Gabatarwa
by @zahrabmrs02
Mata da dama suna 🔞tunanin zama da miji sai an je gurin boka ko malam, alhali ba su sani ba cewa kissa, kalami masu dadi , da sanin sirrin zuciyar namiji su ne babban asirin kowane aure!
Idan har kina da aure, ko kuma ke amarya ce dake shirin shiga daga ciki , to lallai ya kamata ki mallaki littafin ZUMAR HAMADA!
🤫 Me zai sa ki karanta Zumar Hamada?
Unspoken Words na Maza: Zaki ga daukacin abubuwan da maza suke so a ɓoye, waɗanda ba za su taɓa buɗe baki su furta miki ba, amma suna jiran ki gano da kanki.
Tsantsar Kissa da Makami: Yadda zaki sarrafa mijinki, ki dawo da hankalinsa gaba ɗaya kanki cikin dabarun mata na zamani—ba boka, ba malam!
Kalaman Soyayya na Musamman: Littafin nan shake yake da daddadan kalamai da lafazin da zaki rinka jifan mijinki da su, waɗanda zasu sanya shi natsuwa da mika wuya gare ki kowane lokaci.
ko wani aure yana da challenges dinsa amma love is real kuma kece a matsiyinki na mace zaki fara gyara aurenki da kanki
rated 🔞
returning readers welcome to my new book ina maku son so🫂new readers welcome to the family
kindly hit the follow button pls
ga characters dinmu
Tadala Attaher
farida Abubakar (Farida gayu )