SAWUN KEKE season 1

*馃SAWUN KEKE...馃*

by @auntyindo


Cikin tausasawa ya ce "Kwantar da hankali Mukhtar!  Lokacinta ne ya yi  ba yadda za mu yi dole sai mun rasata ko ba ta wannan hanyar ba,  bai kamata ka yi kuka ba;  kamata ta yi ka rarrashi 茩annenka,  kai fa Namiji ne,   ba na son 茩ara ganin hawayenka,  ka bar komai a hannuna kuma ka manta da abinda ya faru  ina so komai ya wuce."
Mukhtar ya ja numfashi ya sauke kafin ya ce "Amma ba yadda za mu yi haka za su dinga   yi mana?"    "Ta ya kake tunanin wani 茩aramin abu zai dawwama a Duniya??   lokaci juyawa ya ke yi, Ka kula da 茩annenka    a shirya jana'izar Zakiyya kafin na iso."
Daga haka ya katse wayar   ya yi wurgi da ita ta fa蓷i can gefe,  safa da marwa ya shiga yi a wajen ya kai mari ya kai gwauro,  duk iya nazarinsa ya kasa gane kowaye   yake yi masa wannan zagon 茩asan, kuma ya na bu茩atar sani tin kafin tafiyar ta yi nisa.

Ya da蓷e cikin yanayin tunane-tunane  kafin ya shirya  domin zuwa wajen Jana'izar Zakiyya.

Husnee jiki a sa蓳ule ta sauke wayar daga kan kunnenta ta na kallon Amadu kallon da ya ke nuni da cewar bai barta ba,   Ya kalli Ahajiji Me Gadi ya ce "Ahaf!!!   Allah na tuba  Shu'umin Mutum irin wannan Yaron ne zai bar matarsa ta dinga yawo a gari?  ai shi yasa na yi azancin cewa ta Tambayi Mijinta."
Alhajiji ya ce "A'ah iko sai Allah,  to ni na kasa gane me kuke nufi ai, ba ku ga tin 蓷azu na ke kallonku 蓷aya -bayan-蓷aya ba  Ni ai a  sanina Husnee ba ta da Miji."
Amadu ya ce "Na shafa maka lafiya to yanzu Matar Aure ce,  ga shi dai a gabanka ai ta tambayi mijin nata fita ya hanata"

"Matar Aure???  Mijinta kuma??  ita Husnee 蓷in???"  Mommy   da ta iso wurin ba tare da sun sani ba ta jefo musu tambayoyin a jere.
Rassss Gaban Husnee ya yanke ya fa蓷i har 茩asa,  jikinta ya fara karkarwa  ta zazzaro fararen idanunta akan Mommy wadda ta ke kallonsu ita da Amadu 茒aya-bayan-蓷aya  kallo me cike da tuhuma gami da mamaki da 蓳acin rai.

Amadu ya ji tamkar Motar Gingimari ta hau kansa lokacin da ya ji tambayar Mommy.  Lokaci guda duk su ka shiga firgici da tashin hankali.
a ladabce Alhajiji ya ce "Hajjaju Makkatu ikon Allah barka da fitowa."  
Mommy ta ce "Ba ka ji tambayar da na yi ba ne?  shine ka ke kawo mini taka idea?" 
Ya rissina gami da cewa "Ayi ha茩uri,  wallahi Hajiya nima yanzu na ke tambayarsu yaushe ne ta yi aure ban sani ba, Allah i sanya Alkairi."
Cikin tsawa Mommy ta ce "Husna!!!  Dan Ubanki ba kya jina ne????  yaushe ki ka zama Matar wani????"    zamewa ta yi ta dur茩ushe a wajen gami da fashewa da wani marayan kuka wanda sautinsa ma ya ba ya fita sosai,  ta na so ta magantu amma ta kasa.
Jiki na tsuma Amadu ya ce "Ina zuwa Hajiya"    cikin Mota ya nufa ya 蓷auko ku蓷in Sadakinta wanda ke nanna蓷e a cikin  hankicif,  ya dawo gaban Mommy ya dur茩usa jiki na 蓳ari ya ce "Hajiya Allah ya baku ha茩uri,  Ga wannan"  cikin mugun mamaki ta sa hannu ta kar蓳a ta na 茩arewa hankicif 蓷in kallo,  Amadu ya ci gaba da magana murya na rawa "Hajiya wa蓷annan ku蓷i su ne Sadakin Husnee, Jiya Wanda take so ya aureta,  Hajiya ba laifina ba ne,   Tilasta mini ya yi akan cewar ni zan kar蓳i Aurenta,  mun 蓷aura Auren a Masallacin wani Malami,  Malam Kabiru"   iya abinda aka yi a gabansa ya kwashe ya gaya mata.

