Chapter six
by @aysharano22
Suhana ce kwance bisa cozy bed ɗinta tana bacci, ta lullube ilahirin jikinta da duvet yanda ko fuskanta ba’a iya gani, ga wani irin duhu da ɗakin yayi saika rantse da Allah dare ne bayan kuma it’s around 10:11 ne na safe. Kafatanin curtains ɗin ɗakin a rufe suke ruff likewise bulbs ɗinta duk ta kashesu ta kuma sa eye mask a idonta don ko kaɗan ba’tason bacci cikin haske…kasancewar yau Sunday ne ba school zataje ba shiyasa ba wanda ya tasheta har daddynta da shima yau kwananshi biyu kenan da dawowa daga China.
Gobe ne take cika 22 years ciff a duniya, goben kuma ya kasance Monday. Monday ɗin ma da takeɗa test har guda biyu a ranar kasancewar sunzo ending semester.
Daga can parlor aka danna door bell nanny data fito daga kitchen kai tsaye ta nufi kofar ta buɗe…lokaci ɗaya ta wara idanuwa sbd wanda ta gani tsaye bakin kofar cike da mamaki tace “Capt Desmond”…shima yana murmushi ya amsa mata da “yes nanny, fatan mun sameku lfy?”…nanny tace “we are all fine thank you…but Suhana didn’t mention you were coming”…yace “yeah ban faɗa mata ba, infact ba’tama san yau zan shigo Lagos ba, so nake in surprising nata”…nanny tace “alright come inside pls…you’re very welcome”…rabawa yayi ta gefenta ya shiga cikin parlon yana amsa mata da “thank you”.
Dogon saurayi ne da aqalla zai iya kai 30 zuwa 32…yana da very dark skin da builded body irin na sojoji don gaba ɗaya muscles ɗinshi a murɗe suke…sanye yake cikin uniform na Nigerian Army wanda kana gani zaka gane straight daga wajen aiki yake…cap ɗinshi na riƙe a hannunshi hakan kuma ya bayyanar da kanshi da yake nan sal sal kmr ba’a taɓa halittar gashi a kanshi ba, ya askeshi tas likewise fuskanshi ma babu ko ɗigon gashi duk ya ciresu sbd tsarin aikinsu.
Bayan sun karasa shiga cikin parlor nanny ta nuna mashi corridor da zai saɗashi da ɗakin Suhana tana smiling tace mashi “she’s inside”…kallon corridor ɗin yayi kafin ya dawo da kallon gareta yace “is she sleeping?”…kai nanny ta gyada tana cewa “yes she is…you know how much she loves sleeping”…tun ba ta rufe baki ba ya hau gyada kai yana cewa “na sani”…suka ɗanyi shiru kowa yana murmushi kafin Desmond yace “alright nanny bari inje in ganta”…ta amsa mashi da “ok”…daga haka ya kama hanyar ɗakin nata…a hankali ya tura kofar ya shiga nan ya tsinkayota lullube da duvet kirif ta kuma cure a tsakiyar gadon kmr kayan wanki…a nutse ya shiga takawa har zuwa bakin gadon ya zauna gefenta, snn ya miƙa hannunshi a hankali ya janye duvet ɗin nan take kuwa kyakyawar fuskarta ta bayyana…murmushi ne ya subuce mashi just by ganin face ɗinta da yayi sbd kwana biyun nan da bai samun zuwa Lagos sosai ba ƙaramin missing nata yayi ba…karasa janye duvet ɗin yayi gaba ɗaya, tana sanye cikin pink pyjamas ɗinta masu taushi riga da wando har ƙasa…wani murmushi ya saki yana shafa salsalin kanshi da ba gashi ko digo, sbd sanin da yayi sanyi ne kaɗai zaisa Suhana wearing such long pyjama da daddare…ita da ba’taƙi ta kwana daga ita sai pant and bra ba.
Juyi yaga tayi tana kokarin sake jan duvet ya janyeshi da sauri instead saiya cire boot ɗin kafarshi ya zamana sai socks kaɗai ya ajiye hularshi kan bedside saiya maye gurbin duvet ɗin ya kwanta a jikinta sosai har yana iya jiyo heartbeat ɗinta…lumshe ido yayi yana shaƙar kamshin da jikinta ke fitarwa, lokaci ɗaya yaji kmr kwance mashi notinan jikinshi ake, kawai saiya shiga shinshina duk inda yayi karo dashi a jikinta har wani sauke ajiyar zuciya yake yana sake matseta a jikinshi tamkar zasu zama abu guda…cikin bacci Suhana taji kmr mutum a jikinta, ga kuma kamshinshi duk ya cika mata hanci, lokaci ɗaya ta shiga buɗe idanuwanta daidai lokacinda ya dago yana kokarin haɗa bakinshi da nata sai karaf idanuwan suka sauka cikin nashi…sake wara idanun tayi da kyau tana sake kallonshi lokaci ɗaya kuma ta mike zaune tana mitsike ido wai ko mafarki take amma still ta ganshi zaune nan gabanta yana jifanta da murmushinshi da nan take yake melting heart ɗinta…wani ihu data saki saida ya toshe ears ɗinshi…ta sauko daga gadon da sauri ta zagayo inda yake tana kallonshi fuskanta na washewa da farin cikin ganinshi tace “babe is this really you or am daydreaming?”…tasowa shima yayi ya sake matsowa kusa da ita ya zagaye waist ɗinta da hannayenshi yana kallon cikin idonta yace “it’s me baby you are not dreaming”…ihu ta kara saki tareda daka wani uban tsalle ta dane jikinshi shima yayi saurin tallafeta a jikin nashi yana ta murmushi…murmushin itama takeyi tana cewa “oh my God baby i missed you so much…baby you didn’t tell me you were coming…i love you”…ta karasa mgn tana kokarin zame jikinta a hankali don tasan abinda zai biyo bayan hakan…ba’tasan ya akai ta rungumeshi ba ma in the first place, yanzu da kyar idan ba ta jama kanta matsala ba wnn hug…ba ta rungumeshi ba ma tabebeniya yakeyi mata inaga yanzu kuma data rungumeshi.
Sake kankameta yayi a jikinshi yana wani lumshe ido yace “trust me, i missed you more baby”…sun ɗauki kusan five mins a haka kafin ya saketa sai kallonshi take tana murmushi tace “baby this uniform ba karamin kyau suke maka ba”…matsawa yayi jikinta sosai har jikinshi na gugar nata yace “and tunda nake ban taba ganin wanda pyjama kema kyau ba kamanki”…yana gama faɗin haka bai sake bata space ɗin wani mgn ba ya tallafo fuskarta da hannayenshi tareda haɗe bakunansu wuri guda…Suhana da taji saukar bakin nashi kmr aradu a cikin nata ba’tasan sanda ta fizge ba tana bata rai.(Sufa arna haka suke rayuwarsu🙄, suyita aikata abubuwa ba tareda aure ba)
Masu buƙatar siya zasu tura 500 zuwa 0013569116 Aisha Ahmad Tijjani, Jaiz Bank. Sai a turamin reciept ta wnn number ***.
Rano✨