INA MUKA DOSA?

INA MUKA DOSA 13

by @reza12

_S-Reza✍️_

*FCWA*

_My Whatsapp chanel_
***

               *Chapter 1️⃣3️⃣*
Har sun iso bakin get ɗin barin gidan Ziyach ya tsayar da motar ya ce "Ina kairi ?" Ya faɗa yana kallon Hakim. Shi kuma yayi tsaki ya ce "Ina ruwan ka da ita malam ja Mota mu kai Abbu asibiti please. Ziyach ya juyo yayi masa wani irin kallo ya ce "Fito mu ɗaukota itama ai Ummu ta buga mata kuma tana ciki a kwance. Hakim ya ce "Babu inda zan je ina ruwana da ita Allah ma yasa ta mutu dan ubanta. Ziyach ya kashe motar ya cire kin sannan yayi hanyar cikin gidan da nufin ɗauko Kairi. Ko kafin ya kai ga shiga Hakim ya riƙo masa riga ta baya ya ce "Bani makullin motar idan yaso kai sai ka tsaya ka ɗaukota. Ya faɗa muryarsa na rawa domin har wannan lokacin bai daina jan majinar kukan da yayi na azabar bulalar da ya sha ba. Ziyach ya dawo da baya shima dai cikin muryar kukan ya ce "Ba zan bayar ba". Ya faɗa yana ƙara dange makullin a hannunsa. Hakim ya ce "Ai kuwa baka isa ba wallhi sai ka bani. Nan kuwa ya shiga ƙoƙarin ƙwacewa. Sosai suka fara faɗa kowa na dagiya, wannan na son ganin ya ƙwace wannan kuma yana ƙoƙarin ganin ya ɓoye. Faɗa dai yayi nisa har sai da mai gadi ya ƙaraso gurin yana basu hakuri, amma ko ta kansa babu wanda yabi sai turmusuwa ma da suke yi a ƙasa. Shi dai baba mai gadi yana allawadai da irin waɗannan yaran kamar ƴaƴan aljannu ko ƴaƴan Allah bamu, ace yara su kullum ciki masifa da juna ko kuma da iyayensu. Haka Ummu ma ta fito da sauri dalilin kiran da mai gadin ya kwaɗa mata ganin dai sunƙi rabuwa. Lokacin da Ummu ta ƙaraso gurin har Hakim ya danne ƙanin nasa ya kwace kin motar ya barshi a ƙasa yana ihu domin kuwa ya fama masa ciwon sa na wuya wanda har ya kusa warkewa domin kuwa ancire wannan farin abun. Sosai Ziyach ke kuka yana riƙe gurin da yake masa zafi sosai, ga dukan da ya sha ɗazu ga kuma wannan famin da ɗan uwan nasa yayi masa. Hakim bai tsaya bi ta kansa ba ya shiga motar yayi mata ki amma taki tashi, yayi-yayi amma moto taƙi amsar ki. Ya fito ya dawo gurin da Ummu da Ziyach suke duk ya fita a haiyacinsa. Yana zuwa Ummu ta daga masa tsawa cikin muryar kuka domin ganin abun da yake shirin yi. Tsayawa yayi yana kallonta itama tana kallonsa Ziyach dai na durƙushe yana kaƙarin amai hadi da kuka. Har ya buɗe baki zai yi magana suka ga Abbu ya fito daga cikin motar yana tangadi ya dafe gurin da yake fitar da jinin mai gadi ya taso da sauri ya tare shi yana masa sannu. Cikin wata irin murya ya ciro waya ya ce da mai gadi ya kira  masa Abdul yanzu. Mai gadi ya ƙarɓi wayar ya nemo number Abdul ya latsa kira duk a rikice da ganin halin da balaraben mai gidan nasa yake, kuma yana ta tunanin abun da yake faruwa domin shi baiga lokacin da su Ziyach ɗin suka saka shi a mota ba. Hakim dai suna tsaye suna bin sa da kallo har sukaga mai gadi ya gama wayar sannan ya kama Abbu ɗin ya nufi gurin da yake zama ya zaunar da shi. Hakim da yasan wannan motar ba zata taɓa tashi ba hakan yasa ya nufi gurin Abbu yana zuwa ya ce "Abbu a ina kake ajiye makullin sauran motocin wannan ba zata tashi ba Ziyach ya lalatata kuma asibiti zamu kaika, faɗa min sai na ɗauko na wata motar kaji?"  