in lagos
by @surayyahms
32...🦋🦋🦋
SURAYYAHMS
TALES OF THE WAZEERIS...
har ta isa kofar dakinta tunanin hakan takeyi aranta acikin sanyi jiki tabude kofar ahnkli ta shigo ciki jin hawaye sun fara zubo mata ta share fuskarta da sauri sauri tanamai sakin ajiyan zuciya, cikin shanye kukan maza tanufi gaban wardrobe dinta inda ta aje trolly inta da sauran kayan ta datazo dasu ..
4days is gone already saura kwana goma ne kacal yarage mata tasamo makanta wajen makalewa snn ta aika da report dubau wajen personal prgram supervisor dinta dan a yarje mata.
...dan ta bar musu gidansu yau aiba wani abun tashin hnkli ba ne
...
da wann kalamn tafara sassaita zuciyarta da ke mata nauyi..
without wasting time tafara fiddo kayanta tana jerasu asaman gado cikin nutsuwa.
duk dama komi acikin sanyin jiki da fargaba take yinsa tareda jn tsoron me zataje ta tarar a garin lagos msmn idan taje kuma ya zamto bataci sa'a a kamfanin datake son tay aikin ba.
dake kayan datazo da su bawani yawane dasu ba hadasu bai dauketa wani tsawon lkci ba, bayan ta gama tarkata komi wayarta ta dauka tanakan kkrin booking flight da hotel
sai taji faint knock dga bakin kofarta ta juyo kadan batare da ta kawo tunanin komi aranta ba da sanyin murya tace ....come in
ahnkli aka turo kofar gimbiya amani ce ta shigo dauke da royal tray na breakfast tare da wasu servants biyu dake rike da jakuna har guda biyu manya
mikewa tsaye ushna tay da mamakin ganin mahaifyarta dan tasan abu me wuyane kaga gimbiya dakanta tazo harnan dakin haka kawai inba dawani kwakwaran dalili ba...
muryanta kasa kasa cikin kasaita tace..
"keep the bags nd leave
marmaza servant din suka aje bags din suka fice agaggauce
cikin sauke ajiyan tareda ladabi ushna ta taho ta amshe royal tray din daga hannunta ta saukarshi kan table ahankli.
ayayinda gimbiya amani takaraso cikin nutsuwa tana kallon trolley din ushna dake bude asaman gado
“har kin fara packing kenan...
ushna ta gyada kai kadan tana kokarin boye damuwar dake kwayar idanunta da karamin murmushi
gimbiya batace komi ba har saida ta nemi waje ta zauna agefen gadon tana kallon ushna cikin taushin yanayi kafin can tace
little princess...pls sit with me.
yanayin da tayi maganan yasaka
ushna ta zauna da sanyin jiki kurkusa da mamantan batare da sun kalle junansu ba
shiru dakin yay for some min kafin nan muryan gimbiya ya fara futowa kasa kasa ahankli tace ushna kiyi hakuri da mahaifinki, he is my husband, nd i knw him wani lkci bai iya expressing kansa yadda ya kamata ba
ushna ta dan yi murmushi da snyi tace “its okay mummy..na fahimta
da raunataccen murmushi gimbiya amani ta juyo suna hade ido tace “a'a baki fahimta ba ushna..
amma akwai abubuwa dayawa da zakixo ki fahimta idan kika kara girma kikafi haka wayo
ushna bata iya cewa komi ba ta dan yi shiru
kanta na kallon kasa..
“Arisha has been the backbone of this house for years. tun kina can kasar waje ita ce take tsaya masa akan komi. naturally everyone became soo attached to her amma hakan baya nufin baki da muhimmanci bane koda ace kowa baiya ganin amfaninki a duniyar nan ni ina gani, ina kuma alfahari dake, you dont have to prove yourself to anyone. ure more than enuff to me duk inda zaki je ki tbta kin nutsu kinyi abunda ya kaiki ki tabbatar ma kanki cewa ke ba mrar amfani bace
a raunace ushna ta sauke idanunta kasa batare data ce komi ba
gimbiya amani ta kamo hannunta cikin lallami tace duk wani abu abunda zakije kiyi marar kyau acan kina tuna cewa zaifi min illa awajen mahaifinki fiye dake...dan hukuncin da ya yanke miki jiya na auren dole ne da yaron abokinsa na can sarkin yamma, dakyar na rokesa yabaki wann daman wai ahaka ma saida nasako mhfyrsa aciki kafin nan ya amince...
jin wann maganan yasaka ushna ta dago kai da fargaba tanata kallon mahaifiyartan da mamakin jin wnn mgnn without even thinking ta matso kusa da ita tawani irin rungumeta ahnkli jin hawayen ta masu zafi sun fara zubowa kmr an kunnasu.
