the ourbusrt
by @surayyahms
26...🦋🦋🦋
SURAYYAHMS
Tales of the wazeeris
Da sanyin yanayi ummu hareera tay maza ta tsuguna gabanta cikin nuna damuwa ahnkli tace "ushna wani abu aka miki? ganin ushna ta sunkuyar dakanta tana hawaye batace uffan ba tsohuwar ta kara shiga rudani da sauri ta dafa kafadunta da sigar magiya
"...haba ushna nasan wani abu yafaru dake mana jibi jikinki duk datti, wallh wani abu ya faru dake toh nide ki gayamin meye faru?
muryan ushna na fitowa ahnkli da sautin kuka mai cin rai tana girgiza kai cikin kakkryar sheshheka tace
“grandma, dan Allah ki fada min gaskiya...ni ba yar gidan nan bace???ummu hareera tay saurin jawota jikinta da rarrashi tace"kull ranki ya dade, ke sarauniya ce meyasa kuma xaki furta wnn maganan? sabbin hawaye na sauka a idon ushna tace i just dont feel like i belong to dis family anymore..inde ina da iyaye awani waje kawai ki gaya min in tafi..
ummu hareera ta bude baki a tsorace zatayi magana cikin katseta ushna tace for twelve good years, shekaru goma sha biyu grandma amma ace babu wanda ya taba daukar rayuwa ta da muhimmanci. what did i do??
cikin sunkuyar dakai ummu hareera ta fashe da kuka
numfashin ushna kmr xai dauke tace "tunda naje london inna kira baba baya dauka...be taɓa kirana ba sai in zaimin faɗa ko zai sakamin doka, su mummy ne dama suke dan kkrin kirana..but i called them..i texted them..amma ace har na dawo daga wata kasa babu wanda xai samu lkcin kula damuwata??i came all the way from dubai alone, nazo nan bansan hanyan zuwa ko ina ba, after facing all kinds of humiliations i even fell on the road like some homeless girl..
da sauri ummu hareera ta kara jawota dan itama hawayen takeyi sosai tanata kokarin riketa sai taga ushna ta janye jikinta tanata kuka ahankli....
she look frustrated ji take kmar gara ta fidda abun aranta kawai ta huta, dan ko kadan batagane abunda ke faruwa..
it doesnt even make sense to her ace even after all these years basu ga juna da familynta ba snn ace ahaka familyntan sukayi treating inta like she doesnt even belong here wai har kofar gidan ubanta saida aka tsaya ana tambayarta. she felt like she have been erased frm d family cmplty
dede lokacin ne kuma aka turo kofar wajen da sauri
gimbiya amani noorain ce tashigo tare da mahaifyrta ummu zaliha, abayansu kuma Areesha ce tun da suka shigo taga ushna sai bata karaso ciki ba tayi tsaye cak daga bakin kofa cikin tsnananin jin baqin ciki, damuwa da tashin hankali ayayinda wani salon ruwan munafunci ke kwance a saman fuskarta
daga ganinsu kasan da mamaki dukansu suka iso dan servant din data shigar da trolley din ushna ne ta sanar musu da dawowarta
ummu hareera na ganin gimbiya amani noorain ta dago da sauri cikin tashin hankali tana dingishi ta iso gareta tana cewa..amani!.. dama wai baki san ushna zata dawo gidan nan yau bane?..
adan rude gimbiya amani ta tsaya cak tanata kallon ushna cikin shock saboda yadda taga jikinta duk a bace da datti kuma tana ta kuka idonta yay jawur.
batare da ta amsa ummu hareera ba ta tsaya tana kallon ushna saidai abunda ya fara subcewa abkinta shine..ush..ushna...how did you even get here without informing us properly?
atake ushna ta dago kanta sama suka hade ido dan batama san sanda ta watsa ma mahaifyartan wani irin kallo ba...
ahnkli tace...without informing you?mummy i called you..
cikin dakewa giimbiya amani tace yaushe kenan?
ushna taciro wayarta daga handbag inta hannunta na rawa rawa ta bude mata call logs snn ta miƙa mata gimbiya amani tadan kalli screen din na seconds kafin nan fuskar ta sauya gabaki daya da wani irin yanayin borin kunya tay kifi kifi da ido tace toh ai balaifi bane idan ban gani ba kinsan dai bazan san zaki zo snn har na ki daukar wayarki intentionally ba.