Ya ƙarasa maganar yana isa gaban Abbu ɗin kamar zai shiga jikinsa. Shi kansa mai gadi sai da ya ɗaga kai ya kalleshi, a zuci ya ce "Allah ka shirya mana zuri'a, ka rabamu da irin wannan lalacewar zamanin. Ace uban sa na irin wannan halin amma suka iya tsayawa yin faɗa da juna basa ko tsoron ya mutu a haka. Shiru Abbu ɗin yayi kamar bai jisa ba, domin baya jin zai iya magana domin kuwa har bibbiyu yake ganin mutane, sannan ga tunanin halin da Katii ke ciki a asibiti, shi kansa yanzu bai san ma mai yake ji ba, dukda yaji maganar Hakim ɗin amma bashi da ƙarfin yin magana ko kallonsa. Hakim ya sake faɗin "Sorry Abbu ai ku ɗin ne ba kwa jin magana ne Wallhi, sai kuyi ta faɗa kaman yara, kuma wannan karan fa Abbu harda bulala haba Abbu, bulala fa sai kace ka samu jaka, idan zakuyi da hannu kuyi mana yadda kuka saba amma kawai sai ka sa makami. Ya faɗa yana zama kusa da shi ya shiga laluba aljihunsa ko zai samu ɗan makullin. Shi kam mai gadi ya rasa ma abun cewa sai kallo da ido da hanci da baki. Har lokacin dai abu bai samu damar yin magana ba. Ganin haka yasa Hakim yin tsaki ya tashi da nufin tafiya domin bai samu kii ɗin ba, sai sukaji ana buka get ɗin gidan da wani irin ƙarfi. Da sauri mai gadi ya nufi gurin yana tambayar waye haɗi da buɗe ƙaramin get ɗin. Kafin ya rufe baki an turoshi gefe an shigo gidan. Wani ƙatoton mutumine riƙe da Hassan abokin Hakim bayan sa kuma wata mata ce riƙe da wata ƙaramar yarinyar sai kuka take yi ƙafafuwan ta duk jini. Suna shiga gidan mota Abdul na shigowa itama a sukwane. Wannan ƙaton mutumine ya ce "Waye Hakim ɗin? Ya faɗa yana kallon Hasan. Hakim da kallo ɗaya yayiwa Hasan da yarinyar ya gane cewar ɓarnan da sukayi ce ta tashi. Hasan da kana kallonsa kasan ya daku yayi saurin nuna Hakim ya ce "Ga shi?" Abdul ya ƙaraso gurin yana tambayar lafiya dai me ke faruwa, amma idonsa ya sauka akan Abbu da har lokacin yake fitar da jini izuwa yanzu ma ya zube a jikin mai gadi kasancewar jini ya zuba da yawa a jikinsa. Ai bai tsaya jin maganar da mutumin ya fara masa ba ya ƙaraso gurin Abbu yana tambayar me ya same shi, lafiya dai. Jin babu amsa domin baya cikin haiyacinsa yasa ya saɓa shi a kafada ya kaishi Mota, har zai ja motar ya ga wannan ƙaton mutumin ya shiga marin Hakim harda naushi, shima kuma Hakim ɗin zaɓar ƙarfin hali yana ƙoƙarin ramawa. Da sauri ya sakƙo ya isa gurin yana tambayar mutumin dalilin wannan dukan har cikin gida. Nan mutumin ya faɗa masa aika-aikan da suka yiwa ƴarsa tana hanyar dawowa daga makaranta. Sosai Abdul ya shiga salati yana kallon Hakim da yayi kicin-kicin yana kallon mutumin. Kafin Abdul yayi magana ya hango Ziyach a durƙushe a wannan gurin. Cikin sabon tashin hankali ya ƙarasa gurin yana tambayar sa, ganin wuyan nasa ya yi jaa ne yasa ya fara tambayar Ummu amma bata ce masa komai ba. Da ƙarfi ya ce "Wai me ke faruwa a gidan ne kowa yayi shiru?" Jin Ummu tayi masa banza ne yasa.  ya saka Ziyach a Mota sannan ya sake dawowa gurin mutumin duk ya rasa ma me zai ce. Mutumin ya ja Hakim ya ce police zai kaisa. Abdul ya ce "Dan Allah ka tsaya muyi magana a samu maslaha ba sai an kai police ba. Mutumin ya ce "Sabo da ba ƴarka ya lalata ba ko, to Wallhi sai munje an biwa ƴata hakkinta. Hakim na turjewa amma mutumin nan ya ja sa har suka bar gida. Abdul ya ce da mai gadi ya rufe gidan ya bisu yaga gurin da zasu kai shi. Shima ya ja Mota ya nufi asibitin da suke zuwa. Sosai Laila ta tsorata da jin abun da Hakim ɗin yayi, kenan abun da sukayi ne ita da Alpha yake bin yaran ko yaya, to amma ai ita bata zagin iyayenta, tana jin maganar su. Wata zuciyar ta ce "Shine kika iya guduwa kika barsu ko. Haka take ta tunani har ta shiga cikin palon, ai kuwa ta samu Kairi a nan inda ta barta. Ko ta kanta bata bi ba ta haura sama tana duba wayarta taga tarin miss calls ɗin Bintu da yawa, ai da sauri ta kirata.