dan inda babanta ya katse mata karatu ya daura mata auren dole ayau da dan abokinsa da batasan ko zata iya hakuri harta rayu ba.
wani kuka taji ya kara kwace mata gimbiya amani ta rungumeta tana shafa bayanta ahnkli tace its okay, komi ya wuce..ina fatan Allah ya tsare min ke inkinje can snn Allah yasaka albarka acikin rayuwarki my little princess. koda ban kiraki ba karki daga hanklinki kinji, when ever u have time send me a text inna gani zan amsaki...
da muryan kuka ushna tay mata godiya kafin ta cirota ajikinta tahau bude manyan bags din da servants suka rako ta dasu.
luxury snacks ne kala kala aciki da rigar saka na sanyi sai wasu yan turaruka masu tsada da kuma envelopes dauke da few mints na cash aciki yan dubu dubu.
ushna dake kkrin share hawayenta da sanyin murya tace mummy is this not too much...??
gimbiya amani ta murmusa tace i may not be the best mother to you but you are my daughter bana son komi yadameki a can..
ushna ta dan zame kasa cikin ladabi tace "nagode mummy, i am sorry for everything in sha Allah innaje can i will only focus on my job.
murmushi kawai gimbiya amani tay tareda shafe kanta..
har wajejen karfe goma na safiya suna tare a dakin kafin nan har sunyi breafst atare gimbiya amani ta fita
nan ushna tay wanka taxo tagama shirinta tsaf tasaka simple but elegant black abaya a ajikinta tay rolling da veil dinsa yayin da karamin designer luggage dinta ke gefenta.
har ta gama komi da komi ta fito bataji duriyar addarta Arisha agidan ba
kai tsaye taje ta yi sallama da ummu hareera cikin ladabi
Anan ne ma takejin cewa wai tun jiya Areesha ta kulle kanta adakinta pretending to be soo sick tun bayan marin data sha wajen mahaifiyarsu.
kotaxo main royal chambar yin sallama da iyayenta sarki murad bai fito ba sbda wasu baki dayake kan karba a sashensa.
gimbiya amani ce kawai ta rakota har zuwa bakin mota tana mata addua kafin ta ta shiga motar ta rikota ahnkli tace ki kula da kanki..ushna ta gyada ka tana kokarin danne zafafan hawayenta da murmushi daga haka motar ta bar palace din kai tsaye zuwa intnal airport na kano state...
wajajen karfe daya saura motocin da suka kai su sultan shamsan gidan marayu suka iso gida suna isowa kai tsaye a masallaci ya sauka yabi jam'i akay sallahn azhar dashi bayan hakan fada suka wuce after brief business meeting da yay da mahaifinsa yay sallama dasu ya dawo private chambersa ya sake watsa ruwa bai wani jima sosai ba ya fito cikin sabuwar shiri yasaka wata matured casuals cripsy white long sleeve shirt da matter black trousers da bakar agogon rolex datayi masa mugun kyau batare da wani hayaniya ba wanda kafin ma ya karaso harabar waje already angama fitowa da duk wani luggages dinsa ansakasu a mota..
harsaida ya fito kafin nan wata servant ta kawo masa husna da aka dada wanketa tay fari fesss tana qamshi me dadi, wani qurd ya bude masa bayan DBX jeep din sa ya shiga ya zauna tare da husnan agefensa, hadaddun convoy na jeep guda biyar ne suka rakashi har cikin airpot suna isa ko minti 10 baiyi ba captain in private plane dinsa yalula dasu garin lagos akan lokaci.
dagata bangaren ushna kuwa dake tun karfe 12 suka tashi 2:30pm na rana jirginsu yasauka a Murtala Muhammed Airport, sabida delay da suka dan samu gashi yau tafara zuwa nan bata san kowa agarin ba..
ushna ta fito adan gajiye da trolley dinta, ta shiga arrival hall ganin yadda wajen yake cike da hayaniya mutane kala kala suna ta wucewa kowa da kalar gaggawarsa
acan gefe ta tsaya tana dube duben ko wani ya zo daukarta after some mins saiga nan wani staff ya matso yana murmushi yace Miss Ushna? ta gyada kai a hankali
...yace we are from your hotel daga haka ya ciro id card da numbernsa ya nuna mata kafin nan ya amshi kayanta ta fara binshi suka fito
mota ce me kyau a waje mutumin ya bude mata kofa respecfully ta shiga ya bude booth ya aje kayanta snn ya zago yafara janta zuwa hotel datariga ta kama dan already daga dubai an riga an tura mata kudin aiwatar da komi da komi bata da matsala da wannan saidai sosai naira notes din da mamanta tabata dazu sun taimaka mata sosai wajen biya da siyen kananan abubuwa dake bata samu time ta sauya dollars dinta ko daya ba.