Kallon Husnee ta ke yi cikin tsananin mamaki da al'ajabi, ta na yi ta na jinjina ku蓷in hannunta.  Cikin murya me  nuna tsantsar 蓳acin rai ta ce "Husnee?  har kin yi girman da za ki iya bin wani 蓷an iska ya aureki?   Ashe duk burin Mahaifinki na ki yi karatu me zurfi   ba ya cikin tunaninki?"  

Girgiza kai ta ke yi ta na wani irin kuka wanda  ke fitowa tin daga 茩asan Zuciyarta,  murya a dishe ta ce "茦addara ce Mommy don Allah kar ki zargeni sam ba laifina ba ne, nima ban zata abinda zai yi kenan ba."
Amadu ya ce "Gaskiya ne haka ne Hajiya ita ma ba ta zata ba, sama taka ya aikata hakan"
"To wai shin waye shi ?  Su waye iyayensa a 茩asar nan da har zai aure mini 拼a ba tare da Sahalewata ba??"
Amadu ya ce "Ranar wanka ba a 蓳oyon cibi Hajiya,  Sunansa Muhammad Risslan Sheikh Muhammad Risslan,  茒a ne ga  babban Malamin  nan na duk Hotoro da kewaye, kuma shi 蓷in  Babban Tantiri ne na kaf Nigeria,  wasu na kiransa SAR茦A  wasu na kiransa SAHUN KEKE,    kowa ma da irin sunan da yake gaya masa,  ko kwanakin baya an kamw shi da laifin kisa amma  sai aka sako shi domin ya fi gaban nan,  wannan shi ne ka蓷ai abinda zan iya fa蓷e a kansa."

Duhu-duhu Mommy ta fara gani nan take jiri ya fara 蓷ibarta ta tafi luuuu!!! za ta fa蓷i Husnee ta yi kanta da gudu da nufin tareta, kafin ta 茩arasa Muddassir ya rigata, ya rungumota a jikinsa ya na tambayar lafiya.

Hawaye ne su ka shiga tsiyaya akan kumatunta, da kyar ta ce "Husnee ce!!!   mu na zaune a gida ashe ta je ta Auri wani bayan mun yi wa Zaheer Al茩awarin aurenta,  wai yanzu har ta yi girman da za ta iya zuwa ta Auri wani Namiji  ba tare da sanin iyayenta ba?? har yaushe ta fara zuwa makarantar da ya hure mata kunne haka?"
Muddassir  ya zubawa Husnee ido ya na binta da kallon tuhuma,  a masife ya ce "Ashe ba ki da hankali?   me ya sa za ki aikata haka?    akwai wanda ya fiye miki iyayenki ne duk son da ki ke yi masa?   Kwantar da hankalinki Mommy kowaye sai  ya saketa ni zan je in yi magana da shi,  mu ba za a yi haka da mu ba,  ba ma son tantiranci."

Mommy ta ce "Shi 蓷in Tantirin gaske ne kuwa, kuma Shai蓷ani wai Sunansa Sahun Keke"    dimm!!!!!!!  Zuciyar Muddassir ta yi wata muguwar bugawa wadda  ta sa numfashinsa 蓷aukewa na wucin gadi.
"SAHUN KEKE!!!!!!"  Ya maimaita kalmar cikin ka蓷uwa gami da tashin hankali da firgici.
idanunsa na kan Husnee wadda take wani irin galabaitaccen kuka,  a hankali ya ce "Mommy  shiga ciki ina zuwa."
Mommy ta ja jikinta da kyar da kyar ta shige cikin gida ta na kuka  ta na fa蓷in "Ai ko waye shi, Allah i sa Iblis ne sabida hatsabibancinsa sai mun yi shari'a da shi  sai ya saketa, ba za ta ta蓳a zama da 蓷an Ta'adda ba."