ummu hareera tadan girgiza kai cikin yanayin damuwa dan bataso da amani ta furta ma ushna hakan ba...
ran ushna ya kara ɓaci ta mike tsaye da taurin kai tana hawaye tace"Amma ai nagaya miki zanxo nigeria tun shekaran jiya even before i confirmed the flight at least you should have called me back to know what was happening.
cikin katseta da wani kalr kasaitaccen kallo gimbiya amani tace
..yanxu ya kike so nayi..saboda ban dauki wayarki ba shine zaki shigo gidan nan kina tuhumar kowa with disrespect? ko kin manta da cewa nan gidan saurata ne ba gidan yan bori ba
..control urself
ushna zatay magana caraf dayan kakantan ummu zaliha tace ya isa haka ushna,...is enough...ki kalle
mahaifiyarki da girmamawa tunda tace miki bataga kirarki ba bataga gani bane, kowa agidan nan yanada abubuwan yi, your sister tok so many responsibilities in this palace bata taɓa tsayawa tana tuhumar kowa dan zatazo gida ko ba'a dauki wayarta ba..duk nan ba mu da lokacin zama muna babysitting problems dinki. yanxu kema kin girma yakamata ace kinyi hankali
ushna ta tsaya cak cikin rasa fahimtar me zata ce musu dan bataga alaman ma sun dauki abun datake korafi akai da muhimmnci ba
Sarauniya Areesha dake tsaye can gefe ta bakin kofa ahankli ta karaso kusa ushna da wata kalar muryar munafunci ...“ushna pls calm down..nd listen to mummy kinji? bafa kyale ki akayi ba..abubuwa ne suka dan sha mana kai...
ushna dataji takasa daurewa cikin fashewa da kuka tace okay, but don’t talk to me...tunda kuna da lkcin komi da kowa amma babu me lokacina agidan nan i think ive heard enuf of u ppl...dont touch me..
atake Areesha taja baya da yanayin sanyi jiki tatsaya tana kallon ushna da hawayen karya yanayin datake sawa kowa yamata kallon kmr itadin me tsananin sanyin hali da tausayice
ushna ta juya wajen mamanta da fushi idanunta sunyi jaaa da muryan kuka tace mummy waimeyasa bazaki gaya min cewa ni ba yarki bace, cos all you've ever do was to abandoned me, i was away from you for good twelve years amma dawowa ta gareki ne ya zama matsala???
ran gimbiya amani ya fara baci sosai tace "hey, young lady dont u dare raise u voice at me.
da karfi cikin kuka ushna tace inna daga muryan zaki gayama baba ya turani china ne?
" ...ushna pls...control urself wann wani irin banzan magana kikeyi pls stop sounding so ungrateful,..afterall everything was your fault.
tana furta hakan dakin gaba daya yayi shiru.
“wannan halin naki ne yasa mahaifinki baya sonki...kina ƴa mace kina nuna ma kowa cewa ke kina da fushi da zuciya...bazakiji maganan kowa ba snn ke bazakiy hakuri ba you have to complain nd wine about every litle god damn thing. bada son ranmu muka turaki wani waje ba wallh halinki ne ya jawo miki..
Da wani irin tsawa ummu hareera ta katseta cikin kuka tsohuwar tace ya isa haka amani..baki da hankali ne...this is not the way to talk to your child.
caraf ummu zaliha ta hargitso tace "hareera? bangane kina kkrin shan bakin yarinyar da take nuna mana anan cewa batasan darajar uwarta ba..
da bacin rai ummu hareera tace kode kike kkrin shan bakin yarki da batasan darajar yarta ba?meye yarinyar nan tay mata...
