preparations
by @surayyahms
23....🦋🦋🦋
SURAYYAHMS
Tales of the wazeeris
karfe bakwai da 6.30 na safe ushna ta farka daga bacci da adduar tashi a baccin daga bakinta, ahnkli ta yaye rabin duvet inta me tsananin laushi snn ta mike zaune tanamai gyara dogon gashinta daya dan barbaje sbda baccin datayishi cikin wata baqon shauki da tunanin gayen nan da ya tsaya mata a zucya
bayan ta kama gashin da hair clip nan ta jawo hadadden wayarta daga kan bedside table abunda tafara dubawa shine text dinta da ta turawa areesha jiya da dare ganin still no reply yasaka ta kara danna mata kira har sau uku still ba'a daga ba,ta dan hade girarta kadan cikin nazari saboda tasan halin yayar tata sarai wani lokacin sai ta dauki lokaci bata duba waya ba musmn idan tana cikin wani abu daya shafi masarauta.
bata wani damu sosai ba dan haka kawai ta aje wayar tamike tsaye cikin nutsuwa ta nufi bathroom
warm shower ta sakar makanta me tsayi ta dan lumshe ido tanajin warm water din yana sauka ajikinta cikin saukar mata da cikakken nutsuwa.
bayan tagama ne ta wanke fuskarta da skincare products dinta sannan ta gyara gashinta cikin tsari kafin nan ta fito daga bathroom din sanye cikin thick white robe na hotel din.
Duba da mugun jimawa datay bata je nigeria bazata iya komawa musu gatsau batare da tasanar da su ba, saidai a kullum babban matsalarta shine bata da wani strong connection da mahaifyarta bare kuma mai martaba mahaifinta da ya jima yanaimata kallon wata bokararriyya marar ji.
tafison tafara samun addarta sarauniya areesha awaya da maganan su dan tattauna inyaso ita sai ta sanar musu da komi kafin ta dawo.
Haka ta hakura da tafiyar ayau tayi reshudling jirginta izuwa nan da kwana biyu tay xamanta a hotel din tanamai jiran kira ko amsar sakonta daga areesha.
ata dayan bangaren kuwa bayan Sultan Shamsan wazeeri ya bar oroyal Gulf real estate Headquarters kai tsaye wani wajen executive meeting din ya nufa zasuyi kusan 4 hours acikin private business tower dinsu dake Downtown Dubai.
meeting din gaba daya akan wni international expansion ne tsakanin kamfanin wazeeris wanda aka fi sani da sunn Prime Real Estate Holdings,da wasu VIP european investors.
wanda tun daga shigarsa conference room din tattaunawa ya dawo kamar yadda aka saɓa composed nd strictly business..
duk da gajiyar dake tattare ajikinsa wnn black tailored suit dinsan data masa mugun kyau is still perfect ajikinsa
manyan executives ne zaune a wajen amma duk yadda suke da shekaru da kudi idan Shamsan yayi magana babu mai katse shi, voice dinsa is always calm ne nd controlled dan shi irin mazann nan ne da basason hayaniya duk dama presence dinsu kadai yana iya sanya mutane su nutsu.
yau wani abu daban ne yake damunsa acikin ransa dan duk tsawon meeting din nan da akwai wani irin strange heaviness da yakeji acikin kirjinsa da ya kasa gane daga ina nauyin yake fitowa.
sau biyu yanaji ajikinsa kmr hanklinsa yana kwacewa haka kawai yana tafiya wani waje is like something is trying to distract him badly and he hated distractions.