A ki蓷ime Muddassir ya matsa kusa da ita ya dur茩usa a gabanta su na fuskantar juna,  cike da son tabbatar da abinda kunnensa ya jiye masa ya ce "Da gaske ne Kin zama Matar Sahun Keke???"  
cikin shashshekar kuka ta ce "Amma ba laifina ba ne don Allah ku yi ha茩uri   kar ku yi fushi da ni!!"  jinjina kai ya yi cikin wani irin yanayi   na tashin hankali da ya riske shi,  "Husnee  ki na nufin Sahun Keke ya na sonki ne ko kuma ya yi hakan ne kawai don wata manufar?  ke ma ki na son shi ne?  a ina ki ka ha蓷u da shi??"
A jere  ya zubo mata tambayoyin  cikin ki蓷ima.
ba tare da ta dena kukan ba ta ce "Ba don wata manufa ya yi ba,  sabida ina son shi ne ya sa shi yin hakan,  don Allah Yaya kar ku rabani da shi ni ina son shi a haka  duk da irin halayensa."
Muddassir tamkar zai fashe da kuka ya ce "Duk fa蓷in Duniya Husnee ki rasa wanda za ki so sai wanda bai 蓷auki ran Mutum a bakin komai ba??  anya kuwa kin yi tunani?  yanzu 拼a拼an da za ki haifa ya sunansu??  ki temaka mana ki temakawa kanki   ki  rabu  da shi."
kai tsaye ta ce "Ba zan iya ba Yaya!!!  ba yin kaina ba ne Allah ne ya jarrabeni da son shi,  so me tsanani wanda na ke jin tamkar shine bugun Zuciyata Yaya!!!"
Mi茩ewa ya yi   ya na bubbugar kansa da ya gama hautsinewa gami da juyewa,  yarfa hannunsa ya yi  ya na cewa "Kaih!!! Impossible  ta ya-ya zan bari ya auri 茩anwata??"  No ba zai yuwu ba!"  ya yi maganar tamkar wanda ya fara zaucewa,  kamar an tsikare shi ya  zabga da gudu zuwa cikin gidan.

Husnee ta mi茩e ta na 蓷ingisa 茩afa da 茩yar fa 茩yar ta bi bayansa.
Ya na shiga ya Zauna kusa da Mommy  ya na cewa "Mommy ta ya-ya kenan?  Ta ya Auren Husnee zai halatta ga wannan 茒an ta'addan, ya zama dole mu 蓷auki mataki!!"  Mommy ta sa 蓷an hankicif 蓷inta ta fyace hanci sannan ta ce "Ai na kira kowa da kowa na sanar musu abinda ya faru, kwantar da hankalinka dole ne a raba Auren nan indai da gaske ne an 蓷aura shi."

Da sauri Muddassir ya ce "Yess ta yuwu ma ba a 蓷aura ba, ba ri in je in tambayo wanda ya 蓷aura 蓷in  ko 茦arya su ka yi mana."
Bai jira ta ce komai ba ya fice da gudu kamar 茩aramin yaro,  Amadu ya tambaya  bayanan wanda ya 蓷aura Auren Amadu ya gaya masa komai, nan ya zabare shi da sunan ya raka shi wajen Malam Kabiru.

Husnee na tsugunne gaban Mommy ta na kuka ta na neman yafiyarta amma sam ta 茩i ko da kallonta,  Wayar Mommyn ce ta fara ruri Ta 蓷auka gami da sa hands free yadda Husnee za ta ji ko me za a ce,  Daddy ne ko sallama bai yi ba ya fara surfa fa蓷a ta inda yake shiga ba ta nan   yake fita ba,  da Mommy ta gaji sai ta ce masa ga Husnee 蓷in ta mi茩a mata wayar ta tashi ta bar musu Parlorn.
Ba Irin kuka da magiyar da Husnee ba ta yiwa Daddy ba amma ya kanne idanunsa,  bai katse wayar ba sai da ya tabbatar mata gobe za su shu蓳igar da 茩ara Kotu dolen doliya sai an raba Auren,  a cewarsa ba zai  kai 拼arsa inda za a dinga ciyar da ita da Haram ba.