*SARA*
Ko kafin ya dawo har tayi barcin wahala, ga wani irin ciwo da kanta ke yi kamar zai fita. Lokaci ɗaya ta fara tunanin Ziyach ko yanzu yana ina, yaya wayan da yace zai kawo mata ko ya kawo Oho. Tana zaune a Palo ya turo ƙofar palon ya shiga tayi masa kallo ɗaya ta kawar da kai. Ya ware mata hannu amma ta kasa ɗaga kai bare taga abun da yayi. Gaban ta ya ƙaraso ya ajiye matar abinci ya shiga ɗikin ya barta a Palo. Da sauri ta tashi tayi hanyar waje amma tana murda ƙofar ta jita a ƙulle. Ta dawo da baya ta zauna tana kallon abincin da ya ajiye mata. Buɗewa tayi ta fara ci tana hawaye. Tana cikin ci sai gashi ya fito da irin ƙaramin cofin glass ɗin nan ɗauke da jan lemo. Yana zuwa ya ajiye mata ya ce "Ga abun sha" ya faɗa yana zama kusa da ita. Ta ce "Kaina ne ke min ciwo a bani magani?" Ya tashi ba tare da ya ce komai ba ya nufi ɗakinsa. Yana tashi ta ɗauki lemon ta shanye tass, koda ya kawo mata maganin sai ya ƙaro mata lemon. Haka dai ta shanye lemon ba tare da taci abincin sosai ba. Ai kuwa ko minti uku ba tayi da ganawa ba wani kasalallan barci yayi gaba da ita. Kallonta yayi ya saki murmushi sannan ya shiga ɗaki yayi wanka ya saka kayan barci sannan ya fito palon ya ɗauketa ya Kaita ciki.  Nan ya gama raba ta da kayan jikinta sannan ya shiga wasa da ita ta ko ta ina. Ita kuwa kamar macceciya bata ko motsi sai ajiyar zuciya da take saukewa a duk lokacin da ya taɓa ƙirjinta. Yana ƙoƙarin keta mata hadi yaji ana buga ƙofar palon. Kamar ya share ganin a irin  matakin da yake. Amma yaji ana ƙara bugawa. Da sauri ya saka doguwar riga yana sakin tsaki ya fito ya buɗe. Gabansa ne ya faɗi ya zaro ido waje duk ya rikice. Ta ce "Aure you okay honey?" Ya ce "Yes yes I'm okay? Ya faɗa yana hade cinyarsa kamar mai jin fitsari, lokaci ɗaya yanayin sa ya sauya izuwa tsoro ganin ta nufi ɗakin da Sara ke ciki. Da sauri ya sha gabanta ya na sosa kai ya ce "Ina zaki je ne, ɗakin fa babu lafiya tun jiya babu wanda ya ke shiga da matsala. Ya faɗa da yanayinsa na rashin gaskiya. Matar ta tsaya tana kallonsa domin ta gane abu yake ɓoyewa domin ya nuna kansa. Ta ce "Babu lafiya kuma? to meye yake damun ɗakin da babu wanda yake shiga? Tayi tambayar tana ƙoƙarin shiga har tana leƙawa. Shi kuwa yayi baƙe-baƙe a ƙofar ya hana ta hango komai. Yayi saurin tare ta yana share zufar da yayi ya ce "Ɗakin ne kamar da wani abu a ciki