FreeArewaPen original
SAWUN KEKE season 1
- 1views
- 66chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · 🪻SAWUN KEKE season 1🪻
🪻SAWUN KEKE🪻 Season 1 Ep-1 Garin Kano Misalin ƙarfe 03:00am.... Dare mahutar bawa,, a duk lokacin da dare ya tsala sahu kan ɗauke kowane ɗan Adam ya killace kansa a makwancinsa domin samawa ruhinsa salama. a wannan dare yayin da Asbahi ke shirin ƙaratowa daidai lokacin hadari ya fara gangami, cikin lokaci ƙanƙani ya gama haɗowa ya fara sakin iska me ƙarfi gami da walƙiya me tsananin haske ya na wani irin rugugi kamar zai ci babu. Ya ɗan ɗauki lokaci cikin wannan yanayin kafin ya saki ruwa me ƙarfin gaske. Sai da aka kira Sallar Asbahi sannan ruwan ya tsagaita ya koma yaf-yaf a hankali a hankali, ba shi ya tsaya cak ba sai da gari ya fara haske. mamakon ruwan da aka sha ya haddasa lullumi gami da wani irin sanyi me matuƙar daɗi. kasancewar safiyar Lahadi ce ya sa titina har ma da cikin unguwanni babu yalwar jama'a kowa ya nabba'a a gida, tin daga kan ƴan maka...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.