.....meyene amfanin uwar da bata iya kallon baki ciki da damuwar dake cikin kwayar idon yarta?..bayan shekaru me yawa...gata nan agabanku amma...
cikin katseta da fushi ummu zaliha tace a'a dakata min hareera,
walh wallh baxaiyu kici mutuncin ƴata agaba na akan yarinyar da ke kinsani ke da mijinki ne kuka sakaltata kuka lalata tazama marar kunya ba....ganan abu a fili? ai dake areesha ba a gaban ku ta taso ba agaban ubanta ta taso kinga ai halinta gabaki daya daban ne kuma tasan darajar manya tunda aka haifeta bata taɓa musu ko daga murya ma uwarta ba
jikin ummu hareera na ɓari sbd sako sunan mijinta marigayi sarki saleem da akay acikin maganan zatay magana kenan gimbiya amani noorain cikin kakkausar murya ta kalle kwayar idon ushna tace shikenan burinki ya cika? daga dawowarki gidan nan harkinxo kin hargitsa tashin hankli da fadace fadace isnt this the same ruthless behvr that make your own father hate u
take wani irin ciwo ya ratsa zuciyar ushna wasu sabbin hawaye suka kara zubo mata saidai wann karon ba hawayen rauni bane na tsantsar bacin rai ne ahnkli tace "ohhhh he hate me? well..i hate him too.
cikin razana ummu hareera tace “ushna...
hawayen ushna suka kara sauka da zuciya me zafi infact i hate all of you. dake dashi na tsaneku....nagaji da jin cewa kun tsaneni dan haka nima na tsaneku.
da wani irin sautin tasssss ummu zaliha tay attacking fuskar ushna da wani irin mari mai karfi saida sautin marin ya amsa cikin dakin gabaki daya
baki da hankali ne?wa uwarki kike gaya ma wnn maganar, waye sa'an ki anan da har kike daga wa murya saboda kawai dan ba a dauki wayarki ba?
hannu ta daga zata kara kai mata mari ummu hareera ta rike hannun ushnan ta jawota gefe tay saurin kwaceta
ushna dake rike da gefen fuskarta slowly ta dago idanunta cike da hawaye tanamai kallonsu
ummu zaliha dake ɓari ta nunata da yatsa cikin zafin masifa tana cewa duk shekarun nan da aka dauki nauyin karatunki baki gode musu ba, u went to best school in london bayan ganan yar uwarki data cancanci abata komi tana nan zaune tana famar secrificing everybit of her life for this kingdom. kinsan halin da suka shiga ciki kuwa, kinsan wahalar da suke sha anan da zakizo kinai mana wani hauka???toh wllh ushna..
kafin ta karasa maganan ushna ta fixge jikinta da karfi numfashnta na fita da zafi ta dauki jakarta zata bar wajen ummu zalihan tazo zata figzgota kenan ta wani irin tureta akasa sboda tsufa atake ummu zalihan ta zube kasa ta sa ihuuu.
Areesha da tuntuni take famar matse hawayen karya tana rirrike mamansu tayi wani irin kururuwar munafunci tazo da gudu tace grandma?da sauri ta dagata tana kuka ..
"dan Allah kuyi hakuri
...pls everyvody shud come down... okay? ushna is just stressd ba haka halinta yake ba
gimbiya amani noorain da gaba daya tagama fusata kusan ushna tana ficewa a sashen itama tafara bibiyarta abaya tana kwala mata kira kmr zata daga masarautar
amma inaaa ushna ko kallonsu bata kara yi ba da sauri take tafiya tana kuka ta fita daga parlourn aranta tanajin danasanin dago da maganan gabaki daya dan babu abunda ya kara mata face wani ciwon da zafi
nobody took responsibilty for anything they just blame her nd boldly invalidate her feelings
...
gimbiya amani noorain ta bi bayanta suka isa har cikin chambarta cikin fushi
“...Ushna, i am talking to you
har lokacin hawaye ne sharkaf a fuskar ushna har ta isa chamberta da aka tanadar mata tun tana yar karama Allah yaso sai taga wajen abude
tana jin sawun mmnta a bayanta ta kara sauri zata shige ciki kenan taji anwani fixgota suna hade ido da mamantan duka suka fara huci me zafi da tsananin bacin rai tace.“Ushna am i not talking to you..?
take ushna ta juya idanunta cike da wani irin zafin zuciya da tsaurin ido tace okay... whaaat...
tun kafin gimbiya amani ta budi baki ushna ta wani irin fixge jikinta gefe tare da cewa "wait mummy nasan abunda ya kawoki kinxo ne dan naba ki hakuri ko...
tunkan gimbiya amani ta budi baki hawaye masu rauni suka fara fita a idon ushna cikin lunshe ido da budewa muryanta na rawa rawa da gwanin ban tausayi tace "okay fine...i am sorry for coming here to ur house to cause you soo many problems, i know i am d biggest problem in ur lives, ...i wish...i wish...i wishh... i neva have to come back here ever again nima bada son raina na dawo kasarnan dan nazo na jawo miki matsala agidan ki ba..