kaman maciji ko dai wani abun, kawai dai babu lafiya honey. Yana faɗa tayi wuff ta shige ɗakin idonta ya sauka a kan Sara da take tsirara sai barci take abunta, ga kan ƙirjin nan nata tsabar matsa har sun yi wani ja-ja. Ta juyo ta kallesa sai kawai ya saki wani iri murmushin yaƙe ya ce "Barci take yi mamanta ne ta zo ta kwantar da ita wai zata dawo yanzu, kuma wai idan tayi kuka na lallashe ta" ya faɗa duk cikin yanayin tsoro domin yasan kishin blessing a kansa, tasha dukan mata sabo da shi tun ma kafin maganar aure ya shiga tsakaninsu, bare yanzu da auren nasu gaba ɗaya wata biyu ya rage, amma duk lokacin da suka so suna iya haduwa ko a hotel ko gidan sa suyi abun da zasu yi. Yanzu ma sanin tayi tafiya ne bata gari ne yasa har ya kawo Sara gidan sa. Blessing ta nufo gurin sa ta ce "You're very stupid Fita?" Ya ce "please baby tsaya kiji ba haka bane. Ta ce "To wacece ita? A ina ka samo musu yarinya karama haka? Kuma tun yashe kake tare da ita? Ta jero masa tambayoyin tana jiran ya ce mata sun daɗe da ita. Ya ce "A'a dama da kawai tana zuwa ne sai tayi wasa amma nace miki babu komai yau ne ta taɓa zuwa please listen baby. Blessing ta cafko ƙafar Sara ta jawota ƙasa, ai kuwa ta saki wani ihu. Bata tsaya ba ta falla mata mari. Ganin haka yasa Fita riƙe ta yana tambayar meye haka yarinya ce fa ƙarama. Sara dai sai kuka take cikin yanayin barci, domin bata ma gane abun dake faruwa ba. Ita dai tana kuka sai kuma ta ƙara komawa barcin domin shine a idonta. Da sauri blessing ta ƙara kamota ta sauke mata marin da yafi na ɗazu wanda yasa lokaci ɗaya ta wartsake. Tayi hanyar waje da gudu tana zuwa palo bata tsaya ba ta fita har haraban gidan. Ita sam bata ma lura babu kaya a jikinta ba har sai da ta buɗe get ɗin gidan zata fita kafin ta lura. Da sauri ta dawo da baya ta koma cikin gidan duk a rikice. Tana shiga palon taga bata samu kayanta ba, hakan yasa ta shiga cikin ɗakin ta hango kayan a gefe ɗaya su kuma suna ta damme tana son ƙwacewa amma ya danne ta. Ai kuwa ganin Sara ɗin ta dawo yasa ta turoshi gefe ta kai mata cafka amma tayi saurin kaucewa, ta fito haraban gidan da sauri ta saka kayan a bai-bai sannan ta kama hanyar fita waje tana kuka...📝

Love all 
One love 
One house 
Comments 
And shering 
Love my fans 
Ina muka dosa 
By S-Reza write
[19/02 à 13:47] S Reza: *INA MUKA DOSA?*



                     _S-Reza✍️_