Bayan anje break an dawo suka cigaba da aiki daga bisani duk sukaje project board aka duba aikyuka sai wajajen kusan karfe shida na yamma snn ya gama ya fito daga building din tare da few body guards dinsa da kullum suke tare dashi.
lokcin Dubai evening lights was already glowing in luxury nd light, saida ya tsaya yayi yan sallolinsa a babban masallaci both magrib da isha snn ya fara tunanin wucewa gida
private black maybach dinsa da suka parker agaban masjid din aka bude masa ya shiga ciki
ahankli ya aje kansa jikin seat din motar calmly tareda lumshe kyawawan ruwan idanunsa yanamai sauke numfashinsa ahankli
tsohon driver dinsa cikin nutsuwa yace “home sir?
without opening his eyes yace mmm...
ahnkli motar ta fara tafiya cikin kankanin lokci suka nufi private residence din Sultan Shamsan wazeeri dake Emirates Hills.
wanda yanayin wajen gaba daya luxury ne mixed with royal arab architecture
giant cream stone mansion ne mai girma da daukar ido, tagaban babban compound dinsa acike yake da perfectly trimmed palm trees,fountains masu saka nutsuwa da kuma dim golden lights dake haskawa around the pathways.
dake shi asalin baison tarukucen masu aiki musmn ma mata agidansa, iyakacin security cameras na zamani kawai aka bari anan wajen on another level tech yana haska ko ina da ko ina.
tun daga main gate zuwa cikin compound kuma guards ne..
motar tana tsayawa gurd ya bude masa kofa, almost 5 min yyi yana zaune idonsa a lumshe har sai can kafin nan ya iya hakura ya bude lumsshhun idanunsa snn ya silalo kafafunsa waje kafin nan ya sauko
gaisuwa kakeji ko ta ina ana na tashi"..sir, your highness" shide
bai tsaya amsa uban kowa ba kai tsaye ya shige gida ya haura upstairs inda private wing dinsa yake direct
entire upstairs floor din nasa ne shikadai babu wani mahaluki dayake iya zuwa sashen duk matsuwa dolene sai ka jirasa akasa ya sauko komin uzuri
sashensa is like a safe private place for him yana dauke ne da wata kalar masculine luxury aesthetic,black marble, dark woods, soft dim light da wata kalar arniyar original room traditional incence na oud me azaban sanyin kamshi datariga ta kama koina a sashen da dadin qamshi.
komai a shashensa is excessively organized nd neat kamar dai yadda personality dinsa yake..
yana shiga bedroom dinsa yacire tsadadden agogon hannunsa tare da ajiye appl phone dinsa gefe
matte blck personalise iphone ne da ak musu daga can kamfanin apple wanda ake saka ms kananan diamonds ajiki da wasu irin extra technology nd security.
bayan ya ajiyeta agefe dakanta tashiga DND mode sai yanufi private balcony dinsa dake overlooking Dubai night skyline
for some seconds yana tsaye shiruuu yana kallon city lights din in total silence
can anjima kuma sai yaji bugun zuciyarsa na balain karuwa kmr dai yadda ya dingaji dazu da safe, atake yadan hade fuska cikin rashin fahimtar kansa dan bai saba da jin wani abu yana dauke masa hankali kmr haka ba.
especially not some random strangers energy hakan yasaka yafasa tsayuwar ya bar wajen ya dawo cikin dakinsa...
kayan jikinsa ya zabge duka snn ya shige cikin babban bathroom dinsa, cold shower ya sakar makansa me tsayi kafin nan ya fito yanufi cikin walk in closet dinsa within few minute yakara fitowa sanye cikin wata black sweatpants da white tshirt marar nauyi da hayaniya.
ranar bako yi tunanin yaci dinner ba, after checking few company reports on his ipad sai yay sallahn nafilarsa daga baya ya kwanta.
bada jimawa ba bacci ya daukesa can cikin dare kuma yafarka dan duk sanda yay juyi yana iya tuna strange feeling din wancan kallon daya ji tun safe..
