FreeArewaPen original
INA MUKA DOSA?
- 1views
- 43chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Salis Adam (S-Reza) Marubucin littattafan Hausa, sannan kuma ɗalibin ilimi. Alhamdu lillah! I Love All fans with one Hart🥰
Sample · Chapter 1
INA MUKA DOSA?S-Reza✍️Please kuyi following wannan chanel ɗin nawa please, nasan zakuyi domin Allah, sabo ne mutanen ciki basu fi ɗari da wani abu ba, please duk masoyin s Reza ya daure ya shiga harma da maƙiyan domin suna da amfani 😅. Ni dai kawai a min kara a cika min wannan zaure, daga marubuta har makaranta ban ware kowa ba Pls.GARGAƊIKuskure ne yin amfani da wani sashe daga cikin wannan littafin ba tare da izini ba. Haka zalika kuskure ne wani/wata ya ɗora min littafi a YouTube ba tare da izini ba. Muddin hakan ta faru to abun ba zai yi daɗi ba. Wannan gargaɗi ne ga masu ci da gumin wasu, da kuma masu satar fasaha.JAN HANKALIKaman yadda muka saba a dukkanin littatafai na wannan karan ma haka ne. Babu posting ranar juma'a da kuma ranar Lahadi. Sannan in sha Allah wannan tafiyar ta haɗa muku abubuwan ban mamaki da kuma nishadi harda ilmantarwa duk a cikin wannan littafin. In sha Alla...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.