi yamma tayi sosai batamasan ina tajefarda kuɗinba  

Bayan sunfito daga asibitin yakalleta 
Ƴammata yadunanki? 

Kawaddakaitayi jikin muryarta mai matuƙar sanyi tace sunana maryam 

daga haka takamabakinta tayi gum 
Maryam inazakije dakika fito balafiya? Kamar bazata tankaba saikumatace habu bene 

Saurin kallon ta yayi yanamai zaro idanunsa cikin tsananin mamaki yace 

'Yanzutundaga banda bari kike zuwa habu bene da zazzaɓi ajikinki '

Shiru tayimasa ganin yaɗau hanyar komawa gida yasa tace

'' dan Allah ka ajiyeni anan Allah inahar bada cefane nashiga gidannan ba mamma zata iya kassarani''

 Baiwani tsaya sauraron taba yacigabada draving ganin haka saitasanyamasa kuka cikeda mamaki yake kallon ta sannan yace 

Kinga maryam bakida lafiya kumafa gida zankaiki bawani wajenba cikin shash sheƙar kuka tace ''kayi haƙuri ka'ajiyeni anan cefane aka aikeni nayo ''

'Cefane yamai maita cikin wani sabon mamaki 'kyadamasa kai tayi alamar eh 

'Agidan ba'a san bakida lafiya bane'

Shiru tayi danbatasan mezatace masaba ganin hakan yasa yayi parking ɗin motar yamayarda hankalin sa kanta Maryam!

Yakirata cikin sanyin murya tace ansamasada 

''Na'am'' bawandake yin aikenne saike? ''Eh '' ta amsa masa tambayar cikeda ƙosawa shiru yayi naɗan wani lokaci yajuya akalar motar zuwa kasuwar habu bene wata sassayar ajiyar zuciya tasauke batare data kalleshiba tace 

''Nagode, Allah yasakamaka da mafificin alkairi, yabiyamaka buƙatun kana allkairi yasakagama da duniya lafiya'' 

Sosai yaji daɗin waɗanan addu'oin nannata ammakuma yayi mamakin yadda tajidaɗi ganin yakama hanyar kasuwa   

Parking yayi sannan yadubeta yace 'dame dame zakisaya '' kifi kilo ɗaya, madara ma kilo ɗaya'' 

Jintayishiru yasa yace shikenan kyaɗa masa kai tayi alamar ''eh''.

F🌹A🌹K Batool Kamba 

More comments more typing