Abun ya dan damesa bana kadanbm ba har yafara tunanin ko evil eye ne ko kuma stress ne ke damunsa sai kuma ya basar.
washegari da safe bayan yaje masallaci ya dawo karfe shida da rabi ya sauko kasa dan yasha black coffe da omalete daya riga ya saba karyawa dasu kowani safe.
already private chef dinsa mr akhil ya riga ya shirya masa komi akan dinning saidai tun kafin nan yazauna caraf wayarsa ta fara vibrating
baikula ba har saida ya zauna a nitse snn ya kalle screen din ya ga Mahaifinsa ne
kai tsaye ya daga wayr cikin girmamawa da taushin murya mai nuna respect yace assalamu alaikum.
daga dayan bangaren mahaifin nasa yace “wa alaikum salam, Shamsan, ina fatan ka tashi lafya.
ahnkli Shamsan yace alhamdulillah..
mahaifin nasa ya sauke numfashi kadan kai tsaye cikin bashi umarni yace "you need to start preparing to come home tmrw.
Shamsan ya dan dge girarsa sama kadan da alaman bai fahimce maganan ba almost in a whisper yace “gobe?
..mahaifin nasa yace “eh, ina da bukatar ka anan kano, snn karka manta bani kadai bane nake da nauyin mulki akan masarautar dala ba, har dakai.. mutane da yawa especially your own mother suna son ganin ka tunkafin kawuce garin Lagos.. ka jima bakazo gida ba jamaar kano sun jima suna jin labarin Sultan amma basa taba ganin ka ba pls you owe them this favour.
Shamsan ya dan lumshe idanunsa yanakan sauraron mahaifin nasa har ya gama acikin nutsuwa da tunani...
dan shiru yayi kafin daga bisani yace “alright, in sha Allah. i just need to take care of some things.
kai tsaye mahaifin nasa yace Allah ya maka albarka..
ahnkli yace Ameen..
sannan suka gama call din.
Shamsan yana sauke wayar ahankli ya dan shafa gefen sajensa slightly dan harga Allah bason yawan hayaniyar sarautan nan yakeyi arayuwarsa ba danshi baima iyayin magana mai yawa ba,.
cikin kawar da abun aransa ya nitsu yaci eggs din da coffe saida ya gama snn yamike kai tsaye izuwa private gym dinsa, the entire gym has these tall modern glass walls overlooking part of Dubai skyline..
workout yayi for almost one hour,after the workout ya sake dawowa dakinsa yay shower snn ya shirya cikin another perfectly tailored charcoal grey suit da silver cufflinks da black welligtons watch da wata soft expensive tom ford scent me masifar sanyin qamshi irin clean nd powerful din nan bamai shigewa hancin jama'a ba.
kafin karfe tara har ya iso cikin harabar Prime Real Estate Holdings Headquarters.
Prime holding is one of the most powerful luxury real estate groups across Gulf da kuma Africa, dacan da kakansa shugaba khaleefa yakara ginata ana kirar wajen ne da sunan waxeeris real estate holdings, saidai koda shamsan yayi kalar nashi karatun zamanin atake yacire duka sunan familynsa yasaka na bogi dan sbd ya basu cikkken kariya daga dokokin haraji, da dokokin qasa dana sharia. yadda duk wata fine, taxes da law suits ba kasashen da businesses dinsu yake dokar kasar bazai shafe su kai tsaye ba.
entire building din screams money and influence, kai tun daga kn lobby har executive floors jizakay kamr kna yawone awani duniyar na daban.
staffs suna ganin shigowarsa gaba daya wajen yadau shiru kaf aka nutsu...
“good morning sir.”