Ko da Muddassir ya jewa Malam  Kabiru da tambayar sai da ya ha蓷a masa da Shaidu wa蓷anda a gabansu aka 蓷aura Auren sannan su ka ha蓷u su ka yi masa bayani,  nan fa ya 茩ara burkicewa ya rasa inda zai tsoma rayuwarsa, shi ba abin ya dinga kurma ihu ba ko ya samu sau茩i.

Ma'u na kicin tare da Iya da Talatu  su na girke-girke   Yazeed ya shigo kamar an jefo shi. da sauri Iya ta ce "Lafiya kuwa Yalla蓳ai?!
ya 蓷an sosa 茩eya kafin ya ce "Don Allah ku 蓷an ba ni wuri mana."
Iya ta koma蓷e baki  Zuciyarta cike da sa茩e-sa茩e,  kafin Iya ta mi茩e Talatu da Ma'u sun mi茩e,  Iya ta ce "Ke 拼ar nan kamani in mi茩e mana."  Ma'u ta temaka mata  ta tashi sannan su ka nufi hanyar fita, jikin Ma'u na rawa  sai gaggawa take yi don ta yi   ta fita kar ya ce mata wani abun.

Caraf ta ji ya dam茩o hannunta, a firgice ta juyo ta na zazzaro masa ido, ya marairaice kamar zai yi mata kuka "To Ma'u kika tafi  ki ka bar ni   da wa zan yi magana? dominki fa na zo."
da kyar ta fizge hannunta daga ri茩on da ya yi mata cike da ba茩in ciki ta ce "Ni ban ga abinda za ka yi mini ba Yalla蓳ai,   indai Abinci ka ke so ka nemi Iya mana sai dai in zalumci ne ya kawoka".  wani irin sakin baki ya yi galala  ya na kallonta kafin ya ce "na yi miki kama da Azzalumai Ma'u??    to in ma haka ki ka gani  ni ba haka ce a Zuciyata ba, ki je ki shirya ki raka ni."  "Ni ba zan je ba!!"  ta fa蓷a a masife kamar za ta hau kansa da dukan.
wani lallausan  murmushi ya saki Gami da cewa "Dama kin iya fa蓷a?  sai naga kin yi kyau a cikinsa;    ke sai fa kin je ko kuma in 蓷auke ki  da kaina in zuba ki a Mota,    wata cikal-kal da ke har wani hargowa ki ke yiwa mutane?   to ki gaggauta shiryawa in ba haka ba zan 蓷aukeki ko babu gyale."
Ba ta ce masa komai ba ta fice daga Kicin 蓷in ta na kuka  ta nufi 蓷akinsu.

Iya da Talatu na zaune sun ci gaba da hirar da su ke yi ta shigo ta na kuka, Iya ta ri茩e ha蓳a  gami da cewa "Oo!  Duniya,  me ya yi miki ki ke kuka haka?? ni fa ina ji miki tsoron yaron nan, me ki ka ci masa me yake ta zawarcenki??"
Cikin shashshekar kuka ta ce "Ba abinda na yi masa  haka  kawai  yake mini haka, wai yanzu ma in shirya in raka shi, ni dai ba zan je ba ko me zai yi mini."
Talatu ta yi karaf ta shiga zancen da cewa ''Ke wallahi ki bi shi  ki ga inda zai kai ki,  ai dai ba zai sayar da ke ba ko."  cikin takaici iya ta zabga tsaki gami da kaiwa Talati duka ta na cewa "Ja'irar gora, to in bai sayar da ita ba ai zai rabata da darajarta, ki na gani in uwar ba ta nan yadda yake yo safarar Mata ya na kawowa gidan."  Talatu ta ce "Eh kuma fa haka ne..."
Ma'u kuwa 茩ara fashewa ta yi da kuka  jikinta sai tsuma ya ke yi gabaki 蓷aya ta 茩ara firgicewa.