hanyarsu ta zuwa Victoria Island din cike take da normal lagos traffic ga hayaniyar mutane kusan komai daban da rayuwar data saba dashi a kasar waje.
shiru tay tana zaune daga seat in baya na motar tay zugum tana kallon waje ta windown glass ta hade hannunta tana jin rashin natsuwa kadan aranta, she was like so this is lagos....
dake tay research inta mai kyau jiya da dare tasan inda babban HQtrs na prime real estate yake shiyasa ma tabi ta zaɓi wani hadadeen luxury hotel dake kurkusa da wajen dan kartasha wahala wajen xuwa kowani rana.
sbd nisan wajen da airpot 1hr 30 min ya dauketa kafin suka iso,victoria island was such an elite environment anguwace ta zalln rikakkun manyan masu arziki har suka tsaya gaban hotel inta mai kyau bata dena kalle kallen area din ba
drivern ne ya sauko ya bude mata kofa yace we are here ma’am. ta sauka a hankali ta kalli ginin hotel din an rubuta Harbour Crest Hotel & Suites, victoria island. wajen is sooooo beauriful nd classy camly tashiga ciki kai tsaye taje ta gaban reception matar dake wajen tace good evening maam, any booking please..kai tsaye ushna ta gaya mata cikakken sunanta bayan tayi checking tace you are welcome ma’am daga nan ta ciro room key card ta bata aka hadata da wata staff ta kai mata trolley inta har cikin room dinta data riga ta kama acan sama inda babu wani hayaniya
sabda tsaro iya slot na kwana goman kawai ta kama dan batasan ya komi zai kasance mata anan gaba ba...
dakintan babbane yana da kyau snn babu wani abu na alatu daya rasa aciki sbd hotel mai masifar tsada ce snn akwai tsaro sosai tana aje jakarta kai tsaye ta rage kayan jikinta ta nufi bathrom dan ta samu tay wankan sallah ta samu taci abinci kafin nan ta kira gida....
daga bangaren su sultan shamsan kuwa kusan late evening ya sauka acikin garin lagos daga cikin private plane dinsa daga shi sai yar magensa husna daya rikota a hannunsa ya sauko, already wasu kyaffafun army green colour mercedez Gwagon bunkers guda uku ajere na jiransu a harabar wajen babu bata lokaci aka bude masa na tsakiyar ya shiga..
basu kaiga isa gida kai tsaye ba saida yagama duk abunda zaiyi sai can bayan sallahn isha tukuna suka kamo hanyar gidan nasu atsanake...
ajikin bangon gidan aka rubuta No. 17, Crescent View Drive, Banana Island..
makaken ultra large mansion ne mai dauke da high perimeter wall mai invisible security sensors da biometric gates tare da Long private driveway lined with dark green palm trees.
irin manyan gidajen multi billionaires din nan ne da babu design na hayaniya just huge clean spaces nd calm green environment..
an rabashi sashe shashe manya manya har guda uku
anan ne gabaki daya familynsa dake zama lagos suke zaune is like the lagos waxeeris family mansion hajiya ummu salma datake matsayin kakansa da gaba daya ahalinta anan gidan suke zama gaba daya.
Mahaifinsa ne ya sakashi dole dole ya fara sauka anan din sbd yasan halinsa sarai inhar ya fada aikin dake gabansa ba lallai ne ya zago family house dinsu nan kusa ba.
tun kafin ya iso lagos kanwarsa rihanna take cikin zumudi dan sosai tasaka akay wa gidan wasu mature welcom home decorations aka kara tsaftace ko ina musamn private wing dinsa da zai zauna aciki.
hajya ummu salma da already jikinta ya fara nauyi cos she in her late 60s duk da haka hutu da dukiya baisa jikin nata ya ragwabe ba saima dada kyau da tsufan ya mata sosai..
babban damuwarta ba dawowar shamsan din bane dan zuciyarta da tunaninta ya fi tafiyane akan jikarta leelah data doshi shekara 29yrs a duniya batare da aure ba, babban burinta ynxu baifi taga leelah ta shige cikin shamsn sosai ba sbd asamu ayi aurensu nan bada jimawa ba koda zataga magajinta akan lkci..
yarjejiniyar aure da ke kansa tsakaninsa da ahalin zamkora bai taɓa daga mata hankli ba dan tasan jinin bayi ne, za'ayi auren ne kawai sbd umarnin ruhi amma badon ya kasamce yanada muhimnci a idonsu ko wata ma'ana ba.
jikarta leelah datake da tsaftacciyar jinin ahalin waxeeris ittace kawai zata zamo legal wife na shamsan shysa ma take matukr son leelah tafara shakuwa dashi.