“good morning your highness.”
kawai yake tashi a iska left nd right, da slight dismissive nod yake wucewa wata rana kuma ko isashen kallo basu isansa.
private elevator dinsa aka bude masa kai tsaye zuwa top floor inda office dinsa yake nan ma wata duniya ce ta daban
from floor to ceiling glass walls ne dake showing almost entire Dubai skyline, massive office mai dauke da black marble touches da minimalistic luxury marar hayaniya dan shamsan kwata kwata baison unnecessary luxury nd shouty decorations.
everything looked simply expensive and controlled
yana shiga office dinsa kozama baiy ba nan secretary dinsa Layla faruk ta biyoshi da files da schedules dinsa na ranar gabaki daya
duk jimawarta da shi haryau mugun tsoro da shakakrsa takeji.
a nitse sosai tace “good morning sir. the board meeting has been moved to 11am
baiko kalleta ba har ya zauna akan chair dinsa tana tsaye
bada jimawa ba aka fara knocking office din ya daga ido ya kalle tawaje, da wuri ta juya tace “come in.”wani mutumi ne ya shigo cikin offishin cikin dark navy suit, he is tall nd very professional in his mid forties.
mutumin yana karasa shigowa ciki acikin girmamawa ya gaishar da shamsan
Shamsan ya dago idanunsa ya kallesa sau daya batare da ya bada muhmmanci ma gaisuwar ba ahnkli yace..
“MR. Nathaniel cole..
Da sauri yace "yes sir..
dago idonsa sama yay sunahade ido da sectaryrsa yamata nuni da mutumin snn yace
"you work for him now...
Nathaniel Cole shine temporary CEO din da Shamsan ya zaba zai kula masa da most international affairs dinsa ayayin da zai tafi Nigeria.
nan ya jawo wani file yamikawa Nathaniel
a nitse yace everything concerning european contracts are inside there. i want daily reports.
Nathaniel ya gyada kai da sauri. “sure sir.”
Shamsan ya jingina bayansa da jikin chair dinsa ahankli idanunsa calm but very sharp akansu duka biyu yace “while i’m away nobody should make any major decision without informing me first especially the expansion deals.
kusan atare dukansu sukace understood sir..
hannu ya daga musu da alaman su bashi wuri, nan take kuwa suka fice cikin sauri
suna barin wajen ya maida hanklinsa kan sauran ayyukansa da bai gama dubawa ba dan inyaje nigeria bai san yaushe ne har zai samu daman dawowa nan ba musmm ma da tuni mahaifyarsa ta fara hinting dinshi awaya akan batun sabbin bukatun da uwarjini ta shimfida few wks ago nakkrin gaggauta yimasa aure nan bada jimawa ba.
dagata bangare ushna kuwa tun tana jirar ganin reply ko kirar areesha har tagaji da yamma tana dan farkawa sai kawai ta yanke draw takira mamansu kai tsaye ta sanar da ita cewa daga schll dinsu anbata letter internship dan haka gobe zata dawo.
the program was huge for her, barin ma datazo dubai taga yadda abun yake da matukar girma da tsannin muhimmanci...
tasan ba zallan ilminta bne kawai ya jawo tasamu wnn nasarar harda qaddara da kuma albarka da sa'a daga wajen ubangiji madaukakin sarki
duk yadda aranta take so ace tagaya ma familynta wnn babban daukakar data samu sai taji duk takasa sbid tana tsananin tsoron kar wani abu ya faru axo a hanata xuwa gaba daya
har tagama yima gimbiya amani noorain bayanin xuwanta bata sake ta buda mata asalin kan zancen ba
kawai saitace musu ai LSE Economic board of director na makarantarsu ne kawai suka xaɓeta akan tayi internshp din nan as a final year project for africa.
she is not very sure ko mahaifyartan ta fahimceta
dan itama din tunda sukay waya da yamma sai bata sake jinta ba har dare hka hanklin ushna ya tashi duk ta kasa zama ko nitsuwa dan the more tana kara kwanaki a dubai the more chances inta na samun wajen aiki akan lkci yake dada raguwa tunda 14 days kawai aka bata gashi har taci kwana daya tana shirin cin na biyu gobe.
har karfe goma na dare tanakan jiran kira ko reply daga wajen mamanta ko arisha amma sai shiru...
SURAYYAHMS
***