tana gama furta hakan ta banko kofar dakin da wani irin karfi akan fuskar gimbiya amani tare da kullewa daga ciki
gimbiya amani noorain ta tsaya cak a wajen numfashinta na fita da karfi cikin kasa cewa komi hawaye suka fara sauka a fuskarta after some minutes ta karkada kanta tabar wajen tareda wucewa sashenta da sanyin jiki
ahnkli ushna ta zame kasa jikin kofar cikin tsananin rauni tabi ta rungume gwiwoyinta tana wani irin kuka mai karya zuciya dan ji take kmr zuciyarta zata fito daga kirjinta gaba daya.
You know that intense confusing feeling na jin cewa anmaka wni laifi amma kuma baka isa ka furta hakan a fili ba face sai ance maka kaine marar kunya marar hakuri???
toh ina ma da anbita da lallami da kyakywan lafazi,...nobody even acknwldge what is wrong...daga zallan excuses sai kuma blames..ita kanta bata taba tsammnin zata iyayi wa mahaifyarta irin wnann borin ba.
dagata dayan bangaren rikici ne ya kaure tsakanin ummu hareera da ummu zaliha mai zafi akan ushna, dan acewar ummu zaliha kai ushna london dinma babban kuskure ne tunda taje ne ta kwaso musu rashin kunyar yaran turawa ta dawo gidan dashi...sukuma in sha Allah sai sun ladabtar da ita...
ummu hareera kuma kkri take wajen nuna mata cewa sune basuyi ma ushna adalci da kalamansu ba amma inaaa wnn kasaita da jinin mulk da sukeji dashi yasaka ummu zaliha take gnin cewa ushna batada wani dalilin da zai saka ta nuna rauni da hauka dan kawai ba'a kulata da ita ba.
da tsantsan yanayin makirci arisha ta raba su, ta bawa kowa hkuri dakyar sann tajanye ummu zaliha suka dawo cikin main chamber na gimbiya amani noorain...
A hankali suka turo kofar private chamber din gimbiya amani noorain suka shiga ciki
nan suka same ta zaune kasa agefen fankacecen gadonta cikin wani irin yanayi na tashin hankali da damuwa,wayarta ce ajiye agefenta akasa bayan har ta gama dudduba missed calls da saqonnin ushna da suka shigo tun kafin arisha ta katsesu.
batare da ta lura ba dan ita kanta batasan uban waye yasaka mata wayarta a DND din ba dan duk yawan jimawarsu da arisha agidan tasan arisha batasan passwrd din wayar kowa ba, dan tajima dace musu bata iya rke paswds dayawa akanta.
ever since then they all assumed cewa arisha bata taɓa wayar kowa sai nata dan haka ko kadan bata kawo tunanin cewa arishan ce tasaka wayarta a DND ba.
daga zaunen datake hannunta na rike ne da wani tsohon hoton ushna tun lkcin tana yar yarinya karama
hoton lokacin data kai kusan shekara bakwai a duniya sanye cikin wata royal dress da doguwar gashinta tana dan dariya tare da rungume gimbiya amani daga baya
hawaye ne ya cika fuskar gimbiya amani noorain sosai tana kuka ahankli har hancinta yay ja.
ta dan rungume hoton ajikinta ahankli kamar wanda aka kwacewa wani abu me matukar muhimmanci azcyarta.
Areesha na ganin haka gabanta ya fadi da sauri ta karaso gareta cikin tashin hankali ta tsugunna kusa da ita tana dafa kafadarta cikin taushin murya.
tace haba mummy ki daina kuka haka mana ya isaaa .
gimbiya amani bata iya cewa komi ba tadan dago idanunta cikeda hawaye ta rungume Areesha ahankli...
muryarta na rawa tace
..Areesha…ushna ta tsaneni.
atake Areesha ta fashe da wani kalar kukan makirci cikin tsananin tausayi ta kara matse mahaifiyarta ajikintan tace no mummy pls, karki ce haka wallahi ba haka take nufi ba she is just angry…
hawayen gimbiya na zuba batace komi arisha ta dafata tafara bata hakuri tanamai kwantar mata da hnkli
ummu zaliha dake tsaye daga baya ta saki wata irin tsaki me cike da takaici kafin nan ta karaso gaba
a dake tace “ke amani Kada ki bata min rai..