Sun 蓷auki lokaci a nan Talatu da Iya su na maida yadda aka yi Ma'u kuwa ta na razga kuka.......
Kamar daga sama su ka jiyo muryarsa ya na 茩walla mata kira, ta 茩ara sautin kukanta  cike da tsoro da firgici.
Iya ta rausayar da kai  kamar marigayin zakara  kafin ta ce "To Allah i tsare  sai ki tashi ki je, amma ki dinga Addu'a."  Talatu ta na jin haka ta tashi ta 蓷akko ko蓷a蓷蓷en Hijab 蓷inta ta fara 茩a茩aba mata, ta na turewa ta na komai amma sai da ta sa mata shi    sannan ta 蓷akko mata takalmi  ta ajiye mata ta na cewa "Gwara ki bi shi ta maslaha kar ki yi masa abunda zai cuceki a banza,  sai ki dinga Addu'ar."

Sai da kyar da  si蓷in goshi  suka lalla蓳ata ta fito wujiga-wujiga da ita  sai  murza kuka take yi kamar an yi mata wahayinsa.
Shi dai  ba abinda ya ke iya yi banda kallonta, har cikin ransa ba ya jin da蓷in kukanta amma ita ta kasa ganewa.
A wani rafkeken Super Market  ya yi Parking, ido ya 茩ara zuba mata   kamar zai cinyeta, kanta ya na 茩asa har lokacin ba ta dena kuka ba.

Cikin wata karyayyar murya ya ce "Ma'u me yasa ba za ki saki jiki da ni ba?     ba zan iya cutar da ke ba Ma'u hasalima  burina a koda yaushe in ga ki na farin ciki, kuma ina so farin cikinki ya 蓷ore har Abada, ki temaka ki gaya min damuwarki  domin ina so in zamo miki Bango."    Ya sosa mata inda ke mata 茩ai茩ayi, ai kuwa ta  茩ara fashewa da wani sabon kukan filll, cikin shashsheka ta ce ''Ba zan iya ba!!"
"Yau na ji ikon Allah, kuka na 茩ara sa ki? to Allah i ba ki ha茩uri na dena,  ki kwantar da hankalinki,   Nasan ki na tunanin wasu halaye nawa  ke ba ki yi kama da irin wa蓷annan matan ba, ke mace ce wadda ya kamata a yi kishinta,  ki zo mu je to, sayayyar kaya zan yi miki  sai ki za蓳i abinda ki ke so."  "Ni ba zan je ba"  ta ba shi amsa cikin kuka.

 Bai matsa  mata ba ya wuce shi ka蓷ai, bayan wani lokaci ya dawo 蓷auke da tir茩a-tir茩an ledoji guda biyu  wanda aka sha茩esu da kaya,  bayan ya zuba a Motar  ya shiga mazauninsa sannan ya ja ta.
Har su ka dawo gida Ya na zuba mata surutu ita kuwa ba ta da aiki sai kuka, muryar ta shi ma duk ta gaji da ji;    ji take kamar ta kashe shi ta huta.

Talatu jiki na rawa ta fara zaro kayan ta na dubawa  sai murna  ta ke yi kamar ita aka bawa.
Dogayen Ruguna ne wanda yawancinsu Abaya ce, sai  riga har 茩asa me wando, sai kayan ciki su pant, da su turaruka, da Alewoyi da chocolate kala-kala .
Iya da Talatu sai yabawa su ke yi yayin da Ma'u ta ke jin Zuciyarta na wata irin 茩una, lokaci guda zazza蓳i ya rufeta    bayan ta gama masifa da cewa ba za ta yi amfani da komai a ciki ba  ta haye yamutsatstsiyar shimfi蓷arsu ta kwanta, ba abin da ke 蓷aga mata hankali idan ta tuna sama da surutan da ya dinga yi mata a hanya kamar mahaukacin da ya 茩wato da ga gidan Masu rangwamen hankali.  Sai da su ka gama gani sannan su ka mayar su ka ajiye mata, ita kuwa ko wajenda kayan suke ba ta 茩ara kalla ba.


Washe-gari Ranar litinin kenan,  Ranar jirginsu Abhi da Jaafar    ya 蓷aga zuwa Saudi Arabia, hakan ya mugun yiwa Akhiee da蓷i  ya san duk rigimar da za a yi za ta 茩are kafin Abhi ya dawo.