tun safiyar yau ta tsaya ma leelahn a wuya da dokoki na yadda zata tarbe shamsan amma inaa leelah irin matan nan ne da suke da ego duk dama tana son shamsan amma kuma sangartan da rayuwar gayu yabu jikinta sosai
kwata kwata bata iya rawan kai sosai ba koda ma tafara bibiyar san daga zarar ya fara shareta sai zakaga tadan ja baya ahnkli sbd yadda take bala'in daukar kanta da daraja
sbd son jiki da rayuwar turawa ko irin tafasa ruwan zafi haka bata tabayi ba bare tasan ya ake abinci, infact ita batacin nigerian dishes daga inter continental, thai ,sai kuma french da sauran tarkacen shysa suke da tarin white profesionl chefs a gidan da suke musu girki kala kala.
yau kusan wuni tay suna ja ni in jaka da kakarta akan koyon girki kodan sbd tay impresiing shamsan amma haka leelah taki sam karshe ma ta zille tabi kawarta sukaje cikin wani pent house shakatawa dan duk sonta da shamsan tasan bazata taba iya shiga kitchen dominsa ba, dan gani take inta shuga kitchen zata iya mutuwa tsbar batason abunda zai kaskantar da ita.
duk shirye shirye da zumudin dawowarsa da akey farees baice musu uffan ba dan ji yake kamar mala'ikal mutuwa ne zai dawo garin ba mutum ba..
gashi arisha ta fara tsaya masa a wuya akan maganan kudin surgery, baisan mesa takeso tay ba amma kuma ta takura masa sosai da alama tana so tay da wuri ne tun kafin yariman tharim vale ya waiwayo gidan su zaben matar aure.
shi duk baisan da wnn manufar nata ba amma kuma dake yana sonta tuni yafara tunanin inda zai samo mata kudin ta hannun matarsa rihanna..
Allah Allah yake ta bashi lokcinta suyi magana akan kudin amma ina she is too excited with home decorations dan tafi kowa murna akan batun dawowar yayanta lagos..
har yamma sunata jiran ganin shigowarsa bai karaso ba, around past 8 na dare sai ga shi nan, dirin convoys dinsa kawai sukaji awaje saidai kafin su fito har ya bita private wing dinsa ya wuce sashensa kai tsaye da alaman baiya buktar magana da kowa sbd ya gaji sosai.
securities dinsa ne kawai a waje kowa yazo da zumundinsa sai su sanar masa cewa sultan bazai ga kowa yanxu ba sai gobe haka kuwa duk maitarsu kowa ya hakura girkin da aka masa duk aka tattara aka kawar dasu...
bangaren ushna kuwa adaren ranar tana gama kimtsawa tay sallolin dake kanta ta tura sako wa mamanta snn ta zauna taci abinci tay dam tasaka kaya marasa nauyi tana zaune saman bed din hotel room dintan tareda laptop inta akan cinyarta ayayinda ziyada ke ta faman zugata a waya akan kawai tay applying in basu amsata ba kawai taje kamfanin kai tsaye ta gabatar da kanta tunda ma suja da alaqa da wanda suka turota.
tun ushna tana jin fargaban tunkarar abun har ta dena ji sbd yadda ziyada ta kara mata karfin gwiwa daga bisani suka sha hira akan rayuwa, dake ziyada tana dan samun labarin yadda case din deeja da mr abdul ya kasance a makaranta.
ashe deeja ne ta tura masa sako cewa zata tuna masa asiri shiyasa yay releasing hotonanta anynomosly wa officials har aka fara batun za'a koreta a makanta
sosai ushna taji ta kara tsanar mr abdul din sosai sanin cewa yaudarar kawarsun kawai yayi ya latsata abanza sunata jin tausayin kawarsu deeja..
sai can daga baya da suka kammala wayar ta shiga bayi ta doro alwala ta dawo tay sallahn nafilah ta roki Allah sa'a kafin nan ta rubuta wani aplication letter mai aji ta tura a website din prime real estate kwana biyu kawai ta bayar aranta inhar basu amsata ba babu abunda zai hanata kai written application kai tsaye zuwa offishin dakanta tana gama raya haka aranta ta haye kan gadonta ta kwanta bada jimawa ba tay bacci...
ME KUKE TUNANIN ZAI FARU DA USHNA ANAN GABA ????
SHIN ZATA SAMU SHIGA CIKIN SAUKI KO YAYA???
SNN ME SAI FARU IN TAGA MR ABDUL A MATSAYIN MR FAREES A LAGOS
DUK WANDA SUKA IYA CANKO ABUBUWAN DA ZASU FARU NAN GABA ZASU IYA SAMUN DAMA LASHE FREE SLOT NA SHIGA BOOK2 A KYAUTA
...BUT U HAVE TO BE ACCURATE ND REALISTIC..
Share....
***