atare duk suka dago suna kallonta.
cikin bacin rai tace wa wannan yarinyar ne zaki zauna kina bata hawayenki kina kuka saboda me exactly? dan tsabar son yaya da kuka cusa aranku.
kwace hoton ushna dake hannun gimbiya amani tay ta yagashi ta watsar
sn tace shin ba soyayyar da sarki saleem da hareera suka nuna mata bane ya lalata tun tana yar karama aka kama aka raineta fiye da kima shine wato bari kema kixo ki fara shanshanci irin nasu ko?
gimbiya amani ta girgiza kai cikin kuka tana share hawayenta da sauri tace mama ba haka bane..I feel like its all my fault…ushna ta jima bataxo gidan nan ba bai kamata nayi mata fada haka ba
tasauke numfashi me dan nauyi tana kallon yagaggen hoton ushna din akasa hawayenta na zuba tace“we didnt even welcome her properly she is all grown up now…she look beautiful i dint even get to hug her
ummu zaliha tayi wata yar gajeruwar dariyar takaici.
atake Areesha ta kara matso hawaye sosai tabi tadan rungume mahaifiyarta tamkar itace tafi kowa jin zafin abunda yafaru...
ummu zaliha ta watsa musu wani irin kallo sannan tace cikin tsaki....“aikin banza aikin wofi akanki aka fara haihuwa ko akanki aka fara cusa yara a rai?
gimbiya amani noorain tadago kai tana kallonta cikin rauni
ummu zaliha ta cigaba cikin kakkausar murya tana cewa ...wannan shne dalilin dayasaka haryau baki gama samun darajar da kowacce matar sarki take samu a zamkora ba...wallh hareera munafuka ce. .ita ai lokacin da mijinta yake mulki bata nuna ma danta murad irin wnn raunin dakike nunawa akan ushna ba..ai shima murad din ba jin magana yakeyi agidan nan ba amma kuma ai ba da gurbataccern soyayya suka raineshi har ya zama sarki ba
tun tuni nake gaya miki cewa wannan dabiar raunin taki ne yake dada lalata rayuwar yarki ushna amma kin ki ji. kowani lokci kece kadai agidanan mai daga hankli akan abarki zakije london kiduba yarki, da yanxu kenan ban jajirce ina dan hanaki zuwa ba da Allah ne kadai yasan irin lalacewar da ushna zatayi...
ta karaso kusa da gadon tana nuna gimbiya amani da yar yatsa tace toh sai ki je ki tsuguna agabanta ki bata hakuri tunda ita ta haifeki bake kika haifeta ba.
gimbiya amani noorain ta sunkuyar da kanta can kasa tana goge hawayenta
ummu zaliha ta juya kanta gareta cikin isa tace..ke Areesha tashi ki bamu waje zanyi magana da uwarki.
A hankali Arisha ta dago daga jikin mahaifiyarta tana share hawayen karya dake saman kuncinta cikin rawan murya tace amma grandma please be gentle with her dan mummy is already hurting enough..
ummu zaliha ta watsa mata wani irin kallo me cike da isa kafin tace “na ce ki tashi ki bamu waje Areesha.
shiru Areesha tayi na dan wasu seconds kamar bazata tashi ba, saida ta kara matse hannun gimbiya amani noorain cikin nuna mata tausayi sannan ta mike ahankali tana kallonta da idanuwan nan nata da kullum suke karya zuciyar mutane.
ahankli tace
“please mummy ki daina kuka kinji..ushna is just emotional amma she wll come around i promise you
gimbiya amani bata ce mata komi ba face ta kara maida idonta kan hoton ushna dake kasa watse
ahankali Areesha ta fita daga dakin tana rufe kofar tay sauri sauri tashare markitcb hawayenta tabi ta laɓe ajikin kofar tay shiruu tanason taji duk abunda zasu tattauna
dede lokacin ne ummu zaliha ta sauke wata irin tsaki me karfi sannan ta karaso gefen gadon tana kallon diyarta da takaici....
SURAYYAHMS
***
TALES OF THE WAZEERIS
2026