Gidan Su Husnee
Komai ya yamutae lokaci guda ta zamo tamkar Mujiya a cikinsu  kowa ya 茩i saurararta  hatta Khausar in ta kulata sai Mommy ta doka mata tsawa, Fa蓷a kuwa ba irin wanda ba ta sha ba Muneeb har da kai duka.
Cikin kwana 蓷aya ta wani zuge  ta zube ta yi zuru-zuru  ta dawo tamkar tsumungiya, ga wani ciwon kai da ya sakota gaba ko abinci ta kasa ci,  Ta rasa inda za ta sa kanta ta ji da蓷i.
Wata Zuciyar ce ta bata shawarar kiransa ta sanar masa abinda ke faruwa don haka ta 蓷akko wayar  ta lalubo lamba ta tura kira.

Ya na tsaye  a  kan wani tsauni hannayensa har蓷e a bayansa, sai 茩arewa ko'ina kallo ya ke yi    Zuciyarsa cike ma茩il da tunane-tunane,  jin motsin wayar ta shi   ya dawo da shi hayyacinsa  ya 蓷auka ba tare da ya ce komai ba.

Cikin Dasashshiyar muryarta ta ce "Akhiee!!"  "Asma'u  ki na lafiya? waye ya ta蓳a ki?"  goge 茩walla ta yi kafin ta ce "Ba  wanda ya ta蓳a ni  kawai ina cikin tashin hankali ne, iyayena da 拼an uwana duk fushi su ke yi da ni, na fahimtar da su na basu ha茩uri amma duk hakan bai yi tasiri ba,  kuma sun ce sai sun rabamu."
拼ar 茩aramar ajiyar Zuciya ya sauke kafin ya ce "Asma'u Calm dow........" kafin ya 茩arasa fa蓷en abinda ke Zuciyarsa ya ji anyi masa wata muguwar runguma ta baya  wadda ta sa Numfashin da Zuciyarsa su ka dena aiki na wucin gadi, ya rintse idanunsa da 茩arfi  gami da cije gefen le蓳ensa.
Ya na jin Husnee  na kiran sunansa gami  da tambayar lafiyarsa amma ba zai iya ce mata uffan ba a wannan yanayin.
a hankali sautin kukanta ya fara kara蓷e kunnuwansa  hakan ya sa tsigar jikinsa su ka hau tashi.  katse wayar ya yi gami da sakinta ta fa蓷i 茩asa, cikin wata irin rikitacciyar murya ya ce "Raziahh!!!!!"
Cikin shashshekar kuka ta ce "Kai fa Mijina ne Risslan me ya sa za ka ha蓷a ni kishi da wata?  ka san kai ka蓷ai nake so kuma  ina kishinka  shine za ka je ka auri wata? me yasa ni ba za ka so ni ba?"
Cikin wata irin murya me matu茩ar gusar da hankalin duk wanda ya ji ta take maganar,     a sannu ya zagayo da ita gabansa su na fuskantar juna  ya jefa idanunsa wanda su ka canja launi cikin nata, kamar wanda aka tilastawa yin magana ya ce "Amma duk da ke matata ce wajibi ne na nemawa kaina Abokiyar rayuwa, kin sani dai  ba jinsinmu 蓷aya ba,  babu 蓷orarren aure tsakanin Mutum da Aljan, ko ba ma haka ba Asma'u ta cancanci hakan, ki yi ha茩uri"  
Sake 茩an茩ame shi ta yi  ta na cusa kanta cikin 茩irjinsa gami da sake wani sabon salon kukan, cikin wata shu'umar murya ta ce "Nima zan zamo Bil-adam domin na rayu da kai,  idan babu kai a rayuwata  zan sha wahala, Don Allah ka dena guduna Mijina ka amince mini mu rayu tare, ina azabtuwa da banzatar da ni da ka ke yi;  ka sa Uban Dawa ya 蓷aure ni kawai sabida ina kasancewa tare da kai, idan laifi na yi maka ka hukuntani ta wata hanyar amma ba ta wannan ba Don Allah!!!!!!"
Ta 茩arasa maganar ta na kwallan idanunsa da ke cikin nata.
dukkan hannayensa ya sa ya rungumeta tsam gami da tura fuskarsa cikin wuyanta, cikin fitar hayyaci ya ce "Ni ma ba a son raina hakan ta ke faruwa ba, sai dai ni ba na bu茩atar mace a rayuwata dole wata rana za ta hana ni yin abinda ya dace, amma ni ban ta蓳a 茩in ki ba hasalima ko da yaushe ki na cikin Zuciyata!!!"



by Aunty INDO